Showing 39001 words to 42000 words out of 194140 words

Chapter 14 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3334

kenan.  Komai ma daya dace kumata . Ya faWa a ta?aice da maida earpiece Winsa.
? ? ? ?  Ni wlhy bance inaso ba. Kuma kaina a wanke yake, hakama...... Hararta yay yana mai zare kunne Waya na earpiece Win, tai saurin sake haWiye maganar tana matso hawaye. ?auke idonsa yay kamar baima ganta ba. Tanaji tana gani aka kwance mata kalbar kanta aka saka mata relaxer aka wanke fes. Bayan an rage ruwan da towel akai steaming Winsa. Wadda take mata gyaran tambayarta tai tana son kitso ne? Amma tai mata banza. Ganin haka ta juya ga Shareff dake zaune komai anayi gaban idonsa.
? ? ?  Sir za'a mata kitson ne ko a barta? .
? ? ? ?  Barta kawai a mata lalli .
Yay maganar batare da ya kalleta ba yana maida earpiece Win kunensa.
? ? ?? Ana fara wanke mata ?afa da gyaran farcen hanunta ya mi?e ya fita, Anam ta bisa da harara ?asa-?asa tana tura baki. Cikin ?un?unai tace,  Gwarama da zakai aure mu huta da ba?in halinka .
? ? Murmushi mai mata wankin ?afa tai saboda jin abinda tace. Lokacin da aka fara zana mata lalle harda Waukar video, dan tana son lalli sosai kitsone dai kam saida dambe da Mamie tsaye kanta, dan ko Mamie ce tace zata mata ba yarda take ba da arzi?i. Abie kam lallaSata yake ko yace a barta sai wani lokaci tunda bata so.
? ? ?? Sosai ta fito ras tai ?yau tamkar wata sabuwar amarya. Sai faman kallon kanta take a manyan mirrors na wajen tana murmushi da Waukar hoto kamar ba'itace ta gama rikiciba yanzun. Sai da tai mai isarta sannan ta fito waje kamar yanda Deena ta tabbatar mata Yaya Shareff na nan na jiranta a waje.  Okay . kawai tace mata tai ficewarta. Deena da yaranta suka bita da kallo baki taSe. Fuska ta haWe tamau tana cika baki da iska lokacin da take fitowa, ta buWe motar ta shiga tana wani kauda kai ta?i kallon inda yake.
? ? ? ? A jiyar zuciya ya sauke a hankali yana Wagowa daga kwanciyar da yay jikin kujerar, murmushin daya tsaya iya laSSansa ya Wan saki ganin yanda taketa faman kauda kai gefe wai ita a dole haushi take da shi. Hanunsa ya kai ya zame veil Win, tai saurin ri?ewa tana tura baki. Kallon daya wulla mata ya sata sakin masa babu shiri, sai da ya gama ?arema gashin kallo cikin Wan lumshe ido da buWewa ya maida mata ya rufe. Sosai gashin nata yasha gyara sai ?amshi mai daWi da ?yalli yake.

? ? ? Koda suka iso a gate yay parking, tana fita yaja motar yay gaba abinsa. Da harara ta raka motar, sai kuma ta kalli hanunta da ?afa da sukasha lalli tai murmushi. Gidansu tai shigewarta. Dan cikin gida tun daga waje kana iya jiyo hayaniyar daya sake Wauka alamar ba?i sun ?aru kenan. Gidan nasu ma cike ta sameshi da ba?in da suka iso bayan fitarta. Sai su Aysha dake shirin komawa gidansu amarya bayan magrib Arabian night. Tambayarta wanda yay mata ?unshi suka shigayi kowa na yaba ?yan da yayi. A takaice tace musu Yayane ya kaita wani waje kawai. Koda suka bu?aci jin wane Yaya a ciki bata amsa musu ba tama shige toilet dan son watsa ruwa kasancewar gab ake da kiran sallar magrib saboda sun jima a wajen ?unshin nan ba laifi, gashi ko sallar la'asar batayi ba.? ??
? ? ? Ana idar da sallar magrib ?ammatan gidan suka sake ficewa wajen event na arabian da aka shirya amma banda Anam yanzu ma. Dan kwanciyarta taima tana kallo a lap-top hankali kwance kamar bata san bikin da akeyi ba. Har magana Amrah tai mata amma tace karta dameta. Yanda tai maganar cikin masifa yasa kowa bai sake magana ba sukai shirinsu suka fice.

