Showing 171001 words to 174000 words out of 194140 words

Chapter 58 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3300

matan nasa da har kowacce ta kasa Soyewa. Koda suka kammala Fadwa bata wani jimaba tare da su tai musu sai da safe ta wuce zuciyarta cike da kishin mijinta. Anaam kuwa ta shiga tattare kayan waje guda. Falo suka koma ita dashi, ya zauna a 3sitter tare da jawota jikinsa....
Sai da ta bari sun shagala da kallo yana mai cakuWata a yanda yaso sannan taja numfashi.  Yaya gobe zan koma gun aiki ko? .
Tamkar saukar aradu yaji maganar amma sai ya danne. Yay shiru kamar bai jita ba sai da ta ?ara maimaita masa tana Wagowa ta kallesa. Shanyayyun idanunsa ya zuba mata na wasu sakanni. sai kuma ya dan lumashe da kaWa mata kai kawai. Ta sauke ajiyar zuciya tana mai hamdala ga UBANGIJI.  Nagode Yaya wlhy na zata zakace a'a .
 Humm .
Kawai yace mata.
Tasan ya sha?a dan haka tai shiru, ita dai tunda ya yarda zata koma ai Alhamdulillahi koma mi zaiyi mai sau?ine kuma. Saida ya kammala kallon labarai sannan suka mike. Ta fita domin zuwa tai shirin barci shi kuma ya nufi bedroom Winsa bayan ya bata umarnin idan zata dawo tazo masa lipton. Ya mata hakane dan kartai tunanin ?in dawowar. Kamarko ya sani batai niyyar dawowa ba. Amma babu yanda ta iya kodan son komawarta aiki salin alin tabi umarnin nasa.
Sai da ta shafe kusan mintuna talatin sannan ta dawo cikin zumbulelen hijjab har kasa da cup na lipton. Rashin ganinsa a falo ya sata nufar bedroom Winsa kai tsaye. A bakin gado ta samesa yana haWa wasu takardu da laptap Winsa alamar kayan zuwa office yake tattarawa. Ta ajiye cup din a bedside drawer dake gefensa.
 Jazakallahu khairan .
Cikin jin daWi ta amsa da  Amin ngd .
 Kin rufe falon ko? .
Hakan ya bata tabbacin nan Win zata kwana dai, dan haka ta girgiza masa kanta.
 Okay ki rufe kawai .
Nan din ma kanta kawai ta jinjina cike da tsoro. Sai dai babu yanda zatai dole taje ta rufe Win ta dawo. Ta samesa ya fara shan shayinsa. Ya nuna mata gadon da fadin,  Bisamillah ki kwanta gobe akwai fitar safe. In kuma kikace zaki mun irin lattin da kike mun a gida zan tafi na barki ne .
Baki ta Wan tura masa batare da tace komai ba. Hijjab Winta ta cire ta hau gadon ta kwanta tana mai addu'ar ALLAH yasa kar yace yana bukatar komai. Dan duk da zaren Winkin da kansa ya fita saboda yawan shiga ruwan zafi da takeyi ba ?aramin tsoro da fargaba take shigaba a duk lokacin data tuna za'a iya sake ratsa wajen again. Sauri-sauri tai addu'a ta gyara kwanciya da rokon ALLAH zuwan barci kafin ya kammala shan shayin nasa...........
'


>?#?Abun dariya abun tausai=??



