Showing 183001 words to 186000 words out of 194140 words

Chapter 62 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3297

tana kuka yana rungume da ita. Anyi-anyi ya bar Wakin haihuwar amma ya?i, dan shi gani yake daya gusa zai iya rasata.
? ? Alhamdulillahi zuwa ?arfe Wayan rana aka samu nasarar zaro mata ?ar babynta mai kama da ita kamar tayi kaki ta ajiye. Kowa na murnar Waukar Baby shi baban baby hankalinsa nakan uwar baby. Dan bai samu nutsuwar ganin ?ar tasa ba sai da aka mi?a Anaam Wakin hutawa, ya tabbatar ta ambaci sunansa cikin mayen barci sannan ya samu nutsuwa. Cikin ?an?anin lokaci hoton babby ya zagaye dangi har ?an malaysia, zo kaga murna wajen Abie da Mamie tamkar zuyi tsuntsuwa su ganzu a 9ja kawai. Dangi tako ina shigowa suke asibitin, harda dangin Mommy waWanda ma ba'ai zaton gani ba.
? ? ? ? Shareff dai na nane da natarsa harta farka, ya rungumeta yana mai sanya mata albarka da tarin godiya. Bata da ?arfin rungumarsa. Amma tana maijin daWin addu'oin da yaketa zuba mata da albarka. Ya sumbaci lips Winta suna mai kallon juna da murmushi. ?ar babyn ya Wakko saitin fuskarta yana nuna mata, ta kai hanunta saman kan yarinyar a hankali ta shafa, tare da sumbatar goshinta hawaye na silalo mata. Ita Anaam itace da baby a hannu mallakinta, ita kaWai iyayenta suka haifa babu wa babu ?ani, yau sai gata da gudan jininta kuma. A hankali ta furta  I love you Yaya MM . Cak ya tsaya daga sumbatar babyn da yakeyi, ya tsura mata idanunsa da ke nuna tsantsar rauni da jin kalmar a bazata. Tunda suke tare bata taSa furta masa ba. Kai duk soyayyar da yake ambata yana mata bata taSa nuna ta damu ba balle ta karSa masa. Tana dai ?yautata masa da kuma shagala a tare da shi a duk sanda shi yake jadada tasa soyayyar a gareta harta bada gudunmawar maida murtani....
? ? ?  Dan ALLAH ki maimaita Noorie, danna tabbatar ba mafarki nake ba .
? ?  Ba mafarki kake ba Yaya MM. kanwarka na tsananin ?aunarka, kamar yanda ka rayu da sonta haka itama ta girma da soyayyarka, sai dai wani nauyayan dalilai sun matu?ar Soye hakan a zahiri. Kai kaWai zuciyata ta taSa so Yaya Al-Mustapha, bayan kai kuma bazan taSa son wani ba, ina fatan na zame maka mata har a gidan aljanna. ALLAH yasa mu mutu tare...
? ?? Ta ?are maganar hawaye na ziraro mata. Hanunsa dana baby da batasan sunaiba tanata baircinta ya haWa waje guda ya share mata hawaye. sannan ya rungumeta yana mai jera mata tari-tarin kwandunan godiya marasa adadi, tare da sake jadada mata Wunbin ?aunarta dake ratsa jininsa da Sarko a kowanne bugawar cikar sautin sakan na agogo,  Na gode da waWan nan kalami masu tsada tsadar tsada. Kece mace Waya tilo dana fara so, bazan taSa iya jera sonki dana wata ba har abada.
? ? ?? A hankali Fadwa dake tsaye bakin ?ofa taja hanun ?anwarta suka koma da baya. Dama Daddynsu ne yazo da su suyi barka su kuma duba Anaam Win. Shi yana can tare da su Daddy a waje akace su su shigo, shine tai gamo da wannan al'amari. Kuka take rurus zuciyarta na mata raWaWi da zafi, tasan ko iya haka aka tsaya Anaam tayi winning a kanta. Shareff kuma ya mata nisa, nisan irin wanda sama kema ?asa. Duk wanda ya ganta dole ya tausaya mata, dan tana a cikin tsananin ciwo na so da har ya haifar mata da ciwo a zuciya. Tana tsananin son Shareff har bata san iyaka ba. A ?arshe wannan rana sai a asibiti ta kwana magashiyyan.

