Showing 168001 words to 171000 words out of 194140 words

Chapter 57 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3205

Banbancinsu da Fadwa kawai ita bata zafafa ba. Bata son Fadwa tun fil'azal saboda tunda ta mallaki hankalinta tasan Gwaggo Halima da su Fadwa basa son? iyayenta basa respecting nasu kamar su Daddy. Amma batajin tsananin tsanarta dan ita bata zafafama kanta abu, kawai idan ya Sata mata rai ta nuna fushintane take anan da kwakwazo a wuce wajen. Daga haka kuma ta watsar zata fuskanci nagaba mai wucewane. Tadai Wauka alwashin ?yautatama mijinta da basa tarin tukuycin soyayyar daya jima yana mata tun bata san kanta ba. Duk wuya bazata yarda ta bijirema umarninsa ba ko cutar da Fadwa. Amma zata ?waci kanta akowane hali idan akai yun?urin cutar da ita.

? ? ? Lahadi da yamma mijinta ya dawo hanunta, ya gama kwanakinsa a wajen Fadwa. Da taimakon Aysha suka haWa abincin dare na gaba daya kamar yanda ya sharWanta. Ta nufi sashensa domin gyarawa Aysha kuma ta gyara mata nata duk da ma babu wani datti mai yawa kasancewar babu yara ba kuma wasu jama'a ne da yawa ke shiga da fita ba. Duk kaiwa da kawowar da Anaam keyi a sashen Shareff a idon Fadwa ne dake le?e ta window Win falonta. Kai tsaye tasan wannan rawar jikin na Anaam wai za'a tarba miji ba basirarta bace Aysha ce. Tai ?wafa da cije lips, a ranta tana ayyana yarinya ni dake mu zuba a nan gidan. Oho bama tasan tanaiba, dan koda ta kammala rufo sashen tai harda saka key saboda ya bama kowacce key. Batare data ko lura da Fadwa ba ta nufi sashenta dan ta samu tai wanka tunda tasan a koda yaushe zai iya dawowa gidan tunda ba aiki ya fitaba. Yaje can gidane Mommy ta kirashi duk da a cikinsu babu wadda tasan da hakan. Yadai ce musu zai fita kawai.?

? ? ? ? &Ransa fes ya iso gidan domin jiya ma yazo ya gaishesu kuma shida Mommy babu wata damuwa. dan koda ya bata ha?uri akan duk abinda ya faru tace masa komai ya wuce a gareta kawai. Yaso yaji kamar ba haka bane a ransa, amma saita kore masa dukkan tantama ta hanyar sakin jiki da shi sukai hira da suka jima basuyi irinta ba. Kuma abin mamaki ko sau Waya bata kawo maganar Anaam ba ko abinda ya shafi aurenta. Hakama Fadwa. Sun tattaunane kawai akan auren Aysha da kuma komawar Maheer wajen aiki a yau.
? ?? Sai da ya shiga dukkan sashen mutanen gidan ya gaida kowa sannan ya nufi sashen Mommy a ?arshe. Tana falonta zaune Hussaina na haWa mata ?waWon zogale ya shigo. Fuskarta da murmushi ta amsa masa sallamarsa. Ya kai zaune shima fuskar tasa da murmushi.
? ? ?  First love daWi zakici haka? .
Murmushi tayi mai nuna ha?ora.  Ai gaka kaima kazo sai muci tare ko? .
? ?  Harma na fiki lauma .
Dariya tayi daga ita har Hussaina dake yin tata a ?umshe. Ya gaida Mommyn, Hussaina ma ta gaishesa sannan tabar falon bayan ta kawo masa ruwa. A kwano Waya sukaci zogalan da Mommy cike da nishaWi. Suna tsaka da cinne Gwaggo ta shigo.
? ? ? ? ?  Ja'iri kazo zaka cinye mata Wan zogalan bayan acan na baka ka?i ci .
? Murmushi yay da taSe baki,  Naki kin saka ?uli ne itako gyaWa ta saka shiyyasa .
? ?  Oh, da gyaWar da ?ulin duk ba abu Waya bane? .
? ?  A wajena ni dai da banbanci .
Mommy dai dariya take musu kawai.

