Showing 6001 words to 9000 words out of 194140 words

Chapter 3 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3199

*_Bilyn Abdull ce>??

*_03_*


..........Tuni sun tattare kansu a sashen aunty amarya idan ka cire ?an manya-manyan yaran gidan samari da basu gama dawowa da ga wajen aiki ba da kuma masu shiga school lectures Win yamma. Zagaye suke da Anam suna kwasar dariyar hausarta da bata nuna da ?yau ba. Dan cike take gwamutse da yaren malay da turanci, wai a hakanma Abie na matu?ar ?o?arin mata hausar ne shi da aunty Mimi dan Mamie ma ba wani iyawa tai sosai ba harma gara Anam Win, tunda dama acan itama ta tashi, ko Nigeria tazo tafi yin turanci da jama'ar gidan. Aysha dake nani?e da Anam Win da suke sa'annin juna dan dama idan tazo bata da ?awar data wuceta a Nigeria, cike da kulawa take tambayarta dalilin matsar ciki da take famanyi.
? ? ?? A yatsine Anam ta sanar mata tana jin yunwa ne, dan ta kasa cin duk abincin da aka shirya musu a gidan. Dama can idan sunzo Mamie ce ke musu girki shiyyasa Anam bata da matsala tunda abinda ta saba ci ne, a yanzu ko babu Mamie dole sai abincin Nigeria da har yanzu ta kasa iya ci, ?an abubuwan da take iya cin ?alilanne kuma babu su.
? ? ? Idanu Aysha ta Wan waro, cikin harshen turanci take cemata miyasa zata zauna da yunwa bayan abinci da akai domin su tunda sun iske tarin kwanika a sashen Daddy lokacin da sukaje gaida Abie. Sunada tabbacin kuma an shiryasune dan zuwan su Anam Win. Fuska a marairaice ta sanarma Ayshan ita bata iyacin duk abincin ba ai. Ba Aysha kaWaiba duk yaran sai da suka dara, dan sosai ragwantakar Anam ke basu dariya, kodan tana ganinta da ?aramin jiki ?ar ficika da ita yasa a kullum bata sanin ta girma? Sosai Aysha ta fita girman jiki, sai ma ta saSeta ta goya dan ita ta kwaso tsayi da garin jikin Mommy mahaifiyarsu.
? ? Sake Sata fuska Anam tai kamarzatai kuka, sai faman matse ciki take da cizar lips dan da gaske yunwar takeji, shi kansa Abie yana canne amma hankalinsa na kanta dan yasan bazata iyacin kowanne abinciba da ya gani an tara masa.
? ? ?  Am so sorry sweetheart. Kar kiyi kuka faWi abinda kike so sai a samo miki, ko a kira Yaya ya sayo miki tunda shi yasan inda yake samo abincin naku, dan shima dai ya jima yana wahala kafin ya saba da abincin Nigeria, ko yanzu ma ba komai yake iya ci ba .
? ? ? Fahintar wa Aysha ke nufin za'ama magana ya samo mata abinci ya sakata girgiza kanta, a langwaSe ta kamo hanun Ayshan cikin nata.  No don't worry rakani wajen Abie na nidai kawai .
? ? Batama bari Aysha tace wani abuba ta mi?e har lokacin hanunsu cikin na juna, Wayan hanunta kuma nakan cikinta. Wando da rigane a jikinta marasa nauyi, wandon irin mai faWin nan sosai da ?an Nigeria ke kira a fantama=??, sai fingilar top da tabi jikinta Was kamar dan ita aka halicceta, sai siririn veil data sakaya gashinta a ciki sai dai hakan bai hanashi bayyana ta gaba ba saboda veil Win daya zama baya.

