Showing 276001 words to 279000 words out of 298130 words

Chapter 93 - KURKUKUN KADDARA (TAKUN KARSHE) BY BOSS BATURE.doc

suka shigo falon cikin shiga ta kakin su, tsayawa sukayi suna jiran saukowar chief, Cikin girmamawa su Unaisah suka gaishe da su. fuskokinsu da fara'a suka amsa masu
Sajeed yace"kwana biyu big buy, mun daina ganinka, ka 6oye mana" murmushi ya sakar mashi"i'm busy with work and don't have any free time amma kuna araina, Ina fata na same ku lafiya! " atare suka amsa mashi da lafiyalou.

Bayan chief ya sauko su Big big guy suka sara mashi shima ya maida masu martani bayan sun gaisa da junansu, cikin girmamawa su Unaisah suka gaishe da chief fuskar shi asake ya amsa masu


Tun saukowarsu Danish bai Wago Ya kalli kowa ba, Idanunshi ?asa suke kallo, duk sun lura da mood din shi....unaisah dake ta satar kallon shi maganar Salsabeel take ta tariyowa aranta ta kwana da tunanin shi, ga yanayin da ta shiga ajiyan nan dakyar ta runtsa.

"Zamu Iya tafiya" muryar big guy ce ta katsa masu zancen zucin su.

?aya bayan Waya suka fara tafiya har lokacin chief yana ru?e da hannun Danish, bayan sun fito compound din gidan, suka yi arba da zungura zunguran motocin da za'a dauke su, masu black tunted har guda uku, Cikon ta huWun su hadaddiyar Motar da chief zai hau ce, basu tsaya bata lokaci ba, big guy da taj suka buWe masu car doors din suka shisshiga kowa ya zauna, daga bisani Chief yaja hannun Danish suka shiga Motar shi, a Hanzarce Jami'an da zasuyi driving dinsu suka tada motocin a wani slow suka nufi hanyar fucewa daga gidan.


*UMMIN AMERICA=؋?*


Fitar motocin keda wuya, sai ga Ummi ta fito da sauri kamar zatai tuntu6e, jikinta sanye da kimono robe ashe colour, tayi rolling veil akanta, tsayawa tayi bakin ?ofar falon ganin babu su, ta dafe kai da hannu Waya, bataso suka tafi batare da tayi masu fatan Alkhairi ba, taji haushin uzirin daya ru?e ta a toilet, har cikin ranta bata ji dadin ganin babu su ba, yamutsa fuska tayi sam takasa motsawa, taso su tafi da ita Saboda bazata ji dadin zama agidan ita kadai batare da su ba, ba karamin takura zatayi ba

"Ma'am, Kina bukatar wani abu ne"? Muryar wani jami'e ce ta fargar da ita, da sauri ta dube shi tare da girgiza kai"ba abun da nake bukata" ta faWa tare da juyawa ta koma falon ta rasa meke mata dadi, Ita kadai kwallin kwal, Har ta zauna kan sofa, sai kuma ta mi?e ta nufi bedroom dinta da niyar ta kira Natasha donta Webe mata kewar su unaisah kafin su dawo

A hankali ta tura ?ofar dakin, kwatsam taji wani zazzafan shu'umun ?amshin turare Ya daki hancin ta, har saida ta lumshe idanunta saboda yadda kamshin Ya shigeta, rass tadanji gabanta ya fadi lokacin da zuciyarta ta raya mata kamshin turaren wanene
A hankali ta furta"Big Boss...." kamar daga sama taji ?asaitacciyar muryarshi acikin kunnanta"yeah..." wani irin tsoro ne Ya kamata, ta soma yan waige waige tana neman shi gaba Waya ta ruWe gani take kamar ba gaskiya bane kamshin turarensa da kuma muryarshi da tajiyo...."
?ara ambaton sunan shi tayi"big boss..." don ta tabbatar ma kanta abun da take ji, kafin ta rufe bakin ta, taji motsin buWe toilet door, wani irin faduwar gaba taji, tashin hankalin da ba'a saka mashi rana, tayi matu?ar razana da ganin shi, daga ?asa tafara kallon ?afafunshi dake asanye da slippers, jikinshi sanye da jallabiya ta kama shi ta bayyana ?a??arfar surar jikinshi mai matu?ar Jan hankali

Kusan suman tsaye tayi, saboda ta gama ruWewa tama kasa buWe baki tay mashi magana, ita mamakinta taya akai ya shugo gidan batare da jami'an dake tsaron gidan sun gan shi ba, kuma taya akai harya shigo bedroom Winta ya shiga toilet batare da ta gan shi ba, bayan kafin ta fito daga dakin babu kowa ita kadaice, kuma dole duk wanda zai wuce sai ta gan shi.

