Showing 60001 words to 63000 words out of 298130 words

Chapter 21 - KURKUKUN KADDARA (TAKUN KARSHE) BY BOSS BATURE.doc

rabona bane...."

"Da ace kuWi zasu Iya siyamin ita, wallahi har dukiyata zan iya salwantarwa saboda ita, bana tunanin zan samu macen da zata Iya maye min gurbinta, Ni ita kadai nakeso Nadeem" kwallar dake taruwa a cikin idanunsa har sun fara kokarin gangarowa saman kuncin sa.

Hankalin Justice Ba ?aramin tashi yayi ba, ko a mafarki bai ta6a tunanin mace zata Iya tan?wara zuciyar Zaki ba.

Dafa kafadunsa yayi da hannayenshi
"Inaso ka faWamin shi mijinta tsawon shekara nawa su ka yi atare"?
In a low voice zaki Ya furta"?asa da 2 years, ta faWa min aranar data haifa mashi baby tabar gidan badan bata son shi ba, kawai taji ya futar mata arantane"
"Kasan mijin nata"?
"Taya za'ai nasan shi? ni ko sunan shi ban ru?e ba, saboda kishinta da nake ji"
Murmushi justice yayi tare da ruko hannun Zaki, suka zaune gefen gadon shi.

"Iyayenta masu hali ne"? ya jefa mashi tambayar.

"Yeah, mahaifinta ya ta6a ruke mukamin Governor a jihar joss, amma bai jima a mulkin ba ya sauka sakamakon ciwon kafar dake damun shi, bayan haka ?anin Mahaifinta Former president ne Na nigeria, Alhaji Musa wadata, Yayan Matar Uncle sharafudeen Hajiya Laurat, nima a wurin ta naji labarin ta" jinjina kai justice yayi"?ar masu Hali ce, Alhaji musan nan Yana Waya daga cikin wadanda suka fi kowa kuWi a africa bayan family dinmu, amma nayi mamakin da har ta gudu tabar nigeria basu nemo ta ba, meyasa tabar mijinta da ?arta? Shine abun tambayar"
"Naikaina Labarinta Yajima Yana Waure min kaina, Sonta ne Ya makantar dani shiyasa ban mayar da ita ga Iyayenta ba, saima na taimaka mata wurin 6oye kanta agidana, naci gaba da bata kulawa"

Justice ya ce Labarinta Akwai ruWani Acikinsa, Ta fito daga babban family, ga ta kyakkyawa da ita amma ahaka har ta gudu daga gidan mijinta? Akan wani dalili? Me ta nema tarasa?"
Ya faWa yana kallon Zaki,
"Nayi kokarin nemanta don inji ya ta koma gidansu? Iyayenta sun kar6eta ko kuwa? Shine fargabana sai dai bani da hanyar da zan Iya kiranta, tabar min wayarta a hannuna, bansan kowa nata ba, in ba hajiya Laurat ba"
Numfasawa Justice yayi kafin yace"kada ka damu Wan uwana, zan iya yin komai akanka, gobe Idan Allah yakaimu a family dinner zanyi magana da hajiyar laurat din dangane da ita Yarinyar," har cikin ranshi yaji dadin maganar justice, ya kwantar mashi da hankalin shi sosai harya fara tunanin yadda haduwarsu zata kasance da ita, sun jima adakin suna tattaunawa daga bisani suka dawo falo wurin su Captain.

______________________
'?


A hankali Motar Dr Jazz Ta ?araso bakin Entry Hall na shiga gidan baba Obie, Bayan yai parking Winta ya fito ya nufi cikin gidan, A katafaren Main Falo din gidan Ya taras da Twins zaune saman sofa tare da wani matashin saurayi kyakkyawan gaske kallo Waya zaka yima fuskarshi ka shaida Wan uwan Justice ne, gaba Wayan su wankan suit ne a jikin su, Cike da jin fargabansu Ya nufe su, Cikin sanyin murya yace"barkanku da hutawa"
Ko kallo bai ishe su ba, Kamar Yayi magana da bango, kuma sun ganshi.
Kusan sau uku Yana maimaita maganar da yayi masu amma babu wanda Ya amsa mashi, hakan Yasa shi yanke shawarar Tafiya yabar wurinsu Har Ya Waga ?afa zai tafi muryar Zayn takatse shi.

