Showing 18001 words to 21000 words out of 194140 words

Chapter 7 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3332

ba wlhy dan kullum cikin addu'a da sadaka nake akan ALLAH ya sake nunamin ke. Ya kuma amsamin sai nayi sakaci da damata .
?? Sosai ya bata dariya a wannan gaSar, wai sadaka. Dan kawai ya ganta zaiyi sadaka. Hararsa tai zata sake wucesa ya babbake ko'ina.  Dan ALLAH ki saurareni . Kanta ta dafe dan yanata faman haWata da abinda bazata iya jayayya ba. Hakan yasa dole ta nutsu ta sauraresa. Bawata magana sukaiba damar kaita gida kawai ya nema. Bata da mafitar data wuce binsa, amma maimakon gida da yace zai kaita sai kawai ta bu?aci ya kaita inda zata sai layin waya. Bai musa mataba, dan a ganinsa hakanma wata damace.
? ? ? ? Kai tsaye office Win mtn dake cikin wata plaza yakaita duk da yasan sun tashi aiki yanzu. Sai dai yanada alfarmar da za'a iya biya mata bu?atarta a wajen. Ilai kuwa tarba ta mutuntawa taga ana masa a wajen, yanda kuma suke gaisuwa da ogan wajen taji a ranta Wan uwansane ko aboki.
? ? ?  Mutumina wannan ?ar shilar fa haka? .
? ? Abokin ya tambaya cike da sha?iyanci cikin zaurancen hausa da Anam ta kasa gane komai dan shima ya fahimci bata iya hausan ba, saboda yanda yay mata tambaya da hausa ta gagara bashi amsa mai ?yau. Dole suka koma magana da turanci. Murmushi kawai yay batare daya bashi amsaba, sai ma danna waya da yake faman yi abinsa.
? ??  Wai ka zama kurma ne? .
Abokin ya sake tambaya yana harararsa.
? ? ??  Sarai ina jinka. Kai dai yi aikinka? kawai ba bu?atar tambayar ne .
?? Dariya kawai abokin yay ya cigaba da ?o?arin Waukar Anam hoto. Tun a gurin ta Wora layin akan wayarta, ta kuma tambayesu ko zata iya amfani da shi. Kasancewar abokin nasa babban ma'aikaci sai ya amshi wayar yay ?an danne-danne ya mi?a mata.  Indai kiran gaggawa kike sonyi da shi bashi nan da mintuna talatin sai kiyi .
? ? Godiya ta masa tare da duban saurayin da har yanzu ko sunansa bata sani ba.  Zamu iya tafiya? .
? ??  Why note Beauty .
? ?an murmushi kawai tai da mikewa. Shima ya bama abokin nasa hannu suka cafke.  Friend ina zuwa ka jirani Please  .
? ??  Ba damuwa .
Cewar abokin nasa yana dariya.
? ? ? ??
? ? Ganin sun Wan gota plaza Win tace su Wan tsaya mintuna talatin Win su cika. Bai musaba sai dai ya kalla agogonsa duk gudun kar lokacin salla ya shiga.  Beauty inaga muWan matsa gaba akwai massallaci sai na shiga nai magrib ko .
? ??  Babu damuwa .
Ta faWa hankalinta akan wayarta. Tun fitarsa a motar babu abinda take sai irga mintuna har ALLAH yasa suka cika. Kai tsaye number Win Abie tahau gwadawa dan ta loda kati daga kuWinta na bank a ciki. Ta?i samunsa saboda network. Komawa tai kan Mamie itama dai ya?i tafiya kiran. A take idanunta suka sake cika da ?walla, ta kife kanta a gwiwarta tana karanto duk addu'ar da tazo mata a baki. A haka ya dawo ya sameta. Sai dai tanajinsa tai azamar goge hawayen nata ta haWiye kukan.
? ??  Beauty ina muka dosa yanzu kenan? .
? ? ? ? ??  Abinda nake tunani kenan, dan kona maka kwatance ba lallai ka gane ba. Amma in ban takurakaba ka kaini restaurant Win nan kawai ka ajiye zan samu mafita .
? ? ? ? Kallonta kawai yake cike da nazari.  Na miki wani tambaya mana in bazaki damu ba? .
? ? Shiru kamar bazata amsashi ba. Sai kuma taja numfashi da jinjina masa kanta. Gyara zamansa yay sosai yana fuskantarta.  Harshenki ya tabbatar min idan ma ke ?ar Nigeria ce ba'anan kike rayuwa ba? Hakan na nufin ke ba?uwace shiyyasa bazaki iya gane inda zakije ba? .
? ? ?? Nanma kamar bazata amsashi ba sai kuma ta Wan kallesa ta du?ar dakai.  Karka damu ka kaini inda nace kawai Please .
??  Baki son na sani ko? .
 No, kawai .
Ta faWa a ta?aice. Bai sake magana ba ya Wan rausayar da kansa da yima motar key yana murmushi.

