Showing 45001 words to 48000 words out of 194140 words

Chapter 16 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3275

safe mai daWi kasancewar bata samu yin na dare ba sosai saboda zazzaSi mai zafi data sake kwana da shi aunty Mimi ta tasheta akan ta tashi ta shirya za'a aiketa.
? ? ?  Wayyo aunty ina su Aysha ki aika a kira miki su suna cikin gida fa ALLAH bana jin daWi .
? ? ? ?? Hararta Aunty Mimi tayi.  Ai nasan dasu Ayshan na tasheki. Maza tashi kina Satamin lokaci. Da ?yar ta mi?e ta shiga bayi kamar zatai kuka. Wanka tai da ruwa mai Wumi dan duk son sanyinta kuma bata wanka da ruwan sanyi. Gudun masifar aunty Mimi ya sata shiryawa a Wan gurguje cikin shigar da tafi so a ko yaushe wando da riga ta Waura abaya pink a sama ta naWa veil Win abayar. Tayi ?yau sosai sai zuba kamshi take duk da bawani kwalliya tai mai yawa ba. A falon ?asa ta sameta har su Mamie wanda suka makara nata breakfast. Gaishe dasu tai tana karasawa inda Aunty Mimi take.
? ? ?  Yauwa Wiyar albarka. Ai jeki kawai waje ga Ikram can na jiranki a mota da driver  .
? ?  To aunty sa?on fa? .
 Yana wajensu a motar .
Kai kawai ta jinjina taima su Mamie sallama ta fita. Baya ta buWe ta shiga yayinda Ikram ke gaba tanata zubama driver surutu da hausanta da bata iyaba wai ita a dole koyan hausa takeyi. Itace autar aunty Mimi shekararta goma sha uku, kasancewarta girman turai sai take abu kamar wata yarinya ?arama ga tabara ta autoci.
? ? ?  Good morning aunty Anam .
Ta faWa lokacin da Anam ke ?o?arin rufe murfi.  Morning dear how are you? .
? ?  Am fine, sai ?afana dake ciwo saboda rawan da mukai a wajen dinner ranar .
? ? ? ??  Good for you .
 Kai aunty maimakon kimin sorry .
? ?  Tunda ni na aike ki .
Dariya Ikram tayi. Sai kuma ta shiga bata labarin yanda shagalin dinner ya kasance. Shiru Anam tai mata, da taga zata isheta sai ta buWe bag ta Wakko bluetooth ta saka wa?a har suka iso gidan da bazata taSa iya mantawa ba. Kasa motsi tai balle magana har driver yay horn maigadi ya buWe masa gate suka shige. Jitai kanta na juyawa, ta dafesa tana ambaton sunan ALLAH. Da tasan nan aunty Mimi zata aikosu da duk ma yanda zatai ta?i zuwa ALLAH da sai tayi. Yanzu kuma tana ?in shiga wannan akku sarkin zancen zataje ta bazata a fassarata a mai ba?in ciki. Siririn tsaki taja da buWe motar a fusace ta fita dan Ikram tuni ta fice har driver ya buWe mata booth suna fidda kayan breakfast da sukazo da shi. ?in daukar komai tai sai driver da ikram Winne suka kwasa.
? ? ? ? Daga can baya ta tsaya Ikram ta shiga yin knocking tana kiran sunan Yaya Shareff. Sun kai kusan mintuna goma sha sannan aka buWe har ta gama yanke shawarar juyawa ta koma. Shine ya buWe ?ofar Ikram ta ri?o hanunsa cike da shagwaSa. (Wayyo Yaya ?afafuna har zafi suke da hannuna .
