Showing 24001 words to 27000 words out of 298130 words

Chapter 9 - KURKUKUN KADDARA (TAKUN KARSHE) BY BOSS BATURE.doc

yayi kyau da sauki, naso na kira jazz din awaya ashe ya mantata acan gidan Yaran, sai dai muka gaisa da shi ta wayar Major har nayi mashi Ya jiki"
Boss Yace"ka kyauta, Nima zan kirashi zuwa anjima kafin muje gidan nasu, amma fa yakamata Yaran nan a ?ara masu tsaro"
Big guy yace"Nima nayi tunanin hakan, Jira nake komai ya lafa Yaron nan Danish Yaji sau?i kafin mu tattauna akan yaran idan za'a haWesu gida Wayane ko kuma za abarsu acan din, but Yanzu zan tura da jami'an da zasu basu tsaro in sha Allah"
Sunjima suna tattaunawa atsakaninsu daga bisani sukayi sallama da junansu.

________________________
'?

Gaba Waya Sun hallara, Bayan Shigar Mai girma sharafudeen da Sheikh Imam, Cikin girmamawa da karramawa suka Yi mashi Kyakkyawar Tarba sanin matsayin shi awurin mahaifinsu Obie, kusan aminine shi, Ya jima Yana yi masu hidima da ta shafi 6angaren addinin islama, shiyasa suke girmama shi suna ganin ?imar shi da darajar shi acikin idanuwansu, Baba Obie Yayi farin Cikin Ganin shiekh Imam har Yana fadin Ya akai Prime minister bai shigo da shi ba, shiekh Imam Yace shi ne Ya bu?aci Zama a falo, Obie Duk da bai jin dadin jikinshi sai da Ya mi?e adaddafe da taimakon chief owais daya ru?o shi, ya samu damar rungume imam malik, fuskokinsu Wauke da matsanancin farin ciki sunyi matu?ar yin kewar Junansu, Mai girma Sharufudden tuni ya nufi ?an uwanshi tun daga kan senate lateef, duk wanda Ya mi?a ma hannu suka gaisa daga bisani sai Ya yi hugging dinshi, Har yazo kan Hateem wata irin runguma yayi mashi tamkar zai maida shi ciki, Hateem yayi murnar ganin Wan uwan nashi yasan shi kadaine zai fahimci zuciyarshi ya kuma share mashi hawayen shi, bayan sun kammala ?an gaishe gaishen nasu, Sheikh Imam malik ya fara Yi masu addu'o'i kamar yadda yake yi masu duk inyazo gidan, hakan ba ?aramin daWi yake yi masu ba, amsa mashi suka dinga yi da ameen ameen, har ya gama yin addu'o'in nashi, baba obie yace yaji dadin zuwanshi yana da tabbacin zai taimaka mashi wurin warware matsalar data ke ?o?arin kunno kai a zuri'arshi, Imam Malik yace shima yaji dadin zuwa Gidan kuma in sha Allah komai zai tafi dai dai, bi'iznillah, amma kafin su fara zaman tattaunawar, duba da gabatowar sallar Magrib Yana ga su bari su yi salla, harma da Isha'i kafin su dawo ayi zama na musamman don asamu maslaha, gaba Waya sunyi amanna da maganar Imam malik, ba tare da 6ata lokaci ba, kowannansu ya dauro alwala, suka fito atare suka Wunguma zuwa harabar ajiye motocin gidan, sojojine suka take masu baya har zuwa masallaci, acan masallaci suka haWu da Sir Mubarak tare da Zaki sunji dadin ganin shi tun daren Jiya daya tafi suna tsaka da yin firar yaushe rabo sai yanzu Allah Ya haWa su dashi, bayan sun fito daga masallaci suka tsaya suna ?ara gaisawa, anan Sir mubarak Ya sanar da su uzurinshi na rashin zuwa gidan, sai dai bai sanar dasu game da zargin jazz da yai har takai shi ga bugunshi yadai ce masu Jazz Ba lafiya sun kwana asibiti Jiya sai Yau suka dawo, Hankalin baba Obie Ya tashi jin cewa Jazz din shi baida lafiya, duk yabi ya rude, har saida Sir mubarak Ya kira mashi jazz a waya yaji muryarshi da sau?i har yana zolayar shi yayi missing din ganin gemun shi, shifa lafiyarshi qalou jinyace tadan lokaci, kada yai tunanin zai riga shi mutuwane shima sai yaci zamaninshi ya tara ya'ya da jikoki, dariya baba obie yayi sosai, sun Wan jima suna yin wayar kafin Ya mi?a ma su hateem wayar duk suka yi mashi ya jiki ya amsa masu da sau?i, hatta imam malik saida yayi waya da jazz hakan ba ?aramin daWi yayi ma Jazz ba ganin yadda suka nuna damuwarsu akanshi, bayan sun kammala yin wayar ne sir mubarak Ya amshi phone dinsa Ya tura aljahu, Waya bayan Waya suka shiga motocinsu, a jere suka nufi Estate dinsu......
'?


