Showing 69001 words to 72000 words out of 194140 words

Chapter 24 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3324

tausasa nasa harshen dan yana son su rabu lafiya.  Kiyi ha?uri ki soya musu suma, dan yau tamkar ba?i suke anan . Maganar Gwaggo tasata amsawa, sai kuma sanin halinsa. Juyawa tai ta fita a sashen gaba Waya, ya bita da kallo harta fice. Mintunan da basu gaza goma sha biyar ba ta kammala soya ?wan ta le?a ta kirasu batare data yarda tako dubi sashen da Anam take ba. Itama dai Anam Win bata ko kalleta ba sai Aysha ce ta gaidata da tasowa ta rungumeta. Anam ta taSe baki da sake juyar da kai tamkar bata gansu ba.
? ? ? ?? Su suka fara shiga falon ita kuma tana biye da su a baya. Yana zaune a inda ta barsa, sai dai yanzu waya ce a hanunsa. Koda ya amsa musu sallama kuma bai Wago ba.
? ??  A haWa a dining ne? . Ta faWa tana kallonsa. ?an Wagowa yay ya kalleta ya maida kansa,  No barsa mu zauna nan zaifi balance . Kai ta jinjina masa. Aysha da Anam suka shiga gaishesa. Ya amsa musu da Wan sau?a?a murya batare daya dubi kowacce a cikinsu ba. Saboda kar Anam ta zauna a kusa da shi Fadwa tai saurin jan hanun Aysha ta zaunar, sai ya zam sun sakashi a tsakkiya, ita kuma inda Anam take zaune sai yazam sunyi facing juna ita da shi. Haka kawai taji abun ya bata dariya, dan tana lura da sanda Fadwa taja hanun Ayshan. A zuciyarta tai dariya, a zahiri kam babu Wigon fara'a a fuskar tata.
? ? ? Aysha ta haWa mata shayin da ajiye mata gabanta dan ta?i taSa komai, a hankali tace mata  thanks . Ba wani iya cin komai tai sosai ba har yanzun, dan haka koda Aysha tace a saka mata ?wai kanta ta girgiza mata da nuna mata bread ya isa. ?agowa yay suka haWa ido, lokaci Waya tsigar jikinta ta tashi. A hankali ta janye idanunta daga cikin nasa, shima nasan ya janye batare da yace komai ba. Fadwa kam bama ta nuna tajisu ba, sai Aysha ce tace  K kullum a baki iya cin abu ba bazaki koyama kanki ba? . cikin yin ?asa da murya tace,  Ni bana sonsa ne fa .
? ? ??  To k dama indai abinci ne ai komai bakya so .
?? Hararar Ayshan tayi, batare da ta sake cewa komai ba ta cigaba da juya cokali a shayin tana tsakurar bread Win. ?agowa kam bata sake yarda tayi ba balle ta haWa ido da shi har suka kammala. Ita da Aysha suka tattare wajen, suka kwashi kwanikan zuwa sashinta. Kasancewar yace su aje su dawo basu Sata lokaci ba suka koma. Fadwa suka samu zaune a jikinsa, shigowarsu kuma bai sa ta jaye ba, sai shine yay mata nunin ta zauna da ?yau da ido. Ganin yanda fuskarsa take babu wasa yasa ta matsawa sai dai ranta bai so haka ba. Oho wadda take dan itan ma bata san tanai ba, dan koda suka shigo Anam bata yarda ta kalli ko sashen da suke ba. A ?asa suka zauna, ya fara addu'ar da MANZON ALLAH yace muyi a duk sanda muka samu kammu a irin makamancin zama haka kafin ya Waura da nasiha a garesu, da ga ?arshe ya ?are da gargaWi mai cike da kurarin tabbatar musu in har yaji wani abun Sacin rai daga garesu su duka ransu sai ya Saci, kowacce ta kama kanta, su su girmama matarsa a matsayinta na Yaya a garesu kuma matarsa, itama ta ri?esu a matsayinsu na ?annenta kuma ?an uwansa. Daga ?arshe ya rufe da jawabin zaman Khaleel a gidan, sai dai shi kwana kawai zai ringa zuwa yayi sai kuma cefane da duk wasu bu?atun gidan su nemesa. Daga haka ya sake rufe taron da addu'a yana mi?ama Anam kuWi, kamar tace a'a amma sai ta amsa tayi godiya, itama Aysha kamar na Anam Win ya bata. Cike da zumuWi ta amshe abinta tai godiya, daga nan ya sallamesu.