? ? ? Kanta ya dafa da rufe idonsa daya nuna alamar a barci ya tashi yana buWewa. Ya matsa mata alamar ta shigo yana maida dubansa ga Anam datai tsaye tana kallon wani waje daban. Kusan minti Waya yana kallonta ko ?yaftawa babu sannan yay magana.
? ?  Tsaiwar ta miye? .
? Baki ta taSe tana ?ara tsuke fuska. Batare da tace komai ba ta nufosa. Harta ?araso idonsa na kanta yanzu ma. Ya Wan matsa mata alamar ta shiga itama. ?agowa tai suka haWa ido, tai saurin janyewa da raSashi ta shige tana murguWa baki. Shine ya shiga da kayan cikin falon da kansa, Ikram sai faman yaba falon take dan babu ?arya naira tayi kuka. Itako tana tsaye tama?i zama, ta dai jingina da bango tana da?ilar wayarta.
? ?  Ina kwana .
Ta faWa batare data yarda ta kallesa ba. Bai amsata ba, sai hankalinsa daya maida ga Ikram da bakinta ya?i shiru. Haushi ya ?ara kume zuciyarta, gashi ta fara gajiya da tsaiwar, amma sai ta cigaba da daurewa. Kusan mintuna biyar yana biyema shirmen Ikram tamkar ma ya manta da ita a falon. ?aton agogon dake bangon falon ya duba, tare da dawo da kallonsa gareta.
? ? ?  Bani plate a kitchen .
?? Kallonsa tai da mamaki, sai kuma ta sake Sata fuska.  Ni ban san kitchen Win ba . Da hannu ya nuna mata ya Wauke kansa. Kitchen Win ta nufa wani haushi na ?ara turniketa, cikin taSe baki take bin ko'ina na kitchen Win da kallo. Tabbas yayi ?yau, sai dai hakan ba yana nufin wani abu na cikinsa ya burgeta ba. Abinda ya aikota ta nufa ta Wauka, sai dai ta nufi sink dan ta Wauraye, sai ?un?uni takeyi da bazaka iya sanin mitake faWa ba. Juyowa tai tana jan tsaki, da sauri taja baya har plate Win na neman suSuce mata. Duk ta daburce dan sam bata san ya biyo bayanta ba, ga idanunsa masu kaifi daya kafeta da su. A hankali ya tako gabanta duk hannayensa cikin aljihun jallabiyar jikinsa, ya tsaya dab da ita har tana iya jin hucin numfashinsa. Sai taji gaba Waya kwarjininsa ya cika wajen har bata sha?ar numfashi a wadace...
? ? ?  Ya jikin ki? .
?? Yay maganar cikin taushin muryar da bata taSa ji daga garesa ba. Kasa jurewa tai sai da ta Wago ta kallesa. Har yanzu idanunsa a kanta suke, tai saurin janye nata tana girgiza kanta. Muryarta da Wan rawa tace,  Alhamdulillahi .
? ? ?  Kin tabbatar? .
??  Nifa zazzaSi ne dama kawai Yaya MM .
? ? ?? Jin baice komaiba ta Wago ta dubesa, still dai har yanzu idonsa a kanta. (Ya ALLAH! lafiyarsa kuwa?) ta ayyana a ranta tana ?o?arin son barin wajen. Amma sai furucinsa ya sakata dakatawa babu shiri.
? ? ? ? ?  I'm sorry .
