Showing 81001 words to 84000 words out of 194140 words

Chapter 28 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3319

kore duk da a cikin gilashi suke. ?auke idanunta tai tana taSe baki da juyasu cikin salon ko'a jikina. Numfashi mai Waci ya saki da ?o?arin dakatar da Fadwa dake Wan jan hanunsa.
? ? ??  Shiiii!!
? ? Ya faWa cikin wani salo yana Waura yatsansa akan bakinta da kashe mata ido Waya wanda komai ya ?ara faruwa akan idon Anam data Wago. Wayarta dake ring ta Waga da kaiwa kunenta ta sakin murmushi da ajiye ledar hanunta ta nufi hanyar bedroom Winsu cikin ?ar sassarfa.
? ?? Khaleel da sai yanzu ya lura da ita ya ?ara sakin ?ar dariya dan duk zatonsa shi kunyace itama ta sakata yin hakan. Ledar data ajiye a wajen ya Wauka yana faWin,  ?ar ficikar nan mi kika samo mana haka ne? . Maganar tasa ce ta saka Fadwa saurin juyowa dan itama bataga Anam Win ba, a yanzu kuma har ta shige abunta. Ta buWe baki zatai magana Aysha ta fito daga kitchen Wauke da tray. Kai tsaye gaban Shareff da yakai zaune cikin kujera ta dire.
? ??  Yayanmu sannu da zuwa kazo lafiya? Ya hanya? .
?? Kanta ya shafa kawai batare da yace komai ba. Hakan ya sakata sakin murmushin jin daWi, ruwan data tsiyaya a kofi ta mi?a masa. Ya karSa idonsa akan Fadwa da ita sam bata da niyyar hakan ma a garesa... Khaleel daya fahimci kallon da Shareff Win yay mata ya dubeta shima.  Madam kina tsaye Aysha ta kwashe ladan daya kamata ki samu, anya kuwa bazamu ?aro amarya ba a gidan nan dan ba'ai mana tarbar data dace ba .
? ? ? Har ?asan zuciya maganar Khaleel ta soki Fadwa, ta kalli Shareff dake shan ruwansa tamkar baya jinsu dan hankalinsa na kan tv ne, kallonta ta maida ga Khaleel cikin haWe fuska.  Yaya Khaleel wane fatan tsiyane wannan dan ALLAH da yammacin nan? .
? ? ? ?? Zama yay yana faWin,  Naga kamar haka ya kamata muyi ne ai hajjaju, idan kuma baki son amarya sai ki gyara kurenki da wuri . Da gaske magana ya faWa mata a kaikaice, amma kuma cikin wasa da murmushi Aysha na tayasa da dariya. Hararar Khaleel Win tayi, a karo na farko taji tsanarsa, sai dai batace komai ba taje kusa da mijinta ta zauna fuska a Waure. Kofin hanunsa ya ajiye yana mi?ewa, bedroom Winta ya nufa yana faWin,  HaWamin ruwan wanka, ke kuma Aysha kuje ku gyaramin side Wina .
? ? ?  To Yaya .
Aysha ta amsa cike da girmamawa. Matar gidan kam takaicin Khaleel ya hanata amsawar, sai dai ta mi?e cike da isa tana gallama Khaleel Win harara tabi bayansa. Daga Aysha har Khaleel sunga harar, tana shigewa Aysha tai dariya.  Yaya Khaleel ka sakama Aunty Fadwa jin haushin maganarka fa . Cikin halin ko'in kula ya Wage kafaWa da taSe bakinsa irin I don't care Win nan. ?ar dariya Aysha ta ?ara saki da mikewa zata nufi waje dan kiran Anam ya sanar mata tana ciki ta shigo...
