Showing 66001 words to 69000 words out of 194140 words

Chapter 23 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3313

ya janye idanunsa.  No Mamah bawai tana kwance bane, kawai dai idan taji ?amshin abinda bata so ne take amai, amma baima taSa kaiwa kamar na yau ba .
? ? Kallon juna Mamah da Mommy sukai, kowanne zuciya cike da son ?arin bayani, sai dai sun san ba lallai su samu daga Shareff Win ba bara kawai su jira zuwan Jamal. Babu ko wani jimawa Jamal ya iso, Shareff Winne ya fita ya shigo da shi. Bayan ya gaishesu ya Wan yima Fadwa tambayoyi tana amsa masa da ?yar. Da ga ?arshe ya bata tsinken gwaji.
? ??  Inaga yi amfani da wannan mugani ko abinda nake zargi ne. In ba shi din bane sai na Weba jininki .
?? Mommy ce ta amsa, ta kamata suka shiga toilet Win nan cikin falo. Bayan wasu mintuna suka kawo masa tsinken kamar yanda ya bukata. Murmushi ya saki yana mai kallon Shareff cikin ido, ya Wauke kansa da maidawa gasu Mommy.  To inaga ma basai ta kaimu da gwajin jininba a yanzu-yanzun, dan abinda nake zarginne dai. Ko zuwa monday zata iya zuwa asibiti ta sameni ALLAH ya inganta ya ?ara lafiya. Bara na bata wannan maganin zai sa ta Wan samu nutsuwa daga galabaitar da tai nayin aman .
? ? ? Sosai bakunan su Mommy yake a washe, yayinda su Hassan suka cika falon da ihun murna suna faman rungume Fadwa. Shi dai uban gayyar tuni sun fice shi da Dr Jamal, sai dai har cikin ransa yaji daWi duk da ya jima da zargin hakan a ransa. Dr Jamal ya sake masa Congrat, cikin tsokana yana faWin,  Lallai abokina ka zama namijin duniya, irin wannan bugu na daga kai sai mai tsaron gida haka. ALLAH ya inganta mana .
? ? ?  ?an iska kaji da shi dai. Yanzu ina ka nufa? .
? ?  Gida ya kamata na koma, amma tunda ka kawoni nan nima bara naima tawa flower Win barruwa . Ya ?are maganar yana laluben number Anam. Sarai Shareff ya fahimcesa, dan haka baice komaiba sai ma basar da zance yay kamar baiji ba. Kusan sau uku yana kira ba response, ya Wan Wage kafaWa yana duban Shareff.  Musty inaga yarinyar nan bata kusa da wayar. Bara kawai na wuce na dawo taWin dare. Yaushe ne tafiyar taka jibin? .
? ? ??  Zan wuce da safe ne dan zan fara shiga Abuja, da ga can zan wuce .
? ?  Okay to da yamma zan shigo gida insha ALLAH .
? ? Sallama sukai ya wuce, shi kuma ya koma wajen su Mommy da suka dasa sabuwar tarairaya ga Fadwa.

? ? ? ? Dawowar ?an kai kaya da saka rana ta sake baje labarin cikin Fadwa a gidan. Kowa sai sambarka da fatan saukarta lafiya yake. Gwaggo harda ?ar rawarta. Shi dai Shareff tuni yama bar musu gidan, sai yamma ya dawo suka fita salla da su Daddy. Bayan sun dawo ma tare da su yaci abinci. Ya ?ara tattauna batun tafiyarsa da su, daga karshe suka sakko masa zancen matarsa fa? Nan zata dawo da zama ko gidansu tunda dama ba daWin jikinta take ji ba dan suma labarin ciki har yazo musu.
? ? ? Ajiyar zuciya ya Wan sauke. Kansa a rissine yace,  Da dai tayi zamanta kawai acan Win, nayi magana da Khaleel zai koma kwana acan, Aysha da Anam sai suje suma su tayata zama tunda bawani abu suke anan Win ba .
? ? ?? Abba dake murmushi yace,  Hakan ma yayi to. ALLAH ya baka sa'ar abinda zakaje dominsa. Ya kuma dawo mana da kai lafiya .
? ? ? Da amin suka amsa shi da Daddy. Daga haka suka cigaba da tattauna wasu batutuwan daya shafesu da kuma tafiyar tasa.