Zama yayi daga gefen gadon tare da kallonta Ya kashe mata ido Waya ya Wage gira cike da izza yace"me kike tunani ne? Kinyi mamakin ganina ne"? Shiru tayi bata tanka mashi ba, saboda ita har yanzu bata yarda cewa dagaske shine take gani ba, kokwanto take anya bata samu ta6in hankali ba
Sarai ya fahinci Halin da take aciki, Ko ajikin shi, saima kwantar da kanshi da yai saman pillow

______________________________
'?


*Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08103884440**UMMIN AMERICA=؋?*



_________________________________
'?


Zama ya yi daga gefen gadon tare da kallonta Ya kashe mata ido Waya ya Wage gira cike da izza yace"me kike tunani ne? Kinyi mamakin ganina ne"? Shiru tayi bata tanka mashi ba, saboda ita har yanzu bata yarda cewa dagaske shine take gani ba, kokwanto take anya bata samu ta6in hankali ba

Sarai ya fahimci Halin da take aciki, Ko ajikin shi, saima kwantar da kanshi da yai saman pillow

"Ummi!, Ha?uri na ya ?are, bazan iya jurewa ba, sha'awar son kasance wa dake tana neman tayi min illa, kin san ke kadai ce macen da ke iya gamsar dani, shiyasa na tako da kaina nazo don in kar6i hakkina agurin ki!" ya faWa yana bin ta da wani shu'umin kallo

"Tun zuwan karshe da ki kai gidana ban ?ara ganin ki ba, in har ba zaki dinga zuwa kina bani hakkina ba, toh ni zan dinga zuwa ina kar6a, kin riga da kin san wanene ni indai akan bukatar kaina ne bana ji bana gani"

gaba Waya ta ruWe, La66anta na kerma ta furta"dagaske kai nake gani? ?aga mata gira yai.

"Tayaya akai ka shigo gidan nan"?


"Kin san bana son tambaya, Last time, I warned you to stop asking me questions. If you believe me, babu bukatar ki tuhumeni akan duk wani abu da zan yi"

dafe kai tayi da hannu Waya, lamarin shi ya fara bata tsoro ba kaWan ba.

"I'm waiting for you, come and satisfy me." ya faWa yana shafa sajen fuskar shi.

Girgiza kai ta yi"kayi hakuri bazan iya ba, ina jin fargaban wani yagan mu zan iya samun matsala, ko kamanta a gidan wa muke? Ta faWa atsorace tana kallon shi.

A gadarance ya furta"gidan director general of Isod, Sai me"? Idan naga dama har gidan ubansa sai in shiga inyi abun da naga dama, bawai iya gidan sa ba, ina da ?arfin ikon yin hakan"

ya faWa tare da Wago kan shi daga jikin pillown ya mi?e zaune, ya fara cire front buttons Win jallabiyar shi, kafin ya mi?e ya zame rigar gaba dayanta ya rage daga shi sai short black colour..

Gabanta ba karamin faduwa yayi ba, har ila yau ta gaza sabawa da Zanan dake akan fatar shi, daurewa kawai takeyi saboda Allah ya jarabceta da kaunar shi ya riga daya mallake zuciyarta, ya zama wani bangare na rayuwarta, shi din kaddararta ne.


"Inaso ki zautar dani har in manta wanene ni..." ya faWa yana sakin wani Wan iskan murmushi irin na fasikan tantirai da suka kai matakin degree a tashanci.

ba yau suka saba yi ba amma duk lokacin da zai kusance ta, ba karamar azaba take ci ba saboda yanayin halittar shi bakowace mace zata iya jurarta ba.