? ? ?? Sai da suka kammala Gwaggo da Mommy suka dubi Shareff Win cikin komawa serious da ?yau. Hakan daya ganine ya sashi nutsuwar shima ya maida hankalinsa garesu.
? ? Gwaggo ce ta fara magana.  Mustapha abubuwa da yawa sun faru waWanda basai mun zauna lissafi akansu ba ko sake maimaita batunsu anan gurin. Sai dai waWanda suke faruwa a yanzu sune abun dubawa. Kayi ha?uri munyi kuskuren tilasta maka auren Fadwa ba'a san ranka ba, sai dai mu munyune domin ?arfafa zumincin ALLAH. Amma ashe zuciyar uwarta cike take da tsatsa. Tunda har a matsayinka na Wan Wan uwanta zata iya neman asiri taba ?arta ta zuba amaka a abinci ko abinsha ya tabbata zata iya kasheka wataran domin farin cikin ?ar tata. Mudai bazamuce dole sai ka saki Fadwa ba. Amma ka zauna kayi tunani mizai iya zuwa ya dawo nan gaba. Dan hatta cikin datai Sari kwanaki mun fara zargin yarinyar nan zubar da shi tai tana akan sani .
A matu?ar razane Mommy da Shareff suka dubi Gwaggo. Har Mommy ta kasa ha?uri....
 Gwaggo miyasa zakice haka a ina kikaji wannan maganar kuma? .
Baki Gwaggon ta taSe,  Yo Nafi abin duniya na Suya ne, kawai nayi shiru ne ban faWa mikiba. Amma a jiyyarta da nai asibiti na karanci abubuwa da yawa game da yarinyar wlhy. Sai dai ban tabbatar ita Win ta zubarba. Amma Mustapha kaje kayi bincike harka tabbatar da gaskiya. Sai dai kayi komai a sirrance basai ka faWa mataba a yanzu dan karta toshe duk wat hanyar gaskiyarka. Abu na gaba akan aurenka na biyu ne, mudai ba son auren nan muke ba sam, amma munga kai kamar kana so. Dan haka mun yanke shawarar barinka da matarka ku zauna. Sai dai da sharaWin zaka ?ara aure. Kuma munma zaSa maka wadda zaka aura yarinyar kirki da tasan mutuncin kanta, idan ?yau ne kuma duka matan naka ta fisu. Mun tabbatar zakaji daWin zama da ita insha ALLAHU duk wani ?uncinka zata ?waranye akan waWan nan ?an iskan yaran .
Sosai ya tsurama Gwaggo ido ko ?yaftawa bayayi, babu abinda zuciyarsa keyi sai luguden daka. Ya haWiye yawu da ?yar. Harshensa na rawa yace,  Aure kuma gwaggo? .
Mommy ta amshe da  Eh aure Babana. Shine zai baka kwanciyar hankali muma kuma ya bamu, dan nidai kasan matarka ta biyu ba zan taSa sonta ba, amma na ha?ura in har kabi umarni na a yanzuma zan barka da ita. Idan kuma ka bijire su duka biyun zaka sakesu ka ?ara auren kuma koda bada zaSina ba. Dan wlhy itama Fadwa ta fitamin arai. Ko kaunar jin sunan yarinyar nan banayi yanzu. Kuma ina nan saina tabbatar da nunama uwarta kai Win jinane ni na haifi abuna kuma. Dan haka kaje kayi shawara daga kwana daya har sati guda muna jiranka. Duk abinda ka yanke sai mu sani.
 Amma First love......
 Bana son jin komai Shareff. Kaje kawai kayi tunani kafin ka yanke hukunci, yarinyar da muke so ka aura itace *_Bibah_* Wiyar Luba na san dai ka santa ............
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [11/22, 12:11 PM] +234 803 214 5156: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_73_*