? ? ? ? Koda suka koma Waki Anam kwanciyarta tai tunda yau babu fita aiki, Aysha kam tai zaman lissafa kuWinta dayin budget Winsu cike da farin ciki duk da dubu goma ne kawai. Barcinta da yay nisa ya saka har Yaya Shareff yabar gidan bata sani ba, koda Aysha ta fito masa rakkiya wajen mota dan da Fadwa zaije har airport cike da makirci Fadwan ke tambayar ina Anam. Aysha tace,  Barci take aunty ko'a taso ta? .  A'a ki barta kawai kar'a tadata kanta yazo yana ciwo ko . Duk yana jinsu, sai dai baice komai ba. Sai da Aysha taga fitar motar tasu sannan ta dawo itama ta kwanta dan barcinne a idonta.
? ? ? ? A gidan su yaja kusan awa biyu, yay sallama da kowa sannan Khaleel ya Waukesa shi da Fadwa zuwa airport, basu wani jima suna jiraba jirgin da zai kaisa abuja ya keta hazo. Khaleel ya Wakko Fadwa dake hawaye yana mata ?ar dariyar tsonar shagwaSar tata. Ganin ya nufi hanyar maidata gidanta tace ita dai ya kaita can gidan zata Wauka abu wajen Mommy, idan ma yanada wani uzirinne ya barta zata maida kanta gida kawai. Bai ?iba ya canja hanaya.
?
? ? ?? Duk yanda Mommy da Fadwa suka so ayi maganar zaman Anam Win Gwaggo tace ba yau ba, ransu yaso fara Saci, sai dai Gwaggo ta nusar da su gaggawa ba tasu bace. Ita dai ta koma gidanta koda wasa karta nuna rashin son zaman Anam Win a gidan daga nan har zuwa sanda zata sanar musu abinda ta ?ulla. Fadwa bawani ta gamsu bane, dan haka batama gama sauraren Gwaggon ba ta figi handbag nata tai ficewarta. Duk da kallo suka bita, Gwaggo ta taSe baki tana duban Mommy.
? ? ?  Idan baki tashi tsaye akan wannan surukar taki ba to lallai ina tabbatar miki nan gaba kaWan sai tasha kanki. Dan hatsabibiyar yarinyace da kanta kawai ta sani, halinta dana uwarta bashi da banbanci .
? ?? Wani bahagon numfashi Mommy taja da ?arfi tana duban Gwaggo tamkar mai son samo ?arin bayani akan fuskarta, Gwaggo ta taSe baki tana mi?ewa.  Kinga ni jeki kafin mijinki da shi bai rabo da zargi yasan kina nan, nima kwanciya zan Wanyi barci bai isheni ba jiya da dare . Da kallo kawai Mommy ke binta hartai shigewarta bedroom. Itama tashin tai cike da rashin zaSi ta fito dan tasan Gwaggon tayi hakane dan gujema kowace irin tambaya daga gareta.
? ? ? Gwaggo dake laSe jikin ?ofa tana le?en Mommy ta taSe baki, cikin ?ara yamutse fuskarta da tsufa ya gama nuna kansa tai murmushi mai cike da ma'anoni masu yawa da fahimtarta sai dai ALLAH.??

(Mi tsohuwar ga ke ?ullawa ne=?@?=?@??)

