Showing 147001 words to 150000 words out of 194140 words

Chapter 50 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3296

ganin Fadwa. A tunaninta kawai ya kwashe sirrinta ya faWama Fadwar ne....
? ? Murmushi yayi da Wan le?a fuskar tata.  Har yanzu fushin ne autar mata? .
? Cin dauriya da son cusama Fadwa ba?in ciki ta saki Wan murmushi. Cikin disashiyar muryarta da tura baki tace,  Ni nace ina fushi ne dama? .
 Uhm-uhm fa, bayan Wazun har ana jeramin ALLAH ya isa da juyamin baya .
? ?? Da sauri ta saci kallon Aunty mimi, sai taga sallama ta sake kabbarawa da alama shafa'i da wutiri zatai, ganin idon Fadwa a kansu sai ta sakeyi murmushi da Wan kallonsa. Sai dai batace komai ba ta janye dan kallonta yake cikin wani yanayi daya saka tsigar jikinta tashi lokaci guda. Shima murmushi yayi idonsa akanta ko ?yaftawa bayayi kamar ma ya manta Fadwa na tare da su fa a wajen, ga Aysha kuma da aunty Mimi.
? ??  Kar dai a sani yarda babu komi aje can ana kuka a bayan idona. Dan naga ke kam baki raina abin kuka .
? ? Cikin Wan tura baki tace,  Kuka ai rahama ne .
 ALLAH? .
Ya faWa cikin sigar tambaya da ?o?arin Wago fuskarta.
? ? Murmushi tai da ture masa hannu tana kauda fuskarta gefe. Yay ?ar dariya kawai da jinjina kansa.
Fadwa daketa ?o?arin danne hawayen da suka ciko mata idanu ta Wan dubi Anaam.  Ya jiki? ALLAH ya ?ara afuwa .
? ? Ciki-ciki ta amsa mata, batare data yarda ta kalleta ba. Dai-dai nan Aunty Mimi ta idar da salla, Shareff ya juya yana gaisheta. Amsawa tai da kulawa tare da duban Fadwa data Wauke kai bata da alamar gaishetan ita. Murmushi kawai aunty Mimi tayi  Fadwa kuna lafiya ko? .
Yitai kamar bataji ba, Shareff ya kalleta cikin Sacin rai a Wan kausashe yace,  Kina cikin hankalinki kuwa? Itace zatama gaisheki? .
? ? ??  Nagafa tana salla ne shiyyasa . Sai ta juya tana gaisheta. Tsaki yaja mai ?arfi, yayinda Murmushi ya suSucema aunty mimi ta girgiza kanta kawai tana amsawa.
? Aysha kanta sai bataji daWin yanda Fadwa Win tayiba. A ganinta koba komai yaci Fadwa Win ta danne ta amsawa Aunty Mimi cikin daWin rai tunda har ta karya ?ancinta ta fara gaisheta, tunda ita ta kasa banbance dai-dai ta gaisheta matsayin babba gareta kuma ?anwar mahaifiyarta. Sai dai batace komai ba saboda Yayansu. Shiru Wakin yayi zuciyar Shareff a Sace. Amma sai ya danne a bisa uzirin suna asibiti, sai dai yaci alwashin taka mata birki dan bazai Wauka wannan banzan halin ba.
? ? ?? Fadwan ce ta katse shirun ta hanyar tura musu basket Win da ta shigo da shi.  Ga abinci nan ALLAH yasa zaki iya ci, bansan a asibiti kike ba sai yanzu da Soulmate ya faWa da an miki wanda zai fi dacewa da mara lafiyan ai .
? ? ? ? Banza Anaam tai mata, sai bayan wasu sakanni tace  Ayya a ta?aice taja bakinta tai shiru.
? ? Matu?a ran Shareff a Sace yake dan har fuskarsa ta nuna hakan, amma tsarinsa na ?in yankema mutum hukunci cikin fushi ya sakashi yin shiru. Aysha ma kai kawai ta girgiza. dan ta fahimci inhar a haka Fadwa tace zata rayu a zaman aure lallai zata wahala. Domin fidda kishin mace ?uru-?uru a ?asar hausa tamkar gogama kanta ba?in fenti ne ga mijin dama kowa, domin al'ummarmu kanyi hukunci da zahiri ne a kowanne al'amari musamman akan kishin gidan malam bahaushe. Aunty mimi kam murmushi kawai tai ta maida hankalinta ga Aysha.
Anaam dai kwanciyarta tai ta juya musu baya ma, a ranta tana ayyana saita koyama fadwa hankali wlhy, dan abinda taima aunty mimi ya matu?ar sosa mata zuciya. Aunty mimi suna hira ita da Aysha shi yana faman latsa waya fuskarsa a murtuke. Sai ya kasance ita kaWaice shiru, sai kuma hakan ya sosa mata zuciya har ?walla na cika mata ido, kiran wayarta da akai ne ya kawo mata sassauci ta mi?e tabar Wakin. Anaam ta rakata da harara, amma sai gilashin idonta ya sirrantasu, juya kwanciyarta tai itama zuciyarta na tauna da raWaWin abubuwa kala-kala, sai dai taji sassauci a ranta a yanayin da Shareff Win ya nuna Sacin ransa ga Fadwa kan abinda taima aunty mimi, tasan kuma bawai ya barta hakanan ba zasuyi mai dalili idan sun bar asibitin.
? ? ?? Shigowar Dr Jamal ce ta saka fuskar Shareff sassautawa. Ya gaishe da Aunty Mimi da juyawa kan Anaam da tambayarta ya jiki sannan suka gaisa da Fadwa da shigowarta kenan. Aysha ma gaidashi tayi. Jan hanunsa yay suka fita, kusan mintuna goma sha biyar sannan suka dawo. Batare daya zaunaba yacema Fadwa ta tashi su tafi dare nayi.
? ? Fakar idon aunty Mimi yayi ya ran?wafa kan Anaam ya sakar mata kiss. Zai ?ara na biyu dakai hanunsa saman ?irjinta tai saurin buge hanun tana waro idanu waje harda ?ar zaburarta. Tsaye ya mi?e yana dariya, sai ko suka haWa ido da aunty Mimi. Juyawa yay da sauri ya fice yana cigaba da dariyarsa.....

