Showing 126001 words to 129000 words out of 194140 words

Chapter 43 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3336

*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_52_*


..........Sake maido da ita yayi da ri?o fuskarta cikin hanunsa da Wage gira sama.  FaWi abinda ke ranki mana yarinya. Koba angon bane? .
? ? ?  Kaima kasan bashi Win bane ba, dan auren wata uku ne, kamar yau ne zai ?are .
??  Oh really? .
Cike da confidence ta bashi amsa.  Ka rubuta ka ajiye .
? ? ? ? Wani ?ayataccen murmushi daya nema sumar da ita ya saki, yaja hancinta da kashe mata ido Waya har sannan murmushin bai bar fuskarsa ba.  Kin tabbatar zaki iya? .
? ?? Da ?yar ta iya jawo yawu mai kauri ta ji?a bushashshen ma?oshinta tana ?ya?y?yafta ido.  Babu tantama a alwashina Yaya MM .
? ? ? ? ? Juyata yay suka koma tsakkiyar gadon, ta koma ?asa shi kuma ya dawo samanta. ?ara ta saki da ?o?arin son turesa sai dai ko gezau, ta fara jan numfashi da fesarwa da ?yar dan gaba Waya ya sakar mata nauyinsa dan mugunta. ?an Wagata yay sai dai ba duka ba, ya kalla cikin tsakkiyar idanunta da har sun canja launin farinsu zuwa ja harda tara ?an ?walla. Murmushi ya kuma saki da shafa lips Winta kaWan da yatsun hanunsa. Ya Wan kashe mata ido Waya da kai bakinsa saitin kunenta ya fara magana kamar mai raWan.  Wannan bakin naki ne zai kaiki ya baroki yarinya. Idan kikace zaki buga game Win nan dani zubar hawaye bata shirya barin idaniyarkiba kenan....
? ? Janye fuskarta tayi saboda wani zirrr da takeji a cikin jikinta. Cike da tsiwa da son hana ganin lagonta ta sake maido fuskar  Never for ever, ka rubuta ka ajiye Yaya nanda wata uku zamu koma gaban Baba Ibrahim da kai ka bani sakina, dan ni da kai bazamu taSa son juna ba, kaima kasan da haka ai . Itama ta ?are maganar da salon kashe masa idanu daya nema Wauke masa numfashi.
? ?? Jin zata zille yay azamar tareta da hannunsa, gaba Waya annurin fuskarsa ya gushe, cikin Wan kausasa harshe da zuba mata idanunsa da launinsu ya canja tsakkiyar nata ya fara magana.  Kuma dole ki zauna da ni yarinya, zan kuma tabbatar miki da hakan ki rubuta ki ajiye .
? ? ? ? ? ? Alwashin nasa ya matu?ar tsaya mata a rai, amma sai ta basar cike da rainin wayo ta saki siririyar dariyar data saka tsigar jikinsa tashi.  Yaya MM kana wasa da wannan Anaam Win, amma dai muje zuwa, hausawa kance ba'a san maci tuwo ba sai miya ta ?are, nanda cikar wata uku zan tuna maka wannan .
? ? ?  Ni kuma kafin cikar wata ukun zan maimaita miki . Ya faWa yana janye jikinsa a nata ya sauka a gadon baki Waya. Harara ta dallama bayansa zuciyarta na bugawa da sauri-sauri, harda sakin Soyayyar ajiyar zuciya. Ita kanta ta yabama kanta da kanta, dan tasan ba ?aramin dauriya taiba na ri?e tsoronta. Sai da taga ya fice a Wakin gaba Waya ta dafe ?irji da rumtse ido. Sai kuma ta buWe da Wan mangarin kanta.  Stupid girl! Anaam kina da hankali kuwa?. Wayyo ni ALLAH miya kaini yin waWan nan cika bakin yanzu idan ya?i sakin fa? (Sai ki kaisa kotu) zuciyarya ta bata amsa kai tsaye. (Ya zakiyi da su Abie kuma?) wani gefen ya tambayeta.  Shike nan na mutu ta faWa a fili tana sake dafe kanta. Ganin zata zarar da kanta sai ta mi?e cikin murguWa baki da faWin,  Koma miye bazan yarda yaci galaba a kaina ba. Kafinma wata uku nayi gaba abina .

