Showing 144001 words to 147000 words out of 194140 words

Chapter 49 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3320

da Hajiya Amarya .

???an jimm yay na tunani yana idonsa akan Mmn Abu Win har yanzu. Komai baice ba yay wucewarsa sashensa yana jan tsaki. Akan kwanikan abinci da aka ajiye ya fara sauke idonsa, kenan idan lissafinsa yayi dai-dai Fadwa taga fitarsa da Anaam shine take wannan haukar. ?aramin tsaki yaja da girgiza kansa kawai ya shige bedroom. Bai jimaba ya fito. Sashen Anaam yaje, ya Wauka mata abinda za'a bu?ata ya sake ficewa a gidan batare da yabi takan Fadwan ba.?



????Tun a hanya ya sayo dukkan maganin, koda ya dawo asibitin har lokacin tana barci, ya ajiye kayan ya nufi office Win Dr Jamal. Saida suka fito yin sallar azhar ya Wan le?a Anaam, har lokacin barci take, dan haka Dr Jamal yasa wata Nurse shiga ta zauna da ita saboda Shareff yace masa zaije wani waje daga nan tunda yaga ba yanzu zata farka ba....

???Barci tasha sosai, sai kusan biyu da rabi ta farka. Jinta take kamar ana mammatsa mata ?asusuwa, ga Winkin da akai matan nayi mata kamar a takure babu dai daWi. Nurse Win nan ta taimaka mata zuwa bayi kamar yanda ta bu?ata. Harda kukanta wajen yin fitsari, wani haushin Shareff na ?ara zuwa mata a ma?oshi. A daddafe ta sake fitowa da taimakon Nurse Win, tai salla jiri na Wibarta na yunwa da rashin jin daWin jiki. Ta idar da sallar tana addu'ar ya shigo da sallama Aysha biye da shi Wauke da basket, Aunty Mimi a bayansu. Batai niyyar ko kallonsa ba, sai dai jin muryar Aunty Mimi da Aysha ya sakata Wagowa da sauri.........
'


End of book
Leave a comment


Post

Comments

106395735749763123617
Hehhee Ina masu cewa Shareef fyade ya yiwa anam to kuzo kusha kallo=??ga ruwan love

14 hours ago


112061044133690897194
Karshen tonan asiri kuwa,anam taji maza,an kashe bakin tsiwan

14 hours ago


umarfaruk
Mr sherif tonon asiri kayi ma Anam kenan Dama dai Aunty Mimi tace babu so Miya kawo kishi to ga so nan ya tabbata harda kwanciya a gadon asibiti

14 hours ago


Contact Us
Arewa Books Publishers

WhatsApp: 09031774742

Email: arewabookspublishers@gmail.com

Navigation
Home
About
FAQ's
Legal
Privacy Policy
Terms of Service
Social
Facebook
Instagram


Copyright 2021, Arewa Books | ALL RIGHTS RESERVED | Powered by thinkcrypt.ioBABU SO
Chapter 60
60

.......Cikin nasa idanun suka shiga, sakamakon kallonta yake shima. A karan farko taji hakan babban abune a gareta kallon tsakkiyar idonsa tai masa koda harara ne. Janyewa tai a kasalance ta maida ga Aysha dake kallonta fuska da damuwa duk da bata san mike damu ?ar uwar tata ba. Dan ita dai tana gida ya kirata a waya wai ta Wakko kaya kala Wata ta fito ta samesa an kwantar da Anaam asibiti. Ya kuma mata gargaWin karta sanarma kowa, Mommy ma tace mata zataje?waje Fadwa ne. HakaWin tayi shine ta sami damar fitowa dan itama Mommyn na bu?atar aje mata gidan Shareff Win duk da tasan ba lallai ta sami abinda take so ga Ayshan ba. Amma tasan ta inda zata dinga binta tana jin koma ai. Amma sai ta kasa kallon aunty Mimi da itama kallonta take duk da bata san mike damunta ba, ya sanar mata dai kawai Anaam babu lafiya, sai dai bai son su Mamie su sani.

????Matsowa Aysha tai suka rungume juna, idon Anaam cike da ?walla.?

? Blood mike damunki? .

?an satar kallonsa tai shi da aunty mimi, idanunsa ?yam a kansu, Hawayenta ta share da girgiza mata kai kawai alamar babu komai.?