? ??& A Sangaren Fadwa kam maimakon gidanta sai ta nufi gidansu, dan ranta gaba Waya a mugun Sace yake, ta tabbatar idan ta koma gidanta a haka tofa tanayin sallama jibgar Anam ce zata biyo bayanta. Mamah (Gwaggo Halima) batai mamakin ganinta ba, saboda babu jimawa suka gama magana da Gwaggo a waya, sai dai su dukansu babu wanda yay tunanin nan Fadwa Win ta taho. Hasalima kiranta take son yi sai gata. Kuka ta fashema Mamah da shi, dan haka ta tsaya tana kallonta kawai.
? ? ??  Wlhy Mamah sai dai na dawo nan da zama inhar akace sai ta zauna min gida. Ai dama tun farko haka mukai da shi zan zo nan na zauna har sai ya dawo, amma yana zuwa can gidan aka canja masa tunani, ni na gane Mommy da Gwaggo duk bakinsu Way.....
? ? ??  K bana son shashanci, ke ko Fadwa wai sai yaushe ne zakiyi hankali ne? Idan an faWa miki ki dinga saurara..
?  Mamah dan baki san abinda ke faruwa bane fa, ba?ar yarinyar can Wiyar wancan mutumin na Malaysia fa aka kawo wai su tayani zama gida ita da Aysha. Na nuna masa ban yarda ba yana neman min azaba da masifarsa. Na faWama Mommy amma Gwaggo ta nuna wai tanada shiri. Wane shiri gareta? Na fahimci tsohuwar nan bata sona kawai yanzun...
? ??  Fadwa!!
Mamah ta katseta a tsawace. .......
'

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107
[10/25, 1:10 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_23_*


......... Anya ?wa?walwarki na aiki da ?yau kuwa? Kin san wacece Gwaggo a wajen mu? To muna mata kallone tamkar mahaifiya, domin tana bamu dukkan gata irin na uwa tun mahaifiyarmu na raye. Su kansu su Yaya da suke mata wani abun a yanzu babu abinda ke Wawainiya da su sai asiri da ?an uba sukai musu saboda su basa samun koda sakin fuska daga gareta, sai dai Alhmdllhi na gagara a garesu, ?an uwana ma zan dawo da su hanyar da aka kautar dasu. Bari na tuna miki idan kin manta, shi wannan auren da kike takama da shi Gwaggo ce tai ruwa tai tsaki akan kowa har shi Shareff Win da uwarsa, dan haka kisa hankalinki waje guda, na tabbata tunda tace mu bata lokaci akwai abinda take shiryawa. Kema ina so ki kwantar da hankalinki Fadwa, kinga bake kaWai bace ba, ba'a bukatar duk wani tashin hankali daga gareki yanzun, indai matsalar ?ar Usman ce dake gidanki, ki bamu ?ankanin lokaci, ba gidanki kawai ba, Nigeria gaba Waya zata bari, barin da har abada bazata sake waiwayowa ba ita da iyayenta. Sai dai hakan bazai faru ba har sai kin haWiye komai yazama ba komaiba, inba hakaba tashin hankalinki na nufin samun cikar burin Usman na ganin ya nanama Shareff ita ya aura.....
? ?? Wani mugun tari ne ya sarke Fadwa, sai da Mamah ta bata ruwa tasha, hawayena sharara a fuskarta.  Mamah dan ALLAH kar kimin baki .  Ba baki nake miki ba Fadwa, mun jima da fahimtar ?udirin Usman na son haWa auren ?arsa da Shareff, a yanda su Yaya suka canja kuma komai zai iya faruwa idan har ya fiddo bu?atarsa a zahiri. Shiyyasa muke son amfani da zamanta a gidan naki tunda mijinki bayanan mu mata abinda zatama bar ?asar gaba Waya har uban nata bazai sake sha'awar zuwa ba balle tunanin ?ulla wata ala?a damu .
? ?? A hankali Fadwa ta sauke ajiyar zuciya.  To amma Mamah bana ?aunar ganin yarinyar nan wlhy .  Haka zaki daure na Wan lokaci ne, kiyi kamar ma baki san da zamanta a gidan ba, dan so muke ta saki jiki sosai saboda shirinmu yay tasiri . Har cikin rai bawai ta gamsu bane, dan ba ?iyayyar wasa takeji a zuciyarta akan Anam ba. Dan kamar an raini zuciyarta da tsanar iyayen Anam ne tun tana ?ar karamarta, hakanne yay tasiri matu?a tare da cakuWuwa da kishi ya nunku akan Anam Win, dan ko yaya Amrah kan samu sassauci a wajenta duk da itama ba sonta take ba kamar yanda bata son mahaifiyarsu. Sosai Mamah ta zauna ta kara lallashinta da maganganu masu daWi har ta Wan huce, kwanciyarta tayi anan sai washe gari ta koma gidanta da yamma.

