Showing 84001 words to 87000 words out of 298130 words

Chapter 29 - KURKUKUN KADDARA (TAKUN KARSHE) BY BOSS BATURE.doc

kai tayi alamar a'a, Waure mata fuska yayi"umarni nake bani" hankalinta ba karamin tashi yayi ba, muryarta na rawa ta furta"dan Allah kabarni anan bana sai naje wurin su," harara ya Wan watsa mata"kada ki bari na maimaita maki"

jinjina mashi kai tayi alamar toh, ba don taso ba, ta mi?e jikinta na kerma ta juya tana kallon 6angaren da su Hajiya laurat suke, sai fira sukeyi suna shan dariya, tunawa tayi da maganar da ta gaya mata jiya, ji tayi bazata iya zuwa wurinsu.

Mi?ewa Sir mubarak yayi a tsanake Ya nufi inda su Prime minister Hateem suke a zaune, ganin ?an uwan shi maza sunyi mashi rumfa alamar wani abu na faruwa.

yana isa ya shiga cikin su Yana tambayar lafiya, Daddy sharafudden dake a ru?e da hannun prime minister ne yace"baya jin dadin jikin shi, amma da sau?i, nasan bai wuci damuwar tafiyar da zaiyi bane," gimbiya mujeedat dake a gefen shi gaba Waya ta rasa sukuninta sai faman bin fuskarshi take yi da kallo
Cikin kulawa senate lateef yace"dan Allah ka daure ka saki jikin ka, Idan baba ya fuskanci hankalin da kake a ciki bazai ji dadi ba, bama shi kadai ba, kalli kaga yarda mutanan ka suke raha cikin dangi" ya faWa yana nuna mashi chief of staff din shi tare da national security advisor na canada sunyi shiga ta hausawa teburin da suke a zaune anan baba obie da abokinsa jan wuya suke, Sai fira sukeyi musamman da aka haWo masu da High-end whiskey sun sha sunyi tatul in ka cire baba obie shi kadai ne baya shan giya a cikin su.

Lumshe idanu prime minister yayi a hankali batare daya buWe su ba, shi kanshi baiso yanayin damuwar da yake a ciki ya bayyana ba, ko dan saboda al'ummar da suka taru domin shi.

"Idan akwai abun da kake bu?ata ka faWa mana muyi maka shi," acewar his excellency deen ya fada cikin nuna damuwarshi.

Da?yar ya bude idanunshi wadanda suka kaWa jawur da su
Muryar shi ?asa ?asa ya furta"lafiyata lou, dan Allah ku kwantar da hankalin ku, kada halin da nake a ciki Ya dame ku"

"Taya zamu iya kwantar da hankalin mu bayan kana a cikin damuwa? pls kayi kokari ka danne zuciyarka ko mun samu a kammala taron nan lafiya, duba fa ka gani gaba Waya mun taru ne saboda kai" fuskar Abdul razak A yamutse yayi maganar.

Sai lokacin Hajiya malikat dake a hakimce gefen su tayi ma Gimbiya mujeedat raWa a kunnanta"ki ja shi ku ke6e ki ji meke damun shi, saboda ke kadaice zaki iya shawo kan shi"

Gimbiya mujeedat taji dadin shawarar malikat.

Duban ?an uwan nashi tayi"idan ba damuwa inason zanyi magana da shi"
Ta faWa tare da mi?ewa ta ru?o hannun Prime minister, da sauri jami'an sirrin dake a cikin filin suna shawagi suka take masu baya don basu tsaro, wata corridor suka nufa an ?awata ko'ina na wurin abakin ?ofar shiga Waya daga cikin resting rooms din dakin taron jami'an suka dakata abakin kofar su kuma suka shiga daga ciki.