? ? ? ?? Koda suka iso kamar yanda ta bu?aci ya tafi ya barta a wajen bai yarda yayi haka ba. Cikin lallashi ya sata suka shiga wajen. Yabi ya takura mata akan ta faWi mi take son ci amma ta?i, dan Anam nada wani hali inhar bata saba da kai ba bata taSa yarda ta sake da kai. Shi kansa badan tana neman mafitaba bazata bisaba tun farko ko wane irin naci zai mata kuwa. Ha?ura yay ya amsar musu drinks kawai da snacks amma ko kallon natan bataiba balle yasan zataci.
? ? Tunanin kiran Aysha ne yazo mata a rai. Ta sake zaro wayarta dake cikin bag ta hau lalubenta. Cikin sa'a kuwa kiran ya shiga, sai dai harya katse ba'a Waga ba. Bata gajiba ta cigaba da kira har wajen 8missed call amma babu amsa. Da ?yar ta iya ?o?arin danne kukan dake son taho mata......

_______________________

? ? ? Ko kaWan baiyi tunanin bazata iya maido kanta gida ba. Hasalima zuciyarsa raya masa take tuni ta dawo Win saboda yayi over time a office yau yana aiki, ga kansa na masa ciwo. Daya shigo gidan ma a Wan gurguje ya shiga suka gaisa da Mommy ya fito. Wanka yayi a gaggauce shima saboda magrib dake kusantowa. Koda ya kammala shiri ya fito a compound ya haWu da Abbah da Khaleel suma zasu massallaci. Tare suka fice, bayan an idar da magrib basu dawo gidaba sukai zaman jiran isha'i....