? ? >?#?To bara muga yaya wasan zai kaya ?ar mitsila=??.

? ? ? ? &&&

?? Duk yanda taso danne zuciyarta yau ta musu breakfast kasawa tai, koda maman Abu kuma tace zatayi saita hanata. Kallo Waya zakai mata ka fahimci taci kuka sosai dan idanunta har sun nuna. Tun tana kallon agogo da tsumayen shigowar Shareff harta daina zuciyarta na cigaba da mata zafi da raWaWi. Da alama ya fita ko sallama bai mataba kenan dan yanzu dai lokacin zuwa office ya gota matu?a, ta kuma tabbatar bazai zauna har zuwa yanzun bai fitaba dan bai haWa aikinsa da komai ba. Zuwa yanzu ta yarda kuka rahama ne, dan jiya tayi kuma taji sau?i da sassaucin zuciyarta. Amma yanzu ya gagara fita ko kaWanne balle taji sau?i. Wani irin tsanarsa da haushinsa takeji mara misaltuwa, zuciyarta kuma ta kasa tsayawa waje guda da tunanin abu biyu. Shin maganin su Aunty Malika ne baiyi aiki a kansa ba? Kokuwa dai asirin dasu Gwaggo suka jima suna faWa iyayen yarinyar nan nayine yafi nasu ?arfi. Kanta ya kulle, ta rasa ina zata kama. Zafafan hawayen da taketa son fitarsu suka sami damar silalowa saman kumatunta masu matu?ar zafi, daga haka kuka mai cin rai ya kufce mata har ya shigo bata sani ba.. ?amshin turarensa dake ?ara yawaita a Wakin da hancintane ya sakata Wagowa kaWan ta dubi ?ofar. Tsaye yake cikin ?ananun kaya masu taushi da sukai matu?ar fidda ?uruciyarsa ta matashin namiji alamar yau bai fita ko'ina ba kamar yanda tai hasashe. Wani irin damm zuciyarta ta bada sauti a cikin ?irjinta, abinda zai hana Shareff fita office kam lallai ba ?arami bane, hawaye ne suka sake ziraro mata, ta sake Wago ido ta kallesa har yanzu yana a ?ofar tsaye hannayensa duka a cikin aljihun wandonsa idanunsa a kanta tamkar ya samu television. Sakkowa tai a gadon da gudu taje ta rungumesa. Murmushi ya saki mai faWi, tare da zare hannayensa daga cikin aljihu shima ya rungumeta. Ta saki ajiyar zuciya da sake kan?amesa. Kusan mintuna uku suna a haka tsaye kafin ya Wagota, fuskarta ya rike a tafukan hannayensa yana raba idanu akan hawayenta, ya girgiza mata kansa yana binta da wani kallon ?asa-?asa.
? ? ?  Kukan bai isaba? .
?? Ya faWa idanunsa cikin nata.
Kasa jure kallon nasa tai dan tamkar yana zuba mata wasu maganaWisune masu wahalar ja'inja. Tai ?o?arin maida idanun nata ?asa amma ya hana hakan ta hanyar Wora lips nashi kan nata. A tare suka lumshe ido. light kiss ya sakar mata. Taja numfashi da ?yar da ajiyar zuciya mai ?arfi.
? ? ? Murmushi ya saki da kai goshinsa saman nata ya haWe,  Kin huce ko? .
Baki ta tura masa zata kautar da kan nata ya hana hakan. Dole ta ha?ura ta tsaya tanata sauke ajiyar zuciya a jere. Sai da ya tabbatar ta nutsu sannan ya saketa suka koma bakin gado. tissue ya mi?a mata, babu musu ta amsa ta share hawayenta.
? ?  Kin tashi lafiya? .
 Alhmdllh .
Ta faWa a ta?aice. Shiru Wakin ya Wauka kamar wasu ba?in juna. Taso ta danne komai kamar yanda taga ya basar, sai dai bazata iyaba. Ta Wan dubesa muryarta na rawa.  Yau bazakaje office ba ne? .
? ? ? Bai iya Soye magana ba ko kwana-kwana, dan haka kai tsaye ya bata amsa da  Haba dai Madam, ango a office ai a koro ni. Ko ke Win nan ai ba?ya so ganina a can ba ko. Ina hutu ne sai monday insha ALLAH .
? ? ? ? ?? Ido ta tsura masa ko ?yaftawa babu,  Sati Waya fa kenan? .
? ?  Kinga sun ragemin mudu ba kamar lokacin naki amarcinba ko? Nima dai inajin kamar zanyi bore na ?ara wani satin akan wannan na more angwancina da kyau, amma bani shawara kar ace na cika son bati .
? ? ? ?? Da yasan yanda zancensa ke ?ona zuciyarta da bai cigaba da yinsa ba. Ta janye idanunta dake cikowa da ?walla a kansa tana jan numfashi da haWiye abinda ya tokare ma?oshinta da ?yar.
? ? ?  Babie kinyi shiru? .
Kanta ta girgiza masa hawaye na sakkowa a kumatunta. Ta mi?e batare data bari ya gani ba, toilet ta nufa tana faWin,  Wannan ai maganar amarya ce ba tawaba ita ya kamata ka samu kaga ko wata guda saiku je a ?ara muku .
? ?? ?ofar toilet Win data bugo da Wan ?arfi ya tsurama ido, zuciyarsa na jujjuya maganar tata da son bata fassara. Ganin zai takura kansa akan son fahinta sai kawai ya Wage kafaWu da Wan taSe bakinsa. Shiru-shiru ta?i fitowa har kusan mintuna biyar, ya kalla agogon dake Waure a hanunsa tare da kai dubansa ga ?ofar toilet Win da mamaki.  Wai nikam mi kike a toilet Win nan haka kizo ki bamu breakfast .
? ?? Shiru babu alamar zata amsa masa balle fitowar tata. Ya sake maimaita maganar sai dai anan Win ma babu alamar motsinta. Mi?ewa yay zuwa ga ?ofar cikin Wan tunzura ya bubbuga.  Wai kina jina inata magana kikai min banza? .
? ? ? ?? Nan ma yitai kamar zata sharesa sai kuma ta buWe, ganinta Waure da toilet ya sashi faWin,  Wai dan wala?anci dama wanka kika shiga kika barni anan? .
? ??  Toni ai ban san zaka tsaya jirana bane kayi ha?uri .
Ta faWa cikin son yan?wala shi tana nufar mirror. Da kallo ya bita kawai. Sai kuma ta Wan juyo ta kallesa.  Kana bu?atar wani abu ne? .
? ?? Bai tanka mata ba, bai kuma janye idanunsa akanta ba, sai dai haka kawai zuciyarsa ta sosu da yanda take masan. Idanunsa ya Wauke kawai da nufar ?ofa ya fice abinsa... Ta raka bayansa da harara cikin taSe baki.