? ? ? ? ? ? &&&
? ? Anam bata san mike faruwa akan komawarsu gidan Yaya Shariff ba sai washe gari, dan bata wani bama maganarsa ta jiya muhimmanci ba. Koda taji batun cikin Fadwa kuma batace komai ba. Tadai saka albarka a sa ranar Maheer da akace wata huWu.
? ? ? Da yamma ta dawo aiki Mom ke sanar mata ta haWa kayanta ita da Aysha zasu je su taya matar Shareff zama kafin ya dawo. Cikin waro idanu da mamaki take duban Mom.  Mom ni kuma? Kin san fa yanda matar nan tabi ta tsaneni ga Gwaggo da Mommy da Mamah a gefe...
? ? ?  Anam duk na kawoma Abbanku irin wannan misalin, amma ya nuna min sun riga sun gama yanke hukunci. Kinga sai kibi umarninsu kawai ALLAH ya kaWe fitina ..iyayenmu=?-?=?O?
*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [10/24, 1:39 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_21_*



......Sosai Anam taji kamar ta fashe da kuka. Sai dai bata iya jayayya ba. Dan haka tabi umarnin Mom bayan tayi wanka taci abinta ta haWa kayan da basu wuci kala bakwai ba, sai abinda ba'a rasa ba. Dan tanajin da wahala zamanta yay nisa a gidan basu kwashi ?an kallo da Fadwa ba. Aysha ce ta shogo, ganin ?an kayan data haWa tace bata isaba. Canja jakkan kayan tai zuwa babban akwatinta, ta dinga Wibo kaya a wadrobe tana zubawa, duk da dakatar da ita da Anam keyi ta?i saurarenta, dan harda kayan da aka Winka mata da ko sakasu ta kasa farayi har yanzun. Aysha da ta?i saurarenta taja a kwatin tana faWin,  Yaya har yazo, kiyi maza ki kammala kin san sa da azalzala .
? ? ? Harara ta wulla mata batare data amsaba. Aysha ta fice tana dariya. Dole itama ta mi?e ta karasa kimtsa abinda ya rage mata. Sannan ta fito yima Mom sallama.


