Showing 75001 words to 78000 words out of 194140 words

Chapter 26 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3311

na salwantar masa da Wan tayi. Kai wannan yarinya anyi azzaluma makira, dama yaya Wan Wan uba zai taSa son abokin burminsa da alkairi, dama ni dai dan kar ace an hanata zuwa ne amma naji ajikina wani abu mai muni zai faru, sai dai banyi zaton mai girma irin wannan ba........
Abbah ya katseta da sauri cikin Sacin rai,  Haba Gwaggo wannan wace irin magana ce haka. Yaya Anam zatai wannan babban al'amarin nawa take? .
 Eh kace haka fa, Abubakar kasan miye mace kuwa? To mace ko ?ar kwana Waya ce ta wuce da saninka a fanin makirci da shaiWanci. Idan kana ganinta karama wlhy sai ta aikata maka abinda mai Wari bazaiyiba. Kuma idan kitsa mata hakan akayi fa...
 Wannan dai maganar bashi da amfani gaskiya a bari dai ayi bincike. ?ilama ita Fadwan da kanta tasha abint.....
 A'a gaskiya Yaya kar kai irin wannan yanke hukuncin. Taya za'ai ciki na jikinta ta zubar . Gwaggo Halima ce ta katse Daddy a matu?ar harzi?e mai maganar.. Ran Daddy ya ?ara Saci amma sai baice komai ba yay shiru. Abba ne ya ?ara dakatar da hargowar Mommy da Gwaggo. Dole sukai shiru aka fara yima Aysha tambayoyi. Bayan ta gama bada amsa aka juya kan Anam da zuciya tazoma wuya da kalaman su Gwaggo Halima duk da ba komai take fahimta ba saboda hausa sukeyi. Tambayarta itama Abbah ya shigayi sai dai ta kasa bada amsa ko guda ta saki kuka....
 You see! Kun gani ko. Shi mara gaskiya ai ko'a ruwa jiSi yake. Munafuka dangin tsiya wlhy ko za'a tada ya?i bazan yarda ba .
Mommy ce mai maganar, dan haka Daddy ya katseta a tsawace har sai da Anam ta zabura ita da su Aysha. Fadwa ta watsama mai-aikinta harara cike da gargaWi saboda hango tsoro da firgici cikin idanunta. ?yale Anam Abbah yayi ya maida hankalinsa gamai aikin dan ya fahimci zuciya ce ta tokare Anam Win. Tiryan-tiryan yanda suka tsara mata ta faWa. Ko haWiyar yawu bata gama ba su Mommy suka hargitse falon da hargowa har suna kaima Anam duka da ran?washi sai dai Khaleel ya fara kareta. Duk yanda su Daddy suka so suyi shiru hakan ya gagara. Dole Khaleel yaja hanun Anam suka fice da sauri. Mota ya turata ya tayar yabar gidan a guje duk da kiran da Gwaggo Halima ke masa akan ya dawo da Anam Win bai saurareta ba..


