Showing 213001 words to 216000 words out of 252707 words

Chapter 72 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

fara tunanin shin me ta yiwa Khausar ne da take mata haka, ita dai a iya saninta tasan bbu abinda ya taSa haWasu tin farko, ta taSe baki ta zuge handbag dinta ta ciro wayarta, ?ofar bedroom aka buWe Mami ta fito Nurain na biye da ita, Mami ta karkaWa Wan yatsa tace "kaga Nurain ka fita daga idona na gaya maka..", ya shafa kansa yace "Please our Mami just this one..", Mami ta haWe gira tace "No" da haka ta ?araso cikin palourn tana kallon Hajar fuskarta ?umshe da murmushi, Hajar ta Wan russuna tace "Mami barka da fitowa...", Mami tace "yau daughter.. sai kuma kika zauna a ?asa", Hajar tace "ba komai nafi son ?asan ne", saida Mami ta zauna kan Sofa snn Hajar ta gaisheta cike da ladabi da nutsuwa, Mami ta amsa mata tana tmbyarta ya take, Nurain dai yana tsaye ta bayan kujerar Mami sai kallonsu yake, ?ofar palourn aka buWe Khausar ta shigo da sallama hannunta ri?e da Laptop, ta ?araso ta zauna kan Sofa ta Wora Laptop din kan laps dinta, Mami tace "rubutun project din ne dai..", Khausar ta langwaSar da kai sai kuma tace "Eh.. wllh duk na gaji Mami..", Mami tace "Bature ne ya riga ya bar mu da kazar whala..", Nurain yace "project take yi ne..?", Mami tace "Eh... gashi kuma next week zasu fara exams shiyasa akay tafiyar bbu ita", Nurain ya gyaWa kai yace "Su Aunt Zulaihah sun tafi knn..?", Mami tace "yeah yau da safe suka wuce", ya kalli Khausar yace "A chapter na nawa kike..?", tace "Two", zagayowa yayi ya zauna kujerar dake kusa da nata yace "Muga Chapter 1..", tace "Ohk" da haka ta fita duba inda Slide din yake, Mami tace "yauwa ka duba mata kafin tayi submitting...", Hajar dai na zaune palourn tana kallon wayarta, Khausar na nemo Chaptern ta mi?e masa Laptop din ya fara duba mata, ta zauna hannun kujerar da yake, Hajar ta Waga kai ta kallesu sai kuma ta kaudar da kanta, knocking door akay mai aikin Mami ta shigo, saida ta gaishe da kowa na palourn har Hajar snn tace "Hajiya an kawo kayan marmarin..", Mami tace "Ohk.. An gama haWa garin kunnun..?", Laure tace "A'a shi dai nake haWawa..", Mami tace "Jeki ki cigaba da aikinki don gobe da safe zanyi amfani dashi insha Allah..", Laure tace "Toh Hajiya" da haka ta tashi ta fita. Bayan sallar magrib Mami na zaune kan prayer mat da ta idar da sallah a bedroom dinta Khausar ta shigo, a hankali ta ?arasa ciki ta du?a gaban Mami, Mami na kallonta tace "ya akai daughter..?", Khausar ta saukar da kanta tana twisting fingers tace "Mami dman cewa nayi zanje gidan Yaya sbd na samu ya ringa dubamin chapters din dana rubuta, ko 5days nayi sai na dawo kafin mu fara exams..", Mami tayi ajiyar zuciya tace "Toh shknn ai kam sai kinfi samun lokacinsa a can gidan nasa tinda nan sai yamma yake zuwa, kin gaya masa ne..?", Khausar ta girgiza kai tace "No i ask you first..", Mami tace "Alright i will tell him..", Khausar tace "Toh" da haka ta tashi ta fita. Nurain na dawowa daga mosque sallar isha'i yaga Hajar ta shiga kitchen, murmushi yayi ya bita kitchen din, tarar da ita yayi ta buWe fridge ta Wauki ruwa tana zubawa a glass cup, ya ?arasa inda take ya rutsa cikinta, sosai ta firgita don ba taji shigowarsa ba, ta zaro ido after perceiving his scent