? ? ? ?  Tabbas na kusa fara shukama Khaleel rashin mutunci a gidan nan in har yana min wannan maganar banzar . Ta faWa a fusace tana shigowa Wakin, dai-dai Shareff na ajiye agogonsa daya cire saman mirror Winta idonsa akan wayarta dake ma?ale a Wan sama. Video take Wauka zatai posting a tiktok ihun Aysha ya sakata fita, ALLAH yasota wayar ta gaji ta rufe kanta. Jin bai tanka mata ba ta ?ara maimaita abinda ta faWa tana kallonsa. Yanzu dai ya juyo ya kalleta sai dai baice komai ba ya Wauke kansa yana ?o?arin jan necktie Win wuyansa.
? ? ?  Soulmate kanaji fa ina magana . Ta faWa a shagwaSe da rungumesa ta baya. Kamar bazai tanka mata ba, sai kuma a ta?aice yace,  Miye nawa, maganarku ce .
? ? ?  Hakama zakace? .
?? Ta faWa tana juyowa gabansa. Idanunsa ya Wan lumshe ya buWe akan lips Winta, sai kuma yay ?o?arin kaudawa amma ta ri?o fuskar tasa, bai samu damar cewa wani abuba ya haWe bakinsu.....

??? ? ? Aysha ko koda ta shiga Waki sai ta samu Anam du?un?une cikin bargo, tana taSata taji zafi sosai a jikin nata zazzaSinta ya dawo. Sannu tai mata, ta maida mata bargon ta lulluSa mata. Ita kaWai taje tai gyaran, hakan ya sata jan lokaci bata gama ba duk da babu datti sosai saboda sukan gyara lokaci-lokaci. Tana cikin saka turare Shareff ya shigo sanye cikin jallabiya fara tas. Sannu ta masa, ya amsa mata da kai yana bin falon da kallo. Baiyi magana ba dan komai ya masa yanda yake so, ya wuce bedroom Winsa baifi mintuna uku ba ya fito ya sake ficewa. Itama kammalawa tai a gurguje ta fito dan kiraye-kirayen salla aketayi.
? ?? Ita ta tada Anam sukai salla, suna idarwa ta koma gado ta kwanta. Kyaleta Aysha tai sai da aka ?ara kiran sallar isha'i sannan ta sake tadata. Koda suka kammala babu yanda batai da itaba akan suje falo taci abinci tasha magani amma ta?i. Dole Ayshan ta barta ita ta fito.? Fitowar tata kusan dai-dai ta fitowar Fadwa daga kitchen tare da mai-aiki. Sannu tai musu dan suna faman shirya abincine a dining, itama tayasu tayi, suna tsaka da shirya abincin ya shigo falon yana waya. Kai tsaye dining Win ya nufo dan yana son ya Wanci abincin yaje ya kwanta da wuri a gajiye yake matuka. Mai-aiki tabar wajen da sauri saboda hararar da Fadwa ta zuba mata. Aysha dai kujera taja masa baya. Zama yay idonsa akan matarsa dan sabuwar kwalliyar tata ta masa ?yau sosai. Ta Wan du?o ta sumbaci gefen fuskarsa. Hannu yakai ya Wan shafi tata fuskar ya cigaba da wayarsa. Aysha dai ta Wauke idonta a kansu tun sanda Fadwa takai masa kiss........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [10/26, 4:55 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_30_*


..........Ganin tanata bubbuWe abincin tana nuna masa ta kurma yay mata nuni da fruit salad kawai. Ta nuna masa abinci, yay mata alamar 1spoon kawai. Yanda ya bu?ata haka tai masa, sai dai tasa masa haWin salad a gefen shinkafar da Wan yawa saboda tasan yafi bu?atar hakan. Da idanu yay mata alamar  thanks ta sakar masa murmushi.
? ? ? ?? Sun fara cin abincin yay sallama da wanda suke wayar ya ajiye. Harya maida hankali ga abincinsa ya Wago ya kalla Aysha.  Ina Anam? . Ya faWa a ta?aice.  Yaya tana Waki bata da lafiya, nayi-nayi ta taso taci abinci amma ta?i kuma ko magani bata sha ba . Idanu kawai ya zubama Ayshar, sai abincin dake bakinsa da yake taunawa a hankali. Sai kuma ya janye kamar baiso yace,  Kiramin ita . Mikewa Aysha tai da faWin to.
