Showing 150001 words to 153000 words out of 194140 words

Chapter 51 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3188

tsufa .

????? Yanda kikai dani daren shekaranjiya mana .

???Janye hanunta tai da ?o?arin juyawa tana faWin,  Kai dai ka sani .

??Yanzu kam ?aramar dariya ya saki mai faWi da mi?ewa sosai akan ?afafunsa. Yitai kamar bata jisa ba taci gaba da shafa manta yana kallonta kamar ya samu tv. Saukar kiran salla a kunnensu ya sakasa kallon agogon Wakin, ya Wan furzar da numfashi dan yasan sai ya sake sabuwar alwala.

???Binsa tai da kallo ta gefen ido, yana shigewa ta taSe baki da mi?ewa tana magana ?asa-?asa. Kaya ta saka sauri-sauri kafin ya fito. Tayi ?yau sosai dan ?anan kaya sun zame mata jiki matu?a, har takai komi ta raSama Wan jikinta sai ka ganta kamar ka sace. Kallo Waya ya mata ya Wauke kansa, dan ya tabbata ya cigaba sunan alwalarsa karyayya again. Ita bama tasan yanai ba, powder take Wan shafama fuskarta da Wan lipsgloss, dan ko kwalli ba sakawa take ba sai Mamie ta tsaya a kanta. A ransa yake raya da kwalliyar tafi haka daya so, sai dai yasan ita ?ar darun tasa a wajenta hakan normal ne. A haka Winma tayi ?yau sosai.?

???Ita ko sanin kaya yake canjawa yasa ta?i juyowa, harya gama shiryawa cikin wandon jeans blue da pitch shirt mai dogon hannu. Jin tsaiwarsa a bayanta ya sata ?o?arin barin gaban mirror Win, amma saiya ri?ota ta hanyar sa?ala hanunsa saman cikinta ya manna bayanta da ?irjinsa duk da bata kai har can sama ba. ?agowa tai tana kallonsa kamar yanda shima yake kallonta. Ganin ya Wago lipstick da dayan hanunsa ta maida idonta akai. Saman lips dinta ya Waura, zatai magana yace mata  shiii! .

???Shiru ta haWiye abinda take son faWar, shi kuma ya fara goga mata. Sai da ya gama ya juyota suna fuskantar juna, bakin ta Wan tunzura gaba ganin yanda yake kallonta.

?? Nifa shanyewa nakeyi shiyyasa bana sawa .

? Oh really? To bara na shanye abuna kafimma ki shanye min .

Idanunta ta waro waje da zaburowa zatai magana ya samu damar sauke lips Winsa akan natan. Dole ta koma tai la?was dan bai musu kamun wasa ba........
'





_Shareff adai rage cin amanarmu=??=ض???._
reeeyMenu
Dashboard
My Library
Create Story
Home
About us
FAQ's
Privacy Policy
Terms of service
Logout

BABU SO
Chapter: 63

Share:





Report

BABU SO
View: 432

Words: 2.3K



Chapter 63
63

.........Tsaf ya shanye jambakin, zaune takai tana sauke numfashi, shima barin wajen yay da Wan hanzari, tanaji ya buWe toilet amma bata iya ta Wago ba. Babu jimawa ya fito da alama wata sabuwar alwalar ya sakeyi. ?ofa ya nufa batare daya yarda ya sake kallonta ba yana faWin,  Ki tashi kiyi salla .

????Iska ta furzar mai ?arfi da dagowa tana kallon kanta ta cikin mirror, sai kawai ta samu kanta da kai hannu ta shafi lips Win nata da sakin murmushi.  Fitinanne . Ta faWa a hankali tana mikewa. Itama alwalar ta Wauro, bayan ta gabatar da salla samun kanta tai da komawa gaban mirror ta sake gyara fuskarta da ?yau cikin simple kwalliya. Kwalli, lipstick Win daya saka mata ta Wan gyara girarta siririya da ?ara powder. Ita a karan kanta sai da ta tsaya kallon kan nata dan wani ?yau taga ta kara, tai guntun murmushi da Waukar turare ta ?arama jikinta..