A can Sangaren Mommy sai yanzu tasan harda Anam za'a zauna gidan Shareff. Ranta ya Saci, dan haka kai tsaye tace bata aminceba in har itace ta haifi Shareff. Shi dai baice komai ba, sai Daddy ne yace bata isaba, idan kuma tai wasa zai matu?ar Sata mata rai ne. Ganin sunata cacar baki Aysha taje ta sanarma Gwaggo duk da tasan itama Win dai sai a hankali ce. Dandanan ko sai gata tazo, da yake Aysha ta faWa mata abinda ke faruwa koda tazo sai ta goyi bayan Daddy akan tabar Shareff Win ya wuce dasu Aysha dare nayi, ai zaman Anam Win acan ba komai bane. Rai Sace kuma cikin mamaki Mommy take duban Gwaggo. Gwaggo ta kyafta mata ido alamar kartaji komai ta sallama. Shiru tayi kawai amma har sannan ranta na mata suya, sai dai tama ?agara su tafin taji dalilin Gwaggon nayin haka.
? ? ??  Kai tashi ka Waukesu ku wuce dare nayi . Daddy ya faWa yana duban Yaya Shareff da kamar bashi a falon. Mikewa yay kuwa yay musu sallama. Aysha tabi bayansa suka fice. Bai shiga kowane sashe ba, dan zai dawo da safe musu sallama kafin ya fice tunda bada sassafe zai wuce ba Khaleel ne ma zai kaishi airport. Suma su Ayshan dan yana son suje tun a yau ne ya haWasu da Fadwa yay musu gargaWi tunda yasan da gaske za'a dinga samun saSani ne tsakanin Anam da Fadwa. Aysha ce ta shiga ta kirawota.
? ? ? ? Doguwar riga ce jikinta mara nauyi, sai ?aramin veil data yana a kanta. Tana ri?e da ?aramar jakar data haWa kayanta na ciki da Aysha bata kwaso ba saboda sauri. Ta gaida sa batare data kallesa ba. ?auke kansa yay yana amsa mata, tare da buWe motar ya shiga. Aysha tai wuff ta shige baya, zata shiga itama ya hararesu.  Dalla malamai ni drivern ku ne?! .
? ? ? Aysha ta tura Anam dake ?o?arin shigowa.  Blood kefa na barma can ki shiga . Baki ta buWe zatai magana ya juyo a fusace.  Bana son shashanci fa, kuna Satamin lokaci . Hararar Aysha dake mata gwalo tayi, batare da tace komai ba ta zagaya ta shiga gaban ta zauna. Motar yayma key ya fice bayan sunyi sallama da maigadi.
? ?? A hankali yake driving Win kamar baya so, motar shiru babu mai ko motsin kirki. Dan ita Anam ma har ta fara gyangyaWi kasancewarta mai barcin wuri musamman idan waje da sanyi. Yanzu kam sanyin acn ke Wibarta dama ga gajiyar aiki. Karatun alkur'ani ya kunna har suka iso, gidan shiru kamar babu kowa, sai maigadi dake sauraren taskar labarai a redio. Yayma uban gidansa sannu da zuwa bayan ya buWe masa gate.
? ? ? Shi da kansa ya fiddo musu akwatinsansu a booth, Aysha taja Waya tana turama Anam Waya. Hamma tayi cikin Wan layin barci ta jingina da motar tana dafe akwatin. Ita da akwatin yayma kallo Waya ya Wauke kai, batare da yace komai ba ya sama motar lock da key ya ja akwatin yay gaba. Baki taWan tunzura sannan tabi bayansu cikin Wan layin barcinta.
? ? ? Basu sami kowa a falon ba, hatta da tv a kashe take, Aysha ta kallesa cikin zumuWi tana faWin,  Yaya Aunty Fadwa fa? .
? ? ? ? ? Gitta ta yay kamar bazai amsa ba, sai da ya kai akwatin ?ofar Wakin da zasu zauna ya juyo.  Maybe ta kwanta, na barta kanta na ciwo .
? ?  Ayya ALLAH ya bata lafiya .
Amin ya faWa kan laSSa idanunsa akan Anam data zauna a hannun kujera ta kwantar da kanta dan da gaske barcin takeji.  Ki tadata kuje ku kwanta kuma kawai .
? ??  Okay Yaya sai da safe .

?? Kasancewar tayi wankanta tayi salla tun a gida suna shiga Wakin ta faWa kan gado tai kwanciyarta, addu'a ma sai Aysha ce ta mata tana mintsininta cikin tsokana da kiranta kasa anji sanyin ac. Hannunta ta buge, ta juya taci gaba da barcinta.

________________&

? ? ??  Gwaggo nifa wlhy duk kin sani a duhu. Ko kin mance wai yarinyar nan ce dana tsana ita da iyayenta fiye da komai a rayuwata .
? ?? Murmushi Gwaggo tai irin na makircinsu na tsoffin hannu. Ta dafa kafaWar Mommy.  DaWina dake gaggawa. Kema kin san bazan amince da zamanta can ba in babu wani abu a ?asa. Dan haka kwantar min da hankalinki da safe zakiji komai...
? ??  Miyasa ba yanzuba Gwaggo? .
 Saboda idon mijinki yanzu akanmmu yake. Kai kawai ta jinjina badan taji sau?i a ranta ba. Gwaggo tai mata sai da safe ta fice tana murmushin da sam Mommy ta kasa fassarashi a kowane mizani....