Adabarbace ta furta"nayi maka alkawarin zanzo har gidanka da anjima dan Allah ka tafi yanzu bana jin dadi ne, kuma bana so yaran nan su dawo su iske ni awani yanayi da zai sa su zargi wani abu" ta faWa tana zare mashi idanunta dake kara rikita shi.

"After that, it's risky to have sex in this house."

Dakyar ta ?are maganar ganin yadda ya tunkarota gadan gadan, juyawa tayi da niyar ta buWe kofa ta fuce, sai dai ina tuni ya cimmata, wata irin dam?a yayi ma waist dinta da faffadan tafin hannunshi, Ya matseta jikin ?ofar yana fitar da numfashi mai hucin zafi, jarabar tashi ta motsa zai iyayin komai awannan lokacin.


Tun da taji jikin shi anata gaba daya ta shiga yanayi na bukatarshi dama tayi kewarshi kawai tana tsoron wani ya gansu shiyasa ta nemi bijire mashi, batasan meyasa bata iya yakice shi daga gare ta ba, ya riga da ya saba mata da kanshi, Ya 6ata ta ba kaWan ba, Ya zamar mata karfen kafa.

can ?asan makoshi Ya furta sunan ta Ummi..." kamar shi ya raWa mata sunan saboda yadda yake furta shi da wata irin siga ta jan hankali.

Sam takasa motsawa sun manna ma kofar kamar zasu shiga cikin ta

"Mahaifin ki Yaja min bala'e, Yayi min baki Ummi, na gaza mallakar ki amatsayin mata na, Ya hana ni jin dadin rayuwana na har abada, yayi min illa ba kaWan ba har yanzu ina jin ciwon abun a zuciyata duk yadda nayi kokarin ganin na mallakeki abun yaci tura..." ya faWa yana ?ara cusa kanshi tsakanin wuyanta yayin da tafukansa ke adaddafe da kirjinta.

zuciyoyin su atare suke bugawa, numfashin su na fita da sauri da sauri, kwata kwata ta fara fita hayyacin ta sam bata ji kalaman shi ba, batai aune ba taji ya Wauketa Wungururum gaba Wayanta ya nufi shimfideden gadonta ya kwantar da ita akai yabi ya rufa mata ?irjin shi

=?3?

_______________________________
'?

Lokacin da motocin su ka ?araso Head quarter A parking space su ka tsaya, kusan atare jami'an dake driving Win su suka fito daga ciki tare da buWe masu cardoors Win.

Big guy da Taj ne Suka fara fitowa A hanzarce Jami'an Dake a harabar gurin suka buga ?afa tare da sara ma su cikin girmamawa suka gaishe da su.

?ayan bayan Waya Prisoners suka soma fitowa daga cikin motocin, gaba Waya sun rufe rabin fuskokin su da Cotton Scarfs Win su, umarnin chief ne tun suna acikin mota, ya ce A sanar su rufe fuskokin su.


tun da suka fara fitowa Matasan
Isod soldiers dake kai komo a filin harabar suka fara satar kallon su kamar za su yi tuntu6e, kura taga nama sai dai ba halin tunkarar shi, hankalin maza ya tashi da ganin zankaWa zankaWan matasan ?an mata masu jini a jika, rainon mai girma Chief Owais.

sun ruWu da ganin kyawun Unaisah saboda launin idanunta sun ?ara ?awata kyawun ta, gaba Waya hankali ya dawo kan su, su kuwa duk sun sha jinin jikin su ganin yadda gwarazan Jami'an ke bin su da kwallo, Jami'an Isod da mata basa agaban su yau dai alkadarinsu ya karye ganin prisoners.

Lura da yanayin yadda jikin wasu daga cikin su ke kerma alamun rashin nutsuwa da kallon jami'an yasa big big yai masu dakuwa da hannu da sauri suka kau da idanun su, abakin motocin suka tsaya, Batool tana ruke da hannun Unaisah, Azeeza ta ru?e hannun Jemimah, Hawwa ta ru?e hannun Yasmin, Parveen da Hanna sun ru?e hannun juna, Sarah da Hibba sun ru?e nasu hannun, itama Rubina ta ru?e hannun Deeja gam a cikin nata, haka suma mazan Haris ya ru?e hannun Javed, Naufal yana ru?e da hannun Sajeed.

