Showing 240001 words to 243000 words out of 298130 words

Chapter 81 - KURKUKUN KADDARA (TAKUN KARSHE) BY BOSS BATURE.doc

baki wurin furta"menene" dariya ta danyi kafin tace"kun tuna auntyna da nake yawan baku labarinta a prison" kallon juna sukayi batare da sun iya gano wacece ba.

"Duk wanda ya tuna sunanta zan bashi kyauta ta musamman" ta fada cike da nishadi

Nan fa suka fara canki canka,
Hawwa tace"na tunata, sunanta Aunty adama" girza kai unaisah tayi"a'a ita wannan mommy adama take"

"Kamar aunty bahijja ne" acewar hibba, dariya unaisah tayi"no ba haka sunan yake ba"

Sajeed yace"Sunanta aunty laila" dariya unaisah tayi"no ba haka bane Allah indai baku fada ba, bazan baku tsarabar da nayi maku ba.." ta fada tana karkaWa kafarta gaba Waya kamar ta manta da zancen Danish kamar an goge mata tunanin shi a brain dinta.

"Sunanta Aunty Aneelerh, indai ba haka sunan yake ba to kuyi min dundu abayana" dariya Unaisah tayi tare da kallon batool"kin canka dai dai, aranar kafin in bar gida kunsan meya faru...."? Girgiza mata kai tayi, nan fa tafara basu labarin zuwan aunty Anila ko gajiya batayi, sai surutu takeyi kamar parrot, gaba daya hankalin ummi baya atare da su, kamar bata acikin nutsuwarta har saida kunnuwanta suka jiyo mata muryar Unaisah tana fadin"ashe ita aunty aneelerhn kawar aunty Benazir dince, atare mukaje asibitin abun da ya farantamin rai Aunty Aneelah ta haifa min dan kani sunan shi baby junaid, tama yi min alkawarin zata kawo min shi har gida..." wani irin farin ciki ne Ya lullu6e Su Batool.

"Wayyo Allah Angel maimakon ta shigo mu gaisa da ita, meyasa baki fada mata irin kaunar da muke yi mata ba.." parvin ce tay maganar, batool tace"Yaushe zata kawo mana Wan kaninmu junaid mu gan shi, wlh munji dadin haduwar ki da aunty Aneelerh, saura muma mu hadu da ita amma dai zatazo nan ko"? Daga masu kai tayi"don ma namanta ban kar6i number dinta ba, amma zan ma daddyna magana nasan bazai rasa layinta ba"

"Unaisah! da sauri Ta kalli ummi na'am

"Wai ni kam dama can anan abuja kuke zaune keda daddynki"? Girgiza kai tayi"a'a a joss muke" gaban ummi ne ya ?ara faduwa, karfin hali tayi wurin furta"okey, amma ita auntyn naki Aneelerh, ya kike da ita ne? Ta fada cike da son jin karin bayani

"Matar uncle dina ne Uzair"

Shiru ummi tayi bata kara yin magana ba

Motsin shigowar mutun a falon ne Yaja hankulansu ga kallon kofar, Senior agent din da ya kai su Unaisah mall ne ya shigo hannun shi ru?e da shopping bags, ya goyo backpack dinta abayan shi, mi?ewa tsaye sukayi suna jiran ya karaso
A tsakiyar falon Ya ajiye mata shopping bags din kafin Ya sauke backpack din bayanshi ya ajiye ta"i'm sorry na tsaya amsa kira ne"_ murmushi tayi tare da cewa nagode sosai"
Yace"Never mind" ya fada tare da juyawa ya fuce daga falon
Gaba Waya suka zagaye bags din suna kallon su ummi tace"tsarabar mu ce wannan"? Unaisah tace"eh nakune, nima akwai nawa ciki"

Zukunnawa ummi tayi agaban shopping bags din A hankali ta fara curo kayan tana ajiyesu kan rug, su Azeeza sai tsalle suke suna murna ganin cookies da chocolates kala kala dama mayinsu ne, kamar shazu mamu suke wurin shan zaki.

Tun kan aje ko'ina suka fara kokarin kai hannu zasu Wauka, ummi tace su tsaya ta raba su.

