Showing 243001 words to 246000 words out of 298130 words

Chapter 82 - KURKUKUN KADDARA (TAKUN KARSHE) BY BOSS BATURE.doc

lips dinta zata bashi amsa muryar daddynta ta katse ta"daughter! Kina ina? Shi ne kin dawo ko ki neme ni ko"?


Cutting din kiran tay, ba don ta gaji da kallon shi ba, ta mi?e da sauri ta sauko daga kan gadon, ta nufi door room din ta buWe, yana atsaye bakin kofar fuskarshi dauke da murmushi yake kallonta"welcome back, my Angel" hugging dinshi tayi, fuskarta dauke da murmushi ta zagayo da hannayenta kan bayanshi"daddy ina wuni ya aiki, Ya aunty danejo na, wlh nayi missing dinka, kana araina tunda na dawo nake ta dakon zuwan ka.." dago da kanta yai daga kirjin shi ya dubi fuskarta dakyau"nima nayi kewarki, ay na yi zaton zaki kira ko awaya ne ki fadamin kin dawo gida, ni gaskiya ban yarda kinyi missing dina ba, kina can kin samu uwa kin manta dani ko"! Ya faWa da zolaya
Girgiza kai tay"a'a daddy, ba haka bane, ay bani da tamkarka a duniyar nan, mu shiga ciki kaga kayan da chief ya siya min..."

Taja hannun shi suka shiga dakin, cike da zumudi ta dauko shopping bags din ta buWe ta fara curo kayan daya bayan daya tana nuna mashi
Waro ido ya Wanyi alamar mamaki yace"Eyeh gayu mutanan Allah, duk ke kadai wannan? Amma naji dadi ubangiji Allah Ya saka mashi da alkhairi Allah Ya ?ara mashi buWi da daukaka"

Fuskarta dauke da fara'a tace"ameen daddyna, wlh nima nayi mamakin kayan daya siya min amma fa bani kadai ba hada su Batool yace in daukarmawa inyi masu tsara..".

"Kin nuna ma auntynku"

"Eh, harma ta dibar mana chocolates da cookies sauran kayan tace mu ajiyesu adaki kafin lokacin da zata raba mana"


Murmushi yayi har cikin ranshi yaji dadin jin chief ne ya je da ita mall da alama burin shi Ya kusa cika na ganin Ya kulla alaka mai karfi atsakanin su.

"Daddy, na jima banga mutun mai mutunci irin chief ba, yana da saukin kai, ga shi wayayye ni dama can inason mutum irin haka..." ta saki baki tana surutu cikin rashin sani ta zazzago bras daga cikin shopping bag din dake ruke a hannun ta.

Waro ido taj yai cike da zolaya ya furta"Subhanallah, daughter wannan fa na wanene"? da sauri ta dube su, wata irin kunyace ta kamata, da sauri ta sunkuyar da kanta kasa sam ta kasa kawar da su"

Taj dake kallonta dariya ce kumshe abakin shi bai ta6a tsammanin Angel tana da kunya har haka ba.

Tunawa yai lokacin da tana karama har fadi mashi take dan Allah ya siya mata ?ar bra irin na aunty anila idan ta girma boobies dinta suka fito itama ta dinga sakawa, ranar yaci dariyar maganarta, komi tagani anila tayi itama sai tace zata yi idan ta girma, anila itace silar da Angel ta fara kwadayin tayi aure ay gani take babu rayuwar da tafi dadi irin ta gidan aure. Tasha fada ma taj itafa house wife takeso ta zama, kuma bazata auri talaka ba, saboda ita matar manya ce, hamshakin mai kudi zata aura, inda zata sakata ta wataya bata aikin komai sai dai yan aiki suyi mata ita tana daga kwance, shiyasa taj yakeso yacika mata burinta, bawai don kwadayin abun duniya ba sai don baya son yakaita inda zata sha wahala, saboda ta cancanci tayi rayuwar farin ciki, ta auri miji nagari nagartacce.

Jin yayi shiru bai ?ara tanka mata bane yasa ta dago da ido ta saci kallon shi, hankalin shi kwata kwata baya akanta, yayi zurfi cikin tunanin shi, da sauri ta kwashe bras din ta tura a cikin shogging bag din, kafin tace"daddy! " kallon ta yai"meye faru naga kamar kana tunanin wani abu" murmushi yayi mata.

