Showing 186001 words to 189000 words out of 194140 words

Chapter 63 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3202

yau sai kuma wata ta tasomin anan Win, kaga zuwan naka yamun daWi ai, dan haka sai ku shirya zuwa dare insha ALLAH zaku wuce na kammala muku komai .
??
Gaba Waya Shareff ya daburce, dan kuwa abinda zuciyarsa ke raya masa Abie ya gama harbo jirginsa ne. Kafin ya samu damar yin wata magana Abie ya mi?a masa file Win hanunsa.  Duk abinda zaka bu?aci sani yana anan. Sai ku fara shiri ni yanzu zanje ana jirana....
Anaam dai kanta a ?asa dan itama ta tsargu, daga ?arshe ma tashi tai tabar wajen kawai, tana mai jin cewa Shareff ya gama da ita kawai. (=?D?kamar ba haka take so ba dama=??)

&&Kamar yanda Abie ya faWa a wannan dare suka wuce Indonesia, basai an tona irin farin cikin da suka tsinta kansu ba a ciki game da wannan tafiya, domin kuwa abin yazo musu ne tamkar wani gift da baka san mizaka gani a ciki ba. Ba wani kaya suka Wiba ba, dan bama su san adadin kwanakin da zasuyi ba. Shareff na Wauke da Muhseenah a kafaWa Anaam na gefensa cikin abaya blue datai mata matu?ar ?yau. Sai ?aramin trolley da kayan Muhseenah sukafi yawa a ciki a hanunta. Dolene su burgeka domin kuwa sunyi matu?ar dacewa da juna.
Sun sami tarba ta mutuntawa ga wanda Abie ya tura musu, ya kwashesu zuwa masauki na musamman. Gidane madaidaici da komai na more rayuwa akwai a cikinsa. Komai tsaf fiye da yanda suke bu?ata, hatta da abincin da zasuci an ajiye. Bayan wanda ya Wakkosun ya gama nuna musu tsarin gidan yay musu sallama ya wuce. Shareff ya rungumo Anaam yana murmushi.  Yarinyar nan Abie ya riga ya harbo jirginki shiyyasa ya turomu nan .
 Ya dai harbo jirginka Yaya, zaka ?ala mun ni salihar nan dani .
Ta faWa tana mintsininsa da dariya. Dariyar shima yakeyi da kaiwa zaune ya Waurata a cinyarsa.  Su saliha anji jiki fa, ALLAH har naji kunya kamar daga nan na gudu da ku Nigeria kawai .
 Kaga sai Mamie da Abie su ?ara yarda bakajin magana .
Kai ya dungure mata da faWin,  Bama ji dai .
Ta ?yal?yale da dariya tana mai Wanewa saman jikinsa. Shima dariyar yake tayata da sake ?an?ameta. Da ?yar ya iya ha?urin sukaci abinci sukai wanka.
Tana zaune tana shayar da Muhseenah ya tasasu gaba yana kallo da murmushi. Birgesa suke matu?a, ji yake kamar ya haWasu ya haWiye kawai ko zaiji sassaucin Wunbin so da kaunar da yake musu. ?agowa Anaam tai cikin Wan waro ido.  Oga karka saka ta ?ware mana . Idanun nasa ya kauda yana mai sakin wani tattausan murmushi. Ta zunguresa da ?afa kaWan, ya sake Wagowa yana kallonsu.  ALLAH murmushi namaka masifar ?yau Yaya MM. Amma baka sonyi .
Wani murmushin ya sake saki yana mai girgiza kai, ya Wan juya idanunsa dake kallon tsakkiyar nata cikin wani salo mai nuna tsantsar ?aunarta dake ransa.  Indai ke kina gani ai ya wadatar basai kowama ya gani ba *_bugun zuciya_* .