Duk abun da ke faruwa akan idon chief Owais, ya riga dayasan meke damun uncle din nashi, shi kanshi zuciyarshi ta karaya,
"Babban mutum me kake tunanine"? Muryar Justice ce ta katse mashi zancen zucin nashi
"Tun da muka zauna na lura baka fara'a meke damun ka ne"?
Yamutsa fuska chief owais yayi"bakomai"
"Ko ruwa baka sha ba, Kuma nasan kana Jin yunwa"
Ya fada tare da janyo glass mai Wauke da juice Ya tura mashi agabanshi, Ya haWo mashi da suya,

Ba dan yana jin yunwa ba, ya Wauki glass din ya kur6i lemun wani irin sanyi ne ya ratsa zuciyar shi

"Zaki gafa mutuniyar ka," Wagowa zaki yayi tare da kallon direction din da justice ya ke nuna mashi, hajiya laurat ya hango.

"ita kaWai ce makullin da zata buWe maka kofar haWuwa da pretty Win ka" murmushin gefen fuska ya saki.

"Kana ganin zatayi mana hanya? Ni fa ban ta6a kula ta ba, ko magana bata haWani da ita"

Cike da kwarin gwiwa Captain Yaseer dake a gefen shi yace"ay dolen ta ne tayi mana abun da muke so,"
"Kwara dai mubi ta lalama, don wlh matarcan da kake gani ba karamar kwaruwa bace, ?anwar fa Alhaji musa wadata, hmmm baka san shi bane, wlh mutumin nan ba karamin jan wuya bane" acewar justice

Ta6e baki Yaseer yayi"ni ina ruwana da wani alhaji musa, ina magana akan kanwarsa ne,"
"Da yaushe ne zaku yi magana da ita? In ba damuwa ku bani dama ni na tunkareta bayan an gama dinner din" acewar ziyad
"Ni nasan ta yarda zanyi mata magana"
Captain yace"ay dama kai zaka fi iyawa da ita, don wlh ta ce zatayi min ji dakai, tsaf zan dauke ?ar mutane da mari abainar jama'a" gaba Waya suka sanya dariya banda chief wanda hankalin shi ba akansu yake ba
"Wlh da kuwa ka kare rayuwarka a gidan kurkukun ?addara, don kuwa ta6a matar can ba abune mai sau?i ba, kai ko shi daddy sharafuddeen ba iyawa zaiyi da itaba, saboda mugun jin kaine dasu ga tarin dukiya da Allah yayi masu" justice ne ya faWa

Ta6e baki yaseer yayi ba tare daya ?ara furta kalma ba

Idan muka koma 6angaren Hajiya turai, dake atsaye kamar wadda tarasa galihu fargaba Ya hana ta tunkari su Hajiya laurat, baiwar Allah tayi tsaye ita kadai, Sai faman yan waige waige take yi tana neman jazz tasan shi kadai ne zai share mata hawayen ta

Kamar daga sama taji anyi hugging Winta ta baya, lokaci Waya ta sauke ajiyar zuciya jin sautin dariyar Hajjaty da sauri ta juyo suka fuskanci juna, tun shigowarta Alhazawan nan Na canada suke bin ta da kallo, musamman abokin baba obie dama yajima da dakon soyayyarta a zuciyarsa.

Ita kaWai ce a filin taron ta sanya Sari na indiyawa, launin red colour, masu ?yal?yali, fuskarnan tasha over make up, ga wasu highhills ?an uban su dake a kafarta, hannunta Waya ru?e da ?ar purse dinta
Wani irin farin cikine ya lullu6e mom turai har batasan sa'adda ta kara huggin dinta ba, muryarta tamkar zata fashe da kuka tace"I'm glad to see you hajjaty, kinga yadda ki ka yi kyau?" ta faWa tare da dago da kanta tana kallon ta
Su hajiya muhibbat dake kallonsu ransu ya 6aci sai faman buga tsoki suke yi, sunji haushin zuwan hajjaty Wakin taron saboda yadda taja hankulan dattawan dake awurin, har takaiga sun rasa sukunin su
Ru?o hannun juna sukayi sai faman sakin mirmushi takeyi kamar wadda akayiwa Albishir da gidan Aljanna
"Me kike yi atsaye ke kadai? Sannan naga idanuwan ki sun ciko da kwalla fada min meya faru" cikin kulawa hajjaty keyi mata magana
Cikin sanyin murya tace"bakomai, kawai banjin dadin zama nikadai," nan take hajjaty ta fahimci abunda ke damunta
Bin Wakin taron tayi da kallo karaf idanunta suka sauka kansu Her excellency muhibbat
Wani irin mugun kallon harara suke jifarsu dashi.
Ko ta kansu hajjaty bata bi ba, ta ru?o hannun Mom turai suka samu wuri kan kujeru suka zauna suna ?ara gaisawa, pravin ne yayi magana da masu raba abinci suka kawo masu sha?e da table, sai rawar kai yakeyi akan hajjaty don yaga hajiya saratu bata a hall din, ?arfin hali hada zama wurin su.