? ? Kasa yarda tayi daga bakinsa furucin ya fito, musamman da babu alamar shi Win ya faWa a yanayinsa. Sannan bata san dalilinsa na faWarba. Kamar ya fahimci ?arin bayani take bu?ata sai ya bar wajen cike da basarwa.  Zoki dafamin lipton . Shiru bata motsa ba, da alama bata tare da tunaninta ma. Ya juyo ya dubeta fuska a tsuke.  Badake nake magana ba! . Itama fuska ta haWe, sai dai cikin sanyin murya tace,  Yaya matarka fa? .? Ido ya tsura mata na wasu sakanni, sai kuma ya janye.  Nasan da ita ai na sakaki. Sannan ganin amarya a kicin irin wannan ranar kema kin san bamai yuwuwa bane .
? ? ? Da hausa yay maganar, dan haka ba komai ta fahimta da ?yau ba. Amma sunan amarya kawai daya shigo ciki ya saka yanayinta ?ara canjawa. Sai dai bata sake cewa komai ba, ta Wauka tunkuyar daya fiddo mata domin dafa shayin ta Wauraye, ruwa ta zuba dai-dai shan mutum Waya, tana ?o?arin rufewa taji tsaiwarsa a bayanta, kafin tayi wani yun?uri ya janye hanunta da sake buWe murfin ya buWe fanfo ya ?ara ruwan.
? ? ?  Nadai bazan dafama wata ?atuwa shayi tana kwance tana barci ba .
? Karon farko ya saki murmushi, sai dai komai baice ba ya rufe mata tukunyar. Zata sake magana ya dakatar da ita.  Zakimin abinda na saki ko tsiwa? Trouble maker! .
? ? ?  Ga babbar Trouble maker can ka bari a Waki . Tai maganar ?asa-?asa yanda bazaiji ba. Da kansa ya kunna mata gas Win, ta Waura tukunyar sannan ta Wiba kayan ?amshi da lipton da duk ya fiddo da kansa ta zuba. Flask daya fiddo a kwali shima ta Wauka ta Wauraye tare da kofi duk yana tsaye yana kallonta. Baiyi mamakin yanda take komai a tsaftace da kuma tsari ba, dan sai dai ya bama wani labarin Mamie badai a bashi ba, yasan kuma hakan duk tarbiyyar data samune daga gareta. Yana kitchen Win harta kammala komai, ya sake Waukar kofuna uku ya Wauraye da kansa ya haWa da wanda ta wanke. Bata tanka masa ba, ta Wauka flask Win kawai ta fita. Shine ya Wauka sauran kayan ya fito da su, samunta yay tanama Ikram masifa akan ta tashi su wuce gida, ashe da wayarsa ya haWata shi ya tafi neman magana kitchen..
? ? ?  Sai kun karya, tunda tace bakuyi breakfast ba kuka fito .
? ? Ran?washi takaima Ikram Win, amma sai ta kauce tana dariya da faWin,  Wlhy Yaya ita a barci ma aka tasota gara ni nasha tea . Wani ran?washin zata sake kaimata ya zuba mata hararar data sata dakatawa, sai dai tayi gefe da kanta tana ?un?uni.
? ? ??  Oya zauna ki haWamin yunwa nakeji . Ya faWa yana ajiye ledar dake Wauke da kayan tea da abokansa suka rako shi da su a daren jiya tare da kaza. Batai magana ba, shima kuma bai sake maganar ba ya nufi ?ofar fita yasa key sannan ya wuce kitchen. Harara ta dinga zubama Ikram tana haWa tea Win, tsabar mugunta ta zabga masa sugar. Ikram ta mikama nata tana faWin,  MakwaWaiciya kawai, daga zuwa gidan mutane .