"Ke nake tunani" farfari tay mashi da ido"me kake tunani akaina" calmly ya furta"inaso ki faWamin gaskiya kina son aure har yanzu"? Rass taji gabanta ya faWi da sauri ta cusa kanta tsakankanin gwiwowinta, yar dariya yayi"wai ni waya koya maki jin kunya? Kamar ba Angel dina ba, ko dai anyi min musayarki ne"?
Muryarta kasa kasa tace"a'a dadi ni din ce dai daka sani, Angel dinka,"

"Okey, fadamun amsar tambayar da nayi maki'!

Mi?ewa tayi da gudu ta shige toilet, taja kofa ta datse, murmushi yayi yana kallon kofar.

Daga cikin toilet din yajiyo muryarta"daddy zan baka amsa ba yanzu ba, ka Wibar ma aunty danejo tsarabar da nayi, kaima ka dauka..." dariya yayi haWi da girgiza kan shi yana kallon kofar toilet din.

Chocoletes da cookies ya dibar masu a dakin ya samu plastic bag, ya sanya a ciki, kafin ya mike yana fadin"ni zan wuce toh, ba zaki fito muyi sallama ba"

Dakyar ya samu ta fito daga dakin, tana faman no?e kai taje gaban shi ta tsaya"na manta ban tambayeki ba, ya mai jikin?

"Taji sau?i sosai, wlh kamar kar in barta, ina kaunarta sosai, lokacin ma da zan tafi, saida dr jazz ya bani sleeping pill na bata tasha saboda bazata bari atafi dani ba.." muryarta na rawa ta kare maganar kamar zata sanya mashi kuka"daddy dan Allah zuwa jibi ka kaini gidansu daga nan sai muje gidan su aunty anila inason inga babynta.." tun da tafara magana ya kafe ta ido yana kallonta, mood din fuskarsa ya canza sosai, tsantsar tausayin su ne ya kama shi, dama yasan dole su kaunaci juna, jini Waya ba wasa ba, tsakanin uwa da Wa sai Allah.

Cikin sanyin murya yace"ki kwantar da hankalinki, kada ki sanya damuwa aranki, zan yi kokarin kaiki gurin ta, amma ba yanzu ba, ki ?ara hakuri, ita kuma auntyn naki zan baki contact dinta, ki kira ta waya ku gaisa sai kiyi mata maganar junaid din nasan zata kawo maki shi"

Nagode daddy,"da murna tay maganar, Taje ta dauko wayar ta bashi ya sanya mata layin aunty Anilah

_________________________________
'?

*PRAVIN=??*

Shigowa dakin hajjaty yayi bakin shi dauke da sallama, tsayawa yayi ganin bata a cikin Wakin har ya juya zai fita ya jiyo saukar ruwa a toilet, ajiyar zuciya ya Wan sauke ya nufi gefen gadon ta har ya yunkura zai zauna idanunsa suka hango mashi plastic bottles dake ajiye kan mirror drawer, mi?ewa yayi tare da nifar mirror din ya tsaya yana kallon robobin kamar na ruwa haka suke, rubutun larabci ya gani a jikin su baisan me aka rubuta ba saboda baya jin harshen, zuciyar shi bata kwanta da su ba, Waya ya Wauka ya buWe murfin ta yakai hancin shi zai shinshina da sauri ya kawar da shi gefe ya yamutsa fuska haWi da ta6e baki yana Wan jan numfashi..

Motsin buWe kofar toilet ne yaja hankalin shi ga kallon ta, fitowa tayi daga ciki, tayi Waurin gaba da towel, ta naWe black hair din ta da wani towel Win
Suna haWa ido da juna ta sakar mashi murmushi.

"mere pyaar, sai yanzu zan sanyaka a idanuna? Ina ka shiga ne ka barni da kewarka"?

Lumshe idanun shi yayi a hankali ya buWe su yana bin ta da kallo mai cike da jin shaukin ta.

Ta baya tayi hugging din shi ta kwantar da kanta saman shoulder dinsa, ta Waura hannayenta kan chest din shi.

