Showing 9001 words to 12000 words out of 252707 words

Chapter 4 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

da sauri tace "Adda nagani", Sabra ta zaro ido tace "lalala chaS", Hajar ta sauke rigarta ta kalli umma tace "Umma ki bani kuWi na siyo brush nawa ya faWi a gefen kwata", Umma tace "kije wajen babanku ki karSa", Hajar tace "tom, daman yanzu zanje na gaishesa" ta fita waje, a ?ofar Wakin Baba ta tsaya tayi sallama sannan ta yaye labule ta shiga, ta dur?usa tace "Baba barka da safiya, an tashi lafiya??", Baba yace "lafiya ?alou Hajara Allah yayi albarka", tace "Ameen Baba", yace "yaushe zaku fara jarabawar??", tace "banda wannan satin wani mai zuwa zamu fara", yace "toh Allah yasa a fara a sa'a, saiki dage da karatu", tace "Tom Baba" sai kuma ta fara murza hannunta tace "Baba dan Allah ka tahomin da brush idan ka fita aiki nawa ya lalace", ya karkace ya ciro Wari biyar daga aljihunsa yace "gashi ki sayi brush Win, ragowar canjin kuma kiyi kuWin makaranta dasu na gobe", tasa hannu biyu ta karSa tace "nagode" ta mi?e zata fita daga Wakin, Naseer ne ya yaye labule ya shigo fuskarsa duk kumburin bacci, Maama ce ta kunno kai ta wani rirri?o Sa'adatu, Hajar dai ta koma gefe tana kallon ikon Allah sai kuma tace "yaya ina kwana??", Naseer yana murje fuskarsa yace "lafiya" ya samu guri ya zauna, Maama ce ta tattagosa wai tana bu?atar ganinsa a Wakin Baba, ita dai Hajar ta kama gabanta ta samfe a Wakin, Maama ta zaunar da Sa'adatu itama ta zauna tana kallon Baba tace "barka da safiya mal, yaudai ga Wanka nan na kawo maka shi kayi masa katangar ?arfe da dukar min ?a?a, ni nayi masa magana ya?i ji, kalli kaga yadda ya sauyawa Sa'adatu kamanni, Maimuna ma tana Waki ya kwaile mata baya, toh gashi nan dai kayi masa magana wata?ila kai yaji maganarka, nidai nan gaba idan ya sake dukar min ?a?a kamar haka to wllh saina kwashe masa albarka kaf ehee", Baba ya kalli Sa'adatu ya juya ya kalli Naseer yace "kai ka daketa ??", Maama ta Waga murya tace "yo ?arya zan masa kake tambayarsa, kayi masa gargaWi kawai mal", Baba yace "dakata Rabi ki bari na gama magana, Naseer ina jinka me ya faru", Naseer ya gyara zama yace "Baba yarinyar nan kullum akan hanyar fita take daga gidan nan da shigar da bata dace ba, da dare sai kaga an ajiyeta a wata ?atuwar mota, kuma motar da take kawota daban-daban ce, nayi mata kashedi amma ta?i ji shine jiya na zaneta", Sa'adatu ta fashe da kuka tace "Baba wllh ?arya yake min, ai Maama tasan inda nake zuwa wajen ?awata kuma ni ba a taSa sauke ni a mota ba a napep nake dawowa", Naseer yace "ni nake miki ?arya?", Maama tace "yo yarinya da bakinta kana ?o?arin yi mata sharri ai dole ta ?aryata ka, mal nidae daga yau sai yau kar Nasiru ya sake taSa min ?a?a, tashi muje", Maama ta mi?ar da Sa'adatu suka fice daga Wakin, Naseer yace "Baba, Maama tana sakaci da tarbiyyar yaran nan, wllh yarinyar nan a mota ake ajiyeta kuma namiji ne ba mace ba, ai ko macen ce a zargeta duniya ta lalace", Baba yace "na yarda da kai Naseer, abinda nake so da kai duk wani hukunci da za kai ka fara sanar dani kafin ka wanzar dashi, tashi kayi tafiyarka Allah ya shiryesu".

