Showing 132001 words to 135000 words out of 194140 words

Chapter 45 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3265

Waukarka da muhimmanci dan bamu san ciwon kammu ba .
? ??  Ya ALLAH ni kamun gurguwar fahimta ne kawai. Yanzu dai ajiye wannan harzu?ar taka gefe muyi magana.
? ? Harararsa Dr Jamal yayi ya Wauke kai. Shareff ya sake yin murmushi kawai.
? ? ??  Idan ka gama nu?u-nu?un to ina jinka .
?? KafaWa Shareff ya Wan Wage da taSe baki,  Bafa wani abu bane babba. Akan auren nan ne dai kawai. Jamal na rasa ina zan ajiye zuciyata naji sau?i. Mommy bori, Fadwa bori, itama kanta Juwairiyya bori. Duk sun kasa fahimtar komai da suke a kaina yake komawa bawai junansu ba. Jamal ALLAH jinina bana tantama a yanzu haka ya hau sama ?ololuwa .
? ?? Sosai tausayinsa ya bayyana saman fuskar Jamal, ya furzar da iska shima. Tabbas yaso Anaam, har yanzuma sonta baije ko'ina ba a zuciyarsa. Amma hakan baya nufin baza iya yin sadaukarwa ba. Shareff ya fishi dacewa da ita, sannan ya Warashi bu?atar zama da ita saboda wasu hujjoji daya ri?e. YaWan kallesa yana jinjina kai.  Tabbas matsalace wannan babba. Musamman ma ta Mommy dan na Fadwa da Anaam duk mai sau?i ne a ?ar?ashin ikonka suke zaka iya ladabtar da su dole kuma su nutsu.
? ??  Dama nasun bawai ya cika damuna bane, kawai dai bana son a yanda suken suma. Amma Mommy da Daddy humm, na rasa ina zan kama Jamal. Ko gidan na kasa zuwa gaishesu kwana uku kenan .
? ? ? ? ?  Damuwa dole ce kam, domin Daddy Mommy duk sunada iko da muhimmancin bijirewaka kuskurene, babbar matsalar kuma a ra'ayin da suke mabanbanta, inda ace ra'ayinsu Waya ne nakane ya bambanta zaka iya sadaukar da naka ka faranta musu ta hanyar bin nasu. To amma yanzu gaskiya al'amarin akwai ruWani, inba dai Waukar Anaam zakai kubar ?asar nan ba kawai. Nan da wani gajeren lokaci sai ku dawo sannan Mommy ta huce .
? ? ?  Ita kuma Fadwa fa? Sannan aikina fa? Ita kanta service takeyi miye makomarsa? .
? ?? Nannauyar iska Dr Jamal ya furzar da faWin,  Ya ALLAH! ALLAH! .
Shiru kowansu ya kasa cewa komai, tsahon wasu sakkani Dr Jamal ya katse shirun.  To ko Anaam Win zaka Wauke zuwa wani Soyayyen guri a garin nan, inaga hakan zaisa Mommy ta Wan sauka kafin asan mafita. Danni dai banga ta inda maslaha zata samu ba a yanzu tunda bu?atar Mommy kawai shine ka saki Anaam. Sai dai kuma idan sakin nata zakai.....
? ? ?  Baka da hankali .
Ya faWa cikin tare numfashin Dr Jamal. Murmushi Dr Jamal yayi da haWe hannayensa alamar ban ha?uri.  Understand me, nima nasan hakan abune mai wahala da bazaka iyaba, sannan bama zan so hakan ba. Amma kaje dai kayi tunani nima zan ?ara ko zamu sami wata mafitar datasha banban da waWan nan na yanzu .
? ?? Kansa ya Wan jinjina alamar gamsuwa da hakan, a dai-dai nan kiran Gwaggo ya shigo masa. Yay Wan jimm kafin ya Waga wayar yakai kunnensa da sallama. Daga can ta amsa masa tamkar ba ita ba. Gaisheta yayi, nan Win ma ta amsa masa murya a sake.  Kana jina ko Mustapha! Ka kwantar da hankalinka nayi magana da ita. Sai dai wannan wasar Suyan da kake damu ba shine mafitaba a gareka inhar kana neman albarka. Ya rage naka kai tunani irin wanda ya dace, na barka lafiya .