"Wifey, i'm sorry wani kira akai min mai mahimmanci shiyasa ban samu damar zuwa gurin ki ba, amma kina araina" kwanto da kanta tayi kan shoulder din shi, nuna mata robar hannun shi yayi"menene wannan?

Fuskarta dauke da murmushi tace"maganin da sheikh imam Ya bada ne don adinga ba marwa tana sha, yace in sha Allah zataji sau?i nan bada jimawa ba..." ta fada tare da manna mashi kiss kan cheek dinsa, gogan ya haWe fuska sam bata kula da yanayin shi ba, taci gaba da cewa"

"Nayi ma sheikh imam alkawarin zancigaba da kula da ita, har zuwa lokacin da zata ji sau?i"

ajiye robar yayi tare da janyota ta dawo ta gaban shi

"Meye alakarki da marwa ne"? Fuskar shi adaure yayi mata maganar
"Yar uwata ce musulma, kuma tana bukatar taimakonmu saboda mune danginta ayanzu..." bata ?are maganar ba ya rufe mata baki da yatsan shi

Calmy yace "Kingane ni bazan hanaki yin aikin lada ba, kawai bana so kina shisshige mata ne, ke ko kyamarta ba ki ji? kuma baki gudun ta goga maki lalurarta"? Zame hannun shi tayi daga kan bakinta


"Haba pravin, meya kawo wannan maganar? Ita ma fa ba ita ta daura ma kanta ba, bayan haka sheikah imam ya fada mana hanyoyin da zamu kare kanmu daga sharrin aljanu...." bata ?are maganar ba yai saurin janyota kan kirjinshi yakai bakin shi saitin kunnanta, in a low voice ya furta"ni dai hankalina bai kwanta ba, kinsan bana son duk wani abu da zai cutar min dake, pls ki taimaka min ki aje aikin kula da marwa..." yanayin yadda yakeyi mata magana ba karamin kashe mata jiki yayi ba.

cike da shagwa6a tace"dan Allah kabarni inyi aikin nan, indai kayi imani da cewa Allah shi yake tsare bawansa, nayi maka alkawarin zan kula da kaina, amincewarka kadai nake bukata..."
Badan yaso ba ya amsa mata da toh.

?ara matseta yayi a jikin shi, a hankali ya fara ma???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?nna mata hot kisses kan wuyanta har ya zuwa kan kirjin ta..tuni ta fara jan numfashi tana lumshe idanunta, daukarta yai gaba Waya ya kwantar kan mattress ya zame kayan jikin shi ya rage daga shi sai short, ya fada kanta yaja bargo ya lullu6e su...romancing dinta ya cigaba da yi, gaba Waya ya rikitata, tsawon mintuna shabiyar kacal, wani irin kasalallan bacci ya yi awon gaba da hajjaty.


Fitowa pravin yayi daga cikin bargon ya sauko daga kan gadon Ya haWa uban gumi a jikin shi, shu'umin murmushin gefen fuska ya saki tare da kallon hajjaty dake bacci...A hankali Ya furta"I'm sorry, zan yi maki laifi, saboda bazan bari kiyi silar tona min asirina ba," ya faWa tare da juyawa ya nufi robobin maganin ya kwashe su, Ya shige toilet da su, Allah kadai Yasan meya yi masu, jim kaWan Ya fito da robobin a hannun shi yana faman sakin shu'umun murmushi ya Waura su kan mirror.

Kafin ya fita daga dakin saida ya fara hawa gadon Ya sumbaci la66anta kafin ya sauko shaf shaf ya maida kayan jikin shi ya juya cikin takun tantirai Ya fuce daga dakin.

Fitar shi keda wuya hajjaty ta fara mutsu mutsun farkawa daga bacci, wata irin kasalace ta mamaye jikinta dakyar ta lalla6a ta mi?e ganin babu sutura ajikinta yasa tayi saurin kai hannu ta janyo towel dinta ta lullu6e jikinta, muryarta adisashe ta fara ambaton sunan shi shiru taji bai amsa mata ba alamar baya adakin, lumshe idanu tayi tare da jingina kanta jikin headboard, A hankali take tariyo abunda ya shiga tsakaninta da pravin wani irin shaukin son shi take ji, dai dai da minti Waya bata ta6a gajiya da shi ba, saboda soyayyar gaskiyace a tsakaninsu, bata ta6a haWa son shi da wani ba.

