Showing 81001 words to 84000 words out of 298130 words

Chapter 28 - KURKUKUN KADDARA (TAKUN KARSHE) BY BOSS BATURE.doc

can 6angare guda dinner buffet ne jerin nau'ikan abincine da aka killace su a cikin chafing dishes wato wani irin aroma ne ke tashi na daddaWan kamshin abinci mai cika makoshi, ga jerin large glass bowls na kayan marmari da zungura zunguren glasses na Juice masu sanyi komai fa an tanada, babu ce kadai ke babu a dakin taron, anyi 6arin dollar, naira kuwa ta raina kanta a wurin, dukiyace aka narkar wurin ?awata ko'ina, idan kuwa nace zan fayyace komai dake a hall din tabbas zamu ?are takun karshe ne wurin kwatanta haduwarshi shiyasa na takaita da bayani don mu shiga kaitsaye cikin taron.

Sannu a hankali dan?ara dan?aran motocin su na alfarma zubin Mercedes benz S. Class suka soma shararowa izuwa cikin garden din a jere suke tafiya yayin da jami'an sojojin dake take masu baya suke bin motocin da kafafuwansu suke tafiya gefe da gefen su, hannayen su ru?e da jibga jibgan bindigu ga wasu kuma soke a qugunansu sai faman mazurai su ke yi, tamkar a filin daga.

?arasowar motocin ke da wuya A hanzarce Sojojin suka buWe back seat na motar farko, A hankali sheikha mujeedat ta zuro kafarta dake asanye cikin hadaddun takalman alfarma wadanda kudinsu kadai ya ishi wani talakan jari, kafin ta ?arasa fitowa tabarakallahu ahsanun khalikin gaba Waya sojojin dake a wurin saida suka saki baki kamar lehen sakarai saboda tsabar kallon ta a fakaice.

Embellished abaya ce a jikinta launin royal blue anyi mata adon stones work, fuskarta tana asanye da Gold chain mask, adon dake akan fuskarta kaWai abun kallo ne, tayi masifar haduwa, daga ?asa har sama ta ca6a ado nasu na sarauta tamkar Wawisu a fagen haWuwa, bata jima da fitowa ba, jami'an suka budewa Prime minister hateem other side din motar ya fito tamkar tauraro a cikin taurari yayi shiga na mutunci, hadaddiyar shadda ce a jikin shi gezna launin blue anyi amshi senator style abun ka ga dogon namiji ga kira kayan sun zauna mashi kamar a jikin shi aka dinka su, wata expensive watch ce a hannunsa sai kyalli take tana daukar ido, Yatsun hannunsa na sanye da zoben azurfa mai shegen kyau, sumar kannan tashi tasha gyara har ta gaji da haduwa,
Bayan fitowarsu motar dake abayansu tasu Yazrin da Nazli ce, Lokacin da suka fito Kiris Ya rage zuciyoyin wasu su buga saboda tsabar haduwar wankan dasuka dauka na emirati abaya launin Silver, kowaccensu ta manna glasses a idanuwanta, ga adon gold knucles rings dake a yatsun hannayensu, sun yi rolling veils a kansu yadda kasan asace su saboda kyau.

Bayan fitowar su Nazli, sojojin suka cigaba da buWe ma sauran motocinsu, gaba Waya zaratan samarin family din maza da iyayensu ankon shadda gezna su ka yi, matasan ?an matan kuwa arab abaya suka sanya masu kyau da tsada na alfarma na kuma kece raini da fita tsara, wasu sun sanya lace abaya, wasu embellished abaya wasu open front abaya, wasu kaftan abaya, wasu egyptian abaya kowa da kalar nashi wankan, kowaccen su tayi lagin gyale akanta, wasu ma babu gyalen zallar sumar kansu ce har gadon baya kamar indiyawa, duk wadda ka kalli wuyanta zaka ganshi manne da ziririyar sarka ta diamond wasu kuma ta zinari, gayu mutanan Allah, Hajiya saratu fa ta dauki kur adakanta rantsastsiyar dubai abaya ce a jikinta tsadaddar gaske launin maroon rigar harta gaji da haduwa abunka ga manyan mata masu dirin jiki kayan sun ladabtu a jikin su kamar donsu aka kera su, kwansu da kwarkwatansu suka jera izuwa cikin hall din, iyayen su maza kowannansu yana ruke da hannun matarshi, wani irin daddaWan sautin kiWe kiWe da raye raye ne ya karaWe ko'ina na Wakin taron, Hada wani irin busa tamkar na sarewa Suna tafiya suna taka rawar dattako, cikin nishadi da raha, fuskokinsu dauke da annurin farin ciki da annushuwa.

