Showing 1 words to 3000 words out of 298130 words

Chapter 1 - KURKUKUN KADDARA (TAKUN KARSHE) BY BOSS BATURE.doc

??ࡱ?>?? ?+????????????? ?
?
? ?
?
?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????(?

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F,WordDocument?????=0Table????????r1Data
???????????????????? P? ??1JPHps.ʏ
?n????????t??#?/?GU?^Bq???_~*BOSS LADIES WRITERS*~_


KE GABATAR MA KU=?G?


_=?%?=ث?THE PRISONERS=?%?=ث?_


~TAKUN=?%?=?%?=?%ݘARSHE~


Daga Al?alamin Boss Bature


Dedicated To Aunty Kubra=?
?




_A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and crueltyd'._



_______________________
'?





Bayan ?an mintuna Pravin ya fito daga toilet fuskarshi a ji?e da ruwa kamar wanda ya Wauro alwala, maimakon taga 6acin rai akan fuskarshi sai taga akasin hakan, wani irin shu'umin murmushi yake sakar mata, hakan ba ?aramin 6ata mata rai ba, Waure mashi fuska tayi haWi da kau da idonta daga kan shi, taci gaba da cin abincinta.


Gefen ta ya zauna"idan akwai wani punishment din daya fi wanda kika bani a yanzu, A shirye nake dana kar6e shi, Ni dai buri na ki yafe min mu shirya tsakanin mu, My Sarah bazan juri fushin ki ba" daWin baki Pravin yaci gaba dayi mata, tun da ya fara magana Hajiya Saratu bata dube shi ba.

Abincin ta take ci, hannu takai zata Wauki apple ciki Jerin kayan marmarin dake sha?e a plate da sauri Pravin ya ru?e hannunta yana faWin"Bai kamata kina share ni ba, tun Wazu nake yi maki magana kinyi banza kin ?yaleni inata zuba kamar aku," a marairaice ya ?are maganar, ranta ya 6aci ta tsani tana cin abinci a takura mata, a harzu?e ta fuskance shi da niyar ta 6al6aleshi da masifa sai dai kafin tayi hakan yai saurin shammatarta ya haWe bakinshi da nata, kafin tayi yun?urin janye bakinta yayi saurin zagaye hannayenshi ya ru?e qugunta ru?o bana wasa ba, still bata daina kiciniyar raba kanta dashi ba sai dai yaci ?arfinta, lokaci Waya ta soma jinta a yanayin da bata shirya kar6arshi ba, kissing Winta ya fara yi cikin ?warewa yake sarrafa ta, har yayi nasarar zuge zip din rigarta slowly ya zame wuyan rigar har zuwa kan flat stomach dinta, abunda ya jima bai samu damar yi da ita ba, numfashinshi har wani hauhawa ya ke yi kamar mayunwacin zakin da yaga nama, zame tonge dinsa yai daga cikin bakinta ya shiga manna mana mayataccen kiss tun daga kan wuyanta har izuwa saman big boobs dinta da suke acike fam, ?o?arin 6alle hannun bra din yayi asusuce yakai hannu zai yi grabbing dinsu kamar daga saman Yaji ta bangaje shi da ?arfin gaske har sai da Ya faWa kan mattress din, da sauri ta maida bra din ta gyara wuyan rigarta daya kwale mata, idanuwanta sun kaWa jawur sun ?an?ance fuskarta babu annuri ko mis?ala zarratin sai faman huci take yi alamun 6acin rai.

Lumshe idanuwansa yayi tsabar takaici da ?ululun ba?in cikin da yaji na katse mashi enjoyment dinsa da ta yi ne yasa shi fitar da ruwan hawaye suka soma gangarowa saman kuncinsa, muryarshi ?asa ?asa ya furta

"Meyasa za ki yi min haka? Kin hana ni jin daWin rayuwata sai kace ba mijin ki ba, gaba Waya kin juya min baya ta 6angaren bani hakkina, Saratu ba ki yi min adalci sai naci wahala kafin nake samu ki bani haWin kai, ada ba haka ki ke yi min ba kin canza, Idan laifi nayi maki ki faWamin mana" zuciyarshi na tafarfasa ya ?are maganar.

Gaba Waya abincin Ya fita aranta, yun?urin amai ta soma yi da gudu ta nufi toilet ta shiga, ranshi ya 6aci gani yake kamar don saboda kiss din da yayi matane yasa take yin amai saboda tana ?yamar shi.

