Showing 24001 words to 27000 words out of 194140 words

Chapter 9 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3186

ko hawaye babu yanzu sai dai taji zafi sosai.  Har Abba ma saina faWawa da Abie da Mamie da Mom da aunty Amarya . Ta sake faWa da Salle murfin motar zata fice. Ri?ota yay ya maida murfin ya rufe yasa lock. Takaicinsa da haushin abinda Fadwa ta masa yasa takejin zafinsa batare data san dalili ba, cizo tai ?o?arin kaima hanunsa dake ri?e da nata....
? ? ??  What!! Ni zaki ciza? .
?? Bata kulashi ba ta sake kaima hanun cizo. Babu shiri tilas ya saketa, yana mai girgiza kansa. A hankali yakai kwance jikin kujera bayan ya kwantar da ita, hannayensa duka harWe a ?irjinsa ya lumshe idanu yana mata kallon ?asan ido. Tunba yanzuba yasan Anam fitinanniya ce dama, sai dai yayi zaton tabar tsiwa zuwa yanzu, amma tun tana ?ar ?aramarta boss ce daman. Yasha zuwa hutu ya samu an kawo ?arar Anam daga school ta naWi ?a?an mutane babu dalili, idan kuma gidansu akazo nanma ta jibga, idan gidansu taje yaran ba tsira sukeba. ?a?an aunty Mimi ba ?aranar wahalar Anam sukaci ba duk da wasu sun girmeta bata Waga musu ?afa........
? ? ??  Nidai ka buWemin, bazan sake shiga wannan motar ba da akeyin wannan abun....
? ? ? Duk yanda yaso danne murmushin dake son fita ya gaza hakan, gefe ya maida kansa yay murmushin kafin ya tashi zaune sosai fuska a haWe ya ri?o hanunta dake jikin handle Win ?ofar, baki ta buWe zata sa?i ?ara dan matse hanun yayi yasa yatsunsa biyu ya ri?e lips Win nata fuskarsa a tsananin haWe. Sosai idanunta suka sake firfitowa, ga tsoro ga tsiwa......
? ? ??  HaWiyemin wannan kukan, ki kuma faWi miye abunda akeyin kona tattakaki .
? ? Tsaf ta haWiye kukan zuciyarta na bugawa da sauri dan kusancinsu yayi matu?ar yawa, kanta ta fara jujjuya masa a hankali. Idanu ya zare mata da sakin lips Win nata,  Ai saikin faWa mara kunya . A tsorace take amma bakin ya?i mutuwa. Taja jikinta baya da ma?urewa a jikin ?ofa,  To ka bari muje gaban su Daddy Win basai na faWa Win ba....
? ?? Bakin ya sake kaima Walli tai saurin du?ewa da cusa kanta a tsakanin cinyoyinta. ?wafa yay da komawa jikin kujerar ya lafe yana kallon waje,? kusan mintuna huWu suna a haka ring Win wayarsa ya katse shirun nasu. Iska ya Wan furzar da kallon wayar, ganin Daddy ya sashi Wagawa yakai kunne a ladabce yay sallama.
? ? ??  Shareff kuna ina? .