? ?? Wayar ya sauke daga kunnensa, ya girgiza kansa da furzar da huci mai faWi.  Jamal bara naje kawai . Ya faWa yana mi?ewa da zura wayar a aljihu.
? ?  Wata matsalar ce kuma? .
Kansa ya girgiza masa.  Wadda ake cikin ce dai. Gwaggo ce .
??  Gwaggo kuma? .
 Uhmm! Kasan dai bazata?i goyon bayan Wiyarta ba ai.
?? Ya gane Mommy yake nufi dan haka baice komaiba. Har inda ya ajiye motarsa ya rakosa, ya buWe ya shiga sannan ya bashi hannu sukai musabaha. Sai da ya fice Dr Jamal ya iya sauke ajiyar zuciya, tausayinsa yakeji har tsakkiyar zuciyarsa. Al-Mustapha mutum ne mai kyawun zuciya ga kowa dazai zauna da shi. Bashi da matsala komai nasa a nutse yake kuma a tsare, yanada halin manyan mutane, dan a lokuta da dama idan yay abu saika Wauka tunanin wani babban mutum ne mai shekaru saba'in....

? ? ?? Maimakon ya nufi gida sai kawai ya zarce wajen aikin da companynsu keyi. A can ya samu Khaleel. Ya danne dukkan damuwarsa da haWiyesa yana mai kallon ?anin nasa jarumi da halinsu ke kamanceceniya tamkar uwa Waya ta haifesu. Murmushi yay da mi?ama Khaleel Win dake gaishesa hannu alamar yafi son suyi musabaha. Hannu Khaleel ya bashi suka gaisa, ya mika masa irin hular dake a kan duk wanda ke'a wajen. Babu musu ya amsa ya saka, daga haka suka fara zagaya ginin da ayanzu ya fara bayyana kansa gamai kallo. Tabbas aka kammala estate Win ba ?aramin ?yau da Waukar hankali zaiyi ba. Duk inda suka gitta ma'aikata gaishesa suke da girmamawa shiko yana amsa musu da kulawa. Inda yaga gyara yay magana, inda ya kamata ya yaba ya yaba musu. Hakan sai ya Wauke kaso mafi yawa na damuwar da yake a ciki har lokacin sallar azhar yayi suka nufi massallaci. Koda aka idar da salla wani gidan cin abinci suka nufa anan kusa da ?afa. A lokacinne kiran Fadwa ya shigo wayarsa. ?agawa yay yakai kunne sai dai baiyi magana ba.
? ? Muryarta a raunane cikin kuma Wari-Wari tai masa sallama. Amsa mata yay kadaran kadahan, sai duk ta daburce, amma cikin dauriya da in ina tace,  Am sorry dan ALLAH. Wlhy babu ruwana sai da nace karsu je. Ganin bazasuji maganata ba yasa na bisu da tunanin ko kana can.
? ? ?  Is ok .
Ya faWa a ta?aice. Ita tasan is not ok a cikin muryarsa. Amma sanin baya son nacin magana saita saki waccan Win kamar yanda ya bu?ata.  To ga abinci na kammala amma naga baka dawo gida ba har yanzun .
? ?  Karki damu gashi zanci a inda nake .
?? Zatai magana ya dakatar da ita da faWin,  Zanci na dare idan na dawo bye Ya yanke batare da ya jira amsarta ba. Kiran nata ya Wan sakama masa jin sassauci, dan garama ita, Anaam ko zai cika duniya da fushi ai bata taSa nuna masa ta damuba a kwanakin datai gidan nasa duk da yasan sarai tana sane da komai na halin da yake a ciki dangane da aurenta. Yaja siririn tsaki a ?asan zuciyarsa yana ayyana (Zanyi maganinki vary soon).
? ? ? Khaleel da tun shigowarsu yana wajen siya musu abinci ya dawo tare da waiter dake biye da shi. kujera yaja ya zauna.  Am sorry babban Yaya na daWe .
? ??  Don't worry .