Prime minister Hateem ne yafara shiga hannun shi ru?e dana gimbiya mujeedat, daga bayan su Nazli da Yazrin ne, bayan su sai Mai girma sharafuddeen shima ya shiga hannun shi ru?e dana gimbiya malikat, Wayan hannun nashi ya ru?o hannun uwargidansa Hajiya laurat daga bayan su Chief Owais ne wanda zan iya cewa shine farkon haduwa saboda kyawun surar shi, Shaddar jikin shi ta bayyana zazzafan kyanshi kamar shi ya ?era kanshi, hannun shi yana a ru?e dana kanwarshi Hindu itama ta dauki wankan abaya.

Bayan wucewarsu Sir mubarak Ya shigo hannun shi ruke dana Mom turai, daga bayan su Zaki ne tare dr Jazz sai Ibad.

Fuskar kowan nan su da fara'a, bayan shigarsu Senate lateef ya shigo shima tare da Mom madina hannun su ru?e dana juna, Yayin da zulaihat da Ziyad suke abiye da bayan su.

Abun gwanin ban sha'awa, bayan suma sun shiga His excellency abdul Razak ya shigo tare da her excellency Muhibbat, suma sun dauki nasu wankan, atare da ya'yan su suka shigo Captain Yaseer da Yusra.

Daga su sai His excellency Deen Ya shigo fuskar nan awashe da annuri yayin da yake a ru?e da hannun her excellency Hajiya Jameela, daga bayan su Dr nawaz ne da Wan uwansa justice Nadeem sun dauki nasu adon.

Basu jima da wucewa ba, Hajiya saratu tamu ta mutunci ta shigo hannunta ru?e dana Pravin sunyi matu?ar haWuwa abunka ga ba'indiye shaddar tayi mashi kyau.

Daga bayan su Twins ne zayn da zayn wohoho wanka Yabi jiki, na madina masu kamshin zamzam tsayawa fasalta kawunsu a cikin shadda 6ata baki ne, Hannayensu na ru?e dana kanwarsu Faryat, ta ca6a uban ado ciki riga red colour duk matasan wurin babu wadda tayi shigar fitsara irinta, abayar jikinta ta matse kirjinta, ko arzi?in Wan kwalli babu akanta sai zallar kitson kalabarta, gaba dayan ?amshin turaren su ya gauraya da na iskar A.c wata irin ni'ima ke tasowa.

Har sun nufi inda aka tanadar masu kowa ya nannaWe rigarsa zai zauna, kamar daga sama muryar Mc ta katse su da cewa"ban bada iznin a zauna ba"! Gaba Waya suka kai idanunsu gare shi don ganin wani isasshen ne mai walkin Sa, Ruke yake da mic can saman step fuskar nan ta shi a murtuke tsoro tukuf da shi, gashin kanshi duk hurhura hatta jagirarsa da gashin bakin shi hurhurar ce ga wani dogon gemu har kan cikin sa, daga ganinsa Wan drama ne, ganin shi bakuwar fuska yasa suka soma tunanin wanene wannan?

Hajiya saratu har ta fara karkata baki zata fara zabga mashi masifa muryarshi ta katse mata hanzarinta

Kirari ya soma korowa yana nuna hanyar shigowa hall din da mic din hannun shi, gaba Waya suka kai idanunsu don ganin mai shigowa Obinna ne Ya shigo Cikin shiga ta alfarma tare da Babban amininsa Jan kunne.

Lokaci Waya suka sauke ajiyar zuciya, tare da sakin murmushi, saboda jin yadda ake yabon mahaifinsu bayan mc din yagama da baba obie Ya koma kan prime minister ya soma koWa shi yana fadin.

