Showing 99001 words to 102000 words out of 298130 words

Chapter 34 - KURKUKUN KADDARA (TAKUN KARSHE) BY BOSS BATURE.doc

kai su ka yi alamar a'a.

Hankalin Zahra Ya?i kanciya, bakomai ne yajawo hakan ba face Unaisah, ko kwanto takeyi kamar tasan ta, sai dai takasa gane a ina tasan fuskarta, sai yanzu ta samu damar kare mata kallo daga inda take azaune, duk wani motsin unaisah akan idon zahra, ta kwallafa rai akan son yin magana da ita dama kawai take jira....

Batasan ya akai ta tsinci kanta da jin nauyin haWa ido da chief ba, tun da suka zauna ta sunnar da kanta tana wasa da yatsun hannayenta, ?amshin turarensa gaba Waya ya cika mata hanci, duk wannan abun da take yi chief owais na lura da ita, da yake suna fuskantar juna da shi, wayarsa ce ru?e a hannunsa da yake daddanawa cikin nutsuwa.

Ga jerin kayan abinci da aka sha?e masu table da shi amma takasa ci, ga yunwa tana ji.

Gyaran muryar da Hajiya Malikat tayi masu ne yasa suka dago a tare suka kalle ta, tana daga zaune gefen chief

"Nasa an kawo maku abinci kun ?i ci, meyasa?"cikin kulawa tayi ma su maganar.

Murmushi suka dan saki suna faman no?e kai.

"Ko dai Kunyar Chief ku ke ji" kamar ta shiga zuciyar su, murmushi tayi ma su

"Ku ci mana, hankalin shi ba akanku Yake ba"

Batool ce ta fara cin abincin ganin zata sanya hannu yasa hajiya malikat cewa"ki Wauki tsokali" muryarta na dan rawa tace"ban iya ci da shi ba"

"Okey, nagane ki sanya hannun"
Hannu tasa ta soma ci, unaisah kuma ta Wauki glass na lemu tana Wan kur6an shi sama sama take satar kallon fuskar chief owais da zarar taga zai Wago da idanunsa take yin saurin kau da nata gefe Waya, bakomai ne yaja hankalin ta gare shi ba, face kamanninsu da Danish, kusan komai nasu iri Waya banbancin su kaWan.

Mai girma sharafudeen ne ya nufo wurin su, fuskarshi da fara'a Ya samu wuri ya zauna yana dubansu, da sauri suka gaishe shi cikin girmamawa ya amsa masu.

Duban owais yayi"baka cika min alkawari na ba" ya faWa yana Wan haWe fuskarshi.
Dagowa chief yayi tare da kallon daddyn nasa, da alama bai fahimci me yake nufi ba
"Maganar da mu kayi dakai Wazu da safe"
Sai yanzu ya fahinci inda zancen daddyn nasa ya dosa.

A hankali ya Waura idanunsa kan Unaisah dake kur6ar lemu.

Murmushi hajiya malikat tayi

"tubarakallah Masha Allah, nagode ma Allah da ya nuna min wannan ranar da raina da lafiyana, gani ga second in-law Wina, yarinya mai hankali da nutsuwa, ni dai surukan nawa duk kyawawa ne, ubangiji Allah ya tabbatar mana da alkhairin sa...." amsa mata yai da ameen.

Ga dukkan alamu unaisah bata fahimci takan zancen ba, ta dai ji ana zancen suruka, Ru?o hannunta daddy Sharafuddeen yai a cikin na shi fuskar shi dauke da murmushi yace"I'm so happy to meet you, my daughter-in-law, I don't even know how to describe the joy I feel just from seeing you today"

murmushi tasakar masa har dimple din ta lotsa, duk da batasan wanene shi ba, ranta yana bata cewar Mahaifin Chief ne saboda kamannin su da ga gani.

Muryarta cike da jin nauyin shi ta furta"nima naji daWin haWuwa da kai,"

"Shekarunki nawa ne"? ya jefa mata tambayar.

"Sha shida amma na kusa shiga ta sha 17"
A wayance Daddy sharafuddeen yace"Wonderful, Now, what about your studies?