"Unaisah wadannan uwayen kaya haka? Wanene ya siya maki su? da mamaki ta fada tana kallon fa.."

"Atare da chief mukaje shopping mall, bakiga wurin ba ya hadu, ni fa bani na zabi kayan ba, shi yace mutumin daya kawo kayan komai yaga idanuna sun kalla ya daukar min shi ko da mara amfani ne" jinjina kai ummi tayi cike da mamakin maganar ta maida dubanta ga kayan, gasunan tili guda.

ta fara Waga kayan tana ambaton sunayen su a fili, Fragrance set, hair accessories, gel nail kit, skincare set, jewelry box, lace robes, slippers, diary with a lock and key, throw blankets, shaving kit, smartwatches, earbuds, sports jersey, bluetooth speaker, da sauran su ga Writting material kala kala, can idon ta ya hango mata bras har kala uku da yan panties biyu, dagowa tayi tare da kallon unaisah baki asake tace"waWannan fa"? Dariya Unaisah tayi tare da sunnar da kanta ?asa wata irin kunyace ta kamata"wlh Aunty Ummi bansan hada bras acikin kayanba, sune suka daukarmun" dariya ummi tayi"ah toh ni dama nasan bada saninki ba, wannan ay sai dai Batool duk da bansan size dinta ba amma nasan zasuyi mata, ke kuma saiki bari in naki sun kara cukowa" gaba Waya su Naufal suka tsuntsire da dariya, daure fuska tayi rai a6ace take aika masu da harara, ummi tace"ku kuma meye nayi mata dariya kawai daga anyi abu cikin raha" kumshe dariyar sukayi

"Sorry my babe, kada ranki ya 6aci, ni da wasa nayi maganar" ta6e baki tayi tana faman wurga masu naufal harara.

Ummi tace"abun dai da yawa wlh, ubangiji Allah Ya saka mashi da alkhairi.." ta fada tare dakai hannu tana kara dudduba kayan"suma dai waWanda suka daukar maki kayan sun iya taya 6era barna.."ta fada tana yar dariya.

"Hada phone, bayan kina da waya? Da sauri unaisah ta kalli phone box din"

Da sauri batool tace"dan Allah sister ki bani dama bani da waya..." saejeed yace nima inaso dan Allah, haris yace wlh na riga ku dan Allah ni za'a ba, rigima suka sanya da sauri unaisah ta Wauke phone box din, ta ru?e a hannunta, ummi tace"kin raba gardama, ki ajiyeta agurin ki" ta amsa mata da toh,

Kwashe kayan Unaisah da Ummi sukayi atare su ka maida su cikin bags din, ummi ta dibar masu chocolates da cookies ta rarrabamasu kowa ya buWe nashi yana ci, sauran tace"za'a ajiye su adakin unaisah, duk rana zamu dibi kaWan mu sha idan ba haka ba nasan ba zaku raga masu ba, duka zaku shanye su" amsa mata sukai da toh.

"Unaisah ke da Batool, Ku kwashe kayan ku kai dakin ku, ku ajiye su dakyau" atare suka amsa mata da toh, kafin suka fara kwashe jakukku nan suka kai su dakin su.

*UNAISAH ANGEL*

Around karfe biyu na rana, tana a kwance kan bed dinsu ta Waura kanta bisa pillow, ta Wan lumshe idanunta bakomai take tunani ba face Aunty Benazir, tun bayan data dawo gida hankalinta ya?i kwanciya ta damu da son sanin awani hali take a ciki? Meya faru bayan ta farka daga bacci?


"Ya Allah kasa kada aunty Benazir tayi kukan rashina, bana son tayi maraicina rashina akusa da ita! Zuciyarta ce ta raya mata me zai hana taje wurin chief ta tambaye shi awani hali Benazir din take a ciki tun da yar uwar shi.

da sauri ta sauko daga kan gadon, ta dauko mayafi ta yafa akanta, taje gaban Shopping bags din da suka ajiye ta Wauki Waya ta zazzage kayan cikinta a gidan drawer, ta Webi turare biyu ta hada da chocolates da cookies kala shida ta sanya a ciki tasan ma ba lallai ya kar6a ba, kawai tayi tunanin takai mashi ne.