.........Innalillahi.... Kawai yake jerawa a cikin zuciyarsa har ?arshe. Ya kafe Mommy da Gwaggo da idanu ko ?yaftawa bayayi.
 Katashi kaje kar magriba tayi, gashi kace gobe zaka koma aiki kana da bu?atar yin wasu kimtse-kimtse. Dan bana ma son Daddynku ya dawo ya ganka a gidan nan .
Kansa kawai ya iya jinjinawa, ya mi?e jiki a saSule ya fice idonsa har wani yaji-yaji yakeyi. Da farko maganar Fadwa ta zubar da ciki ce ta dakesa. Sai dai maganganunsu na gaba sun goge na farko dan a ganinsa Gwaggo ta kawo zancen Fadwa ce ta zubda ciki domin ba?antata su sami damar shigo da zancen auren Bibah, amma kuma zuciyarsa ta?i daina masa wasiwasi. Bashi da wani ra'ayin zama da mata ko biyu tun ful'azal. Sai dai ?adararsa ta zama haka. A yanzu kuma bayajin duk wuya duk rintsi zai iya rabuwa da Fadwa da Anaam. Dan kowacce da irin kalar soyayyar da yake mata a cikin zuciyarsa. Yama rasa ina zai kama ya ri?e ne a zancen nasu......
Koda ya shigo gidan tsabar yanda zantukan su Mommy suka rikita masa lissafi baibi takan kowa ba tsakanin Anaam Win mai karbar girki, da Fadwa mai fita. Kai tsaye sashensa ya nufa. Sai bayan sallar magriba mmn abu ke sanarma Fadwa kamar fa taga motar Shareff. Da mamaki tace  Yaushe ya dawo gidan ban sani ba? .
 Inaga lokacin kina ciki ne kina wayar nan .
?an jimm Fadwa tai na wasu mintuna, sai kuma ta shiga bedroom ta dan karo turare ta fito. Kai tsaye sashen nasa ta nufa. Cikin taSe baki take bin ko Ina na falon da kallo tana mai sha?ar daWaWan fresheners da Anaam ta baza ko'ina tare da turaren wuta. Bedroom Winsa ta nufa dan baya a falon. Fitowarsa a wanka kenan, ya juyo yana kallonta. Taku take cikin gayu da yanga, sosai kwalliyar tata ta fita da ?yau dan ko makaho ya shafa yasan ita Win gwanace wajen zaman zanawa. Ji yay kaso ashirin bisa Warin damuwarsa sun ragu. Ya sauke numfashi a hankali tare da buWe mata hannayensa alamar tazo gareshi. Da sasaarfa ta karasa ta shige. Suka sauke ajiyar zuciya a tare. Sumbatar gefen wuyanta yayi, muryarsa a sanyaye ya raWa mata  Kinyi ?yau Babie na .
Ajiyar zuciya ta saki da murmushi, ta Wago tana mai kallonsa, sai kuma ta manna masa kiss a ?irjinsa.  Nagode Soulmate barka da dawowa .
Kansa ya jinjina mata, ya kai hannu ya Wan shafi fuskarta. Murmushi ta sakar masa da janye jikinta a nasa. Baice komai ba ya karasa gaban mirror domin shafa mai. Itama sai takai zaune a bakin gado tana faWin,  Kayi wani iri kamar mai damuwa. Ko wani abu ya faru ne? .
Ta cikin Mirrorn ya kallota. Ya Wan fesar da numfashi a hankali.  Babu komai na gajine kawai .
 Ayya kona maka tausa? .
 A'a karki damu nagode wannan aikin ?anwarki ne ai ko .
Har cikin rai taji zuciyarta ta sosu, amma saita danne tai Wan murmushi da mikewa.  Uhhm hakane na shafa'a ne kawai. Kasan idan ina a tare da kai mantawa nake da komai da kowa kai kaWai Win kawai nake iya gani .
Murmushi yayi mai sanyi yana mai kallonta ta cikin mirror Win.  Ngd ?warai da gaske Sweety na. ALLAH ya barmu tare har abada .
 Cikin matu?ar jin daWi tace amin .
Itace ta taimaka masa ya shirya, ta rungumesa bayan ta feshesa da turare. Lips dinsu ya haWe waje guda yana mai mata wani irin fresh kiss da ya nema zautar da ita. Sai da ya tabbatar ya samu wata nutsuwar sannan ya barta suka koma sauke numfashi. agogo ta kalla zuciyarta na raunana ganin lokacin fitarta girki yayi. Dan kuwa ya tabbatar musu daga 6 na yamma ne. Jitai inama ta jawo mintunan su koma baya, dan wata irin matsananciyar bu?atarsa takeji saboda ya sakata a cakwakiya. Sanin komai zai iya faruwa ta fita da sauri tana faWin tana zuwa. Murmushi yayi har hakwaransa na bayyana ya bita da kallo......

