Showing 135001 words to 138000 words out of 194140 words

Chapter 46 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3326

laluben abinda zai suturta jikinsa. Rigarsa ya samo da ?yar acan ?asa, baiko saka botiran dai-dai ba ya sauka zuwa gefen gadon. Ruwan daya shigo da shi ya Sallema murfi, ya zuba a tafin hanunsa ya shafa mata a fuskarta dake jage-jage da hawaye. Babu alamar zata kawo numfashi. Ruwan ya gumtsa ya fesa mata a fuska. Gaba Wayanta ta zaburo tare da jan numfashi mai ?arfi. Da zafin nama ya tallaffota ta koma cikin tafin hanunsa,  Juwairiyya! .
Ya faWa cikin sar?ewar harshe...
? ?? Jin bata amsa ba kamar ma ta ?ara koma masa lakaf ya sake girgiza mata kai ta hanyar rike haSarta da sake kiran sunanta cikin nutsuwa.
? ?  K! Juwairiyya K!? .
Siririn kuka ta sakar masa, murya a Washe tace,  Zafi, wayyo Mamie na .
Ta furta da ?yar da buWe idanunta kaWan sai kuma ta maida ta rufe kanta na juyawa kaWan-kaWan.
? ?  Ya ALLAH! ALLAH!! .
Ya faWa da sake girgizatan, sai kuma ya mannata da ?irjinsa ya ?an?ame ya kama hanunta ya fara murza tafin cikin kulawa. Wani bahagon numfashi ta fusga azabar zafi na ?ara ratsata. Sai dai bata da ?arfin koda ?an?amesa balle gane a halin rayuwa take ko mutuwa. Yasan Anaam nada raki, sannan akwai ?arancin ?warin zuciya na Waukar wahala a tattare da ita saboda yanayin rayuwar data tashi. Ita Win ?ar gata ce, rainon madara da biscuits da chocolates=??, bata taSa fuskantar makamanciyar wahala irin wannan ba a rayuwarta. Abinda ta sani kawai taci ta sha ta tafi makaranta, koda ya kama tayi wani aiki bamai yawa bane da zai tabbatar mata da ana wahala a duniya. Gashi kuma yasan baizo mata da sau?i ba sakamakon tunaninsa shekarunta zasu iya Wauka, bai san abun ba'a shekarun yake ba dan ?arfin zuciya da juriyar Waukar wahala babu ruwanta da shekaru...

? ? ?? Sabon ragwanci da raki ya ?ara Sarkewa a toilet yayin yake taimaka mata wajen samun nutsuwa dan ya fahimci wannan itace masalaha ta farko daya kamata ya bata agaji da ita. Kuka take masa sosai irin wanda yafi na farko dan a Wazun wahala ta hanata yin kukan. Yanzu kam saita samu damar Sarje guminta wajen yinsa fiye da abinda takeji. Rashin ?arfin jiki ya tilastata sallama masa dole yana jujjuyata a yanda yake so cikin ruwan zafin. Koba komai ta Wanji sassauci, sai dai hawayeta sun gagara tsayawa dan su kaWai ne abinda take iyayi wajen nuna irin raWaWin da takeji da galabaitar da rayuwarta da yayi. A cikin ruwan ya barota ya fito, ya kintsa gadon ta hanyar canja bedsheet sannan ya koma fito da ita. Har cikin rai tausayi take bashi, duk da ya fahimci rakinta ne gaba-gaba wajen sake girmama narkewar tata. Koma dai minene ai shi ya takaloma kansa tunda yasan hali. Tun yana hasashen zatai ha?uri tai shiru sai saSanin haka ya biyo baya, dan kuwa ?iri-?iri ta hanasu barci sai gabanin asuba da Sarawon yaci galaba a kanta. Kansa ya girgiza kawai, dan bai taSa sanin darun yarinyar nan da rikicinta yakai faWin haka ba sai a yau. Rashin barcin da wuri ya jawo musu makara. Bai fara tashinta ba sai da ya idar da tasa sallar, abinda yake gudunne kuwa ya faru, dan rikice masan ta farayi da kuku wuwu. Haka kawai yake jin nauyi da kunyarta shi kansa, domin yasan dai magana ta ?are tunda a daren jiya ta gama ganin ?arshen girmansa duk da matsayin ?anwa da take da shi a garesa. Da farko ya lallaSata har tai salla, ganin fa bata san zuru ba ya rumtse ido cike da borin kunya ya balbaleta da masifar da bata kai ciki ba, dan da ?arfin hali yake yinta kawai....