?????Ana idar da salla ya dawo gidan, saboda makara salla daya nema yi bai shiga sashen Fadwa ba ya wuce, yanzu kam daya dawo sai ya fara nufar can, wannan ?a'idarsace, akowace salla in har yana gida sai ya tabbatar da mace tayi hankalinsa ke kwanciya, ko yana office yakan ?okarta ya kira domin tambayar kinyi salla, hakan ya ?ara ?arfafa Fadwa domin waya takan Wauki hankalinta ta kasa tashi yin salla akan lokaci kafin zuwanta gidansa matsayin mata. A bedroom ya sameta ta idar da salla fuskarta duk babu walwala. Ya Wan tsura mata ido na wasu sakanni kafin ya ?araso ciki sosai. Sau Waya ta kallesa ta janye idonsa da masa sannu ciki-ciki.

??? Wani abu ya faru ne? .

Ya tambaya a maimakon amsa mata sannun da tai masa. Batai magana ba, sai dai ta sake Wan tsuke fuska.?

?? Nasan kin jini fa .

Kamar bazatai magana ba sai kuma ta Wago idanunta dake tara ?walla tana kallonsa,  Soulmate karka juyamin baya dan kayi aure, ma?iya zasu iya yimin dariya .

???Mamaki shinfiWe akan fuskarsa yake kallonta.  Juya baya kamar ya? Anyi wani abu ne? .

??? In ma ba'aiba ga hanyar yi nan an Wakko ai. Tunfa da matarka ta dawo gidan nan yau baka sake le?oni ba, kana ganin hakan adalci ne? Yaufa ko zuwa kacemin na tashi nai salla bakayi ba, kuma tun Wazun kana'a sashenta ita dan daga can ka wuce massallaci, gaka nan harda canja kaya alamar yin wanka .

?? Dama kin saka a ringa miki gadina ne? Ko kuma shiga sashen nata ma akwai wata ?a'ida ta mintunan da zanyi na fito? Ni da matata kuma kina tuhumata dayin wanka kamar wanda ya ajiye wata karuwa .

???? Niba haka nake nufi ba, amma dai koyaya ai sai kana adalci. Jiya yini guda kuna tare a asibiti, hakama yau tun fitar safe da kai kuka dawo tare kana a sashenta .

?Sosai Sacin rai ya bayyana akan fuskarsa, idanunsa daya tsareta da su har suna canja launi.  Okay ke da sokike na watsar da ita kenan a asibitin nazo na tare a wajenki bayan nine sanadin zuwanta can. Ko kuma dan kar ranki ya Saci bazanyi wanka a sashenta ba?. Look Fadwa idan kikace zaki Waukemu zuwa wannan layin bazaki taSa shan lalai a wajena ba. Idan kin manta bara na tuna miki, Juwairiyya matata ce, idan yanzu na shiga inda take ta rayamin kasancewa da ita zan samar da wannan farin cikin nai wanka na fito koda anjima hakan zai ?ara bijiromin idan ma wannan kikema zagaye-zagaye zargin nayi. K da ita duk abu Waya kuke a wajena, ina fatan kuma tsaida adalci akan kowaccenku. Duk wacce take da wani tuggu nason rinjayata gareta ita kaWai na cutar da ?ar uwarta ALLAH ya hanata wannan damar ko wacece a cikinku. Abu na ?arshe dazan gaya miki shine daga yau ki sani *_Ina son Juwairiyya!_* bawai cushenta akai minba kamar yanda na fahimci ke tunaninki ke kaiki. Yanda na aureki domin so bisa jagorancin iyaye haka itama na aureta, kuma koda ace iyayenmu basu Waura mana aure ba ni da kaina *_Zan nema aurenta_*, dan hakan burina ne, hatta wannan gidan da sunanta aka ginashi itama, kema shaidace tunda sashe biyu kika tarar. Kinga sai ki sakama zuciyarki salama, ki nisanta kanki da zama mai fuska biyu a gareni, dan bazan daina kasancewa da ita ba domin farin cikin. Sannan ita bata taSa nuna damuwa da kasancewata a wajenki ba abinda ke gabanta takeyi, mtsoww stupid har kina faWamin wai na dinga adalci . Ya juya ya fice a fusace.