Shiru tayi tana wasa da yatsun hannunta ba tare da ta amsa mashi tambayar da yayi mata ba.

"Sorry kada daddy ya takura maki da tambaya ko"? Murmushi ta Wanyi masa.

"Inaso ne nasan me yakamata mu fara yi don tallafa ma rayuwar ki, ko ba haka ba" cike da rashin fahimtar kalamansa take duben shi, Hajiya malikat dake kallon ta murmushi ne dauke akan fuskarta, yarinyar ta kwanta mata aranta.

Chief owais ya nutsu yana sauraron su.

"Aure ko karatu wanne kika fi so a yanzu" waro mashi gray eyes dinta tayi da sauri ta sanya tafin hannu ta rufe fuskarta alamar taji kunya, hakan da tayi ba karamin dariya ya basu ba, hatta chief saida yayi murmushin gefen fuska.

Hankalin batool gaba Waya baya akansu tun da ta samu abinci take ta aikin ci.

"Kinyi shiru baki ban amsa ba" ya ?ara tambayarta, ?asa ?asa da murya chief ya furta"dad..." dakatar da shi daddy sharafudeen yayi"no kada ka shiga tsakanina da surukata, baby Angel ke nake sauraro," tayi mamakin jin ya ambaci nickname dinta, ba tare data buWe fuskarta ba tace"Aure zanyi kafin na cigaba da karatu"

Murmushin fuskarsa ne ya faWaWa da zolaya yace"ta kwana gidan sau?i, yanzu faWa min kina da saurayin da zaki aura ne ko babu"

da sauri hajiya malika tace"haba dan Allah, kabarta mana, miji ay ta riga da ta samu ko ba haka unaisa"? ?aga mata kai tay alamarh.

Duk wannan abun dake faruwa a tsakanin daddy sharafudeen da Unaisah akan idanun Nazli wadda tuni tagama cika ta batse ranta yayi mugun 6aci tamkar ta Waura hannu bisa kai tayi ihu, wani irin kishine Ya ziyarce ta ganin yadda chief owais yayi zaman shi a wurin yarinyar, tun zuwan su hall din bai tako yazo inda take ba, kamar ma baisan da zamanta ba.....
Bazata juri kallon su ba, mi?ewa tayi da niyar tabar hall din kamar daga sama muryar Faryat ta katse mata hanzarinta.

"sister Nazli, Ina zaki je ne bayan ba'a kammala taron ba"!

Ba tare da ta kalli faryat ba tace"bazan juri zama ba, sai nake ga kamar ba don mu aka shirya dinner din nan ba, because everyone's attention is focused on them. Daddy Ya tafi da wani wanda bamusan wanene shi ba and the chief is only paying attention to that girl." ta faWa tana nuna saitin inda unaisah ta ke da hannun ta.

Ru?o hannunta faryat tayi a cikin nata" Sister, ba ke ya kamata ki bar hall din ba! They are the ones who should leaves"

Girgiza kai Nazli tayi"no ni bana son hatsaniya, barina shi yafi min kwanciyar hankali"

Ta faWa tana kokarin kaucewa rukon da faryat tayi mata.

Sai dai taki bata damar tafiya
"Nasan menene ya 6ata maki rai sister, ba ke kaWai ba, mu ma ran mu ya 6aci da zuwansu saboda babu alkhairi atattare dasu, gaba Waya hankali Ya koma kansu, Amma ni na maki alkawarin zan kawar da yarinyar can daga hall din nan, indai hakan zai kwantar maki da hankalin ki, amma bai kamata ki tafi ba, ba zamu ji dadi ba" shiru Nazli tayi na Wan wani lokaci kafin ta Wan sauke ajiyar zuciya.

"What are you going to do to her I hope you won't hurt her."?

Shu'umin murmushi faryat tasaki,

"Don't worry sister, I won't hurt her. I'll just keep her out of sight until the dinner is over."

"Bana so a samu matsala faryat!"

'kawai kibar komai a hannu na, abun da nake so dake da zarar kinga babu yarinyar kiyi kokarin jan hankalin Yaya owais"

A hankali Ta furta Okey, fasa fita tayi da sauri ta juya ta koma wurin zaman ta.