*_WASHE GARI_*.

? ? ? ? ?? Sai wajen takwas yabar gidan zuwa asibiti batare da yabi takan Fadwa ba, tun da suka baro asibiti jiya suke tafka rigima da ita, dan kuwa ya mata tatas akan abinda taima aunty mimi, ya kuma tabbatar mata inhar ta ?ara sai ya mata abinda bata taSa zato ko tsammani ba daga garesa.
GargaWinsa ya sakata kwana kuka, ta kira gwaggo halima kuma ta hanyar wayar mmn Abu data kira wayar cikin masu aikinsu aka haWata da maman, zayyane mata komai?tayi, suka haWu sukaita zagin su aunty Mimi wai asiri ne ke cin Shareff Win. Amma zata Wauka mataki ta saurareta.

? Ya iske Anaam Win na toilet tare da Dr Bilkisu tanayi sit bath. Yana iya jin rakin da take zubawa daga nan, ya girgiza kansa kawai da kaiwa zaune a bakin gadon yana murmushi. A haka Aysha ta shigo hanunta Wauke da flask Win tea. Gaisheshi tayi, ya amsa yana kallon flask Win.
? ??  Daga ina? .
 Yaya gidan Dr Bilkisu mukaje amso ruwan zafi anan cikin asibitin .
? Bai sake cewabkomai ba akan hakan. Itama saita ajiye flask Win.
? ?  Kunyi barci dai babu wata matsala ko? .
?  Eh Yaya. Ai da yake a magungunan nata kamar akwai masu saka barci harma makara tayi sallar asuba.
? ? ?? Bai samu damar bata amsa ba suka fito Anaam na tafiya da ?yar. Suna haWa ido ta dalla masa harara dan duk wannan dai bala'in shine yaja mata ai. Shi dai kallonta kawai yake murshi na neman suSuce masa, tana tafiya kamar wata ?ar kaciya. Doctor ce ta katsesa daga kallon nata. Ya Wauke kai suka gaisa. Ba?ani ta ?ara masa na cewar zatama sallamesu amma sai zuwa anjima kaWan dai haka akwai abinda zata Wan jira a kawo mata da zata bama Anaam Win.
? ? A ta?aice ya mata godiya yana maida hankalinsa ga Anaam daketa faman sauke ajiyar zuciya daga kwancen da take ta juya masa baya. Tai musu sallama ta fice tana faWama Aysha taba Anaam Win abinci amma ta fara da tea mai zafi. Kamar jiya dai koda Aysha ta haWa abincin shine ya karSa. Cikin bada umarni yace ta tashi zaune. Taso sharesa, sai dai a yanda yay maganar ya tilastata tashi dole bakinta a sama. Yi yay kamar bai ganta ba. Ya mi?a mata shayin ta amsa kamar zata fasa ihu. Sai da ta gama shanye tea Win tas sannan ya mi?a mata abincin, amma sai tace ta ?oshi. Bai saurareta ba ya fara Wiba yakai bakinta, ta kalesa kamar zatai kuka.
? ??  Nifa Yaya nace na kos... .
? Ta kasa ?arasawa saboda kallon daya wulla mata cikin tsakkiyar ido. Idanunta ta lumshe tsigar jikinta na tashi, dole ta buWe bakin ya zuba mata. A dai-dai nan Dr Jamal ya shigo. Da alama ma shigowarsa asibintin kenan. Sun gaisa ya tambayi mai jiki, bai jimaba ya fita yanama Shareff dariya da sha?iyanci da ido. Bai dai kulasaba shi dai.