? ? ? ? ? &&&&&

Washe gari kam gida ya sake cika dan?am da ?an uwa da abokan arzi?i na nesa dana kusa. Abokan Yah Shareff na Nigeria da wajenta duk wanda ya iso anan ake saukarsa gidansu Anam a sashen Shareff Win da tuni Abie ya ware dominsa duk da ba zama yake ba a hanunsu yanzun. Duk hidimar da ake Anam na Waki batako fitowa sai yunwa ta isheta. Bamai ganin ko fara'arta. Mamie tayi faWan harta watsar da lamarinta, hakama Aysha fushi take da ita dan ita bataga mi Anam Win kema fushe-fushen ba tunda babu wanda ya mata wani abu ai. Aima gaba Waya ta tsame kanta daga shagalin bikin tamkar Shareff ba Wan uwanta ba. Da yamma kusan rabin jama'ar gidan suka wuce gidansu Fadwa amarya kamu amma nanma Anam bataje ba. Kai barci ma suka wuce suka barta tana sha hankali kwance. Koda suka dawo kuma su Aysha nata labarin yanda kamu ya kasance da ?ayatarwa Anam sai tai tsaki tama fice a Wakin gaba Waya. Da kallon mamaki duk suka bita, sai dai babu wanda ya kawo komai a ransa game da al'amarin nata tunda ansanta da miskilanci da kuma tsanar da sukaima juna ita da ?an gidan su Fadwa batun yanzu ba.

