Showing 36001 words to 39000 words out of 194140 words

Chapter 13 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3328

hawaye, ta ri?o hanunsa dake dafe da lap-top har yanzu sai dai ba aikin yake ba.  Baka ha?uraba ko My Soulmate? Shike nan na baka damar kaimin kowane irin hukunci amma dan ALLAH banda na?in kulani na tuba .
? ? ?? Karon farko ya Wago idanu ya dubeta, kafin ya maida ga hanunsu dake cikin na juna. Nasa ya janye tare da Wan bada tazara daga kusancinsu.  Naji ya wuce, sai dai ki tabbata kika sake hukuncin dazan Wauka bazakiji da daWi ba. Ni da ke zamu zauna bada iyayenmu ba, dan haka matsalarmu mune ya kamata mu fuskanceta basai wasu sunyi al?alanci a ciki ba .
? ? ?  Insha ALLAHU zan kiyaye mijina . Tai maganar tana faWawa jikinsa ta rungumesa. Hannu yasa ya janyeta.  Nasha faWa miki bana son Wabi'ar nan sam. Domin babu wani hallaci daya halatta hakan garemu .
? ? ? ? ??  To kayi ha?uri, amma karka manta kwana takwas ya rage kacal mu zama ma'auratan ai ko, kaga kenan akwai banbanci da da yanzun .
? ?  Sai ki bari sai mun zama Win, a yanzu dai haramunne .
? ??  Hummm kawai ta faWa dan bata bukatar su sake wani rikicin kuma saboda kar yay amfani da damar ya?i halartar duk events da suka shirya gara ta lallaSasa ayi a tashi lafiya karya kunyatata ga ?awayenta.  My Soulmate bara na Wanyi using toilet Please .
? ?? ?agowa yay ya Wan dubeta dan harya sake maida kansa ga aikin gabansa.  Yanzu a barowanki gida har sai kinzo wani waje kin shiga toilet? .
? ? ? ? ?? Murmushi tayi daya sake ?awata ?yawun fuskarta.  Oh My Soulmate nan Win aiba wani waje bane na daban, shine fa gidana nanda kwanaki kaWan zan dawo rayuwar cikinsa. Bawani abu zanyiba part zan canja dan bana iya wuce awa Waya da shi a jikina .
? ? ? Idanunsa ya Wauke daga kallonta, haka kawai yaji wani iri a ransa ganin babu ko ?ar kunya tattare da ita take faWin part zata canja. Da hannu ya nuna mata toilet na falon.
? ? ? ? ??  Ah-ah my Soulmate bara dai na shiga bedroom mana. Nan kuma idan cikin su Mommy wani ya shigo fa . Komai baice mata ba, harta nufi hanyar bedroom Win Anam dake barci a ciki ta faWo masa. Dakatar da ita yayi.  No ki shiga wannan Win can ?ofan nada matsala ne, sai angyarasa a rufe yake .
? ?  Okay! To bara naje naga bedroom Win namu ko? . A Wan kausashe yace,  Shi nake nufi . ?an jimm tai tana kallonsa. Sai kuma tayi murmushi cikin rausaya kai ta nufi na falon kawai. Shima aikinsa ya cigaba dayi, a zuciyarsa yana ALLAH-ALLAH su kammala su tattara subar gidan.
? ? ?? Addu'arsa kam ta karbu, dan koda ta fito bata zauna ba kasancewar ?anwar abbanta nata faman kiranta a waya akan ta fito zasu wuce.. Tare da shi suka fita, yaji daWi sosai da su Mommy sukace suma zasu wuce ne magrib na gabatowa.