Da?yar Ya iya mi?ewa zaune ya jingina bayanshi da headboard idanuwanshi sun kaWa jawur, Ya rasa gane dalilin da yasa ya gaza ha?ura da ita duk irin wula?ancin da take yi mashi, ga dukkan alamu ya manta da abun da ya kawo shi Wakin.

Kusan mintuna biyar kafin Hajiya Saratu ta fito daga toilet, hannunta Waya dafe da saitin zuciyarta, Cak ta tsaya da tafiya ta Waura idonta akanshi, kamar yadda take kallonshi haka shima ya ke kallonta, ba ta yi mamakin ganin hawayen dake akan fuskarshi ba, aranta ta furta"jarababbe kawai" a fili kuma tace"dama ka shigo Wakin ne donka takura min da jarabarka ne"? Meyasa ita wadda ta taya ka kwana adaren jiya bata biya maka bu?atarka ba? Kai ne fa da kanka ka faWamin cewa tafi ni Iya tarairayar miji ko ba haka ba"? Ta faWa tana jifar da shi da harara.


Dafe kanshi yayi da hannu Waya, sai yanzu ya gane dalilin dayasa tayi mashi wula?ancin nan, Kishi ne ke damunta, duk da yasan bata gasgata abun da ya faWa mata ba.

Cikin sanyin murya yace"kin 6ata min rai jiya shiyasa na faWa maki hakan saboda kiji abunda naji, amma ba dagaske nake ba, duk da baki ?aunata ni bazan iya haWaki da wata ?a mace ba, saboda ke kaWaice acikin zuciyata har abada, shiyasa nake ha?uri dake duk wulakancin da zakiyi min bazan iya cin amanarki ba......." Yana magana hawaye na cigaba da wanke fuskarshi.


Duk irin zafin da ta Wauka sai taji jikinta yayi sanyi, lokaci Waya tafara sassauta fushin fuskarta, koda Pravin Ya fahimci raunin da zuciyarta tayi sai yai amfani da wannan damar ya ?ara sanyaya muryar shi haWi da marairai ce mata fuska Yaci daga da cewa"bansan meyasa ki ke son 6ata min rai ba, burinki ki ?untata min, bayan ba haka mu ka yi wa juna al?awari ba, kada ki manta Saratu, ?aunar da nake yi maki itace tasa nabar dangina saboda kin nuna baki ra'ayin zama a india ahaka na amince na biyoki Nigeria, kuma na zauna a family house dinku saboda kin bu?aci kinfi son zama tare da ?an uwanki, babu irin gorin da ba'ayi min ba akan ina zama gidan surukaina amma saboda son da nake yi maki yasa na jure duk wani wula?ancin da nake fuskanta, naci gaba da zamana, har muka tara zuri'a, ban ta6a buWe baki na faWa ma wani cewa bada son raina nake zaune gidan surukaina, ke ce ki ka nuna kina so ni kuma saboda ?aunar da nake yi maki yasa nake yi maki biyayya" dakatawa ya Wanyi da yin maganar yana binta da kallo, tsantsar nadama yake gani akan fuskarta.


"Idan naga dama zan Iya sakin ki, In kama gabana saboda ni ban dogara dake ba, da Allah na dogara ki daina tunanin dukiyarki take sanyawa ina atare dake ba haka bane ko Waya, Ni ?aunarki nake yi don Allah ba don wani ba in ba haka ba ai da tuni na koma ?asarmu".

?afafuwanta ne suka Gaza Waukarta, a daddafe ta nufi mirror chair ta zauna akai tana fuskantar shi.

"Saratu ki faWamin kin daina sona ne"? Yanayin yadda yayi mata maganar, ba ?aramin karya mata zuciya yayi ba.

Runtse idanunta ta yi, ita kanta ta rasa gane meyasa take yi mashi haka? kuma a yadda ta ke jin shi babu abun da ya canza na daga ?aunar da take mashi.


Jin motsin shi yasa tayi saurin buWe idanuwanta, saukowa yayi daga kan gadon ya nufi ?ofar fita daga Wakin Yana share hawayen shi da hanky.

