Showing 60001 words to 63000 words out of 194140 words

Chapter 21 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3298

office. Anam kuma suka wuce tare da Khaleel daya buga mata warning Win kar ta sake tabi wata mota zai zo ya maidata gida da kansa koda bai tashi aiki ba. Badai tace masa komai ba, amma ta bisa da kallon mamaki. Hakan kuwa akai, tun kan ma a tashi aiki yazo yana zaman jiranta, washe gari ma haka sukai haka har kusan sati biyu da su Mamie suka fara shirin komawa suma. Nan fa hankalin Anam ya tashi, ta dinga kuka da magiyar zata bisu Mamie tace bata isa ba. Daga ?arshe tai mata kaca-kaca sannan ta dawo lallashi da nasiha. Haka tanaji tana gani suka tafi suka sake barinta a Nigeria ita kaWai. Cikin gida ta sake komawar dai sashen Mom dan nasu gidan an rufe kuma, ranar haka ta yini sukuku kamar mara lafiya, da ga ?arshe ma har zazzaSin sai da tayi. Sai da Khaleel ya samo mata magani.
? ? Su Mamie juma'a suka wuce, dan haka bata fita ko'ina ba sai monday tai shirin zuwa wajen aiki. A cikin Waya a dogayen abaya da Mamie tazo mata da su tai shirin, bayan ta saka kayan hidimar ?asa a ciki dan sanyi takeji yau. A hankali ?amshinta ke fita, ga black skin nata na shining exactly cikakkiyar ?ar Africa. Bisa matsawar Mom ta zaman yin breakfast da abinda take iya ci da Mom ta jura girka mata batare da gajiyawa ba. KaWan ma taci ta mi?e tana faWin,  Alhmdllhi .
? ? ? ?  Badai ?oshi ba? .
? Mom ta faWa tana kallonta. Murmushi tayi mai sanyi tana jinjina kanta, dan gaba Waya ta zama wata sukuku.  ALLAH Mom na ?oshi, yau kwata-kwata banajin cin komai ne .
? ??  Anjima fa zaki iya jin yunwa .
 To Mom bara naje da shi office Win .
Babu musu Mom ta juye mata a kula mai ?yau. Sai da ta jira? Khaleel yasha shayi shima sannan, fita yay akan ta samesa waje zai shiga ya gaida jama'ar gidan. Saboda kar yasata binsa zuwa gaida su Mommy da tun kan su Mamie su wuce bata zuwa gaida su, shiyyasa ta noke akan zata samesa a mota. Sai da ya fita da kusan mintuna huWu sannan ta fito. Waige-waige ta shigayi a harabar gidan babu alamar motarsa, tasan yakan kaita waje wani lokacin, dan haka ta nufi gate idan ya fito kawai sai su wuce.
? ? ? A wajen gate Win kuwa ta samu motar Khaleel tare da makanike, ta Wanyi tsai tana kallon motar da tai fakin a kusa da motar Khaleel Win. Kamar tasan motar, sai dai ta manta mai ita dama yaushe ta taSa ganinta.... Horn Win da akai ya sata haWiye sauran tunaninta. Makaniken dake duba motar Khaleel ya Wago yana kallonta  Hajiya kamar dake ake fa .
? ? Ba laifi yanzu kanta ya ?ara buWewa da jin hausa fiye da yanda tazo, ta jinjina masa kanta kawai batare da tace komai ba. Da farko bataji zataje ba, sai kuma ta canja shawara da tunanin ko Yaseer ne ya Sadda kama. Murmushi ta saki akan wannan tunanin tana nufar motar.
? ?? Yanayin sanyinta a tafiyar ya sashi kafeta da ido cike da nazari, gashi bayan murmushin dake fuskarta babu wani alamun nishaWi ko farin ciki a tattare da ita.
? ? Zuciyarta ta gama yanke mata shawarar Yaseer ne, hakan yasata nufar Wayan gefen batare da neman sanin waye ba ta buWe ta shiga cikin ?ar dariya tana faWin  Lallai ma Yaseer, kana tunanin Sadda kama zata sa na gaza gane k..... Sauran kalmomin suka kasa ?arasa fita a bakinta saboda ?amshin turaren da sai a yanzu ta samu nutsuwar banbancewa. Da sauri ta juyo batare data ?arasa rufe motar datai yun?urin yi ba. Har cikin rai ta tsorata da katoSararta, amma sai ta dake cikin son kame kanta tace,  Oh Yaya yi ha?uri, ALLAH nama zata Yaseer ne ina kwana! .
Shiru kamar bazai amsaba, dan tunda ta shigo bai kalleta ba ko sau Waya. Idanunsa da suka surku da Wan ja ya Wago ya zuba mata. ?o?arin dannewa da Soye tsoranta take a fili, ta kai hannu kan ?ofar da nufin buWewa ta fice ko zata samu damar sha?ar iska yasa lock.
(Ya ALLAH, wannan mutumin zai iya cinyeni fa a motar nan wlhy gara na lallaSa) ta ayyana a zuciyarta. Idanu ta marairaice kamar gaske ta Wago tana kallonsa,  Yaya kayi ha?uri ALLAH ban san kai bane . Motar yayma key batare da yace mata komai ba ya fisgeta har yana bulama bakaniken dake duba motar Khaleel ?asa.
Sunayen ALLAH kawai take ambata a ranta dan tasan itakan yau sai romanta za'a samu a hanun mugun nan......
 Mina faWa miki akan yaron nan kwanaki?! . Ya faWa a kausashe dai-dai yana hawa kan babban titi. Kallonsa tai fuska a dake, ta kuma Wauke da sauri saboda tasa fuskar ma tafi tata dakewar. Cikin Sata fuska da tura baki tace,  Toni Yaya bamfa san wa kake nufi ba ai .
Komai baice mata ba, ya cigaba da driving nasa, sai da suka iso dai-dai wajen nata aikin yay fakin daga Wan nesa. Da mamaki ta kallesa,  Yaya yanaga ka tsaya na.....?
Rinannun idanunsa daya dasa a kanta ya sata haWiye sauran maganar mu?ut, tai ?o?arin Wauke idonta ya hana hakan cikin tsareta da nasa da duk suka firgitata.  Ni kike faWama bakisan wa nake magana akai ba.
Da ?yar ta fisgi idanunta tai ?asa da su zuciyarta na bugawa da sauri saboda yanayinsa ya masifar tsoratata. Da sauri ta rumtse idanunta saboda jin yatsun hanunsa a kan haSarta, ya Wago fuskarta sosai tare da matsota garesa har suna iya sha?ar numfashin juna.  BuWesu kona mareki!! .
BuWewar tai da sauri saboda kusancinsu ba ?aramar rikitata yay ba, hatta shi kansa yana iya jin sautin bugun zuciyarta ta hanyar Wagawa da ?irjinta ke Wanyi da sauri-sauri..........
'?