Mi?ewa tayi hannunta ru?e da ledar da sauri ta fuce daga dakin atsanake take tafiya..

Adaidai lokacin Danish Ya fito daga bedroom din shi yana daga tsaye a second floor, ya sanya singlet da boxer shorts a jikin shi, ya dafe handrail da hannayen shi, yana bin down stairs da kallo kwatsam idanun shi suka hango mashi ita, kamar a mafarki Yake kallonta, kwata kwata baisan ta dawo gidan ba, saboda bai fito waje ba, yana adakin shi yana karatu bacci ya Wauke shi bayan ya farka ya shiga bathroom yai wanka hakanan yaji yana sha'awar fitowa waje yasha iska cikin ikon Allah yaci karo da ita...

Yaji dadin ganinta sosai, har saida yaWanyi murmushi dimples dinsa suka lotsa, ji yayi kamar yaje gurinta yayi hugging din ta ya faWa mata irin kewarta da yai, sai dai yasan ba abune mai yiwuwa ba, saboda sharuddan data gindaya mashi, kuma yayi alkawarin bazai ta6a karyawa ba, in har ba ita da kanta ta janye kudurinta ba.

Yanayin fuskarshi ne Ya canza zuwa tsantsar 6acin rai, zuciyar shi ta karaya ganin ta nufi upstairs kuma yasan bai wuci part din chief zataje ba, duk yadda ya kwallafa rai akan son ganinta amma ita bata damu da shi ba kamar ma ta manta da shi, da ace lokacin bayane kafin su samu sabani yasan shine mutun na farko da zata fara nema idan ta dawo daga wani guri.

Kifa kan shi yai jikin handrail din yana jin wani irin Waci aran shi....

Lokacin da ta je part din chief bata iske shi ba, sau uku tana yin knocking bai buWe ba, ranta ne ya bata ya fita hakan yasa ta juyo ta nufi stairs a hankali take taka matakalar, ranta ne ya bata kamar ana kallon ta, da sauri ta wurga eye balls dinta tana bin downstairs da kallon ganin ba kowa yasa ta maida dubanta ga second floor ganin zata ganshi yasa shi sauri juyawa ya buWe room door dinsa zai shiga tsayawa tayi cak da yin tafiya tana kallon bayan shi har saida ya shige..

"Danish" acikin zuciyarta ta ambaci sunansa, sam takasa karasa cigaba da tafiya sam ta manta da shi sai taji wani irin a zuciyarta kamar bata kyauta ma shi ba.

ganin shi da tayi yasa taji kewar shi ta mamaye ta sai dai bata jin zata iya zuwa gurin shi, ta san dalilin dayasa shima baizo gurin ta ba, saboda alkawarin da ya daukar mata, tun a prison tasan halin shi da ru?e alkawari in har ba ita ta janye sharuddan ba, danish bazai ta6a kusanta kan shi da ita ba koda hakan zaiyi silar da zuciyarshi zata daina bugawa ne, shiyasa ta matsa mashi akan ya daukar mata alkawarin don tasan ta hakanne kadai zasu nisanta da juna.

?wallace ta cicciko idanunta jikinta yayi sanyi lakwas ji take kamar bazata iya jure rayuwa guri Waya da shi, batare data kusanta kanta da shi ba, har yanzu akawai kaunar shi a zuciyarta kuma har abada bata jin zata iya daina son shi, la66anta na kerma ta furta"I'm Sorry Danish, bani da mafita ne, nasan dagani har kai zamu cutu amma muyi hakuri da juna na Wan wani lokaci..." karasa saukowa tayi daga kan stairs din ta nufi bedroom dinsu, tana shiga ta iske Batool zaune kan mirror chair, da alama ita take jira

Jin motsin shigowarta yasa batool ta kalle ta

"Sister ina kika je? Muna ta jiranki a adining, kizo mu yi lunch"

In a low voice ta furta"pls basai kun jira ni ba, kuje ku ci abincin ku, zan zo"