&Nurain ya sakko down stairs yana gyara zaman rantsatten agogon hannunsa, bai samu kowa a main palour ba don haka ya wuce part din Mami, da sallama ya murWa handle Win palourn Mami ya tarar bata nan sai ya nufi ?ofar bedroom Winta, a hankali yayi knocking, daga ciki Mami tace "come in", ya buWe door ya shiga, Mami na zaune bisa prayer mat ta idar da sallar walha, ta kallesa tace "A'a fita za kai, yau ai ba aiki ko??", yace "yeah, wajen Anty Zulaiha zani, tace tana son gani na, and i have another appointment", tace "ohk, anjima Abba da su Salisu zasu je gidansu Ruqayyah aii", ya jinjina kai yace "ammm Mami kin yiwa Anty Zulaiha maganar ne??", tace "eh na sanar da ita jiya da daddare", yace "ohk i think that was the reason take nema na, Noor fa?", tace "ta fita Grocery shopping wai girki zata ma friends Winta zasu zo", yace "ohk, na wuce", Mami tace "wait" ta mi?e ta buWe huge press Winta ta Wakko wata paper bag ta mi?a masa tace "ka kaiwa zuhaiha", ya karSa ya fice daga part Win, katafaren compound din gidan ya fito mai Wauke da shuke-shuke masu kyau da parking lots na motoci ?an ubansu, Garba ne ya taho da sauri ya russuna yace "barka da fitowa alhj ?arami", Nurain yace "yawwa, an gama wanke motar", Garba na washe ha?ora yace "Eh an gama alhj" ya ciro key daga aljihun rigarsa ya mi?a masa, Nurain ya karSi key Win ya zura hannu a trouser pocket dinsa ya ciro wallet ya buWe ya fello dubu goma ya mi?a masa, hannu bibbiyu Garba ya amsa yana washe ha?ora yace "Alhj harda hidima haka, to nagode Allah ya saka da alkhairy yasa afi haka", Nurain ya nufi wajen wata dun?ulalliyar mota a parking lot ya buWe ya shiga, yayi warming sannan ya mirgina ya fita daga gidan bayan mai gadi ya buWe masa damfareren gate. Slowly yake driving yana waya da Ruqayyah, wani murmushi ya sake speaking calmly yace "why are you doing this babe?, mesa bazan zo yau ba?", from the other side Ruqayyah tace "haba dearest nidae kunya nakeji, ka bari sai gobe kazo", yace "naji cewa sai gobe amma mesa zakiji kunya bayan da kanki kika kaini gidanku kikace kina sona kuma zaki aureni...", ?it yaji ta katse kiran yayi murmushi ya sake dialing amma ta?i picking, a hankali yace "shy girl". A daidai gate din wani gida Bungalow ya danna horn, Gate man ya buWe masa ya shiga da Motar yayi parking ya buWe ya Wauki paper bag din da ya ajiye a kujerar mai zaman banza ya fito, direct Main building din gidan ya dosa, ya tsaya a ?ofar shiga ya ciro wayarsa daga pocket ya kira Antyn nasa, tana yin picking yace "I'm here Aunt", Anty Zulaiha tace "toh me kake jira come in mana", Nurain ya shiga palourn da ya ?awatu ba ?arya bayan yayi sallama ya zauna akan kujera ya ajiye bag din hannunsa a gefe, wata ?ar budurwa ce da bazata wuce 20yrs ba ta fito daga kitchen hannunta ri?e da serving spoon, zaro ido tayi ta ?araso cikin palourn tace "yaya Nurain sannu da zuwa", yace "yawwa Khausar, ina Anty?", tace "bari nayi mata magana" tabi wani corridor, tare suka fito da Anty Zulaiha, Khausar ta koma kitchen Anty Zulaiha ta zauna kan kujerar dake kusa da nashi tace "na taso Dr da sassafe", ya shafa sumar kansa yace "ai mun saba da fitar safe, ya gida Anty?", tace "lafiya, ya Noor ta dai ?i zaman gidan nan", yace "ai Noor Mami's tail ce" ya Wauki paper bag din ya mi?a mata yace "inji Mami", tace "toh me na samu haka wajen yayata haka" ta buWe taga perfumes ne kala uku, Khausar ta fito daga kitchen da trayn mai Wauke da drink da kuma snacks ta ajiye masa, ta buWe lemon ta tsiyaya masa a glass cup sannan ta koma kitchen, ya Wauki lemon yayi one sip ya ajiye, Anty Zulaiha tace "jiya Mami take gayamin abin arzi?i, ashe yau za a kai kuWi da sa rana, toh Allah ya tabbatar da Alkhairy, Ruqayyahn ce dai koh??", yace "yeah", tace "tom, maganar lefe na gaya maka balance dai koh??", yace "yea, yanzu zan miki transfer ba 2m ba??", tace "Eh haka yake, Insha Allah zasu isa a gama harhaWo abubuwan da suka rage..", yace "idan ma basu isa ba just Ping me". Khausar da take rakuSe a ?ofar kitchen kaf hirarsu a kunnenta ta lumshe ido a hankali tace "what kuWin Auren yaya Nurain za a kai".............
