Showing 228001 words to 231000 words out of 252707 words

Chapter 77 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

Umma ta ri?e baki tace "Lalala siff dita ai ta zama kantin kwari, kaya kam ka haWasu ba kaWan ba Naseer, bari Hajar ta kawo mka abinci kaci saina fiddo mka kaga yawansu..", yace "A'a kar a fiddo in na gansu zan iya shagala", Umma tace "Toh shknn, ai kayi mai wuyar ma wllh, ka gama gini tass har an sakawa gida padlock, a marrar nan ka samu gidan kanka ai ba ?aramin luWifi bane", a lokacin Hajar ta shigo masa da abinci a plate da kuma jug din zoSo mai sanyi. Biyar da ?an mintina Nurain ya kira Hajar a waya yace mata yaxo, Hajar ta fita palour don da za tayi wayar Waki ta shiga, har lokacin Naseer bai tafi ba don dman idan yxo yana jimawa sbd sai ya daWe baizo ba, tini Hajar ta gayawa Umma cewa zai shigo su gaisa, Umma tace "Toh kawomin hijab dina", Hajar ta koma Waki ta kawowa Umma hijab dinta snn ta fito, bbu jimawa suka shigo tare da Nurain, Nurain ya gaida Umma da ladabi, Umma ta amsa da sakakkiyar fuska, bayan sun gaisa da Umma ya juya ya mi?awa Naseer hannu sukay musabaha, Nurain ko minti biyu bai ?ara ba ya yiwa Umma sallama ya fita, Umma tace "marmaza ki shirya ku tafi karki barsa yana jira", Hajar ta shiga Waki ta Wakko handbag dinta ta fito, tace "Umma na tafi, idan Sabrah ta dawo Islamiyya zan kira", Umma tace "Allah ya kaiku gida lfy, saura kuma na sake ganin ?afarki nan kusa", Hajar ta turo baki tace "next week ma zanzo..", Umma tace "karma ki kuskura na gaya miki", Hajar ta dubi Naseer tace "Yaya ka gaida gida", yace "Aha, Allah ya kaiku gida lfy", tace "Ameen" da haka ta nufi tsakar gida ta fita, cikin mota ta tarar dashi don haka ta buWe front seat ta shiga, kallonta kawai yake har ta rufe ?ofa ta gyara zamanta, ta Wan kallesa sai kuma ta buWa lulu eyes dinta tace "how was your day My Moon..?", yace "Totally dull without you by my side", ya kamo hannunta ya kissing deeply yace "I missed you", tayi murmushi ta sar?e yatsunta cikin nasa tace "Same", Ai kam hka ya fara driving ba tare da ya saki hannunta ba, saida suka hau saman titi yace "bari mu tsaya mu sayi chocolates ba..?", tace "Ai basu ?are ba", yace "yeah it is better mu ajiye extra kar ya yanke mna Princess ta mna rigima", tayi ?ar dariya tace "Ohk", A wani mall suka tsaya, tana gaba yana biye da ita suka shiga cikin mall din, direct Aisle din Chocolate da Crunchy biscuits suka tsaya, ya bata basket yace ta Webi wnda take so zai duba wni abu, Hajar ta fara dubawa tana Webar abinda take so tana sakawa a basket, kukan baby ta jiyo daga jikin Aisle din da take, ai kam da sauri ta zagaya, wata mata ta gani dur?ushe a ?asa tana kwashe kayan da suke zube tana zubawa a basket, babyn da yake hannunta sai tsanyara kuka yake tana Wan jijjigasa, Hajar ta isa inda take ta ajiye basket din hannunta, matar ta Wago ta kalli Hajar, Hajar tace "ya Baby yake kuka" da haka ta sunkuya ta amshi babyn ta fara jijjigasa, ai kam tini yayi shiru, Mamansa ta ?arasa kwashe kayan ta mi?e tana kallon Hajar tace "ngd", Hajar tayi murmushi tace "mention not" sai kuma ta ciro babyn daga shoulder dinta zata mi?awa Mamansa, ba ta mi?a mata ba ta tsaya tana kallon fuskar babyn wcca ta mata kama da fuskar wni