? ? ?? Itace ta farayin sallama a hankali cikin sassanyar muryarta, ta dora da faWin,  Daddy mu shigo? .
? ?? Murmushi Daddy da Abbah keyi idonsu akan ?ofar. Abba ne ya amsa da  Shigo mana Mamanmu . Hanun Aysha taja zuwa ciki, sai dai taku uku kacal tai ta tsaya turus fararen idanunta da sukai laushi saboda yunwa tsaye ?yam akan wanda ke zaune bisa lallausan carpet Win falon gab da ?afafun Abie Winta, yayinda hankalin Abie kacokan ke akansa da alama ma bai san da shigowarta ba.
? ?? Sosai ?irjinta ya harba dan ko kusa batai zaton ganinsa anan Win ba, tunma data duro gidan addu'arta shine karma su haWu kwata-kwata. Zancen Aysha na Wazun ya tabbatar mata yana ?asar, hakan kuma na nufin dole su haWu koda ba yau ba. Amma batai tsammanin yanzu ba. Kamar yanda tai masa kallo Waya ta Sata fuska da gyara yanayinta haka shima yay mata kallo guda duk murmushin fuskarsa ya Sace, har wani yamutse fuska yay tamkar yaci karo da tutun safiya na cikin sanyi......
? ? ?  Mamanmu ?araso mana .
Daddy ya katsesu a tare dan duk yaga irin kallon tsanar da sukaima juna. Shikam ya rasa wannan ?iyayya ta Anam da Shareff bayan kowa yasan irin dunbin son daya nuna mata tana jinjira har zuwa sanda ya wuce Indonesia, amma a yanzu baka ganin komai sai ?in juna a tsakaninsu tamkar basu taSa sanin juna ba. Yitai kamar bata gansa ba taje ta zauna kusa da ?afafun Daddy, cikin marairaice fuska tace,  Daddy ina jin yunwa sosai .
? ? ??  Ya salam mamana garin yaya haka? duk abincin dake gidan nan ga wasuma ko taSawa ba'ai ba kuma dan k kawai aka shirya su .
? ? ? Kanta ta girgiza kamar zatai kuka.  Daddy bana son su ban iya ci ba ai .
? ? ? ? ?  Sai ki fara koya yanzu ai .
Abie ya faWa kafinma su Abba suce wani abu yana hararar Anam duk da kuwa bai kai zuci ba, dan ransa cike yake da damuwar zamanta da yunwar tunda yasan da gasken ba iya cin tai ba.
? ?? Daddy yace,  A'a ba'ayi hakaba ai. Tunda tace bata iyaba da gaske bata iya Winba kuma bataso. A bita a sannu zata koya ci insha ALLAH tunda tana nan. Shareff ka Wauketa kuje a sama mata abinci dan kaine kafi kowa sanin inda kake ciyo abinda ta iya ci .
? ? ?? Tamkar saukar aradu haka Shareff yaji saukar zancen Daddy a kansa. Ya Wago da sauri yana duban mahaifin nasa tamkar a razane. Harara Daddy ya zuba masa.  Lafiya ka tsareni da idanu halan? .
? ? ?? ?asa ya risinar da idanunsa batare da yace komai ba. Sai dai fuskar ta sake rinewa tamkar an aiko masa da sa?on mutuwa.
? ? ? ? ?  Daddy ni dai nama ?oshi kawai zansha ko tea to . Anam da itama ta haWe fuska tana hararsa ?asa-?asa ta faWa baki a tunzure .
? ? ? Maimakon Daddy ya amsa mata sai ya kira sunansa a tsawace.  Shareff Are you daft? . Kansa ya girgiza kawai yana mi?ewa, idonsa a ?asa yace,  Zanje na sayo kawai.....
? ? ?  Da ita zakaje ta zaSa abinda take so .
? ?? Dady yay saurin faWa cikin katse masa hanzari. Wani irin rumtse ido yay da ?arfi da cije lip Winsa na ?asa uwa zai huda shi. Sai dai baice komai ba ya kama hanyar fita.  Basai kaje Wakko key Win mota ba zo ka dauka wannan . Abbah ya katsesa dan ya tabbatar Mommy ta gansa zata hana itama. Nanma baice komai ba ya dawo ya amshi key Win hanun Abban.
? ? ??  Maza bishi mamana kuje, ki kuma zaSo duk abinda kike so kinji .
? ? Kanta ta Wagama Daddy tana murmushi, dan ganin yanda Shareff Win keyi yasata jin zama ta bisa kodan ta ba?anta ransa...