? ?? Ikram tace,  Ni banyi kwaWayiba tunda gidan Yaya ne . Fitowarsa ta hanata bama Ikram Win amsa, ya dire babban plate dake Wauke da kaza sai turiri take alamar Wumamata yay. Zata mi?e yace,  Koma ki zauna. babu wasa a lamarinsa dole tabi umarni, sai dai idonta harya fara tara ?wallar takaici. Hanyar corridor Win da take ?yautata zaton bedrooms ne ya nufa, cikin jin haushin da babu dalili ta raka bayansa da harara. Wayarta ta Wauka ta cigaba da da?ila, kusan mintuna uku sai gashi ya fito, zama yay a ?asan carpet Win shima kamar yanda take zaune. Yace,  Bani tea .
? ? Batai magana ba, ta Wauka flask ta zuba masa ruwan zafin akan kayan tea Win data haWa a kofin. Sai da ta juya ta tabbatar sugar Win ya haWe sannan ta mi?a masa. Duk da yaga bata haWa nata ba sai baice komai ba yaja nasan gabansa da ?yau, kaWan ya Wiba a cokali yakai baki dan yaji yaya test Win.  Ya ALLAH! . Ya ambata da sauri. Tasan tsiyar da tai dan haka ta?i Wagowa.  Kina hankalinki ?uwa zaki saka min wannan sugarn? .
? ??  Toni Yaya nasan yanda kake so ne? .
?? Idanu ya zuba mata kawai tsahon wasu sakanni.  Idan ma mugunta ce harda kanki zaki mawa, ba wadda take cikin gidan kawai ba, dan duk dodo Waya zaku yima tsafi . Komai bata fahimta a zancensa ba. Wani kofin ya Wauka ya raba shayin biyu, ya ?ara kayan tea Win banda sugar ya sake zuba ruwan zafi. Ikram dake ta faman latsa waya tana shan nata tea Win yace ta sakko.
? ?? Duk yanda Anam ta so nuna ta ?oshi bai saurareta ba. Haka ya tilasta mata karyawa tare da shi da breakfast Win da suka kawo da kazar daya Wumama. Sai dai ita ta?i cin kazar ko sau Waya. Ikram kam komai sai da taji yakai mata sannan tai hamdala. Tayi niyyar suna gamawa su wuce, amma sai taga babu dacewar barin kwanikan, ita ta kwashe komai zuwa kitchen, ta Wauraye kwanikan da suka Sata. Koda ta fito bata samesa a falon ba, tacema Ikram ta tashi su wuce gida.
? ? ??  Lah aunty Anam Yaya yace mu jirashi zai fito muje tare .
? ?? Harara ta zuba mata,  Shi kuma driver daya kawomu fa yake zaman jiranmu? .
? ? ? Fitowarsa ta hana Ikram bada amsa. babu abinda ya canja a jikinsa sai key Win mota daya Wakko, ta Wauke kanta gefe harya ?araso ya amsa wayarsa a hanun Ikram. Suna gaba tana binsu a baya har wajen mota, bataga driver ba, ba kuma ta tambaya ba. Ganin Ikram ta shige baya itama tai yun?urin shiga....
? ? ? ?  Waye driver Winku? .
?? Fuska ta tsuke tana hararar Ikram kamar itace tai maganar.  Malama koma gaba .
? ??  Ni dai aunty ki barni anan nafi son baya cikina ya cika da yawa zan kwanta . A fusace ta ?ara yun?irin yin magana ya dakatar da ita.  Bana son shirme fa kina Satamin lokaci nabar matata tana barci kowane lokaci zata iya tashi, ganina kusa da itane kuma abinda tafi bu?ata a yanzun .
? ? ? Tamkar saukar aradu haka furucinsa ya daki ?irjin Anam saboda da yaren malay yay maganar yanda zata jisa ta fahimta da ?yau. Idanunta ta rumtse ta buWe motar ta shiga batare datace masa komai ba. Shima bai sake cewarba ya harbar motar zuwa waje dan maigadi dama ya wangale masa gate tuni........
'