*d'UMMIN AMERICAd'*


Moving quickly yake tattaka stairs, tun kafin ya ?arasa ?ofar room dinta, sautin daddaWar Muryarta dake yin qira'ar karatun al?ur'ni mai girma ya ratsa kunnuwanshi, har saida ya lumshe idanuwamshi saboda yadda karatun nata ya ratsa zuciyarshi, sautun tamkar ana busa sarewa tsabar daWinta, da?yar ya samu damar tattara natsuwarshi da kamalarshi ya nufi ?ofar, ya sanya hannu yaWan yi knocking dinta, shiru babu alamun zata dakata da yin karatun balle harya ya sanya ran zata bashi permission din shiga ciki, kusan sau biyar yanayin knocking shiru ta?i tanka mashi, A ?arshe ya yanke shawarar buWe ?ofar da kanshi, A hankali Ya zuge ta, tana ?arasa buWewa Ya haura ?afarshi cikin Wakin bakinshi Wauke da sallama, yayin da idanuwanshi ke kallonta, tana daga zaune saman darduma, dogon hijabin dake ajikinta launin maroon yayi mata kyau, ya bayyana ainihin wacece Ita, bakomai ne ya karya mashi zuciyarshi ba face ruwan hawayen da suka wanke fuskarta sharkaf, Eye lashes dinta sun cukurkuWe dakyar take Iya kallon Qur'anin data buWe tana karantawa, duk da sanyin A.c na Wakin hakan bai hana ta zubda gumi ba......

Ya fahimci batasan da shigowarshi Wakin ba, hakan yasa shi Waga murya ya furta sunanta"UMMI!" Ras Taji gabanta ya faWi don sai taji tamkar muryar Sheikh Imam ce Ta ambaci sunanta, a wani irin firgice ta yun?ura ta mi?e tare da yin saurin kai idanuwanta da suka kaWa jawur kan fuskar shi, wata irin nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke ganin Big Guy ne , fuskarshi sanye da face mask.

Ganin irin kallon da yake yi matane yasa tayi saurin share hawayen fuskarta.

Wani irin tausayintane Ya kama shi, bai ta6a jin ta burge shi ba irin yau.

Calmy Ya furta"Am sorry, na shigo maki Wakin without asking for ur permission, na kwankwasa ?ofar shiru baki buWe ba, shiyasa na yanke shawarar shigowa"

Shiru tayi bata ce mashi komai ba, aranta taWanyi mamakin tausasa harshen da yayi wurin yi mata magana, don tun ranar da suka fara haWuwa ta fuskanci baida sau?in kai, musamman jiya da ta ?ure ma su batul sanyin A.c Ya rufe ta da faWa kamar ubanta abun ya ?ona mata rai, ta kuma yi mamakin zafin kanshi don tun da take arayuwarta wani namiji bai ta6a yi mata hakan ba saboda kyawun surarta da ke jan hankalinsu..

"Kin yi shiru baki ce komai ba"? Muryarshi ce ta fargar da ita, adabarbarce ta furta"badamuwa"

Goya hannayensa yai kan chest dinsa Ya nufe ta har sai da yaje dab da ita tukunna ya dakata

"Dama kin iya karatul al?ur'ani? da sanya hijabi"?

"Kamar yadda ka gani" ta bashi amsa atakaice"

Lumshe idanunshi yadanyi before ya furta"kin kusa tafiya da imanina, inason mace me ilmin addini"

"Ni bani da ilmi, Idan ma abun da ke aranka kenan to ka daina, Ni karuwa ce, zaifi ka fuce min daga Waki tun kafin in rinjayi zuciyarka" fuskarta adaure babu annuri ta furta maganar.