? ? ?? Tun kafin su ?araso suka hango Mom da Aunty Amarya tsaye cirko-cirko a ?ofar sashen aunty Amaryar. Dukansu sai suka nufi can dan da alama babu lafiya. Shidai kusan shine ?arshe dama. Daddy da suka haWu a massallacin ne ya fara jefama su aunty amarya tambayar  Lafiya kuke tsaye anan haka? . Aunty amarya ta bashi amsa cikin damuwa da ruWani.  Daddyn Shareff lafiya ba lafiya ba. Anam ce bata dawo gidaba har yanzun. Mubarak yaje har wajen aikin nata kuma maigadi ya tabbatar masa babu kowa a ciki ita Wincema kusan ?arshen fita, ta kuma jima a titi kafin yaga wani ya Wauketa a mota .
? ? ?  Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un . Daddy da Abba suka faWa kusan a tare. Shareff ma dake daga bayansu gabansa ne ya faWi, suka haWa ido da Daddy daya juyo yana masa kallon tuhuma. cikin son danne abinda keson taso masa yace,  Shareff nasan dai kaji mi mamarku ta faWa ina ka baromin yarinya? .
? ? ? Sosai ?irjinsa ke luguden duka. Ya girgiza kansa da risinar da idanunsa da sukai sirkin ja kaWan saboda gajiya da ciwon kai.
? ? ?  Ba girgizamin kai zakaiba ka buWe baki kai magana!! . Daddy ya sake faWa a tsawace.
? ? ? ? ? ? Kansa a ?asa yace,  Ban baro office ba sai kusan 6, shiyyasa nai tunanin ta dawo gida .
? ?  Shareff are you out of your senses?!! Har kake gayamin kazata tama dawo gida. Kana da hankali kuwa? Innalillahi wa-inna'ilaihirraji'un .
? ? ? ??  Wai lafiya mike faruwa ne? .
Mommy da Hassan yaje ya sanarma gidan babu lafiya ta faWa tana ?arasowa wajen. Babu wanda ya iya bata amsa saboda maganar da Daddy ya cigaba dayi a kausashe cikin kuma tsananin Sacin rai....
? ? ??  Wlhy na baka nan da zuwa ?arfe sha biyun dare ka kawomin yarinyata gida, inba hakaba sai ranka yayi mummunan Saci Al-Mustapha!! .
? ? ? ? ?? Cikin sauri Mommy ta dakatar da shi itama a fusace.  A'a Alhaji kamarya da wannan hukunci haka. Shine ya Satar da koma wacece ake neman da za'ace ya fita a wannan daren nemanta bay......
? ? ? ?  Babu ruwanki a wannan maganar, idan kuma kikace zaki shiga wlhy zan sakaki nadama ne!! .
? ? ? Gaba Wayansu binsa sukai da kallo ganin yanda yabar wajen a matu?ar fusace. Banda Shareff da kansa ke ?asa. Abba ne ya dubesa da damuwa shima, sai dai cikin sau?a?a murya dan bai kai Daddy zafi ba yace,  Son kayi kuskure. Ka manta Anam babu inda ta sani, ko anguwarnan bana zaton ta san sunanta ma, kag........
? ?? A harzu?e Mommy ta katse Abba  Anam!!. dama akan wannan tsifatar yarinyar ake wannan tada jijiyar wuyar? Shareff bance ka fita harkar yarinyarnan ba a gidan nan? .
? ? ? Bai iya ya Wago ya kalleta ba, dan baisan wace amsa zai bataba. Tana ?o?arin nufosa isowar Gwaggo ya dakatar da ita.  Wai hayaniyar mi nakeji a gidanne haka kai? . Duk juyawa sukai gareta. Ganin kowa ya kasa cewa komai Khaleel yace,  Anam ce bata dawo gida ba .
? ? ??  Shine miya faru kuma? Ita Win yarinyace? .
? ? ?  Haba Gwaggo ya zakice haka? Nawa Anam Win take? Sannan ina ta sani bayan kinsan kamar ba?uwa take a ?asarnan bama garin kano ba .
? ? ? ? ? Harara Gwaggo ta zubawa Abba mai maganar.  Oh to kana faWaminne ko kana tunamin Abubakar? Galla?e?iyar budurwa da yanzu idan aka sakata Waki da namiji zata samo ciki kake sanarmin nawa take? Toni abindama ban ganeba mi'akema hayaniyar anan? ....
? ? ?  Titsiye Shareff sukai yaje nemanta kamar shine yace ta tafi yawon tazubar Win, dan nasan bai wuci can Win ta tafi ba tunda an saba a inda aka fito..
? ? ??  A lallai kuna bukatar Addu'a Abubakar. Shi Mustapha Winne ya kaita ya Satar da zakuce yatafi nemanta a wannan daren bayan wahalar da yaje ya gama shawowa a wajen aiki ya dawo. Kai Mustapha muje naga ubanda zai saka fita ko nan da gate a daren nan dan.......
? ?? Sauran maganar ta ma?ale ganin kaf wajen babu alamar Shareff Win. Su dukansu babu wanda yasan yama sulale yabar wajen. Horn da ?arar buWe gate ya sakasu juyawa can gaba Wayansu. Sai dai kafinma wani yay wani yun?uri har motarsa ta fice.....

? ? ? ?? Wajen aikin nata ya fara zuwa, sai dai kamar yanda maigadin wajen ya faWama Mubarak shima haka ya sanar masa. Lokacin da yake tafiya a hankali ya dinga tafiya kozai ganta a hanya. Amma ko alamarta babu duk da titin wajen tako'ina akwai hasken fitulun solar. Duk da hakan bai fasa sake bi a hankali yanzun ma yana dubawaba har ?arshen titin. Ganin har tara ta gota na dare yay fakin gefen titi ya kifa kansa kan sitiyari dan ciwo yake masa matu?a kamar zai faWo ?asa. Dama tu?in yinsa kawai yake cikin dauriya.

