Showing 108001 words to 111000 words out of 194140 words

Chapter 37 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3295

bazata iya kai kanta ko nan da ?ofar fita ba saboda da gaske bata gani da ?yau a cikin duhu sai da taimakon glass Win.
? ?  Yaya Please ka bani .
Hanun nata ya kalla tare da ?o?arin juyowa, da sauri ta janye nata a yanayin jin kunyar aikatawa. Kafeta yay da idanu yana ?arema fuskarta kallo kai tsaye, yayinda ita kuma ta kasa Wagowa ta kallesan. A cikin ransa? yake faWin, (Fitsararriya ashe kinada kunya?). A zahiri kam babu alamar wasa tare da shi yace,  Muje ki kwanta .
? ? ?  Ina Win? .
Ta faWa cikin waro makantattun idanunta da mai kallo a haka bazai taSa tunanin rauninsu ba saboda girma da hasken dake cikinsu tamkar wadda ke iya hango abinda ke faruwa a kilomita huWu na gabanta. Gab da ita ya matso har tana iya jin saukar numfashinsa a fuskarta. Cikin magana tamkar mai raWa  A inda kike? .
? ? ?? Baya taso jan jikinta bugun ?irjinta na daWuwa amma sai ya hana hakan ta hanyar tokare hanun kujerar da take jiki da hanunsa. Duk sai ta daburce. Ture hanunsa tai da ?arfi, tai gaba da nufin guduwa ?afarsa ta nema taWeta tai gaba zata faWi ya ri?ota, Wan fisgota yay ta faWo jikinsa, baima jira tako maida numfashi ba ya Wauketa cakk Winta yay hanyar bedroom Winsa dan ya gaji shima kwanciya yake bu?ata. Inko ya biye mata sai dai su raba hali. Watsal-watsal take da son ?wace jikinta tana faWin,  Ni wlhy ka saukeni bana so, bana son haka Yaya MM, ALLAH zan cijekaaa!! . Ta ?are faWa da Wan ?arfin sautin daya sakashi direta a saman gadonsa da sauri.
? ? ?  Kina da hankali kuwa? Fasan kunne zakiyi? .
?? Mikewa tai cikin sauri da nufin barin masa Wakin dan ita kam dai bazata taSa yarda ta kwana a Wakinsa ba, gidan nasa ma domin yin biyayya da iyayenta ne da son cimma burinta cikin sau?i zaisa ta zauna har zuwa lokacin data ?ayyadewa shirinta. Bai hanata ba dan tuni ya zare keys Win Wakin, sai ma toilet daya nufa cikin halin ko'in kula. Jin ?ofar a kulle ya sata juyowa da sauri duk da ba fes take iya ganin komai ba amma kasancewar da fitila tana gani fiye da acikin duhu. Sosai hankalinta fa ya tashi, dan abu Waya zuciyarta ta iya bijiro mata zaisa yay mata hakan, a gareta kuma shine abu na ?arshe da bazata iya mallaka masa ba koda a yau zaice zai mata dukan da shine kawai abinda take shakka da tsoro tattare da shi. HaWiye duk wani fargabanta tai tai tsayuwar sojan badakkare a jikin ?ofar tana dakon fitowarsa. Tsahon mintuna 6 sannan ya fito duk tana lissafa ta hanyar kallon agogon dake bangon Wakin. Yi yay tamkar bai ganta ba ya hau zame jallabiyar jikinsa. Bayyanarsa a zahirinsa da ga shi sai boxer ya sata juya masa baya da sauri tana ambaton sunan ALLAH. Kayan barci ya Wakko a wadrobe ya saka harda fesa turare kamarma bai ganta ba. Ya haye gadonsa yana faWin,  Ba?ya bu?atar kwanciyar ne? .
? ? ? Maimakon amsa sai ta fashe masa da kukan ?arya.  Yaya dan ALLAH ka bani key da glass Wina na wuce barci nake ji, ALLAH haka babu ?yau, kuma kaina zai iya yin ciwo .
? ?  Idan kin so hakan kenan .
Ya amsata yana jan bargo cikin halin ko'in kula. Kukan ?aryar tata ta dakatar zuciyarta na mata zafi, sai dai hango keys Win a bedside drawer Win inda yake ya saka mata jin sau?i, cigaba tai da tsaiwa a wajen har kusan minti Waya kafin ta nufi wajen cikin sanWa da tunanin yayi shammatarsa ta warto. Tana gab da isa ya fiddo hanunsa dake cikin duvet ya Wauke, rigarsa ya Waga ya Waura saman cikinsa ya maida bargon ya rufe. Ganin ta dakata daga yun?urin tahowar ya Wan buWe ido yana kallonta a sigar da ita bata fahimci haka ba musamman saboda matsalar nata ido.