Faryat kuwa ba karamin dadi taji ba, dama ta tsani ganin unaisah, tun farkon shigowarsu taji bata yi mata ba, da sauri ta koma wurin su Yusra tana jiran ta samu damar da zata aiwatar da mummunan kudurin ta........

Bayan kammala cin abinci, Mc Ya Kira su Waya bayan Waya suke hawa saman step suna taka rawa, sautin kiWa Ya karaWe ko'ina na hall din, Ta ko'ina hasken camera ne ke ?yalli, sai daukar hotuna sukeyi, abun ba karamin burge prisoners yayi ba, Ay tuni Sajeed Ya mi?e dama ta samu tun da ya shiga filin Ya fara taka rawa hankalin kowa ya dawo kan shi, harta su baba obie da suke atsaitsaye hankalin su na akan shi, a?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? bun a jininsa yake da zarar yaji kiWa bai iya jurewa kamar ana kada mashi mazari, In har baiyi rawa ba hankali sa bazai kwanta ba, wakar da aka sanya tana ?arewa wakar calm down ta shiga, aiko jiki har rawa yake yi su Parveen suka shiga fili suka dinga tikar rawa, gaba Waya suka ja hankulan mutanan hall din, sunyi matu?ar burgesu in ka cire su Yusra dake jin haushin su badan komai ba, sai dai saboda sun hana su rawar gaban hantsi, Hankalin unaisah ba karamin tashi yayi ba, ganin yadda suke rawa da alama sun manta a ina su ke ne, daga ita sai batul ne ba su shiga filin ba, Manyan mutanan dake a wurin ne suka soma yi masu li?in kuWi, tamkar ana yayyafa masu ruwan sama.

Hajiya turai da Hajjaty suma suka shiga filin suna tayasu yin rawar, kusan gaba Waya suka shiga cikin su, cikin raha da nishaWi suka taka rawarsu.

Jemimah ta dage duk wanda ya lika mata kuWi sai ta kwashe su ta tura a aljihun rigarta, ta tarasu dayawa har a hammata take sa?e wasu, tayi zaton abun wasan yara ne.

Mutanan dake harin Unaisah dama jira suke ta mi?e, a lokacin chief Owais Yabar wurin su, Ya tafi amsa kiran da akayi mashi awaya.

Mi?ewa ta yi tana tafiya a hankali yayin da idanunta ke akan dance floor din, da alama itama so takeyi tayi rawar ta Wan gagije jikinta.

"Baiwar Allah sannu" jin muryar mutun abayanta yasa tayi saurin dubanta, zahara ce fuskarta dauke da murmushi, Mayar mata da martanin murmushin unaisah tayi.

"Yawwa"

"Tun Wazu nakeson yi maki magana ban samu damar yi ba, saboda mutanan da kike atare da su...." da Wan mamaki take kallon bakuwar fuskar da tayi mata magana.

Mi?a mata hannu zahra tayi don su gaisa, A hankali unaisah ta Waura hannunta a cikin nata.

"Sunana zahra ke fa"?

"Unaisah"

"Banyi tunanin zakiyi saukin kai har haka ba,"

Murmushi unaisah tayi mata.

"meyasa kikace haka"?
"Raina ne ya bani haka" girgiza kai unaisah tayi
"Kin burge ni, idan badamuwa inaso muyi hoto a tare"
Bata kawo komai aranta ba, ta amince ma zahra.
Yatsun hannunta har kerma sukeyi wurin curo wayarta daga cikin yar purse dinta, ta dinga daukar su hoto da unaisah, A kalla zahara ta dauki hoto sama ashirin, Tsabar iyayi na zahra harda rungumeta sukayi hoto amanne da juna kamar kanwarta....

"Kinga yanzu na samu wanda zan dinga kallo awayana," ta faWa bayan sun gama

"Ko zan iya samun layin wayarki? Ina so mu dinga gaisawa.