? ? ?  Kin isheni fa da kuka. Idan baki rufamin bakinki da kukan banzar nan ba ALLAH yagalgalaki zanyi da safen nan, dan na fahimci kukan naki harda na rashin ?oshin dalilin yinsa...
? ?? Kukan ta sake fashe masa da shi tana du?un?une kanta cikin bargo, dan hatta muryarsa razani take saka mata a zuciya. Tsoronsa takeji mai girma da tsananin shakkarsa. Ta cigaba da hawayenta batare da barin sautin kukan na fita ba sai dai yana jin yanda take jaa da sha?ar ajiyar zuciya tamkar zata shiWe. Tashi yay ya fita, mintuna kaWan sai gashi da kofin shayi. Yasan halin butsutsunta, dan haka ya Waure fuska cikin bada umarni yace ta tashi. Duk yanda taso zama da ?yau domin shakkarsa ta gagara hakan, dole sai jinginata yay da jikinsa zuciyarsa na raya masa akwai matsala kenan. Da kansa ya bata tea Win tana sha da ?yar, ko rabi bataiba tace ta ?oshi. Bai barta ba har sai da ta ?ara sha, ya bata paracetamol dan jikinta akwai zazzaSi. Kwanciya yay da sakata jikinsa yana shafa bayanta, sai kuma ya sumbaci kanta dake a ?irjinsa da ?ara rungumeta da ?yau, cikin lallashi ya fara magana a kunnenta...
? ??  Kukan ya isa haka to mai tsadar tsada uhhmyim. Ko kina so a dinga kiranki raguwa ne? Jarumar mace bata irin wannan rakin da kike yi ai. Bakinki taf da tsiwa amma sai ragwantaka .
? ? Kukan ta sake fashe masa dashi da son turesa a jikinta amma bata da ?arfi, yay murmushi da sake sumbatar kanta.  Oh ashe kinada sauran ?arfi ma na wani zauna kallonki, bara na sake komawa kawai ko zan ?ara farauto baby na uku, dan insha ALLAHU jiya dai na samar da biyu da zakiyi tukuyci da su.........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [11/12, 7:48 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_56_*



.........Bai shigo ba sai da aka idar da sallar isha'i. Ya kwashi ledojin daya bari a mota. Na Fadwa ya fara Wauka ya nufi sashenta. A falo ya sameta zaune cikin kwalliya da waya a hannu. Ga tv a kunne tana faman aiki. Yana mamakin yanda a koda yaushe waya bata barin hanunta, tun baya maida hankali akan hakan har ya fara sosa ransa, sai dai bazaiyi maganaba a yanzu sai anzo gaSar data dace.
? ? ? Fuskarta ?awace da murmushi ta taso garesa. Rungumesa tai da manna masa kiss a kuncinsa na dama. Ya sauke ajiyar zuciya mai ?arfi dan babu abinda yafi bu?ata kamar Wumin matarsa a yanzu. Ya sani ba ?aramar jarumta yayi ba, dan rabonsa da Fadwa kusan sati uku kenan cikin na huWu. Hanunta sa?ale a wuyansa fuskarsu gab da juna. Bakinsu take son haWewa amma ya kauda kai kaWan dan ya tabbata ya biye mata bazai iya ?yaleta ba kuma hakan ba daidai bane ba tunda akwai ha??in wata a kansa bayan ita Win.
? ?? Cikin son basar da ita ya janye hanunta dake sa?ale a wuyansa yana faWin,  Ki shirya abincin . Jiki a sanyaye ta gyaWa masa kai, harya nufi ?ofa ta kasa ha?uri.  Har yanzu baka huceba ko? Kana ganin laifi na! .