'?

=؛? HAJAR=؛?
by Feenerh_feeche

{7...}
A wannan rana aka kai kuWin auren Nurain da Ruqayyah, tsakanin Sangaren ango da na amarya aka ta?aice sa rana wata huWu cif, hakan ba ?aramin daWi ya yiwa Nurain ba cause he is eager to have her as his wife, on Monday Ruqayyah na zaune a Nurse station, Nurse Jidda tace "an yiwa shuka bar ruwa tasha taki ranar girbi ya kusan ?aratowa nanda 4months", Ruqayyah tayi murmushi a ta?aice tace "ni kam abin yayi min wuri, i thought Daddy zai saka 1year haka amma wai da suka ce wata uku shine ya ?ara wata Waya", Jidda tace "A'a shi Daddy da zai aurar dake Win ai ya shirya, toh ke mene dalilin ki da zaki ce yayi wuri??", keenly Ruqayyah tace "my own schedule, anyway nothing is going to change, i can deal with it", Jidda tace "hey i don't get you me kike cewa ne??", Ruqayyah tayi murmushi tace "zaki gane ne", Jidda ta ringa kallonta sai tace "think wise kafin kice za kiyi wani abun", Ruqayyah har ta buWe baki sai kuma tayi shiru sakamakon wayarta da ta fara ringing, the ringing tone yasa tayi murmushi ta ciro wayar daga handbag Winta, ta haskawa Jiddah screen Win wayar tace "kin gani my Dr ne yake kira, he loves me so much duk abinda zanyi zai min uziri", har wayar ta katse wani kiran ya sake shigowa sannan Ruqayyah tayi picking ta kara a kunne tace "slm dearest, ka ?araso ne??", daga Wayan Sangaren Nurain yace "yeah", tace "ohk yanzu zan kawo maka coffeen nasan sai kasha zaka shiga surgery", wayar kare a kunnenta ta mi?e ta dubi Jidda tace "plxx ki kulamin da ward A kafin na dawo", Jidda ta galla mata harara tace "A nawa??", Ruqayyah tace "zan taya ki Night" ta wuce gaba. Nurain yana zaune a office Winsa yana duba tsirarun patients Win da zasu gansa a yau, Dr Marwan da Khaleel ne suka shigo a tare, Nurain ya Wago ya kallesu ganin yanayin fuskokinsu yace "what??", Khaleel yace "Allah ya sanya Alkhairy Boss", Dr Marwan saida ya zauna kan kujera yace "fatan alkhairy", Nurain ya taSe baki ya jingina da chair yana wasa da yatsunsa ya kallesu duka yace "tnx, ?arfe 11am zamu shiga surgery, get ready", Khaleel yace "yes bari nayi gathering team Win", Nurain yace "good", Khaleel ya fita daga Office Win, Dr Marwan yace "who will anesthesetice the patient, our anesthesetic is absent", Nurain yace "that is not a problem i have one", Dr Marwan yace "ohk then", Ruqayyah ce ta shigo hannunta ri?e da Mug, Dr Marwan ya mi?e daga kujera yace "tom Dr sai mun haWu a surgery room", saida yazo fita ya kalli Ruqayyah da take gefe yace "toh Allah ya sanya alkhairy A Nurse, naga tin yanzu ma ana kula mana da Dr ballanta an samu full license", Ruqayyah tayi murmushi tace "ya Amarya??", Dr Marwan yace "tana nan lafiya" ya buWe door ya fita, ta taka a hankali ta zauna kan chair tana facing Nurain, gani tay ya wani haWe rai yana latsa wayarsa, Mug Win da ta shigo dashi ta tura masa tace "dearest ga coffeen fa", ba tare da ya kalleta ba yace "take it with you", ajiyar zuciya ta sauke tace "sorry ai a faWan laifina dai ko?", wayar ya ajiye ya zuba mata idanunsa da suke tamkar madara yace "daman kin iya murmushi haka??", dariya ce ta kusan kufce mata tace "jealousy sorry bazan sake ba", keenly yace "good". tace "happy tinda an saka lokaci kaWan yadda kake so", yace "kefa ba kya farin ciki ne??", shiru tayi ta fara wasa da hannunta, yayi ajiyar zuciya yace "help me", ta Wago da kanta tace "how?", yayi mata wani narkakken murmushi yace "zanyi surgery anjima zaki min anesthesia", ta juya idonta tace "sure my Dr".