Anaam da bata san da dawowarsa ba ta fito a toilet daga yin alwalar sallar magrib ya shigo. Sannu da zuwa ta masa. Idanunsa kafe a kanta ya amsa mata. Sosai itama tata kwalliyar ta wuce da nasa imanin. Yaji daWi har cikin ransa ganin yanzu tana kwalliya. Shiyyasa ya hana Aysha wucewa dan yasan koba komai zata taimakama Anaam Win da abubuwa masu yawa da bata gama sani ba a irin rayuwar Nigeria.
 Haka ake tarbar miji dama? .
 Kai yaya alwalafa nayi . Ta faWa murya a karye. Murmushi ya saki yana matsota. Ta matsa da sauri zata koma toilet.  Nidai ALLAH karka karya mun alwala . Dariya yayi da yin ?ar ?wafa ya juya ya fita. Itama saita sauke ajiyar zuciya dan ta san kaWan daga aikinsa yace zai shanye jambakin dake a lips Winta.

Bai dawo gidan ba sai bayan sallar isha'i. Kai tsaye kuma sashinsa ya nufa, inda ya iske har an shirya abinci a dining. A falon ya zauna yana sauke numfashi da ?o?arin kunna television, so yake ya kauda duk wani damuwarsa domin more wannan daren. Kusan mintuna sha biyar da zamansa babu Anaam babu labarinta. Dan haka ya dauka waya yay kiranta.  An barni ni kaWai kamar maraya .
Murmushi tayi da har yaji sautinsa a kunensa.  Immhum ni ai bansan ka dawo bane ba fa .
 Okay, ai yanzu kin sani .
Min tuna kusan bawai tsakani sai gata ta shigo, tun kan ta iso ?amshinta ya karaso. ya rasa a matan nasa wacce tafi wata iya gayune. Duk randa sukejin abin arzi?i susutashi sukeyi gaba Waya. Ta bayan kujerar ta tsaya, tare da ran?wafowa kansa ta manna masa kiss a wuyansa. Numfashi yaja mai yalwa tare da fesarwa. Ya kamo hanunta ya zagayo da ita ya zaunar a cinyarsa.  Irin wannan wanka ai sai ki sakani manta kaina autar mata .
Murmushi tai da Wan tabe baki,  Ban san daWin baki ni dai Yaya .
 Kinfi ?arfin daWin baki ai a wajena. Duk abinda bakina ya furta a kanki shine ai nahin gaskiyar zuciyata .
Sosai taji daWi har cikin ranta. Amma dai batace komai ba sai murmushi kawai da taWanyi.  Yau dai lipstick Win nan nawane ko? .
 A'a .
 Ashe zan miki kuka .
Dariya ta sanya tana mai lafewa a jikinsa.  Oh oh ya kaga Yaya ana kuka .
Murmushi yayi mai faWi da lakace hancinta.  Wato harma hasasowa kikeyi ko .
 Sosai ma .
 Uhhyum mugunta.com . Yay maganar da kaima lips nata kiss. Bai bari ta sha?i numfashi ba ya maida lips Win nasa kan nata again. Sai dai a yanzu salon dabanne dana farko, dan sai da ya shanye lipstick Win tas hankalinsa ya ?wanta. Lamo tai a jikinsa tana sauke ajiyar zuciya a hankali.  Tsadar tsada ke ta musamman ce .