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_74_*



.......Dariya kawai yake dannewa dan sarai duk ya gama fahimtar inda ta dosa. Sai dai shi yasan a yau bawai zai iya ha?uri bane gara ya maidata ?ar hannu a wuce wajen. Amma a zahiri ya basar tamkar bai san mitake ba. Dan koda ya kammala shan shayin toilet ya shiga ya dauro alwala. Shafa'i da wutiri yayi sannan ya hawo gadon bayan ya fita ya le?a tsakar gidan ta windows Winsa na falo. Ganin babu wani damuwa ya dawo bedroom Win shima ya hau gadon ya kwanta. A hankali ya kwanto bayanta yana mai Waga duvet din da taja har saman kanta.
? ? ??  Bana faWa miki ni ba'a juyamin baya a gado ba? .
? ? Shiru tai ita ala dole tayi barci. Yaji a jikinsa pretending ne kawai, dan haka ya fara mata cakulkule. Duk yanda taso fiskewa hakan ya gagara, dole ta fara dariya da ture hanunsa. Bai bartaba har sai da yaga ta juyo yanda yake bukata. Ya haWe goshinsu waje guda yana murmushi.  Ni na rasa miyasa kika rainani .
? ? ? ? ?  Saboda kana mun mugunta mana . Ta faWa tana murmushi.
?  Kin cika tsokana ne shiyyasa .
Hanunsa da yake cusawa jikinta ta mintsina.  Ouch!! . Ya faWa batare daya janye ba. Murmushi tayi zata kauda kanta ya ri?o fuskar. Duk yanda taso ?wacewa babu damar hakan. Dan wani salo ya Wauka wanda yasha banban da karatun farko daya koya mata. Cikin kankanin lokaci ya sakata sakin masa jiki ya fara yanda yake so. Tafiya tayi tafiya sun gama cakuWa juna yanda suke so ya Wauka babban hanyar garden. Ai tuni mutuniyar taku ta fara sakin magiya da ro?o amma ya nuna mata sam yau babu Waga ?afa garden zai sake komawa ziyara. Hankalinta bai kara tashi ba sai da taji yana ambaton addu'a...
? ? ? Wiya kam dai yau ma ta shata, duk da dai ba irin ta farko bace dan babu ma haWi, dan yau ya bita a hankali kamar yanda Dr Bilkisu ta gargaWesa. Yau din ma dai harda kukanta. Amma baiyi nisaba kamar na waccan ranar. Tasha albarka kala-kala tare da daWaWan kalaman da suka sanyaya mata rai raWaWin taji ya raguma. ya taimaka mata ta shiga ruwan zafi kafin su dawo gadon ya bita da tukuycin tausar data sakata yin barci. Ajiyar zuciya ya sauke mai nauyi da sake sakar mata kiss a lips da idanunta yana faWin,  ALLAH yay miki albarka . Daga haka shima ya rungumeta suka lula duniyar barcin tare..

? ? *_WASHE GARI_*

??
Rashin sabon Waukar gabaran gida kafin fita aiki yasa saida taimakonsa dana Aysha suka shirya fita akan lokaci, gashi sai langaSewa take wai jiya ya wahal da ita. Shi dai nashi murmushi kawai, itako tana faman tura baki da tsuke fuska. Kamar kullum tayi ?yau cikin kayan hidimar ?asa, sai dai ta Waura Abaya yau a sama sannan ta naWa veil Win abayar a kanta. ?in fitowa tai har saida ya shiga sashen Fadwa sukai sallama ya fito sannan ta fito suka wuce. A hanya take tambayarsa yaushe zata fara koyan tata motar. Shiru kamar bazaice komai ba. Sai da ya kaucema mai napep Win dake neman shiga masa hannu sannan ya Wan dubeta bayan yaja tsaki da yima mai napep Win da?uwa.
 Mu bari weekend, idan kuma Fadwa ta koya miki to? .
Baki ta tura gaba sai dai batace komai ba. Hakan yasashi fahimtar zancen nasa bai amsu ba. Ya girgiza kai kawai ransa fal mamakin kishin matan nasa. Ita kanta Fadwan daru ya barta tanayi akan fitar tashi da Anaam. Wai sai dai idan ranar girkintane kawai zasuke tafiya tare. Amma ranar nata bata yarda ba. Itama baice mata komaiba yay fitowarsa, to ga Anaam Win ma yace Fadwa ta koya mata mota ta nuna bata so.
Ita ya fara saukewa, da gargaWi mai girma akan Yaseer sannan yay gaba. Ya samu tarba ta musamman a wajen staffs nashi. Inda sukai ?ar gajeriyar walima lokacin break acewarsu tunda ba'ai ta aure ba. Kasancewar ya samu aiki da yawa Khaleel ne yaje ya maida Anaam gida, shiko sai bayan isha'i ma ya kona gidan. Sanda ya iso ya iske komai yanda yake bu?ata, dan dawowar Anaam Win tayi amfani sosai.
Yau Win ma dai yasha sharafinsa, inda mutuniyar tasa taita masa raki, baibi takanta ba, amma yabita a sannu gudun Saro aiki. Washe gari har wani farin ciki takeji zai koma wajen Fadwa ta huta, duk da dai kishinsa na zaune daram a ranta babu sassauci. Safiyar talata sai dai yayma Fadwa ?aramin hauka akan fitarsa da Anaam sannan suka samu dai-daito, dan ta dage bazai Wauka Anaam ba dan ranar girkintane. Amma ganin ya juye mata yanda bata kauna dole tai shiru, ya fita ya barta tana rusar kuka