? ? ? ? *_WASHE GARI* ta kama ranar Waurin aure, har sha biyu Anam na Wakin Abie tana sha?ar barci. Dan tun bayan sallar asuba ta gudo daga Wakinsu saboda hayaniya tafi ?arfi acan downstairs. Duk tashin da Mamie ta mata ta?i, sai kawai ta shareta ta cigaba da hidimar ba?inta, dan nan Winma dai ya cika taf da dangin Mamie da ?an uwa da abokan arzi?i kasancewar wannan shine karo na farko da zata fara aurarwa, duk da ba'ita ta haifi Shareff ba an mata karar ri?esa da tai tamkar Wanta auren ya koma tamkar a hanunsu ne.
? ? ? Mutane sai tambayar ina Anam akeyi, sa'ointa ma na family Win sunata zuwa nemanta. Bata tashi ba sai kusan ?arfe Waya, batare da tayi ko brush ba ta fito sanye cikin kayan barci fuska a kwaSe dan yunwa takeji. Fitowar tata yayi dai-dai da shigowar ango da tawagar abokansa, yayi ?yau har ya gaji cikin Wanyer shadda fara tas sai baza ?amshi yake yi. Ga wani kwarjini na musamman da kwalliyar ta basa tabbacin yau Win ta daban ce a garesa. Hakama abokansa kowa ya sha ?yau.
? ?? Anam ta kafesa da manyan idanunta da barci ya sa su yin wani luf-luf da sake girma, shima tunda ya shigo nasa idon a kanta suke, sai dai lokacin Waya Wan murmushi dake a saman fuskarsa ya bace Sat, ya Wan harareta ya Wauke kansa kasantuwar caa da ?an uwan Mamie sukai masa kowa na faWin albarkacin bakinsa cikin yabawa.
? ?? Murmushi ya ?a?aro yana kaiwa rissine domin gaishe su kamar yanda abokansa sukayi suma, kafin ya mi?e zuwa gaban Mamie da tun shigowarsu idonta ke kansa tana murmushi. Gabanta ya dur?usa ciki sanyin murya mai nuna rauni yace,  Mamie zamu tafi masallaci .
? ? ? Hannu ta Wora saman hularsa, itama muryarta a raunane da sanyi? tace,  ALLAH yay maka albarka Al-Mustapha. ALLAH yasa a Waura a sa'a, kuma yasa abokiyar arzi?inka ce har a aljannah .
? ? Gaba Waya falon aka amsa da amin. Shareff da kansa ke ?asa ya kasa Wagowa, hakan yasa Mamie kamo haSarsa da yatsunta biyu ta Wago fuskarsa. A hankali hawayen dake ma?ale a idanunsa suka gangaro, murmushi ?arfin hali tayi da ?o?arin son danne nata hawayen dake son zubowa amma hakan ya gagara. Itama sai kawai ta saki kuka mara sauti tana goge masa nasa hawayen da hanunta duka biyu. Sun birge kowa, sun kuma bama kowa tausayi, duk da wasu basu san dalilin kukan nasu ba kai tsaye.
? ? Mamie dake murmushi ga hawaye tace,  Tashi kuje karku makara su Abie Winku sun wuce tun Wazun. Kai Shareff ya gyaWa a hankali, sai kuma ya kai hannu shima ya share mata nata hawayen, ta saki murmushi da shafa kansa.  ALLAH yay maka albarka .
? ? ? Da amin aka sake amsawa. Ya mi?e idonsa na kallon Wan lungun da zai sadaka da hanyar upstairs inda Anam take. Har yanzu tana gurin, hasalima le?ensu take baki a taSe dan ita bataga miye na kuka ba inba gulma ba. Harda faWin,  Su Mamie an iya kalan dangi, Mommyn sa batako kallona da arziki amma ke kinama Wanta wannan kulan . Ganin ya mi?ene yasata komawa ta ma?ale, jin kamar sun nufi hanyar fita ta sake le?owa. Ido suka haWa dashi yana tsaye shi da Aunty Mimi suna magana. Fuska ta taSe da murguWa baki tabar wajen. Numfashi ya saki a Wan fisge da lumshe idanunsa ya Wauke kansa shima. Aunty Mimi da duk taga komai tai murmushi kawai tana kallonsa.
? ? ? Fuska ya Wan kwaSe.  Miye kuma small Mom? .
?? Dariya tayi da faWin,  A'a babu komai My son. Kuje karku makara ALLAH yasa a Waura a sa'a.
? ??  Humm
kawai yace mata yay gaba abinsa. Ta sake ?yal?yalewa da dariya.  Ita dai wannan Humm Win bata magani Yarona .
? ? ?? Murmushi kawai yay batare daya juyo ba ya fice abinsa. Dr Jamal da Fharhan da suka rage na take masa baya.........
'

*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_

*_Bilyn Abdull ce>??