"Ban haddace number dina ba, kuma wayar bata a hannuna"

Shafa gefen fuskarta zahra tayi"ba damuwa, ay ina zuwa estate din nan zamu dinga haduwa...." wayar zahra ce ta soma ringing da Wan sauri tace ma unaisah yanzu zan dawo ana kirana" amsa mata tayi da toh, har zahra tabar wajen Unaisah bata daina bin bayanta da kallo ba, hakanan taji ta burgeta, aranta ta ayyana wato duk yadda wani ya?i ka, to wani zai so ka ne.

Murmushi tayi, tare da juyawa da niyar tabar wurin cikin rashin sa'a ta bange Waya daga cikin servers din dake safa da marwa wurin raba abinci, Gaba Waya tray din lemun da matar ta Wauko ya 6are a jikin abaya dinta, glass cups din suka rikito kan floor, hankalin ba karamin tashi yayi ba ganin ta 6ata mata wankanta don ma Allah yasa rigar baka ce

Muryar matar na rawa ta soma bata hakuri.

Shiru unaisah tayi tamkar bazata tanka mata ba tace"bakomai, ay ba laifin ki bane, Ni ce na bangaje ki, bansan da mutun abayana ba"

A ruWe matar tace"akwai rest room ki zo muje ki wanke rigarki please, idan ba haka ba za'a hukunta ni ne idan wani yaga ruwan lemun nan a jikin rigar ki"

Girgiza kai unasah tayi"a'a bani bu?atar zuwa, Ki tafi kawai, ay rigar baka ce babu wanda zai gani"

Magiya matar tadinga yi mata akan tazo su tafi ta wanke mata rigarta, ganin tasa naci ne yasa ta amince mata, da sauri matar ta zukunna ta kwashe glasses din ta mayar a tray, kafin ta juya Tayi gaba unaisah tabi bayanta, babu wanda ya lura da abun da ya faru saboda sautin kiWan daya karaWe hall din hankalin kowa na akan dance floor,.

Wani corridor suka shiga a inda jerin rest rooms din suke ta nuna mata Waya daga cikin su, ki shiga zan jira ki anan" amsa mata tayi da toh.

Unaisah kamar kada ta shiga haka take ji saboda hankalin ta bai kwanta da matar ba, buWe kofar tayi shigarta ke da wuya taji alamun an datse ?ofar, sai dai ranta bai kawo mata komai ba, agaban sink ta tsaya ta kunna tap ruwa ya shiga karanyowa ta soma wanke inda lemun ya 6ata, bayan ta gama ta tsaya tana kallon fuskarta ta cikin mirror bakomai take tunawa ba face fuskar chief Owais hakika Yaja hankalin ta, musamman a lokacin da aka so aci mutunci su ya kare masu martaban su,
Murmushi tasaki har dimple din ta ya lotsa, can kuma ta juya akalar tunanin nata ga garkuwarsu, tasan duk inda yake ayanzu yana cikin koshin lafiya don ta fahimci prime minister ba karamin kaunarsa yake yi ba, tabbas zataso taga yadda zai tarairaye shi.....