? ? ?? Washe gari su Mamie suka iso, nan fa sabuwar murna ta tashi, Baby taga ?auna a wannan ranar dan kamar za'a cinyeta. Har faWa ake tsakanin Abie da Mamie wajen Wauka. Da wannan ya amsa sai Wayan ya kwace, dole dai aka koma ?ar minti bayan minti. Anaam da Shareff nata faman musu dariya. Kwananta biyar a asibitin aka sallamesu suka koma gida. Kai tsaye wajen Mamienta aka wuce da ita. Inda suka samu ana shirya gagarumin bikin suna da yafi na bikin aure. Dan kuwa su Abie sunce anan zasu fanshe.........
'?




_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_80_*



...........Ranar suna yarinya taci suna *_Ai'shatul-Humairah_* ata?aice anma Mamie takwara dai. Kowa yaji matu?ar daWin karar da Shareff ya nuna. Shiko yace yayine saboda Mamie uwace a garesa da bazai taSa mantawaba. Mommy haihuwarsa kawai tayi, amma badan ALLAH yasosa da rahamar komawa hanun Abie da Mamie ba da yanzu bama asan yaya rayuwarsa take ba. Ga kawunsu nan Umar har kowama ya manta da shi a cikin zuri'arau.
? ? ? Tabbas burin su Abie ya cika wajen haWa gagarumin taron suna daya sake tabbatarma da duniya wanene Abie Win. Ashe duk wani waiwai da akeji a bayan kan dukiyarsa abin ya zarce hakan. A ranar ya mallaka company Win dake hanun Shareff ga Anaam Win da Shareff halak malak, sannan ya ajiye wata gagarumar ?yauta ga jaririya Aysha Humairah data girgiza kowa a wajen taron nan. Dan Mommy gaba Waya neman susucewa tayi saboda ta halarta itama bisa jagorancin Baba Ibrahim. Gwaggo Halima kanta a ranar jikinta ya ida yin sanyi da lamarin Abie. Dama gata a firgice da ganin Amaryar Baban Su Fadwa da a yaune suka fara ganin juna. Da kuwa sai dai ta ganta a television. Taci kuka matu?a kamar yanda Mommy itama taci nata. Fadwa kam dama dai batazo ba. Amma hakan bai hanata gani a wayoyin mutane dama television da aka nunaba har a NTA. Itama dai ranar batai kwanan lafiya ba, dan kyarshe dai sai dama aka bar ?asar da ita a washe gari saboda ciwonta yay matu?ar tashi fiye da ko yaushe. Hakanne ya sake birkita Gwaggo Halima ta koma kamar ?aramar mahaukaciya. Abin tausayi abin dariya.
? ? ?? Amaryar jego da angon jego kam sun sha ?yau har sun gaji, dan kuwa kallo guda zakai musu kasan naira tayi kuka. Sati biyu dayin suna su Abie suka Wauke Anaam sai malaysia. Shareff bai soba amma haka ya dake ya daurema ransa. Abinda ya Wan ?ara sau?a?a masa zuciya ganin Mommy ta matu?ar sakkowa a yanzu, sai dai bayajin daWin zagin da ake mata a dangi game da watsar da Gwaggo dake a cikin mawuyacin hali. Dan anyi aikin ?afar an guntule, yayinda likitoci suka gano kuma tana Wauke da kansar jini bayan ciwon zuciya mai tsanani. Kullum cikin kuka take na rashin samun haihuwa, dan kuwa rashin kulawa daga Mommy na matu?ar caccakar ruhinta. Ga ?an uwa kuwa dama babu ta inda bata zama fitilar sharri data haska kowa ba. dan haka kowa Win gudunta yakeyi, tunda ma wadda ta ri?a tamkar ?arta ta gujeta waye zai tsaya. Su dama ?a?an Baba Ibrahim da matansa basu zurfafaba. Iyaka su basu abinci su koma gefe, dan hatta Mommy mai lafiyar ma ba daWin zaman gidan takeji ba sam. Sai dai babu yanda zatayi tunda nan dinnne kawai da ita ai. Idan tace zata barsa ina zataje. Da kunya dai ta koma gidan ?a?a ta zauna. Ita da Gwaggo Halima kam gaba sai abinda yay gaba. To take jerama Gwaggo ma ALLAH ya isa dake matsayin uwa gareta balle bare.