*_12_*

..........A karon farko ta Wago ta kallesa da mamaki ganin inda yay parking. Magana take so tayi, sai dai ta kasa. Shi kuma ya?i cemata komai, sai ma wayarsa daya Wauka yay ?an danne-danne yakai kunensa.  Fito . Kawai ya faWa ya yanke wayar. Ba'a rufe minti uku ba wata budurwa mai tsananin iyayi ta fito daga shagon saloon Win tana tafiya kamar tarwaWa. Haka kawai abin nata ya bama Anam haushi, taja siririn tsaki da taSe fuska ta janye idonta. Duk da tayine a hankali sai da yaji, sai dai bai nuna yajinba balle ya tanka, sai ma faman da?ilar waya yake, amma ya buWe murfin kafarsa Waya a waje take.
? ? ?  Assalamu alaikum Yah Musty barka da zuwa . Budurwar ta faWa murya a lan?washe lokacin da take isowa wajen. Kansa kawai ya jinjina mata yana janye kunne Waya na earpiece dake a kunnensa. Kamarma bata damu da abinda yay matan ba. Murya ta ?ara tausasawa cike da iyayi tace,  To Bismillah muje ko .
? ? ?? Nan Winma bai tankaba, sai da yaja wasu sakanni ma sannan yay yun?urin fita a motar.
? ? Ba?in ciki, haushi da takaicin ballagazanci na wasu mata ya tokare ma?oshin Anam. Lokaci Waya taji tama tsani budurwar.
? ? ? ??  Sai an fito da ke ne? .
Ya faWa cike da gatse idonsa akan Anam. Jitai kamar karta fita Win, amma sai yaci darajar Yaya da yake gareta tabi umarninsa. Yanda budurwar batai mata magana ba itama bata nuna tama san da zamanta a wajen ba. Gaba sukai tana binsu a baya, budurwar sai ?o?arin dai-daita tafiyarta take da shi tamkar dole, ga baki ta saki sai surutu kai kace hanyar kasuwar wanbai aka buWe da safe. Sosai wajen Saloon Win ya haWu dan yaWan birge Anam kaWan, sai dai bata nuna a fuskaba saima kicin-kicin data sakeyi da fuska duk da gaisuwa da ma'aikatan wajen ke musu na girmamawa daya bata mamaki matu?a. Wajen zama aka basu, harda ajiye musu abinsha kafin budurwar da taji ma'aikatan sun kira da aunty Deena ta dubesa cike da yau?i da shau?i.
? ? ? ? ?  Sir za'a mata kitso ne? .
? ? Bai jita ba, saboda earpiece dake manne a kunnensa. Hannu takai ta cire kunne Waya, ya Wago ya dubeta yana sake tsuke fuska.  Am sorry, nayi magana ne bakaji ba, nace za'a mata kitsone? . Idonsa ya Wauke daga gareta ya maida ga Anam datai kicin-kicin da fuska fiye da yanda suka shigo dan ta fahimci ita ya kawo kenan.  Komai ma daya dace kumata . Ya faWa a ta?aice da maida earpiece Winsa.
? ? ? ?  Ni wlhy bance inaso ba. Kuma kaina a wanke yake, hakama...... Hararta yay yana mai zare kunne Waya na earpiece Win, tai saurin sake haWiye maganar tana matso hawaye. ?auke idonsa yay kamar baima ganta ba. Tanaji tana gani aka kwance mata kalbar kanta aka saka mata relaxer aka wanke fes. Bayan an rage ruwan da towel akai steaming Winsa. Wadda take mata gyaran tambayarta tai tana son kitso ne? Amma tai mata banza. Ganin haka ta juya ga Shareff dake zaune komai anayi gaban idonsa.
? ? ?  Sir za'a mata kitson ne ko a barta? .
? ? ? ?  Barta kawai a mata lalli .
Yay maganar batare da ya kalleta ba yana maida earpiece Win kunensa.
? ? ?? Ana fara wanke mata ?afa da gyaran farcen hanunta ya mi?e ya fita, Anam ta bisa da harara ?asa-?asa tana tura baki. Cikin ?un?unai tace,  Gwarama da zakai aure mu huta da ba?in halinka .
? ? Murmushi mai mata wankin ?afa tai saboda jin abinda tace. Lokacin da aka fara zana mata lalle harda Waukar video, dan tana son lalli sosai kitsone dai kam saida dambe da Mamie tsaye kanta, dan ko Mamie ce tace zata mata ba yarda take ba da arzi?i. Abie kam lallaSata yake ko yace a barta sai wani lokaci tunda bata so.
? ? ?? Sosai ta fito ras tai ?yau tamkar wata sabuwar amarya. Sai faman kallon kanta take a manyan mirrors na wajen tana murmushi da Waukar hoto kamar ba'itace ta gama rikiciba yanzun. Sai da tai mai isarta sannan ta fito waje kamar yanda Deena ta tabbatar mata Yaya Shareff na nan na jiranta a waje.  Okay . kawai tace mata tai ficewarta. Deena da yaranta suka bita da kallo baki taSe. Fuska ta haWe tamau tana cika baki da iska lokacin da take fitowa, ta buWe motar ta shiga tana wani kauda kai ta?i kallon inda yake.
? ? ? ? A jiyar zuciya ya sauke a hankali yana Wagowa daga kwanciyar da yay jikin kujerar, murmushin daya tsaya iya laSSansa ya Wan saki ganin yanda taketa faman kauda kai gefe wai ita a dole haushi take da shi. Hanunsa ya kai ya zame veil Win, tai saurin ri?ewa tana tura baki. Kallon daya wulla mata ya sata sakin masa babu shiri, sai da ya gama ?arema gashin kallo cikin Wan lumshe ido da buWewa ya maida mata ya rufe. Sosai gashin nata yasha gyara sai ?amshi mai daWi da ?yalli yake.

