Showing 87001 words to 90000 words out of 194140 words

Chapter 30 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3293

ana uku takaici da Sacin rai yasa tai fushi itama ta sharesa. Sai shekaranjiya da Dr Jamal yazo ya dubasa wai bashi da lafiya, haka ta haWiye taje ta masa sannu ta kula da shi kuma, amma hakan baisa ya sake mata ba. Zuciyarta ta ?ara tunzura tun a jiya ta haWo kayan tahowa nan gidan biki, gudunma karya ?ara Waukar azaba ya Wora mata ta sanarma Mommy ta masa magana akan zata dawo nan gidan har sai an gama biki, bata san yaya sukai Da mommy ba tadai kirata tace ta taho, koda taje masa sallama bai tanka mataba sai hannu kawai ya Waga mata, itako tai fushi tai fitowarta ta barosa duk da taga kamar baida lafiya, ga wata rama da yayi a ?an?anin lokaci. Amma murnar Anam zatai aure yasa takejin dolene ta zam gaba-gaba a bikin nan ai, shiyyasa ta tsallakesa tai tafiyarta........
'


*_Tofa, su kawu Sharuffudden mike hwaruwa ne haka da ciwo kuma?>?-?>?*?=ض?


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_33_*



.........Mommy ce ta shigo falon tare da aunty Iklima, batare data lura da halin da Fadwa ke ciki ba tafara magana cikin raba hankalinta biyu.  Fadwa a fiddo gift Win nan dan yanzu nake son ku wuce gidan wankin amarya Win nan ke da Bintu kafin sauran su biyoku a baya .
? ? ?  Mommy inaga sai dai aunty Bintun tayi gaba. Dr Jamal ne yay kirana asibiti .
? ?  Asibiti kuma? Mi ake acan Win? .
 Inagafa jikin Soulmate ne, dan nata kiransa dama Wazun bai Wagamin ba sai nai tunanin ba?in ran nasa ne bai gama sauka ba . Ganin tana tafiya tana magana Mommy ta ri?ota da sauri. Kafin tace komai Fadwa ta rigata magana da ?o?arin yin gaba.  Mommy wlhy hankalina a tashe yake idan na dawo mayi magana . Sakin nata Mommy tayi, Fadwa ta ?arasa fita da sauri. Cikin sa'a ta samu napep data ajiye wasu mata.