mutum da ta sani a rayuwa, muryan namiji suka ji ance "Habibty are you done..?", Matar ta juya gun wanda yayi mgnar tace "Eh Habiby..", Hajar ta ringa kallonsa still tana ri?e da babyn har ya ?araso, shima kallon nata yake bbu ko ?iftawa, Hajar ta saukar da kanta sai kuma ta Wan russuna tace "Ya Sayyadi ina yini", ya ringa kallonta yace "Hajar Adam Gini..?", Hajar ta gyaWa kai, Nura ya kalli kyakkyawar matarsa Maryam yace "?alibata ce", Maryam ta kalli Hajar tace "Allah sarki sannu ko", Hajar tace "Ashe matar Ya Sayyadi na kawowa temako..", Maryam tayi murmushi tace "Ai kuwa dai", har Nurain zai wuce Aisle din da suke ciki sai kuma ya dawo sbd ya hango Hajar, ya shigo Aisle din walking majestically, saida ya kusa zuwa kusa dasu snn yace "Baby wife..", Hajar ta juya tana ganinsa tayi wni kyakkyawan murmushi tace "My Moon", shima murmushin ya mata kafin ya ?araso ya dafa shoulder dinta yace "what are you doing here..?", tace "Ya Sayyadin Islamiyyarmu da mukay sauka a hannunsa ne..", Nurain ya kalli Nura for the first time yace "Okay" sai kuma ya mi?a masa hannu sukay musabaha, briefly suka gaisa, Nurain ya kalli Hajar yace "let go wife..", tace "sure" da haka ta mi?awa Maryam baby boy din tace "Allah ya raya", Maryam ta amshi babyn tace "Ameen ngd", Hajar ta sunkuya zata Wauki basket din da ta ajiye amma tini Nurain ya rigata, ya ri?e hannunta suka bar wajen, shopping din suka ?arasa snn suka bar mall din. Haka rayuwar ta cigaba da garawa Couple din cikin jin daWi da annashuwa suna rainon unborn dinsu tare, kuma har zuwa wnn lokacin ba a duba gender din babyn ba kuma suma basu dena musu ba, kowa yana kan bakarsa, shi yace baby girl ita kuma tace boy, a haka cikin Hajar ya shiga wata tara, saida ya shiga wata na tara ne snn ta fara jin nauyin jikinta, ba ta iya wnn hawa da saukar kamar da amma dai ta kan sauka downstairs twice a day. Yau da wuri Hajar ta kwanta cause tin safe take jin slight pain sai ynxu ta samu ya lafa mata shine ta kwanta, tana kwance kan gado shi kuma Nurain yana zaune kan couch yana aiki jikin laptop, wajen ?arfe sha Waya Hajar ta farka, ba tasan lokacin da ta kwaye duvet din jikinta ba tana so ta mi?e zaune amma ta kasa, ji take kamar bayanta zai Salle, ta shafa both side dinta wai ko za taji present din mijinta, tana jin wayam ta buWe idonta tarwal tace "Moon", da sauri Nurain ya taso ya isa gaban gadon, ya Wagota yace "Mene ne..?", ta shiga yarfe hannu don ciwon gaba gaba yake, kawai girgiza kai take sideways ta kasa cewa komai, hasken Wakin ya kunna sosai, Hajar ta muskuta tayi kneeling kan gado sai kuma ta kwallara wata ?ara tace "Nurain..!!", da sauri ya dawo ya zauna, ta ri?e hannunsa da iya ?arfinta tace "ka ciremin wnn cikin.. Princess ce ko Prince ni dae bana so na bar maka", habawa ai tini Nurain ya fahimci cewa labor ne, ya tashi ya fita daga Wakin yana jin yacca take kwala masa kira, bai wni jima ba ya dawo, gani yayi har ta kifo daga kan gadon, ya du?a gabanta ya fara ?o?arin cire mata rigarsa dake jikinta, kawai daurewa yake don har ya fara rikicewa, ita kam Hajar kawai cewa take Nurain ka cire Princess din na bar maka, da kyar yayi jarumtar saka mata ?ar shawalwalar rigarta da ya Wakko mata, ya mayar da ita kan gado yana jera mata