Muryarta a dashe tace,  Ai kaima Win na musamman ne .
Ido yake son su haWa amma ta?i yarda.  Please ki kalla cikin idona ki faWa Noorie .
Murmushi tai da juyowa kamar zata kallesan, sai ta mike zumbur daga jikinsa. Kamota yay yun?urin yi ta zille tana dariya.  Biyu kenan fa, idan kika bari na kamaki zakiji jiki . Gwalo ta masa da nufar dining. Ya murmusa cikin jinjina kai.
Waya ya Wauka yay kiran Fadwa. Cikin murya ?asa-kasa yace,  Babie kizo muyi dinner .
 Uhm-uhm . Ta faWa a shagwaSe.
?an kallon Anaam yay, ganin hankalinta ba kansa yake ba ya sake ?in ?asa da muryar cikin lallashi.  Why .
 Nifa bana jin cin komai .
 Idan kika bari nazo da kaina akwai hukunci kenan .
Dariya tayi da ga can.  Naji zanzo . Shima sai yay murmushi da faWin  Matsoraciya .
Juyowar Anaam dai-dai yana ajiye wayar. batare data fahimci mi yayi ba ta Waga masa yatsu biyu.  Hy Yaya abinci na jiranka .
Fuskarsa ya dan marairaice.  Kin yarda zaki bani da kanki? .
?an jimm tai na tunani, sai kuma ta kaWa kanta alamar eh.
 This is for you my Noorie .
Ya faWa yana mai kissing hanunsa ya hura mata.
Dariyar da tafi kama data mugunta ta sakar masa. Ta tare kiss Win tana mai lumshe idanu da mannawa saitin zuciyrta. Rungumeta yay sannan ya kai zaune a kujer data ja masa baya. Dai-dai nan Fadwa ta shigo. Koda suka kalla juna ita da Anaam sai kowa ya watsar da Wan uwansa. Sai da ta karaso ta zaunane Anaam Win tace,  Barka da yamma . A takaice itama Fadwa ta amsa da  Barka . Sai kuma ta Wan saci kallon Shareff ta sakar masa murmushi. Murtani ya mayar mata ya Wauke kansa.
Anaam daba lura tai da su ba tana ta ?o?arin zubama kanta abinci, koda ta Wago sai suka haWa ido itama da shi. Murmushi suka sakarma juna. Nanma ya kauda kansa batare da Fadwa ta gani ba dan itama ta maida hankalinta ga zuba nata abincinne. Yau ne kuma karon farko da Anaam ta fara girki a gidan, duk da dai tayisane da taimakon Aysha dan bata iya girke-girken Nigeria ba sai ?alilan a ciki. Saukinma zuwa yanzu ta iya cin abubuwa da yawa ba kamar farkon zuwanta ba.

Gaba Wayansu cin abincin suke cike da nishaWi, dan kowacce ta samu irin farin cikin da take bu?ata daga mijinta. Wanda a nata wautan gani take itace Waya ?walli ?wal a zuciyarsa. Shiko cin abincin yake wani yanki na hankalinsa naga umarnin su Mommy, sai dai wani yanki najin matu?ar farin cikin ganin farin cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login