? ? ? ? Azalzalar mai Napep data dingayi yay gudu ya sakasu isowa da wuri, ta mi?a masa dubu, yana mata maganar ga canjinta bama ta sauraresa ba tai gaba dan a rikice take. Tana tafiya tana kiran Dr Jamal, cikin sa'a ya Waga ya sanar mata inda zata samesa, sai dai bata gane ba. Dan haka ya turo mata Nurse ta shiga da ita.
? ? ?? Yana kwance samSal Dr Jamal na gyara masa ledar ?arin ruwan da ake masa. Ta ?arasa cikin sassarfa gaban gadon, idanunsa a lumshe suke alamar barci, yayi wani fayau da shi saboda ramar da yayi sosai, wadda ita sai ma yanzu ta sake ganinta a bayyane garesa.... Dr Jamal da gaba Waya yake cike da haushinta ya juyo yana kallonsa babu walwala tare da shi.  Fadwa yanzu kinyi dai-dai kenan? Mijinki na a cikin irin wannan halin amma kika tsallake kika tafi gidan biki kika barsa?. Badan ALLAH ya kai Khaleel gidan ba kin san kuwa komai zai iya faruwa? .
? ? ? Kukan da take rikewa ta saki, ta kai du?e gaban gadon tana kamo hanunsa da babu ?arin ruwan.  Doctor ni ban san jikinsa yayi tsanani hakaba wlhy, duk ta inda na Sullo dan nasan damuwarsa ya kasa bani damar hakan..
? ? ? ? ??  Amma sai ki sanar a gida tunda ke ya?i ya sanar miki....
? ? Shigowar su Abba ya hanata bashi amsa. Khaleel dake gaba ya watsa mata harara ya Wauke kansa. Taga harar tasa amma sai ta Wauke kanta, tare da zare hanunta daga cikin na Shareff. Abba da Abie dai sai maimaita sunayen ALLAH suke a bakunansu, dan yanda Shareff Win yay fayau na rama a ?an?anin lokaci ya basu tsoto. Dr Jamal ya gaidasu, tare da kwantar musu da hankali akan su masa addu'a dan jikin nasa da sau?i. Addu'ar fatan ?ara samun sau?in sukai masa, tare da jajanta al'amarin. Abie ya kalli Fadwa dake gefe tsaye, faWa ya fara mata akan miyasa bata sanar da kowa Shareff Win baida lafiya ba. Shiru tai ta?i tankawa, sai ma fuska data Waure tamau dan kamanin Anam data gani tattare da dattijon ya bata tabbacin shine baban Anam Win kuma ?anin Mamansu da suke uba Waya. Duk da cikin taushin murya da sau?a?awa yake mata faWan sai ta murguWa baki, babu wanda ya lura da abinda tayi sai Abie. Maimakon yaji haushi amma sai yay Murmushi kawai.
? ? Abbah da jin bata amsawa Abie Winba ya dubeta shima ransa a Sace, baida faWa amma in aka kuresa shima Wan babu sauki ne. Aiko ya balbaleta da masifa yana zaginta akan shiru dataima Abie Win. Ha?uri Abie ya fara bashi amma ya?i saurarensa, sai da yayi mai isarsa har Fadwa ta fara share hawaye sannan ya ?yaleta dalilin dawowar Dr Jamal Wakin.

? ? ? Cikin ?an?anin lokaci rashin lafiyar Shareff Win ta shiga kunnen kowa. WaWan da basu riga sun wuce wajen kamu ba sai suka zarto asibitin dubasa. Babu wanda aka bari ya shiga wajensa dan ba'ason masa hayaniya. Sai Mommy data matsa ita da Gwaggo suka le?asa. Har dare anata shigowa asibitin duba san, dan wandama sukaje gidan kamu daga can nan suka dinga zartowa. Hakan sai ya tabbatarma da jama'a mara lafiyan Wan dangi ne. Har sha biyu bai farka ba, anata ma ?ara masa ruwa har lokacin, dole kowa ya tattara ya tafi aka bar Khaleel da Maheer a wajensa duk da Fadwa harda kukanta itace zata zauna da shi.? A can gida ma Anam tana kwance rijif da zazzaSi duk da doctor yazo ya dubata bayan na ido. Haka dai aka kwana zukatan mutane da yawa babu daWi.