"Toh" Batool ta amsa tare da saukowa ta fuce daga dakin

Zukunnawa tayi agaban drawer chest, ta buWe ta karo chocolate da cookies masu yawa ta tura a jakar hannunta, ta dauko shaving set tana tunanin ko zai bukace su? mezaiyi da su, danish bashi da gashin da zai aske cos ta san shi tun a prison haka halittar shi take bai da underarm hair, hatta fuskarshi smooth take ba gashi, hakanan dai ta sanya mashi a jakar, ta Wauki sport jersey ta sanya mashi, gani take kamar kayan sunyi mashi kaWan, sai da ta kara mashi wasu akai, ta curo paper da pen ta rubuta mashi

"I'm back, my man. I hope I find you safe. nayi kewarka, ga tsarabarka nan, Take care of yourself for me."


acikin shopping bag din ta sanya mashi letter din, sam ta manta bai iya karatu ba, ita a tunaninta ya fara iyawa tunda daddynta ya fada mata chief ya fara koya ma shi, mikewa tayi da sauri ta fito ta nufi upstairs, a bakin kofar dakin shi ta ajiye mashi kayan, ta sanya hannu tayi knocking kafin ya fito ta watsa da gudu ta sauko down ta dawo bakin room door din su ta tsaya tana leken shi.


Lokacin daya fito baiga kowa ba, har zai juya yai tuntu6e da shopping bag din da sauri ya dubi jakar, yayi mamakin ganin ta baisan wanene ya ajiye mashi ba.

Zukunnawa yayi tare da buWe jakar, ya fara zaro kayan yana kallon su, akan idon shi letter din ta fado ?asa da sauri ya dauka ya buWe yana kallon rubutun shiru yayi jim ya rasa gane me aka rubuta bawan Allah, Ya shafe mintuna yana harhada haruffan amma ya gaza karantawa, handwritting Win ta ya haWu saika rantse da Allah babban mutunne Yayi rubutun saboda ?warewarta.

Unaisah dake a la6e tana le?en shi fuskarta Wauke da murmushi sai dadi take ji amma data fahimci ya kasa karantawa sai taji wani iri aranta, daga inda take ta yi mashi gyaran murya kafin ya Wago da ido ya kalleta tayi saurin juya mashi baya ta ruke qugu da hannu, ta yi mashi hakanne don yasan cewa itace ta kawo mashi kayan.

Wani irin annurin farin cikine Ya bayyana akan fuskarshi, nutsuwa yayi yana kallon bayanta har saida ta shige daki kafin ya tattara kayan ya maida a cikin jakar ya mike da sauri ya shiga dakin shi bayan ya daura jakar kan gado, ya Wauko paper da pen ya daura kan bedside drawer ya fara kokarin yin rubuta, bawan Allah idan yana so ya rubuta Ni sai ya fara daga Na ni no nu ne kafin ya canko wadda ta dace ya sanya..

Dakyar ya samu ya rubuta mata letter Win ya mike da sauri ya fito ya sauko down Yaje bakin kofar dakinsu Ya ajiye mata tare da yin knocking Win kofar, kafin ta fito yayi saurin komawa upstairs Ya tsaya yana jiran ganin ta

Tana fitowa taci karo da letter din daya ajiye mata, zukunnawa tayi tare da daukar takardar ta buWe ta...

"Welkam bak hom, i miss yu so much, tanku" hawaye ne suka ciko idanunta wani irin tausayinshi ne Ya kamata da sauri ta dago ta kalle shi hannu ya Waga mata, a hankali itama ta Waga mashi hannu sai yanzu ta gane ashe shine ya tura mata text message awayarta lokacin da tana a hospital, hartana dariya tayi zaton karamin yarone ya dauki wayar babarsa..

Juyawa tayi da sauri ta koma cikin dakin su, ta dauki wayarta dake kan mirror, ta kwanta kan gado ta fara scrolling ta shiga messages dinta, murmushi tasaki tana kara karanta sakon shi bata san sa'adda kuka ya kubce mata ba...cusa kanta tayi jikin pillow tay kuka mai isarta kafin ta share hawayenta ta dago, ta kalli screen din wayar, yanke shawarar kiran shi video call tay, da number din daya tura mata sako ta danna mashi call yana shiga yai picking"Turn on your Wi-Fi, I'll call you on a video call." ta faWa tare da katse kiran bata jira amsar shi ba, fatanta Allah yasa ya iya kunna wi-fi din, ta kunna na wayarta har zata danna mashi video call, Unexpectedly, taga kiran shi ya shigo via facetime.