? ?an jimm yay saboda jin muryar Daddyn, sai kuma ya gyara zama da ?o?arin yima motar key yana bashi amsa.  Daddy gamu a hanyar tahowa gida .?  To inna jiranku . Kafin ya sake cewa wani abu ?itt an yanke wayar. Shiru yay yana kallon wayar sai kuma ya sake furzar da numfashi. Ruwa ya Wauka a baya ya mi?ama Anam da itama ta Wago tun Waga wayarsa.  Malama anshi ki wanke wannan banzan hawayen . Baki taWan tura gaba kafin ta amsa, ta buWe murfin motar batare data fita gaba Waya ba ta wanke fuskar. Bag Winta dake kan cinyarta ya Wauka ya buWe, zatai magana ya harareta. Komai babu na kayan kwalliya da ?ammata kan Wan fita da shi a bag sai lipsgloss kawai. Baice komai ba ya maida jakar ya rufe, tissue ya Wiba guda uku ya mi?a mata sannan ya harba motar saman titi.
? ? ? Tafiyar mintuna ?alilan ta kawosu gida, tunda aka buWe musu gate ya sake tabbatar da babu lafiya, dan ganin masu ba?a?en kayan nan yasan Aunty Halima ce a gidan. A karon farko yaji zafin hakan matu?a, shikenan da abu ya faru tsakaninsa da Fadwa sai iyaye sun shiga ciki, to shikam idan anyi auren yaya kenan kuma?. Ita dai Anam ba fahimtar komai tai ba, dan tun kan ma ya gama kashe motar tai ficewarta sashen Mom a zatonta ma ko ba?i Abba ko Daddy wani yayi. Binta yay da kallo harta shige, ya sauke numfashi a hankali shima yana fitowa. Sashen Daddy ya nufa duk da yasan bai wuce Sacin rai zai tarar ba.
? ? ? Tun kafin ya ?araso yake jin hargowar Gwaggo Halima daketa masifa, ya girgiza kansa kawai ya shiga falon da sallama. Da Fadwa dake faman rusar kuka suka haWa ido, ya Wauke idanunsa fuskarsa na sake tsukewa. Sosai Mommy ke antaya masa uwar harara, hakama Gwaggo. Daddy dai kallonsa kawai yakeyi cike da nazari. Shiko Abba murmushine ma akan fuskarsa yana sauraren ?ar uwar tasu kuma yayarsa. ?asa ya zauna ya shiga gaishesu. Abba ne kawai ya amsa da daWin rai, sai Daddy daya sauke ajiyar zuciya. Mommy kam da Gwaggo hayayya?o masa sukai da masifa kamar yanda Gwaggo Halimar ta rufesa da tata. Shi dai babu wanda yacema uffan a cikinsu, kansa a ?asa ma yake. Sai da sukai mai isarsu sukai shiru duk da Abbah nata son dakatar da su sun?i saurarensa.
? ? ? ?  Ina ita mara kunyar dan ubanta? Kai yanzu Shareff ko kishinmu ma bakayi duk yawan ?an uwanka da muka haifa karasa wadda zakai yawo da ita a motarka sai bare.....
? ? ? ? Haka kawai maganar ta bashi dariya, amma sai baiyiba yay murmushi kawai da Wagowa ya Wan dubi Gwaggon tasa datai maganar.
? ?  Eh kalleni da ?yau mara mutunci, ko kanada wata ala?a da ita bayan ubanta dake matsayin Wan uba a cikinmu da har kake wula?antamin yarinya akanta? .
? ? ? ? ?  Dan ALLAH ya isa haka Halima, maganar yarinya ko matsayinta duk bashi bane ya taramu anan. Kai Shareff miya haWaka da ?ar uwarka? .
? ? Numfashi ya sauke a hankali da Wagowa ya dubi Abbah da yay maganar ya sake sunkuyar da kansa.  Abbah ni bansan wani abu ya faruba. Ina office ta kirani tana bu?atar abu, duk da ina bu?atar zuwa na huta kuma tana ?asa dani na Wauka nakai mata har inda take badan ina jin tsoronta ba.......