"Kai zo nan"! da kakkausar Murya Ya faWa tare da yafuto shi da hannu, Irin kiran da akeyima kananin Yara, Jazz baiji komai aranshi ba Ya nufi Zayn.
Yamutsa fuska zayn yai yayin da yake binshi da kaskantaccen kallo Yace
"Kai makaho ne? Baka gan mu bane zaka wuce batare daka gaishe da mu ba"? Fuska adaure yayi mashi maganar.
Cikin sanyin murya Jazz yace"Nayi maku magana kusan sau uku babu wanda Ya kula ni"
Harara Zayn ya watsa mashi, Dr. nawaz dake a kishingide yana duban su Yace"zayn dama har yanzu wannan kwandon sharar Yana agidan nan? Nayi tsammanin Uncle Mubarak Ya saki babarsa sun koma kasarsu"
Ta6e baki Zayn yayi"gayanan dai kana kallon shi, baida banbanci da masu gida, Har yafi mu jin daWi, Uncle Mubarak ya Waure mashi wurin zama"
Yamutsa fuska Dr.Nawaz Yai"Kaci sa'a ba'a ?asar nake zaune ba, da tuni nasa anyi watsi dakai, donni bana son bare ya ra6i Ahlinmu," Jazz dake atsaye yana sauraron Rashin mutuncin da suke yi mashi, tuni idanunsa sun cicciko tab da kwalla.
"Ya isa haka!" Zaid ne Ya faWa tare da kallon Jazz, Da hannu Yayi mashi alamar Ya tafi, bawan Allah Jiki asanyaye ya nufi Hanyar kitchen din gidan, tunkafin Ya karasa Able ta fito daga ciki hannunta ru?e da tray na kayan marmari, ganin jazz yasa ta dakata da tafiya fuskarta da fara'a tace"Jazz Ya jikin naka"?
Fuskar shi babu walwala Yace"da sauki"
"Allah Ya kara lafiya" ya amsa mata da ameen, ganin Yana ?an kalle kalle Ne yasa ta fahinci akwai wani abu da yake nema don haka tace"ko akwai wani abu da kake bukata ne"?
?aga mata kai Yai haWi da cewa"Eh, Ina neman Faryat ne,"
"Muje na raka ka, Nima wurin su zanje kai masu Kayan marmari," amsa mata yayi da toh, ta yi gaba yabi bayanta, aranta ta ayyana ko me zai kai shi wurin faryat? Tantiriyar Yarinyar nan da babu Allah aranta"
Upstairs suka hau, bayan sun sauka third floor, suka nufi Balcony dake acan sama,Tsayawa fasalta kyawun wurin 6ata baki ne sai wanda Ya gani, tunkafin su karasa Jazz Ya hango Su zazzaune saman wasu hadaddun Kujeru Bugun Dubai, Matasan ?an mata ne masu ji da kansu, A kalla sun kai su uku Kowaccensu Ta dauki wanka na kece raini, Kamshin turarensu tuni Ya soma Cika mashi hancinshi.

Kaitsaye idanunsa suka sauka akan Faryat, wadda ke asanye da mini skirt ya matse jikinta, da?yar skirt din Ya wuce Ass dinta, Rigar jikinta kuwa Ko cibinta bata rufe ba, ta bayyana shape din kirjinta hatta nipples dinta kana iya ganin tsininsu, babu mayafi akanta Kitson kalabar da akayi mata ne mai kyan gaske ansanya mata sparkling stones masu jan hankali saman gashin kanta, yatsun hannunta yana asanye da gold knuckle rings, Haka zalika Hancinta na amanne da nose ring, wata ziririyar sarka ce a kafarta, Yarinyar karshe ce wurin Iya barikanci, Hatsabibiyar gaske bata jin magana ko miskala zarratin, sai dai fa akwai kyan sura, komai nata irin na hajiya saratu ne banbancinsu girman jiki da shekaru.

Matashiyar dake a gefenta, Yusra ce ?anwar Yaseer, Kallo Waya zakai mata saika sake kallonta, Tsabar haWuwarta, itama fara ce sol, kamanninta sak dana mahaifiyarta Her excellency Muhibbat, gata doguwa tubarkalla, bayan ita sai Zulaihat kanwar Ziyad Wankan tarwaWa ce alaunin fata tana da saukin kai ko a fuska ka kalle ta, babu wanda Ya lura da Jazz A cikinsu Hankalinsu na akan firar da suke Yi.

able ce tayi masu sallama, Tare da ajiye masu tray din kayan marmarin saman round table din dake a tsakiyar kujerun su, juyawa tayi da sauri ta fuce tabar wurin.
Wani irin shakkar Yi masu magana Yake ji, Sai faman bin Faryat Yake Yi da kallon ?urulla.