Murmushi ta saki itama da gyara Muhseenah datai barci. Fahimtar bazatace komaiba ya sashi amsar Muhseenah Win daga hanunta, shine ya kwantar da ita tare da mata addu'ar barci. Ya Wago bayan tayi barci dai-dai Anaam na shirin barci, igiyar rigar barcin da take shirin Waurewa ya ri?e. Ta kallesa kai a langaSe tana marmar da idanu. Matsota yake a hanakali yana mai narkar da nasa idanun cikin nata, harya haWe jikinsu waje guda. A tare suka sauke ajiyar zuciya, cikin salon shagaltar da ita ya zame rigar saman tai ?asa ta faWi, zatai magana ya Wagata cak zuwa kan gadon yana mai manne lips Winsu waje guda. Dole ta haWiye maganar ta amshe mijinta hannu bibbiyu cike da kewa da tsoron abinda zai iya biyo baya ita dake da ?ar laSuSuwar yarinya (=??=??kuji gulmammiyar yarinya fa).

Wannan dare ya kasance wani dare ne na musamman a cikin darare masu nisan zango. Dan kuwa Anaam da Shareff sun tabbatar ma juna suna kewar junansu mara iyaka. Muhseenah ce kawai ke taka musu birki idan sukai nisa. Washe gari ma tare suka yini manne da juna sai ?ar Wiyarsu sanyin idaniyarsu. Babu mai damunsu koda a waya ne. Zuwa dare suka Wan fita shan coffee.
Sai da suka kwana uku suna hutawarsu ana huWu Shareff ya samu ganawa da wanda Abie ya turosa wajensa. A ranar suka gama komai da shi, ya kira Abie ya sanar masa an gama komai zasu taho gobe. Sai Abie yace suyi zamansu har sai garin ya ishesu dan kansu. Tabb ba'ace suyiba ma sunyi inaga an basu dama. Lokacine da suka kirashi na gwangwaje juna fiye da wanda suka riska a baya. Dan kuwa sabon babin Honeymoon aka buWe tsakanin waWan nan ma'aurata dake jin tamkar su haWiye juna su huta. Basu da wata damuwa saita bama junansu farin ciki, sai Shareff dakan Wan taSa ayyuka ta system Winsa a wasu lokutan. Watansu uku cirrr a ?asar Indonesia kamar wasa, dan da sunce zasu taho sai Abie yace su ?ara dai, sun zagaya wajaje da dama tare da yin hotunan tarihi kala-kala. Zuwa yanzu baby Muhseenah ta ?ara ?yau da girma. Dan har zama anayi tayi Sul-Sul da ita abin sha'awa. Su Abie nata mamaki su kansu. Sati biyu sukai anan Malaysia bayan sun je sunma Aunty Mimi sati guda itama suka nufo Nigeria. Sun bar su Mamie da kewa mara misali, sai dai suma suna shirin zuwa Nigeria Win bikin Amrah da Muzzaffar insha ALLAHU. Dan yanzu sun ?ulle abinsu suma tunda Anaam ta kufce masa ya kama Amrah ya ri?e ram.
Tarba suka samu ta musamman ga zuri'arsu. Kowa sai nannan yake da su musamman Muhseenah. Gwaggo Halima ce dai bata zafafa ba, tana daga gefe dan yanzu ta zama sai a hankali, zaman gidan yay masifar isarta, badan bata samun komai ba, sai dan a girman shekarunta ya wuce na zaman gida. Ga mijinta yana ?o?arin Warewa kujerar mulki dan kowa na hasashen shine zai zama gwamna. A koda yaushe cikin nunasa akeyi shi da amaryarsa ?ar ?walisa. Wannan kaWai ya isa saka zuciyarta a ?unci, balle ga damuwar Fadwa da maimakon sau?i kullum a cikin tashin hankali take, zuwa yanzu ita da kanta ta yanke shawarar du?awa gaban Shareff da Mommy da su Daddy akan su tamaketa Fadwa ta koma Wakinta koda ita bazata koma nata ba, Fadwa na cikin mawuyacin hali na rashin Shareff, babanta kuma yayi al?awarin bazai taSa ro?a ko tilasta Shareff maidataba