Aysha kawai ta samu, Anam bata dawo aiki ba. Itama Ayshan ?in sake mata tayi, sai daga baya kuma mitagani oho mata saita fara janta da hira da tambayar jiya basuji tsoroba dai ko su kaWai. Aysha bata da saurin fushi, duk da tsumewar da Fadwa ta shigo tana mata sai bata Waukesa komai ba. Kanta tsaye fuska da murmushi ta shiga bata amsar basuji ba saboda Yaya Khaleel yazo da wuri, shine ma yake sanar musu bazata dawio ba sai gobe. Murmushi kawai tai, daga haka ta canja hirar.
? ? ? ? Sai kusan ?arfe bakwai Anam da Khaleel suka shigo, da alama bayan sun tashi aiki can gidan ya wuce da ita, sai da ya gama kimtsowa suka taho tare. Yanda Fadwa bata kulata ba. itama sai batabi takanta ba tai shigewarta Waki ta barsu suna gaisawa da Khaleel, tanaji suka zarce da hira bata fitoba sai ma tai kwanciyarta dan dama taci abinci wajen Mom abinta. Har tai barci Aysha bata shigo ba, sai da ta farka ta ganta kwance, dama Aysha a ?asa takeyin kwanciyarta dan Anam bata iya barci ita da wani a gado, shiyyasa a ranar farko tai kwanciyarta a sofa, ganin hakan yasa Aysha jiya tace ta hau gadon ita zata kwanta a ?asan dan Anam Win kasa barci tai. Alwala tayo tai nafilfilinta sannan ta dawo ta sake kwanciya.
? ?? Koda sukai sallar asuba bata koma ba, shirin fita aiki tai har Aysha na mitar sammakon nata bata dai kulata ba. Lokacin da suka fice ita da Khaleel Fadwa bata fito ba ma. Sai mai aikinta da jiya tazo da ita daga gidansu ce keta faman aikin gyaran falon.....