? ? ? ? Kasancewar ya fita zafin nama sanda ta iso harabar gidan harya tada motar yana reverse, maimakon ya faka saitin inda take ya Wauketa sai ya harba motar har bakin gate. Anam tai ?wafa da taSe baki, cikin kun?uni da gurSatacciyar hausarta tace,  Duk ba?in halin da kake sai naje saika mace idan kasha zuciyanka mugu mai ba?in rai .
? ? ?? Oho baima san tanai ba. Cike da wani takun isa tazo ta buWe murfin ta shiga kanta a gefe. Bawani duban kirki yay mataba a ciki, dan haka bai gama tantance kayan jikinta ba. Tana shiga ya fisga motar da ?arfi har yanayi kamar zai taka mai-gadi ma, sai da yay tsalle gefe ya bashi hanya cike da mamakin mike damunsa. Dan shi shaidane Shareff mutum ne daya san mutuncin mutane, ko yaya kake a ?asansa bai yarda ya ?as?antaka ba balle wula?antaka. Yayi imani da ALLAH ransa a Sace yake bada son rai yay masa haka ba.
? ? ? ? ? ?
? ? ? & Sosai gidan abincin ya haWu, ya samu waje yay parking batare da yace da ita komai ba ya fice a motar. Baki taWan taSe kaWan da yima ?eyyarsa gwalo, sai kuma ta zabura ta buWe motar tamkar wadda ta tuna wani abu. Yana gab da shiga ta cimmasa saboda da Wan gudu-gudu take tafiya. Cak ya tsaya, dan haka itama ta tsaya kanta a ?asa dan duk fitsararta a bayan idone kawai dama.
? ? ??  Idan kika bari ?afarki ta shiga wajen nan sai na Sallata . Da yaren malay yay maganar, dan haka komai ya shiga kunnenta tsaf. Baki ta tura fuska a kumbure idonta na tara ?walla harya shige tana kallon bayansa ta ?asan ido. Maimakon ta koma mota sai ta nema waje a gefe tai tsaye tana kallon mutanen dake. a ciki ta cikin glass da aka ?awata wajen.....
? ? ??  Hallo....
? Aka faWa a bayanta cikin wani irin sallon daya tilastata Wago idanunta masu haske, matashin saurayine ?ya?y?yawa fari tas. Sanye yake cikin ?ananun kaya da sukai matu?ar karSarsa ga wani ?amshi na musamman a tare da shi. A hankali ta janye idanun nata ganin yanda ya tsareta da idanunsa birkitattu. Gefen data maida fuskar ya sake dawowa yana gyaran murya, ta sake Wauke kanta gefe....
? ? ?  Dan ALLAH ki kulani ?ya?y?yawa  . Ya faWa cikin marairaicewa da haWe hannayensa waje guda alamar ro?o. Baki taWan taSe gefe tana yamutsa fuska da kai hannu ta gyara glass Win idonta dake ?ara fiddo ?yawunta duk da tana sakawane badan gayu ba, kamar bazatace komaiba sai kuma dai ta tanka masa saboda ALLAH daya haWata da shi.  Ka fara koyan sallama tukunna kamar zaifi bature . Kansa ya dafe, cike da jimami yace,  Am sorry Assalamu alaiki ?ya?y?yawa . Nan Win ma bata amsaba sai da tasha masa ?amshi tana wani Wauke kai.  Wa'alaikassalam. kuma ni ba sunana ?ya?y?yawa ba .  Tabbas sunan shine ya dace dake, sai dai dazanji na yankan zanfi yin farin ciki . Banza ta masa har kusan minti Waya, ganin yana neman matsowa jikinta tai saurin Wagowa a masife......
? ? ?? A dai-dai nan Shareff ya fito daga wajen hanunsa Waukeda ledoji masu tambarin wajen abincin. Duk da idonsa a kansu ya fara sauka sanda yake buWe ?ofar sai ya Wauke tamkar bai gansunba. Sai dai ya sake tsuke fuska. Yazo zai giftasu a fisge yace,  Second Waya kika ?ara a wajen nan jikinki sai ya faWa miki . Daga ita har saurayin da sauri suka maida dubansu garesa dan ita bama ta lura da shi ba da farko. Ko kaWan bazaka taSa cewa shine yay maganar ba. Tuno dukan da sukaci ita da Aysha randa sukaje birthday party ya sata zabura da sauri tabi bayansa bakinta a tunzure tana hararar bayansa, da sauri shima saurayin ya take mata baya. Tana ?o?arin rufe murfin motar ya ri?e da hanzari..........
'
? ? ??