sai in shine yay ra'ayin hakan a karan kansa. Kasancewar saukar safe sukai zuwa dare suka nufi gidansu daya sha gyara, dama su kawai yake jira da alama. Washe gari sukaje gaida Mommy aka kuma kai mata jikarta dan yanzu Daddy ya basu damar zuwa suga mahaifiyarsu kamar yanda Baban su Fadwa ma ya barsu zuwa ganin Gwaggo halima. Hakan duk ?o?arin Abie ne na ganin dai komai ya wuce. Sosai tausayin Mommy ya kama Anaam, dan duk ta zube babu ?ibar nan tata, tayi duhu sosai. A yanda ta tarbesu zai tabbatar maka ba Mommy Win da bace ba. Muhseenah kam tasha gata a wajenta har da su goyo. Sun shiga sun duba Gwaggo dake kwance ana faman jiyya. Tayi masifar tsotsewa a kwance, Wakin da taken ko shiguwa bayayi saboda warin fitsari da takeyi, masu kula da ita dasu Daddy sukasa aka samo suna biyansu shi da su Abie sai sun gadama suke gyarata. Baba Ibrahim ba zama yakeba shiyyasa, matansa kuma basayi basa faWa masa abinda ke faruwa. Anaam har hawaye tayi kasancewarta mutum mai tausayi, dan duk wanda yaga Gwaggo dolene ya tsarkake sunan ALLAH mai rinjaye akan komai. Sai ya barka yay maka talala kaita aikata tsiyatakun ka a ban ?asa, randa ya shirya dam?arka kuwa hummm. Ga dai Gwaggo a halin ha'ula na jiyya, da za'a bata zaSin mutuwa ko rayuwa zata zaSi mutuwar ko zata huta akan wannan azabar da take a ciki. Sai dai mutuwarma ta zama mai tsada a gareta dan ta?i zuwa kwata-kwata. Kullum cikin hawaye take idan ta tuna irin rayuwar data taka a wannan duniyar, kishi ya rufe mata ido da raWaWin rashin samun haihuwa ta cutar da matan mijinta, bata taSa son su Daddy ba a ranta, kamar yanda uwarsu ma ba sonta tai ba. Kawai dai lumbu-lumbu take mata, dan taso ace ta tarwatsa rayuwar su Daddy ne kamar Umar, yanda itama bata haihu ba su Umma karsu mora nasu ?a?an. Tsanar mahaifiyar su Abie kuwa ta ?ara ?arfine a ranta saboda tausayi da kullum mijinsu ke nunawa a kanta, sai take ganin ai yafi son bebiya ma a kanta, dan bata damu yaso umman su Daddy ba ko karya sotan, ita dai kawai a sota ita Waya. Sai dai kuma har yabar duniya da son bebiyan data tsana Win ya tafi, shiyyasa tafi tsanar su Abie fiye da su Daddy. Babban burinta tarwatsa family din MD Shareff gaba daya, su dinga tsanar juna da sukar juna ta yanda bazasu taSa morar kansu ba kamar yanda itama bata mora zama da shi ba tunda bata haihuba a wautarta, sai dai hakan bata kasance ba da yake UBANGIJI shine mai zartar da hukunci akan ?addarar kowa. Duk ?o?arin ka, duk walarka sai dai kayi a banza a wofi babu abinda ka isa ka saka ko ka hana a karan kanka balle rayuwar waninka. Ba Gwaggo kaWaiba, duk wanda zai sakama ransa ganin bayan wani, ko taWe rayuwar wani, ko ruguza nasarar wani, ko ba?anta hasken fuskar wani, to ya tabbata shine zai dawwama cikin rasa waWan nan abubuwan a cikin nasa rayuwar, dan baka halicci wani ba baka isa zartar da komai a kansa ba sai abinda ya kasance a ?addararsa. (ALLAH ka rabamu da mummunar zuciya, ka nisantamu daga son kammu da son ruguza waninmu. Ka hanamu nasarar cutar da kowa koda a lafazin bakine ko kallo da ido. Duk mai burin taWemu a rayuwa ALLAH ka zame mana garkuwa a tsakaninmu da shi. Ya rabbi ka wajabta tsoranka a zukatanmu da soyayyar ANNABIN mu =?O?