&Maama daga bakin murhu tana kwashe abinci, kwanon Baba ta fara zubawa sai na sauran ?a?anta, bayan ta gama ta mi?e tana sharce gumin da ya tsattsafo mata a goshi saboda zafin wuta ta shiga Wakinta, Sa'adatu tana kwance akan wani ruSaSSen gado daga gani ba a rasa kuWin cizo a cikinsa ba, Maimuna kuma tana shafa man bleeching Winta a fuska da Waurin ?irji ajikinta sakamakon wankan da bata daWe da fitowa ba, Maama ta kalli Maimuna tace "tin safe nake ce dake kiyi wanke-wanke amma kin ?i, yanzu ga abinci can na gama amma babu kwanon da zan zuba muku", Sa'adatu tace "Maama mai aka dafa??", Maama tace "wake da shinkafa ne", Sa'adatu tace "dame kuma??", Maama tace "da manja da yaji", Sa'adatu tace "haka tsura ko Wan salak babu" ta mi?e a hankali ta Wingisa saboda har yanzu ?ugunta bai gama saki ba, ta Wakko jakarta ta buWe ta fello duba Waya, Maama ta zaro ido tace "Sa'adatu ina kika samu kuWi haka", Sa'adatu ta yamutsa fuska ta mi?awa Maimuna kuWin tace "ki siyo min kifi na Wari biyar, balangu na Wari uku saiki siyomin maltina ta gwangwani guda Waya", Maimuna tace "chaS gaskiya bazanje ba", Sa'adatu tace "ke dalla malama zan sammiki fa", Maimuna tayi gyatsine ta warce kuWin, Maama tace "Sa'adatu magana fa nake miki", Sa'adatu tace "toh ai kece Maama wllh kin fiya maida hannun agogo baya, na gaya miki ?awata ce fa take bani", Maama tace "Allah sarki, toh Allah ya biya ta". Maimuna ta zari hijab ta fita. Sa'adatu ta doka wani uban tsaki tace "Maama saida nace fa ki tuna min yau za a siyo piya-piya a yiwa Wakin nan feshi ko ma samu sau?in cizon kuWin cizon nan, wallahi jiya kasa bacci nayi, ina kallon Maimuna da Nabilah ma sunata bige-bige cikin bacci", Maama tace "wai aikam na manta", Sa'adatu tace "shikenan nasan Maimuna ba sake fita za tay ba". Hajar ta fito daga Wakin Umma da kwandon soso da sabulu a hannunta, bokiti ta Wauka ta Webi ruwa ta shiga wanka, saida ta gama wanka ta fito ta shirya tsaf cikin uniform Win islamiyya, Sabra kam tayi gaba tinda ita da wuri ta dawo daga boko, Umma na linke kayan wanki tace "to Allah ya bada sa'a", Hajar ta Wauki jakarta tace "Ameen".