Ya faWa a ta?aice hankalinsa akan wayarsa. Sai da suka fara cin abincin a nutse Khaleel ya ?ara maida hankalinsa garesa.  Yaya nikam kuna waya da Yaya Maheer? . Idanu ya Wago ya zubama Khaleel Win, kafin kuma ya girgiza kansa alamar a'a. Khaleel yaja numfashi ya fesar. Ruwa ya Wauka ya Wan sha ya ajiye.  Naje gidansa jiya da yamma. Saboda su Abbah suna maganar ya daina zuwa gida gaba Waya sannan wayoyinsa duk a rufe. Yaya banji daWin yanda na samesa ba shida matarsa. Gaba Waya Yaya Maheer ya canja tamkar bashi ba. Sam babu wata ?ya?y?yawar ala?a tsakaninsa da matarsa abin ya tsoratani wlhy .
? ? ? Kasa magana yay ya kuma kasa cigaba da cin abinci har Khaleel yakai aya, sai dai idanunsa gaba Waya launinsu ya sake canjawa.  Mike faruwa? .
? ??  Yaya komai ma na faruwa, a yanzu haka so take tabar gidan amma mahaifiyarta ta tabbatar mata zata tsine mata inhar ta bari Yaya Maheer ya saketa. Shi kuma ya?i bata kowacce irin dama wlhy bakaga yanda yake treating nata ba like dai wadda suke rayuwa a.... Mtsoww oh my god babu dai daWin faWa kawai. Na fara masa nasiha amma ya?i saurarena, daga ?arshe ma a gabana ya mareta wai tana haWashi da ?an uwansa, so abin is to much wlhy .
? ? ? Numfashi ya sauke zazzafa ransa duk a jagule. Still dai ya kasa cewa komai kallon Khaleel Win kawai yakeyi. A ?asan zuciyarsa kam yana jin rauni matu?a. Ya rasa miyyasa Mommy ta kasa fahimtar rayuwa irin ta yanzu ta aure tasha banban data zamanin baya, a da daga maza har mata kowa nada kawaicin iya karSar aure a duk yanda yazo masa. Amma a yanzu ba haka baneba, auren soyayyar ma yaya aka ?are balle na tilastawa. Shi kansa dabai jureba za'a samu irin wannan matsalar ne a lokacin data tilastashi auren Fadwa. Amma daya jure yayta gayama ALLAH da tilastama kansa tanada mahimmancin amsar ko minene daga umarninta sai gashi ALLAH ya saka masa son Fadwa Win. Sai dai Mommy ta kasa fahimtar shida Maheer za'a iya samun banbancin juriya akan wannan al'amarin. A ganinsa data barshi ya aura wadda yake so da an samu maslaha. Dan gashi abinda takema gudun bai tsallaketa ba tunda ga Anaam dai matsayin matar gudan jinin nata bisa ?addarar UBANGIJI da babu wani hannu daya isa gogewata....
? ?? Numfashi ya sauke a hankali saboda taSasan da Khaleel yayi. Abincin suka cigaba da ci batare da wani ya sake magana ba, sai dai Shareff tsakura kawai yakeyi. Baimaci na kirki ba ya ture gefe. Haka Khaleel ya biya kuWin suka sake komawa wajen masu aikin. Har yamma yana a wajen, bai tafi ba sai da masu aikin suka tashi. Sai da ya sai kayan fruits ya bama Khaleel ya kai musu can gida shi kuma ya zuba na nasa gidan a mota shima ya wuce. Ana kiraye-kirayen sallar magrib ya shigo, dan haka bai nema kowaba a cikinsu ya wuce sashensa. Ruwa ya fara watsawa jikinsa na Wumi a gaggauce, ya fito ya saka kaya nanma a gaggauce ya fice massallaci dan har an fara sallama..........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [11/12, 7:48 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_57_*



.........A hankali ya tura ?ofar Wakin laSSansa na motsawa alamar sallama, kamar mai irga steps Winsa ya cigaba da shigowa cikin Wakin idonsa akanta duk da ?udundune take cikin bargo, zaune ya kai gefenta tare da kai hannu ya yaye bargon. A yanda ta mi?e zumbur da alama bata san da shigowar tasa ba. Idanunsa sukai ?ya?y?yawan ganin daya sakashi jan numfashi a fisge, dan shaiWaniyar rigar jikinta bata bar komai a sirrance ba, a waccan ranar ya ganta, sai dai a yau rigar tafi bayyana masa komai har idonsa na neman tsolewa. Ita kuma data manta a yanda take komawa tai zata kwanta cikin taSe fuskarta dan wani haushinsa da takaicinsa ne suka sake kamata. Ri?ota yay, ta shiga fisgewa da fashe masa da kukan ?arya.