???? Blood ba'a zuwa asibiti ai babu komai, dan ALLAH ki faWamin .

???Katse Ayshan yay da faWin,  Idan kinji maganin mi haka zai miki?, malama tashi ki bata abinci ban son surutu mara amfani .

???Badan Aysha taso ba dole tai shiru. Aunty Mimi ta ?araso ta zauna saman kujera, gaba Waya Anaam ta kasa kallonta, idanunta a rissine tace  Ummi good afternoon .

??? How are you feeling? .

??Kasa amsawa tai sai hawaye data matso. Aunty mimi tai murmushi,  Mamana har yanzu baki san kin girma ba, shagwaSa dai shagwaSa dai why? nanma batace komai ba, aunty mimi da zuciyarta ke Wan hasko mata wani abu ta kalla Shareff, shima kansa yay saurin kaudawa gefe yana shafo bayan ?eyarsa da hannu.  Humm tace kawai. Itace ta taimaka mata ta koma saman gadon. Aysha kuma ta fara zuba mata abinci. Takowa yay daga inda yake tsaye ya zauna kusa da ita a gefen gadon. Jitai kamar ta makesa sai dai babu dama. Koda Aysha ta gama zuba abincin shine ya amsa, sake gyara zamansa yay yana fuskantarta da ?yau, sai dai ta?i yarda koda wasa su haWa ido.?

?? Ko zaki sha tea ne kafin kici abincin? . Ya faWa idonsa a kanta. Girgiza masa nata kan tayi, murya a sha?e tace,  Bazanci komai ba na ?oshi .?

?????Komai baice mata ba, ya Wibo abincin zuwa bakinta yana faWin,  Hahh! .?

Sosai ta ?waSe fuska, ta Wan Wago cikin marairaicewa tana kallonsa, sai kuma ta saci kallon gefen aunty mimi. Ganin basu take kallo ba ta Wanji sassauci kaWan. Kanta ta girgiza masa  Banajin cin komai ALLAH .

????asa-?asa yace,  Gashi kuma dole sai kin ci! In ba haka ba kuma..... ya Wage mata gira Waya batare daya ?arasa faWaba. Dole badan taso ba ta buWe bakin ya fara bata abincin da tun a WanWanon farko ta gane girkin Mamienta ne. Kasa Soyewa tai.?

??? Yaya wajen Mamie ka amso min abinci? .

??Kansa ya jinjina mata da kai babban yatsansa ya goge mata mai daya taSa gefen bakinta. Sai taji kunya ta kamata kasancewar Aunty mimi da Aysha a Wakin. Shiko babu alamar hakan ya damesa ma ya sake mi?a mata wani daya Wibo a spoon. A haka Dr Bilkisu ta shigo ta samesu yana bata abincin, a ranta ta ayyana (Maza ga za?i ga harbi kenan). A zahiri kam idonta akan Anaam tana murmushi.  Masha ALLAH my patient jiki yayi daWi .

???Cikowa idanun Anaam sukai da hawaye, ta girguzama Doctor kanta.  Har yanzu inajin ciwo a wajen .

??Idanu ya waro da sauri jin zatai masa fallasa, ya daura yatsansa akan lips Winsa alamar tai shiru, ta gefe kuma yana nuna mata aunty Mimi da ido. Sai dai kuma bai san sarai aunty mimin na kallonsu ba ita da doctor. Ta ?unshe dariya da kyar, Dr Bilkisu dai kasa dannewa tai sai da tayi tata.

 Ayya karki damu insha ALLAHU zai daina, idan na sallameku zan baki dukkan dabarun da zasu taimaka miki har ki dawo normal a cigaba da amarci ko .

???God forbid .

Ta faWa a hankali samman lips Winta. Da Wan Wagowa zata hararesa suka kuwa haWa ido. Babu shiri ta mayar ta risinar. Har doctor ta gama ?ara duddubata bata sake yarda ta kalla sashen da yake ba dan tuni tace masa ta ?oshi da abincin. Shima dai kunya ta hanashi sake wani motsi, dan ya san dai aunty mimi ta gama fahimtar komai kuma. Magungunnanta ya bata ta sha kamar yanda Doctor tace. Sai da ya tabbatar komai yayi normal sannan ya mike yana kallon agogon hanunsa.?