? ? ? ? Shawarar fita neman abinci ya yanke a ransa, sai dai kuma wata zuciya ta ?waSesa dayin hakan dan ba mutuncinsa bane yana da mata har biyu ace yana fita yawon gidajen abinci siyowa. Sai dai kuma ko yunwa zata hakalashi yayi al?awarin a yanzu dai bazaici abincin na Fadwa ba. Sashensa ya koma, ya zube a kujera hanunsa dafe da kansa. Kusan mintuna uku ya samu zaune shiru, sai da ya tabbatar zuciyarsa ta Wan nutsu sannan ya Wauka waya yay kiran Anaam.
? ? ? Kammala wankin toilet Winta kenan kiran nasa ya shigo mata. Batai saving number Win ba duk da ranar ya kirata da ita. Tai Wan jimm kafin ta Waga da tunanin wanene. Shiru babu wanda keda alamar magana a tsakanin ita da shi. Ganin haka a Wan harzu?e tace,  Nikam idan mai kiran nan baida abinyi ni ina da .
? ? ? ?Guntun murmushi yayi. Har cikin rai yake jinjina tsiwar yarinyar nan, ita kowa bata jin shakka na waya ma da batasan ko wanene ba bazata raga masa ba. Ya Wan girgiza kansa da furzar da numfashi.  Ki samo min tea da wani abu ki kawo min .
?? Kafin ta samu damar tofa tata ya yanke wayar. Tai takwa-takwa na takaici sai kuma ta tsuke baki da buge wayar.........
'