? ? ?  Ni ka sake min hannu, kuma bana son ganinka ka koma can wajenta ita matar son naka, ?arewar kiss kace ta cinyeka mana...
?? Sassanyar ajiyar zuciya ya saki, komai baice ba, bai kuma saki hanun nata ba sai dai murmushi ya suSuce masa akan fuska kaWan, ta cigaba da turesa da ?o?arin kai masa ?an ?ananun duka a damtsen hanunsa. Bai hanata ba yana dai ta ?o?arin danne dariyarsa. Ganin abun nata bana ?are bane ya rungumeta gaba Waya ya tura a jikinsa. Duk yanda taso cigaba da fisge-fisgen ya hana hakan, ya fara kai ma fuskarta da wuyanta kiss har yanzu murmushi bai bar fuskarsa ba. ?arfin kukanta ta ?ara da ture masa fuska amma ya?i ya daina, sai da yay mai isarsa sannan ya barta da ?ara matseta a jikin nasa.
? ? ?  Shikenan sai bori ya ?are an biyaki kiss Winki, ai ban san kina so bane amarya mai aji, nazo da ?o?on bara yau a barni na samu tubarrakin wannan tsadar tsada sarauniyar mata kona samo tukuycin nan da kikai al?awarin badawa
? ? Zabura tayi da nufin turesa tana waro ido sosai waje jin wai ashe duk yaji mita faWa Wazun, amma yanda ya naWeta a jikin nasa yasa baiko motsa ba. A karan farko ya sakar mata siririyar dariya cikin kunnenta da cizonsa da ha?ori. ?ara ta saki kaWan duk da bawani zafi na azo a gani taji a cizon ba.
 Ni dai wlhy ka tashi ka fita yaya, kaje ka ?arata da matarka ni duk abinda na faWa iya laSSana ne kaima kuma ka san...
Ruff ya rufe bakin nata da nashi tare da ?ara matseta gamm ya fara mata wani salo daya nema zu?e numfashinta gaba Waya taja ajiyar zuciya tankar mai shirin shiWewa. Salo ne da bai taSa kwatantashi ga wata bama, tun tana da zarrar yin yun?uri harya ci galaba a kanta ta koma masa la?was sai dai ta kasa maida murtani sai ma jikinta dake tsuma.
 Yaya Please ALLAH wasa nake mata . Ta faWa a wahale tana janye bakinta daya sassauta ri?ewa a nasa. Ganin yana neman sake cafkowa ta tura kanta cikin ?irjinsa ta kanannaWesa.
Murmushi ya saki da mata zobe da hannayensa, furzar da ?aramar iska yay da Waura bakinsa kan kunenta. Cikin wata irin kasalalliyar murya mai Waukar amon sauti daga bututun gudun jini zuwa ?ahon zuciya ya fara fidda aman sauti  Haba autar mata kiji tausayin yayanki mana ki basa dama ya tabbatar miki ke wacece a aikace. Ko kina bu?atar sai naje ?asa ne bayan kin gama min Waurin da wata ?a mace bata taSa yima namiji ba.
Kasancewar da yaren malay yake maganar babu shiri ta Wago ruWaWWun idanunta a dalilin jin furucinsa. Cikin tsakkiyar ido suke kallon juna na kusan mintuna biyu, daga ita har shi tsuma jikinsu yake kowa da abinda ke masa kaikawo a zuciya, lips Winta suka shiga motsawa kamar zatai magana amma sai ya hana hakan ta hanyar haWe goshinsu waje guda. Baya bu?atar bata wani space a wannan gaSar, dan ya tabbatar hakan zai iya zame masa kuskure wajen tsaiwar amsa Wunbin tambayoyin daya hanga cikin idonta da bakinta.