? ? ?? Washe gari aka tashi da shirin Waurin aure duk da rashin daWin da ake ciki akan ciwon Shareff dan na Anam ba kowa ya sani ba. Da sassafe Fadwa ta wuce asibiti ita da Mommy data zillema mutane da ?yar. Sun samu ya farka har Maheer ya taimaka masa zuwa bayi yayo alwala. Yana cikin yin sallar daya makara ne suka shigo. Sun Wanji sanyi a ransu. Suna zaune harya idar, suka shiga jera masa sannu yana amsa musu da kai dan sam baya son yin magana. A dai-dai lokacin suma su Abba suka shigo harda Daddy, kamashi su Khaleel sukai ya koma saman gado, cikin magana ?asa-?asa da bata fita da ?yau ya gaida su. Cikin kulawa duk suke amsa masa da tambayar ?arfin jikinsa. Ya amsa musu  Da sau?i akan laSSansa. Abba ya fara masa faWa akan ya akai ya zauna da ciwo haka babu wanda ya sani? Sai kace wanda baida kowa?.
? ? ?? ?an murmushin ?arfin hali yayi na ya?e, murya ?asa-?asa yace,  Abba zazzaSine kawai shiyyasa. Kuma naji sau?i Alhamdulillahi .
? ?? Abie ya girgiza kansa yana mai dubansa da tausayawa.  Wannan yafi ?arfin zazzaSi kawai my son. Kaga kuwa yanda ka rame? Sannan a kwanakin nan gaba Waya babu mai ganinka, mu duk mun zata aikine ya maka yawa shiyyasa .
? ? ? ? ? ?an murmushin yake ya kumayi sai dai baice komaiba anan ma. Idanunsa da sukai wani irin kaWawa jazur ya lumshe da jingina a jikin filon da Khaleel ya saka masa. Ya buWesu a hankali ya saci kallon Mommy da Fadwa dake zaune kowa ya zuba tagumi. A hankali ya furta  Mommy inajin yunwa .
? ? ? ? Kai Mommy ta jinjina masa, tare da taSa Fadwa datai zurfi a duniyar tunani. Numfashi ta kawo mai haWe da ajiyar zuciya ta kalli Mommyn.  Kira su Bintu muji wai ba'a kammala abincin bane gashi yace yunwa yake ji . Da to ta amsa. Tana shirin kiran waya sai ga sallamar Mom da Mamie. Su Abba ne kawai suka amsa da Khaleel. Suka shigo Maheer biye da su Wauke da basket, sai Mubarak da carton na ruwa. Daga Mom har Mamie fuskokinsu sun kasa Soye damuwarsu akan yanayin Shareff Win, suka shiga masa sannu da jera masa addu'a su Daddy na amsawa da amin. Mommy da Fadwa dai sunyi kamarma basu san da zuwansu ba. Abba ne ya bada umarnin Maheer ya zuba masa abincin dasu Mom Win suka kawo tunda yace yunwa yakeji daman...
? ? ? ? Shigowar Doctor ta sakasu duk suka fito, Daddy ya dubi agogo, ganin lokaci yaja gashi yau juma'a ga Waurin aure yace su ai gara su wuce gida ma Khaleel da Fadwa sai su zauna a waje sa, dan dama acan gida sune suka hana kowa zuwa har Gwaggo. Cema mutane akai kawai an ma sallamesa dan haka kowa ya dakata da yun?urin zuwa aka maida hankali ga shagalin biki. Fadwa da Khaleel aka bar masa, su kuma gaba Wayansu suka wuce gida, sai dai Maheer bai so hakaba, soyay shima a barsa anan basai yaje Waurin auren ba. Amma babu yanda zaiyi su Abba suka korashi, ga Mommy sai zabga masa harara takeyi.....

? ? ?? &&

? Gidajen biyu duk sun gama cika da jama'a, bakajin komai sai hayaniya da al'ada irin ta biki. Maza duk sun wuce massallaci domin halartar sallar juma'a da Waurin aure. Yayinda amarya Anam ke ?udundune har yanzu taci kuka harta godema ALLAH, zazzaSi ne mai tsananin zafi tattare da ita. Haushin kowa takeji a gidan, har shi Muzzaffar Win da rabonta da shi a zahiri tun randa Shareff ya dawo, saita waya jefi-jefi yake kiranta daga gaisuwa kuma sai yace mata yana da uzuri. badan bata son sa ba take jin haushinsa, kauce-kaucen da yake mata ne yafi komai mata zafi, musamman a kwanakin matsowar bikin. Su Abie sun isa da itane shiyyasa take danne komai saboda farin cikinsu, ko sai bayan sun Waura mata aure suka gaya mata bazata taSa jayayya da su ba saboda matu?ar girma da darajar da suke da shi a gareta. Amma shi mizaisa ya dinga mata kauce-kauce kamar dole akai masa ya aureta bashi yazo yace yana sonta ba?, ya kuma Wauke ?afa da zuwa inda take ma sai kace zasuyi auren ?iyayya?. Hawaye ne suka cigaba da silalo mata a hankali dan bata da ?arfin yin kuka, a wannan yanayin barci ya saceta saboda allurar barci da doctor ya mata.