???? Small Mom ni zanje gida nai wanka bara na maidaki, inaga sai zuwa anjima zan dawo. Aysha ki kula da ita idan da bu?atar wani abu sai ki kirani a waya. Bana bu?atar wani yasan da zamanku anan, idan hakan ta faru ranki sai yafi nawa Saci .

???Aysha ta amsa masa da to.

 Karka damu Babana jeka kawai harka dawo, bara naga likitar nan. Aunty Mimi ta faWa kai tsaye tana mi?ewa ta fita. (Shike nan na mutu) ya ayyana a ransa da bin aunty Mimin da kallo. Itako Anaam tuni tai kwanciyartama ta juya musu baya. Har tayi zaton ya fice sai ga saukar numfashinsa a cikin kunnenta, da sauri ta juyo dan ta tsorata, hakan ya bawa fuskarsu damar haWuwa, ?o?arin jan tata tai baya ya hana hakan ta hanyar ri?ota.

????_ Ina alfahari da ke a wannan rana, alfahari irin wanda zuciya bazata iya ?ayyadewa ba, hannu bazai iya zanawa ba, ke Win zinariya ce, idan nace zinariya ina tabbatarwa duniya zinariya a tsakkiyar duhuwar jeji, amsar itace, *Haskenki kaWai za'a iya gani* ._?

????Daburcewa tai, sakamakon saukar lips Winsa akan nata, ta shiga son ture masa fuska, amma ya?i yarda da hakan har sai da yay yanda yake so da ita. Yana sakinta sashen da Aysha da aunty mimi suke ta fara kalla, sai dai wayam da alama ma duka basa a Wakin. Nannauyar ajiyar zuciya ta sauke da saurin kauda kanta saboda ido da suka haWa da shi. Murmushi ya saki mai faWi da yalwa dan ya fahimci catake su Aysha na a Wakin.

???Sake ran?wafowa yay kanta har lokacin murmushi shimfiWe a fuskar tasa.  A ?ara ko? Nima ban ?oshiba .

??Ture fuskarsa tai da sauri tana jan bedsheet Win dake a matsayin bargo ta ?udundune kanta. Murmushinsa ne ya ?ara faWaWa, ya girgiza kansa kawai da juyawa ya fice a Wakin.



???Sallamar Aysha ta sakata sakin ajiyar zuciya, sai da taji ta zauna a kusa da ita sannan ta buWe kanta.  Da alama dai kin samu sau?i tunda naga Yaya ya fita yana faman murmushi .

??(Ba dole ya fita yana murmushi ba tunda ya gama yayyagani) a fili kam sai ta taSe baki da yun?urawa zata tashi zaune. Taimaka mata Ayshan tayi ta zauna cikin dauriya dan ?asanta sosai yake mata zafi zamanma dai tayisane irin na kishingiWa Win nan..

??Aysha ta sauke ajiyar zuya tana kallonta,  Dan ALLAH ki kwantar da hakainki na tabbatar zaki ji daWin zama da Yaya Shareff insha ALLAHU Blood. Yanada ?yawawan halaye da lokaci ne zai tabbatar miki da hakan kamar yanda nasan kema kina da su. Hatta Fadwa bana son ki biye mata dan ita kanta komai na ?iyayyarki tanayine ba'a kan tunaninta ba, tunanin su Mommy shike sarrafata tun farko, amma wlhy inhar kika jajirce sai kin ?wace komai kuma a hankali Mommy zata fahimceki halayen banzar da Gwaggo ta Worata a kai duk zata ajiyesu kodan son da takema Yaya .

???A karan farko Anaam ta saki murmushi.  Blood wannan ba magana bace ta nan, Please share kawai yanzu dai ya mutanen gidan? Ina kewarsu ALLAH kamar nai tsuntsuwa na ganni ciki .

??? Aiko bazaki ganki Win nan ba, dan a gabana su Abba sukace kar Yaya ya kawoki gida sai bikina .

???Sosai ta waro idanu waje,  Bikinki fa? Hum'um ALLAH bazan iya ba. Dana koma aiki monday zaku ganni .

??? Hhhhh ashe Yaya zai Salla miki ?afar baya kuwa .

??(Yanzu ma ai ya Salla min) Anaam ta faWa a zuciyarta, a zahiri kam sai tayi murmushi kawai....