Taj ne ya buWe backseat na Cardoor din Chief, Gently ya fito daga ciki, ya ru?o hannun Danish, wato tun kafin suga hannun wanene chief Ya ruko Jami'an dake sintiri suka ?ura idanu suna jiran ganin hannun wani hamshakin ne tsabar kyawun yatsunsa kamar na mace aran su suka ayyana koma wanene ba karamin jan wuya ba ne tun da har chief ya ru?o hannunsa, lokacin Waya ya ?arasa fitowa kusan suman tsaye jami'an su kai bakomai ne ya ruWar da su ba face ?irar jikin shi, ba su ta6a ganin saurayin daya ja hankalin su irin Danish ba, saboda sun haWa komai suna ji da kan su amma yau sun ga wanda ya take su akan komai in ka cire Chief Win su wai ahakan ma da suka ganshi Ya rufe fuskar shi da Hanky, tun a cikin mota chief ya rufe mashi fuskar, kyawawan idanun shi ne kaWai a bude ya Wan lumshe su saboda bai cika son kallon da mutane suke yi ma shi ba hatta chief da su big guy sun lura da kallon da jami'an ke yi mashi har sun manta basu sara ma chief ba balle aje ga batun yi mashi sannu da zuwa.


"Zamu iya tafiya" big guy ne ya faWa tare da nuna masu hanya, cikin takun nutsuwa suka soma tafiya suna ta ?an waige waige suna ?arewa head quarter din kallo don ba ?aramin burge su ginin ya yi ba kamar ba'a 9ja ba wasu tankama tankaman floor to ceilling glass windows ne ta ko'ina launin sky blue daga waje kana iya ganin cikin Secure Operation Center Win su kamar reception,

Gaban su sai faWuwa ya ke yi saboda kakin jami'an isod ya yi shige dana Giant din kurkukun ?addara, gani suke kamar Prison suka koma, duk sun sha Jinin jikin su kamar marasa gaskiya, sai ?ara ?ankame hannun junan su suke yi, zuciya da sake sake wasu har sun raya aransu in wani mugun abun ya faru zasu arce da gudu.

Lokacin da suka shiga SOC Win, Muryar Na'ura ta karaWe kunnuwan su, bayani take bayawar dangane da zuwan Chief, tsayawa sukayi kamar an dakatar da su, A tsorace suke bin tsakar gurin da kallo, matasan Isod agents ne bila adadin sanye da kakin su, hankalin su kwance suke gudanar da ayyukan su agaban Computers yan bala'e Na'urori ne kala kala har ta jikin Glass din gurin.



"Wallahi tsoro nake ji, ganin su nake kamar giant din kurkukun ?addara" murya na rawa Batool tayi magana tana faman rarraba idanu akan jami'an, Cikin muryar raWa unaisah tace"ki kwantar da hankalinki pls, kakin su ne irin na giant nima na Wan tsorata kaWan"

ta faWa tare da satar kallon fuskar Danish, kamar baisan da zaman su ba, kwata kwata ya?i sakewa ya ?i yarda ya haWa ido da kowa.


Suna atsayen nan jami'an suka dinga mi?o gaisuwa gurin su chief kamar zasu dur?usa mashi ?asa tsabar yadda suke girmama shi.

"Meyasa kuka dakata da tafiya? Akwai wani abu ne"? Big guy ne ya tambaya yana kallon faces din. su, hankalin chief na akan Phone dinsa da ya ke daddanawa.

Kafin wani ya ba shi amsa daga cikin su, Hankulansu suka karkata akan Lift dake saukowa down ta glass dinta suka hango wasu gungun ?arfafan Jami'an Isod abin da da ya firgitar su, zubin siffar jami'an dake a cikin lift din sak irin ta Giants na gidan kurkukun ?addara, Aikuwa suka fara kokarin tarwatse wa

hankulan kowa ya dawo kan su, ganin yadda jikinsu ke kerma yasa Taj yi masu magana cikin kwantar da murya yace"pls ku kwantar da hankulan ku, Ku nutsu nasan me kuke tunani, duk wanda kuka gani anan jami'en Isod ne ba masu cutarwa bane" ajiyar zuciya suka sauke still wasu daga cikin su hankalin su bai kwanta ba, a tsorace suke da jami'an.