Tunawa da marwa yasa tay saurin saukowa daga kan gadon ta shiga toilet, donta tsarkake jikin ta, bayan ta fito ta shirya cikin riga da skirt na atamfa ta feshe jikinta da turare, ta yafa mayafi akanta, da sauri ta dauki robobin maganin ta tura su cikin ledar da aka kawo su, ta fito ta nufi dakin marwa, da sallama ta shiga dakin fuskarta dauke da murmushi take kallon marwa dake akwance kan mattress ta rufe idanunta.

Zama hajjaty tay gefen katifar ta ajiye jakar agaban marwa.

"Sannu marwa ya jikin naki? a hankali ta buWe idanunta waWanda suka kaWa jawur ta dubi hajjaty, dakyar ta kakaro murmushi tana kallon ta
tayi kyau abunta, Wazu da safe hajjaty ta taimaka mata tay wanka har kaya ta canza yar doguwar rigace a jikin ta, jikinta sai kamshin turaren da hajjaty ta fesa mata yakeyi.

"Sheikh imam ya aiko da maganin ki,"

ta fada tare da ru?o kafadun marwa ta taimaka mata ta zauna tare da jingina bayanta jikin pillow

"Kina jin yunwa" girgiza mata kai tay alamar a'a,

"Dama nasan ba lallai kiji yunwa ba, saboda dazu kin cika cikin ki da abinci" ta fada yayin da take bude murfin robar farko mai Wauke da sunan zam zam..

"Kiyi bismilla ki sha, kur6a Waya zakiyi" Waga mata kai tay alamar toh

Lokacin data kurbi maganin kiris ya rage ta amayar da shi saboda zaurin da ya buso hancin ta.

Lura da yanayin ta yasa hajjaty cewa"am sorry halan maganin bai da dadi? ?aga mata kai tay alamar eh
"Eyyah sai kin daure,kinsan yadda magungunan gargajiya suke akwai Waci, wani zakiji shi da bauri wani kuma tsami" ta faWa tana yamutsa fuska, bayan ta kammala bata magungunan, tace"wannan Wayan daya rage, a cikin ruwan wanka za'a Wiga maki shi, zuwa anjima in sha Allah zan sake dawowa, sannan pls kada ki manta kiyi evening azhkar"

tun da ta fara magana marwa keta kallonta so take ta faWa mata wani abu tarasa taya zatai mata magana daga ta yunkuro zatai magana sai ta kasa saboda muryarta babu dadin ji


Hajjaty sam bata lura da hakan ba, bayan ta maida robobin maganin a cikin ledar, ta ajiye gefen katifar marwa"ni zan tafi, da anjima zan shigo kawo maki dinner" ta fada tare da sakar mata murmushi ta mike ta tafara tafiya har ta kusa fita kunnuwanta suka jiyo mata marwa dake ta kokarin yi mata magana.

Juyowa tay tare da kallonta da alamun rudani akan fuskarta, da hannu take yi mata alama, hajjaty ta kasa gane me taje nufi, ita dai taga marwa sai nuna mata dunkulallun yatsun hannunta takeyi

"Marwa akwai wani abu da kike bukata ne"? ?aga mata kai tay alamar eh, komawa tayi gaban katifar ta zukunna tana kallonta, ruwan hawaye tagani kwance akan fuskarta"pls ki daina zubda hawayenki dan Allah, ki fadamun abunda kike so zanyi maki" da hannu marwa ta dinga goga floor tana kokarin kwatanta mata abunda take so ta dauko mata sai dai takasa fahimtarta

"Marwa kiyi hakuri, wallahi bansan me kike nufi ba" buWe baki marwa tayi ta fara mata gura gura.. tsoron maganarta hajjaty take ji nan take ta tuna da maganar pravin dayace mata ita bata tsoron marwa ta goga mata lalurarta, tuna wannan yasa tay saurin mikewa gabanta na faduwa ta fara ambaton sunan Allah acikin zuciyarta.

Cikin rawar murya tace"marwa sai anjima zan dawo in sha Allah" da sauri ta fuce daga dakin, marwa ta kifa kanta cikin pillow ta fashe da kuka mai tsuma zuciya tamkar ranta zai fita =ؔ?
________________________________
'?