??&&&&



Yanzun ma daya dawo gidan bayan la'asar yaso shareta, sai dai zuciyarsa ta gargaWesa a kan hakan dan koba komai hakkintane a wuyansa. A falo ya sameta zaune ta ?urama tv ido. Mmn Abu na daga kitchen tana aiki dafa mata indomie dan duk yau ta?i cin komai sai tea kawai. Sai yanzu da yunwar ta cita ne sosai bayan tayi wanka ta fito falo tasa mmn Abu din ta dafa mata. Kallo Waya tai masa ta kauda kanta, sai dai ta amsa masa sallamar da yay ciki-ciki itama akan lips. Motsin mmn Abu a kitchen ya sashi wucewa bedroom.

??? Ki sameni a ciki .

Shiru kamar bazata bisaba, sai raka bayansa da tai da harara ?asa-?asa. Sai da taja kusan mintuna biyu sannan ta mi?e ta bisa. Tsaye ta samesa ya jingina da mirror. Taima fuskarsa kallo Waya ta Wauke kanta da kaiwa zaune bakin gado.?

?? ?azun ina tambayarki mike damunki kin tashi kin barni saboda raini. Ina gargaWinki da karki tsiro da wata sabuwar Wabi'ar banza, hakan zai sa mu sami matsala da kowaccenku idan tace zata dinga kawomin raini wlhy .

?????Tasan halinsa, dan haka a hankali tace,  Kayi ha?uri . Batare data Wago idanunta da suka cika da ?walla ba.?

??Duk girman laifin dakai masa idan ka bashi ha?uri yakan Wanji sassauci ko yaya. Dan haka ya furzar da huci kawai. Sai kuma ya sake kafeta da idanun nasa.  Kina fushi da ni saboda na fita da ?ar uwarki, maimakon ki fara neman ba'asin mike faruwa kodan jimawar da kikaga munyi a waje batare da mun dawo ba. Sannan yanayin dana fita da ita a gidan nan yana nuna akwai matsala amma duk kika zaSi ganin ba?ina akan bincikawar! .

????Hawayen da take ma?alewa ne suka silalo mata. Tasa hannu ta sharesu.  Ni baca nai kayi laifi ba, amma ya kamata tunda ina a gidan na sani, a ?alla dai an nuna inada daraja ko yayane, amma ta gabana ka wucefa Soulmate tamkar baka ganni ba saboda ka Wauka mace a hanunka....

??? Macen dana Wauka matata ce, kinga hakan yana nufin babu haramci a ciki kenan, kema kuma nasha Waukar taki ai. Ki tsaya a laifin ba'a faWa mikiba kawai bawai Waukarta ba. Sannan wannan ya zama na farko ya zama na ?arshe da zanzo ina miki magana koda kuwa laifin na miki ki maimaita irin abinda kikaimin Wazun, bazan Wauki wannan salon ba ga kowace .

???Duk da maganganunsa sun ?ona mata zuciya saita jinjina masa kai kawai. Shima bai sake cewa komaiba yay ficewarsa zuwa sashensa. Har yanzu ba'a kwashe kayan abincin safen ba. Dan haka yay kiranta a waya. Tana Wagawa ya sanar mata tazo ta kwashesu ya yanke wayar.



????Wanka yay, koda ya fito sai ya Wan kwanta duk da barci yake sonyiba yana son hutawa dan shi Win kansa jikinsa duk ciwo yake masa. Ga yunwa na cinsa kaWan-kaWan dan duk yau bai wani ci abincin kirki ba. Lokacin da sukaje salla da Dr Jamal bayan sun fito massallaci gidan abinci sukaje. Amma sai ya kasa nutsuwar cin komai sai doughnut kawai ya Wanci da drink. Daga nan ya nufi gidansu sai dai bai shiga wajen su Mommy ba ya shiga nasu Anaam da niyyar Wakko Amrah ta zauna da ita a asibiti sai ya iske bata nan. Mamie tayi masa tayin abinci amma sai yace ya ?oshi yana sauri ne, amma baiwar ALLAHr sai gata da shi ta haWo a basket saboda tasan abincin da yake matu?ar so ne. Harda plate da drink da alama tayi tunanin office zai koma dan yace mata yazo Waukar wasu takardune zai koma wajen aiki. A sirrance ya sanarma Aunty Mimi suka fito tare kamar zasu cikin gida, hakan yasa Mamie bata sani ba. Abincinne ya kaima Anaam taci shiko baima cin ba duk da yana so..........
'[11/15, 11:19 AM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_61_*