&Kuka take sosai har numfashinta na fisga. Yayinda Khaleel ke waya da Shareff cikin bacin rai da ?unar zuciya. Shima daga can yana jiyo shashshekar kukan Anam Win. Sun jima suna wayar kafin ya mi?o mata. ?in amsa tai sai da Khaleel ya Waura mata akan kunne yana faWin,  Yaya Shareff ne fa .
 Malama amsa wayar ban son shashanci . Ya faWa da alamun Sacin rai a muryarsa daga can. Amsar tayi, sai dai ta fashe masa da sabon kuka. Shiru bai sake cewa komai ba da alama dai yana saurarenta. Tsawon minti Waya ta?i tai shiru ya yanke wayar yana jan tsaki. Kanta ta cusa cikin ?afafunta tare da sakin wayar ta saki wani sabon kukan. Ba sharrin su Fadwa ya sata wannan kukan ba. Zagin iyayenta da su gwaggo Halima keyi da aibanta su ne ke mata zafi. A hakan ma dan ba komai take iya ganewa ba musamman manya-manyan hausa. Tana matu?ar son iyayenta, bata ?aunar a aibanta mata su. Amma tunda ta fara wayo ta fahimci waWanda Abie Winta ke kira family nasa basu da wani buri daya wuce cin zarafinsa shi da Mamie da ita kanta dake matsayin ?ar su. Ta rasa mi iyayenta sukaima Mommy da Gwaggo da Gwaggo Halima haka da zafi a duniyar nan?...
Khaleel da kukanta ke ?ara ?ona zuciyarsa da takaicin su Mommy ne ya shiga lallashinta, da ?yar ta Wago idanunta da sukai jajir tana kallonsa. Zatai magana ya girgiza mata kai alamar tai shiru. Shirun kuwa tayi sai dai hawayenta sun kasa tsayawa. Khaleel ya mi?a mata goran ruwa dai-dai kira na shigowa wayarsa. Ganin mai kiran ya sashi Wagawa babu Sata lokaci ya kai kunne sa.
 Bata wayar . Daga can aka faWa cikin bada umarni. wayar ya sake mi?a mata. Bata musa ba ta amsa tana cire goran data sha kusan rabin ruwan cikinsa. A jajjare ta dinga sauke ajiyar zuciyar dake shiga har cikin kunensa daga can.........
'


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107
[10/26, 1:26 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_26_*


..........Gyaran murya ya Wanyi bayan yaja wasu seconds yana sauraren yanda take sauke ajiyar zuciya a jajjere.  Bazaki daina wannan kukan ba wai? . Ya faWa a hankali tamkar ba shi ba...
? ? ?  Na daina .
Ta bashi amsa wani kukan na sake kufce mata. A karon farko taji yayi murmushi har tana iya jiyo sautinsa a cikin kunnenta, ya Wanja numfashi da sake sau?a?a muryarsa  Ya isa nace ko. Ki Wauka ruwa ki wanke fuskarki zan ?ara kira .
? ?? Cikin jan numfashi tace,  Nace fa na daina Yaya . Dan haka kawai take jin daWin yanda yake mata magana da lallashi.
? ? ? ??  Ni banji kin dainaba ai, tunda ga hawayenki ina gani na sauka a z.... cikin sauri ya haWiye sauran maganar da dafe goshinsa yana cije lips Winsa jin zai saki layi. Itama da ba wani gama fahimtar maganar tasa tai ba cikin rawar murya tace,  Yaya dan ALLAH ka faWama Abie zan dawo Malaysia, idan nice nace zaimin faWa shi da Mamie .
? ? ? Furzar da numfashi yayi, cikin Wan kaurara muryarsa yace,  Bazan sanar musu ba, kuma kema karna sake naji kin sanar dasu wani abu ok .
? ?  Amma Yaya kag.....
 Umarni ne ba shawara ba . Yay saurin katseta. Baki ta tura da hararar wayar kamar yana gabanta,  To nidai bazan koma gidanka ba, sai dai na koma gidan uncle Jafar da zama (?an uwan Mamie da abie ne).
? ? ? ??  Ashe kuwa zan zane miki jiki da bulalai .
??  To ni Yaya ya kake so nayi? Sai na dinga zama inda ba'a son ganina kamar wata mara gata .
? ? ?  Waye baya son naki? .
?  Matarka mana. Kuma ALLAH idan bata fitamin a ido ba zan fito mata da ainahin kalata, dan zan koya mata hankali...
? ? ? ? Dariya ce ke son kufce masa, sai dai ya ri?eta ya dai saki murmushi.  Uhuyim! Ke har wata kala ce da ke ashe? To faWamun yaya kalar taki take dan mu kiyaye ni da matata .
??  To ni ai bance kai ba .
 A idan zaki koyama matata hankali ai dole ina ciki. Kinga gara mu kama kammu kar truth color Winki ta samu barin Nigeria auntynmu .
? ? ? ? A yanda yay maganar ya saka Anam fashewa da dariya.  Oh oh ya kaga Anam Auntyn su Yaya, gaskiya kowa zaiji a jikinsa ne, yanda kake mana mazurai nawa sai yafi ALLAH Yaya . Sai ta ?ara ?yal?yalewa da dariya.
? ? ?? Kansa ya Wan girgiza da shafawa yana sakin murmushi, yasan ta iya surutu, sai dai bata taSa sakewa da shi ba irin haka. Sai dai yaji surutunta da wani. Ya ?ara sakin murmushi da fesar da numfashi a hankali yana lumshe idanunsa da sake lafewa cikin kujerar falon daya kasance masaukinsa. Haka kawai ya tsinci kansa cikin nishaWi dayin wayar tasu......