? ? ? Tsayawa yay, sai da takai aya ya waiwayo yana kallonta. Tai ?asa da kanta zuciyarta na sake raunana dan da gaske abin ya dameta. Shima Win ta bashi tausayi, dan shi shaida ne Fadwa nada tsoro da tsananin gudun Sacin ransa, wannan halin nata na Waya daga cikin abinda ya saka masa sonta.  Zan iya miki uziri ana yau, amma ki kiyaye dan anan gaba makamancin haka ta sake faruwa ni kaina ban san irin matakin dazan iya Wauka ba har asu kansu, dan bazan Wauka wula?anta matata da hanani zaman lafiya ba a gidana .
? ? ? Bai jira cewartaba ya fice. Ajiyar zuciya ta sauke mai nauyi, zuciyarta na rage cinkushewar da tai......

? ? Idar da sallarta kenan takai bakin gado, muryar Mamie take son ji duk da sun gaisa Wazun da safe. Maimakon normal kira saita ji sha'awar kiranta video call. Tana ?o?arin yin hakan da Sare lollipop sweet takai baki ya shigo Wakin. ?agowa tai suka haWa ido, tai saurin janye nata dan wani irin matsanancin kunyarsa ta tsinci kanta a ciki saboda abinda ya faru Wazun da shi ta yini cikin rai. Inda taken ya ?araso ya zauna kusa da ita gab. Batare data sake iya Wagowa ta kallesa ba tace,  Barka da dawowa .
? ??  Uhhumm .
Ya faWa a miskile idonsa nabin jikinta da kallo. Kaya ?anana ne da sukai matu?ar kama Wan jikinta komai ya fita fili tamkar an zana. Ya janye a kasalance dan dama acan Win ma kwalliyar Fadwa ba karamin tasiri tai a ransa ba. Ya yarda matan nasa duk ?an gayu ne, sai dai Fadwa tafi Anaam son ?yale-?yale, dan da wuya kaga fuskar Fadwa babu kwalliya hakan kuma na matu?ar burgesa. SaSanin Anaam da zai iya cewa bai taSa ganin kwalliya ba a fuskar tata ba, sai dai idan ya manta. Idan son samune itama zai so ta dingayi Win dan yana da tabbacin zata mata ?yau.
? ? ??  Da rana mi kika ci? .
?? Ya jeho mata tamyar idonsa na kallon bakinta dake juya alawar a ciki batare data ri?e tsinken ba. Yanzu ma bata iya ta kallesa ba, ta dam?e wayarta da take juya a hanunta da ?yau. Muryarta can ?asa tace,  Noodles .
? ? ?an jimm yay da tunanin taya ta dafa.  Dami kika dafa to? .
? ?agowa tai ta dubesa da mamaki.  Kamar ya? .
? ??  Nasan baki da gas ai .
?  Nayi amfani da electric ne .
Ajiyar zuciya ya sauke na samun nutsuwa, dan gaba Waya ya shafa'a ne ma, dama yau yaso a siyo mata gas Win a kuma haWa mata tvn ta.. Duk yanda yaso basar da abinda ke tsikararsa ya kasa. ?ara matso jikinsa yay a nata sosai da ri?o hannayenta duka numfashinsa na sauka a gefen wuyanta. A take tsigar jikinta ta tashi, taja jikinta baya zata matsa ya rungumota, kallonsa tai fuska a marairaice, sai dai bazata iya jurewa ba tai ?o?arin rissinarwa amma sai ya hana hakan ta hanyar tallafo haSarta..
? ?  Yanzu tsabar rowa bazaki sammin sweet Win ba? .
Wutar kan Anaam neman Waukewa tai, tsigar jikinta ta tashi har tana ?o?arin yadda alawar babu shiri. Gaba Waya yanayin nasa da muryar dayay amfani wajen mata maganar ya matu?ar rikitata, dan bata taSa jin irin muryar tare da shi ba. Hannu takai jiki a mace zata zare alawar a bakinta ya ri?e hanun tare da matsota suna kallon juna cikin ido.