Har ya ru?o handle din ?ofar Aranshi yana Allah Allah ta dakatar dashi yaji ta ambaci sunanshi"Pravin" shu'umin murmushine ya bayyana akan fuskarshi, a hankali take tafiya tana tunkararshi, da sauri ya 6oye murmushin fuskarshi Ya juyo yana dubanta tamkar mai fama da ciwon ido, unexpected tayi hugging dinshi ta zagayo da hannayenta saman bayanshi, muryarta ?asa ?asa ta furta"I'm really sorry, my hubby. I've realized my mistake, and I won't hurt you any more"

Kwantar da kanshi yai kan kafaWarta Ya zagayo da hands dinsa ya ru?o waist dinta, yaushe rabon da yaji Wumin jikinta haka harya manta sosai yayi tighting Winta, Yana sha?ar ?amshin turaren jikinta, bai ta6a tsammanin zaiyi nasara akanta ba, sai gashi cikin sau?i ya yaudareta da kalamansa.

"Ki yi min al?awarin ba zaki ?ara 6ata min rai ba? sannan zaki dinga bani ha??ina akai akai, duk time dana bu?ace ki" ya faWa batare daya raba jikinshi daga nata ba.

"Bazan iya yi maka al?awari ba, kasan Wan adam ajizine, dole wata rana mu samu sa6ani bawai fatan hakan nake yi mana ba, but in sha Allah zanyi ?o?arin ganin na kawar da duk wani abu da zai 6ata maka rai"

?ara ?an?ameta yayi, hada manna mata kiss kan kafaWarta.

Tsawon mintuna kafin ya raba jikin shi daga nata, Ya ru?o hannunta acikin nashi, fuskokinsu Wauke da murmushi.

"Ina fata kanka bai yi maka ciwo, naga idanunka sun kaWa jawur"
"Kada ki damu, dama kece damuwata kuma Alhamdulillah yanzu komai ya wuce tun da kika kar6i laifin ki, fatana shine Allah Ya dawwamar da zaman lafiya a tsakanin mu"

"Ameen my husband" daWi yake wai yau shi hajiya saratu take kira da hubby da kuma sunan mijinta, Ya manta when last yaji hakan daga gare ta.

Janyo hannunshi tayi"ka dawo mu zauna mu ci abinci a tare, nasan kana jin yunwa"

Girgiza mata kai yayi"no bana jin yunwa my wife" ya faWi hakanne saboda cikinshi acike yake, Hajjaty ta bata shi lafiyayyan abinci yaci ya ?oshi babu yunwa atare dashi.

"Namanta ban faWa maki ba" a hanzarce ta kalle shi tana jiran jin ?arashen zancen
"Game da abun da ya faru jiya, dangane da shigowar maciji gidan nan........" a tsanake Pravin Ya labarta mata komai, hatta ?aryar da yayi masu Senate Lateef bai 6oye mata ba, a ?arshe yace"na faWi masu hakanne donsu Wauki abun serious, saboda bana son abunda zai cutar min dake da kuma ahlinki, shiyasa nayi masu ?aryar cewa kin kwana idonki biyu"

Tun da ya fara maganar, Yanayin fuskarta ya canza zuwa 6acin rai, a ruWe ta furta"Wai kana nufin yaya Hateem shi ya tura da jet aka dauko sheikh imam from sudan to Nigeria? Sannan shi macijin dama mutun ne!? Kuma a gidan Owais dake acikin estate din nan Yake zaune....." Hankali amatu?ar tashe ta furta maganar.

Jinjina kai pravin Yayi"?warai kuwa duk abunda kika ji na faWa maki dagaske ne, yakamata mu Wauki tsastsauran mataki idan ba haka ba owais da prime minister zasu ja mana bala'e garin son taimakonsu, In ba haka ba taya zasu taimaki Yaron dake canza halitta Ya koma Maciji? Ni dai nafi tunanin wasu miyagunne daga cikin abokan hamayyar Jam'iyar su baba Obie suka shirya ma?ar?ashiya donsu kashe baba, shiyasa macijin Ya faWo gidan nan maimakon sauran gine ginen dake akusa da gidan owais din......" a firgice hajiya Saratu take faman zazzare idanunta duk tabi ta ruWe, maganganun da Pravin Ya faWa mata sun yi matu?ar yin tasiri Acikin Zuciyarta, Jiki na 6ari ta nufi ?ofa zata fuce don taje Wakin baba obie, Ko mayafi babu akanta, da sauri pravin ya ru?o hannunta a haushine ta juyo tana kallonshi.

