Showing 57001 words to 60000 words out of 194140 words

Chapter 20 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3322

Wazu muke nan ana fama dake ga ruwan har sun huce .
? ? ? ?  Aunty Mimi nidai bana so ke kimun .
? ? Aunty Mimi zata kai zaune Shareff da har yanzu bai nuna yasan mi suke ba ya dakatar da ita.  Aunty barta, a canja ruwan dai . Babu musu Aunty Mimi ta bashi waje ya zauna, ruwan zafin ta Wauka ta nufi kitchen. Anam kuwa ?afarta ta shiga ja baya, sai dai ta kasa jan jikinta saboda table daya tokare ta. Shi dai bai kulata ba har aunty Mimi ta dawo da ruwan, Abie kuma dama yayi ficewarsa saboda wayarsa da aka kira. Ganin yanda ruwan ke turirin zafin ya ?ara Waga hankalin Anam, cikin marairaicewa take duban Aunty Mimi amma tai kamar bata gantaba itama.
? ? ?  Ni wlhy bana son naka!! .
Ta faWa da Wan ?arfi da son sake jan jikinta baya ganin ya amshi towel babba da ?arami a hanun aunty Mimi. Babban ya Waura akan cinyarsa batare da ko kallonta yayi ba, ?afin kuma ya saka ?aramin a ruwan zafin, ?afar tata ya kamo takai hannu zata rike, wani mugun kallon daya sata janye hanunta babu shiri ya watsa mata,
? ? ?  Idan hanunki ya sake kawowa nan saina Sallashi shima kiyi jiyyarbaki Waya .
?? Kamar ta rushe da kuka takeji, sai dai tayi alwashin bazata bar hakan ta faruba insha ALLAH. Yana Waura towel Win daya naWoma ruwan akan kafarta dake kan cinyarsa alwashin nata ya zama tarihi, dan da gaske kukan ta sanya musu mai ?arfi tana ?an?ame ?afar aunty mimi dake kusa da ita tana matso masa towel Win daga ruwan zafi.
? ?? Sosai yanda takeyi Win ke neman sakashi dariya, amma ya danne da ?yar ya cigaba da daddana mata ?afar a nutse. Ta haWa uwar zufa kafin a gama, hatta da aunty mimi da tasha ri?o ta haWa tata zufar dan ba ri?on wasa Anam tai mata ba. Su Amrah da kukan Anam Win ya sasu sake fitowa dole sun kasa daurewa sai dariya suke kwasa, aiko ta wawushi throw pillows ta shiga jifansu da shi. Duk yanda yaso daurewa kasawa yay sai da ya shiga layin ?an dariya da Abie ma ya dawo yana yin tasa a gefe, Mamie ma dake a kitchen dariyar take kwasa? dan borin Anam dabanne dana kowa.
? ? ? Ba ?aramin ?uleta dariyarsa tayiba fiye data kowa, shi dai da baisan laifinsa ba bai bartaba sai da ruwan ya huce ya shafa mata man da aka bata a asibiti sannan ya saki ?afar da kumburin har ya fara saSewa, sai ga mutuniyar gyangyaWi na Wibar idonta. Da Wan sauran murmushin da bai bar fuskarsa ba yake tambayar aunty Mimi ko taci abinci dan yana son tasha maganinta.
? ? ?  Inafa taci, tunda Aysha ta kawota fa takema mutane bore a gidan nan har sai da Mamie ta mata tas. Anam Win ya kalla cikin ido, babu zato hararar data wullo masa ta iso garesa. Da sauri ta kauda fuskarta dan batai tunanin zai juyo ba. Abie dake kallosu a gefe yace,  Bara na maidata Waki sai taci abincin acan kawai ta kwanta .
? ? ? Dakatar da Abie Win yayi cike da girmamawa, dan bai kamata shi yana wajen ba yabarsa yay jigilar Waukar Anam Win. Cikin matu?ar zaro idanu da suSutar baki Anam tace,  Wai Yayan ne zai Wauke ni? .
? ? ?? Harara ya wurga mata, ta kauda kai gefe cikin ?un?uni take faWin,  Ni dai ALLAH bana so, garama a nemomin wheelchair........
? ? Ran?wafowarsa kanta na shirin Waukar nata ya sata haWiye abinda take faWar da sauri tana ?o?arin zabura gefe...........
'


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
0913484810_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107 ko



*_ALLAH ka gafartama iyayrnmu_*=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??