"Na jaraba kiran layin Sister Hindu bata yi picking ba, may be ko bata a kusa ne da wayar, ita dai Yazrin nayi mata uziri, saboda tafiyar da suka sha nasan haryanzu gajiyar tafiya bata sakesu ba" Zalaihat ce tayi maganar tare dakai hannu ta dauki tufa tana ci
"Ina ga mezai hana mu shiga gidan yi masu bangajiyar tafiya, Su mommy ma suna acan"
"Ni dai ba inda zanje, sai zuwa gobe idan mun haWu wurin Dinner din daddy Hateem" Acewar Faryat Tana faWa tana farfari da idanunta.
"Gobe akwai shagali, zamu yi sharholiyarmu son ran mu, Har nakagara goben nan tayi," Yusra ce ta fada tana karkaWa kafarta.
Har Faryat Ta buWe baki daniyar tayi magana, Sautin ringing din wayar Jazz Ya dakatar da ita, Kusan atare suka wurga idanunsu kan fuskarshi, nan take yaji gabanshi ya faWi rass saboda kwarjinin da suka yi mashi.

Yamutsa fuska Yusra tayi tare da kau da idonta
Zulaihat kuwa Murmushi tasakar mashi
"Dan uwa, Tun yaushe kazo wurin nan ne?
Yana faman Kame kansa Yace"tare da abla muka zo"
"Amma meyasa bakayi mana magana ba jazz," cikin kulawa ta fada tana dubanshi Ta fuskanci Hankalin shi ba kwance yake ba
"Wa kake nema ne"?
Kallon Faryat da yayi ne yasa ta gane ita yake son gani"
Murmushi zulaihat tayi,
Faryat dake kallon shi, wani irin shu'umin murmushine akan fuskarta, yun?urawa tayi ta mi?ewa ta dubi su Yusra"ni zan shiga ciki, bazan jima ba yanzu zan dawo" Yusra dake harararsa tace"faryat kin bani kunya, Ki rasa wa zaki kula sai wannan halittar" ta fada tana nuna shi da yatsa
Zulaihat tace"Please Yusra, babu ruwanki da shiga sabgarsu" Ta6ebaki Yusra tayi
Ba tare daya ankare ba, Faryat ta ru?o hannunsa tare da jan shi suka soma tafiya atare, wani sanyine yaji ya ratsa zuciyarsa, duk da yasan ba lallai Faryat ta sassauta mashi ba, Ya riga daya san halin ta.
Kaitsaye suka nufi bedroom dinta dake a gidan, adai dai bakin kofar shiga Dr.Jazz Ya dakata da tafiya, da sauri ta kalle shi hadi da kashe mashi ido Waya tace "my babe meyasa ka dakata da yin tafiya? Let's go inside," ta fada tana matse hannunsa dake acikin nata, har cikin zuciyarshi yake jin matsar da take yi mashi. Muryarshi ?asa ?asa Ya ce"basai na shiga ciki ba, mu koma falo mu yi magana"

?aure mashi fuska tay "Jazz, you will lose your chance to talk to me if you don't go in," she warned. "If you don't go in, don't expect to see me again"!


*Daga Al?alamin Boss Bature=؋?
'
'?*


*Littafin kurkukun ?addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*

3196407426

First bank

Bature Hafsat Muhammad,

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan layin 08169856268*_ *~
'=؋?BOSSLADIESWRITERS=؋?
'~*_



3,F 'DB/1=؋?
'=?%?


~Takun ?arshe=?%?~



B5) -( 1HE'F3J) :J1 9'/J) (JF 'D3,F'! E9 *7H1'* E9B/)=؋?=ؘ?=??


An extraordinary romantic love story between prisoners with complex twists d'=؋?=ؘ?