? ? ? Da ?yar ta taso Anam, amma da tace bazataje ba ita abarta. Sai da Ayshan tace,  Kin san dai zai iya zuwa har Wakin nan ya Sata miki rai ko . Kamar bazata tashin ba sai kuma ta tashi tana Sata fuska ga idanunta jazur. Ya Wan juya musu baya, dan haka har suka ?araso wajen bai Wago kansa ba. Sai da Fadwa tai magana idonta akan Anam datai gefe da fuska sannan ya Wago. Kallonta yay da ?yau ya janye idanunsa. Hakan yasa Fadwa sake yin magana cike da kissa.  Baki da lafiya kuma sai kije ki kwanta da ciwo a Waki Anam? .
? ?  Uhhm .
Kawai Anam Win tace a ta?aice, amma ko kallonsu ta?i yi daga ita har mijin nata. Murmushi Fadwa ta sake saki a zahiri, sai dai a ranta daWin damar data samu takeyi, cikin sake sakin fuskarta tace,  Kije Wakina saman mirror cikin First aid box akwai maganin zazzaSi sai ki duba wanda zaki iya sha .
? ? ? ? Yanzu kam sosai ta juyo ta zuba mata idanu, mamakin kissa da sabon salon Fadwan fes a kan fuskarta, sai dai kafin tace wani abu Shareff da yay kamar bayajinsu ya katseta.  Ki wuce ki Wakko kizo kici abinci kisha . Baki ta buWe zatai magana sai kuma ta fasa, ta jefama Fadwa dake murmushi har yanzu wani kallon banza ta wuce zuwa bedroom Win nata da yau ne karon farko da zata shigesa. Sai da ta gama ?arema Wakin kallo tana taSe baki sannan ta nufi mirror zuciyarta na ?o?arin danne abinda ke taso mata saboda kayansu data gani a watse a ?asa da saman gado alamar ansha bidiri dai. Magunguna ta samu zube akan mirror Win wanda har ta Wauke kanta ta kasa sai da ta sake kallonsu.
? ?? Wani irin mummunar bugawa ?irjinta yayi lokacin da idonta ya sauka akan sticker Win Waya daga cikin magungunan. Batama san sanda tai wurgi da maganinba ta fasa ?ara dayin tsalle gefe jikinta na ma?yarkyata. Aysha da Fadwa har rige-rigen isowa Wakin suke. Yayinda uban gayyar ya shigo a ?arshe fuskarsa a haWe. Aysha dai dama kanta tayi, Fadwa kam dariya ta fara sai dai shigowarsa ya sata gimtsewa da sauri itama ta nufi Anam Win. Da robar maganin data cillar yaci karo, ya Wauke kansa da maida dubansa gareta saboda abinda take faWa tafukan hanunta rufe da fuskarta ta?i yarda Aysha ta buWe.
? ? ?  ALLAH ya isa! ALLAH ya isa ?ar iska wayyo Mamie na ban yafe ba ban yafe ba.....
? ?  Ikon ALLAH badai mu bane ?an iskan ko Anam?! . Fadwa ta faWa cikin tafa hannaye da nuna damuwa na makirci saboda ganin ya shigo. Shi kuma Wakin yabi da kallo har idonsa ya dawo kan robar data cillar Win, baima san sanda yakai hannu ya Wauka ba yawun bakinsa na ?o?arin kamewa. Idanunsa ya rumtse da ?arfi ya buWe akan Fadwa ransa a Sace. Sai da gabanta ya faWi ganin yanda idonsa ya kaWa yay jazur cikin lokaci ?an?ani.
? ? ?  Kamata ku fita! .
Ya faWa cikin bada umarni ga Aysha. Hanun Anam daketa faman jera ALLAH ya isa har yanzu ta kama suka fice. Sai da suka fice ya tako ya zauna a bakin gadon ya dafe kansa bayan ya ajiye maganin gefensa. ?o?arin danne tsoron dake faWi a ranta tai ta nufesa, cike da kissa takai hannu kan kafaWarsa.  Soulmate wlhy na man....