&Kwanci tashi Hajar ta kammala rubuta jarabawar NECO, yanzu result kawai take jira saita fahimci wace al?ibla zata fuskanta, lokacin jarabawar kam tayi karatu ba ?arya ga kuma wanda take yi tin fil azal, bayan sati biyu da kammala NECO a islamiyya ma aka fara yi musu screening Win sauka, daman sun shafe wata takwas da hattamawa suka tsaya ?arasa littafai, yanzu kam satinsu uku da fara yin screening, A yammacin wannan rana Hajar ce zaune a kan kujera a bakin rariya tana wanke gwangwanayen kulele, Sabra na yi mata Wauraya, takun takalma ?was ?was daga soro yana doso cikin gida yasa Hajar kallon ?ofa, Sa'adatu ce ta shigo cikin wata shiga half naked, ga wani uban kitson attachment da ta yarfa har mazaunai, fuskar nan WaWau harda hujen hanci tayi tana taunar chewing gum ?ass ?ass tamkar cikakkiyar ?ar bariki, yanzu karenta take ci babu babbaka iskanci ya linka na da Maama na goya mata baya, dodon nata Naseer yanzu baya zama a gida tinda ya samu aikin direban tirelar ?angote dake jigila tsakanin kano da Lagos shikenan yayi wuyar gani, Hajar ta taSe baki ta cigaba da sha'anin gabanta, sai kuma ta sake Wagowa ganin wasu mata wanda suka amsa sunan cikakkun ?an duniya su biyu a tare da Sa'adatun. Maama na rawar jiki ta shimfiWa musu tabarma a tsakar gida, Sa'adatu ta nuna Waya daga ciki matan tace "Maama wannan itace zeenatu amma anfi kiranta da zeen" ta nuna Wayar tace "wannan kuma mabaruka amma anfi kiranta da mabruk", Maama ta washe baki tace "Allah sarki, sannunku da ?o?ari ?a?an nan, ai Sa'adatu tayi dacen samunku matsayin abokai", zeenatu tana taunar chewing gum tace "muma haka" cike da rashin Wa'a da tarbiyya, Sa'adatu ta wage murya tace "ke Maimuna kina ji nazo bazaki fito ba", Maama tace "laaa ai bata nan", Sa'adatu tace "Nabilah fa?", Maama tace "tana Waki, ke Nabi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?la ki fito ga ?ar uwarki nan tazo kina ji", Nabilah ta yaye labule ta ?arewa su zeenatu da Mabaruka kallo tace "Sannunku" sai kuma ta kalli Sa'adatu tace "Wan shigo daga ciki mana mu gaisa", Nabilah ta koma Waki Sa'adatu tabi bayanta, sama da ?asa Nabilah ta ?are mata kallo tace "kinga Sa'adatu ki dawo gida ki zauna, waWannan kuma su waye haka kika kawosu marasa kyan ganii", Sa'adatu tace "nasan zaki zarge ni ai amma wllh kinji dai na rantse ko??, wllh bana kula maza bare takai da abinda kike tunani, rayuwa nake agidansu zeenatu da Mabaruka irin ta wayayyun mata masu ji da kansu", Nabilah tace "wayayyun mata??", Sa'adatu tace "Eh mana ko baki gani ba", Nabilah ta zabga uban tsaki tace "ni ban gani ba, kwata-kwata ma baku Wauki hanyar zama wayayyun mata ba wllh, ai....", muryar Baba ce ta katse maganarta, a tare suka antayo waje, Baba ya kalli Maama yace "waWannan su waye??", Maama tace "?awayen Sa'adatu ne fa", Baba ya nuna hanyar soro yace "ku tashi ku fitar min daga gida", Mabaruka ta kalli Sa'adatu tace "au daman Babanki bashi da mutunci Sa'adat", zeenatu ta figi jakarta tace "waini ake kora cikin wannan kuturun ruSaSSen gidan sai kace kango, gidanda ko kiwon tumaki bazan yi ba, haba dattijo kai baka ji kunyar kiran wannan kangon da gida ba saboda tsiyar zuci". wani tu?u?in ba?in ciki ne ya takore ma?oshin Hajar da take zaune bakin rariya, da sauri ta Wauraye kumfar hannunta ta gyara wuyan rigarta ta mi?e tsaye a fusace, Zeenatu da ta yo hanyar fita cikin sauri ta tsaya tana kallo, saida ta bari tazo gaf da ita zata wuce ta saka mata ?afa, wani irin hantsilawa Zeenatu tayi ta kifa da ka, fuskarta ta faWa cikin kwata, jikinta kuma ya afka kan gwangwanaye, warwas tayi a ?asa cikin cakwalkwalin ruwan wanke-wanke mai datti da mai?on manja, gaba Waya guiwoyinta da hannunta sun kwaile, da kyar zeenatu ta dafe hannunta ta mi?e bakinta da goshinta sun fashe, fuskarta dama-dama da kwata, Hajar ta gyara wuyan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login