Lokacin da suka ?arasa saukowa down, Lift din ta buWe kusan su shida ne, cikin takun majiya karfi suka tunkaro su, fuskokin su rufe da face mask, suna karasowa agaban su suka tsaya azafafe suka buga ?afa tare da sarah ma Chief, kafin suka hada baki gurin gaishe da shi ya amsa masu daga gani na hannun damar shi ne.


Kamar sun lura da yanayin yaran dake ta kallon su atsorace hakan yasa suka fara cire face mask din dake akan fuskokin su.

Su Unaisah sun nutsu suna jiran ganin su wanene, sun Wan yi mamakin haduwar su matasan samari majiya karfi masu ji da karfin ikon su, Allah ya zuba masu baiwa da fasaha ga wayewa, wasu daga cikin su farar fata ne yayin da wasun su kuma suka kasance bakar fata.

"Introduce yourselves to them"

chief ne ya faWa tare da nuna masu prisoners, ?ayataccen murmushi ne ya bayyana akan fuskokin su, wani black american ne daga cikin su ya fara magana cikin harshen turanci idanun shi akan fuskar Unaisah.

"Greetings, I'm Ahmed Hassan, Chief of Operations. I oversee all field operations and tactical decisions. Welcome!" he said cheerfully.

Na gefen shi wani fari fat hatta sumar kan shi yayi Dyeing Winta ta koma fara daga gani Wan yankin asia ne awayan ce yace"I'm Commander Haroon, Chief of Intelligence. I gather and analyze intelligence and advise the DG and COO" ya faWa tare da nuna Chief Owais da Big guy kafin yace"We've been expecting you" da fara'a ya nuna su Unaisah


Gaba Waya sun nutsu suna sauraron su duk wanda yayi magana idanunsu na akan la66ansa.

'I'm Dr. Zara Saeed, head of Counter-Terrorism Division and leader of high-risk missions."

"Agent Ethan Kim, Tactical Expert, your go-to guy for high-risk missions."

"Agent Jabeer Osman, mid-level operative specializing in infiltration and surveillance."


Bayan sun gama gabatar da kan su, atare suka hada baki wurin yi masi barka da zuwa.

Murmushi kowan nan su ya saki, Har sun ji hankalin su ya kwanta.

"Mu karasa daga Ciki" big guy ne ya faWa tare da nuna masu hanyar da zata sada su da inda zasu je.

Taj da big guy ne agaba prisoners suna abayan su, Chief da Danish suna abiye da su, yayin da Manyan jami'an ke take masu baya Har suka ?ara so wani katafaren guri kamar falo Ya haWu ba kaWan ba, jami'an da suka iske aciki girmamawa suke gaida su chief.

A saman hadaddun sofas din da ke agurin Taj yace su zauna, dama agajiye suke da tsayuwa da sauri suka zauna, daga gefen Danish ta zauna saboda ta lura da mood dinshi kamar baijin dadin shi, tana so ta Wan kwantar mashi da hankali gudun kada Ya?i basu hadin kai.

tuni ?amshin turaren junansu ya shiga hancinan su sosai su ke shakar shi, ga ni'imar sanyin A.c din da ke ratsa jikin su.

Idanunsu na akan su Big guy dake atsaye tare da manyan jami'an nan sun haWa kai suna tattaunawa atsakanin su daga inda suke basa iya jin me suke cewa.

A lokacin da bai yi tsammani ba, Yaji ta ru?e yatsun hannun shi a cikin nata, aruWe ya dube fuskarta tamkar batasan tayi ba, ta wani Basar ta kalli gefe Waya.

"Meke damunka"? Ta fada batare data kalli fuskar shi ba

"Na lura tun da mu ka zo kamar babu walwala atare da kai, ka ki sakin fuskarka kamar wani abu na damunka ko baka jin daWi ne?

Ta tambaya ba tare data kalli fuskar shi ba, Saboda ?warjinin da yayi mata.

lumshe idanun shi yayi tare da jan numfashi har saman fuskarta taji saukar iskar numfashin sa wani irin yanayi taji atare da ita.


"Nayi maka magana kayi shiru baka tanka min


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login