? ? ?  You're vary stupid da zaki faWamin kin manta. Kinsan suna shigo miki Waki zaki ajiye waWan nan abubuwan a inda idonsu zai gani. Koke da kika saka kanki ajiyewar dole ne sai kin bar stickers nasu a jikinsu saboda baki da hankali!! .
? ? ? ?? Yanda yake masifa ba ?aramin bugu zuciyarta ke mata ba. Ta shiga girgiza masa kai dan yana yine kamar zai mareta. Ta matso da nufin rungumesa ta basa ha?uri ya tureta ya fice. A falo ya sami su Anam har yanzu tana faman kwarara ALLAH ya isa, Aysha na tambayarta wai miya faru ta kasa bata amsa.
? ??  Shut up!! stupid! .
Ya faWa a tsawacen daya tilasta Anam gimtse bakinta da janye hanunta dake akan fuskarta har yanzun. Da sauri ta sake maidawa ta rufe ganinsa tsaye a gabansu.  Idan kika ?ara wani magana anan saina mareki, dalla kuwuce kuci abinci . Kusan a tare duk suka mi?e zuwa dining Win, yabi bayansu yana jan tsaki mai ?arfi. Aysha ta zuba mata abincin, jin yanda yaketa faman jan tsaki a jajjere ya sata cin abincin badan taso hakan ba. Laumarta baifi uku ba tai yun?urin mikewa ya watsa mata harara. Da sauri ta koma ta zauna kamar zatai kuka.
? ? ? ? A daidai nan Fadwa ta fito jiki a saSule, sai dai daka kalleta zaka san tayi kuka. paracetamol ta ajiye gaban Anam tana satar kallonsa, fruit Winsa yake sha sai dai fuskar tamkar zatai aman wuta. Kujera taja ta zauna. shiru wajen ya Wauka babu mai ko tari sai ?arar cokula. Anam ce ta fara turo nata dan da gaske zazzaSin nata neman dawowa sabo yake. Aysha ta Salla mata magani ta bata. Amsa tai tasha babu musu, tana kammalawa tabar wajen da Wan gudu-gudu dan karma yace zai dakatar da ita. Itama Aysha sauri-sauri tai ta gama ta gudu ta barsu a wajen......

&&&

? ? ? ? Washe gari duk da ta sake tashi da zazzaSi tana idar da sallar asuba tahau haWa kayanta da suka rage, dan tun dare ta tattare wasu. Tambayar duniya Aysha ta mata akan miye take haWa kaya bata tanka mata ba. Har Ayshan taji haushi tai shiru, tamayi kwanciyarta ta juya mata baya. Koda taji ?arar jan akwati da fitarta bata motsaba tamayi kamar tai barci ne.
? ? Taji daWin ganin babu alamar wani ya tashi a gidan, ko mai gadi ma sai da ta ?wan?wasa masa ?ofar Waki ya fito ya buWe mata da mamakin ganinta da kaya. Sai dai yanda tai kicin-kicin da fuska bai bashi damar mata tambayar dake a ransa ba. Duk da nauyin akwatin nata ga wata jikkar data ratayo haka taita jansa har titi. Hijjab din Aysha ne har ?asa jikinta saboda da kayan barci ta fito. Sai da ta iso har babban titi ta samu napep, ALLAH ya sota ma babu nisa zuwa titin. Kai tsaye ta faWa masa anguwar dazai kaita. Ya faWa mata kuWin tace suje kawai.
? ? ?? Sanda suka iso gidan ba kowama ya tashi ba musamman yara dake hutawa saboda cikin hutu ake. Da mamaki Mom ke dubanta, ta tura baki gaba da faWin,  Mom bani two hundred zan bama maigadi a wajensa na amsa naba mai napep. Komai Mom batace ba ta mika mata five hundred. Fita tai ta kaima baba maigadi amma sai yama?i amsa. Dawowa tai ta bama Mom kuWin tare da faWawa saman three sitters ta kwanta. Mom dai na binta da kallo.  Lafiya da kaya da sassafen nan? .