? ? ? Karfe kusan sha Waya aka basu sallama. Zuwa lokacin yaje office Win Dr Jamal ya dawo. Aysha ta tattare kayansu shi kuma ya kama Anaam Win da taso botsare, sai dai ya hana hakan ta hanyar tabbatar mata zai Wauketa. Dole ta nutsu tana tura masa baki. Yay murmushi kawai da sumbatar wuyanta. Mintsininsa tai ya dafe wajen yana Sata fuska shima. Sai ta saki dariya da masa gwalo.........
'


*=??=??Za'a koma filin wasa=ش? ? ? ? ??




_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [11/15, 11:19 AM] Marsy=??: BABU SO
Chapter 62

.........A waje suka sami aunty Mimi tare da Dr Bilkisu. Khaleel ne yazo Waukarta ita gida zata wuce. Anaam ta shiga zazzame jikinta a nasa amma ya?i sakinta har sai da ya sakata a mota. Ya ran?wafo zai sumbaceta ta kauce tana faWin  Kai yaya wai bakajin kunyar aunty mimi .?

???Kai ya kaWa mata da lumshe idanunsa  ?ar kaWan .

? Kake jin kunyar tata? . Ta tambaya cikin sigar waro masa idanu.?

 Eh mana ba mamata bace. Ba bu?artar na Soye mata muhimmancin autar mata ai .

????Rufe fuskarta tai da tafukan hannayenta tana murmushi.  Ni dai babu ruwana

??Murmushi yay da sumbatar kunenta. ?arasowar Aunty Mimi wajen ya sakashi Wagowa. Sai lokacin takejin batare da Aunty mimi zasu tafi ba. Fuska ta kwabe da rokonsa zatabi aunty mimi ama yaki. Sai kawai ta kama hawaye.



???&Shiru babu mai magana a motar har suka iso gida. Har mai rake ta gani tana so amma ta gwammace tai ha?uri da tace ya tsaya ya siya mata. Itace ta fara fita a motar tun kafinma ya kashe, daga shi har Aysha suka bita da kallo. A ransa ya ayyana (Ni nasan maganinki yarinya).

??Aysha ce ta kwashi kayansu, a dai-dai lokacin Fadwa ta fito daga sashenta dama tana laSe duk tana kallonsu tun shigowar motar gidan. Tayi ?yau cikin kwalliya sai baza ?amshi ake. Tai masa sannu da zuwa Aysha ta gaisheta. Itace ta taya Ayshan kwashe kayan zuwa sashen Anaam Win. Sun sameta kwance cikin kujera ido a rufe kamar mai barci, kuka take son tayi akan hanata bin aunty mimi amma ya?i ya fito, shine tai luff a wajen zuciyarta na suya. Sallamarsu baisa ta buWe idanun nata ba, har sai da Fadwa tace mata ya jiki. Ciki-ciki ta amsa mata, Fadwan ta nuna kamar bata damuba ta sake mata addu'a sannan ta fice.