*_BABU SO.. =?I????

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_17_*


........Kasancewar Abie a wajen ya sashi ?in cewa komai ya Wauketa gaba Wayanta ya haura sama aunty Mimi biye da shi. ?akin Mamie suka nufa kamar yanda Aunty mimi tace.
? ?? Wata wawuyar ajiyar zuciya ta saki mai ?arfin gaske lokacin da yake ajiyeta akan gado, dan tunda ya Wakkota ta Wauke numfashinta da rumtse idanu zuciyarta na bugawa da sauri-sauri. Shi Wimma dake ?o?arin dannewar tashi zuciyar bugu take da gudu a ?irjinsa har numfashinsa na seizing. Ajiyar zuciyar ya sauke tamkar ita, sai dai tasa ta fitane a Soye. Sallamar Mamie ta sashi haWiye abinda ke masa kaikawo, tray Win hanunta ya amsa yana Wan murmushi da faWin,  Mamie da kanki .
? ? ? Murmushin itama tayi batare da tace komai ba, ta harari Anam dake kwance lamo tana sauke ajiyar zuciya.  Mai rakin tsiya yanzu waye yaji daWin? Nikam zanga yanda zaki ?are lokacin rainon ciki balle ranar haihuwa, mijinki dai yaga takansa ai .
? ?? Dariya aunty Mimi ta sanya, yayinda Anam ke tura baki gaba, taWan saci kallon Shareff sai ko idonta cikin nashi. Sosai ya sar?eta da su, sai da ?yar ta samu damar fisgewa tari mai alamar sar?ewar yawu na kufce mata. Wani irin yanayi data kasa bama fassara ta karanto a cikin ?wayoyin idanunsa, hatta da tsigar jikinta yamutsawa ta shigayi, ga tarin ya?i tsayawa har sai da Aunty Mimi ta tadata zaune tana bubbuga bayanta. Kamar ba shine sanadin komaiba cike da basarwa ya mi?ama Aunty Mimi ruwan, a baki ta saka mata, sai da tasha sosai kafin tarin ya lafa idanunta har sunyi jajir. Sannu Mamie tai mata tana ?o?arin ficewa domin nuna kara garesu tunda dai duk suna ?o?arin nuna kulawa gareta bai kamata ita saita tsaya ba.
? ?? Yana daga tsaye har Aunty Mimi ta bata umarnin fara cin abinci bayan ta Waura mata tray Win akan cinyarta. A hankali ta fara cin abinci, sai ?un?uni take a zuciyarta na zamansa Wakin. Oho bai san tanayi ba, dan babu alamar zai fita Win. Aunty Mimi ta mi?e ta fita saboda kiran mijinta daya shigo mata a waya.
? ? ?? Shiru Wakin bakajin motsin komai sai na ?arar spoon da take juyawa a plate, dan gaba Waya tama kasa cin abincin yanda ya kamata, tarasa mike damunta, kunyarsa ko haushinsa, dan abinda ya faru a gidanta Wazun ya gagara barin zuciyarta. Jin shiru kamar baya Wakin ya sata Wan Wagowa da nufin satar kallonsa sai suka sake haWa ido. Kanta ta maida ga abincinta tana sake tsuke fuska.
? ?? (Sai kallon tsiya) ta faWa a ranta. Kamar yaji mitake faWa ya zura wayarsa a aljihu yana Wan jan siririn tsaki.  Baki iya komai ba sai kallon mutane laziness .
? ?? Kasa daurewa tai sai da ta Wago ta kallesa idanunta cike da tsiwa.  Toni da baka kalleniba zaka san ina kallonka ne.....
