Showing 51001 words to 54000 words out of 194140 words

Chapter 18 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3299

Wan waro da Wage kafaWarta baki a tabe alamar I don't care, sai kuma ta ?yal?yale da dariya. Ihun da Fadwa ta saki ya hanashi cewa komai ya mike da sauri ya nufi kitchen Win. Anam kam maimakon ta tashi sai ta Wauka waya tana cigaba da dariyarta. A dai-dai nan shima ya shigo falon kasancewar Fharhan da Khaleel sun wuce office saboda sunada uziri. BuWe ?ofar ta sakata rage dariyar da Wan kallon ?ofar, sukaima juna kallon ido cikin ido. Nata ta fara janyewa saboda hango wani irin yanayi mai kama dajin zafinta a cikin nasa idanun, itakan ta rasa mitaima Yaya Shareff ya tsaneta a duniyar nan, idan dan tazo gidansa ne ya kwantar da hankalinsa wannan shine zai zame mata na ?arshe insha ALLAH. Bata sake yarda ta kalla inda yake ba, sai dai har yanzu tanajin nasa idanun a kanta. Hakan ya sakata a matu?ar takura, sai dai kuma ta kasa motsawa balle ko yin?urin barin wajen tayi....
? ? ? Dariyar Maheer ta sakashi janye idanunsa a kanta ya juya garesa, sai yay karo da idanun Fadwa dake tsaye ?yam a kansa tana masa kallo mai cike da tuhuma. Fuska ya sake tsukewa cikin basarwa ya maida hankalinsa wajen bin falon da kallo. Sosai ransa ya ?ara Saci fiye da wanda yake ciki tun Wazun, duk gargaWin da yay mata akan karya shigo ya sake ganin falon nan haka da datti batajiba kenan. Ya Wan cije lip Winsa kawai batare da yace komaiba ya juya ya fita. Hakanne yasa Maheer bin bayansa shima. Anam ma mikewa tai, ta zabgama Fadwa dake binta da kallon wula?anci harara sannan ta fice tana jan ?aramin tsaki.
? ? ? Duk da kiran da Maheer yay mata batai niyyar binsu sashen Shareff Win ba. Sai dai ganin Fadwa na le?enta ta window rai Sace ya sata nufar can tana wani murmushi daya ?awata fuskarta. A bakin ?ofa ta coge, Maheer ya juyo yana kallonta, cikin tsokana ya wulla mata ?aramar harara.  Malama wa kikema aikin gadi zaki mana tsaye anan? Zoki zauna jareh .
? ?? Murmushi kawai tayi itama, batare da tace komai ba ta zauna a kujerar kusa da shi tana satar kallon Shareff dake latsa waya kamar ma bai san da shigowar tata ba. Baki ta taSe itama ta Wauka tata wayar ta shiga latsawa. Ba'a rufa mintuna huWu ba Fadwa ta shigo Wauke da babban basket dake Wauke da kuloli da duk abinda maicin abinci zai iya bu?ata. Maheer ya mi?e ya karbeta yana dariya, cikin ?asa da murya yace,  Badai mai ?aurin zaki bamu ba? . Harara ta Wan sakar masa da kai masa ran?washi ya kauce, dining ya nufa domin ajiyewa, ita kuma ta nufi inda Shareff ke zaune har yanzu idonsa akan wayarsa. Zama tai kusa da shi tana mai rungumesa tare da manna masa kiss a kuncinsa.  I miss you my Soulmate .
? ? Maimakon amsa mata sai ya Wago ya Wan saci kallon Anam. A zahiri idonta akan waya yake, sai dai kunenta da hankalinta na tare da su.....  Wai har yanzu fushin kake? . Fadwa ta faWa cikin kunnensa hanunta Waya na cikin nasa Waya na shafo wuyansa zuwa gefen kunne. Hanunta dake kan wuyansa ya janye, a hankali yace,  Miye haka wai, muje ki bani abinci . Bataso haka ba, sai taji inama ya biye mata kodan ta turama wannan yarinyar haushi. Amma ko yanzu ma bata Saci ba, tayi alwashin sai Anam ta daina zuwa mata gida har abada daga yau dalilin abinda ta shiryama ranta zatai mata. Cike da isa da yau?i tabi bayan Shareff zuwa dining, dama shi Maheer tunda ya dire abinci yaja kujera ya zauna acan abinsa.