? ?  A haka nake son sha .
(Ya ALLAH) ta faWa cikin zuciyarta, a zahiri kam tuni idanunta sun fara marmarin firgici da tsantsar mamakinsa. Ya kashe mata ido Waya da sake kusanta fuskarsu, baya ta ?ara jan jikinta ya bita, ta ?ara matsawa shima ya matsa, ta ?ara ya ?ara, sai kawai ta zube a gadon da ?okarin tufo alawar waje kawai a ganinta hakan shine mafita gareta.
? ?? Murmushi ya saki a karo na farko, shanyayyun idanunsa da launinsu ya canja gaba Waya na bin fuskarta da kallo, ya Wauka alawar ya saka a bakinsa ya Salla kaWan.  Ni ban iya rowa ba zan sammiki ya faWa tare da Wage mata gira Waya yana matso da bakinsa gab da nata.
 Ba gashi nan na baka ba . Ta faWa a hankali kamar mai raWa.
 A cikin bakinki nake son sha ni .  Ban yarda ba .
 Ba sai kin yarda ba dama tunda nawa ne .
 Naka? Yaushe ya zam.... Ruff ya rufe bakin tare da tura mata sweet Win a nata bakin, ya haWa da harshenta ya fara tsotsa. Wani irin mi?ewa illahirin gashin jikinta sukai, takai hanunta saman ?eyarsa da nufin janye masa kai hakan ya gagara. Domin wani irin salo yake mata mai narkar da ita, dole ta lumshe idanunta a hankali ta fara bashi gudunmawa. Sai da suka shanye alawar tas a cikin bakinta sannan ya janye. Kanta ta kauda gefe wata irin kunyarsa mai girma na ratsata. Sassanyan murmushi ya saki da le?a fuskartata, tai saurin Waukar fillo ta Wora tana murmushi itama. ?ar dariya yayi da ?o?arin tashi tsaye.  Ga tsoro ga tsiwa, kona dawo mu shanye sauran? .
? ? ? ? Da ?yar ta iya fisgar numfashi ta haWiye, ta bude idanu hannunta dafe da ?irjinta. Dariyarsa ya danne da ?yar yana gyara rigarsa da jifanta da wani kallo daya sata janye nata idon akan sa,  Oya tashi muje cin abinci . Ajiyar zuciyar ta ?ara saki, batare data yarda ta kallesaba ta girgiza masa kanta.  Ni na ?oshi fa .
? ?  Amma kin san zan iya Waukarki daga nan har can kuma akwai Matata .
? ? ? ? ? Har cikin rai maganarsa ta soketa, to ina ruwanta wayace ba matar tasa bace. Ta murgiWa baki a zahiri da Wauke kai gefe tana ?un?uni. (Wani yace ba matarka bace balle ka mana burga). Sarai ya jita, amma sai baice komai ba ya Wan matso kusa da ita. Zabura tai gefe tana tura baki.  To bana tashi ba dai . Hanya ya nuna mata. Hijjabin sallarta ta zara dayin gaba tana kumbura fuska, ya biyota a baya yana murmushi dan ya gama yanke shawarar ayita ta ?are kawai ya tabbata haka shi zai kawo masalaha ta ?arshe da zuciyarsa ke tabbatar masa..

? ?? Sun sami Fadwa harta kammala shirya abinci, a cikinsu babu wadda ta kalli ?ar uwarta, kuma kowacce ta tsuke fuska babu sau?i. Shi dai ya cigaba da shan alawarsa yana ?umshe dariya, a zahiri kam shima tashi fuskar a tsuken take. Fadwa dake zuba masa abinci ta Wago tana kallonsa, da ido yay mata alamar thanks. Ta Wan saki murmushi, sai dai ta tsurama sweet Win bakinsa ido. Fahimtar hakan da yayne ya sashi zarota ya mi?a mata, ?ar kaWan ta rage a jiki yama kusa shanyewa, hannu ta kawo zata amsa fuskarta da murmushi itama Anaam dake Wayan gefensa tai kamar zata Wauka kofi ta tan?waSe hanunsa sweet Win ta faWa cikin miya. Fiskewa tai kamar bataga abinda tai ba, hasalima ta?i kallonsu. Wani irin takaici da ba?in ciki ya turnu?e zuciyar Fadwa, amma sai batace komaiba.