KU DAI KU GARZAYO A DAMA DAKU A CIKIN WANNAN ZAZZAFAR TAFIYAR CIKIN SALON NA ZAFAFA BIYAR MASU ZAFIN GASKE.

DUKKA LITTAFAN AKAN NAIRA DUBU DAYA (1k) KACHAL

IDAN KUMA DAYA KIKE SO (300)
BIYU (400)
UKU (500)
HUDU (700)

KARKU BARI A BAKU LABARI, DAN WANNAN SALON NA DABAN NE KUMA TAFIYAR MA TA DABAN CE!

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

HAFSAT UMAR KABIR
ZENITH BANK
2270637070

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

07040727902

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09134848107


KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.

SAI MUN JIKU MUTANEN AMANA!=؃?




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O? [10/3, 4:22 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??

*_04_*


..........Kallon juna sukai cikin ido, tai saurin janye nata saboda wani irin harbawa da ?irjinta yayi......
? ??  Please Beauty ko details Winki ki bani mana . Saurayin ya faWa a marairaice. Ai kafimma ta bashi amsa mai gayya mai aiki ya fisgi motar da ?arfi. Da sauri saurayin ya saki murfin yana mai yin tsalle gefe dan saura kaWan ya takashi. Sosai yanzu kam Anam ta firgita, dan har hannunsa ta ri?o batare data sani ba. Tureta yay a jikinsa tare da mika hannu ya rufo ?ofar gefen da take Win. Sai kawai ta fashe masa da kuka tana kiran sunan Mamie da Abie. Bai nuna yama san tanaiba, saima hankalinsa daya maida ga motar dake bin bayansu, sai da suka hau titi sosai hasken solar ya bashi damar ganin fuskar guy Win da suka baro ne. Lip Winsa ya ciza da ?arfi yana wani fici-fici da idanunsa, sai ya koma tafiya a slow-slow harya zam saurayin ya Wan gota su. Gefen titi ya gangara, sai da yaga saurayin na ?o?arin dai-daita nasa gudun danya sauka gefe titi shima saboda ganin sun tsaya sai kawai yay warming motar da wani irin karsashi ya sake harbata saman titi tamkar shikaWaine a kansa. Tabbas da ace akwai ?asa babu abinda zai hanashi bulama saurayin ita.
? ? ?? Wani irin duka saurayin ya kaima steering Win a ?ulle da kufcewar damar daya samu. Ya kife kansa yana furzar da huci mai zafin gaske, dan harga ALLAH yarinyar ta matu?ar tafiya da dukkan imaninsa.

? ? ? ? Kamar yanda ya fita a fusace haka ya dawo a fusace, ko parking bai gama daidaitawaba da ?yau ta Salle murfin motar ta fice da sauri. Wani irin mugun kallo yabi bayanta da shi, sai kuma ya janye yanayin ?wafa ya kashe motar ya fito. Zaune ya sameta kusa da Abbah tana zuba surutu, dan har yanzu suna a falon suna hira. Sosai takaici ya ri?e masa ma?oshi, ya harareta yana Wauke kai da zube ledojin hanunsa gabanta. Fuskarta Wauke da murmushi kamar ba itace ta gama kuka a hanyaba yanzu tace,  Jazakallahu khairan Yaya Shareff . Ta ?are maganar da masa gwalo yanda su Abba basu luraba sai shi.
? ? ? ?? Yi yay tamkar baima gantaba duk da tsaurin idonta na bashi mamaki, sosai ?anensa ke shakkarsa a gidan, amma sam babu irin wannan tsoron da yake gani a idon ?anensa tattare da ita. Kai tsaye take abunta garesa, abunda ya fuskanta dukane kawai bata so, dan tun dukan da ya taSa mata ita da Aysha ta shiga hankalinta a lokacin har tana wasan Suya da shi. Sallama yayma su Abie dake saka masa albarka ya fita fuskarsa Wauke da murmushin daya saka Anam sakin baki tana kallonsa da mamaki. Dan inba Abie Win ba da wahala kaga murmushi a fuskarsa, kullum fuska a Waure kamar Wan raka gawa....