Watansu guda da dawowa Anaam ta fara aiki a company, tana manne da mijinta a ko'ina kenan gida da office. Da safe zasu mi?a Muhseenah wajan Mom, idan sun taso su biya su Wauketa. Aysha da matar Maheer sun haihu kusan lokaci guda, matar Khaleel dama tun suna malaysia ita ta haihu. Ansha shagalin suna yanda ya kamata, zuwa dare taro ya tashi lafiya kowa yana sanya albarka..........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [11/25, 12:21 PM] +234 906 975 1512: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_82_*



.........Ranar wata alhamis dake dai-dai da saura kwana Waya cikar shekarar Muhseenah Waya a duniya su Abie suka iso Nigeria domin halartar bikin Amrah da angonta Muzzaffar. Anaam tayi farin ciki matu?a, dan itace taje tarbarsu da Shareff da Muhseenah. Anaam ce ke tu?i Shareff na kusa da ita Muhseenah a cinyarsa. Sai gwaranci take da tsalle-tsalle a jikinsa ita a dole zatai magana, sai dai kuma babu abinda ta iya sai gunguni irin na alamar yaro mai son surutu. Babu baki amma tayi ?afa, dan kuwa tana tafiya sai dai bata gama nuna ba. Shareff dake dariyar son tura masa biscuit da take a baki ya lakace mata hanci,  Mamana wai dole sai naci biscuit Win nan ne? .
? ?? Anaam dake ?o?arin Waukar titin airport tai dariya da Wan juyowa ta kallesu ta maida kanta.  Kunfi kusa ai,? yanzu da nice da yanzu an fara ?ananun magana, da zaka tsunkule hanun ai data barka ko .
? ??  Oh oh Noorie bana son zuga, Maman tawa zan tsunkula. To an?i .
?? Ya ?are maganar da sumbatar Muhseenah a goshi, ita dai dariyarta take tana ?ara mamu?esa dan tsaye take a jikin nasa tsoronta karta faWi. Anaam data cigaba da tu?inta batace komai ba ta taSe baki. Shiko zaunar da Muhseenah yay.  Sweetheart Wina, idan kinga su Abie ki taka da ?yau dan tun a airport Win nan nake son su san kemafa kin faso munyi ?afa .
? ?? Anaam ta kwashe da dariya tana Wan dukan steering.  Badai girin-girinba ALLAH, kwaje wajen iyayi ku ci da ka .
? ? ?? Shareff ya harareta,  Tufff bakinki ya sari kashi .
Dariyarta ta cigaba dayi ita dai tana ?o?arin yin parking. Koda suka fito kai tsaye wajen da zasu tarbesu suka nufa, kowa ya gansu sai sun baka sha'awa su da ?ar Wiyarsu.
Basufi zaman mintuna goma ba jirgin su Abie ya sauka, suka zuba idon dakon fitowarsu. Shareff na hango su Abie ya sauke Muhseenah, mi Anaam zatai inba dariya ba, ya dalla mata harara da kai mata mintsini ta kauce, su Mamie Winta ta nufa ta rungumesu. Abie dake dariya yace,  Oh oh mamana bata girmaba har yanzu dai . Fuska ta Soye tana dariya, dai-dai nan Idon Abie yakai akan su Shareff. Mamie ya zungura itama. A tare suka sanya dariya.
? ? Mamie tace,  Ayya ana mana yanga da tafiya, to mungani duk da bata nuna ba .
? ? ? ? Shareff dake ?arasowa yace,  Haba Mamie karki bamu kunya gaban ?an adawarmu . Yay maganar da nuna Anaam. Dariya Abie da Mamie sukeyi, Anaam kuwa ta taSe baki da faWin,  Waifa dole da tsiya-tsiya sai an nuna muku sun fara tafiya, bayan basa iya taku goma zai sun faWi .
? ? ??  Adai ringajin tsoron ALLAH hajjaju Shareff ya faWa yana harararta. Nanma dai dariyar sukayi, Abie ya Wauka Muhseenah yana Wagata sama, saita sanya masa kuka ita ?iywa wajen Abbanta zata koma. Ya dungure mata kai,  Haba ?ar daru ni zakima ?iywa, to garama mu daidaita tun anan dan indai nine kinta ganina kenan daga yau .