? ? ? ?? &Tun bayan barin su Daddy asibitin ya?i ya sake magana da kowa, Fadwa da Khaleel ma cayay su bashi waje yana bu?atar kaWaici. Ran Fadwa ya Saci sosai har ta kasa shanyewa ta dubesa zatai magana Dr Jamal ya Wan girgiza mata kai da mata alamar ro?o kar tace komai. Harara ta watsama Shareff tai fitowarta. Shiko Khaleel biyota yay fuskarsa Wauke da murmushi, yayi tunanin ma asibitin zata bari gaba Waya, amma sai ya sameta a waje zaune tana danna waya alamar kira take ?o?arin yi. Baice mata komai ba ya kai zaune a kujerar dake kallonta, waya ya Wauka shima, yana jinta tana faman jan tsaki da alama wanda take kiran bai Wauka ba. Suna a wajen zaune Dr Jamal ya fito, Fadwa ya kalla dake cika tana batsewa. Yay murmushi da girgiza kansa.  Madam kiyi ha?uri kar kiji zafinsa da yawa, shi mai ciwo ha?uri ake da shi dan bakomai ake masa yaga an masa daidai ba. Zaki iya komaa yanzun ya samu barci, amma ba'a bu?atar motsi mai ?arfi dan barcin nasa bazaiyi nauyi sosai ba .
? ? ?  Amma Doctor dan mutum na ciwo sai ya dinga dizga mutane kuma. Shi baya ganin ?o?arin mu ne? .  Bawai baya gani bane, yanayin da yake ciki Winne sai anyi ha?uri da shi Please. Ki ?ara ha?uri ki koma ciki mu zamuje massallaci ne . Bata sake cewa komai ba ta tashi ta shiga, su kuma suka fice shi da Khaleel da ya?i saka baki a maganar tasu dan ?an miskilancin na kusa..........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [11/1, 1:12 PM] +234 706 492 2404: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_34_*