........Aunty mimi ta Wan jima wajen doctor Bilkisu sannan ta dawo, sai faman murmushi take, a ranta kuwa faWi take (?an banza kukace da bakwa son juna. Yanzu kuma ina ?iyayyar taje harda Winki?). A zahiri kam zama tai tana kallon Anaam daketa faman sinne kai ta?i yarda su haWa ido sam.  Wai nikam na zama surukarki ne halan Mamana? Tun Wazu sai wani sissinemin kai kikeyi daga ke har mijin naki wani abu ya faru ne? .
Dariya Aysha ta sanya.  Ummie surukartace ke mana, ba Wanki take aure ba .
Dariya itama Aunty Mimi ta sanya da faWin,  Bayan haka ma akwai dai wata a ?asa ma . Anaam ta ballama Aysha dake ?ara kwashewa da dariya harara. Sai kuma ta koma ta kwanta tare da lulluSe har kanta tana murmushi.

&Da shirin tafiya massallaci daga can ya wuce asibiti ya fito. Har yayi niyyar ficewarsa sai kuma ya shiga wajen Fadwa. Samunta yay tayi alwala. Yanzu kam ya Wanga sassauci a fuskarta, sai dai ba'a sake masaba yanda aka saba. (Idan ka biye ta matan nan baka da maraba da ball Win ?wallonsu) ya ayyana a ransa. A fili kam sai ya juya kamar zai koma yana faWi,
? ? ?  Zanje masallaci, daga can zan wuce asibiti .
? ? Muryarta a dasashe batare data kallesaba tace,  Bara nai sallar sai na jiraka nima zanje na dubata .
? Yanji daWi har cikin ransa. Dan haka yace,  Okay . yana ficewa. Da kallo ta bisa, ta sauke ajiyar zuciya da taune lips Winta ta haWiye abinda ya tokare mata ma?oshi. Batai niyyar zuwa ba, Mamanta ce ta kirata tace taje, kuma ta saki ranta duk wani fishi da takeyi ta dainashi hakan zai bama shirinsu damar tafiya yanda suke so.
? ? ? ? Maimakon yin sallar magrib ya shigo sai da yay isha'i, ya iske ta cikin shiri dan haka basu Sata lokaci ba suka fito mmn Abu biye da su da abincin da Fadwa ta sakata shiryawa wanda tayine saboda maigidan. Sai dai kuma Gwaggo halima tace mata ta Waukesa ta kaima Anaam Win, itama kuma sai ta yarda da hakan tunda da wuya yace zaici a yanda yake kan dokin zuciyarnan. Shiru motar babu mai magana har suka fito daga layinsu. Ya harba motar saman babban titi.
?an kallonsa tai ta gefen ido. Har yanzu fuskarsa ciWin-ciWin babu alamar fara'a, sai tu?insa ma yake tamkar bai san da zamanta a motar ba. Idonta ya ciko da ?walla ta maida kanta gefe tana ?o?arin haWiyesu. A wajen masu saida fruits ya tsaya ya sayi laida biyu yasa a baya, ya kuma tsayawa ya sayi gasashen kifi shima ya saka a baya.
? ?  Sorry na saki jira .
? Kanta ta girgiza masa.
 Babu komai .
Bai sake cewa komai ba ya tada motar sukai gaba.
? ? ?
? ? ? ?? &Suna kallon film a wayar Aysha suka shigo, Aunty Mimi kuma nakan sallaya tana addu'a dan ta idar da sallar isha'i ne. Sam Anaam bata kawo a ranta ganin Fadwa ba. Sai da Aysha ta ambaci sunata sannan ta Wago. Kallon juna sukai cikin ido. Kowanne ya janye lokaci guda. Aysha ta sauka a gadon da sauri ganin Shareff na kaiwa zaune kusa da Anaam Win yana nunama Fadwa kujera.
? ??  Kun daiyi salla ko? Da kuka zauna kallon film? .
? ??  Eh Yaya munyi
Cewar Aysha. Oganniyar kam tayi kicin-kicin da fuska sabida wani takaici taji na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login