Haka kwanaki suka cigaba da tafiya, tun Anaam na masa raki a duk ranar girkinta harta fara zama ?ar hannu, duk salon da yazo mata da shi zata amsa kuma ta bashi haWin kai yanda zai samu farin ciki. Babu abinda ya dameta da sabgar Fadwa, abinda ke gabanta kawai takeyi, sai dai kuma bata ragawa idan Fadwan ta shiga shirginta. Dan kuwa saita tsefeta tas ake samun zaman lafiya a gidan. Shareff yayi kurarin yayi masifar akan tsiwarta amma a banza, dan tace in ba'a shiga gonartaba bazata shiga ta mutum ba. Ita kuma Fadwa tsokanar magana ne matsalarta. Komai ta gani saita tanka. Duk kankantarsa sai tayi magana ga Shareff Win ko ga Anaam. Sauki Waya aka samu ta rage kai ?ararsa wajen iyaye, koda yake yanzu fa itada Mommy babu wani mutunci, dan kuwa ranar daya kaisu gidan su duka domin gaishesu Anaam tasha kallo, Mommy ta dinga yamutse-yamutse, abibda ya bata dariya Fadwa zata fara iyayi ita masu Mommy, mommy ta gwaleta. Aiko ta fita baki gumtse tana danne dariya. Tuni ta gudu gidansu wajen Mamie, inda ta ru?un?umesu harda kukanta wai tayi missing nasu. Suma sunyi missing nata matu?a, amma sai suka dinga lallashinta. lokacin da Fadwa da Shareff suka shigo gaida su Abie Win kowa yayi mamaki Fadwa, dan yau babu rashin kunya ta gaishesu da girmamawa saboda tsoron butsutsun Shareff, dan kafin su taho ya buga mata warning bana wasa ba akan su Abie Win. Sai kuma abinda Mommy tai mata a gaban Anaam ya sake dagula mata lissafi.

Zuwansu gidan da kwana biyu maganar auren Bibah da Shareff ta fito, dan kuwa a kwanakin nan dama sunata bugawa ne tsakaninsa da su Mommy, ta kuma tabbatar masa idan yana fa son zama da matansa sai ya auri Bibah, a gefe kuwa burinta ita da Gwaggo ya auri Bibahn su fidda Fadwa da Anaam kuma a gidan dan sun Wau alwashin bazasu barshi zama da su ba.

Wannan maganar aure itace ta tada gagarumar ?urar data tada hankalin kowa a family guda biyu, dan kuwa sar?a-sar?ar tayi yawa ai. Saboda Shareff na Wan gatan duniya sai a dinga haWa masa ?a?an dangi yana aure dai. Mamie da Abie dai basu ce komai ba, sun kuma yima Anaam nasiha akan koda a fuska karta nunama Shareff komai. Taji ciwo a ranta, sannan taci kuka amma sai tabi maganar iyayenta.
A Sangaren Gwaggo Halima kuwa sabon ya?i ne ya tashi tsakaninta da su Mommy, nanfa aka shiga ?ar tone tonen asiri ta yanda har akaima Shareff asirin daya nisantashi da su Abie. Abubuwa dai babu daWi, dan tsabar takaicinsu Daddy har sai da yaji ?walla sun cika masa ido. Gwaggo Halima tace sai Fadwa ta koma gida babanta yace ?arya haramun, idan Fadwa ta rrabuda Shareff ta nema wani uban bashi ba. To itama dai tana son mijinta, duk da kuwa maganar zai ?ara aure yake, kuma da kawarta data san sirrikanta.
Ruguntsumin masifa akeci na ha?i?a a wannan gaSa tsakanin Fadwa da Bibah, Gwaggo Halima da su Mommy da maman bibah. A gefe kuma ga shirye-shiryen bikin Aysha, sai kuma Khaleel da tasa budurwar shima. Sosai hankalin Shareff ya kasu. Ga company, ga rikicin Mommy da Gwaggo data no?e tabar Mommy na raba hali. Ga rikicin Fadwa, Dan ita Anaam da sau?i. Bata fasa komai da take masa ba amma yabar ganin murmushinta gaba Waya itama. Dama zuwa yanzu da motarta take fita wajen aiki kasancewar ta ?ware, dan bai kulla sati biyu yana koya mataba da yake ta saka kanta sai gashi ta iya, idan zasu fita yana gaba tana biye da shi, komuma tana gaban yana biye da ita duk dai dan ta ?ara sanin hanya.
An shiga shagalin bikin Aysha ne cikin ruguntsumin maganar Bibah, amma hakan bai hana Shareff sharWantama matan nasa zuwa taron bikin ba. To Anaam ma basai an sharWanta mata ba. Bikin Aminiya ya wuce tace bata zuwa, hakama Yaya Khaleel. Dan haka tun ranar kamu tace masa zata koma can gidan gaba Waya har sai biki ya tashi. Da farko yace bai amince ba, tako saka masa kuka. Da farko shareta yayi, sai dai ganin kukan nata bana kare bane yace taje cikin fushi. Sai kuma jikinta yay sanyi.
Yayi zaton zai taso aiki ya tarar ta wuce, sai ya samu tana gida babu ma niyyar tafiyar tare da ita. Ganin kallon da yake binta da shi ya sata tunzura baki gaba ta Wauke kanta gefe.
Baki ya Wan taSe,  Motar ce babu mai komi? .
 Ni na fasa .
Ta faWa idonta na cikowa da ?walla.
 Dalili? .
Kuka ta fashe masa dashi.  Toni ya kake so nayine dan ALLAH Yaya. Taya zanje wani waje kana jin haushina. Salon kawai kasa ALLAH ya sakani a wuta .
?an murmushi yayi da girgiza kansa yana furzar da huci.  Ni bance ina fushi dake ba kar kimun sharri, kune dai kuke fushi dani akan abinda na tabbatar muku nima bana ra'ayinsa. Mi zanyi da wata Bibah can da har zamu zauna kuna dagula min lissafi. Kun haWe kai ku a dole bakwa son kishiya. Kun san tun yaushe ake maganar nan ina ta ya?in ganin bata fitaba? amma kuke Waukar laifi kuna Wauramin. Koda yake ke nagama kamar baki damu da zuwan amaryar tawa ba, dan kwanakin nan wata ?iba kikeyi da haske ?yawu na musamman na fita a fuskarki, kamar wata black American .
Throw pillows ta Wauka ta fara jefa masa. Ya shiga karewa yana dariya. Ganin haka ya sata mikewa ta haye kansa tana cigaba da kai masa kananun duka da pillow. Dariya yake mata da son kwace filon yana karewa, har dai ALLAH ya bashi sa'a ya dam?e hanun ya mirgina ta koma ?asa yana a sama. Turesa ta farayi shi kuma yana kai mata kisses a wuyanta zuwa ?irji. Kukan shagwaSa ta fara masa ya koma mata cakulkule dole ta fara ?yar?yala dariya. Daga haka labarin ya canja aka koma neman lada. Dama a kame yake kwanakin nan ko nauyi bai iya saukewa saboda zafin da kansa ya Wauka matu?a............
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [11/23, 12:46 PM] +234 704 083 7785: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_75_*