? ??  Amma daka tashi zuwa ai da wancan bakwainin yarinyar kazo. Dama ranar da ita kaje gidanmu taimin rashin kunya da marina ka hana na Wauki mataki kace zaka Wauka da kanka, yau kuma harda zagina tayi tanamun kallon banza irin like akwai wani abu tsakaninku. Ni gara idan sonta kake ka faWamin na barmata kai kawai dan bazan iya shearing Winka da wancan jakar ba....
? ? ?? Idanunsa yay bala'in rumtsewa tare da dun?ule hanunsa da masifar ?arfi. Daddy dake kallon hanun nasa ya Wauke kai yana Wan murmushi, sai dai kamar yanda tun Wazun baice komaiba yanzunma baice ba. Fadwa ta cigaba da sakin zance tana kuka har sai da Abbah ya ?waSeta dan sai zagin Abie take da Anam....
? ? ?  You're vary stupid. Baki san shi Win wanene ba a gareki? Ashe muma zaki iya zaginmu mara kunyar banza......
? ?? A zabure gwaggo ta tare numfashinsa da faWin,  Yo Abubakar wane matsayi Usman kedashi a wajenku bayan Wan uba da zaka balbaleta danta zagesa? .
? ? ? ?  Haba Gwaggo wane irin magana ne wannan? . Abba ya katseta ransa a Sace. Gwaggo Halima zatai magana ya dakatar da ita ta hanyar Waga mata hannu.  Bana sonji, daga yau kuma idan na sakeji a cikin ?a?anki wani ya zagi Usman to lallai ke kanki sai ranki ya Saci tunda akoda yaushe ke hankali baya isa miki cikin jiki. Wannan magana kuma na kasheta anan, sannan Mamana nine nace kullum Al-Mustapha ya sauketa a wajeb aikinta ya kuma Wakkota tunda shine babba wataran sunan uba zai amsa a garesu. Bana son sake jin ?ananun maganganun nan daga yau, nakuma dawo da bikinsu baya zanje na samu Alhaji Sadiq Win, magana ya ?are ok .
? ? ?? Babu wanda ya iya sake cewa komai, sai dai har cikin rai maganarsa ta farko ta zafi wasu a cikinsu, ta ?arshe kuma ta musu daWi kusan su duka idan ka cire uban gayya daya sha?a yay fam. A wannan gaSar yaji mugun haushin Gwaggo a ransa fiye da koyaushe, dan ya gama gane itace ke assasa tsanar juna a tsakanin iyayensu da ?an uwansu guda biyu kacal dan kawai suna matsayin ba uwarsu Waya ba. Shi ya fara ficewa a falon batare da ko kallon wani ya sakeyi ba.
? ?? Da sauri Fadwa ta mike tabi bayansa har tanayin tuntuSe zata faWi. Tana kiransa ko waugota baiyiba duk da sarai yajita. Duk da taji zafi haka ta cigaba da binsa har part Winsu, yana ?o?arin shiga Wakinsa tai azamar shan gabansa ta tare ?ofar. Mugun kallo ya watsa mata, sosai hanjin cikinta suka kaWa amma saita daure ta marairaice masa fuska.
? ? ?  Haba My Soulmate yanzu Winma wula?ancin zakamin? .
? ? ? ? ?  Bani hanya!! .
? ? Yanda yay maganar a tsawace idanunsa har suna firfitowa yasata saurin matsawa. Hannu yasa ya ?arasa ingijeta ya buWe Wakinsa ya shige tare da bugo ?ofar da ?arfi har sai da ta sake zabura....