_Tsakin tama gagara tauna Prime minister Hateem Obinna, Shugaba mai cikakken iko, na Mujeedat ba maza a gabanka. Kasar Canada taka ce, Namijin duniya Taka lafiya, hasken wata sha kallo, fari mai farar aniya, adalin shugaba namu na mutun ci_

sautin tafin hannayensu ne ya cika hall din.

Mc din Yaci gaba da yi ma su kirari Waya bayan Waya

"Ina kike 'yar sarki jikar sarki, basarakiya 'yar mun gada, uwar gida sarautar mata, sarauniya Waya tak dake mulkar zuciyar hatee???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?m, Damisa ki sabo, Sheikha Mujeedat Al Maktoum, Dubai da kewayenta ikonku ne. Damisa kike, kin ki kallo biyu. An gaishe ki uwar Nazli da Yazrin, ku ne yau ku ne gobe, har kullum ku ne. Sukari kuke ba ku yi farin banza ba.....' yayin da yake yi masu kirarin murmushine dauke akan fuskar Mujeedat, duk da kasancewar bata jin hausa prime minister hateem ne ke fassara mata abunda mc din Yake fadi hakan ba karamin dadi yayi mata ba
Bayan ya gama koWa Su gimbiya mujeedat Ya koma kan sauran Iyayen family din yaci gaba da cewa.

_Ina ka ke, Sanata Lateef, fari mai farar aniyya, ina ka gane mini His excellency Abdul Razak, farin wata mai haske duniya. Ban manta da kai ba, His excellency Deen, na Hateem. Ku garafa ga manya nan, Soja birgimar hankaka, Sir Mubarak, Soja marmari daga nesa. Soja na gwamna ga rawa ga yaki_

gaba Waya filin taron Ya karaWe da sowarsu, Sir mubarak dai murmushine dauke akan fuskarshi bashi ba hatta mom turai taji dadin yabon da akayiwa mijinta.

_ina kake Sharafuddeen, Namijin duniya, An buga dakai an barka, Namijin uban maza, kaga adalin shugaba, nigeria taku ce ciki da wajen ta, Ban manta da ke ba, auta shalele, Hajiya Saratu. Auta ba kya laifi ko kin kashe dan masu gida. Bushiya kike kowa ya kwana da ke ya kwana salati._

?asa ?asa da murya hajiya saratu tace"lallaima dattijon nan! ya raina min wayau, wato ya rasa dame zai koWa ni sai da bushiya"? Ta6e baki tayi babu yabo babu fallasa taja guntun tsoki, Ita da ba'ay mata gwanin ta.

Cikin mutunta juna suke ?ara gaisawa da junansu ga sautin kiWa na tashi, sun Wan jima atsaitsaye suna ta fira cikin raha kafin daga bisani kowa ya samu wuri tare da Iyalansa, gaba Waya suka natsu suna sauraron mc

Addu'ar buWe taro ya fara karantowa

Innalhamda lillahee, nahmaduhu wa nasta'eenuhu wa nastaghfiruhu, wa na'oodhu billaahi min shuroori anfusinaa wa min sayyiaati a'maalinaa. Mainyah dihillaahu falaa mudillilahu, wa mainyudlil falaa haadiya lah.

"Alhumdulillah. Indeed, all praise is due to Allah. We praise Him and seek His Help and forgiveness. We seek refuge in Allah from our souls' evils and our wrong doings. He whom Allah guides, no one can misguide; and he whom He misguides, no one can guide."

Wa ashhadu anlaa ilaaha illalaahu, wahdahu laashareeka lahu, wa ash hadu anna muhammadan 'abduhu wa rasooluh.

"I bear witness that there is no god except Allah- alone without any partners. And I bear witness that Muhammad is His 'abd (servant) and Messenger."

Allahumma salli 'alaa muhammadinwa 'alaa aali muhammadinwa 'alaa aali muhammadin kamaa sallayta 'alaa aali ibraaheema innaka hameedumajeed. Allahumma baarik 'alaa muhammadin wa 'alaa aali muhammadin kamaa baarakta 'alaa aali ibraaheema wa 'alaa aali ibraheema innaka hameedum majeed.