........Rungume yake da ita yana sanya mata albarka bayan samun nutsuwarsu.  Noorie na wai miye sirrinne?. Kwana biyun nan fa kin ?ara zama mai tsadar tsada ta gasken gaske. ALLAH gigitani kike na manta da kaina gaba Waya. Ni'imomi sun ?ara cika garden Wina .
Kunya ta sakata tura kanta a ?irjinsa tana murmushi.  Kai Yaya ko kunya bakaji? .
 Kunyar mi zanji ina a gaban autar mata. Idan ban faWa miki abinda ke raina game da ?yautarki da ALLAH ya bani ba mi zanyi tauraruwa a cikin taurari? . Ya ?are maganar da manna mata kiss a gefen kunne. Tsam ta ?ara matsesa a cikin jikinta. ?aunarsa ta musamman na sake ratsa zuciya da Sargonta. A duk sanda take tare da shi mantawa take da kowa da komai, bata tuna bayan ita akwai watanta. Farin ciki take bashi fiye da hasashen zuciya. Kamar yanda shima yake riritata tamkar ?wai a cokali. Ya gama Worata da koya mata salo-salo na rayuwa dakan ?ara raunana rauninta taji koda agaban wanene batajin shakkar nunasa matsayin *_Jan-gwarzonta_*....
Sumbatar goshinta yay cikin katse mata tunani, ya Wagota suna mai kallon juna a tsakiyar ido.  Anya bani da ajiyar baby a wajen nan Noorie? .
Idanu ta waro sosai a kansa. Ya dage mata gira daya da ?yafta idanun yana murmushi.  Am serious kin canja Juwairiyya. Jiba nan ya ?ara girma. Ba?ya raki kamar da, saima so cikin zalama. Garden ya ?ara zama zakwai-za?wai .
Doke masa hannu tai da ?o?arin juya baya ya ri?ota.  Shike nan, shike nan na daina magana. Yanzu dai na ha?ura Ki shirya kije kawai, bazan hanaki zuwa bikin ?awarki ba .
 Woow dan ALLAH da gaske My hero? .
 Yes my Heartbeat .
Wani irin Wan ihun farin ciki tayi, tare manne lips Winsu waje guda. Cikin ?an?anin lokaci ta susuta masa lisaafi.....

(=ض???jaraba).


&Shi da kansa ya kaita, bayan yayima Fadwa magana ta shirya itama taje Win har sai biki ya tashi tace a'a. Bai matsanta mataba ya ?yaleta, dan shima dai yana bu?atar Waya ta zauna tare da shi kar a maidashi gwauro.
Sosai Anaam ta tsinta kanta cikin farin cikin ganinta tare dasu Abie Winta. Nan fa sabuwar shagwaSa ta tashi. Suko suna biye mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login