? ? ? *_WASHE GARI_*

Shine ya musu knocking ?ofa da zai wuce massallaci da asuba, sai da ya tabbatar sun tashi sannan ya fice. Ana idarwa gida ya dawo, azkar ma sai da ya zo yayita a gida bayan ya sake tada Fadwa dake barci duk da ya tadata kafin ya fita amma bayan fitarsa ta koma ta kwanta. Tana mitar ita har yanzu kanta ke ciwo ta nufi bayi tayo alwala. Bai tanka mata ba harta zo ta kabbara salla. Bayan ta idar ta tashi ta koma gadon, a jikinsa ta lafe tare da sumbatar laSSansa.  Good Morning my Soulmate .
 Good morning wife ykk ya baby? .
Murmushi tai da kamo hanunsa ta Waura kan cikinta, murya cike da shagwaSa tace,  Gashi har ya fara kewar Daddynsa . Murmushi ya saki a karon farko, ya sumbaci laSSanta shima. Cikin Wage mata gira Waya yace,  Nima cike nake da kewarsa shi da mamansa. Amma karya damu bazan jima ba zan dawo garesa insha ALLAH . Rungumesa tai sosai, tare da fara bashi wasu zafafan salon da ya sashi biye mata. Bayan komai ya lafa tana kwance a jikinsa idanunsa a lumshe ya kirayi sunanta.
 Uhhyim .
Ta amsa tana ?ara ?an?amesa. Cigaba yay da shafa kanta har yanzu idanunsa a rufe.  Jiya nazo da su Aysha da zasu tayaki zama. Koda wasa bana son jin wata fitina. Ki ri?e girmanki da mutuncinki. Idan naji wata fitina kezan fara hukuntawa matsayinki na babba .
 Insha ALLAH babu abinda zai faru, Ayshan ita da Hussaina ne? .
Kansa tsaye yace,  Da Anam .
Baima gama rufe baki ba ta mi?e zumbur zaune. Shima sai ya buWe idanu yana kallonta. Kai take girgiza masa hawaye na ciko mata ido...  Ni gaskiya bazata zaunamin gidaba, taje kawai Aysha ta isa . Idanunsa ya kauda yana tashi zaune ya jingina da fuskar gadon.  Karki Satama kanki rai a banza. Juwairiyya da Aysha zasu zauna tare dake, shima Khaleel anan zai dinga kwana....
 Bazai yuwu ba .
 Sai ki hanasa yuwuwar mu gani tunda gidanki ne . Ya faWa a fusace yana sauka a gadon. Da sauri ta yayibi bedsheet ta sakko tana ?udindine jikinta a ciki tasha gabansa.  Dan ALLAH ka tsaya muyi magana. Wlhy iya gaskiyata nake gayama na tsani yarinyar nan bazan iya zama inuwa Waya da ita ba har abadan dan zan iya halaka ta . Sosai yake kallonta cikin tsakkiyar ido. Ya ri?e ?ugu da dukkan hannayensa yana ?o?arin danne fushinsa.  Zaki iya halaka ta? To sai dai in ki halakata Win, dan babu fashi zata zauna anan tunda ba dake na haWa kuWin na gina gidana ba. Ki bari mu rabu lafiya Fadwa!!.. Ya ?are maganar cikin tsananin zafin rai ya Wan banjajeta ya ficewarsa.
Zubewa tai a wajen ta fashe da kuka. Itakam ta shiga uku wannan shegiyar yarinya ta zamewa rayuwarta jaraba. Wayarta ta Wauka tai kiran Mahmah, sai dai kuma a kashe, Mommy ta kira, bugu Waya ta Wauka. Ko sallama babu balle gaisuwa ta fashe mata da kuka tana faWa mata ita dai inhar da Anam zata zauna to sai dai ta koma gidan su. Sai da ta gama surutanta sannan Mommy tai magana..
 Fadwa na fiki shiga Sacin rai da zaman wannan yarinyar anan gidan, dan a daren jiya banyi barcin kirki ba saboda ba?in ciki. Amma ina son ki kwantar da hankalinki Gwaggo tace tanada plan akan zaman nata....
 Mommy Shi plan Win baza'a iya aiwatar da shi tana nan ba dole sai ta raSu da gidana? .
 Nima na faWa miki ba son hakan nake ba. Amma mu saurari mi Gwaggon zatace zuwa anjima. Yanzu dai ki daure ranki ku rabu lafiya da mijinki bayan ya tafi anjima kaWan zan zo gidan ai .
 Mommy....!
 Kiyi yanda nace .
Mommy ta tari numfashinta a fusace tana yanke wayar, dan ?ara hasalata Fadwan take ma..........
'