? ?? Bayan duk wucewarsu ya dawo ciki, kai tsaye bedroom Winsa ya nufa, key Win daya cire yasa ya buWe babu zato ko tunanin ta tashi a ransa.... Kusan a tare ?ofofin guda biyu suka buWe. Shi yana shigowa ita tana fitowa daga bathroom. Wata irin ?ara ta fasa da ?an?ame guntun towel Win data Wauro a jikinta dake Wigar ruwa tareda faWawa saman gado ta cukuykuye zanin gado da duvet Win gaba Waya a jikinta....
? ? ? ?  you are vary stupid!! .
Ya daka mata tsawa jin tana barazanar fasa masa dodon kunne.
? ??  Na shiga uku ni dai ka fita, dan ALLAH ka fita, Yaya wlhy babu ?yau ganin tsiraicin wani. Wayyo ALLAH Mamie banji maganarkiba nashiga halaka.......
? ?  Shut up! Stupid! .
Ya sake faWa da matu?ar takaicinta. Bedsheet Win ta tusa cikin baki tana gyaWa masa kai ga hawaye na faman mata gudu a fuska kai kace wani abu yace zai mata. Shiko gaba Waya idanunsa sun birkice dan takaici, ya ?arasa takowa gaban gadon yana watsa mata mugun kallo.  Ubanwa ya saki yin wanka anan Win? Ko an faWa miki nan gidan wanka ne? . Kanta take girgiza masa tana ?ara ma?urewa waje guda, dan ita a yanzu ba faWan nasa take tsoro ba a yanda ya ganta da a yanda take.  Dan ALLAH kayi ha?uri Yaya. ALLAH zafine ya dameni kamar fatana zai Waye zufa ya ji?ani ina ?yan?yami shiyyasa nayi . Rasama mizai ce mata yay, ga jikinta sai rawa yake matu?a. Tsaki yaja ya juya ya fita kawai.  Mintuna biyar na baki . Ya faWa dai-dai yana jan ?ofar har saida ta zabura saboda bugata da yay.
? ? ? Kanta ta cusa tsakanin ?afafunta ta ta sake sakin wani kukan na ba?in cikin ya ganar mata jiki abinda wani mahaluki bai taSayiba bayan Aunty Mimi da Mamie. Duk da bawai tsirara ya ganta ba a ganinta ?an?antar towel Win baida maraba da hakan ita kam. Tuna abinda ya faWa na karshe da yay yasata zabura. Durowa tai a gadon ta nufi ?ofar ta saka sakata, da sauri ta kwashi kayanta duk da Wunbin ?yan?yamin da take musu ta shiga maidawa a jikinta da sauri-sauri. Bata kammala Waure igiyar abayar jikinta ba ta fito. A falo ta samesa tsaye sai faman kai da kawo yake tamkar mai safa da marwa. Tai ?asa da kai dan a yanzu kam babu abinda take gudu kamar su haWa ido, wani irin matsanancin kunyarsa takeji har ?ar?ashin zuciyarta. Shima bai dubi inda takenba ya nufi bedroom Win nasa, bai koyi mintuna biyu ba ya fito da kayansa da sukazo gidan suna jikinsa. Magungunanta da lap-top Winsa ya Wauka yay waje. Da sauri tabi bayansa dan dama kamar jira take ace ar ta kwasa ana kare.
? ? ? ? A motar ma hankalinta ta maida gaba Waya waje badan tana fahimtar abinda take kallo ba, sai dan bata bu?atar koda kallonsa. Shima Win dai aikin tu?insa yake kawai lokaci-lokaci yakan amsa waya har suka iso gida. Yana gama parking ta fice.  Waye zai biki da wannan?! . Baya ta dawo kanta a ?asa ta Wauka ledar magungunanta daya Waura saman mota ta wuce har tana harWewa saboda yanda take tafiya da sassarfa.
? ? ?
? ?? &&&&