? ? ?? Yayin da Anam da Shareff ke waya anan acan gidan Mommy ce ke neman wayarsa a fusace saboda hukuncin da Daddy ya yanke cewar Anam bazata bar gidan Shareff Win ba kamar yanda suka bu?ata har sai ya dawo kamar yanda shima ya bu?ata. Amma sai ta?i samunsa anata nuna mata waya yakeyi. Ranta ne ya ?ara Saci ganin mintunan dake ta ?ara tafiya amma ana sake jadadada mata ana amfani da layin. Ta tura massege babu reply. Ga Fadwa nata musu kuka ita indai Anam zata koma mata gida to ita bazata koma ba..
? ? ?  Wai ni yaron nan da ubanwa ma yake waya hakane? K Hussaina jeki ki gano min Daddynku waya yakeyi .
?? Mi?ewa Hussaina tayi tana amsawa da to ta fice. Mintuna kaWan ta dawo ta sanar mata ba waya yake ba, hira yakeyi ma shi da Abba.
?  Kai! To da ubanwa yaron nan ke waya? .
Kuka Fadwa ta sake fashewa da shi.  Wlhy yanzu haka shegiyar yarinyar can ce ta kirashi tana ?ulla mana sharri a wajensa. Na tsaneta, bana sonta. Idan ta koma min gida saina kasheta .
? ? Shigowar Gwaggo falon ya hana Gwaggo Halima da Mommy bama Fadwa amsa. Takai zaune tana murmushi idonta akan Fadwa.  In dai bazaki kiyayi gaggawa akan al'amuranki ba kuka yanzu kika fara shi. Da kinyi ha?uri kin cigaba da jiran nawa shirin da ba'akai ga haka ba. Ku kuma kun biye mata. Duk yanda kuke tunanin yarinyarnan tabar gidan Mustapha da ?arfin tuwo bazai yuwuba, wannan kuma zancen ita ta zubda ciki da kuka ?ulla ?ara kusantata ma da gidan kukayi tunda gashi su Muhammadu sun tabbatar muku yanzuma ta fara zama. Duk wanda ya baku shawarar juya zancen zubewar ciki da ita ta zubar ya baku gurguwar shawara ne ga tabbaci kun gani .
? ? ?? Mommy da takai zaune cikin sanyin jiki da maganganun Gwaggo ta dubi Gwaggo Halima.  Maganar Gwaggo haka take Halima. Munyi kuskure nima na fahimta. Da Fadwa ta sanar mana zatai hakan ya kamata mu dakatar da ita mu fara yin nazari, tare da bincikarta wanda ya bata shawarar yin hakan tunda mun san zubewar cikinta bashi da ala?a da yarinyar da gaske .