? ? ? Koda suka iso a gate yay parking, tana fita yaja motar yay gaba abinsa. Da harara ta raka motar, sai kuma ta kalli hanunta da ?afa da sukasha lalli tai murmushi. Gidansu tai shigewarta. Dan cikin gida tun daga waje kana iya jiyo hayaniyar daya sake Wauka alamar ba?i sun ?aru kenan. Gidan nasu ma cike ta sameshi da ba?in da suka iso bayan fitarta. Sai su Aysha dake shirin komawa gidansu amarya bayan magrib Arabian night. Tambayarta wanda yay mata ?unshi suka shigayi kowa na yaba ?yan da yayi. A takaice tace musu Yayane ya kaita wani waje kawai. Koda suka bu?aci jin wane Yaya a ciki bata amsa musu ba tama shige toilet dan son watsa ruwa kasancewar gab ake da kiran sallar magrib saboda sun jima a wajen ?unshin nan ba laifi, gashi ko sallar la'asar batayi ba.? ??
? ? ? Ana idar da sallar magrib ?ammatan gidan suka sake ficewa wajen event na arabian da aka shirya amma banda Anam yanzu ma. Dan kwanciyarta taima tana kallo a lap-top hankali kwance kamar bata san bikin da akeyi ba. Har magana Amrah tai mata amma tace karta dameta. Yanda tai maganar cikin masifa yasa kowa bai sake magana ba sukai shirinsu suka fice.

? ? ? ? ? &&&&&

Washe gari kam gida ya sake cika dan?am da ?an uwa da abokan arzi?i na nesa dana kusa. Abokan Yah Shareff na Nigeria da wajenta duk wanda ya iso anan ake saukarsa gidansu Anam a sashen Shareff Win da tuni Abie ya ware dominsa duk da ba zama yake ba a hanunsu yanzun. Duk hidimar da ake Anam na Waki batako fitowa sai yunwa ta isheta. Bamai ganin ko fara'arta. Mamie tayi faWan harta watsar da lamarinta, hakama Aysha fushi take da ita dan ita bataga mi Anam Win kema fushe-fushen ba tunda babu wanda ya mata wani abu ai. Aima gaba Waya ta tsame kanta daga shagalin bikin tamkar Shareff ba Wan uwanta ba. Da yamma kusan rabin jama'ar gidan suka wuce gidansu Fadwa amarya kamu amma nanma Anam bataje ba. Kai barci ma suka wuce suka barta tana sha hankali kwance. Koda suka dawo kuma su Aysha nata labarin yanda kamu ya kasance da ?ayatarwa Anam sai tai tsaki tama fice a Wakin gaba Waya. Da kallon mamaki duk suka bita, sai dai babu wanda ya kawo komai a ransa game da al'amarin nata tunda ansanta da miskilanci da kuma tsanar da sukaima juna ita da ?an gidan su Fadwa batun yanzu ba.

? ? ? ? *_WASHE GARI* ta kama ranar Waurin aure, har sha biyu Anam na Wakin Abie tana sha?ar barci. Dan tun bayan sallar asuba ta gudo daga Wakinsu saboda hayaniya tafi ?arfi acan downstairs. Duk tashin da Mamie ta mata ta?i, sai kawai ta shareta ta cigaba da hidimar ba?inta, dan nan Winma dai ya cika taf da dangin Mamie da ?an uwa da abokan arzi?i kasancewar wannan shine karo na farko da zata fara aurarwa, duk da ba'ita ta haifi Shareff ba an mata karar ri?esa da tai tamkar Wanta auren ya koma tamkar a hanunsu ne.
? ? ? Mutane sai tambayar ina Anam akeyi, sa'ointa ma na family Win sunata zuwa nemanta. Bata tashi ba sai kusan ?arfe Waya, batare da tayi ko brush ba ta fito sanye cikin kayan barci fuska a kwaSe dan yunwa takeji. Fitowar tata yayi dai-dai da shigowar ango da tawagar abokansa, yayi ?yau har ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login