"Bari in Wauko maki mayafi," ya faWa tare da sakin hannunta, Ya juya cikin takun sauri ya nufi closet dinsu, jim kaWan Ya dawo hannunshi ru?e da mayafinta Ya lullu6a mata shi akanta, da sauri ta fice daga Wakin.

Fitarta keda wuya Pravin Ya tuntsire da wata irin mahaukaciyar dariya mai matu?ar razanarwa sautinta tamkar ba daga bakin shi take fitowa ba.

Lokaci Waya ya haWe fuskarshi tamkar bai ta6a yin dariya ba, Ya juya cikin Wakin Ya nufi gaban mirror Ya tsaya yana kallon fuskarshi, kafin Ya zura hannu ya zaro wayarshi daga aljihun suit dinsa.

Pressing dinta ya soma yi, kafin Ya kara wayar a kunne.

da kakkausar Murya Ya furta"mugun Bawa komai yana tafiya yadda muka tsara!!!

Yana ?arasa faWar hakan, Bai Jira amsar da mutumin zai bashi ba yai rejecting call din, akan mirror Ya Waura wayar, ya juya da sauri ya fuce daga dakin yabi bayan hajiya Saratu.


*=؋?UNAISAHd'*


Idan muka koma 6angaren Unaisah tamkar mai gadi haka ta tsare Danish, duk wani motsinshi akan idanunta, a yanzu haka tana daga kwance gefenshi ta Waura kanta saman chest dinshi, ta aza hannunta saman flat stomach dinsa ta natsu tana sha?ar ?amshinsa, sai faman lumshe idanunta take yi wani irin bacci ne ke ?o?arin fisgarta, lokaci yana ta tafiya ba tare data ankare ba ko sallah bata yi ba, gaba Waya ta shagala ta saki jikinta, ba zato ba tsammani tajiyo muryar babban mutun Yana faWin"Allah Yasa ya farka" rass taji gabanta ya faWi, da ?arfi ta ware manyan idanuwanta tare da yin wuff ta mi?e zaune tana kallon glass door din a hankali ?ofar ta soma zugewa, a hanzarce ta rarrafa ta faWo daga saman gadon ta shige cikin labulan Wakin ta la6e kamar wata 6arauniya, jikinta sai kerma yake yi kamar wadda tayi ma sarki ?arya.


Gaba Wayan su ne suka shigo Wakin tun daga kan Prime minister, sheikh Imam, chief owais, Big guy da salsabeel sai Boss Man, a bakin gadon nashi suka dakata da yin tafiyar idanuwansu akan Danish dake a kwance.

Unaisah dake a la6e bayan labule zuciyarta ce ta soma bugawa tunawa da ma6allin rigarshi data bari a buWe, tasan zasu iya gani kuma zasu gane wani ya shigo Wakin, sai faman cizon yatsanta take yi, tayi danasanin shigowa Wakin.

"Har yanzu bai farka ba ko"? Prime minister ne yayi maganar Yana duban fuskar salsabeel.

"Eh Yalla6ai, amma idan kana bu?atar Ya farka sai atada maka shi, Inyaso daga baya sai ya koma baccin"

"A'a banaso na takura mashi, zan jira har zuwa lokacin da zai farka"

da mamaki akan fuskar Boss man yace"ya akai ma6allin rigarshi suka cire"? Sai da ya ambaci hakan su ka yi saurin kai idanuwansu kan ?irjinshi dake a buWe, lamarin Ya Waure masu kai.


"Ko Shi ya buWe da kanshi? Ko wani ne Ya shigo" Prime minister ne yayi tambayar da alamun ruWu akan fuskarshi.

Sheikh Imam Yace"bana tunanin shi ya buWe da kanshi, sai dai wani iko na Allah ko kuma wanine Ya shigo Wakin bayan fitar mu"

"Wanene zai shigo? Yaran gaba Waya na tattarasu a Wakinsu Unaisah, Ummi tana aWakinta, babu yadda za'ai ma ta Iya ?etare Iyakarta, ?an uwansu maza kuma tare dasu muka tafi masallaci balle ace ko sune suka shigo" big guy ne ya kora jawabin.