? ??  Gashi anan ki Wauka
? Kanta ta Wauke idonta na ciko da ?walla na gaske a yanzun. Dan tsaf ta fahimci tarko ne ya kafa mata. Hannu tasa ta share hawayenta, sai kuma ta taka da baya-baya ta koma saman kujerar dake a bedroom Win ta zauna..........

? ? ? ? &Tun barowarta sashen nasa ta kasa zaune ta kasa tsaye, sai faman kaikawo take hawaye masu zafi na kishin mijinta na ragargazar zuciyarta tamka irin kowacce macen da aka kawowa abokiyar zama, ba ita kaWai ba, irinta da yawa sukan azaftu matu?a da rashin barci da ?unci a irin waWan nan kwanakin bakwai da amarya takan samu matsayin na amarcinta. Kai wasu ma borinsu har yakan zarta natan, ga masu ?arancin imani ma kwana suke shiryama zukatansu munanan abubuwa harma da masu aikatawa. To ita dai Fadwa saita kasance a jerin masu azaftuwar ?untatama kai da ?iyasta abubuwa da dama da bai dace zuciya ta ?iyasta Win ba ta kasance duk da su Aunty Wasila sun bata tabbacin hakan bamai faruwa bane ta kasa nutsuwa, sai dai babu tunanin mugunta ko shirka a ciki, ita dai kawai mijinta take hangowa da wata a yanayin da ita kaWai ta sanshi.
? ?? Tsahon lokaci ta Sata tsaye jikin window tana kuka da dakon kallon hanyar tsumayen fitowar Anam da mijinta, amma sai saSanin hakan ne ya biyo baya, domin kuwa shi kaWai taga ya fito zuwa sashen Anam Win, bai kuma Wauki tsahon lokaci ba ya fito ya sake komawa nasa sashen. Neman zubewa tai ?asa kuka mai cin rai na kufce mata dajin tsananin tsanar su Daddy da take ganin sun ?ulla wannan aurenne saboda basa ?aunarta ita da mahaifiyarta dalilin asiri da Abie da Mamie da aunty Mimi sukai na raba kansu tamkar yanda a koda yaushe Gwaggo ke faWa. (karku ga laifin Fadwa, a haka aka raini zuciyarta, a haka ta girma da ?iyayyar waWanda bata da wani tabbataccen laifinsu a zahirin rayuwarta, da yawa iyaye na kuskuren wajen ?o?arin fidda matsalarsu da ?an uwansu ga ?a?ansu, sun kasa gane hakan yanada matu?ar tasiri ga zukatan ?a?an, dan in har akai wasa su ?a?an zasu tashine da ?iyayya mafi muni da tsauri ta waWan nan ?an uwan nasu koda ace su daga baya sun ha?ura sun yafema juna ne. Shiyyasa mafi yawan zuminci ke ?ara lalacewa da taSarSarewa a zukatan kowacce zuria fiye da ?yamatar kafurci. Tasirinsa ne a tsakanin *_Anam da Fadwa_* duk da suna amsa sunan jini Waya, amma tunda ba uwa Waya ta haifi iyayensu ba, sun Wauki hakan babbar tazara da bazata iya basu wata ?ya?y?yawar jituwaba sai ?yara da hantarar juna kawai. Sai kuma ga *KISHI* ya ratsa, wanda yake zamtowa linzami na rasa imanin *MATA* da yawa a dalilin zafafawa, ko da sunada tabbacin bazasu iya canja ?addara ba).
? ? ? ? ? A jiya kasancewar su Aunty Malika tattare da ita ya sama zuciyarta salama da Wauke kaso mafi yawa na hankalinta, musamman da zuciyarta ta dinga ayyana mata Shareff a sashensa ya kwana. Amma yau ganin zahiri ya hanata nutsuwa balle fahimtar kanta da kanta a matsayin abinda bazai iya canjawa ba ko samuwar ikon hanawa tamkar kowacce mace irinta. Kuka taci bana wasa ba, wanda ya jata lokaci mai tsayi har kusan ?arshen dare sannan barci Sarawo ya fara rinjayarta. A hankali ta sulale akan gadon ?irjinta cike da nauyi tamkar yanda idanunta ke tattare da nauyin barci. (Koma dai miye ta bani tausayi, mu ?iyasta kammu a matsayinta bisa adalci na rayuwa. ALLAH ka bamu kishi mai sau?i da bazai sakamu a nadama ba=?O?