_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_53_*



.........Da sallama ta shigo Wauke da madaidaicin tray mai ?yau, a samansa? madaidaiciyar butar shayi ce da kofinta Waya, sai tea spoon da sugar a ?aramin bowl. Sai kuma plate dake rufe da robar ruwa Waya duk da tasan za'a iya samun ruwan a sashensa. KaWan ya juyo daga kallon tvn da yake ya Wan dubeta, sai kuma ya Wauke da amsa sallamarta akan lips. Gaba Wayansu haushinsu yakeji dan kowacce da kalar laifin datai masa, sai dai yafi ganin sassaucin na Fadwa akan wannan tsiwatacciyar yarinyar da har yanzu maganganunta na Wazun basu daina masa zafi a zuciya da ruhi ba.
? ? ? Ita dai da bata san yanayi ba ma koda ta gama zuba shayin Wan Wagowa tai ta dubesa da zata saka sugar. A ta?aice yace,  biyu ya cigaba da kallonsa. Baki ta Wan taSe itama ta jefa masa biyun ta saka cokali. Plate Win datai warming sauran naman jiya daya kawo da dare ta zubo a ciki ta buWe masa, sai sauran meatpie Winta da shima dai baiyi komaiba kasancewar a fridge yake shima dai tayi warming Win nasa.
? ? ?  Bani waya a bedroom .
Ya faWa dai-dai tana Wagowa alamar ta kammala aikinta. Ganin yanda yake tsume-tsumen fuska ta wuce salin-alin batare da tace komai ba. Babu jimawa ta fito da wayar a hannu. Harya fara cin abincin hankalinsa rabi a tv. Nanma dai tana bashi tai ficewarta tabarsa.
? ? ?? Motar da bata san kota wacece ba take shigowa gidan. Bata san wani a gidansu da motar ba, dan haka tai wucewarta batare da maida hankali ba dan maybe ba?in Fadwa ne kona mai gidan...

? ??  Kinga kallon da yarinyar can taima motarmu ta watsar kuwa Sakina? .
? ?? Hajiya Luba ?ar uwa ga Mommy kuma mahaifiya ga Bibah ta faWa idonta akan Anaam dake shigewa sashenta. Aunty Sakinar ma kallon nata take, tai ?wafa da Salle murfin motar ta fita.  Yaya Luba ba dole tai mana kallon banza ba tunda wanda ya kawota gidan ya nuna mata tafimu, yo ta fimu mana tunda ya zaSeta sama da umarnin uwarsa ma .
? ?  To aikuwa zasu ci ubansu daga shi har ita, dan zamu sauke mata abinda ke kanta yanda uwarta ta mallake ubanta mu anan AL-Mustapha yafi ?arfin haka. Jiba yanda take yawo da wata ?ar iskar shiga dan ALLAH .
? ? ? ?  Duk dama ta samu ai ke dai Yaya Luba, muje dai .
Wanda ya kawosu babban Wan Aunty Sakina Winne, ya girgiza kai duk zuciyarsa babu daWi, dan shi dai baiga abinda yarinyar tayi ba suke cusa mata wannan zagin, shikam harma ya fara tausayin Yaya AL-Mustapha wlhy.