? ? ??  What! .
? Ya faWa cikin Wan kausasa murya da waro idanunsa kanta sosai.  K! Wai yaushe na zama abokin wasanki ne a gidan nan? .
? ? ?? ?in cewa komai tai, sai dai bakinta a sama kamar zai taSo silin. A ranta ko addu'a take aunty Mimi ta dawo kafin ya fara zazzabga mata maruka. Ganin yana matsota tai saurin faWin,  Amma matarka Wazun datai iskanci agaban mutane baka hukuntata ba sai ni, kuma jinina da aka zubar sai na rama . Ta ?are maganar wasu zafafan hawaye dake nuna tabbacin abun na ranta kamar zanen dutse har yanzu suka shiga rige-rigen sakkowa. Cak ya tsaya yana kallonta, kuka take sosai kamar wadda aka doka, kusan tsahon minti guda da wasu sakanni ta gagara tsaidasu. A hankali ya rumtse idanunsa, tare da furzar da ?aramin huci daga bakinsa. Shiru bashi da alamar cewa komai balle lallashinta, itako sai ?ara matso hawayen take wani ba?in ciki da takaicinsa na sake hasalata, tabbas da ace lafiyar ?afarta ?alau Wakin zata bar masa....
? ? ??  K sau nawa ina hanaki tarayya da wannan yaron amma kika maidani sauna? Bayan shi ba muharraminki ba itako *Matata ce!* .
? ?? Karan farko da tunda ta fara kukan ta Wago jajayen idanunta tana kallonsa cikin tsakkiyar ido. Shima kallon nata yake a tsakkiyar idon......
? ? ?? Ita ta fara janyewa cikin ?un?uni tana faWin,  Ni dai baza'a rabani da masoyina ba .
Sosai kalaman nata suka daki ?irjinsa. Sai dai kafin yay wani yun?uri aka dakatar da shi.
 Mike faruwa anan? .
?? Aunty Mimi dake shigowa ta faWa cikin dariya. Ita ta fara janye nata idanun, batare da tace komai ba ta zame ta kwanta. Shima numfashi ya Wan fisga, cikin yanayi kamar mai borin kunya ya Waga kafaWarsa.  Nothing Aunty. Zan wuce gidane goodnight . Kafin ta samu damar cewa wani abu yayi ficewarsa. Da kallo ta bisa har ya fice, kafin ta juyo ga Anam dake faman sauke ajiyar zuciya.
? ?? Komai batace mataba, sai da ta tadata zaune ta bata abincin da kanta tare da magungunanta sannan ta fiskanceta da ?yau. Kai tsaye tace,  Mamana kina son Shareff ko??!...
? ? ? ?  God for bid Ummie .
? Ta faWa cikin tarar numfashin Aunty Mimi da saurai.
? ?  Sure? .
 Yes Ummie .
Yanda ta bada amsar da ?warin gwiwa yasa Aunty Mimin haWe fuska tana mata kallon sama da ?asa. Cikin rashin wasa tace,  To *_BABU SO MIYA KAWO KISHI?! *.
? ? ? ?  Kishi kuma Aunty? A dalilin mi zanyi kishinsa? .
? ?? Ko amsa Waya Aunty mimi bata amsa mata ba, sai dai ta kafeta da ido ganin hawaye na ciko mata ido. cikin Wan Wage kafaWa tace,  Okay fine kwanta kiyi barci .
? ? Kwanciyar tayi, tana ta faman ALLAH ya kiyaye ta so wannan mutumin a zuciyarta, a fili dai bakinne kawai ke motsawa babu sautin fitar magana......