"Lallai mutumin can, wato don yaga hajiya saratu batanan shine ya zauna yana goga kafaWa da waccan kilakin" rai a6ace laurat tayi maganar

Muhibbat tace"zata ci ubanta ne wlh, ni dama tun fil azal na tsani matar can, ay tun farko kuskuran da hajiya saratu tayi na auran dangin masu bautar shanu ta kawo su cikin family dinta, wlh mutanan can basu da amana, sun iya munafunci da kisisina, ga kwaWayin abun duniya, nidai fatana Allah yasa bada wata muguwar manufar suke zaune a family din nan ba"

Guntun tsoki her excellency Jamila taja tace"takaici ma ya hana inyi magana, dalla jibi yadda ta ca6a ado ko kyau babu, mace kamar Aljanna, ita ala dole sai ta fi mu haWuwa, kowa ya sanya abaya sai ita isassa mai walkin sa taje ta sanya sari, su kuma wadancan dattawan dake ta satar kallon ta bansan uban me suka gani a jikin ta ba.

Hajiya madina na dariya tace"ba dole su kalle taba, mace tana tafiya mazaunai suna jujjuyawa kamar an jera marmarar sakwara" dariya suka saki gaba Wayan su.

Adai dai lokacin Hajiya saratu ta shigo hall din hannunta ru?e dana zahra, nan fa hankali ya dawo kansu, zarah duk tasha jinin jikinta ganin zaratan samari da ?an mata ma?il da hall din, duk da itama ba abaya ba, abaya din dake a jikinta irin na can ?asan closet ne wadanda ake ji dasu ta dauko ta sanya launin skin pink, ta yi rolling veil akanta ga glass data manna, duk tabi ta ruWe ganin yadda wasu ke kallonta, bakomai ne yasa suke kallon nata ba face ganin fuskar bare, koda shigowarsu pravin yayi saurin mikewa daga teburin su hajjaty gudun kada Hajiya saratu ta gan shi, lalla6awa yayi ya koma wurin su baba obie ya zauna.

Sai da ta fara zuwa da zahra wurin su hajiya laurat ta gaishe su cikin girmamawa, da fara'a suka amsa mata taci albarkaci Hajiya saratu da kuwa ko kallo bata ishe su ba
"Wacece wannan ko itace surukar taki"? Hajiya jamila ce ta tambaya
Murmushi hajiya saratu tasaki hannunta Waya dafe da shoulder din zahra tace"kwarai kuwa, to Ya kuka gan ta"?

"Masha Allah, kyakkyawa da ita son kowa kin wanda ya rasa, malama zahra sannu da zuwa" muryarta ?asa ?asa ta amsa masu.

Jan hannunta hajiya saratu tayi"mu shiga ciki" tafiya su ka yi cikin hall din sai faman yan waige waige zahra ta ke yi, fargabanta bata san inda hajiya saratu zata kaita ba.

Su twins ta hango kowan nan su ya Waura ?afa Waya bisa Waya kan kujeru, tare da Dr Nawaz, wurin su hajiya saratu ta nufa da zahara wadda tuni gabanta ya soma dakan uku uku, hankalinta ba karamin tashi yayi ba, ganin suna tunkararsu
"Barkan ku da hutawa" a tare suka dago suna kallon ta
"Mom..." zaid ne ya kira sunanta bai karasa ba yai tozali da zahra,
Kallo Waya zayn yai mata ya kau da idonshi yaci gaba da danna wayar hannun shi, har kwara dr nawaz da dan fara a face din shi
"Yawwa ajiya na kawo maku, zahra ki zauna a wurin su, dan Allah ku kula mun da ita" amsa mata zaid yai da toh tare da nuna ma zahra kujera"have a seat," jikinta na kerma kerma ta zauna duk tasha jinin jikinta, sam ba ta so hajiya saratu ta kawota cikin maza ba, Ina laifin wurin ?an matasan matan family din duk da tasan ba lallai ta samu shiga a wurin su ba.