?? Shirye-shiryen biki ya ?ara kankama, yayinda Anam ke faman wasan Suya da Shareff. Sam ta daina yarda su fita aiki tare, kafin ya fito ta shirya tabi bus Win su Fawwaz da ake kaisu school. Data tashi aiki kuma zata saka wani abokan aikinta ya tare mata Napep ta dawo gida. Bata yarda dai ta faWama kowa abinda ya faru ba, sai dai tun ranar har yanzu bata sake ganin Yaseer ba. Ya daina shigowa aiki ta daina samun number Winsa kuma. Ta tambaya iya wanda suke mu'amula a wajen aikin nasu duk sun sanar mata suma basu san miya hanashi zuwa aiki ba. Amma dai ance ya kawo reason nashi wajen oga. Ha?ura tai tabar bin kowa, sai ma haushinsa ya kamata. A yanda suke tana ganin ya dace ace ya sanar mata idan zaiyi tafiyane kokuma wani abu ya samesa ai.
? ? ? ? Ranar laraba gidan aka tashi da shirin isowar su Abie. Wannan ne ya Wauke mata dukkan hankali ta manta da batun Yaseer. Taso ace da ita za'aje tarbo iyayenta airport sai dai batasan waye zaije Wakkosu ba, dan haka ta ha?ura kawai tai zaman jiransu a gida. Aiko ?arfe huWu da rabi na yammaci sai ga Shareff da Dr Jamal abokinsa Wauke dasu a motocinsu ashe sune sukaje tarbosu. Cikin ?an?anin lokaci gida ya hautsine da murna dan harda aunty Mimi da yaranta itama. Duk da an share musu nasu gida an gyara komai tsaf anan suka fara sauka. Anam ta rungume iyayenta harda kukan daWi su Mubarak na mata dariyar ta girma batasan ta girma ba. Duk wannan kaikawo da ihun yara da hayaniya Mommy da Gwaggo ko le?e basu le?o ba duk da kuwa sun san su Mamie sunzo ne domin bikin Wansu. Hasalima duk wani Wawainiyar biki Abie da Mami suka Wauka. Acewarsu Shareff Wansu ne, sune suka cancanci yimasa aure ba kowa ba. Hatta lefe da duk abinda aka kai gidansu Fadwa sai da Abie ya dawowa Daddy da Abba abunsu. Mommy taita masifa amma Daddy ya taka mata burki tun wancan lokacin dan a sanda Abie ya rako Anam ne. Sai da sukaci suka sha sannan suka shiga suka gaida Gwaggo. Mommy kuwa basu nuna sun san da zamanta a gidan ba Gwaggon ma dan uwa ce shiyyasa suka bata girmanta. Ai tuni Anam tabi su Mamie can gidan, dan taci alwashin bazatai zaman gidan nan ba dan bata ra'ayin ayi bikin nan da ita, duk da kuwa katanga Wayace tasan wasuma zasu shigo gidansu a ?an bikin, amma dai ko yayane bazai kai nan gidan ba ai. Sai dai kuma batasan tayi gudun gara bane ta faWa gidan zago=??.

? ? ? ? ? &&&

? ? Acan gidan su amarya Fadwa kam wannan rana itace ranar ?unshi, suna can ita da taren ?awayenta wayayyu da gayyar media an ware musu part guda sunata shagalinsu harda su shisha. Ga hotunan amarya sun baje media musamman tiktok da istagram da amaryar ta tara Wunbin followers da suka sakata yin ?aurin suna cikin jerin celebrities da akeji dasu. Amarya tasha ?yau da gyara harta gaji, sai dai ba'ai mata nata ?unshin bama sai gobe idan ALLAH ya kaimu alhamis.