? ? ? ? Cikin bada umarni Maheer yacema Anam ta taso suci abinci, ta Wago tana girgiza masa kai alamar a'a. Hararta yayi,  Kinsan ALLAH idan na taso Waukarki zanyi kamar bab.....
? ?  You're vary stupid!! .
Ya faWa cikin suSutar baki idanunsa na wani irin ?an?ancewa. Furucin da fusatar tasa ya saka Maheer haWiye sauran abinda ke bakinsa. Anam da Fadwa kam gaba Wayansu suka zuba masa ido dan yanda yay maganar a fusace duk sai da suka zabura. Waya yakeyi, wayar da kafin zancen Maheer yinta yake da murya can ?asa dako Fadwa dake kusa da shi tana ?o?arin fara zuba masa abinci bajinsa take ba. Hannu takai da nufin taSashi ya maka mata harara dole ta janye, sosai abun ya bama Anam dariya, tako yi gefe da kanta tanayi sai dai ?asa-?asa. Maheer ya kalleta yana murmushi shima. Cokali ta Wauka ta saka a cikin abincinsa babu ko War ta kai baki, da sauri ta Wiba tissue ta tufosa a ciki tana ambaton ya ALLAH. Shima dai Maheer yay cak ya kasa cigaba da tauna na bakinsa. Yayinda shima oga kwata-kwatan ya tufo nasa cikin tissue Win daya fisga yana kallon Fadwa rai a Sace.
 Kinada hankali kuwa? Wannan gishirin fa! .
?an zabura Fadwa tai baya jikinta na tsuma. Ya sake jan tsaki da mi?ewa zai bar wajen tai saurin ri?osa. A fusace ya juyo gareta sai dai saurin rungumesan da tayi ya sashi haWiye kakkausan furucin da yay niyyar jifanta da shi. Jin bai tureta ba ta Wago da sauri dan a gareta wannan damace da zata aiwatar da shirinta, babu zato kuwa babu tsammani ta haWe bakinsa da nata. Da sauri Maheer yasa handkerchief ya rufe fuskarsa yana dariya...
? ?? FaWuwar abu da tarwatsewarsa kan tiles tare da sakin siririyar ?arar Anam ya sakashi saurin ture Fadwa yana jan numfashi da ?arfi. Maheer ma da sauri ya janye handkerchief Win dake fuskarsa tare da haWiye dariyarsa. Kusan a tare suka zabura kanta, sai dai Maheer ya rigashi kai hannu zai ri?o Anam, a Wan fusace ya fisgo hanun Anam Win da Maheer ya kama ta dawo jikinsa, cak ya Wagata daga dir?uson da tai ya maida saman kujera, ?afarta dake fidda jini ya ru?o yana kaiwa tsugunne gaban kujerar, sai da ya rumtse ido sannan ya tsige yankin kwalbar cup data shigeta. Tako sake sakin ?ara jikinta na rawa dan har cikin ?wa?walwarta taji cire glass Win. Handkerchief Win hanun Maheer ya fisga ya Waure mata ?afar, sannan ya sake Waukarta cak yay waje da ita. Maheer da shima ke a rikice bin bayansu yay da sauri.....
? ? ? Sosai zuciyar Fadwa ta kumburo cikin ?irjinta tamkar zata fashe, itace ta tura kofin da hanunta ya faWi lokacin da taga Anam zata mi?e a yanda ba kowa ya gani ba musamman ma Shareff data rungume. Tsabar yanayin da take ciki ko kwakwkwaran motsi ta gagarayi har tajiyo fitar motar mijinta. Hajijiyar da taji tana kwasartace ta sata saurin dafe kujerar dining...