Picking tay tare da kanga wayar saitin fuskarta ta ?ura ido tana kallon doguwar fuskar shi abun da ya Waure mata kai ya lumshe idanun shi, da alama akwance yake kan gadon shi ya tada kai saman pillow kamar yadda tayi.

Ta Wan yi mamakin canzawarshi, kamar akwai rama ta wurin kwarin idanun shi fatar wurin tayi jajir ga zira ziran eye lashes dinshi da suka ?awata kewayen idanun, la66an shi sun bushe ?amas launinsu ya ?ara ciza wa, ga wani haske da yayi skin dinshi har salki take, gaba Waya ta shagala da kallon shi har saida taga ya fara kokarin buWe idanun shi kafin tai saurin kau da nata gefe, kallo Waya da yayi mata saida yaji wani irin yanayi atare da shi, ta canza mishi ta ?ara yi ma shi kyau kamar yaune rana ta farko daya fara ganin ta haka ya nutsu yana kallon soft pink lips dinta, kafin ya maida duban shi ga grey eyes dinta, ta?i yarda su haWa ido sai dai ta wutsiyar idonta take satar kallon sexy face dinsa ta screen din wayar..

"Tell me, have you forgotten me? Are you still angry with me? Or have you stopped loving me?"

Sanyayyar muryar shi ce ta ratsa kunnanta, har saida ta sauke ajiyar zuciya kafin ta furta"bana fushi da kaina, ban manta da kai ba, kana araina, kana tunanin daina sonka abune mai sau?i agare ni"?

Lumshe idanun shi yayi, yana jin nutsuwa tana shigar shi, kalamanta sun sanyaya zuciyar shi.

"If you're even thinking about that, you should stop" ajiyar zuciya ya sauke kafin yace"kamar yadda nayi maki alkawari bazan ta6a karyawa ba, amma inaso mu dinga yin magana ko da ta waya ne pls give me permission to call you every day" ya faWa yana kallon fuskarta yadda kasan suna aguri Waya.

"Okay, I give you permission, but you will call me only two times, and you can send me a message anytime, idan na gani I will reply to you immediately. After that, I don't want anyone to know what is going on between me and you, in har muka haWu a falo ko hanya ta haWamu indai ina atare da wani zan iya yi maka magana kaima haka..." tana magana idonta na kallon gefe Waya kwata kwata bata son su haWa ido saboda yanayin da yake jefata kuma idon tana kallon shi, sai zuciyarta ta dinga tariyo mata abunda ya faru adaren ranar daya shugo dakin su.

Shiru taji bai amsa mata ba, sai ma motsin buWe leda da taji a kunnanta, aranta ta ayyana ko meyake ki? ko dai ya ajiye wayar ne? A hankali ta Wan saci kallon screen din karaf idanunta suna shiga cikin nashi lokaci Waya taji faWuwar gaba.

Hankalinshi kwance yake kallon ta, Yana cin chocolate din data kawo mashi, yanayin yadda yake moving lips dinsa, sai taji wani iri zuciya da sake sake sai taga kamar da gangan yake don ya rikitar da ita cos he looks so sexy a yadda yake shan chocolate Win har wani lumshe idanun shi yakeyi alamar dadin yana kai mashi karo, sam takasa janye idanunta daga kallon lips dinsa, hatta yanayin fitar numfashin ta saida ya canza lokaci Waya ta nemi zaucewa da sauri ta kifa wayar jikin pillow tayi shiru tana jin wani irin abu mara misaltuwa ta rasa gane me yasa take jin hakan? chocolate kawai ya bude yana sha duk ta rasa sukununta har wani shau?i take ji a jikin ta.

"Hello, Angel? Are you there? Muryarshi ce ta fargar da ita

Numfasawa tayi har ta fara motsa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login