________________________&

? ? ? ? ?? Yau kwanakin Shareff biyar kenan da wucewa ?asar China. A zahiri tsakanin Anam da Fadwa babu mai shiga harkar wani. A baWini Fadwa ta kasa jin zata ha?ura da jiran shirin su Gwaggo. Dan kuwa kullum jin ?arin tsanar Anam Win take a ranta musamman idan tana waya da Shareff ya tambayeta lafiyarsu. A yanzun ma har faWa sukai dan yace taba su wayar su gaisa tace Aysha kawai zata bama wayarta banda Anam. Ya tambayi dalili tace saboda Anam Win bata isa ba.
? ? ?  Nasihar dana muku kafin na taho bata shigaba kenan? Fadwa miyasa kike son kawo min raini ne akan duk abinda na sharWanta miki? .
? ?  Ni laifina kawai kake gani ita bazaka bincika mitaiba. Yarinyar nan tunda tazo gidan nan sai dai taci ta kwanta tai wanka ta fita. Ko gaidani batayi, kai kallo ma ban isheta ba ina matsayin matar gidan. Ya kake so nayine Soulmate? Sai naita binta tana jana a ?asa duk da ina sama da ita? Ai Aysha ba haka takeba, zata zauna muyi hira ta taya mai aiki aiki, kai kullum ma itace mai mana abinci, finta tai a gidan da ita bazata zauna ayi da ita ba. Shiyyasa tun farko nace ban yarda ta zaunamin gida ba amma ka?i saurarata....
? ?? ?ittt ya kashe wayar, hakan ya sake harzu?a zuciyarta sai kawai ta fashe da kuka. Kuka taci har ta gode ALLAH. Tana cikin kukan sai gasu Sima tamkar an jehosu gidan har su huWu. Anam na baranda zaune tana karatu suka wutota. Yanda basu mata sallama ba itama ko kallonsu batai ba dan ta gane Sima. Turus sukai suna kallon Fadwa da duk ta koWe ta fita hayyacinta a kwana kaWan, dama sun bar ganin posting Winta ne gaba Waya shiyyasa sukazo suga ko lafiya, dan bata cika zama gwanar kiran waya ba ita dama, ko kiranta kai sai ta gadama take Wagawa.
? ? ??  Baby Fady kina lafiya kuwa? .
Cewar Siyyah da tun randa suka kawo Fadwa Win bata sake tako gidan ba sai yau. Komai batace ba, sai wasu hawaye da suka sake gangaro mata. Da sauri Amal takai zaune kusa da ita ta rungumota jikinta tana shafa bayanta cike da lallashi, kusan mintuna uku Fadwa ta fara sauke ajiyar zuciya, hakan yasa Amal Wagota. Tissue Sima ta Wibo ta mi?a mata, babu musu ta amsa ta share hawayenta. Bibah da tunda suka shigo batace komaiba sai yanzu ta kalla Fadwa.  Baby Fady kinsa duk jikinmu sanyi, badai namijine ya fara nuna miki butulcinsu na cin moriyar ganga a yada kaurenta ba, kin ganki kuwa duk kin wani yamutse kin fita a kamaninki kamar wata mai ?a?a huWu .
? ?? Baki ta buWe zatai magana turaren Waya daga cikinsu dake ta faman hawa mata kai ya sata tashi da gudu tai toilet. Da kallo duk suka bita, sai da ta fara kakarin amai ne suka mike a zabure suka rufa mata baya. Da taimakonsu ta wanke bakinta, Sima na yatsine-yatsine ta gyara wajen.
??  TabWi babbar magana. Da alama dai Baby Fady cikine da ke . Siyyah ta faWa cikin ri?e baki. Sima ta ?arSe zancen da  Wane irin ciki kuma ana zaune ?alau Shamsiyyah? .??
? ? ? Fadwa da ta fahimci turaren Bibah ne ke hawa mata kai hanunta toshe da hancinta tace,  Bibah turarenki ne matsalata wlhy, buWe Wadrobe ki Wau wasu kayan ki canja a fidda waWan nan karki kashen..... bata karasa ba aman ya sake tahowa dole da sake mikewa da gudu tai bayi. Yanzu kam yi sukai kamar bazasu bitaba, sai daga baya cikin ?unkuni Sima tabi bayanta ta taimaka mata. Kodan karsu cigaba da bautar kwashe amai dole suka takurama Bibah ta tashi tai wanka ta canja kaya. Daga haka aka samu sau?i hankalin Fadwa ya samu nutsuwa harta kira mai aikinta ta kawo musu abinci da kayan ciye-ciye. Ta tambayi Aysha fa? Tace barci take.  Bakar yarinyar nan fa? .  Ranki ya daWe tana waje tun Wazu kamar karatu dai take . Baki Fadwa ta tabe, cikin bada umarni tace rufemin ?ofar falo bana bukatar shigowarta har sai ?awayena sun wuce .  Okay ranki ya daWe an gama .
? ?? Bayan fitar mai aiki su Sima suka shiga tambayarta tana da damuwane ko kuwa cikinne ya maidata haka har yazam ba'a ganinta a online gaba Waya. Ranta a Sace yake sosai da abinda ya faru tsakaninta da Shareff yanzu, ga damuwar hanata Waukar mataki akan Anam da su Mamah suketa famanyi har yanzun. Ita kuma tanajin cewa bafa zata iya juriyar zaman jiransu ba a halin yanzu tunda har takai mijinta na kashe mata waya dan ta faWi laifin Anam. Su Sima ?an amanarta ne da take kallo fiye da kowa a cikin ?awaye. Bibah da Shamsiyya ?awayentane tun na ?uruciya sannan ?an uwanta ta Sangaren mahaifi. Dan haka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login