? ? ? &&&

? ? Bayan sallar isha'i Mom ta aiko kiran Anam data ma?ale ta?i bin su Aysha can gidan yin ?unshi. Amma hatta da Amrah Wiyar Aunty Mimi dake kusan sa'anni dasu Anam Win tana can itama za'ai mata. Cewa tai bataso itakam, dan ko wankin kai da sukaje yau ita ?in zuwa tayi. Sai da Mamie tamata jan ido ta biyo ?ar aikin Mom. Amma da ta langaSe wai kanta ke ciwo. Koda tazo anan Win ma faWa Mom tai mata akan batun ?unshin. Amma saita hau hawaye wai ita bata da lafiya. Kowa kallonta kawai yake da mamaki a falon, dan kuwa dai ko awanni huWu bata cikaba da gama murnar isowar su Mamie ai. Ganin yanda take kuka Mom tace mata taje ta kwanta ayi mata gobe idan ALLAH ya kaimu. Ai kafinma ta rufe baki tayo waje. Maimakon taje ta kwanta Win can ta samu inda babu wadataccen haske ta zauna taci kukanta da batasan daliliba itama sannan ta koma gidansu tai kwanciyarta.
? ? ?? Washe gari wajen sha biyu yaran gidan kowa da ?unshi abin sha'awa amma banda Anam dako wanke kai bataiba balle maganar kitso. Tana gani suka shirya suka fita hausa day itako tace bazataje ba. Sai faman ba?in rai takeyi na babu gaira babu sabar. Mamie dai tunda taimata tambaya Waya tace bakomai bata sakebi takanta ba. Sai aunty Mimi ce ke faman lallaSata da lallashinta. Sai tace kawai ita bata da lafiya ne.
? ? ?? A wannan lokacin Shareff dake gidan batare da Anam ta sani ba ya shigo. Gabantane yay masifar faWuwa. Ta mi?e zaram da nufin guduwa aunty Mimi ta dakatar da ita cewar ta kawo masa breakfast Winsa dake kitchen wanda Mamie dakanta da girka abinta kuma irin abincin ?asar Malaysia ne. Jitai kamar ta fashe da kuka dan takaici, koda ta kawo ta ajiye masa ?o?arin juya tai zata bar wajen ya watsa mata mugun kallo saboda ido da suka haWa by mistake. Baki ta murguWa masa itama ta haura sama da gudu.
? ? ?  Kai kaji shasha lafiyarki kuwa Mamana? . Aunty Mimi da bata lura da abinda ya faru ba ta faWa da mamaki tana kallon hanyar da Anam Win tabi.  Babana wai kaga mi yarinyarnan tayi kuwa? Sai kace mai tsoron wani anan? . Murmushi kawai yay baice komaiba. Ta hararesa.  Kaifa tsiyarka kenan ai magana ka bama mutum amsa da murmushi .
? ??  Oh ALLAH small Mom rigima. Ni yanzu mikike so nace anan kuma? Ina ruwana da shirmenta .
? ? ? ?? Hararsa ta ?arayi ta Wauke kai. Yay dariya da shafa kansa yana buWe kwanikan. ?amshin ya sashi lumshe ido murmushinsa na ?ara faWaWa.  Lallai na shaida Mamie na kusa dani .
? ?? Dariya aunty Mimi ta sanya masa da faWin,  MakwaWaicin banza . Dariyar yayi shima da faWin  Naji Win . Haka ya fara cin abincin cike da nishaWi suna hirarsu har Mamie ma ta fito daga sashen Abie ta samesu. Zama tai itama suka Wora, daka gansu kasan akwai sha?uwa mai faWi a tsakaninsa tun ba yanzu ba. Anam na jiyo dariyarsu daga sama ta?i sakkowa har saida ya wuce massalaci sallar azhur. Aunty Mimi kuma ta fita zuwa can cikin gida ita da Mamie.
? ?? Ta idar da salla tana shirin sakkowa ?asa ta samu abinda zataci suka kusa cin karo da Fawwaz.
? ?  A'a autan Mom daga ina haka da gudu? .
? ? ? ??  Yaya ne yace na kiraki .
Kafin tace da shi wane yaya ya kwasa da gudu ya fice. Ta girgiza kai tana murmushi. ?aki ta koma ta Wauka abaya kasancewar kayan jikinta wando da rigane marasa nauyi. Duk zatonta Khaleel yake nufi, shiyyasa ta fito hankalinta kwance. Harta nufi gate Win shiga cikin gida motar dake fake a tsakanin gidansu da cikin gida tai mata horn. Kamar bazata juyaba sai kuma ta dubi motar ganin an sakeyi alamar da ita ake, tunanin ko Yah Khaleel Win ne a ciki ya sata nufar can duk da tasan ba motarsa bace, bama tasan motar ba dan kamar ma sabuwa.
? ? ??  Tofa, wai su Yah Khaleel sabuwar mota akayine halan? . Tai maganar fuskarta Wauke da murmushi tana shafa motar har side Win mazaunin driver. Kanta tsaye ta buWe murfin. Duk abinda take dama idonsa a kanta, kuma yana jinta dan ya Wanyi ?asa da glass kaWan. Da sauri ta saki murfin tana ambaton ALLAH tamkar wadda taga wani shaiWan ko aljani. ?aga kafa tai da nufin juyawa ya dakatar da ita.
? ? ?  Idan kika bar wajen nan sai na mareki .
?? Tsayawar tayi, sai dai ta?i ta juyo. Hasali ma auna yanda zata arta da gudu takeyi.....
? ? ? ? ? ?  Zagaya ki shiga
? ?? Ta tsinkayi muryarsa a dake. ShiWin ba abun wasanta bane, musamman a yanda yay maganar babu alamar wasa a cikinta. Ta haWiye ?wallar da suka taru mata a ido cikin cije lip tabi umarninsa. Sanyin ac da kamshi na musamman suka ratsata a cikin sabuwar motar da ko leda ba'a cirema kujerunta ba. ?oyayyar ajiyar zuciya ta sauke da lafewa cikin kujerar ranta fal tunanin ina zai kaita? Bata da mai bata amsa dan haka taja bakinta ta tsuke ta zubama sarautar UBANGIJI idanu..........
'