? ? *_=ض???=?#?askiya kuyima ?ar mitsilarnan taku kashedi ta fita sabargar angonmu.=??_*
? ? ?

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
0913484810_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107 ko



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??



*_14_*


..........Ko parking bai gamayi ba da ?yau a ?ofar gida ta buWe motar ta fice. Ya bita da kallo harta shige gida. ?ar ?aramar ajiyar zuciya ya saki tare da murmushi. Ikram ta fito tana masa bye-bye. Hanun shima ya Waga mata har lokacin da murmushin a fuskarsa. Motarsa ya tada tare dayin reverse yabar anguwar dan baizo da niyyar shiga ko'ina ba tunda ko wanka baiyiba. Ga Fadwa dake bu?atar taimakonsa ya baro tana barcin gajiyar daya tara mata a daren jiya wadda shi kansa barcin bawai ya ishesa bane ba, kawai dai sawun giwa ne ya take na ra?umi.

? ? ?? Anam batai magana da kowa ba ta haye sama, tasan Wakinta zai yuwu su Amrah na ciki yanzu, na Mamie ma tana jiyo maganar mutane a ciki. Dan haka tai wucewarta falon Abie. Nan kam kowa bata samuba, hakan ya bata damar kwanciyarta ta saki kuka mara sauti. Kuka tayi sosai bana wasa ba har barci Sarawo yay awan gaba da ita batare data sani ba. Wajen sha biyu Abie daya shigo ya ganta ya shiga taSa goshinta da tunanin ko zazzaSin nata ne ya dawo. Amma sai yaji babu zafi jikinta. Idanu ta buWe da suka maita nauyi dan kukan data sha. Ta dubi Abie Win dake mata murmushi.  Sleeping beauty na ta tashi .
? ? ? Murmushi tai da tashi zaune.  My Abie good morning . Ta faWa a marairaice.  Morning Darling duk gajiyar bikince ta saki zuwa nan Suyan barci? . Fuska ta Wan Sata.  Abie su Amrah basa barina nai barci mai ?yau dan surutunsu. Gashi ?asa nake kwana dan bana son kwana da kowa Wakin ma ya mana kaWan .
? ? Murmushi kawai yay da shafa kanta. Sai kuma ya dubi idanunta da suka sake fitowa da ?yau.  Mamana idanun nan kamar anyi kuka da su? . Da sauri ta girgiza masa kanta.  Abie rashin barcine fa . Bai gamsu ba. Sai dai baice komai ba. Itama mikewa tai da faWin,  Bara naje nayi wanka . Tai maganar da zuwa ta kama hanunsa ta sumbata. Da kallo kawai ya bita, dan yasan tayi hakane dan karya cigaba da tuhumarta akan kumburin idonta daya tabbatar kukane ya sakasu komawa hakan tunda ba yau ya santa ba.

? ? ? ? Ta fito wanka tana shafa mai Amrah ta shigo ta sanar mata tayi ba?o. Da mamaki take kallonta sai dai batace komai ba. Amrah ma ta juya ta fita abinta. A nutse ta ?arasa shirinta ranta fal tunanin wanene?. Ba ta da mai bata amsa dan haka ta fesa turare da Waukar wayarta ta fito. Tayi ?yau sosai cikin wando da rigar jikinta, sai siririn mayafi data yana a kanta. A wajenta wannan shigace normal saboda a inda ta tashi, sannan rigar bata kama jikinta ba ta kuma sakko har kan mazaunanta. A falo ta samu su aunty Mimi, har zata zauna Mamie ta harareta.  Bake naji ance anzo nema ba? . Cikin Sata fuska tace,  Ni banyi da kowaba fa zai zo Mamie .
? ?? Aunty Hamida tai dariya.  To Wiyata kika sani ko a ?an biki ne wani yay sau da baya?. Tashi kije dan da alama mun kusa dawowa wani shagalin insha ALLAHU .
? ? ??  Hu'um aunty ALLAH ya kiyaye ni karatu ma zan koma .
? ? Da?uwa aunty Hamida tai mata.  Karatun gidan ku, a wannan shekarun naki ai aure ne ya dace ko dan kina ganinki ?ar ficika da ?aramin jiki? Maza tashi kije ana Sata masa lokaci .
? ?? Badan taso ba ta fito, Mamie na kiranta tazo tasa hijjab bama taji ba dan a fusace take da taikaicin koma wanene.
? ??
? ? ?? Dr Jamal dake da?ilar waya ya Wago fuskarsa Wauke da murmushi yana kallonta. Itako kallo guda tai masa ta kauda idonta. Kujerar dake gefensa ya gyara mata, ta ?araso fuska babu walwala tana masa sallama. Amsawa yay murmushinsa na sake faWaWa.  Barka da fitowa gimbiyar mata .
? ? ??  Ina yini .
Ta faWa a takaice.
?  Lafiya lau. Bismillah ki zauna mana .
? ? ? ? ? Kamar zatace a'a sai kuma ta zauna.
? ?  Kiyi ha?uri nazo babu izini. Sai dai karki manta dama nace zan zo dubiya .
? ?? ?an murmushin ya?e tayi, a ta?aice tace,  Babu damuwa .
? ? Idanu ya Wan kafeta da shi, a ?asan ransa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login