Cikin kulawa hajiya saratu tace"Idan kina bu?atar wani abu, ki faWa masu zasu sa akawo maki, pls ki saki jikin ki, Idan aka kammala taron zanyi magana dake kafin ki tafi gida' amsa mata tayi da toh

Bayan tafiyar hajiya saratu, zaid Ya soma jan ta da fira.

"Kamar naso na gane ki" murmushi ta Wanyi tare da cewa"ina Waya daga cikin interior designers din da suka yi aiki lokacin birthday din ku dana baba obie"

"Oh yes, I remember now, What's your name"?

"Zahra"

"You look absolutely beautiful today" still face din ta da murnushi tace"thank u"
Dr nawaz ya dube ta daga ?asa har sama farat Waya ya gane ba ?ar masu kuWi bace sai dai akwai kyau ko dan saboda wannan zai Wan daraja ta.

"Bimillah malama zahra" ya fada tare da mi?a mata glass na ruwa me sanyi

ya haWa mata da plate din chicken kebabs, godiya tayi mashi, harta kai hannu zata sauki glass din zayn ya Wago da sexy eyes din nan nashi wani kallo ya jefa mata mai kama da harara, gaba Waya ta rikice ta fasa Waukar komai, ta du?ar da kanta ?asa.

"Are you okey? Ki ci mana" zaid ne ya fada yana Wage mata gira.

Dr nawaz yace"na lura kamar hankalin ta bai kwanta ba, Bari nayi magana da faryat inyaso sai ta koma wurin su ta zauna may be tafi sakewa'

Har cikin ranta taji dadin maganar dr nawaz, wayar dake a hannun shi ya shiga dannawa ya kira layin faryat kusan sau uku batayi picking ba, a kira na huWu ne ta Waga.

"Ina son ganin ki yanzu ki zo ki same ni" ya fada yana bin hall din da kallo Can Ya hangota, Cikin su Hindu sun za?e sai fira sukeyi kowaccen su hannunta ru?e da glass na lemu.

Cikin takun yanga da kwarkwasa Faryat ta nufo wurinsu, tana karasowa ta ru?e qugu tana fadin"Gani"

da gira zaid Ya nuna mata zahra"bakuwar mommy ce, pls ki tafi da ita wurin ku"

Wani kallon sha?iyanci tabi Zahra da shi kafin Ta mi?a mata hannu"let's go" mi?ewa zahra tayi faryat ta ru?o hannun ta suka nufi wurin ?an uwanta.