? ? ? Basu san ba ?aramin ciwo Anam taji ba sai da suka isa wani clinic dake anan cikin anguwar. Sun fara mata allurar rage raWaWi kafin su tabbatar musu ciwo taji sosai kuma sai an ciro sauran kwalbar daya karye a wajen sannan a mata Winki. Basu wani ja zancen ba akai mata duk abinda ya dace tana faman kuka da raki. Sai da komai ya nutsa ta samu nutsuwa da daina kuka har sun fita sunyo sallar la'asar sun dawo sannan suka sami damar ganinta. Tausayinta dukansu ya sake kamasu, dan cikin ?an?anin lokaci har ?afartata ta kumbura. ?in yarda tai ta kalli ko sashin da Shareff yake. Cike da shagwaSa tace,  Yaya Maheer ni ka kiramin Mamie da Abie su zo .
? ? ?  A haba dai sarkin rigima. Ni babu wanda zan kira dan maybe ma su sallamemu yanzu mu wuce gida. Wai ni garin yaya ma hakan ta faru ne? Keda ke zaune a kujera? .
? ? ? ? ? Fuska ta sake tsukewa matu?a, ta?i kuma cewa komai sai harar gefen ido data ballama Shareff daya tsareta da idanu shima alamar bukatar son ji.
??  Ina saurarenki ya akai hakan ta faru? .
? ? ? ? ? Nan ma ?in cewa komai tai, sai dai ta Wago yanzu sosai ta kalli Yaya Shareff har suka haWa ido. Saurin kauda nata tayi da zamewa ta kwanta tana son maida hawayen dake ?o?arin zubo mata. Maheer da bai hakura da son jiba yay ?o?arin zagayawa inda ta juya fuska Shareff ya dakatar da shi.  Malam ya isa .
?? Kamar Maheer zaiyi magana sai kuma ya fasa saboda shigowar Nurse. Sannu tai musu tare da mikama Shareff dake kusa da ?ofa takardar hanunta.  YallaSai zaku iya tafiya da ita gida yanzu, ga wannan magungunan sai a saya mata tai amfani da su, ALLAH ya kiyaye gaba .
? ? Amsar takardar yay da gyaWa mata kansa kawai. Sai da Nurse Win ta fita sannan ya dubi Maheer dake tambayarsa ko can gida zasu wuce kawai?. Bai ce masa komai ba ya fita a Wakin, shi kuma Maheer ya koma inda ta juyar da fuskarta.
? ? ? Kallonsa tai da faWin,  Yaya nidai mu tafi gida kawai, bazan koma gidansa ba, kuma wlhy ta kwana da sanin yanda ta zubarmin da jini sai na rama koba yanzu ba .
? ? ? ? ?an zaro ido Maheer yayi da zama a kujerar dake gaban gadon. Kafin ya samu damar cewa wani abu Shareff da wasu Nurse suka shigo Wakin. Kallonta yake cikin ido saboda yaji abinda take faWa. Maheer ma kallonta yake sai dai ya kasa cewa komai dan bai fahimceta ba. Da taimakon Nurses Win aka kawota wajen mota, tanata mitar ita dai a kaita wajen Mamie. Bai kulata ba, sai Maheer dake lallashinta. Sun tsaya wani pharmacy ya bama Maheer takardar da atm Winsa tare da faWa masa pin......