sannu, ?o?arin hantsilowa take yayi saurin ri?eta, ta fashe da kuka tace "wayyo na shiga uku na lalace nace ka ciremin", da kyar ya samu ya cire hannunsa a nata ya fita, box din da ya shirya 2weeks ago mai Wauke da duk wani abu na baby da mother sbd zuwa asibiti ya Wauka ya fita, bai wani jima ba ya dawo bayan ya kai box din mota, da bibbiyu ya haura stairs, a ?asa ya sameta malala ta sake sakkowa daga gadon, da ita da turtsetsen cikin nata ya haWa ya Wauka, ko gidan ma bai iya rufewa ba ya ajiyeta gaban mota ya kwantar da seat din, gida biyu hankalin Nurain ya rabu, Waya yana kan tu?in da yake Wayan kuma yana kan Hajar da take cikin raWaWin ciwo, da haka suka isa private hospital din Dr Mansoor, tini Midwives suka amshi abarsu aka wuce da ita labor room, Nurain ya ringa shawagi tsakanin ?ofar labor room din, After 20mins wata Midwife ta fito, Nurain yace "how is my wife..?", Midwife din tace "Sir please go in your wife need you..", bai ?arasa jin ta bakinta ba ya buWe ?ofar labor room din ya shiga.......
'?

Read page 90 and 91
=?G?
https://chat.whatsapp.com/CjtDNv3iMzmFhMVE9jTZzW
=؛? HAJAR =؛?

{90..}
Nurain na shiga labor room din ya tarar da Hajar kwance kan gado, ya ?arasa gaban gadon ya shafa fuskarta, ta buWe idonta a hankali, duk gumi ya tsattsafo mata a goshi tana ajiye numfashi a hankali, ya kamo hannunta yana murzawa with care yace "Sorry wife", hawaye ne suka fara sauko mata tace "Nurain bana son nan wajen ka kaini wajen Ummana", ya shafa kanta yace 'Sorry, Allah ya saukeki lfy wife", lumshe idonta tayi ba ta sake cewa komai ba, wata Nurse ce ta shigo instead of Midwife tace "Amm za'a mayar da ita ward tinda labor din ya tsaya..", Nurain ya dan yi jim duk da cewa yaji abinda Nurse din ta faWa, yace "idan laborn ya dawo sai kuma a dawo da ita nan..?", Nurse din tace "Sure", ya girgiza kai don bai yarda ba duk da yasan cewa hka tsarin hospital yake, gsky ba za a wahalar masa da mata ba a ringa wni walagigi da ita, yace "A barta a nan din har zuwa ta haihu mna..", Nurse din ta rausayar da kai tace "Ohk" sai kuma ta juya ta fita, Nurain ya janyo kujera ya zauna ya sake kamo hannunta ya ri?e, a haka bacci ya Wan kwashe Hajar, shi kam yana zaune tunkurkur yana gadi don dman ya saba, ya ciro wayarsa ya duba lokaci yaga 12:30 na dare, yana nan tare da matarsa, duk bayan 20 to 30mins sai Midwife ko Nurse sun shigo to check on Hajar, ?arfe huWu da rabi lokacin asuba ta kunno kai toh a lokacin ne Hajar ta farka, kuma kai tsaye na?udar ta taho mata gadan gadan, An sha gumurzu iya gumurzu, daf da sallar asuba Hajar ta silloSo ?atuwar baby girl dinta bayan ta le?a lahira, gidan glass kam saida ta shigesa sbd girman ?ar, a duk wnn gumurzun Nurain na room din don hannunsa ta yiwa mummunar ri?o da haihuwar tazo, tini aka gyarata ita da baby dinta aka mayar dasu Amenity ward, bayan fitar Nurse da Midwife din da suka kula da ita Nurain ya taka gaban gadon, ya Waga fuskarta da tayi jajur, pecking forehead dinta yayi, ya Wago yana sake kallonta yace "Thank you so much wife", ita dai ba tace masa komai ba sai aukin lumshe ido, yayi pecking hannunta deeply yace "Thank you for making me a Father..", ya sake pecking hannun yace "Thank you for giving birth to my child..", a kasale