"Faryat ina kika kwaso mana wannan" Yusrace ta fada tana nuna zahra da hannu, baiwar Allah jikinta duk yayi sanyi duk zumudin da takeyi na son zuwa ya ragu
"Bakuwar mommyne, Yaya zaid ne yace in kawota wurin mu" wani kallo suke bin ta dashi daga ?asa har sama alamar ba'ajinsu bace,
"Barka da zuwa ?an mata, Zo ki zauna kusa dani," zulaihat ce tayi maganar fuskarta da fara'a, Hakan ba karamin sanyaya zuciyar zahra yayi ba, gefen zulaihat ta zauna, Hindu tace da ita"kina bukatar wani abu naci ko sha"?
?aga kai zahra tayi alamar eh, saboda yunwa take, bata ci komai ba kafin ta baro gida
Magana tayi da server din dake a kusa da su tasa aka kawo ma zahra lafiyayyan abinci, tare da juices masu sanyi
"Zaki iya ci kona baki abaki"? murmushine ya kubce mata jin abun da zulaiha tace
Da sauri ta girgiza kai"a'a zan iya ci dakaina, nagode da kulawa"
Hindu tace"kada kiji komai, ki saki jikinki, Ki Wauka kamar kina a jirgi ne mai ya kare" dariya sukayi gaba dayansu cikin raha, zahra har ta fara sake wa
"Meye sunanki ne"? Yusra ce ta tambaye ta
"Zahra"
"Masha Allah, family status fa"? Ras taji gabanta ya fadi aranta ta ayyana komai ya kawo maganar family status?
Jin tayi shiru yasa yusra cewa"dake magana"
Cikin sanyin murya tace"Wan iya family" kallon juna su ka yi alamar basu ta6a jin sunan ba, hakan na nufin ba ?ar kowa bace, ta6e baki yusra tayi
"Ni sunana yusra, ?ar gidan His excellency abdul razak, Jikar baba obinna, nayi karatu a U.S, na kammala degree dina a 6angaren medicine and surgery, ke fa"? Da izgilanci takeyiwa zahra magana
ganin abun nata na neman wuce gona da iri ne yasa Zulaihat yin saurin tarar nunfashin ta da cewa"look Yusra, Ki ?yale bakuwar tamu ta huta mana, ko ruwa bata sha ba, kin fara tsareta da tambayoyi kamar ?ar jarida" dariyar shakiyanci yusta tayi idonta acikin na Zahra tace"am sorry fa, kawai ina so ne musan juna, amma bakomai, nayi shiru"


Kasa cin abincin zahra tayi, gabanta nata faduwa, sam jin kanta takeyi bare a cikin su saboda tarbar da wasu sukayi mata.

"Companyn ku ne sukayi decoration din nan ko"? Zulaihat ce tayi mata tambayar jinjina kai zahra tay alamar eh
"Masha Allah, gaskiya kuna da kwararrun interior designers, na jinjina maku, nima idan lokacin birthday dina yayi zan gayyace ku"

Murmushi zahra tayi har cikin ranta taji dadin yadda zulaihat ta sakar mata fuska ita da hindu daga gani sun san darajar Wan adam ba kamar Yusra da faryat ba.

Sautin kiWane Ya soma tashi, Mc yaci gaba da kiran Su daya bayan Waya suke shiga filin Taron suna taka rawa ta ko'ina sautin shewarsu ne da Dariya yake ya tashi, Bakomai ne Ya burge su ba face yadda mukarraban hateem na kasar canada suka hau kan dance floor suka dinga ti?ar rawa dama sun sha sun bugu har takai masu karo, ga abokin baba obie shima yana tangyal tangyal ya shiga tsakiyar filin Ya dinga ti?ar rawa, Nan fa ?an mata suka dinga shiga suna yin rawa tare da su.....

Tun da aka fara taron Nazli ke a zaune saman wata kujera ta alfarma, ta daura ?afa Waya bisa Waya, fuskarta babu annuri, a tsanake take danna wayar hannunta, lokaci Waya ta dakata tana kallon message din da aka tura ma chief owais ta layinta, nan take fuskarta ta canza zuwa tsantsar 6acin rai, tasan bakowane zaiyi mata haka ba face Yazrin, A hankali ta Wago kyawawan idanunta tana bin hall din da kallo a kokarinta nata gano inda Yazrin ta shiga, Cikin rashin sa'a ta sauke idanunta akan chief owais dai dai lokacin ya Wago suka haWa ido da shi, kasa janye idanunta tayi daga kan shi, wani irin kyau taga ya ?ara mata musamman daya sanya shadda a jikin shi, kau da idanunsa yayi daga kan nata, itama ta janye nata, kamar wasu makiyan juna

Text ta tura mashi

_sakon da aka tura maka ta layi na bani na tura shi ba_

Reply yai mata da cewa"I don't know what message you're referring to_.

Shiru tayi tana tunanin me yake nufi? Ko dai bai ga sakon ba.

Wani sakon ne ya kuma shigowa wayarta

_"Why did you send me a video of you on WhatsApp? Nace maki ina ra'ayi ne?

Wani irin bugu kirjinta yayi, cikin sauri ta shiga


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login