Dariya yai ta cikin face mask dinsa sautin ke fita,

"Da ace kinsan wanene Ni, da baki furta wannan maganar ba, domin kuwa ke bakomai bace akaina" yanayin yadda ya furta maganar yaWan so ya jefa ta aruWani, sai taji Muryar tamkar ba ta shi ba.

tafin hannayensa biyu ya daura akan gefe da gefen fuskarta, nan taji wani irin abu ya ziyarci zuciyarta
"Na damu da halin da kike aciki, shiyasa nazo don na dubaki, Wazu muna a falo, naga yanayin da kika shiga ganin Imam malik, kin san shi ne"?
Aharzu?e Ta janye hannayensa tana girgiza kai tace'bansan shi ba, Yau na fara ganin shi, Ni da ba'a Nigeria nake ba taya zan san shi ma" ta faWa tana haWe fuskarta.
"Hakane, amma meyasa kika gudu kina kuka"?
Rai a6ace tace"Idan wannan ne ya kawo ka Wakina, Dan Allah Ka fuce ka bani wuri,"
GyaWa kanshi yai"Shikenan, nadaina, am sorry idan na 6ata maki rai, kamar yadda na fada maki, Na damu dake ne, wunin yau baki ci abinci ba, Kin hana kanki sakat, Ki faWamin meke damunki"?
Yamutsa fuskarta tayi kafin tace"babu abun da ke damuna, kawai bana son kowa atare dani, bana son takura, kuma bana jin yunwa shiyasa ban nemi abinci ba" atsiyace ta ?are maganar, ya natsu yana kallon small lips dinta tamkar na jinjiri
"Ha??in mu ne mu kula da cin ki, dan Haka dole ki ci abinci ko kina so ko bakya so," ya faWa yana Waga mata gira
Harara ta galla mashi"babu wanda ya isa yayi min dole, ciki dai nawa ne idan naga dama zanci abincin basai an tursasa min ba"
"Kidaina yi min magana da tsawa, kodan saboda kinga na damu dake ne"?
?aga mashi kai tayi alamar Eh,
"Da zaka fuce ka barmin Wakina da hankalina sai yafi kwanciya"
Shiru ya yi jimm tamkar baiji dadin maganarta ba, tayi tunanin zai tafi amma sai ta ga ya sanya hannun shi na dama ya ru?o face mask din fuskarshi, slowly ya zame shi
Wata irin furgita tayi lokacin da fuskarshi ta bayyana, Har saida ta ja da baya da baya ta kusa faWawa mirror chair ta dafe ta da hannu Waya, idanunta amatu?ar zazzare take kallon shi tamkar ?wayar zasu faWo ?asa la66anta na rawa ta furta"da.....ma kai ne? tayaya akai ka shigo gidan nan"?

Wani irin shu'umin murmushi ne ya bayyana akan fuskarshi, kalar na tantiran ?an iska, waWanda suka shahara afagen iya shaidanci
Lokaci Waya suffarshi ta ?ara bayyana, faffadan kirjinshi Ya buWe sosai.
Zame rigar jikinshi yayi, wani irin murWaWWen damtsen hannu ne dashi, gaban kirjinshi kuwa da bayanshi zanan tattoo ne 6aro 6aro, kai daga ganin wannan ko acikin shaidanun ibliss ne shi,
Lamarin yayi matu?ar Waure mata kai, ya gigitar da ita, jikinta ya soma yin kakarwa, duk tabi ta ruWe, asaman gadonta Ya jefar da long coat dinsa

Muryarshi tamkar ta mashayin giya ya furta"Kin tsorata ne"?
Sam takasa furta magana, tamkar an Waure ma?oshinta, yanayin yadda numfashinta ke fita da ?arfi kirjinta har sama da ?asa yake yi,
Tuntsirewa ya kuma yi da dariya, haWi da tausasa harshenshi Ya furta"ba fa yau kika saba gani na ba, ni ne dai naki Win nan da kika sani"
Yawu ta haWiya Kutt! Sautin Ya fita, da?yar Ta Iya tattara kalmomin dake akan harshenta ta furta"tayaya akai ka shigo gidan nan dake atsare da Jami'an isod, Bayan haka ko'ina akwai CCTv cameras sa?o da lungu, dan Allah ka faWamin ta wace ?ofa ka shigo, kuma ya akai ka sanya kalar kakinsu? sannan kayi min suffar big guy" a razane take jefa mashi tambayoyin, abunne yafi karfin kwalwarta, mutun kamar aljani, takasa yadda da cewa shine, gani takeyi kamar mafarkine takeyi
Cikin Takun Izza Ya nufeta, dab da ita ya tsaya, tare da Waura hannayenshi kan bayan kujerar da ta jingina bayanta.