ta masa murmushi sai kuma ta lumshe idonta, sai a lokacin Nurain ya Wauki babyn tasa dake kwance kan gadon jarirai, ya ringa kallon fuskar babyn wcca tke baccinta peacefully, kumatunta a cike Sul Sul ga kuma nauyi tubarkallah sai kace ba first born ba, rumgumeta yayi sosai a jikinsa for a while, bai mayar da ita kan gadon jariran ba ya kwantar da ita kusa da Mother dinta wcca baccin whala ya kwasheta, sai a lokacin Nurain ya samu chance din kiran Mami, ai kam bugu Waya ta Waga tinda asuba tayi, Mami kam da taga kiransa saida gabanta ya faWi, tini ya sanar mata abin alkhairy da ya faru, ta tmbyesa suna gida ko asibiti yace asibitin Dr Mansoor daga hka suka katse wayar, Saida ya kira Nurse ta tsaya a room din tare da Hajar da babyn sa snn ya wuce mosque dake kusa da hospital din don yin sallah. ?arfe shida da minti sha biyar na safe Mami ta iso asibitin tare da Sakeena wcca a harabar asibitin suka haWu itama tazo, Mai aikin Mami ta shigo da basket din abinci, Nurain ya tashi daga kan kujerar da yake zaune yana kallon Hajar da baby dinsa da suke bacci har lokacin yace "Mami snnu da zuwa", Mami tace "yawwa" sai kuma ta matsa gaban gadon tana kallon fuskar Hajar, Sakeena ta ?arasa shigowa ta Wauki Babyn ta zauna gefen gado tana kallonta, sai kuma ta kalli Nurain tace "Mace ko namiji..?", yace "Baby girl..", Sakeena tace "Masha Allah, Ya ilahi wllh kamarku Waya brother..", Mami ta juyo ta kalli Nurain tace "Tin yaushe take bacci..?", yace "Tin Asuba", Mami tace "Ohk", saida Mami ta zauna a position din da Nurain ya bata snn Sakeena ta kawo mata Baby, Mami ta ringa kallon Babyn snn tace "Tubarkallah Masha Allah..", Babyn kamarta Waya da ubanta bbu abinda ta bari, har thick eyebrows dinsa saida ta kwaso saidai ita komai nata na mace ne, even complexion na ubanta ta Wakko saidai ynxu akwai hasken jinjirantaka shiyasa tayi haske, Sakeena ta tsaya daga gefen Mami tana cigaba da kallon Babyn, the baby is so cute, gata ?atuwa masha Allah, duk da cikar fuskarta da cheeks amma hancinta bai nutsu ba, hancin ya fito sosai gashi Wan Wos masha Allah, wani motsi babyn tayi ta yamutsa fuska har saida dimple din da take dashi ya bayyana kansa for the first time, Sakeena tace "Woah Masha Allah har da dimple...", Mami tayi murmushi tana jin son yarinyar, Nurain dai ganin gaba Waya hankalinsu na kan Babyn kamar ma sun manta dashi ya du?a ya gaida Mami, Mami ta kallesa da murmushi kwance fuskarta ta amsa snn tace "An samu ?aruwa.. Toh Allah ya raya mna ita bisa sunnar manzo..", ya shafa kansa bai amsa ba, Sakeena ce tace "Ameen", After 30mins Hajar ta farka, Sakeena ta haWa mata shayi mai kauri ta kai mata, ganin ta?i shan shayin Mami tace "ko ba kya son wnn dear..?", Hajar ta Wago idonta da suke a kumbure tace "A'a", Sakeena tace "ko ya miki zafi ayi diluting..?", Mami tace "A'a da zafin sai yafi.. try and take it even small daughter..", a hankali Hajar ta fara shan shayin, har saida taji Wuminsa a cikinta da take jin tamkar an yashe mata ?ar hanji, Nurain ne ya shigo ya ajiye ledar da ya shigo da ita, sosai yaji daWi ganin ta farka, ya matsa gaban gadon yana tmbyrta how she is feeling, Mami tace "kira likita ya dubata", yace "sure", ya nufi door ya fita, bai jima ba ya dawo tare da Nurse