?_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
0913484810_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107 ko ?
[10/21, 2:25 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_18_*

..........Sosai idanunta ke faman marmari ga ?walla na ?o?arin taruwa a cikinsu.
? ? ?  Juwairiyya!! Wlhy! wlhy! daga yau na sake ganin yaron nan ko wani ya Waukeki a motarsa koya kaiki gida sai na miki mugun dukan da zaki kasa tashi, kuma ki koma gidana da zama stupid kawai . Ya ?are maganar da ture fuskar tata gefe.
? ?? So take ta fashe da kuka amma tana ?o?arin son dannewa, sai dai hakan bai hana rawar jikinta bayyana ba. A tsawace ya sake faWin,  Get out of my car! Kafin na marmashe ?ashinki anan stupid .
? ?? Da sauri ta Salle murfin ta fice tamkar mai jiran umarnin nasa dama. Yaja dogon tsaki da figar motar yay gaba, badan titi bane da sai ya bula mata ?ura, murfin ma sai da yay gaba kaWan yaja abinsa ya rufe.
? ?? Duk yanda taso ?o?arin danne komai hakan ya gagara. Dole ta samu wani dutse a gefen titin ta zauna ta fashe da kuka. Duk abinda kaga Anam ta zauna yima kuka lallai ya taSata sosai, dan tsiwarta da giringiWishi bai cika barinta maida abu serious ba, ga kuma yanayin rayuwar data tashi a ciki, ita kaWai a gidansu sannan a ?asar da kowa kansa ya sani kawai.
? ?? Ring da wayarta ta farane ya sata share hawayenta ta daga dan tasan su Mamie ne, a kullum tana waya dasu a irin wannan lokaci da kuma in zata kwanta. Video call ne, dan haka ta shiga son Soye damuwarta da murmushin farin cikin ganinsu.  Good morning my sweetheart .
? ? ? ? Dukansu babu wanda ya amsa mata, dan duk da ?o?arin da take na Soyewa idanunta sun tabbatar musu tayi kuka. Abie yaja numfashi a hankali yana sake kafeta da ido.  Mamana mi yake faruwa da ke? Waya saki kuka? Ko baki da lafiyar ne har yanzu? A ina kike nan? .
? ? ? A karan farko ta saki murmushi dan jin tambayoyin mahaifin nata a jajjere. Samun kanta tai da kasa faWar gaskiya duk da ?arya ko Soye-Soye ba halinta bane, ta sake share hawayen da suka ciko mata ido tana murmushi,  Abie ba komai fa, kawai kewarkuce har yanzu ALLAH. Kuma a wajen aiki nake ban dai shigaba ka gani . Ta juya masa wayar yanda zai iya hango gate Win wajen.
? ?? A jiyar zuciya suka saki shida Mamie, kafin su shiga lallashinta duk da ita Mamie a ranta bata gama yarda da cewar har yanzu kewar tasu bace. Amma sai ta barta a hakan dan tasan Anam da rashin Soye-Soye koma miye wataran da kanta zata sanar musu. Sai da suka tabbatar sun sakata farin ciki tana ?yal?yala dariya kamar ba ita ba sannan sukai mata sallama Mamie na faWin ta gaida mata Yaseer. Farin cikin waya da iyayenta ya taushe abinda Shareff yay mata ta shiga wajen aikinta da walwala kamar yanda ta saba ko yaushe.