...........A wajen ?an biki kuwa dawowar ?an Waurin aure ya sake ruWa gidajen biyu, bakajin komai sai guWa da kirarin maro?a tako'ina. Bakin su Daddy ya kasa rufuwa saboda tsananin farin cikin da suke ciki na sake samun damar aurar da yaransu a karo na uku. Hakama Mommy tana a cikin tsananin farin cikin cikar burinta na sake aurar da Maheer Winta a ganinta ta raba ?a?anta biyu da ?aya. Shiko ango Maheer ko walwala baka gani a fuskarsa, dauriya kawai yake na amsa gaisuwar jama'a da taya murna a garesa saboda baya son su Daddy suga kamar bai Wauka shawararsu ba......
? ? ? ? A Sangaren Mamie da Abie ma duk da wannan rana ta tilon ?arsu tazo musu a yanayin da basu gama shiryata yanda suke so ba hakan bai hanasu kasancewa cikin Wunbin farin ciki ba, dan albarkar auren suke nema mata ba wai tsarabe-tsaraben cikinsa ba. Fatansu ALLAH ya bata zaman kafiya da zuri'a masu albarka ita da mijinta. Suna zaune a Wakin Abie da take barci suna kallonta fuskikinsu murmushi ya kasa sauka, ga Wunbin tausayinta da ?aunarta na ratsasu. Abie ya kauda kai gefe yana murmushi ganin Mamie na sharar hawaye, cikin son danne nasa dake ?o?arin sakkowa ya mi?e yana kai waya kunnensa tamkar zaiyi kira ya gudu a Wakin......
? ? ? ? ?ananun maganar da suka fara fitowa a bakunan mutane saboda jin yanda Waurin aure ya kasance suka fara yawaita a gidan har wasu a dangin Mommy ya fara isa kunnuwansu. Da yawansu mamaki suke nunawa jin yanda al'amari ya kasance dan su dai basu san da wannan aure ba. A cikin ?anen Mommy da abin ta jisa tamkar saukar aradu ta kasa ha?urin shanyewa kamar kowa ta shiga neman Mommy. Da ?yar ta samota a sashen gwaggo wajen tsoffi na ?an uwa da ?awayen ta da suka taru acan.
? ? ? ?  Ke ko lafiyarki kuwa Samira kika shigo mana kamar wadda take a rikice . Gwaggo ta faWa ganin yanda aunty Samiran ta shigo har tana cin tuntuSe.  Gwaggo dole kike ganina a haka, wani mummunan labari nake jiyowa yana tashi a gidan nan dana gaza gaskatawa, Aunty dama akwai auren wata bayan Fadwa akan Shareff? .
? ? ?  Samira ban son takale-takalen masifa ina cikin farin cikina wane aure kuma? .
?  Humm aunty kenan, aure nawane aka Waura a gidan nan yau, kidai bincika dan yanzu naji anata ?us-?us wlhy wai dama matarsa ce sai dai yau aka sanar. A rikice Mommy ta kalli gwaggo, itama gwaggon kallonta takeyi baki buWe. Cikin ?arfin hali gwaggo tace,  Nifa sam bamma gane wannan soki burutsun nakiba wlhy Samira .
? ? ??  Nima da nake faWa mukun na kasa ganewar, inaga bincikawar dai kamar ya kamata kuyi .
SuSucewa plates dake a hanun Mommy sukayi, ?irjinta na matu?ar bugawa da sauri-sauri. Fitt ta fito Wakin Gwaggo na ?wala mata kira amma bata juyo ba. A yanda ta fito Win yaja hankalin mutane da yawa suka shiga binta da kallo. Kai tsaye sashen Daddy ta nufa, sai dai koda ta shigo bata samu kowa ba sai kwanikan abinci dake barbaje alamar anci. Har bedroom ta le?a, nan ma babu kowa a ciki. Da sauri ta shiga laluben wayarta dake cikin handbag Win hanunta da take tara kuWin yinin bikinta dan yau takeyi, hannunta ma rawa yake, tadai samu da ?yar ta lalubo number Daddy tai dailing. Sai da ta kusan tsinkewa ya Wauka, babu ko sallama tace,  Daddyn Shareff wani shirme nakeji yanzun, nazo sashenka kuma baka nan? .
Kai tsaye ya gano abinda taji Win, dan haka a dake yace  Ina waje tare da mutane, idan na shigo sai muyi magana... ?itt ya yanke wayarsa tana ?o?arin dakatar da shi. Tsananin tsoro ne da firgici ya ?ara saukar mata. Tabi wayar da kallo kamar zata gano Daddy Win a ciki. Kai ina bazata iya ha?uri ba sam, akalar kiran nata ta maida ga wani yayansu data tabbatar Daddy baya Soye masa komai dan abokinsa ne sha?i?i tun ?uruciya. Bugu biyu ya Wauka, tai ?o?arin shanye tashin hankalinta dan tasan saita lalama Yaya Awwalu zai faWa mata abinda take bukatar. Bayan ta gaishesa yake cemata tayi ha?uri bai shigo ya mata an Waura aure ba wani uzirine ya taso masa amma zuwa anjima zai dawo gidan.
 A'a babu komai Yaya ai kai mai yine, yanzuma na kiraka ne saboda inji ko kana tare da abokin naka dan zuwa anjima ina son ka Wan ?arama Maheer faWa kasan yaran nan da taurin kai, Shareff ya fisa ha?uri da biyayya tunda kaga shi duk aurarrakin nan zaSinmu ne amma ko yau bai tada hankalinsa ba akai .
Yaya Awwal yay ?ar garan murya irin ta manya da Wan murmushi,  A'a karki damu shima zai kwantar da hankalinsa ai, kuma hankalinsa aiba Waya dashi Mustapha ba. Amma zan shigo Win insha ALLAH, yaya jikin shi Mustapha Win ma? Dan ina tambayar bangansa ba akace yana asibiti babu lafiya .
 Eh wlhy zazzaSine ya kadashi amma da sau?i, inagama yau za'a sallamosa tunda ba'a kai amarya babu ango ba .

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login