? ? ??  Ni Mom na gaji dama da zaman gidan can ALLAH. Kawai na taho ne ni tunda Yayan ya dawo ai .
? ? ? ??  Hummm .
Kawai Mom ta faWa ta Wauke kanta. Anam kuwa barcine ma ya Wauketa take a wajen dan jiya kasa barcin kirki tayi, haka kawai ta dinga mafarkin abinda ta gani saboda ta saka abin a ranta harda amai tai kusan sau uku a daren jiya dan ?yan?yami abin ya dinga bata. Tunda take bata taSa ganin halittar namiji ba a rayuwarta koda a hoton ma saboda tsayin daka na tarbiyyar iyayyenta a kanta, duk da kuwa ta tashine a wani yanki da yasha banban da nata. Hatta wayarta tanada matakan tsaro kashi-kashi da idon iyayenta ke akai akoda yaushe saboda bata kariya daga faWawa tarkon musibar zamani na gane-gane dake zama silar watsa tarbiyyar yaranmu da yawa a wannan zamanin ta hanyar waya..
? ?? Ganin barcin nata zaiyi nauyi Mom tace ta tashi ta koma ciki. Batai musu ba ta mike ta shige ciki ta kwanta. Barcin daya gagareta a daren jiya shi ta samu damar ramawa, dan bata farka ba sai kusan sha biyu da rabi. Wanka ta farayi da alwala tai salla ganin one yayi sannan ta fito dan hayaniyar su Fawwaz dake Waukar hankalinta..........
'




_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_31_*



.........Sai ?arfe goma da wani abu Fadwa ta baro sashen Shareff, dan tun a daren jiya ta lallashi abunta ya sakko duk da dai ya?i sakin fuska har yanzun. Amma da yake maza su babu ta ido wani lokacin duk da tsuke-tsuken fuskar tasa hakan bai hanashi ya biye mata ba ya sake murjeta san ransa a daren da safiya ma. Duk kewar kwanakin da sukai ba tare da juna ba sai da ya fanshe kayansa da fatan ALLAH yasa ya samar da madadin abinda ya rasa na tayin cikinsa. A gefe kuma magungunan mata da tasha su Mamah suka Wura mata sumane suka sake susutar da shi ya kasa kauda mata ido.
? ? ?? Ta samu mai-aikinta harta kammaa gyara ko'ina, almajirin ma dake zuwa ya share tsakar gidan har yayi ya gama abinsa ya tafi, dama da sassafe yake zuwa shi. ?an motsin da taji a kitchen ya sakata le?awa. Mai aiki ce keta gyaran kitchen Win. Cikin girmamawa ta gaisheta, ta amsa mata sama-sama da tambayarta mita musu na kalaci.
? ? ??  Hajiya ai baki faWi komi za'ayiba, shiyyasa sai na dafa shayi kawai na soya ?wai .
?? Tsaki taja da buWe kular da ?wan ke ciki. Sai kuma ta juyo tana kallon mai aiki.  Wannan ai shirme ne, Soulmate bazaici ?wai kawai ba. Ita Ayshan yau wani saban salo ne ya hanata fitowa kuyi breakfast Win tare? .
? ? ? ?  Wlhy hajiya ban saniba, badai ta fito ba har yanzu. Itama waccan Win yau banga fitowarta ba .
?? ?an tsaki taja ta wuce store. Ta ?wala mata kira da sauri ta sameta,  Ki soya Irish, kuma ban san shirme karki cika masa gishiri. Sai ki Wumama farfesun jiya dabai ciba zanje nayi wanka .
? ??  To hajiya .
Fita tai batare data tanka mata ba. Itako ta bita da harara tana ?un?uni duk da kuwa ta girmi Fadwa nesa ba kusa ba. Shigewarta babu jimawa Aysha ta fito,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login