tace "This is not proper nan fa gidan Mami ne...", yayi kissing neck dinta yace "Toh mu tafi gidanmu..", zaro ido tayi don gani take tsaf wni zai iya shigowa ya gansu, ta marairaice tace "Moon ka bari please... Allah wani zai iya shigowa", ya sake manna mata wani kiss din yace "Toh ina ruwana, nida matana", habawa ai tini ta fara SamSare hannunsu daga cikinta, sakinta yayi sai kuma yayi Chuckling yace "bari na yiwa Mami sallama sai mu tafi" yana gama faWin haka ya juya ya fita, tana ganin ya fita ta sauke ajiyar zuciya, ta ?arasa tsiyaya ruwan ta sha. Direct Nurain ya wuce part din Mami don yi mata sallama, bai sameta a palour ba don hka ya shiga Waki, sallah ya tarar tana yi, kawai ya Wan kwanta rigingine a kan gado yana jiran ta idar, tana idar da sallahr ta juya ta kallesa sai kuma ta fara jan counter, Nurain ya Wan Wago kansa sai yaga ashe ta idar, Mami ta gaya masa cewa Khausar zata bisu gidansa, Wan jimm yayi bai ce komai ba, Mami tace "Any problem with that..?", ya girgiza kai yace "No.. not at all..", tace "Okay", Hajar ma ta shigo ta yiwa Mami sallama snn ta Wauki handbag dinta ta fita compound don already Nurain ya fita yana jiranta, a mota ta tarar dashi, ta buWe front seat ta shiga snn ta kullo ?ofar, ya kamo hannunta yace "Baby wife..", ta juya ta kallesa tace "Moon..", yayi murmushi yace "Tare da Khausar zamu tafi, i hope baki da damuwa akan hakan ko?", ta girgiza kai tace "Ba komai ?anwarka ce fa", babu jimawa sai ga Khausar nan ta fito da jakar kayanta a hannu, back seat ta buWe ta saka jakar snn itama ta shiga, Nurain ya juya kaWan yace "baki manta komai ba ko..?", tace "Eh i think so", slowly yaja motar suka bar harabar gidan, suna hawa saman titi ya Wan kalli Hajar yace "Sweet pie mu siya seafood din ne..?", da mamaki ta dubesa sai kuma ta gyaWa kai tace "yess", yace "Okay" da haka ya Wauke kan motar ya canza hanya, firarsa kawai yake da matarsa cikin farin ciki da ?aunar juna, Khausar dai na ma?ale a baya tana danna wayarta amma fa kunnuwanta na kan firarsu, haba ai Nurain har sakin layi yke don a zahirin gsky ya mnta da wata Khausar a motar, Hajar ta juya idanunta ta matsa kusa dashi ta rage murya tace "Moon akwai fa back sitter..", sai a lokacin ya farga ya shafa kansa yana murmushi, bayan sunyi tafiya mai nisa yayi parking a katafaren wajen da foreigners din suke siyar da seafood, kashe motar yayi yace "what do we do... muci anan ko kuma muyi takeaway..?", Hajar tace "Takeaway..", yace "Okay", tace "with lot of Shrimp Moon", ya ja hancinta ya rage murya yace "shi Baby love yafi so knn..?", ta turo baki ba tace komai ba, Khausar dake back seat ya kalla yace "Lil sis kema kina cin seafood..?", Khausar tace "Eh Yaya", yace "Ohk", buWe motar yayi ya fita, After 5mins Hajar tace "Khausar duk ciki Shrimp yafi daWi ko..?", Khausar tace "Nope ni kam Octa yafi min daWi..", Hajar tace "Ohk ni kam Shrimp din nafi so", Khausar ta taSe baki tace "Toh ke kam ai ynxu bazaki gane wanne yafi daWi ba tinda yaushe ma kika fara cin seafood din, nasan ba ci kike ba a da, koda yake a inama kika gansa bare kici, Ai sai kayi kamar 1yr haka kana ci kake gane best..", samm Hajar bata gane mgana Khausar ta gwaSa mata ba, tace "Okay", 15mins Nurain ya Wauka kafin ya fito, leda biyu yayo shi da