Bayan ya kamalla ya soma gabatarwa cikin harshen turanci

"We are gathered here today to hold a farewell party for Prime Minister Hateem Obinna, who is a wise and compassionate leader, and a beloved member of the Nigerian community. Though he is the Prime Minister of Canada, he has graced us with his presence and leadership here in Nigeria.

Despite his many responsibilities as the leader of Canada, Prime Minister Hateem has shown great dedication and compassion to our community.
Prime Minister Hateem, you have demonstrated the qualities of a great leader, and your kindness and wisdom have touched the lives of many.

Though we will miss your presence in Nigeria, we know that your work will continue to make a positive impact on our world.

Please accept our gratitude and well-wishes as you return to Canada. May Allah bless you and your family, and may you continue to be a beacon of compassion and strength to all those around you.

Ya Wan dakata da yin bayanin yana bin kowan nan su da kallo Waya bayan Waya, ga dukkan alamu kalaman shi sun tsuma zuciyoyinsu duba da yanayin da suka shiga, jikinsu duk yayi sanyi wani irin kewar prime minister da family dinsa suke ji,

Cigaba da magana mc din yayi

_Dear Prime Minister Hateem, We love you, and our love for you extends deep into our hearts. It is with heavy hearts that we say goodbye to you, but we must do so, as it is necessary for you to return to your home, May Allah guide you wit your family and protect you on your journey, and may you return in good health to your loved ones_

Jikin su gaba Waya yayi sanyi, musamman prime minister, Idanun shi har sun ciko da ruwan hawaye juriya ce ta hana shi fitar da su, bakomai yake tunawa ba face yaron daya kwallafa rai akanshi, mai girma sharafuddeen dake a gafenshi Ya lura da halin da Wan uwan nasa yake a ciki, ru?o hannun shi yayi acikin nasa ya ru?e gam Yana lallashin shi haWi da bashi baki.

Daga bisani mc din ya gayyaci prime minister daya taso yayi jawabi, jiki ba kwari Ya mi?e Ya hau kan step, cikin sanyin murya yayi magana mai ratsa zuciya, bayan ya gama aka kira gimbiya mujeedat itama tayi nata, Harta su Senate lateef saida suka hau kan step suka bayyana yanayin da suke a ciki na kewar rabuwa da Wan uwansu, baba obie ma yayi nashi speech din wanda Ya ta6a zukatansu sosai.

Daga bisani komai Ya lafa, Sautin kiraWa ya cigaba da wanzuwa a cikin hall din, Yayin da servers da ke jigilar raba abinci da kayan sha suka soma gudanar da aikin su.

"Har Yanzu banga mutuniyarki ba, ko ina ta shiga? Watakil taji tsoron hada kanta da mu ne" Her excellency muhibbat ce tayi maganar tana karkaWa kafarta, Hannunta ru?e da glass na lemu tana sha.

"Hauka takeyi da zata kawo kanta cikin mu? Ay rijiya ba wurin gaWar makaho bane, ina nan ina jira inga ta inda zata 6ulo kinsan ba zuciya kare lashe ni nasan zatazo ne" acewar Hajiya saratu, ta fada tana faman tura dambun nama abakinta atsayice take taunsar shi.

Ta6e baki Hajiya Laurat tayi tana fadin"ga Wayar munafukar can, da yake yau tana a tare da me bata kari ko kallo bamu ishe ta ba, ?ar kan uba, dalla jibi yadda ta ?ankame hannun shi kamar uban wani ya ce zai kwace mata shi" gaba Waya suka sanya dariya suna satar kallon 6angaren da su Hajiya turai suke, baiwar Allah sam hankalinta ba akansu yake ba, batasan ma sunayi ba.
"Taci albarkacin Yaya mubarak, da wallahi yau saina sa ta raina kanta Allah," Acewar Hajiya saratu

Mom madina dake sauraron su bata tanka masu ba, sai dai duk wanda yayi magana ta dube shi.