? ?? Itama Gwaggo Halimar ajiyar zuciyar ta sauke. Sai kuma ta jinjina kanta,  Hakane Gwaggo anyi kuskure, ba kuma kowa ya jawo hakan ba sai Fadwa da shegen gaggawarta. Na faWa mata ta kwantar da hankalinta mu jira naki shirin amma rashin ha?uri yasata yanke wannan hukuncin. Gashi yanzu bai haifar da Wa mai ido ba tunda abinda take son yay nesa da ita da mijin nata damu baki Waya bai tabbata ba. Kuma tabbas zaman yarinyar nan cikinmu ba alkairi bane,? na tabbatar yanda bamu ?aunar ubanta shima bazai taSa son mu ba, amma ya kawota cikinmu saboda sharri irin na Wan uba da baka ganesa sai ALLAH kawai. Gwaggo kiyi ha?uri, yanzu minene mafita? .
? ? ? Baki Gwaggo ta taSe.  Toni mizance yanzu kuma. Nawa shirin ma ai kun ruguza da shirmen ?arku. Sai kubar yarinyar ta koma gidan kamar yanda Muhammadun ya faWa. Zanje na sake sabon shiri a kanta dan wannan karon dole ne muyi shirin da zata koma inda ta fito kuma har abada bazata sake dawowa ba. Kai bama ita da suka haifa ba, har Usman da Maryam (Aunty mimi) bazasu sake waiwayo ?asarnan ba har abada balle ita karan kaWa miya .
? ? A take fuskokinsu suka washe da murmushin jin daWi. Fadwa tace,  Amma ni dai gaskiya ayi da sauri. Dan wlhy idan ina ganinta a gidana ji nake kamar na sha?eta ta mutu. Bana son Soulmate ya dawo ?asar nan tana gida na .
? ? ??  Batun kafin ya dawo ?asar nan bazai yuwuba. Domin kin Sata komai ga shirin yin hakan kuma ai. Dolene muyi Sadda kamar da zasu cire SaranSaramar da kikai a ransu gaba Waya daga nan har zuwa lokacin bikin Maheer, so nake da bikin idan sun zo su tattara ?arsu su wuce yanda bazasu sake dawowa cikinmu ba har abada. Idan kuma kika ?ara yin wanu shirme to kiyi kuka da kanki bani Hannatu ba kuma .
? ?? Baki Fadwa ta tura gaba sai dai batace komai ba. Nan su Mommy suka shiga jadadada mata ta kiyaye kar kuma a sake samun wata matsalar kamar yanda Gwaggo ta faWa. Idan tai ha?uri komai zai zama labari dan suma basu da burin daya wuce Anam ta bar gidan ai. Mi?ewa Gwaggo tayi,  To bara nayi nan karma wani ya shigo ya ganni. Shima kuma Mustapha kar wanda ya kirasa akan maganar mu jira muga ko wani zai sanar masa a cikinsu .
?? Duk sun gamsu da hakan. Daddy dake bakin ?ofar yaja da baya a hankali yana ?o?arin danne Sacin ransa. Dama yazo ne dan ya sake kwantar ma da Fadwa hankali da nuna mata tabar zargin kowa akan zubar cikin ta Waukesa matsayin ?addara. Amma sai gashi yaji ainahin abinda ma ke faruwa. Bai bari Gwaggo data fito tana murmushi ta gansa ba, sai ma ya juya yabar wajen ya fasa shigar...