? ? ?? Watannin Anaam biyu Shareff ya kasa ha?uri yay shiri yabi bayansu. Babu zato ko sanin zuwansa kawai sai gashi, a lokacin Anaam na falo zaune tana shayar da Muhseenah. Haka suke kiran babyn dashi. Mamie na gefenta tana gyara mata dan har yanzu bata iya komai yanda ya kamata ba. Abie na daga tsaye a ?afar upstairs yana musu dariya dan Anaam Win na darune wai ita yarinyar ta cika ci ita kuma ta gaji. Sallamar Shareff ta sakasu kallon ?ofar kusan lokaci Waya, sai dai kowanne zuciyarsa ta?i gaskatawa sam. Abie ne yay ta maza yaje ya buWe ?ofar. Ya waro idanunsa sosai da faWin,  Son! Kai ne Win dai da gaske? .
? ? Murmushi Shareff yayi idanunsa a ?asa, zai rissina domin gaisheshi Abie ya jawosa jikinsa ya rungume.  Ja'iri ka manta gaban Abie Winka kake? .
? ? ? ? Murmushi yayi dajin ?aunar Abie Win matu?a. Suka ?arasa cikin falon inda suka iske Mamie ri?e da Baby Muhseenah da Anaam ta manna mata ta gudu sama tun jin Abie ya Ambaci sunan Shareff. Cike da jin nauyi da kunya ya ?araso gaban Mamie ya dur?usa. Mamie dake murmushi tace,  Oh oh Babana miye haka. Tashi mana ni bana son wannan sinne sinnen kan, ko baka iyayen damune yanzun ka Wauka wani babi daban kuma? .
? ?? Da sauri ya girgiza kansa. Mamie tace,  Ato gara dai ka gyara kafin mu fara fushi da hakan . Ta kare maganar da mi?a masa Baby. Gani yay ta ?ara masa girma da wayo, wataninta uku kenan a duniya, kamaninta da Anaam ya sake bayyana matu?a. Abubuwa ?alilanne nasa ta kwaso. Ya rungumeta a ?irjinsa yana maijin sonta da ?aunarta ta musamman, kafin ya kai lips dinsa ya sumbaci goshinta yana mai ambaton ,  ALLAH yay miki albarka NoorulAyn .
? ??  Amin ya rabbi . Abie dake ta bayansa batare daya sani ba ya amsa masa. Ji yay duk kunya ta lulluSe sa. Amma tuni Abie ya kaudata ta hanyar zama kusa da shi. Dai-dai nan Mamie ma ta dawo Wauke da tray tana murmushi....