da Dr, both the Mother and the Baby were fine haka likitan ya faWa, snn yace nan da 12 idan an sake tabbatar da lfyrsu za a sallamesu. Kafin ?arfe takwas su Umma suka zo tare da Anty da Hafsah, tini Sakeena ta mi?awa Anty babyn bayan sun gaisa, Hajar ta gaida Umma da Anty, Umma dai kawai kallon ?arta ta take, Hafsah ta koma kusa da Hajar ta zauna tace "Sannu sister..", Hajar tayi murmushi kawai, daga kan su Umma bbu wnda ya sake zuwa, don duk wnda ya kira yace zaizo Mami take cewa ya wuce can gidan suma gasu nan dawowa, Hajjaju Hajiya ma can gidan Mami tasa aka wuce da ita, kamar yacca???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? Dr ya faWa hakan kuwa akay, 12 aka sallamesu bayan an tabbatar bbu wni matsala, gidan Mami aka wuce da Hajar snn aka bata Waki guda, kafin kace me Wakin ya cika sai zuwa ake ganin baby da duba Hajar, Umma dai bata biyosu gidan ba ta wuce gida duk da cewa tana son kasancewa da ?arta, taso ace an bata ?arta ta tafi gida da ita amma kuma kawaici yasa tayi shiru, ai suma taga yacca suke taraiyar Hajar din suna bata kula ta musamman, ai soyayya ce ta jawo har suka tafi da ita, Hajar na zaune kan gadon Wakin, Anty kuma na zaune kan kujerar room din, Hajiya ce ta shigo tana dogara sandarta, Anty ta tashi daga inda take tace "Hajiya ga waje..", Hajiya ta zauna kan kujerar tace "yewwa" sai kuma ta kalli Hajar tace "Sannu Hajaru.. haihuwar fari ki haifo wnn narkekiyar ?a ai dole a miki sannu", Hajar dai ta saukar da kanta ba tace komai ba, Sakeena ce ta shigo da Babyn a hannunta wcca take tsanyara kuka don ta farka ne, Hajiya tace "A'a lfy..?", Sakeena na jijjiga babyn tace "Tashi tayi ne Hajiya", Hajiya tace "mi?ata ga uwarta ta bata Nono", Sakeena ta mi?awa Hajar Babyn, Hajar bata amshi Babyn ba tayi kamar bata san ana mi?o mata ba, amma kuma har cikin ?ahon zuciyarta take jin kukan yarinyar, Sakeena ta ajiye mata ita akan laps tace "feed her", Hajar ta saukar da idanunta tana kallon babyn, tinda taxo duniya sai ynxu ta kalleta da kyau, wni gurmi ne taji ya buWe a zuciyarta wnda wnn shine karo na farko da ya buWe, ta ringa kallon jinjirar dake wutsil wutsil a cinyarta tana ?ishin ?ishin, lokaci guda ta fara kuka, Waukarta tayi ta sakata a shoulder ta ringa shafa bayanta, still dai babyn bata dena kuka ba, Anty ta zauna kan gadon tana kallon Hajar da kyau tace "ki bata mna", Hajar ta saukar da kanta tace "Ni me zan bata", Hajiya ta caSe zancen tace "ki bata Nono ko saita shiWe ne..", firr Hajar ta kasa feeding babyn a gaban mutane, yama za ai tayi feeding gaban mutane, Sakeena tayi murmushi don ta gane manufar Hajar, itama haka tayi wnn wautar a haihuwarta na fari, Sakeena ta amshi babyn daga hannunta, feeder dinta na ruwan zam zam ta dauka ta zauna tana bata ruwan, daidai nan Mami ta shigo, Mami ta kalli Sakeena tace "ya take kuka har ynxu..?", Sakeena tace "Mami a siya mata formula first ynxu naga kamar ruwan mimin bai zo ba", Mami tace "Ohk bari na yiwa Nurain mgana ya kawo mata madaran..", Hajiya ta kalli Mami tace "yau naga jaraba, wace irin madara ana zaune ?alou, jaririya da Nonon uwarta sai ace a siyo mata madarar kanti, ku bar ganinta ?atuwa indai ku ka fara bata madara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login