_Sam ta manta a rest room take, tunawa da yan uwanta yasa tayi saurin juyawa zata fuce sai dai me? Tana jan ?ofar taji kamar ta dam?i dutse, bata kawo komai aranta ba, ta soma knocking tana fadin"pls kibuWe min kofar na kasa" shiru taji mata bata amsa mata ba, kusan sau uku tana neman taimakonta amma shiru, bata amsa mata ba, gaba Waya taji ta takura hankalin ta ya fara tashi, bubbuga ?ofar tadinga yi tana cigaba da fadin pls bakowa ne akusa ku buWe mun kofa, tun tana sa ran za a buWe mata har ta fara fidda rai, zuciyartace ta soma raya mata gaya can za'a cutar da yan uwanta aikuwa da karfi ta soma bubbuga ?ofar kamar zata balle ta, har kafa take sanyawa tana harba jikin ta, babu alamun zata buWe, tana nishi ta ja da baya ta watso da gudu ta bangaji kofar duk don ta samu ta buWe amma duk abanza, Lokaci Waya tafara burkicewa dama brain Win su da rauni acikin ta, gaba Waga rayuwar kullan da su ka yi a gidan kurkukun ?addara ta fara dawo mata a cikin kanta, sautin dariya dariya ta soma ji da shesshe?ar kuka yaran da muryoyin wadannan tsaffin da suka ta6a bata naman mutun ta ?arfi suka sanyata dole ta ci, runtse idanuwanta tayi tare da sanya tafukan hannayenta ta daddafe kanta dake wani irin mahaukacin sarah mata, wani irin tsoro da firgici ne ya soma ziyartarta, rushewa tayi da kuka tana bugun kofar muryarta da shesshe?ar kuka take fadin"Wayyo Allahna ku buWe mun kofa! na shiga uku, zan mutu kaina, Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'in Boss ka buWe min kofa zasu kashe ni, Danish kana ina kazo ka taimake ni, nasan bazaka bari a cutar dani ba, nashiga ukuna sajeed naufal Batool wai baku jina nane so kuka na mutu.... cikin fitar hayyaci take yin sambatun tuni mayafin dake akanta ya zame ?asa, duk tabi ta yamutsa gyaran gashi da akayi mata tamkar mahaukaciya haka ta koma, jikinta duk ya raunata saboda bugun kofar da take yi tana faman ciccije la66anta, ga ?arancin iskar dake a wurin ta fara affecting dinta, gwanin ban tausayi baiwar Allah, jan numfashi ta cigaba dayi tana ganin jiri jiri a idanunta kamar daga sama taji zubar wani abu a tsakankanin cinyoyinta da wani irin matsanancin ciwon mara na fitar hayyaci nan take wata juwa ta kwashe ta gaba Waya ta kife kan floor sumar kanta ta tarwatse har ta saman fuskarta, hannayenta daddafe da cikinta dake ta murWamata yanayi mata zogin azaba, muryar ta adisashe take ambaton Allah.............._



*Daga Al?alamin Boss Bature=؋?
'
'?*

*Mu haWu jibi Alhamis Idan Allah yakaimu da rai da lafiya*

*Littafin kurkukun ?addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*

3196407426

First bank

Bature Hafsat Muhammad,

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan layin 08169856268**_ *~
'=؋?BOSSLADIESWRITERS=؋?
'~*_



3,F 'DB/=؋?=?%?=؞?


~Takun ?arshe=?%?~



Dedicated to Aunty Kubra=؋?=؞?



B5) -( 1HE'F3J) :J1 9'/J) (JF 'D3,F'! E9 *7H1'* E9B/)=؋?=ؘ?=??


An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists d'=؋?=ؘ?



Daga al?alamin Boss Bature=؋?
'





__________________________
'?





_cikin fitar hayyaci take yin sambatun tuni mayafin dake akanta ya zame ?asa, duk tabi ta yamutsa gyaran gashi da akayi mata tamkar mahaukaciya haka ta koma, jikinta duk ya raunata saboda bugun kofar da take yi tana faman ciccije la66anta, ga ?arancin iskar dake a wurin ta fara affecting dinta, gwanin ban tausayi baiwar Allah, jan numfashi ta cigaba da yi tana ganin jiri jiri a idanunta kamar daga sama taji zubar wani abu a tsakankanin cinyoyinta da wani irin matsanancin ciwon mara na fitar hayyaci nan take wata juwa ta kwashe ta gaba Waya ta kife kan floor sumar kanta ta tarwatse har ta saman fuskarta, hannayenta daddafe da cikinta dake ta murWamata yanayi mata zogin azaba, muryar ta adisashe take ambaton sunan Allah da da?yar da?yar, zufa ce ta soma tsastsafo mata ta ko'ina na jikin ta, kafin wani lokaci jikinta ya saki tamkar matacciya ko yatsanta bata iya Wagawa ta gama fita hayyacin ta............_


*Shin Ina prime minister ya tafi da garkuwa?*


Lokacin da suka fito daga Hall hannun su ru?e cikin na juna, Yayin da gimbiya mujeedat da Yazrin suke a biye da bayan su, gaba Waya hankalin Jami'an da ke tsaron wurin Ya dawo kansu, da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login