? ?? Acan falo kuwa Daddy ne yay amfani da damar fitar su Shareff ya shiga yimusu nasiha musamman Gwaggo da Gwaggo Halima da Mommy da duk matsalar take daga garesu. Duk da a cikin lalama da son bada shawara yay maganar sai Gwaggo ta fashe da kuka tana matsar ido da fyatar majina wai ta fahimci laifinta suke gani dan bata haifesuba.  Shikenan Muhammadu nadai fahimci laifina kake gani, nidai ALLAH na gani ba inayi bane dan na rabaku da su kamar yanda kuke kallo sai dan kare martabarku da takaicin da uwarsu ta sha?a mana a gidannan wajen mahaifinku. Babu annamimanci da kutungula da Zuwairah bataiba agaremu, akwai randa har sakinmu tasa mahaifinku yay a daren duk da ana ruwa yace mubar masa gidansa. Akwai randa ta Wau hanun Halima ta turSuWa cikin murhu wuta naci wai dan ta zungurar mata icce. Kai har kusan jefa mahaifiyarku tai a rijiya lokacin tana goye da Umaru. Taya azzalumar mace irin wannan zanso ?a?anta kuma na baku goyon bayan kusota duk da abinda taima ?ar uwata. Ai shara'armu da Zuwairah sai dai a lahira, gashinan makirar jikarta ta gadota a komai na makirci. Dan haka bazaku taSa samun nutsuwaba a gidannan tunda annamimiya tazo jinin munafukai..... Fyaaaatttt. Ta face majina da ?arfi da nufar hanyar ?ofa ta fita.
? ?? Mommy ma tashi tai a fusace tabi bayan Gwaggon tata. Cikin Sacin Rai Gwaggo Halima ta dubi su Daddy.  Yaya kaji ko, duk da abinda uwarsa taima tamu uwar amma kuke nuna sonsa kamar.....
? ? ?  Halima!! .
Daddy yay saurin dakatar da ita shima ransa a bace.  Amma Yaya itafa gaskiya Wayace daga ?inta sai Sata. Wlhy wlhy kaji na rantse bazan taSa son su Usman ba a gidannan. Har duniya ta tashi sunansu ?an ubane a gareni, bawai ?an uwa ba . Fuuu ta figi jakarta ta fice. Duk da kallo suka bita. Abbah ya fara sauke ajiyar zuciya da maido kallonsa ga Daddy da ransa ke matu?ar ?una. Ya rasa mizai fassara Gwaggo da shi. Tun basu san kansu ba take ?ulla raba kansu, ALLAH gafurun kuma rahimun ya ganar dasu gaskiya hakan ta?i yuwuwa, amma bata barsun ba har saida ha?anta ya cimma ruwa. Sukazo babu dalili suka tsani ?an uwansu da basu taSa masu komaiba su da mahaifiyarsu sai alkairi, ALLAH ya ?ara taimakonsu suka gane suka canja. Gashi yanzu tana son saka ?iyayya kuma a tsakanin ?a?ansu, wace irin fitinace wannan, kenan itama data haihu a gidan basu isa su jitu da nata ?a?anba......
? ? ? ? ?? TaSashin da Abba yayne ya maidosa hankalinsa. Ya sauke numfashi a hankali da Wago idanunsa irin na Shareff da sukai jajur yana kallon Wan uwan nasa. Cikin Wacin murya yace,  Abubakar itace silar komai. Duk wata ?iyayya tsakanin Umma da Mama itace taita haWata. Bata barsu sun zauna lafiya ba muma ta hanamu gashi zata hana ?a?anmu ma. Yanzu ?ar Waya tilo da ALLAH ya bama Usman ma bazata barta tasha iskar farin ciki a cikin namu ?a?an ba. Kana ganin Maryamu ta daina zuwa da ?a?anta ?asar nan saboda Gwaggo. Haka kuma zamu cigaba da zuba idanu kenan Abubakar?! .
? ? ?  Bazai yuwu ba yaya. Dolene a wannan karon mu Wauki mataki. Yaya Halima tafi kowa bani haushi. Sam ta kasa fahimtar halin Gwaggo tamkar ita Win ba mace bace ba. A zatona da ake cewa mata sunfi kowa zuminci ita ya kamata ta fara farga da son ganin mun dun?ule abu Waya amma da ita ake makamin rusamu. Bazan Soye makaba ina tausayin Shareff akan wannan auren. Bazasu barsa ya zauna lafiyaba dan itama yarinyar nan da kake gani shaiWaniyar kantace Yaya .
? ?? Sosai zuciyar Daddy ke ?ara tafasa dan yasan duk gaskiya Wan uwan nasa ya faWa. Shi kansa yana tausayama Shareff dan yana cikin kwatankwacin irin halin da suke neman jefasane akan mommy. Tunda ya aureta Gwaggo ta hanasu su zauna lafiya saboda kawai tana ta?ama Wiyar ?ar uwartace......