? ? ? Kallonta yay ta gefe ido shikam dai, sai kuma ya maida ga abincinsa guntun murmushi na suSuce masa. Ganin har sun fara cin abincin bata da alamar zubawa ya sake Wagowa ya kalleta.  K bazaki ci abincin ba? .
Fuska ta Wan yatsina da taSe baki,  Ni ban iya cinshi ba . Karon farko Fadwa ta kalleta, itama fuskar ta yamutse baki a taSe. Cikin gatse da jin bazata iya shiru ba tace,
 Sai ki fara koya ai .
Itama a gatsen da taSe baki tace,  Ba bu?atar hakan .
Baki Fadwa ta sake laSewa da Wauke kai abinta. Itama sai ta harareta ta cigaba da buga game Winta.
? ?? Duk yana jinsu amma yay shiru bai sake yin magana ba, sai ma hankalinsa daya maida ga abincinsa hankali a kwance kamar bai san sunai ba. Har suka kammala dai Anaam bata ci ba, shine ya fara barin dining Win ya koma falo ya zauna. Fadwa dake shan lemo a hankali ta saki murmushi, dan da farko tayi zaton zai kama lallashi Anaam Winne kamar yanda ta san itama Anaam Win tayi ne dan ya lallasheta. Amma sai gashi yay biris. Mikewa tai tana tattare kayan da sakin ?ar karamar dariya.  To mudai wannan amarya ta gidanmu uhumm babu alamar ta cika amarya, hausawa na cewa amarya kota buzuzu ce Wokinta ake, sai dai mu gata mutum a namu gidan bata da wani fawa .
? ?? Da gaske sa?on na Fadwa yana isa har tsakkiyar kan Anaam. Dan kuwa da turanci take maganar hakan yasa komai ta jisa. Zuciyarta ta fara luguden dakan fusata da sukar da kalaman ke mata amma sai ta saki murmushi a zahiri. Babu burin zamanta a wannan gidan hakan yasa bata fatan Shareff ya nema wani abu a gareta, dan hatta kissing Winta da yakeyi tayi al?awarin baza'a sake na huWu ba. Sai dai tabbas saita shayar da Fadwa mamaki cikin sau?i batare da ta rasa mutuncin nata da take tattali ba... A yanzu dai batace komai ba har Fadwa na ko?arin barin wajen fuskarta ?awace da murmushi. cigaba da zama a dining Win tai kamar mai latsa waya, a zahiri kam komai ta kasayi tsabar raWaWin da ?irjinta ke mata.....
? ? ?  Amarsu mu kuna lafiya ..
Fadwa ta faWa tana Waga mata yatsu biyu da Wan ran?wafawa ta sumbaci gefen fuskar Shareff. Fuskar tata ya shafo shima yana murmushi. Idanunta da suka ciko da ?walla ta kauda daga kansu, dama ta gefen ido take kallonsu. Jitai bazata iya barmata ba, dan haka ta mi?e tasha gaban Fadwa dake gab da fita...
Cike da salon ?ularwa fuskarta ?awace da murmushi take kallon Fadwa da mamakin yanda ta tareta ya sata diriricewa, to amma a gareta hakan zai zama riba tunda tasan Shareff bazai ragawa Anaam Win ba.
Anaam data gama fahimtarta ta ?ara sakin murmushi da naWe hannayenta a ?irji  Amaryar data kai mace ba'a samunta ta sau?i ai, saboda tsadarta tafi tsada tsada madam, ki rubuta ki aje a duk lokacin dana sallama wlhy sai kin zama ?ar kallo a wajen mijin naki, idan kin isa mu ?ulla . Ta ?are maganar ?asa-?asa tana kashema Fadwa ido.
Yawu mai kauri Fadwa ta haWiya saboda ganin alwashi cikin idanun Anaam, ta saci kallon gefen Shareff sai taga su yake kallo. Murmushi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login