???Aysha datai tagumi ta girgiza kai kawai. Tashi tai ta fara gyaran sashen duk da bawani datti bane ba. Harta kammala da falo ta koma bedrooms Anaam na'a wajen kwance, Shareff kuma bai shigo ba. Ayshar ce bayan kammala aikin nata ta fito tace mata ta tashi taje tai wanka ga ruwa can ta haWa mata. Batare data tanka mata ba ta mi?e.  Ki fara shiga ruwan zafin kamar yanda doctor tace.

??Kanta kawai ta jinjina mata tai shigewarta. Aysha ta bita da kallo cikin tausayi, dan ita tausayi take bata, saboda ta fahimci abinda Anaam Win ke gudu danta jigata a matu?a a hanun Yaya Shareff Win.

??Shigowarsa ce ta katse mata tunani, yabi falon da take bazama turare da kallo, sai dai baice komai ba yakai zaune.

???Burner Win Aysha ta ajiye da nufar kitchen, babu jimawa ta dawo Wauke da ruwan. Zata zuba a kofi ya karSa goran ruwan, murfin kawai ya buWe ya kafa kai. Bai ajiye ba sai da ya shanyesa tas, da alama ?ishin yakeji dama. Sai lokacin yace,  Tana ina? .

?? Tana ciki yin wanka .

?ofar ya kalla na wasu ?an sakanni, sai kuma ya mi?e.  Ki shirya zuwa anjima saina maidaki gida .

??Da to ta amsa masa. Shi kuma ya shige corridor Win bedrooms Win Anaam. Tana faman ?un?unin ruwan da Aysha ta zuba mata na sit bath yayi zafi da yawa ya shigo, cikin sauri ta juyo kuma a rikice dan babu komai a jikinta. Daburcewa tai gaba Waya tama rasa ina zata saka hannu ta rufe, yi yay tamkar bai ganta ba, ya ?araso cikin toilet Win. Ruwan da take sirkawa ya sakama hannu, ya Wago yana kallonta. Juyar da kanta tai gefe da ?ara tsuke fuska.?

??? Humm ?

Kawai yace ya fara ?ara ruwan zafin.?

? Yayi zafi fa da yawa .

Ta faWa da sauri kamar zatai kuka. Dai-dai nan ya Wago dan ya masa yanda yake bu?ata, da sauri ta yun?ura zata fice ya dam?ota, ?o?arin ture hanunsa ta shigayi tana wani ciccijewa ita a dole bata wasa bace. A karon farko ya saki murmushi, hannun nata ya saki ya dam?e towel Win, ta Wago a matu?ar firgice tana kallonsa. Ido Waya ya kashe mata da cije gefen lips Winsa shima, dole ta kauda kanta dan salon nasa saida tsigar jikinsa ta tashi. Matsota yay tare da ran?wafowa bakinsa saitin kunnenta.?

??? Bakin ya mutu ne ?ammata? .

Fuskarta ta sake kaudawa gefe da son ?wace hanunta. Sai kawai jitai ya since towel Win nata. RuWewa tai, tai ?asa zata du?e ya Wagata cak ya dire a ruwan zafin. Azabar data ratsata ta zafin ruwan ta sakata sakin ?aramar ?ara mai kama da kukan shagwaSa. Matso da fuskarsa yay gab da tata, saukar numfashinsa akan tata fuskar ya sata Wan buWe idanunta dake rufe, dai-dai lips Winsa na sauka kan nata, sai kawai jikinta ya hau rawa. Ya cigaba da binta a wani salo daya saka jikinta saki lokaci guda, sai dai bai samu haWin kanta ba kamar yanda yake bu?ata. Bai damu ba ya cigaba da sarrafata a hakan tunda dai sa?onsa na isa kamar yanda yake bu?ata. Nisan tafiyar ya sakata tuna azabar da tasha a daren shekaranjiya, ga gargaWin doctor na ta kiyaye har sai ciwonta ya warke. Kota warke Win ba bu?ata take ba balle yanzun. Laushin da gaSSansa sukai ne ya bata damar janye jikinta, ta mi?e zumbur jikinta na Sari. Bashi da zaSin daya wuce shima mi?ewar, ta nane da bango tana girgiza masa kai ganin ya Wago idanunsa da sukai matu?ar canja launi yana zuba mata.