Daga al?alamin Boss Bature=؋?
'



__________________________
'?





Tana ?arasa fadar hakan ta sanya hannu ta ture ?ofar ta shiga ciki, A ?alla Yafi karfin mintuna biyar a bakin kofar yana yanke shawara da zuciyarsa, ha?i?a Yana matu?ar jin tsoron Allah, bayason zama daki Waya da macen da ba muharramarsa ba, hakanan ba tare da wata lalura ba, balle kuma faryat da ta kasance tantiriya, sai dai baya jin zai iya rasa wannan damar, Allah ya jarabce shi da tsananin ?aunarta, Itace mace ta farko da ya fara jin tsantsar sonta tun lokacin daya mallaki hankalinsa, ya mutu akan kaunar faryat yana son yarinyar duk da kasancewarta mara jin magana.

Numfasawa yayi kafin ahankali ya tura kofar dakin nata ya shiga daga ciki, katafaren dakin kwana ne, kamar na ?ar sarki, tsabar haduwar furniture din dakin, Komai na cikinsa Launin black pink ne.

Bayan shigarsa dakin, Sanyayyan sanyin A.c ne mai haWe da daddaWan kamshin turaren faryat ya ratsa hancinsa da fatar jikinsa, Lumshe idanunsa yayi slowly ya buWe su akan faryat dake a tsaye gaban dressing mirror, ta juya baya kitson kalabar kanta ya sauko har mid back dinta, ta cikin madubin ta ke jifar shi da shu'umin kallo.

Ganin ya?i ?arasowa gare ta, yasa ta juyo ta nufe shi, dab dashi ta Waya suka soma jefa wa junansu kallo.

Ba zai iya jurar sha?ar ?amshin turarenta ba da kallon surar jikinta hakan ba ?aramin jefa shi yanayi ya ke yi ba, Muryarshi na rawa ya furta"Am.. umm.. tun da naganki zan tafi"

ba zato ba tsammani yaji ta Waura hannayenta saman kirjinshi, muryarta da shagwa6a ta furta"Ni ban gaji da kallon ka ba, My honey, tsawon lokaci bansanya ka a idanuwana ba, nayi kewar komai naka jazz.. " kafin ta ?are maganar, jazz ya tari numfashinta da cewa"Faryat tayaya zan yarda da kalamanki? Bayan ke da kanki kika faWi cewa bazaki ta6a sona ba, kuma ba zaki iya aure na ba"

Juya mashi baya tayi haWi da goya hannayenta saman kirjinta kafin ta soma magana.

"Jazz, I won't hide it from you. Nothing has changed. I love you, but I can't marry someone who has no origin", (Jazz bazan 6oye maka ba, Har yanzu babu abun da ya canza, Inasonka amma bazan Iya auran wanda bashi da asali ba,)" ta faWa tana girgiza kanta, kafin ta Waura da cewa.

"kaima ka sani jazz mommyna da daddyna ba zasu ta6a yarda mukasance atare ba, jazz I come from a wealthy family. How can I love someone like you who has no origin? What is your family status?" ta jefa mashi tambaya ba tare da ta jira amsar shi ba taci gaba da magana

"Ta ya ya zan auri Wan tsohuwar mai aikin gidan mu" tun da ta fara magana sai yanzu ta juyo ta fuskance shi, Jikin shi yayi sanyi lakwas, hawaye tuni sun soma taruwa a cikin fararen idanuwansa, kalamanta sun kashe mashi kwarin gwiwarshi, sai yajima gaba Waya ya tsani kan shi, ta fahimci halin da ya shiga sai dai ko kaWan bata ji tausayin shi ba.

"Jazz Hamsha?an masu kuWi suna rububi akaina, waWanda duniya tasan da zamansu, How can I choose a meaningless future for myself when I could have so much more?" a tsiwace ta faWa tana zare mashi kyawawan idanuwanta masu dauke da zira ziran eye lashes.

Hawayen da suka cika idanunsa tuni sun wanke fuskarshi

Cikin karyayyar murya yace"Nasan ni bakowa bane faryat, bani da asali, amma inaso ki sani, ina son ki tsakani da Allah badan wani abu naki ba, ba lallai ki sami wanda zai so ki kamar yarda nike sonki ba, nayi maki alkawarin zan baki kyakkyawar kulawa idan har kika amince da soyayya ta, ba zaki ta6a danasani ba faryat"!

Shu'umin murmushin gefen fuska tasakar mashi, wani irin kyawuntane Ya kara bayyana.