???Da gaske Fadwa tayi mutuwar zaune tun fara maida mata raddi da yayi, ga wata irin zufa dake ji?a duk sassan jikinta sharkaf. Buga ?ofar da yay da ?arfi ya sata zabura ta dawo hayyacinta, rawa lips Winta suka fara alamar magana take sonyi amma ta?i fita, sai kuma ta mike zumbur tana rarumar wayarta ta kunna fitila duk da kuwa Wakin akwai hasken wutar nefa. Tabbas maganin data zuba Win gashi nan, sannan ya taka kuma ai kamar yanda Aunty Safarah da Mama suka tabbatar mata idan ya taka babu wani magana da zatai ya musa mata. Hakama zoben da suka bata na mallaka har biyu gashi a hanunta, sun kuma tabbatar mata mata da yawa suna rububin saya kuma yana aiki akan mazajensu. Mi (hakan ke nufi?) ta tambayi zuciyarta ?irjinta na bugawa da sauri-sauri idonta ?yam akan zoben mallakar dake a yatsanta tana murzashi da tunanin ko batayi dai-dai bane Wazun daya sshigo.?

????*_(Mata ku daina ruWar da kanku da wannan zoben da kuke saya, wai miyasa munada ilimi amma basirarmu ke toshewa akan kayan matane?. Kwanaki nai wata ba?uwa, kamar wasa muna hira sai aka kai har kan illar shaye-shayen maganin mata da wasu mata suka maida tamkar ibada a rayuwarsu har ana ribatarsu da su ana basu kayan tsubbu a zuwan maganin mata kamar dai fadwa. Sai kawai take bani labarin ai wani zobe ma ya shigo wai na mallaka. Ana saidawa dubu uku har sama da haka. Ban Wauka abin serious ba sai a wajen wani taron suna. Hhh abin dariya, mu anan yankin ma tsabar dukan hancin da akema mata zoben ana saida musu ne a 5k 6k 7k har 10k idan aka tabbatar ke hamsha?iya ce, kunsan kuma su wannan manyan matan sunfi son ace abu nada kuWi mai yawa sunfi bashi daraja. Humm abin mamaki wai sai ga mata na mugun rububin zobe kamar ?iftawar ido ya ?are, har wasu na shiga damuwa basu samu ba. >?&?


????Sashensa ya nufa rai Sace, ya zube a falo yana cigaba da jan tsaki, shi ya rasa mike damun waWannan yaran, musamman ma Fadwa, dan Anaam ita kai tsaye take abunta bata iya Soye-Soye ba. Kuma tunda ya santa haka take, tunda ko'a shigowarta gidan nan ya hukuntata sau da yawa akan yima Fadwa abu amma hakan bai hana ta ?ara gobe a zahiri babu wani ?umshe-?umshe. Itako Fadwa yau ta nuna ita mai kirki ce, musamman idan da Anaam a waje, anjima ya sameta tana ba?in rai da ?ananun magana akan Anaam kaza-kaza. Ya rasa mike damun tunaninta, shi kuma ya tsani wannan banzan halin dan yana kamanceceniya dana munafukai. ?wafa yay mai ?arfi, a ransa yana ayyana zaima tuf?ar hanci....



????&&&



? Blood zan baki wata shawar dan ALLAH ki fahimceni . Aysha ta faWa tana direma Anaam plate na abinci data dafa musu a gabanta.?

???Wayar da take latsawa ta ajiye, da maida hankali ga Ayshan.  Tofa shawarar mi kuma blood? .