? ? &&

Tunda ya shiga Wakin bai sake fitowaba. Kwance kawai yake a gado ko takalmi bai cireba balle maganar wanka har aka kira magrib. Tashi yay ya nufi bayi yayo wankan a gurguje da alwala. Tsabar bai bu?atar haWuwa da kowa ta baya yabi ya fita massallaci. Bai kuma dawo ba dan koda akai sallar isha'i can ya koma kan wani dakalin ma?waftansu ya zauna.....
? ? ? ?
? ? ? Tunda suka dawo gidan batabi takan kowaba. Tadai shiga ta gaida Mom sannan ta wuce Wakinsu. Wanka tayi batare data ko shafa mai ba balle saka kaya ta kwanta da towel Win jikinta dan wani irin barci ke rinjayar idanunta kasancewar sanyin ruwan wankan dana ji?ar towel Win na ratsata. Barci sosai mai nauyi ya kwasheta, acikin barcin taji kamar abu na binta. A Wan zabure ta farka ta hau dube-dube. Ganin jini ya sakata zaro idanu da dafe goshi. Shaf ta manta da batun zuwansa duk da sai jibi ya kamata ta gansa ma. Gadon ta Wan dudduba, ganin bai Saciba ta nufi toilet da sauri, towel Win dai ya Saci kasancewarsa sky blue ya nuna sosai. Tasan yana mata zuba sosai shiyyasa bata wasa, gashi tanata son siyen audiga dama amma shiririta tasata mantawa dan ta saba sai da taga Mamie ta ajiye mata da lokacin yinsa yayi gareta. A gurguje ta gyara jikinta ta fito, ba?ar abaya kawai tasa ta Wauka atm Winta tayo waje. ?akin Mom ta le?a ta samu tana salla, bazata iya jiraba dan akwai matsala zai iya sake Satata. Yanzunma handkerchief Winta sabo tai amfani da shi kafin. A falo ma duk sauran yaran sun fita massalaci kasancewar duk yaran Mom mazane aunty Rahma ce kawai mace, Husna Wiyar ?anwartace take ri?o bayan auren Rahama.
? ? ? ? Su Daddy sun riga har sun shigo ciki, hakan yasa bata samu matsalar isa gate Win ba duk da batasan a ina zata samo audiga Win ba, kawai zatai dai tambaya ko gurin mai shagon layinne da sukan siyo ?ananan abubuwa wajensa koza'a samu kokuma ya faWa mata inda zata samo....
? ? ?? Cak ta tsaya tare da saurin ja da baya saboda karo da sukaci, sosai gabanta ya faWi, ta zabura da zummar komawa da baya tana kauda kai dan har yanzu haushinsa takeji akan abinda ya faru, Juyawa tai da sauri.....
? ? ?  Idan kika ?ara stap Waya saina karya ?afafunki .
? ? ? ? ??  Wayyo Anam kin mutu kawai .
Ta faWa tana rumtse ido da cije lip Winta kamar zata fasa ihu. Sai kuma ta juyo tana wani tamke fuska batare data yarda ta sake kallonsa ba, ita ala dole bata son yaga lagonta..........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?O? *_Arewabooks@Mamuhgee_*
Dad din zaid yasan Sarai waye A MAJEED Dan hakan Bai tsaya nemansa a wayaba sbd sanin babu abinda zai gane a wayar tunda A MAJEED din ba wai son auren yanzu yakeba yakuma sanar dasu hakan batareda ya fada dalilinsaba saidai Kuma kusan duk Wanda yasansa yasan dalilin nasa ba boyayye bane duba da yanda yake Da zurfi da ilimin boko sosai daya Gama ratsasa sunsan babu yanda mutum irinsa zai aurar da yarsa qwalli daya dazata gadi tarin dukiya da companies dinsa batareda tasamu ilimin itama Mai zurfiba Amma ya suka iya tunda sunaso dole haka ya tattara ya tsaro tafiya ya taso zuwa qasar.

Shi dad din tun farko bakin rai bakin fama yakeson auren tsakanin 'yayan nasu sbd burinsa nason qulla alaqa Mai qarfi da A MAJEED,

Babu wani Mai son abun duniya da kudi daba zaiso shi ko 'dansa su auri 'yar A MAJEED qwaya daya tal ba wadda zai iya bada duk tarin himilin dukiyarsa akantaba
Dan haka ba dauki bare wasa shi kam so yake ayi auren kota yaya Dan Inayah idan tana hannun 'dansu tamkar suna riqene da mukullin dukiyar A MAJEED da Baya tabuwa bare juyiwa ga kowa,Dan banzan naira da dollar sungama zauna Masa tako Ina,sun girmesa Sbd har lokacin baiyi shekarunsuba badan yanada zuqeqiyar budurwar 'yaba ai yanada sauran lokaci a cikin matasa Amma dai koma menene yaro da kudi abokin manya dama abokanan huldarsa manyan ne na gaske.

Zuwan dadyn Zaid Sydney yasa damuwar da Inayah tafara shiga ya dan fara raguwa sbd gabaki daya kwata kwata yanzu itada Zaid din kullum cikin hayaniya suke,

Bazata iya daukan fada bare rabuwa da Zaid ba
Ayanzu din tafison Dad din nasa yayiwa abbin mgn idan ya amince ayi auren Dan gskia tana tsananin son Zaid dinta koma menene ayi auren zatai maganin wannan iskancin da yayi mata daga baya.

Yau daga makaranta Saida su biya ta siyo wasu abubuwan wankanta dasu undies da Bata rabo da siya akai akai,

Sai yamma suka dawo Shima tun acan take waya da abbin akai akai tanaji idan yadawo gida sbd

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login