Hankalinsu ba ?aramin tashi yayi ba Chief owais da baice komai ba, A hankali yake bin Wakin da kallo kafin Ya sauke idanuwanshi kan bedsheet din gadon dake a yamutse alamar wani ya hau gadon.

"His bedsheet is squeezed. which means someone came into the room after we left," chief ne ya furta maganar, nan take suka kai dubansu ga zanin gadon, Ya yamutse sosai.

"Amma wanene Ya shigo" Acewar Boss,"Karfa ace wani mugun abunne"
Damuwace ?arara akan fuskar Prime minister, ya dubi Shiekh Imam dake a gefenshi"Ni dama hankalina bai kwanta ba tun da muka tafi masallaci muka barshi shi kaWai a Wakin"

Cikin kwantar da murya sheikh Imam Yace"In sha Allah babu abunda ya faru dashi, Ina da tabbacin hakan"

Shiekh Na rufe baki Big guy yace"Sir, please give me a chance to check the CCTV footage, that way we'll be able to find out if someone else entered the room.( Ka bani dama in bincika cctv footage, ta hakan zamu Iya gane wanda ya shigo Wakin idan har mutunne")

Shiru Chief Owais Ya Wanyi har Ya buWe baki zai bashi amsa karaf idanuwanshi suka sauka akan labulan dake lilo Yana mutsi nan take Ya fahimci mutunne Ya la6e aciki


"There's no need to check the CCTV."

Ya faWa tare da Waga Voice dinsa Ya furta"Come Out!"

Rass taji gabanta Ya faWi, duk da ranta bai bata da ita Yake yin maganar ba.


"I'm commanding you to come out from behind the curtains. Don't make me repeat myself," babu wasa akalamansa.

Jin wannan maganar yasa gaba Wayansu su ka kalli direction din da chief owais Yake kallo, Tsantsar mamaki ne akan fuskokinsu ganin labule Yana motsi.

"Amma koma wanene wannan jikinshi zai gaya mashi, kayi kuskuran shigowa Wakin nan" big guy ne ya furta maganar.

Prime minister kuwa Ya ?ura ido Yana jiran ganin wani me ?arar kwanan ne.

Tsawa Boss man Ya daka da karfi tare da fadin"zaka fito ko sai mun harbe ka da harsashin bindiga"

?iris Ya rage ta saki fitsari a wando, tuni ta haWa uban gumi, jikinta ya hau yin kerma, ita da ba mai laifi ba amma ta firgita kanta, hakanan ta tsinci kanta da jin faWuwar gaba, gani take kamar in suka kamata a Wakin zasu zargi wani abu, kodan saboda ma6allin jallabiyarta data cire masa, zasu iya tsammanin da wata manufar tayi hakan.

"Bawan Allah ka fito salin alin ka bayyana kanka tunkafin mu fusata" acewar big guy, shiru babu alamun na cikin labulan zai motsa.

Moving quickly Chief Owais Ya nufi labulen yayin da yake nannaWe hannun Rigar shi, har ya mi?a hannu zai dam?i wuyan mutumin ta cikin labulen muryar Boss man ta dakatar da shi.

"Sir, Unaisah ce," cak Ya tsaya tare da juyawa yana kallon Boss, gaba Waya mutanan dake a Wakin shi suke kallon cike da mamakin taya akai yasan wanene.

"Raina ne ya bani itace, kuma ita kaWaice zata Iya shigowa Wakin nan don ta duba Wan uwanta" Ya faWa tare da Waga muryarshi ya furta"Unaisah come out" A hankali kowan nan su Ya Waura idanuwanshi kan labulen.

Janye labulen tayi ta fito tana faman zare gray eyes dinta, nauyin haWa ido dasu taji da sauri ta du?ar da kanta ?asa tana wasa da yatsun hannunta.

"Jari mai kasada, da ace kinbari chief ya sha?i wuyanki sai dai ki ganki a Emmergency room" Big guy ne yai maganar da zolaya, gaba Wayansu suka saki murmushi, prime minister yace"idan na fahimta wannan itace Yarinyar nan ko" Ya faWa idanuwanshi akan fuskarta, Boss Man yace"itace My daughter"

Sheikh Imam Yace"Tabarakallahu ahsanul khaliqin, zonan ?ata mu gaisah" yai maganar tare da mi?a mata hannu.


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login