? ? &&

?? A hankali yake driving Win tamkar baya so ko kuma shi kaWaine a titin, motoci da yawa sai sun masa horn yake Wan kaucewa ya basu hanya su wuce, ga kiran Fadwa dake faman shigo masa waya babu ?a??autawa. Sai da tai wajen bakwai baida alamar Wauka, ana takwas Winne ya fisgi wayar a fusace daga change daya sata yakai kunne. Sai dai baiyi magana ba dan inhar ransa ya Saci baya son ya ringa cewa komai....
? ? ?  My son! .
Muryar aunty Mimi tazo masa a bazata. Da sauri ya cire wayar a kunensa ya kalla. Tabbas Aunty Mimi Wince ba Fadwa ba. Yawu ya haWiye da ?o?arin saisaita kansa.  Yes small Mom ko nayi mantuwa ne? .
? ? ?  Da alama tunda ka tambaya ?ila kayo Win .
? ?ar dariya yayi yana shafa kansa da lan?wasa kan motar ya shiga layin gidansa.  Aunty kenan, da alama magana kike nema dai kawai .
? ? ? ??  Kusan hakan, sai dai kai tsaye zan yita, kamar yanda nayi a Wayan Sangaren .
? ? ? A hankali ya tsaida motar a ?ofar gate, sai dai baiyi horn ba.  To ina saurarenki mamana! .
? ? ? ?  Babana kana son Anam ko?! .
? ? Da ace ruwa yake sha ko cin abinci babu shakka sai ya ?ware dan abinda Small mom Win nasa ta faWa yazo masa a baza. Ya haWiyi yawu da sauri jin ma?oshinsa na ?afewar danshi. Yay ?o?arin saisaita kansa kai tsaye yace ni da nai aure sati guda kuma .
? ??  Ba labarin aurenka nake tambaya ba, dan nima ban manta lissafin ba. Ka bani amsata kawai .
? ? ? ? ? Steering ya Wan daka yana cije lips, cikin son kauda mata dukkan wani tunani babu ko gargadar murya ya bata amsa.
? ??  Aunty ni matata kawai nake so, bayan ita babu wata a raina .
? ? ? ? Shiru Aunty Mimi tai, sai kuma ta saki murmushi mai sautin da har yaji, cikin dakewa tace  Sure? .
? ??  Babu kokwanto a maganata Mom .
 Okay fine. To amma *_BABU SO MIYA KAWO KISHI?!* .
? ? ? ?  Kishi kuma?! Sai dai na zuminci .
? ?? ?ar dariya aunty Mimi tai da faWin,  Lallai kam . Tana yanke wayar.
? ? ? Tamkar wanda aka zarema lakar jiki haka yay baya luuu jikin sit ya kwanta, idanunsa da suka canja launi ya lumshe, tsahon mintuna ya kasa horn balle yun?urin shiga gidan. Ga kiran dake shigo masa waya da baya raba Wayan biyu Fadwa ce amma ya kasa yin komai. Sai da ya sake shafe kusan mintuna goma sha biyu har mai gadi ya gaji da le?owa ransa fal mamakin lafiya sannan yay masa horn.
? ? ?? Da Wan gudunta ta fito, duk da ranta a Sace yake saboda kiran da take jera masa ya?i dagawa sai ta danne saboda shawarar su Sima da take hange mafita a gareta basai ta cigaba da tada jijiyar wuya a wajensa ba. Ta Wanesa tare da ma?al?alesa, ko kulada yanayinsa batai ba ta haWe bakinsu. ?o?arin janyeta yay yana kauda kansa kodan maigadi da yake da tabbacin zai iya hangosu amma ta hanashi damar hakan. Dole yay ta maza ya tura murfin motar da kafarsa ya Wauketa gaba Wayanta yay sasheta bayan ya raba bakinsu da ?yar. A kujera ya zube da ita jikinsa, babu wani Waga kafa ta sake maida bakinta kan nasa. Baya bu?atar komai a halin yanzun, sai dai bazai iya ?in bata hakkintaba koda ace faWan doke-doke sukai indai ta nema zai biya mata, balle ma baya bu?atar haWa wata matsala tasa ta waje da cisgunawa iyalinsa? wannan al?awarine ya daukama kansa insha ALLAH, laifinta kuma zai mata hukunci a lokacin daya shirya. Duk da babu wani karsashi tare da shi ita ke kiWanta tana rawarta bata damuba, sai da ta tabbatar ta isar da sa?on da take bukata sannan ta barsa tana mai kallonsa cikin ido cike da so da kaunarsa.
? ?  I love you my Soulmate .
Idanunsa ya Wan lumshe ya buWe akanta. Batare da yace komai ba ya lakaci hancinta da yatsansa. Sai kuma ya Wanbi falon da kallo. Ganin komai tsaf yaji haushinta ya ragu a ransa. Ya Wan rungumota jikinsa da sumbatar hancinta.  Haka nake so na dinga ganinki k da gidan nan a koda yaushe .
? ?? Kai ta jinjina masa tana murmushi da faWin,  Zaka sameni mai aikatawa .
? ? ? ??  ALLAH yay miki albarka bari naje na Wan watsa ruwa .
? ??  Kodai ka fara cin abinci .
?an kallonta yayi na wasu ?an mintuna,  Sure baiyi ?auri ba na yau? .
? ? ? ??  ALLAH bai yiba .
??  Okay muje .
Duk da ba son cin abinci yake ba haka ya dinga turawa, dan babu makusa a girkin sai abinda ba'a rasa ba. Dan kawai ya bata ?warin gwiwar cigaba dayi kamar hakan ya yaba tare da saka mata albarka..