???Hannayensa duk biyu ya dafe da bangon tana a tsakkiyarsa. ?asa tai da idanun nata da sauri tana ?ara dam?e towel Win data fisga tun mi?ewarta ta suturta jikinta. ?asa ya farayi da hanun damarsa a hankali har zuwa kan makunnar shower, sai saukar ruwa kawai taji a kansu a bazata harta Wan tsorata babu shiri ta Wago, bazata iya jure kallon cikin idanunsa ba, dan wani irin al'amari daya girmi ?wanyarta take hangowa a cikinsu da har suke neman sare ?arfin gwiwarta, faWawa tai jikinsa kawai ko hakan zai bata nutsuwa. Haka yake bu?ata dama, ya saki Wan murmushi da naWe hanunsa duk biyu a bayanta ya rungumeta ruwan na cigaba da sauka a kansu. Kusan a tare suka saki nannauyan numfashi, cikin dabara ya janye towel Win da taketa faman ri?o yay ?asa da shi, tsam ta matsesa dan bata bu?atar ya ganar mata jiki. Murmushi mai ?ayatarwa ya sake saki da ?ara matsetan shima yana saki wasu zafafan ajiyar zuciya a jere....



????Gaba Waya ya ?ulleta da kunya, tai wuff ta fara fitowa daga toilet Win da alama bakin tsuwar dai ya mutu, sai dai ko gaban mirror bata kai ba shima ya fito. Tana ?o?arin Waukar hijjab dan tasa ya ri?esa, saman gado ya wurgasa tareda Waura mata towel Win hanunsa saman kai ya fara tsane mata ji?a??iyar sumarta.?

??? Har yanzu fushin ne dai baki huceba? .

??Tayi kamar bata jisa ba, sai dai taWan saci kallonsa ta gefen ido fuskarta a kwaSe.?

??Ya Wan Walle mata lips.  Nifa bana son shariya .

Bakin ta dafe da janye hanunsa da towel dake saman kanta zata bar wajen.  Ni karka sake kulani, kuma matarka ta daina shigomin sashe ban son gulma. Kuje can ku ?arata kuma cinye kanku tsabar son kai .

???Dariya sosai taso kufce masa, amma yay ?o?arin dakewa sai dai murmushinsa ya Wan bayyana. Shima ?arasawa yay gaban mirror Win inda takai zaune saman stool tana ?o?arin zuba mai a hanunta. Ta bayanta ya ran?wafa tare da Waura kansa a wuyanta ya dafe duk hannayensa akan katakon mirror Win.?

??? Mi matata kuma tayi? Ko zaki huce haushinnne a kanta. FaWamin, wai *_BABU SO! MIYA KAWO KISHI?_* .

??Dakatawa tai daga shafa man datai niyyar farawa, ta Wago idanunta dake cikin gilashi suka haWa ido ta cikin mirror. Da sauri ta janye nata tana cuna baki gaba.  Yaya kaima kasan SO Win da kishin. Da zaka rarrabe munma wlhy dana biyaka .

????Murmushi ne ya sake suSuce masa, yasa hannu ya karSe man hanunta ya ajiye, sake ?o?arin Wauka tai ya ri?e hannun. Dole ta Wago tana kallonsa, hakan ya bashi damar da yake bu?ata, ya sar?e idanunta a cikin nasa yanda ya tilasta mata tsaiwa suka kurama juna ido, kallon juna suke irin na tsakkiyar idon nan mai ratsa jinin jiki da bargo ya sunce duk wani ?warin laka da jijiyoyi. A hankali lips Winsa suka fara motsawa...

???? Kin tabbatar idan na rarrabe mikin zaki biya ni? .

??Da wani salon zamtowarta jiki a kasalance ta janye idanunta a slowly, shima janye nasan yay da wani salon lumshewa da buWewa tare da mi?ewa da ?yau ya juyota suna fuskantar juna saboda kujerar na juyawa.

?? Yayaaaa! .

Ta faWa a shagwaSe.

? Yayoo .

???Ya bata amsa da sake ran?wafowa akanta tamkar Wazun, banbancin kawai yanzu suna fuskantar junane. Turashi ta Wan farayi amma ko gezau, sai ma hanun daya ri?e ya Waura saman fuskarsa daga gefen kunne.  Idan kin isa kalla cikin idona ki maimaita abinda kika faWa .

???? Ba bu?atar haka ai Yaya tunda nasan kaji. Aysha fa na gidan nan, kaima kuma matarka nacan na jiranka .

?? Uhmm Madam pretender ke kuma budurwa tace ko? .

?? Hu'um nayi me da kai? Kamun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login