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107[10/25, 1:10 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_22_*

.........Kiran Gwaggo ne ya shigo tamkar tasan mike faruwa. Kamar bazata Wagaba sai kuma ta Waga. Tai shiru ta?i magana. Ban san mi Gwaggon tace daga canba ta tunzura baki da faWin,  Naji ina kwana . Amsawa Gwaggo tai daga can sannan ta shiga gaya mata abinda yasa ta kirata. Ajiyar zuciya Fadwa ta saukea hankali da fara share hawayenta. Kamar tana a gaban Gwaggo ta jinjina kanta da yin Wan murmushi tana mikewa bayan ta yanke wayar. A gurguje ta faWa banWaki tayo wanka, ko busar da kan batai zaman yi ba ta saka hula da doguwar riga ta fice. Kitchen ta shiga, ta dafa shayi da soya kwai ta haWa kayan a tray. Sashesa ta nufa, dan dama jiya ya kwana a sashenta ne saboda ta ya bu?aci hakan. Babu kowa a falon, ta ajiye tray Win a centre table ta nufi bedroom Winsa. Shigowarta dai-dai da fitowarsa wanka. Yay mata kallo Waya ya Wauke kansa. Zuwa tai ta rungumesa tana kwantar da kanta a gadon bayansa.  Kayi ha?uri mijina na tuba, na fahimci nayi kuskure bazan sake ba .
? ? ? ? Shiru kamar bazaice komai ba, dan yasan wannan ba kalaman Fadwa bane wanine ya bata su akan harshe. Sai dai kuma shi ba mutum bane mai son zurfafa zargi, dan haka ya kamo hanunta ya zagayo da ita gabansa. Idanu suka ?urama juna, sai faman sakar masa murmushi take, shiko tasa fuskar kadaran kadahan.  Nace fa kayi ha?uri". Ta faWa cike da shagwaSa tana girgiza masa hannu. Cikin Wan turo numfashi waje yace,  Okay fine ya wuce . Rungumesa tai, kafin taja hanunsa zuwa gaban mirror. Da kanta ta shafa masa man a jiki tana masa duk wani salon kwarkwasa dazai sashi cire komai a rai kamar yanda Gwaggo tai mata huWuba. Ta Wan samu ya biye mata badan komai ba sai dan yana son su rabu lafiya. Yayi ?yau cikin kananun kaya ga ?amshi data feshesa da shi na tashi suka fito falo. Zama yay idonsa akan breakfast Win data ajiye....
? ? ?  Inaga ki kirasu mu karya gaba Waya, dan ina son nayi magana da ku . Kamar zatai gardama sai kuma ta haWiye, cikin taushin murya tace,  Amma ?wan iya naka na soya anan fa .
? ? ?? Yanda ta amsa Win shima ya sashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login