? ??
_>?#?Tofa, su Shareffudden ango ko'an fara kidnapping ne bamu sani ba=?#?, to magana ta gaskiya ?an team Winsa ku faWa mana gaskiya mu fara rigakafin killace kammu kar'a sakamu a ruWani=??=???._


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
0913484810_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107 ko



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? ? ? ?  Assalamu alaikum Yah Musty barka da zuwa . Budurwar ta faWa murya a lan?washe lokacin da take isowa wajen. Kansa kawai ya jinjina mata yana janye kunne Waya na earpiece dake a kunnensa. Kamarma bata damu da abinda yay matan ba. Murya ta ?ara tausasawa cike da iyayi tace,  To Bismillah muje ko .
? ? ?? Nan Winma bai tankaba, sai da yaja wasu sakanni ma sannan yay yun?urin fita a motar.
? ? Ba?in ciki, haushi da takaicin ballagazanci na wasu mata ya tokare ma?oshin Anam. Lokaci Waya taji tama tsani budurwar.
? ? ? ??  Sai an fito da ke ne? .
Ya faWa cike da gatse idonsa akan Anam. Jitai kamar karta fita Win, amma sai yaci darajar Yaya da yake gareta tabi umarninsa. Yanda budurwar batai mata magana ba itama bata nuna tama san da zamanta a wajen ba. Gaba sukai tana binsu a baya, budurwar sai ?o?arin dai-daita tafiyarta take da shi tamkar dole, ga baki ta saki sai surutu kai kace hanyar kasuwar wanbai aka buWe da safe. Sosai wajen Saloon Win ya haWu dan yaWan birge Anam kaWan, sai dai bata nuna a fuskaba saima kicin-kicin data sakeyi da fuska duk da gaisuwa da ma'aikatan wajen ke musu na girmamawa daya bata mamaki matu?a. Wajen zama aka basu, harda ajiye musu abinsha kafin budurwar da taji ma'aikatan sun kira da aunty Deena ta dubesa cike da yau?i da shau?i.
? ? ? ? ?  Sir za'a mata kitso ne? .
? ? Bai jita ba, saboda earpiece dake manne a kunnensa. Hannu takai ta cire kunne Waya, ya Wago ya dubeta yana sake tsuke fuska.  Am sorry, nayi magana ne bakaji ba, nace za'a mata kitsone? . Idonsa ya Wauke daga gareta ya maida ga Anam datai kicin-kicin da fuska fiye da yanda suka shigo dan ta fahimci ita ya kawo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login