Hajar sai kuma na Khausar ita kaWai, Tara da rabi suka isa gida, Hajar tini ta wuce Wakinta don so take tayi wnka saita zauna zaman cin seafood din, Khausar ta ?arewa palour kallo sai kuma tace "where am I staying..?", Nurain ya nuna mata hanyar guest room yace "that room..?", ta gwalo ido tace "Na shiga uku, ni kaWai zaku bari a downstairs..", yace "Ashe matsoraciya ce... Alright come with me..", da haka ya nufi stairs, ta Wauki jakar kayanta tabi bayansa, extra room dake upstairs ya nuna mata yace "Are you Okay with this one..?", ta buWe Wakin ta le?a sai kuma ta juyo ta gyaWa kai tace "Sure", yace "Akwai bedsheet da blanket a closet, and if you need anything let me know...", ta gyaWa kai tace "Toh", ta Wauki jakar kayanta ta shiga ciki, Wakin Hajar ya buWe bai ganta ba, motsinta ya jiyo a bathroom don haka ya juya ya fita. ?arfe goma da minti shida Hajar ta sauka downstairs, hijab ne har ?asa a jikinta wnda ta Wora saman kayan bacci da ta saka, kitchen ta shiga ta buWe fridge ta ciro lemon kwali da bottle water, ta Wauki plate ta Wora kan tray tare da ruwa da lemon, tana fitowa kitchen din taga Khausar na saukowa daga stairs, Khausar na matsawa kusa da Hajar taji wni shegen ?amshi yana tashi a jikinta, Khausar tace "Amm ina house help room dina is so dusty inaso a sharemin..?", Hajar tace "we don't have one..", Khausar ta rumgume hannaye tace "ban gane ba toh waye yake aikin gidan...?", Hajar tace "Nice nake gyarawa", Khausar ta taSe baki tace "chab snnu ni kam bazan iya donkey work din nan ba, anyway maybe kin saba da whala shiyasa", Hajar ta Wan kalleta sai kuma tace "Uhmm ko baka saba da whala ba ai dai ka gyara gidanka", Khausar ta juya idanunta tace "Ohk ni ynxu wane zai gyara min Wakin ina so na kwanta ne..?", Hajar tace "wa kwa zai gyara miki ke zaki gyara abinki ai" da haka ta zagayeta ta nufi stairs, da sauri Khausar ta sha gabanta tace "kince fa ke kike gyara gidan so ki gyara min room din mna", Hajar tayi Wan murmushi ta wurga manyan idanunta tace "kin shekara ba'a gyara miki Waki kin kwanta ba, ki shiga kitchen a store akwai broom da packer da Mop ki gyara abinki Khausar, idan kuma hka zaki kwana ba gyaran saiki rubuWa a ?ura..", Hajar na gama faWin haka ta haura sama abinta, direct kuma turakar mijinta ta shige, haka dai Khausar ta Wauki kayan shara taje ta gyara Wakin fess. Washe gari as usual bayan Hajar ta idar da sallar asuba ta fito ta gyara gidanta, ta bulala masa turaren wuta mai mugun ?amshi, ynxu samm ba tada case a fannin ?amshi don Oum Sulthan makwabciyarta sana'ar siyar da turaruka take na gida da kuma jiki, turarenta kam ba'a cewa komai sbd ?amshi, har na Sudan India da sauran ?asashe da suka san turare tana siyarwa. Hajar na gama gyaran gidan ta shiga kitchen ta shirya lafiyayyen breakfast, dining ta kai ta ajiye snn ta wuce room dinta ta fesa wnka, daga hka ta wuce Sangarensa don taimaka masa wajen shiri tinda yau zai fita aiki, tare suka sauko downstairs tana ri?e da briefcase ta cokala hularsa a kanta, dining suka zauna ta zuba masu Irish a plate Waya, sai kuma ta Wauki bowl ta zuba masu Offals pepper soup, da haka ta ja kujera ta zauna, yace "Heartbeat ina Khausar..?", tace "ina jin bata tashi ba..", yace "Ohk", tace "Na ajiye mata nata a kitchen..", yace "Thank you..", tayi murmushi tace "Eat alot", ta ?ar?ashin table din ya zura hannu ya shafa tummy dinta yace "you too, baby love ma yaci da yawa", ta juya idanunta ba tace komai ba, jin footsteps alamar ana saukowa daga stairs ta fara ?o?arin cire hannunsa daga tummy dinta, Khausar ta ?arasa saukowa ta Wanyi bowing tace "Good morning Yaya", yace "Morning how was your night..?", tace "great Alhmdllh", ita dai Hajar abincin ta kawai take ci, juyawa Khausar tayi zata koma saman Nurain yace "come join us..", walking gently Khausar ta isa dining din taja kujera ta zauna, sai a lokacin Hajar ta Wago kanta ta Wan kalli Khausar tace "kin tashi lfy..?", a takaice Khausar "Eh lfy..", Nurain ya tura mata warmers din abincin gabanta, Khausar ta buWe ?aramar warmern tana kallon farfesun da yake fitar da wani ?amshi mai daWi, tini yawunta ya tsinke amma saita yamutsa fuska ta rufe, warmer din Irish da kwai ta buWe itama ta rufe, cup ta Wauka ta haWa shayi ta fara sha, Khausar ta ringa satar kallon Hajar don har ynxu hularsa ce a kanta, ganin Khausar na shan shayi bata zuba abincin ba Nurain yace "ki zuba abinci fa..", ta girgiza kai tace "Amm bana cin offals..", ya gyaWa kai yace "Ohk then, you should cook something else karki zauna da yunwa...", tace "No am okay with the tea", bai sake cewa komai ba suka cigaba da cin abincinsu, Hajar ce ta fara gamawa don haka ta jirasa har ya gama, mi?ewa yayi ya ri?o hannun Hajar itama ta mi?e, ya kalli Khausar yace "saina dawo sai muyi karatun ko..?", tace "Toh a dawo lfy..", tabi hannunsu dake ri?e cikin na juna da kallo kafin ta cigaba da shan shayinta, suna fita balcony ya rage tsaho ta ciro hularsa dake kanta ta kafa masa, hannunta dake cikin nasa ya murza yace "stay safe wife..", ta matsa gaff dashi ta sunkuyar da kanta, a hankali ya sunkuyo yayi pecking forehead dinta, yace "Then your turn..", tace "What..?", ya taSa lips dinsa yace "Peck", Waya daga cikin kujerun dake balcony din ta taka ydda zata kamo tsahonsa, murmushi tayi ganin yacca ya wni lumshe ido wato yana jira, saida ta goga karan hancinta a nasa snn ta basa light peck a lips, da uban gudu har dasu tuntuSe Khausar dake ma?ale jikin ?ofa ta koma ta zauna kan sofa, Hajar ta shigo da murmushi a fuskarta, kallo Waya ta yiwa Khausar ta haura upstairs tana humming song. Hajar ba ta sake sakkowa ba sai sha Waya da rabi, kasa?e tayi tana kallon palour, an wurgo da kaf throw pillows din kujeru kan carpet, ga Sawon Abaya da seeds din Apple kaca kaca a ?asa, Khausar ce zaune kan doguwar kujera ta Wora ?afa Waya kan Waya, ga Orange nan a gefenta tana sha ta tara Sawon akan hannun kujerar, ko a jikinta kawai typing dinta take a jikin laptop, Hajar tafi 50secs tana kallonta kafin ta juya ta shiga kitchen, turus tayi a bakin kitchen din ganinsa kamar anyi ya?in badar, gaba Waya cupboard a buWe suke, ga uban kayan wanke wanke da suka cika sink, everywhere was untidy, 30mins ta Wauka tana gyara kitchen din, toh wai hka ake girki ko kuma dai wula?anci ne, gaba Waya an ?one tukwanen da akay girkin, da tazo mopping kam saida tayi da gaske don wni uban vegetables oil ne malale kan tiles, saida ta gama gyaran kitchen din snn ta Wora lunch, snow rice din da tayi draining ta mayar kan wuta don tayi steaming, fita tayi daga