? ? ? ? Washe gari Daddy ya sakasu komawa can gidan Fadwa na Wacin ran kasancewa da Anam. Khaleel ne ya Wauke su su huWu har mai aikinta dan maigadi shi tun jiya ya koma. Anam tai murmushi tana kauda kanta gefe ganin uwar hararar da Fadwa ke zuba mata kamar idanunta zasu zubo ?asa. Sosai murmushin ya ?ular da Fadwa, sai dai batai magana ba har suka iso.?
? ? ? ? Kiran da Abie yay ma Anam a waya ne ya sata dakatawa su suka shige su uku. Itako ta tsaya anan jikin motar Shareff dake lulluSe tana amsawa. Ta jima tana wayar kafi. ta nufi ciki itama fuskarta ?awace da murmushi. Matar gidan kawai ta samu a falo zaune ?afa Waya kan Waya tana jijjigawa da yanka apple. Sai mai aikinta dake gyaran falon. Yi tai kamar bata ganta ba tai ?o?arin wucewa........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [10/26, 1:26 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_27_*


..........A hankali ta ajiye wu?ar tana murmushi, ta mi?e cike da isa da izza tana magana da shan gaban Anam,  To ?ar wasa da biri, ya akai ke kika zama birin kuma a hannun ?an wasa? .
? ? ?? Idanunta dake cikin gilashi ta Wago tana kallonta, ta saki Wan murmushi da kauda idanun kamar bazatace komai ba. Sai kuma ta hurar da numfashi da sake maida kallonta gareta.  Mi kikeci na baka na zuba Madam. Da Juwairiyya kike tare fa, _Juwairiyya Anam Usman MD Shareff_ bana gaggawa akan al'amarina, sai dai ina bama ma?iyi damar da zai sharemin hanyar fagen isar da sa?ona. Su kin faWa musu ni na zubar miki da ciki right? Tom ki jira shi kuma mai cikin yazo ya Waura bincikensa akan yanda akai na zubar Win, daga haka game Win zai fara ok! . Ta ?are maganar da kashe ido Waya ta rabata ta wuce tana dariyar rainin hankankali.
? ? ? Wani irin bugawa ?irjin Fadwa ya shigayi da sauri-sauri, tabita da kallo harta shige. Juyawa tai ta kalli mai aikinta, ganin aikinta take hankalinta baya kansu tai saurin barin wajen ta nufi bedroom Winta. Kai kawo ta shigayi cikin tashin hankali, dan da gaske kalaman Anam sun mugun dukanta, kanta ya kulle harma ta rasa kalar tunanin da zatayi. Tayi waya da Shareff a daren jiya amma bai nuna mata komai ba akan maganar rigimar zubda cikin balle tace ko Anam Win ta sanar masa ne. (To mi yariyarnan take nufi?) ta tambayi zuciyarta batare da tasan ta inda amsa zata fito ba. Ganin ta rasa ina zata kama ta yanke shawarar kiran Sima, dan tana da basira sosai, tasha warware mata ?ulluka da ita ta gaza kuncesu musamman da abokan hamayyarta irin su Anam Win......

? ? ?? Sima tazo, sai dai Fadwa ta jata sun fita can garden Win gidan dake bayan sashen maigidan saboda kar a ?ara maimaita irin na ranar. Acan suka tattauna. Har Sima ta wuce Aysha da Anam basu ma san da zuwanta ba dan suna can suna kwasar barci. sai yamma sosai suka tashi saboda saurayin Aysha daya kira ta zai zo.....

*******************

? ? ? ? ? Tun daga waccan ranar Fadwa bata sake shiga sabgar Anam ba. Itama Anam Win bata shiga tata ba aikinta ma ya Wauke kaso mafi yawa na hankalinta. Babban burinta tayi ta kammala tabar Nigeria ta huta. Bata sake waya da Shareff ba tun waccan ranar shima. Sai dai taga sunayi da matarsa wadda in ta gama Aysha kawai take cewa Shareff Win na gaidawa. Takanyi murmushi a duk sanda hakan ta faru, duk da kuwa a ranta tanajin zafi da haushinsa. Sai dai takan ce inma baice yana gaida tan ba sai me.

&A ranar wata alhamis da tai dai-dai da zubewar cikin Fadwa Daddy yay kiran Aysha da Anam akan su samesa a gida. Daga wajen aiki Anam ta wuce, inda ta samu Aysha tuni tana can. Basu sami zama dasu Daddy Win ba sai bayan sallar isha'i. Cikin kulawa su Abban ke tambayar su babu wata matsala dai ko?. Murmushi Anam tayi, dan kai tsaye tambayar tafi ?arfi a kanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login