Can ?asan ma?oshi Ya furta"Ummi, kinsan wanene ni, akan bu?atata zan iya yin komai, nagaza jurewa ne shiyasa na tako da kaina nakawo kaina inda kike....." da ?arfi ta furta"baka bani amsar tambayar da nayi maka ba"?
"Kada ki ?ara yi min magana kina Waga min murya" atsorace ta jinjina mashi kai Alamar toh
Lumshe idonshi yadanyi na wani lokaci kafin ya furta"Idan kin yarda dani ki daina tambayata bana so, duk abun da nayi nayine saboda ke" ajiyar zuciya ta sauke, lokaci Waya taji wani irin sanyi ya ratsa zuciyarta, kuma nan take taji ta aminta da kalamanshi, Waura hannayenta tayi saman kafaWunshi, tana faman lumshe idanu ta furta"'I'm glad to see you, My controller, saboda a ?untace nake, bana Iya fita koda kofar gate ne, sun hana rayuwata sakat saboda aikin da nikeyi masu babu shige babu fuce, tamkar prison haka nake jin kaina"
Shu'umin murmushin gefen fuska ya sakar mata, tare da kashe mata ido Waya, hakan ba ?aramin jefa ta yanayi yayi ba, A hankali Ya ru?o ?asan hijabin jikinta, ya yaye shi tare da jefar da shi kan gadonta, ru?o gaban jallabiyar jikinta yai da hannu biyu, tun daga sama ya direta ?asa, batare daya zuge zip dinta ba, sai da ya rage daga ita sai pant da bra tukunna Ya dakata, yana duban fuskarta, numfashinta harya fara canzawa, da wani irin huci yake fita, baiyi mamakin ganin cukowar kirjinta ba, yana Waya daga cikin abunda yake ?ara gigitar dashi akanta, idan zai shekara baya tare da ita, duk ranar da ya dawo gareta, baya ganin ci baya sai dai ci gaba, dirin jikinta natural ne.
?aura hannayenta tayi saman kafaWunshi, yai saurin hade bakinsu wuri guda tamkar zasu cinye harsunan junansu,
Dungurugum ya Wauketa da hannayenshi, ya nufi toilet da ita, yana shiga ?ofar ta datse.
wani irin sautin gurnanine ya soma fitowa mai haWe da nishinsu tamkar namun dawa suna fafatawa, kafin wani lokaci sautin sambatun ummi ya karaWe Wakin haWi da ?arar da take saki tamkar zata fasa bango............."




*Daga Al?alamin Boss Bature=؋?
'?*


Mu haWu Jibi Idan Allah yakaimu da rai da Lafiya

*Littafin kurkukun ?addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*

3196407426

First bank

Bature Hafsat Muhammad,

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida*

~TAKUN ?ARSHE~







_______________________Boss Bature
'?



*=??PRAVIN=??*




A kwance Yake saman gadon Hajjaty, Idanuwanshi suna fuskantar Ceilling, tsantsar 6acin raine akan fuskarshi, ranshi ya 6aci da korar karan da Chief Owais yayi mashi agaban su senate lateef, bakomai yafi ?ona mashi rai ba face yadda suka gaza dakatar da shi, hakan ya ?ara tabbatar mashi da cewa shi bakowa bane A family din, Kwandon shara yafi shi amfani, tsawon lokacin da yake akwance babu sallah babu salati, Yana ji anata kiraye kirayen sallar magrib har aka fara na isha'i bai motsaba, yaci alwashin sai Ya tarwatsa zuciyar owais, yajima yana da wannan burin Allah bai bashi ikon yin hakan ba, amma yanzu yafara tukfa da warwara akan ta wace hanya zai 6ullo don ganin ya karya mashi zuciya"?

Mi?ewa yayi daga kwancen da yake, ya jingina bayanshi da pillow, fuskarshi babu annuri ko mis?ala zarratin, tunani yaci gaba dayi akan ta wace hanya zai ta6a zuciyar chief owais ta yadda zai azabtar da rayuwarshi, yayi zurfi acikin tunanin shi motsin buWe ?ofar toilet ya fargar da shi, hajjaty ce ta fito sanye cikin jallabiya ta Waure kanta da mayafi, alwala ta Wauro, ganin shi azaune ne yasa tayi saurin furta"Pravin! Me kake yi har yanzu baka tafi masallaci ba? Ai nayi tunanin zan fito na taras babu kai aWakin" shiru yayi bai tanka mata ba sai dai binta da yayi da idanu kamar wani mazuru.