? ? ? Suko sashen Fadwa suka fara nufa, a falo suka sameta zaune tana shan lemun fata, mai-aikinta zaune daga ?asa itama. Kallon sukeyi na wani horro film sai dai sam hankalin Fadwa ba gaba Waya yake akan film Win ba. Maman Abu ta mi?e tana musu sannu da zuwa. Da ?yar suka amsa mata, bata damuba ta nufi kitchen Wakko musu ruwa dan ba yau ta saba da halinsu ba tunda sanda tana can gidan su Fadwa Win ma suna zuwa babu kalar wula?ancin da basa gani su masu aiki a wajensu su a dole ?anen masu gida (Karku manta suma ?anen uba suke ga Fadwa, kuma ?anen uwa ga Shareff).
? ? ??  Baki da lafiya ne? .
?? Aunty Sakina ta faWa idonta fas akan Fadwa. Kanta ta girgiza mata kawai. Baki aunty Sakinar ta taSe. Hajiya Luba ta karSe da faWin,  Ciwo ya wuce ba?in cikin miji da kishiya mai kama da karuwai, k yanzu nan Fadwa har waccan ?ar tsefatar yarinyar ce zata razanaki ki koma haka firingau-firingau ido luhu-luhu. Kuka kenan kika zauna kinayi kamar wata sakara? .
? ?? Hawayen da taketa ri?ewa ne suka silalo mata. Aunty Sakina da Hajiya Luba suka Wauki sallallami da tafi kamar waWanda sukai gamo. Ita dai Fadwa kanta a ?asa tana hawayenta.
?  A to wlhy aiki ya ganki kuwa, yima kishiya kuka. Kishiyarma wadda bata wuci a sati ki kaWa shegiya ba tabar gidan saboda ke Win shashashar ce kika zauna kinamata kuka. To bara kiji, idan zaki dawo cikin hankalinki ki dawo, a duk zuri'armu babu sakarai. Balle ke da mijin nan naki tako ina jininki ne, da ubansa da uwarki uwarsu Waya ubansu Waya, da ubanki da uwarsa iyayensu uwarsu Waya ubansu Waya. Gaba da baya aka tsaga jikinku jini iri Waya za'a gani, itako fa miye haWinsa da ita banda Wiyar Wan uban ubansa, dalla malama sharemin waWan nan banzayen hawayen ki tashi ki rakamu sashen shegiyar .
? ?? Hawayen Fadwa ta share, sai dai kuma tuna yana gidan yasa ta kasa tashi.  Aunty yana nan fa a gida .
? ?  Shi wa Win? .
Cewar Hajiya Luba.
 Shareff! Yau bai fita aiki ba wai hutu ya Wauka harna sati Waya . Ta ?are faWa da rushewa da kuka tabbacin abinda ke cin zuciyarta kenan tun Wazun.
? ?? Cikin ri?e baki Aunty Sakina tace,  Iyee wato sati guda, amma uwarsa nacan ko sau Waya baije ya gaisheta ba. Shiko dai Al-Mustapha yayi asara. Aini namaji daWin samun nasa a gidan zanfi jin daWin cin uban shegiyar yarinyar a gaban nasa sallamamme kawai. Tashi muje ki kaimu, kuma karna sake ganin waWan nan hawayen banzar kema shashasha .
? ? ?
? ? ? Anaam na kwance cikin kujera tana buga game suka faWo mata ko sallama babu.?Da farko tayi kamar ta share dan Fadwa ce ta fara shigowa, sai dai ganin su Aunty Sakina ya sa ta tashi zaune tana danne sosuwar da zuciyarta tayi akan shigo mata kai tsaye da sukai. Ta san aunty Sakina dan sun taSa zuwa gidanta ita da Aysha. Daga Hajiya Luba har aunty Sakina bin falon suke da kallo baki a taSe, sai dai acan ?asan ransu razani ne na gaske, dan ko makaho ya shigo ya laluba yasan annunama duniya yariyar ?ar gata ce.....
? ? ?? Cigaba da game Winta tai domin basu dama su gama kalle-kallen, saiko da sukai iya iyawa sannan suka juyo gareta.
? ?  Oh lallai, ga ?an iska sun shigo ko? .
Aunty Sakina ta faWa murya a sama. A karan farko Anaam ta saki murmushi, ta Wago idanunta dake cikin gilashi tana kallonsu, cikin hausarta dabai gama nuna ba ta gaishesu kamarma bata fahimci harzu?owar aunty Sakinar ba..
? ? ? ? ?  Uhm lallai kam Shareff ka amshi ruwan dafa kanka. Wato k a dole ?ar bariki .
? ?? Sarai ta fahimci abinda Hajiya Luban ta faWa, dan kuwa zuwa yanzu Alhmdllhi hausa ta fara zauna mata a brain da harshe da ?yau saSanin farkon zuwanta. Amma sai tai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login