"Mubar wannan maganar, shin ko kun lura prime minister baya fara'a? Ko dai baya farin ciki da dinner din nan ne wai"? Hajiya muhibbat ce ta fada tana faman yamutsa fuska
Hajiya saratu tace"kinsan yayan nawa bai cika son surutu ba, duk da kasancewarshi Wan siyasa abu kaWan ke takura shi, may be baya jin dadin jikin shi ne"
"Anya kuwa? Ni dai nafi tunanin wani abu ke damun shi," acewar Hajiya laurat
,
Hajiya jamila tace"may be yana kewar family dinsa ne, dole yaji ba dadi in fa suka tafi babu wanda yasan ranar dawowarsu, zamuyi missing din su sosai"

Hajiya laurat jefi jefi take wurga idonta ta saci kallon Chief Owais wanda tun shigowarshi hall din yake a hamkimce kan kujera, tare da su Zaki da Justice Nadeem, hankalin shi na akan wayar hannun sa.

Hajiya muhibbat ta lura da ita, hakan yasa tayi mata gyaran murya tare da cewa"Lafiya kuwa naga kin kurawa Wan naki ido,"
Ta6e baki ta Wanyi kafin tace"kawai ina mamakin halayansa ne, ni tun da nataso arayuwana ban ta6a ganin baudaddan mutun irin shi ba, mai wuyar sha'ani, kwata kwata owais baya kula ni a matsayina na matar daddyn sa, bansan meyasa ba, babu abun da ke shiga tsanina dashi in ba gaisuwa ba"

Kwa6e fuska Muhibbat tayi"kin ban dariya, ay duk rashin sakarwa mutane fuska da baiyi, bai kai wannan yayan naki ba uban ?an ji dakai, tun lokacin da yake akan mulkinsa har ya sauka ban ta6a ganin hoton shi da fara'a ba...."

Hajiya Jamila tace"abun da zance kenan, wlh kamar kin shiga zuciyata, Allah najima ina mamakin Alhaji musa gashi dai namiji har namiji sai dai babu annuri a fuska, Har tambayar kaina na ke yi ko yaya matarshi take iya sarrafa shi? Don kuwa wannan mutumin zaiyi wuyar sha'ani"

Hajiya saratu tace"ni kuma wallahi burgeni yakeyi, don bancika son namiji mara kamun kai ba, mai Wan banzan surutu amma shi daga ganin shi namijin duniya ne, ni har kun tuna min da matar shi muna mutunci da ita sosai lokacin baya"

Murmushin gefen fuska hajiya laurat tayi yayin da take sauraron su
Babu alamun zata tanka masu, ay tun da suka soma zancen yayanta taja baki tayi shiru.

Suna cikin yin fira wayar hajiya saratu tayi ringing daga cikin yar purse dinta, curo wayar tay ta duba me kiran.

Mi?ewa tayi har suna haWa baki wurin tambayarta ina zuwa.

"Surukata ce ta ?araso, tun Wazu nake jiran ta, Yanzu haka jami'e ne suka hana ta shigowa ciki, Bari naje na taho da ita"

Da tsantsar mamaki suka kalli juna, bata bi takansu ba, tayi saurin nufar hanyar fita daga hall din..........

Mi?ewa pravin yayi daga mazauninsa Ya nufi area din da bakowa, Ya curo phone dinsa ya danna ma hajjaty kira har sai da ya kusa tsinkewa kafin tayi picking
"Me ya tsayar dake ne har yanzu baki shigo ba, gaba Waya kinsa bana jin dadin dinner din"
On the other hand muryar hajjaty tamkar zata fashe da kuka tace"waren Wan kunnan da zan sanya ne bangani ba, shi na tsaya nema"
Muryarshi da faWa yace"saboda ibada ne sanya Wan kunnan ko?
"A'a"
"Idan kika ?ara mintuna baki zo ba, kada kiyi tsammanin zan shigo da ke, kuma wlh Allah yasa inga kin ca6a wannan adon a jikin ki, Ni da ke ne...." ya faWa tare da katse kiran ya koma mazaunin sa.

Ganin yadda ta ?an?ame mashi hannu ne yasa shi furta"matsoraci" sunnar dakai ?asa hajiya turai tayi fuskarta dauke da murmushi
Muryar shi tamkar zaiyi mata raWa yace"Ki tashi kije wurin ?an uwanki mata ku yi fira" girgiza mashi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login