"Magana nake yi maka, ko akwai wani abu ne dake damunka? Naga 6acin rai akan fuskarka"

Saukowa yayi daga saman gadon Ya nufe ta yana huci ya soma magana"Ni da wancan Uban ?an Ji da kan ne, Harni zai kora daga Waki agaban Iyayenshi ba tare da sun tsawatar mashi ba"? Adabarbarce ta furta"bangane akan wa kake magana ba"
Dogon tsoki Yaja kafin Ya kwashe duk abunda Ya faru Ya sanar da ita....

Cikin sanyin murya tace"Owais bai kyauta ba, amma kaima da laifin ka pravin, meyasa kake son shisshige masu ne? Tun da sun nuna basu so to ka daina mana, Ka tsaya A iya matsayinka na surukinsu......" wata irin gigitacciyar tsawa Ya daka mata, Har saida taji gabanta ya fadi, ta shiga zazzare idanuwanta akan fuskarshi Ya canza mata tamkar ba shi ba.

Nuna ta yayi da yatsan hannun shi"Idan ba zaki kwantar min da hankalina ba, toh kada ki kuskura Ki yi abunda zai ?ara harzu?a Ni" Muryarta Na rawa tace"Naji amma dole na fada maka gaskiya pravin, mu dukan mu muna fuskantar wulakanci daga wurin waWanda basa ?aunar mu a family din nan, kuma ba komai ya jawo hakan ba face zaman da kake Yi agidansu...." Idanuwanta acike tab da ?walla ta ?are maganar.

Lumshe idanuwanshi ya Wanyi na wani lokaci ba tare daya furta mata komai ba, har saida ta fidda rai da zaiyi mata magana tukunna Taji Yace"Naji zanyi tunani akan maganar, Yanzu akwai wani taimako da nake son Kiyi mini My wife," natsuwa tayi tana sauraron shi don jin me zaice mata.

"Kinga ni bani da halin da zan Iya shiga cikin su don jin me zasu tattauna atsakanin su tunda owais yana nan bazai bari naje ba, Inaso kiyi min recording duk abun da zasu tattauna tun daga farko har ?arshe" tsantsar ruWanine akan fuskarta.

"Akan wani dalili? Meye naka aciki da kake son jin sirrinsu"! Idanunta azare ta furta maganar.

Matsawa yayi dab da ita, da yake Wan duniyane sai ya sassauta muryarshi ta yadda zai shawo kanta.

"My wife, mutanan sunyi mana halacci daga ni har ke, ba zamu so wani abu da zai cutar da su ba, ai kinga abun da Ya faru Jiya" daga mashi kai tayi alamar eh.

"Ma?iyane suke ?o?arin halaka Baba Obinna, shiyasa suka Turo da macijin nan don Ya hakalar da shi" waro idanuwa waje tayi tamkar kwayar zata faWo ?asa.

"Bashi kaWai ba, Kowa Na family din nan zata shafa, abunda baki sani ba, Macijin Mutunne fa" dafe ?irji tayi da hannu Waya amatu?ar ruWe take kallon shi.

Komai daya faru saida pravin Ya sanar da ita, hada maganar zuwan sheikh imam da canza halittar Danish, baiwar Allah duk tabi ta ruWe tasha jinin jikinta.

Muryarta na rawa ta furta"Inna lillahi Wa'inna Ilaihirraji'un,

Afakaice Pravin Yasaki shu'umin murmushi, ganin Ya fara Yin nasara akanta, Yaci gaba da cewa"abun da nakeso na fahimtar dake, Ni ?o?ari nake yi don ganin na taimaki rayuwar Ahlin nan, wallahi bana son abun da zai cutar da su, shiyasa nake shisshige masu don jin meke faruwa a tsakaninsu ta hanyar hakan nake taimaka masu wurin shawo matsalar dake addabarsu, Wazu dana shiga dakin owais Ya hankaWoni waje, zan wuce ta falo naga sheikh imam da wani mutum ban kulasu ba, saboda shi kanshi sheikh Imam din Ina zargin hada shi cikin masu shirya ma?ar?ashiya a cikin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login