*(AFTER 3 DAYS BAYAN KWANA UKU)*

A kalla yau kwana uku kenan da zuwansu Anila gidan hajiya adama, har ila yau ba su ?ara jin duriyar Ana ba, babu ita babu labarin ta, abun ya Waga hankulan mutanan gidan sun damu da rashin ta, kusan kullum sai anila da mahboob sun kira layinta a switched off suke samun shi, Lamarin ya Waure masu kai, basu da wata hanya da zasu Iya tuntu6ar wani nata, saboda ba su ta6a kar6ar layin yan uwanta dake a joss ba, abu biyu ya haWe ma Aneelerh ga damuwar halin da junaid yake a ciki, kwata kwata baya sakin jiki da kowa ga ?iwuya bai yarda da kowa na gidan ita kadai yake manne mawa, kuma har yau ya?i buWe baki ya tanka mata ya zama kamar kurma sai dai yabi ta da ido ko in yana jin yunwa sometimes yana bude baki ya furta kalmar yunwa, wani abu daya fi daure mata kai idan dare yayi zasuyi bacci ta rungume shi a jikin ta, sai ya dinga firgita yana sambatu kwata kwata bata gane me yake cewa.

Har su mami ta sanar ma abunda yakeyi suka ce taci gaba dayi mashi addu'a in sha Allah zaiji sauki, ita dai hankalinta bai kwanta da yanayin shi ba, ranta yana bata wani abu ba dai dai ba agidan dole akwai wani abu daya faru wanda yayi silar guduwar Anah da kuma rikicewar baby junaid! Kwana biyu da baije school ba sai ga kira daga class master din su junaid, bayan sun gaisa da anila ta ta tambayeta meyasa kwana biyu junaid baizo school ba, tace mata baida lafiya ne amma idan yaji sauki zai cigaba da zuwa

Cikin kwana uku anila duk ta fita hayyacinta har faWawa tayi saboda damuwar rashin Ana da kuma halin da baby junaid yake a ciki, abie har kiranta yayi shi da uncle dan iya da su ummu suka taru akanta suka yi mata nasiha cikin lallami da lallashi donta kwantar da hankali saboda kowa ya fahimci bata acikin nutsuwarta, ko abinci sai zahra tayi dakyar take samu ta ci ta zama abun ban tausayi daga ita har junaid din harma kwara ita akan shi saboda ya takura kan shi ya kuma takura mata ya hanata sukuni ko toilet zata shiga sai ya sanya rigima zai bita, dakyar take samu ta lalla6a shi da wayarta don yayi game kafin ta samu ya kyale ta, idan salla zatayi sai dai ta goya shi abayanta, har yau babu abunda ya canza, yanzu girkin gidan ya dawo hannun mami da ummi saboda rashin Ana, zahra kuma ba azaune take ba, tana zuwa aiki, ita kuma anila kota nemi su bata ta tayasu aiki sai suce taje taji da junaid zasu kula da komai...=ؔ?

________________________
'?

Shin Ya labarin Benazir? Ay tun ranar da suka dawo gida ta kasa ta tsare tana jiran taj da Angel su dawo daga kasuwa, shiru shiru taji basu dawo ba har marece ya nutsa hankali atashe tace ma hajiya layla ta kira mata layin taj awaya taji meya hana su dawo! Hajiya layla tana yan kame kame tace mata ta manta bata da layin taj, kuma dayazo asibitin daukar Angel bata kar6a ba, sai dai ko dr shureim watakil shi yana da layin shi, ko da ta yi ma dr shureim magana akan ya kira mata taj cikin rashin kwanciyar hankali ya kira wrong number da gangan saboda ta tsare shi da ido tana jiran shi ya kira mata mijin ta, a dole yayi pretending ya ci gaba da magana yana fadin pls taj marece yayi ga benazir tana jiran ku, dan Allah ku dawo hakanan okey toh sai anijima Allah ya dawo daku lafiya, bayan ya katse kiran yace mata tayi hakuri ta kara jira suna akan hanya, baiwar Allah jiki asanyaye ta zauna kan sofa tana jiran dawowarsu, hankalinta kwata kwata ba a kwance yake ba, gani take kamar bazata sake ganin angel din ta ba...

Abu kamar wasa har dare yayi babu taj ba angel, hankalinta ba karamin tashi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login