? Ta zamanki a wannan gidan. Na fahimci gaba Waya a haguggunce kike, sai dai na miki uziri domin rayuwace da baki saba da ita ba kuma baki santa ba. Kin tashi a rayuwar da kowa yana komai akaran kansa kuma kai tsaye batare da wani munafunci ba ko boye-boye, dolene a wannan gaSar kisha wahala sai dai nai al?awarin bazan bari hakan ta faru ba. Blood daga yanzu dan ALLAH komi Fadwa zatai miki ki daina nuna ?insa a gaban Yaya koda ace bai miki Win ba, domin na fahimci da wannan makamin take amfani wajen kai miki duka a tsakaninki da Yaya. Ki duba ranar yanda ya nuna jin haushinsa akan abinda kikayi, wlhy ina ganinta sanda take murmushi, hakama yau da muka dawo, dan munafunci hardafa rakomu nan

??Murmushi tayi da Waukar spoon ta fara cin abincinta dan tafi son cinta da zafi.  Amma blood ban katseki ba, miye amfanin kwaikwayon halin wani bayan hanyace mara ?yau, Soye ?inta kamar yanda take ?ina bashine zaisa na birgeta ba ko shi na birgesa. Tsakanina da ALLAH idan nace zan zauna shanye haukar wannan matar zan kamu da ciwon hawan jini, nafi yarda da kamun na maka a wuce wajen dan nasan itama munafunci kesata yimin wani abun .

???Sallamarsa ta tilasta Aysha haWiye abinda tai yun?urin faWa, dole ta juya tana amsa masa. Anaam kam kallo Waya tai masa ta Wauke. Shiko kasa Wauke nasa idon yay a kanta, ko sannun da Aysha tai masa hannu kawai ya iya Waga mata. Kujerar dake facing Anaam ya zauna. Hakan yasa Aysha mi?ewa a Wan Warare tace,  Yaya a kawo maka abincin? .

???Abincin ya kalla na wasu sakanni, sai kuma ya mi?e daga inda yake ya koma kujerar da Anaam ke zaune kasancewar 2sitter ce.  Bara naci kaWan anan kawai .

??Cikin jin daWi Aysha tai murmushi, Anaam kuwa Wagowa tai idanu a ware tana kallonsa, ya Waga mata gira da kashe mata ido Waya yanda Aysha bazata lura ba, da sauri ta kalli sashen da Ayshar take, sai dai ita hankalinta ma ba kansu yake ba.?

?????Spoon Win hanunta ya zare da sakin guntun murmushi, yana motsa lips Winsa a hankali alamar akwai abinda ya faWa. Batai tunanin da gaske yake ba, sai ganin ya Wiba yakai bakinsa tayi.?

?? Wai da gaske kakeyi? .

Ta faWa cikin magana ?asa-?asa dan kar Aysha taji tana waro masa idanu da ?yau.

?????Shima ?asa yay da muryar tasa cikin kwaikwayonta da kashe mata ido yace,  Bayan wannan zahirin kina bu?atar ganin wani ne? .

??Idanun ta ?ara warowa sosai  Are you ok? .

? I'm not... .

Ya bata amsa a ta?aice yana danne dariyarsa dan da gaske tayi bala'in diriricewa. Tsabar son ?ureta abincin ya Wibo yakai bakinta. Da sauri takai hannu zata kare.  Idan kika?i amsa ALLAH cak zan maidoki jikina sannan na baki wanda na tauna a bakina kuma a gabanta harda tsotse lipstick Wina .

????Yanda ta saki baki da hanci tana kallonsa ya sashi dungure mata kai yana murmushi, tana buWe baki da nufin yin magana ya juye mata shi. Dole tai saurin rufe lips Winta dakai hannu ta kare bakinta. Dai-dai nan Aysha da ta wuce kitchen batare da sun sani ba ta dire babban tray data shirya abinci kamar yanda akema kowanne magidanci a saman centre table Win gabansu. Lokaci guda suka sauke ajiyar zuciya, Anaam ta kalleta shiko ya fiske fuskarsa na komawa normal kamar ba shine ke murmushin ba.