kitchen din, at that time Khausar bata nan, Hajar ta girgiza kai tana kallon palourn lokaci guda ta du?a tayi picking Sawon Ayabar ta kai dustbin, throw pillows din kuma ta mayar dasu kan kujera, room dinta ta koma tayi sallar Azahar, downstairs ta sauko don tasan shinkafar ta gama steaming, Khausar ta tarar A palour still dai Laptop take operating, sukay ido huWu, Khausar ta Wauke kanta kamar bata ganta ba, itama Hajar din bata kulata ba ta wuce kitchen, sosai tayi mamaki da taji kitchen din ya cika da ?auri, gani tayi an ?ure wutar gas din bayan kuma ta rage sosai, da sauri ta isa gaban gas din ta kashe wutar a bit confuse, sama sama ta yaWe shinkafar wcca bata ?one ba ta juye a warmer, Allah yaso ba tayi ?auri ba. Wajen karfe uku Khausar taji ?arar bell, tsallake throw pillows din da ta sake wurgowa ?asa tayi ta nufi door ta buWe, murmushi tayi ta koma gefe tace "Yaya sannu da zuwa", ya amsa kafin ya shigo yana ?arewa palourn kallo, wnn shine karo na farko da ya shigo gidansa ya tarar da hka, sai ya fara neman matarsa a palourn don ya saba idan ya dawo ta taho da gudu ta rumgumesa tana masa snnu da zuwa, tini ya nufi stairs yana cewa "Baby wife.. Sweet pie.. Honey" da haka ya haura saman. Tinda ya dawo Khausar take zuba ido taga ya sauko don suyi karatun amma shiru, ai kam sai wajen sallar la'asar ya sauko shima kuma mosque zai fita, da kansa yace ta jira idan ya dawo zai duba mata, bbu jimawa Hajar ma ta sauko ta haura sama da kayan abinci, sake saukowa tayi ta Wauki ruwa da lemo daga nan bata sake dawowa ba. Da daddare Hajar na naWe jikinsa tana kallon stuff dinta, A hankali yake shafa lallausan gashinta yace "Baby wife wai su duk kamarsu Waya wadan nan mutanen..?", tayi ?ar dariya tace "A'a fa kowa da kamarsa", kallon Tv yayi yace "Ga wni can kamar Mr Lee", ta Waga kai ta kallesa tace "Wanne..?", yace "the one in black and red..", tace "Chab ai shine boss..", yace "Ohh toh a bani spoiler so that i can catch up..", zaune ta mi?e ta fara surfa masa bayani, shi dai kawai kallonta yake yana nodding head don ba fahimta yake ba, shi dai kawai daWin kallonta yake ji a haka, ya shafa kansa yace "Mene ne ma kika ce sunan actor din..?", ta gaya masa, tuntsirewa yayi da dariya harda jingina da kujera yace "wnn wane irin suna ne sai kace za'a zura da gudu..", dariya tayi ta kwanta a ?irjinsa listening to his heart beat tace "kaga fa sunansa da daWi..", yayi wrapping dinta sosai yace "wollah ba daWi", a hankali ta Wagasa ta kalli Tv, yace "ita kuma Actress din fa..?", ta ma?e shoulder tace "dariya zakamin wllh..", yace "Toh idan ban san sunansu ba taya zan gane series din", sai da tayi gyaran murya snn ta gaya masa, pointed nose dinsa ya ja ya gyaWa kai sai kuma ya zu?e lips don baya so yayi dariyar da ta taho masa, ai gwara ma sunan Actor din, Hajar ta ?ura masa ido without blinking tana jiran reaction dinsa, ya mi?e daga kan kujerar ya nufi door yana jan rigarsa, tini ta tashi tasha gabansa, bai san lokacin da dariyar ta kufce masa ba, ya Wora forehead dinsa saman nata da haka ya fara turata har saida ya kaita bango still yana dariya, ta turo baki tace "daman nasan dariya zakamin..", ya Wago ya kalli eye ball dinta yace "you're the best

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login