Matsawa tayi tare da shige mashi, Har takaiga mumfashinsu na kokawar fitowa, hannayenta biyu ta Waura saman waist dinsa, da sauri ya yi kokarin kwace kansa daga gareta sai dai taki bashi damar yin hakan, gaba Waya ta kashe mashi jikin shi.

"Jazz ka daina wahalar da kanka akaina, cos I will never marry you. Owning me is not an easy thing, idan mommy taji zancen kana neman soyayyata kai kasan me zai biyo baya, shiyasa nake rufa maka asiri, saboda ina da buri akanka," lumshe idanunsa yayi cikin jin ?unar rai, Allah ne kadai yasan Irin azabtuwar da zuciyarsa take yi mashi akan soyayyar faryat, zai iya jure komai amma bazai juri ya rasa ta ba.

Jin motsin hannunta akan Trouser dinsa ne yasa shi yin saurin buWe idanuwansa a hanzarce ya buge hannunta Yana faman fitar da huci...

Kashe mashi ido Waya tayi tare da zuro harshenta waje ta lashe pink lower lips dinta, cikin jin shaukin shi ta furta"jazz, har yanzu ban canza ra'ayina akanka ba, ka bani dama, in Webe maka kewa, kaga babu mai kallon mu daga ni sai kai, zan faranta maka rai, sannan inyi maka abun da zai zautar dakai ya gigita ka" ta faWa cikin jin shau?in shi tana kokarin tura mashi boobs Win ta da suke acike fam.

Jikin shine ya soma kakarwa a ruWe ya furta"bani da wannan ?azamin tunanin araina, dan Allah ki daina fadamin kalaman nan, Hakan Yana karya min zuciyata, Ni tsakani da Allah nake sonki, Idan babu mai kallon mu Allah Yana kallon mu faryat, Bazan bari mu sa6a mashi ba, "

Harara ta jefa mashi"matsalata dakai kenan, Har yanzu bakauyene kai, sai kace ba bature ba, sam baka da wayewar nan irin ta zamani, Daga anyi magana sai ka ambaci sunan Allah kamar kafi kowa tsoronsa, Ay Allah gafurirrahim ne, Idan mukayi sai mu ro?i rafiyarsa... " tunkafin ta?are maganar yace"Idan kuma muka mutu muna cikin aikatawa fa"? MurguWa mashi baki tayi"nima bansani ba, tun da baka bu?atana ka tafi kawai, zan nemi wanda zamuyi da shi" ta fada tana ru?e qugunta.
Wani irin kishine ya ziyarce shi, tamkar Ya haWiyi zuciya haka yake ji
"Faryat ba ki jin kunyar fadin hakan agabana ba"? ?aga mashi gira tayi

"Yeah i can sleep with someone in front of you. tun da kai bazaka bani abun da nakeso ba, jazz bakason farin cikina, na jima ina sha'awar son kasancewa dakai amma ka?i bani haWin kai" cikin rauni na murya yace" idan kina son kasancewa dani ki aure ni mana, zan zama naki ke kadai, Mallakin ki, ko da yaushe kike bukatana zan kasance atare dake",

Girgiza mashi kai tayi"A'a nidai kawai kayi min abun da nakeso, ay na fada maka bazan iya auranka ba, sai dai mu kwanta in baka kaina" Lamarin faryat ba karamin mamaki yake bashi ba, A shekaru bazata wuce 22 Years ba, Mace har mace sai dai babu kunya ko kadan.

Ganin Ya tsareta da idanunsa ne yasa ta fara tunanin ko ya amince mata ne, Waura yatsun hannayenta tayi akan wandonsa da niyar ta zame masa shi, A hanzarce Ya buge hannunta, da sauri jiki na rawa ya nufi kofar dakin zai fuce, da gudu tabi bayanshi tayi hugging dinshi, ta soma raira mashi kukan shagwa6a, hakan ba?aramin yanayi ya jefa shi ba, baisan da wani yare zaiyi mata magana ta fahince shi ba, ya riga daya gane faryat tana sonshi, Rashin asalin shine yasa take gudin shi.

Muryarta da shesshe?ar kukan ?arya take fadin"Jazz, kada ka tafi kabarni, Ina bu?atarka Jazz, Ina son kasancewa tare dakai, dan Allah ka amince min muyi nayi maka alkawarin bazan faWama kowa ba, Idan ma kana fargaban wani ya gan mu, sai mu je hotel in kama mana room, ko muyi a cikin motana" ta faWa tana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login