????Aysha na ?o?arin barin falon Anaam tai saurin faWin,  Blood ina kuma zaki? Kizo muci abincin mu . Da sauri Aysha ta shige bedroom Win ba?i kamar ma bata jita ba.?

?? Yaya ka gani fa ka koreta? .

 So take ki samu ladan da mata ke samu kema, tunda garden Wina kin haWa baki da doctor Win can kar naje barruwa.

??Maganarsa ta farko kawai ta fahimta. Dan haka cike da basarwa ta bashi amsa.  Matarka ai tana dafa maka ta samu ladan, kaga ya wadatar da kai ai .

????Shima fahimtar hakan ya sashi juya harshe zuwa yaren Maley.

? Ke minene naki sunan? .

??? Kanwarka kaima da kowa an sani .

???? Really? .

?? Yap! .

 Idan suka ganki da tsarabar furen garden sai su cireni a jerin Yayun naki ai ok .

??? Kai ka san wani garden Yaya .

 Kema kin sanshi sai dai ?ari. Ni fa janbakin nan ya tsolemun ido a bani na shanye kayana k......

??Abincin data Webo ta juye masa a baki kamar yanda yay mata shima Wazun, dole ya haWiye sauran maganar itako ta shiga ?yal?yala dariya dan lauma babba ne........
'


Next Chapter

Leave a comment


Post

Comments
No Comments posted yet


Contact Us
Arewa Books Publishers

WhatsApp: 09031774742

Email: arewabookspublishers@gmail.com

Navigation
Home
About
FAQ's
Legal
Privacy Policy
Terms of Service
Social
Facebook
Instagram


Copyright 2021, Arewa Books | ALL RIGHTS RESERVED | Powered by thinkcrypt.io

6364
BABU SO
Chapter: 64 Share:
Report
BABU SO View: 167 Words: 2K
Chapter 64 64
........Dariya take tana masa gwallo. Fuska ya

Sata, da harWe hannayensa a ?irji irin yayi
fushin nan. Yanda yay Win sai ya saka Anaam
shiga ?yal?yala dariya da faWin.
 Kai Yaya shagwaSa kuma?! ALLAH kamafi
?yau a haka fuskanka so cute . Ta ?are
maganar da kashe masa ido dariyarta mai
?aramin sauti na bayyana fararen ha?oranta.
Ta nuna lips Winta da kaWa masa idanunta
dake cikin gilashi.
 Indai lipstick Win nan ne Yaya ba shansa
zakai ba garama ka ha?ura .
 Oh oh haba princess kiji tausayina mana .
Yaya maganar da matsar da fuskarsa gab da
tata.
Baya taja dasa hanunta ta kare bakinta,
 Babu wani princess na daWin baki fa Yaya,
barima kaga na shanye abuna, idan baka
ganiba ai dole ka ha?ura .
Yana ?o?arin ri?ota ta tura lips Winta cikin
baki da sauri.. Idanunsa ya waro sosai yana
kallonta cikin langaSe wuya. Ta fito da lips Win
tana dariya da masa gwalo.  Sai kaci abinci yanzu babu .
 Ni ko? Yarinya zan rama ne .
Dariyarta ta cigaba dayi ?asa-?asa, shiko ya
Wauka spoon Win ya cigaba da cin aincinsa
fuskarsa da Wan murmushi.
 Nifa yaya karka cinye min abinci na .
Idanunsa ya Wago yana kallonta, sai kuma ya

Wibo abinci ya nufi bakinta,  Ba marowaci bane irinki ai hahh .
Bakin ta buWe ba musu ya zuba mata, a
hankali ta shiga taunawa da faWin,  Nima ai
bana rowa .
 Kika min yanzun? .
 Baga abincina kana ci ba .
Murmushi kawai yayi batare da yace komai
ba. Itama bata sake magana ba, ya cigaba da bata abincin shima yana ci. Suna gab da kammalawa wayarsa tai ring, Wauka yay ya duba, ganin Khaleel sai kawai ya Waga. Bata san mi'akace masa a wayarba, sai gani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login