? ? ? ? ?? A gida kowa ka kalla a cikin damuwa yake, idan ka cire Gwaggo da Mommy da suketa bala'i da kowa ya kasa fahimtar dalilin yinsa. Aysha harda kukanta. Dan ansan ko wayarta aka nema baza'a samuba tunda bata da layin Nigeria. Abba da Daddy da Khaleel ma sun fice police station.
? ? ?  Aunty wayarki sai haske yake tun Wazun . Hassan ya faWa yana duban Aysha data zuba uban tagumi tana sauraren masifar Mommy kawai daketa faman kai kawo tsakanin bedroom Winta zuwa falo. Kamar Aysha bazatabi takan wayarba sai kuma tacema Hassan  Ciromin daga cajin . Ciro mata yay, ganin bata san no Winba tai tsaki ta ajiye. Duk kiran da aka cigaba dayi har kusan sau biyar bata kulaba. Sai ma Waukar wayar datai rai a Sace zata kashe sai sa?o ya shigo da no din da aketa kiran nata. Guntun tsaki tai ta buWe dan taga wai waye ma ya addabeta ya barta taji da damuwarta ma itakam. Zumbur ta mi?e da waro idanu, har zata fasa ihu sai kuma tai saurin gumtse bakinta da satar kallon inda Mommy take. Tai saurin haWiye farin cikinta ta nufi bedroom Winsu da sassarfa. Jikinta har rawa yake ta maida ?ofar ta rufe harda saka key tana dailing number Win...
? ? ?  Blood da gaske kece? .
Kamar jira Anam keyi ta fashe mata Aysha da kuka.  Ya ALLAH Blood Please kibar kuka, kina ina ne yanzu? Ga gida duk hankalin kowa a tashe da rashin dawowarki su Yaya dasu Abba duk sun fito . Ta Wanji sanyi, amma hakan bai hanata jin zafin Shareff ba. Da ?yar tace,  Zan tura miki address Win yanzu bansan inaneba ..... Aysha na katse kiran tai kiransa.

? ? ? Har yanzu kwance yake kawai akan sitiyari, yama rasa wane kalar tunani zaiyi shi kam. Ring na wayarsa ne ya katse masa tunani. Yay banza da wayar harta tsinke aka sake kira. Nanma bai Waukaba sai ana uku ya Wago a fusace da nufin cin uwar mai damun nasa yaci karo da sunan Aysha.  Lafiya kika isheni da kira ke kuma? .
? ? ?  Kayi ha?uri Yayah. Anam ce ta kiranifa yanzu da wani number sai kuka take.
? ?? Idanu ya rumtse da ?arfi yana sauke wata irin bahaguwar ajiyar zuciya da har Aysha na jinsa.  Turomin number . Ya faWa a takaice kawai da katse kiran. Mintuna biyu kacal number Win da address Win data turo mata duk ta turo masa. Wayar ya cilla gefensa yayma motar key da fisgarta a guje yabar wajen. Tafiyar mintuna ?alilance ta kawosa wajen saboda uban gudun daya zabga..........
'

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107




? ? ?
*_ALLAH yasa yau a rama mana marinmu=?9?=?9?=??=ض?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??