? ? ? *_MALAYSIA_*

 Humairah waye naji kina faWin Mamana ta gaida miki? .
Cikin rashin damuwa Mamie tace sirikinka ne duk da dai naga Wiyar taka bata son a gane hakan.....
Cikin sauri ya Wago yana kallonta, har ya kasa dannewa sai da ya ambaci  Suruki kuma? .
?ar dariya Mamie tai,  Eh bashi kake fatan ganiba daman?, bayan shi ma ai akwai wasu. Yaron nan Muzzaffar da kuma wani abokin Shareff Jamal. Amma naga hankalinsu yafi zuwa Waya da Yaseer Win nan kamar .
Jin shiru baice komaiba ta Wago ta kallesa, kallonta yake kamar mai nazari ko tunani, ta Wan taSashi, ajiyar zuciya ya sauke.  Abien Anam akwai matsala ne? .
Kai ya Wan jinjina mata yana gyara zamansa,  Babbama kuwa Humairah, miyasa tun muna Nigeria baki sanar min hakan ba.
Sosai maganar tasa ta sakata kafesa da ido dan mamaki, amma ta kasa cewa komai. Fahimtar hakan ya sashi jinjina mata kai,  Basai kin tambayeni komai ba Humairah, amma idan lokaci yayi ko baki tambayeni ba zan baki amsa da kaina .
Gaba Waya kanta ya ?ara Waurewa ita kam, sai dai rashin sabo dayi masa dagiya yasa ta kasa cewa komai ta bisa da kallo kawai ganin ya mi?e yana kai waya kunensa. Yana gab da shigewa Wakinsa taji ya ambaci sunan Yaya (tasan Daddyn Shareff yake kira da hakan). Jitai kamar ta tashi ta bisa amma sai ta dake kawai, zata bisa a sannu dan tasan dalilinsa na son hana Anaam Win tsayawa da samari bayan kuma duk fatansu kenan ita da shi tunkan ta wuce Nigeria.....