? ?? Duk yanda yaso ganin gimbiyar tasa ta?i bashi daman hakan. dan ?iri-?iri taje Waki ta Soye abinta, har yaci abinci ya gama bata fito ba. Mai aiki ta kammala gyara masa Wakinsa dake gidan ya shiga domin watsa ruwa ya Wan huta. Sai dai kuma hakan ya gagara. Wankan kawai ya iya yi ya fito cikin sanWa. Sai da ya tabbatar su Abie basa a falon yay wuff sama Wakin Anaam..
? ? ? ? Tana kwance rigingine ta kifa Muhseenah a saman cikinta waya manne a kunnenta, yanda taketa faman murmushi zai baka tabbacin wayar na sakata nishaWi. Dan ko motsin shigowarsa ma bataji ba. ?akin yana a yanda ya sanshi, komai na cikinsa kalar da tafi so da ?auna. Tsaf cikin ?amshi. Sai dai an samu ?arin wasu abubuwa na Muhseenah. A Wan zabure ta buWe idanunta dake lumshe jin an Waga yarinyar daga jikinta, cikin ido suka kalla juna, ta lumshe nata tare da ?o?arin kaudasu gefe tana sallama da Aysha da suke wayar, wadda itama take faman da laulayin ciki a yanzun. Kwance ya kai kusa da ita shima tare da Waura Muhseenah a saman cikinsa kamar yanda ya samesu. Tai ?o?arin tashi ya jawota jikinsa.
? ?  Kai Yaya .
 Shiiii!!. Ni kikema wula?anci ko? .
Baki ta tura gaba,  Ni wula?ancin mina maka? .
?  To fushi ne? .
Tai ?o?arin janye jikinta ya hana hakan, sai ta fara masa kukan ?arya. murmushi yayi da sauke Muhseenah gefe ya rungumeta jikinsa da ?yau har sai da ta saki ?ar ?ara, kafin ta sami damar cewa wani abu ya manne lips Winsu waje guda ta yanda abinda take son faWa bai sami damar fita ba. Tun tana masa bori harta amsa Wari bisa Wari. Sai da suka cakuWa junansu matu?a tafiya zatai nisa Baby Muhseenah ta fara kuka. Da ?yar ya iya raba jikinsu ya Wauketa. Ya lakace mata hanci da sumbatar goshinta cikin furzar da numfashi.  Mamana am sorry laifin mamanki ne fa . Yay maganar yana kallon Anaam. Hararsa ta Wanyi da juya musu baya. Yay murmushi. Itama dai koda ta juya Win murmushin takeyi, ?aunarsa na sake ratsa mata dukkan jijiya da Sargon jiki. Sai da ya tabbatar Muhseenah ta koma barci sannan ya sake kwantar da ita ya kwanto jikin Anaam da duk tana jinsu, a tare suka saki ajiyar zuciya.
? ? ?  Kazo lafiya? .
??  Baki so sanin hakan ba ai .
 To amma Yaya zakazo koka sanar min, sai kawai na ganka kamar daga sama? .
? ? ?  Dama idan mutum zaizo gidansu sai ya shelantama duniya zaizo?. Noorie na na kasa ha?urine kewarku ta isheni ALLAH .
??  Ni ban yarda ba .
 Sai na nuna a aikace kenan? .
Da sauri ta zabura dan tasan ina ya dosa. Ya fara dariya yana maidata ya matse.  Kefa na fahimci matsoraciya ce ALLAH .
??  Ai tsoro halak ne kuwa, ina zan iya da kai da wannan yankan a jikina. Nifa ba ruwana yanzu an daina wannan dani kaje ka dawo da Fad....
?? Ganin fuskarsa ta tsuke lokaci Waya ta haWiye sauran maganar. ?o?arin janye jikinsa yay a nata ta sake lafe masa.  Miye kuma na tsuke fuskar? ALLAH ko ?yau bakayi .
? ?? Muryarsa a Wan tsaurare yana mai kallon tsakiyar ?wayar idonta.  Idan ina tare dake bana bu?atar maganar wata, inba hakaba zan hukuntaki .
??  Am sorry sir, baza'a sake ba ok .
Ta faWa tana mai sakar masa kiss a ?irjinsa. Dole ya saki ajiyar zuciya da sake ?an?ameta tsam dan dauriya kawai yakeyi. Cikin kunnenta ya raWa mata,  Zaki rakani wani waje? .
? ?? Itama a hankali tace,  Ina kenan? .
 Ba'a faWa ai .
??  Mu cema su Abie mi? .
Cikin tsakkiyar ido yake kallonta yana murmushi.  Zaki raka mijinki mana . Sosai ta waro masa Raunanannun idanunta dake cikin gilashi.  Tab badani ba wannan ta'asar .
? ? ?? Murmushi yayi mai bayyana ha?ora sosai,  Shikenan sai muyi zamanmu anan Wakin kawai to .
??  Kamar ya? .
 Kamar yanda kikaji mana. Kina nufin zan iya cigaba da ha?urin nesanta kaina da zumata. Ina kewar garden matu?a autar mata .
? ? Sosai maganar ta bata kunya, ta cusa kanta a ?irjinsa.  Ni dai babu ruwana ALLAH .
? ? ? ?  Shiyyasa naga kina ma?aleni .
Turesa ta farayi yana ri?ota suna dariya.  Wasa nake Sarauniya. Ai ke Ustazah ce na sani babu ruwanki, Mamana ma fa a ruwan gidanmu kika shata .
? ? Dariya takeyi sosai da kai mata ?ananun duka yana ?o?arin ri?e hanun shima yana dariya. Haka suka kasance a cikin Wakin tare cikin farin ciki mara misaltuwa har sai da akai kiran sallar magrib. Koda ya fito suka haWu da Abie sai yayta sinne kai. Shiko Abie yay tamkar baima fahimcesa ba. Atare sukai dinner cike da farin cikin. Muhseenah na jikin Abie. Anaam da Shareff sai faman zinguran ?afan juna sukeyi ta ?asan table. Daga Mamie har Abie na lure da su sai dai babu wanda ya nuna ya gani Win har aka kammala. Falo suka dawo aka buWe sabon babin hira cike da farin ciki irin na kammaluwar family. Anaam ce ta fara guduwa dan ita bata iya doguwar hira ba, Mamie ma ta Wauka Muhseenah dan tai mata shirin barci tabar Abie da Shareff. Sun ?ara Waukar lokaci suna hira kafin su tashi suma.
? ? Duk yanda yaso yin barci sai ya kasa, haka yayta juye-juye cikin tausayama kansa. Ya kira Anaam kuma bata Wagaba, yasan tayi barci dan ita kasa ce bata jimirin doguwar hira. Kasa jurewa yay ya mi?e ya fita, gidan shiru alamar kowa yayi barci, Wakin Anaam ya shige cikin sanWa. Tuni kuwa tayi barci abinta, bayan ya shafa kan Muhseenah dake barci cikin Wan gadonta ya haye gadon tare da Wage lallausan duvet Win da take ciki ya shige abinsa. A jikinsa ya nutsata yana mai sauke ajiyar zuciya, itako da bata san yanai ba tuni ta gyara kwanciya da sake shigewa jikinsa. Sake ?an?ameta yay yana maijin nutsuwa na saukar masa. A ransa kam yana godiya ga UBANGIJI ne daya mallaka masa wannan halittar daya girma da sonta da ?aunarta mara misali a zuciya da ruhi, yana fatan su tabbata tare har ?arshen numfashi batare da wani gagarumin saSani da zai taSa zuciya ba.........
'