? ? ? ?? Washe gari da ?yar Aysha ta iya tashinta danta shirya. Haka tai wanka tanata mitar ita barci bai ishetaba. Shiri tai cikin wando da riga, sai dai anan babu maganar fita a haka duk da? zafi da ranar da akeyi a Nigeria, dole ta Waura abaya, Sosai tayi ?yau kamar ka saceta ka gudu. Sata fuska taketa faman yi dan bada son ranta tasa abayar ba, sai dai yanda Mamie ta gargaWeta ta dingayi tunda tasan kayan nata duk ba irin na sawar Nigeria ba ne. Shiyyasa ta zubo mata abayoyi kusan goma tanata mita bata kulata ba. Kasancewar akwai sanyin safiya sai bata damu da saka abayar ba sosai.
? ???? Sashen Mommy suka nufa ita da Aysha, sai dai daka kalleta kasan ba'a san ranta bane. To amma kodan Aysha da kunya tace bazataje ba. Mai aiki kawai suka samu a falon tanata aikin gyarawa, suka gaisa Anam na amsasu cike da fara'a, dan haka kawai ita dai Ladi ke birgeta. Bedroom Win Mommy suka nufa daga nan, bayan sallama aka basu iznin shiga. Zaune suka sameta a kujerar mirror tana murza Wauri, ganin aysha ta rissina tana gaisheta itama saita Wan rissina batare data yarda sun haWa ido ba. Bata amsa na Anam Win ba, sai Aysha data watsama harara...  A ina kika kwana? .
? ? ?  A sashen Mom ne .
Aysha ta bata amsa cikin Wari-Wari dan tasan faWa zata sha. Aiko kamar jira Mom ta rufeta da faWa, ta inda take shiga batanan take fitaba. Itadai Aysha ha?uri kawai take bata. A tsawace tace.  ?acemin da gani shashasha da bata san ciwon kanta ba .. Kafinma aysha tai yun?urin fitowa tuni Anam tai waje ranta fal ?arin mamakin masifar Mommy Win...
? ? ? Da sauri tai baya jin suna neman yin karo da mutum. Ta tura baki gaba tare da Wan matsawa gefe saboda hararar da yake watsa mata. Yana ?o?arin raSata da nufin wucewarsa tai tunanin bugeta zaiyi, kamar ?iftawar ido yaga ta zura da gudu ta fice. Idanunsa ya Wan lumshe tare da girgiza kansa kawai. Anan Win ma yana ?o?arin shiga Wakin Mommy Aysha ta fito tana sharar hawaye, rissinawa tai ta gaishesa, maimakon amsa mata sai ya jeho mata tambaya idonsa kafe a kanta,  Mike damunki? .
? ?? Kanta ta girgiza masa.  Ba komai Yaya Mom ce, dan naje sashen Mom na kwana shine taketa faman faWa, ni kuma saboda naga Anam ne tunda nasan idan mukazo nan bazata barta ta kwana ba . Shiru yay yana cigaba da kallonta kawai, batare da yace komaiba kuma sai ya raSata ya wuce Wakin Mommy Win.
? ? ? ?? Anam kam sai da ta tabbatar tabar sashen sannan ta ?ara kumbura baki, sashen Gwaggo ma da tun jiya batako kallaba sai da Abie ya korata sannan ta tafi fuska a haWe kamar zatai kuka. Bata son kakar tasu dan itama tasan ba sonta take ba. Koda ta shigo sashen tsohuwar a ciccije take. Tamkar bama tasan Anam Win ba take kallonta, hakan yasa itama Anam Win tsumewa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login