? ?? Mamie dake dariya tace,  Kaima kenan. Balleni kishiya .
? ? Cike da farin ciki suka bar airport Win, kamar koyaushe sun sami tarba ta mutuntawa gasu Mom. Duk da dama dai Anaam ta shirya musu abinci na musamman a wannan karon da kanta itama. Ranar duk yanda Shareff yaso lallaSata su koma gida ?i tayi, dole ya barsu nan ya tafi shi kaWai ya kwana cike da kewarsu. Dan yasan dai ba sake ganinsu a gidan zaiyi ba sai kuma bayan biki. Hakan yasa shima ya tattaro inasa-inasa washe gari ya dawo nan gida. Sam daga Anaam har Shareff basuyi waniyi niyyar yima Muhseenah birthday ba, amma sai ga bazata gasu Mamie dan da alama da shirinsu sukazo. Anko sha shagali mai ?ayartarwa, aka kuma sha hotuna masha ALLAHU. Ranar sai da Gwaggo Halima tai hawaye, dan haka kawai taji tana taya Fadwa jaje matu?a. Mommy ma dai ba'a barta a baya ba sai da tazo, tunda tabar gidan wannan ne karo na farko da tazo, duk da kuwa kullum cikin yima Daddy waya take da bashi ha?uri kamar yanda Gwaggo Halima kema Daddyn su Fadwa. Da gaske sunyi laushi kowacce burinta a yanzu ta koma gidan mijinta. Shareff kansa da su Maheer kullum cikin bibiyar iyayen nasu suke, dan suna tausayawa Mommy sosai dake zaune a raSe duk da baba Ibrahim yaya yake a gareta uwa Waya uba Waya. itace kuma tace subi umarnibsa na hanawa susai mata gida da yayi, tace zatai ha?uri ta zauna a gidan nasa.
? ? ? An shiga hidumar biki, dan dama dai aunty Mimi sun iso tuni suna Abuja ne gidan yayan baban su Amrah Win. Suma sai juma'ar da akai birthday Win Muhseenah suka ?araso kano, sai dai acan gidan mijinta daya siya shima suka yada zango. Sosai biki ke bada citta, su Anaam ?irjin biki babu zama ko ina sune. Bata da matsala da Muhseenah tana wajen Mamie, dan haka ta sami damar yin komanta hankali kwance har aka kammala biki amarya Amrah ta tare a gidanta da kowa keta sambarka.
? ? ? Sai da Shareff yayma Anaam jan ido washe gari ta yarda suka koma gida. Sati biyu da gama hidimar biki akai taron family. Duk wani da ake bu?ata ya hallara. Tun rabuwar Fadwa da Shareff sai yau ne suka haWu da Anaam dama Shareff Win kansa, dan ya toshe duk wata hanya da zata iya ganinsa kojin labarinsa. Duk ta rame tayi wani irin sanyi. Anaam tayi kamar bata gantaba tanata ma Muhseenah data ma?ale mata wasa, dan kuwa dai yanzu a hanun su Momie take tama yaye kanta, dama Anaam Win ta gaji sai hakan yay mata dai-dai. Fadwa ta tsira musu ido hawaye na silalo mata a kumatu, ji take inama Muhseenah tata ce. Hankalinta bai sake tashi ba sai da Shareff ya iso wajen. Yayi wani fresh da shi ga ?iba da zama alhajin gaske da yayi, sai ?yalli yake cikin shadda irin ta jikin Anaam Win. ko kunya bai jiba ya ?arasa inda matarsa da ?arsa suke. Du?owa yay jikinta yana mai yima Muhseenah wasa tana Sangale masa baki da mi?a hannu ita a dole ta gane Abbanta.
? ?? Anaam ta kallesa da murmushi.  ALLAH Yaya kai ne ka koyama yarinyarnan ?iywa ba wani ba. Ita a dole duk inda ta ganka saita ganeka .
? ? ?  Toya son ranki? Jealousy woman .
Ya faWa yana mai kashe mata ido Waya.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login