*_08_*


..........Tunda ya amsa wayar ya turama wadda ta kira da sister Winta address Win inda suke yaketa lallashinta ko ruwa tasha amma ta?i sai faman sharSan hawayema takeyi. Hakan yasa yay tagumi kawai yana kallonta. Komai tai birgesa takeyi, Duk da ?aramin jiki da take da shi kai kasan ba yarinya bace, sai dai a kallo Waya zaka fahimci lallai ?ar gatace a gidansu dan saurin karayanta yayi yawa. Hoto ya fara mata yana murmushi batare data sani ba.....
? ? ? ?? Tunda ya shigo idonsa ya sauka a kansu. Wani irin ba?in ciki da Sacin ransa sai suka ?ara ninkuwa. Nufarsu yay rai a Sace sai dai bazaka taSa fahimtar hakan akan fuskarsa ba duk da ya ciskulleta sam babu fara'a. Kamar ance ta Wago idonta ya sauka a kansa. Babu shiri ta mi?e zumbur dan yanayinsa ya tsorarata, bata manta dukan da yay musu ita da Aysha ba. Wani irin mugun kallo yay mata ya Wauke kansa ya maida ga saurayin da shima ya mi?e dan ya gansa. Kallon banza da tsana yake masa yayinda shi saurayin yay ?o?arin mika masa hannu suyi musabaha yana murmushi duk da yaga kallon banzar amma ya shanye.
? ? Kallon hannun yay ya wani Wauke ido da maidawa kan fuskarsa yana mici-mici da idanunsa dan sarai ya gane shine ranar yayta binsu daga wannan restaurant Win.....
? ? ??  Kana bu?atar ka zauna lafiya?!! .
? ? Duk da a yanda yay maganar cike da isar gadara hakan bai hana saurayin sakin murmushi ba da jinjina kansa. Cikin sau?a?a tasa muryar yace,  Sosai kuwa babban Yaya. Ai magabatanmu kance zaman lafiya yafi zama Wan sarki .
? ?? Kansa ya Wauke duk da shine ya bu?aci amsar kuma aka bashi. Wani Wan juya harshensa yay cikin bakinsa cike da basarwa yana sakin murmushi mai harshen damo. Sai kuma ya jinjina kansa da sake maido dubansa ga saurayin fuska a haWe.  To daga yau, daga yanzu, karka bari na sake ganin wannan fuskar taka a inuwa Waya da ita. Inba hakaba......
? ? Ya ?arasa da wani shegen murmushi dimple Winsa na loSawa, yaWan bubbuga kafaWar saurayin. Bai saurari amsar da saurayin zai bashiba ya fisgi hanun Anam dake ma?ure waje guda zuciyarta kamar zata kifo ?asa. Da tasan shine zaizo Waukar tata data aminta da shawarar saurayin daya bu?aci Aysha ta tura address Win gidan shi ya kaita amma ta?i. Jakkarta dake kan desk Win ya fusga itama tare da wayarta yay gaba da sake yima saurayin warning da idanunsa dake rine matu?a fiye da yanda ya shigo wajen.....
? ? ? Turata yay a motar ya rufe har saida ta zabura dan kaWan ya hana ya datse mata yatsun hannu. Ya zagayo mazauninsa tare da figar motar a guje yabar wajen. Yanda yay Win yay masifar sake firgitata har sai da ta faWa gefen hanunsa ta ?udundune fuskarta tana kiran sunan ALLAH, dan ta zata gabzama motocin gabansu karo zaiyi ma. ?uwwww!!! Ya taka birki da daka mata wata razananniyar tsawa. Saurin sakinsa tai tai baya a firgice, sai kuma ta fashe da kuka dan gaba Waya ya sake firgitata ta tsani tsawa...
? ? ? ??  Stupid! shut up!!. Idan baki rufemin shegen bakinki Win nan ba na fara kashe fuskarki da maruka sai kin suma. Wawuya kawai. K har idonki yay tsurin bin motar saurayi kuje restaurant?! Dama abinda kikazo yi kenan a Nigeriar?!!! .
? ? ? Yanda ya ?are maganar a matu?ar tsawace ya sake birkitata. Amma sai ta danne cikin ?arfin hali tace,  ALLAH ya kiyaye danni ba mayyar maza bace .
Ya sake watsa mata harara kai kace cinyeta zai da jajayen idanun nasa. Sai kuma yay ?wafa da Wauke kansa yana sake tada motar. Ko motsin kirki bata sakeyi tunda ta samu bai maketa ba. Kukan ma ta daina na zahiri na zucici takeyi. Gaba Waya jitake tama gama tsanar Nigeria, ita dai gaskiya bazata iya wannan masifar ba, tun farko abinda ta guda kenan amma su Mamie suka?i fahimtarta. Itakan duk ma yanda za'ai a satin nan sai tabar Nigeria hidimar ?asar nan bazata yuwuba.....

? ? ??

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login