=??ALLAH yasa su Mamie suyi kamu=ش??#?.



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_81_*



.........Da asuba yay wuf ya koma nasa Wakin, lokacin da Abie ya sakko ?asan har yayi shirin massallaci suka fita tare. Koda suka dawo anan falo suka zauna shi da Abie suna tattauna abinda ya shafi company har gari yay haske.
Mamie na Kitchen tare da mai aiki suna haWa breakfast Anaam ta fito. Da ga Shareff har Abie kallonta suke da murmushi, ta mi?ama Abie Muhseenah da itama akai mata gayu tanata zuba ?amshi kamar uwar tata.
Abie dake murmushi ya lakace hancin Muhseenah.  To ni dai baza'a Wauka hankalina da wannan kwalliyar ba. Matata ma ?ar gaye ce .
Dariya Anaam da Shareff dake satar kallon juna sukayi, kafin Anaam takai zaune tana gaishesu. Ganin mayataccen kallon da Shareff ke binta da shi ?asa-?asa ya sata barin wajen tana Wan masa hararar wasa. Kitchen ta nufa wajen su Mamie ta cigaba da tayasu itama.

Yauma kamar jiya tare sukai breakfast gaba Waya, kamar yanda Shareff ya kasa daina satar kallon Anaam haka itama ta kasa daina satar kallon nasa. Yauma dai iyayen nasu na lure da su. Dan haka suna kammalawa sun koma falo Abie ya maida hankalinsa ga Shareff.  Babana akwai aikin da zan turaka Indonesia kuwa, ni naso wucewa a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login