? ? ?? &&

? Tun bayan fitarsu take auna son kiran Mamah (Gwaggo Halima) sai dai gargaWinsa akan kai ?ararsa ga iyayenta ko nashi na taka mata birki. Sosai ta kasa zaune ta kasa tsaye balle tsaida shawara. Har cikin ranta tsoro ne da shakku ke cizon zuciyarta dake ayyana mata abubuwa masu dama. Ta rasa miyasa yarinyar nan ke yawan shiga mata hanci ne? Kodai akwai ala?ar da suka jima suna jin tsoron ta kasance ne ta ?ullu tsakanin mijin nata da ba?ar yarinyar nan?  Kai ina, wlhy zuciyata bazata iya Wauka ba . Ta faWa a zahiri da ?o?arin kauda mummunan zaton dake kawoma zuciyarta farmaki. Ba yau ta fara irin wannan tunanin ba, shiyyasa a koda yaushe take ?ara jin tsanar yarinyar bayan wadda mahaifiyarsu ta cusa musu akan iyayenta da ita kanta, bata son ganin wata ala?a tsakanin Mijinta da Anam, amma abin tsoron a kullum kusanci take gani a tsakaninsun, kusanci irin wanda tafi shiga tashin hankali da shi a yanzu fiye dana baya.. Tabbas lokaci yayi da zata Wauki mataki, idan tace mataki tana nufin koma wane irine in har zai nisanta tsakanin mijin nata da wadda takema kallon ma?iyya tun a zamanin tsatson kakanni da suka haWa kishi.....
? ? ?? Harta danna kiran Mahmah ta yanke, dan tasan rashin ha?uri da haWiye abu irin nata, maida akalar kiran nata tayi ga Mommy, bugu Waya kuwa ta daga. Ta gaidata cikin ladabi da kwantar da murya. Itama Mommy sai ta amsa da kulawa sosai. Shiru ya biyo baya, Fadwa na tunanin ta inda zata fara...
? ? Mommy ta katse shirun da faWin,  Fadwa babu dai wata matsala ko? . Nan ma shiru kamar bazatace komai ba, sai kuma taja ajiyar zuciya da fara kukan da bata san yana makale a makoshinta ba.  Lafiya Mommy .  A'a Fadwa, ya zakice lafiya kuma kina kuka. Kinga kar kiji komai faWamin matsalarki kinji, Shareff ne ko? .
? ? ??  Bashi bane Mommy yarinyar nan ce Anam .
? ??  Anam!! .
 Eh Mommy .
Shiru Mommy tayi zuciyarta na tafasa, taja nannauyar ajiyar zuciya tana mikewa. Falon ta fara zagayawa har lokacin wayar na a kunnenta sai dai ta kasa cigaba da cewa komai kamar yanda itama Fadwa tai shiru. Kusan mintuna biyu sannan Fadwa ta katse shirun da faWin,  Mommy wlhy ni bazan iyaba. Zuciyata bazata iya Waukar cigaba da ganin wannan yarinyar mai ?irar karuwai na shigomin gida ba. Inba hakaba zan iya kasheta na halaka banza.....
? ? ? Rai Sace Mommy ta katseta da faWin,  Shi Shareff Winne ya kawota gidan? .
? ? ? ? ?  A'a tare da Yaya Maheer sukazo. Yanzu haka daga ta Wanji ciwon da tana akan sani tayisa dukansu sun kwasheta zuwa asibiti a ruWe. Kusan awa huWu kenan har yanzu basu dawo ba. Wlhy Mommy na tsaneta, dan ALLAH nidai ta daina zuwa min gida .
? ? ? ? Katse wayar Mommy tayi, ranta a matu?ar jagule ta fara laluben number Maheer, harta katse ba'a Wauka ba, ta sake kira nan ma ba'a Wagaba. Ranta ya sake Saci ta maida akalar kiran ga Shareff. Tana gab da tsinkewa ya Waga, cikin girmamawa a gareta da tausasa harshe na Wa nagari ga iyaye yay mata sallama da faWin,  Mommy barka da yamma .
? ? ? ?  Kuna ina?
Ta jeho masa tambaya batare data amsa gaisuwar tasa ba. ?an jimm yay alamar tunani, sai kuma ya kalli Anam dake kwance cikin kujera idanunta a lumshe. Kamar mai raWa ko tsoron tada jariri a barci yace,  Pharmacy .
? ? ??  Kai da wa? .
Kallon Anam Win ya sakeyi suka haWa idanu, a marairaice ta janye tana kauda kanta gefe. Numfashi ya ?ara saukewa, cikin sake tausasa harshe yace,  Ni da Maheer ne....
? ? ?  Dawa kuma? .