? ? ?? &&&&&

?? Kwanaki sun cigaba da shurawa Anam na samun lafiyar ?afarta. Tun daga ranar dai bata sake ganin Shareff a ?an dubiya ba. Sai dai takanji maganarsa yazo gidan ko su Amrah suce mata yazo. Dan kamar da gayya sai ya daidaici lokacin da bata falon yake zuwa. Bata damu ba, dan a wannan gaSar bama ta bu?atar ganin nasa sam. Tana son ?ara zama nesa da shi dan tunanin da aunty Mimi keyi a kanta ya gushe har abada. Kwanakinta biyar ta take ?afarta sarai ta koma zuwa aiki. Kullum takan shiga gaida matan gidan cikin gida kamar yanda Mamie ke jaddada mata. Sai dai kuma iyakar Mom da Aunty Amarya kawai take zuwa ta gaida bata shiga sashen Mommy dana Gwaggo. Wajen aiki kam tare suke fita da Khaleel, wataran ya dawo da ita wataran Yaseer ya maidota dan yanzu ta Wan fara sakin jiki da shi ganin bai nuna mata wata alama data danganci soyayya sai abota kawai. Muzzaffar ma yasha gwada zuwa Waukarta a office Win amma ta?i bashi fuska sam, hakan yasa ya fara zuwa gida kai tsaye dan shikam dai yaga matar aure. Tun tana no?ewa harta Wan fara sakewa saboda huWubar Aysha. Sai dai duk da hakan ta?i yarda ta amsa tayin son sa. Tana dai saurarensa darajar Abbansa abokin Abie ne kuma abota mai ?arfi tun ?uruciya dan tare sukai secondary school, a yanzu haka kuma suna Wan huWWar kasuwanci tare.
? ? ?? A haka kwanakin hutun Shareff suka cika, Maheer ma ya koma katsina wajen nasa aikin tun satin daya shige. Da farko Shareff baya zuwa gidan da safe sai ya taso aiki yake shigowa ya gaidasu. Sai randa yazo sallama da su aunty Mimi da zasu koma Malaysia saboda yara makaranta ya samu Yaseer ya kawo Anam gida. Kuma har cikin gida Yaseer Win ya shigo gaishe da su Mamie, a yanda suka amshesa da alama ba wannan ne ma farko ba kamarma ya zama Wan gida. Komai baice ba, sai dai koda Yaseer ya gaida shi hannu kawai ya Waga masa, daga karshe ma ya mi?e ya fice batare da an kammala sallamar ba. Da kallo kawai aunty Mimi ta bisa tana ?ar dariya, Anam kam ta taSe baki da sake maida hankalinta ga Yaseer tana dariyar maganar Amrah kamar ma bata san da Shareff Win ba. Dan koda ta shigo ta gansa a ta?aice tace  Yaya good evening tai wucewarta. Shi kuma bai amsa mata ba sai hararar da yabi ?afafunta da su dan kansa a du?e yake yana da?ilar waya.
? ? ? ? Washe gari da shi akaima su aunty Mimi rakkiya airport, daga can kuma yay wucewarsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login