? ?? Duk da a zaune suke gangar jikinsu ta kasa Waukarsu, dole yakai kwance da ita jikinsa na matu?ar rawa da tsuma irin na an daWe ba'a haWuba, daWin daWawa kuma ango yake, a yau zai sake zuwa irin duniyar da bazai taSa mantawa da ita ba duk da a waccan gaSar shima Win ya jigatu, ya kuma wahala kasancewar na farko a garesa, a yanzu kam sai dai ya zama malamin wasu inda ana koyarwa a aji.
? ? ?? Ya matu?ar rikita hankalin Anaam da wani sabon salo. Ta shiga ruWani irin wanda baka iya banbance fari da ba?i sam. Ita yanzu ba Anaam Win Abie da Mamie bace, wata sabuwar Anaam ce a wata duniya da hasashe bai taSa kaitaba koda a lissafin hange. Ita ba Anaam Win data Wauka alwashin jiran cikar watanni uku bane na barin gidan Yayanta. Ita ba Anaam bace dake tuna da Yaya MM take tare. Ita ba Anaam Win dake tuna bayan ita akwai wata mata tare da shi ba ce, ita ba Anaam Win dake bu?atar Wunbin amsoshin tambayoyinta daga garesa bace, ita ba... Ita ba... Da yawa da bazata iya tunawa ba a karan kanta balle wani tsarinta ko burinta..
? ?? Tuni ya jima da rabata da rigar kamar yanda ya raba kansa da tasa suturar shima, ya naWesu a cikin bargo tare da mirginawa da su tsakkiyar gadon. A daidai gaSar da Anaam ta dawo hayyacinta kenan dan a yanzu an Wauki wani layine daya sata zaburowa a razane ta ?walla ?ara da ?an?amesa jikinta na rawa ta fara son turesa cikin magiya da ro?o.... Da gaske baya jinta, sai dai rufewar idon tasa bata hanashi fara ambaton addu'ar da MANZON ALLAH ya horar damu karantawaba yayin ziyartar juna........

? ? ? ? Sosai jikinta ke Sari, tana saki wani irin nishin kuka mai ban tausayi irin na wanda yay matu?ar galabaita da jigatuwa. Muryarta tayi Washewar da ba'a iya jin wani furuci daga bakinta. A hankali ya mirgino gareta, a jikinsa ya maidata ya rungume. Lallashinta yake son yayi, hawayenta yake son tsaidawa amma ya kasa. ?ara tsuma jikinsa yakeyi da wani irin karsashi da zuciya ce kaWai mai ajiye da wannan kundun sirrin bawai gangar jiki ko kalaman kan harshe ba. Bashi da wani zaSi face sake matseta a cikin jikin nashi yana mai jujjuya mata kansa duk da a cikin Wan hasken da suke na lamp bazai wadatar da idaniyar da yake da ya?inin a rufe take iya ganinsa ba.
? ?  ALLAH yayi miki albarka .
Ya iya furtawa da ?yar kuma a fisge yana sake matseta tamkar ya tsaga fatar jikinsa kawai ya turata ya huta. Tsahon lokaci ya kasa yanke shawarar abinyi na gaba, itako tana faman cigaba da juya kanta dake a ?irjinsa laSSanta na motsawa a hankali alamar akwai abinda take faWa da ba'aji, hawayenta masu Wumi da zafi na cigaba da sauka a ?irjinsa kai kace zata iya ?arar da su ne a wannan dare baki Waya.
? ? ? Jin kamar jikinta ya saki ya saka zuciyarsa harbawa da ?arfi, babu shiri ya mi?a hannu ya kunna fitilar Wakin. Sosai firgici ya bayyana akan fuskarsa, yatsunsa biyu ya Waura a kan hancinta. Da gaske bata numfashi. Zuciyarsa tai wani uban tsalle tamkar zata fito waje. Kansa ya dafe da cije lips Winsa da ?arfi yana ambaton sunan ALLAH. Sai kuma ya shimfiWeta saman filo ya fara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login