Ta tare numfashinsa tun kan ya ?arasa. Bai iya karya ba, shi mutumne kai tsaye koda ace gaskiyarsa zata ja masa laifi ko matsala zai faWa ya amsa hukuncin daga baya. Dan haka yace,  Mommy da Juwairiyya ne da taji ciwo .
? ? ?? A fusace tace,  Waye Juwairiyya kuma? .
? ?? A hankali yace,  Anam .
 Kusameni kai da Maheer .
Ta faWa tana yanke wayar. Tsirawa wayar ido yayi kamar mai son ganin Mommyn a ciki, sai kuma ya Wan girgiza kansa ya ?ara kallonta ya Wauke kansa yanama motar key saboda hango Maheer na fitowa. Baicema Maheer Win komaiba ya canja hanyar zuwa gidansa zuwa amsa kiran Mommy. Shima Maheer Win baiyi magana ba a tunaninsa mitar Anam ce ta sashi canja shawara.
? ? ? Gidan su Anam Win ya fara tsayawa, sai dai bai shiga da motar ba yay parking a ?ofar gate. Kusan atare suka fito shi da Maheer. Maheer Winne ya buWe mata murfin yana faWin,  Kefa yau kin zama gimbiya sai dai a Waukeki ko? .
? ? ?? Kanta ta jinjina masa tana murmushi duk da hango mugun kallon da Shareff ya watso mata. Tana ?o?arin mi?a masa hannu duk da tsokanarsa dama tai niyyar yi su Abie suka fito shi da ba?on abokinsa da suka jima basu haWu ba. Hannun Maheer ya janye ya nufi su Abie Win kamar yanda Shareff yayi. Abie dake kallonsu fuska Wauke da murmushi ya ri?o hanunsu su duka yana kallon abokin nasa.  WaWan nan yarana ne, Babana Al-Mustapha muna kiransa Shareff. Architect kuma Shugaba mai mallakin companyn da nake maka bayani, sai Barrister Maheer .
? ? ?  Masha ALLAH yaran albarka .
Murmushi duk sukayi suna mai rissinawa da gaishesa. Ya amsa cike da kulawa yana ri?o hannayensu shima. Albarka ya dinga saka musu kafin ya juya ga motarsa dake fake a gefe yana faWin,  Ato ga Wan uwanku ma ai tare muke da shi sai ku gaisa ko .
? ? ?? A tare duk suka kalli motar, dai-dai da fitowar Anam daga mota itama cikin matu?ar son nuna dauriya sai dai ta kasa taka ?afar ta nema zubewa. Da sauri Shareff ya nufeta saboda ratsa kunuwansu da siririyar ?ararta tayi, ya ri?ota dai-dai ta kusa kaiwa ?asa.
? ?  Ance ki fitone? .
 Nifa na gajine ga zafi a motar .
Kamar zaiyi magana sai ya fasa saboda idanun su Abie dake kansu, yayinda kunnuwansu ke jiye musu bayanin da Maheer ke musu na cewar ciwo taji a ?afa.
? ? ? ? ? ?o?arin Waukarta Shareff Win yake yi tai saurin ja da baya cikin zare idanu da bugawar ?irji sakamakon ganin wanda batai zaton gani ba.
? ?  W...waya kawoka gidanmu? .
Ta faWa idonta kar a kansa kamar yanda shima ita Win yake kallo. Su kuma su Abie su dukan suke kallo. Tattausan murmushi ya saki yana mai janye idanunsa cikin na Shareff da yay wani irin mugun kicin-kicin da fuska, akan fuskarta ya maida cikin Waga kafaWa yace,  Ina tare da Daddyna ne. Amma badan nasan nanne gidanku ba Beauty  .
? ? ? ? Sau Waya ta kalli abokin Abie Win ta maida kanta ta du?ar. Cikin sake faWaWa murmushi Alhaji Abu kalla ya dubi Wan nasa da ?yau. Kansa ya shafa yana mai kauda kai da sakin ?aramar dariya. Alhaji Abu Kalla yay ?aramar dariyar shima da Wauke idonsa ga Wan nasa ya maida ga Abie da shima dai murmushin yake da sonjin ?arin bayani..........
'

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
0913484810_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107 ko


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??



*_16_*


......... Ita kuma f...
Bai karasaba Abie ya bashi amsa da faWin,  Mamana Juwairiyya (Anam) .
? ?  Woow masha ALLAH! Masha ALLAH. kace Wiyar tawa ma ta girma ashe. Damma ?aramin jiki ya Soye shekarun .
? ? ?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login