?? &&&&
?
Sauraren sakatariyarsa kawai yake batare da yana fahintar abinda take faWa masa ba, idanunsa ma gaba Waya nakan kula Win daya shigo dashi, wadda baya raba Wayan biyu Anam ce ta manta ta...
? ??  Kinga jeki zan nemeki .
Ya faWa cikin katse sakatariyar da ke faman zuba bayani cike da yanga da kwarkwasa. Bataso hakan ba, sai dai sanin shi sam baya wasa yasata bin umarninsa. Sai da ta fice da kusan minti Waya ya sauke kakkauran numfashi tare da furzar da shi, yakai bayansa kwance jikin kujerarsa yana mai lumshe idanu. kusan mintuna uku ya Wauka a hakan kafin ya bude idanun, kular ya Wauka ya buWe. Ya tsirama abinda ke ciki idanu tamkar mai irgawa ko lissafa abinda aka sarrafashi da shi. Abincine irin na ?an ?asar malaysia, shima yana bala'in son sa a lokacin da ya rayu acan, ko yanzu kuma da yake a Nigeria yakan je takanas ya siya a inda yasan zai samu. Hannu yakai ya Wauka spoon Win dake ciki ya Wiba dan tabbas wannan Win da gani an masa haWi da girki na musamman ne. Sosai ya lumshe ido lokacin da yake taunawa, koda ya haWiye sai ya sake Wiba yakai baki, kamar da wasa sai gashi ya cinyesa tas?dan dama bai karyaba ya fito gidan, shayi kawai ya sha, shima sai da Fadwa ta Sata rai dayin korafin ganin saurin da yake faman yi duk da ta fahimci shi mai fitar wuri ne office sannan ya sha a tsaitsaye ya barota tana tura baki gaba.......
? ? ? Shigowar Fharhan ta sashi ture kular gefe yana goge bakinsa da tissue. Fharhan dake kallon kular da murmushi ya kai zaune yana faWin,  ?an gatan madam, abincin ma sai an baka kazo office kuma ba gayyatar masu tayaka ci ka kulle office kai kaWai .
? ?? Murmushi kawai yay yana mi?a masa hannu sukai musabaha.  Kai ka cika sa ido wlhy, ka hucema kanka takaici kai auren kaima sai a ringa baka kana zuwa da shi kana hanamu .
? ? ??  A'a karka damu alhaji, ai abun bana gori bane muna hanya da iznin ALLAH .
? ?  Haka muke so ai muma. dan kun ishemu a tituna .
? ? ? ? Dariya sosai Fharhan yake da maganar ta Shareff, yace,  Kaima yaushe kabar titin. Ba komai zan rama .
? ? ? ? ? Shima ?ar dariyar yayi. Cikin komawa serious yace,  Yanzu nake duba sa?onka ta email ai. Mutanen nan ya zasu mana haka kuma? .
? ?  Wlhy nima abin ya Wauren kai, jiya badan karna takurakaba da a daren zanzo na sameka gida tun shigowar sa?onsu, na kira wayoyinka kuma duka switch up .
? ? ? ? ? ?  Mtsoww! Kabari kawai, wlhy ban san madam ta kashesu ba sai da asuba na gani. Amma gaskiya abun nan nasu yayi tsauri, anya kuwa bazamuce mun janye ba .
? ??  Amma janyewar sai nake gani kamar akwai matsala Musty. Sakamakon company na bu?atar babban aiki irin wannan a halin yanzun, na biyu mun riga munyi zama da su har munyi signing akan agreement Win, kasan kuma turawan nan dai musamman chines Win nan da basa wasa da damarsu .
? ? ? Huci ya Wan furzar yana mai komawa jikin kujera ya kwanta. Har ga ALLAH abubuwa masu yawa ne ke masa kaikawo a cikin rai. Amma duk sai ya haWiye abunsa yana sake fuskantar Fharhan dake kallonsa.  Ni gaskiya da tafiyar ta zama nine dole zanyi shine matsalata Fharhan .
? ? ?  Oh saboda amarya? .
Hararsa Shareff yayi,  Ko saboda ita ma Win ai inada hujja .
??  hhhh hakane ango kafa Wan Wana. To mizai hana kaje da ita kawai .
? ? ? ? ? ?  Zan so hakan nima, sai dai bazai yuwu ba .
? ?  Mi yasa? .
Shiru kamar bazai amsa ba, sai kuma ya girgiza kansa da furzar da iska ya sake komawa jikin kukera ya kwanta yana Wan juyata.  Ina hasashen Fadwa nada shigar ciki, sai dai ko ita kanta bana jin ta sani. Yin tafiya da ita a irin wannan gaSar zai iya zama haWari .
? ? ? ??  Masha ALLAH! Alhmdllhi. Lallai wannan angon da gaske sharp shooter ne. ALLAH ya inganta mana .
? ? ? Shareff ya Wan murmusa da faWin  Amin akan laSSa. Cigaba da tattaunawa sukai, daga ?arshe dai shawara ta zauna akan shi zaiyi tafiyar tunda dai wata uku ne kawai insha ALLAH.
? ? ?? Bayan fitar Fharhan ya bu?aci shigowar sakatariyarsa, daga haka ya cigaba da ayyukansa har zuwa lokacin break....

? ? ? ? &&&&

? Duk da bata Wauki gargaWinsa da muhimmanci ba sai ta kasa sakewa da Yaseer gaba Waya yau. Kullum shike fita da ita su ciyo abinci a inda yasan za'a samu abinda take iya ci. Amma yau saita Soyema ganinsa. Daga salla ta ma?ale a massallaci ta?i fita. Sai ma ta Wauka alkur'ani tahau karantawa.
? ? ?? Sai da ta daidaici lokaci yaja sosai sannan ta fito. Kamar jira tana fitowar wani abokin aikinta yazo ya sanar mata tana da ba?o. Da mamaki take kallonsa dan bata tunanin wani zai iya zuwa wajenta a yanzu. Daga Muzzaffar har Dr Jamal bata tunanin ganin wani anan, garama Muzzaffar yakan zo idan ya daidaici sun tashi yace zai Wauketa sai dai bata taSa yarda ba. Kamar bazata je ba sai kuma taga gara taje dai taga wanene.
? ? ? ? Turus tayi lokacin data iso taga mai kiran nata, zaune yake a cikin mota sai dai ?afarsa Waya na waje dan ?ofar a buWe yake..........
'

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
0913484810_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107 ko


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login