? ?
? ? ? ? ? &A lokacin da Fadwa ke can tana kuka da tunanin kasancewarsu a tsakkiyar lambun fure mafi girman daraja a garesu ba hakan baneba. Anam ta jima zaune akan sofa barci na rinjayarta tsoro na fisgota, sai dai bata da wata mafita ko ?warin gwiwa saboda babu Sarawo mafi iya sata kamarsa. Kujerar 1sitter ce guda biyu, hakan yasa bata samu gamsuwar kwanciyarba duk da ta naWe dukan jikinta a kanta. Daga inda yake kwance yaka hango yanda take mutsu-mutsu tamkar magen data sha matsa a hanun mafarauta. Guntun murmushi kawai ya saki, akan laSSansa ya furta  Azababbiyar yarinya . Yana lumshe idanunsa dake cike da barci. Kusan mintuna goma ya bata domin barcinta ya ?ara nauyi sannan ya mi?e a hankali ya taka gareta. Cikin dabara ya Wagata gaba Wayanta yakai saman gadon ya kwantar yana danne dariya. Shi baima taSa tunanin tanada nauyin barci hakaba, hijjab Win ya zare mata sannan yaja mata bargo shima ya koma ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya. Tsakanin Anam da Fadwa bai san wanene yafi wani daru ba. Itama yaso zuwa sashenta yay mata sai da safe amma tsoron abinda zai tarar ya sakashi ha?ura. Bai taSa tunanin da gaske *MAZA* najin shakkar matansu a irin wannan lokacin ba, dan duk yanda yake jin kansa da mazantakarsa da ?in Waukar shirme sai nauyi da kunyar Fadwa ke zagaye da jininsa duk da auren nasa yazo a cikin wani kashine da yasha banban dana sauran maza mafi yawa irinsa.
Numfashi ya furzar a hankali da juyowa gaba Wayansa yana facing Winta, kallon fuskarta yake a cikin wani irin yanayi mai sanyi da zungurar zuciya, ya matsar da fuskarsa gab da tata tare da sa?ala hanunsa saman jikinta ya rungumota a nasa jikin sosai, kamar wadda aka isarwa da sa?o ta buWe ido, sai dai rashin ganinsa da ?yau ya sata jan numfashi ta haWiye tare da nasa da yake busa mata saman fuska. Jan jikinta tasoyi baya ya ?ara matseta.
 Yay......
Kalmar ta kasa ?arasuwa a zahiri tamkar yanda taso furtawa sai a cikin bakinsa, ba ?aramin bugawa zuciyar Anaam tayi ba, duk da abinda takema tsoro kenan tun farko dama hakan bai hanata jin mamaki da shiga bazata ba. Bata da wani ?arfin ?watar kanta, sai ma ?o?arin zare mata duk wani kuzarinta da razani yake ta hanyar cigaba da sarrafata a wani salo mai kashe jiki da ruguza dukkan alwashi na duk Wiya mace mai lafiya. Tun tana iya cijewa harta fara amsar salon nasa dan takai shekarun da gangar jikinta ke a matu?ar bu?atar fiye da hakan ma. Sosai ya fitar da ita daga hayyacinta tamkar yanda shima nashi hankalin ya barranta da gangar jikinsa da zahirin rayuwarsa..........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [11/8, 2:53 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_45_*



.........Saukar hanunsa a wani sashe na jikinta ya sakata dawowa hayyacinta babu shiri, ta dam?e hanunsa da fisgar kanta baya tana sauke numfashi da sauri-sauri kamar yanda shima yake sauke nasan. Kunya tsoro da firgici suka zagaye zuciyarta a lokaci guda. Jin abin take gin-girin-gin tamkar a mafarki, bargo taja da sauri ta naWe jikinta da juya masa baya amma sai ji tai ya ri?ota, maidota yay jikinsa har yanzu yana kokawa da numfashinsa da bai gama daidaita ba. So take tace wani abu tsoro ya hanata, sai jujjuya masa kai take alamar ya barta.
? ? ??  Ni ba'a juyamin baya yayin kwanciya .
?? Ya faWa cikin kunnenta da sake matseta a cikin jikinsa yanda bazata iya ko motsi mai ?yau ba. Bata da zaSin daya wuce yin shiru, dan tasan babu wani yun?urinta da zaiyi tasiri tunda ruwa ba sa'an kwando bane. Sai dai kuma bata samu nutsuwar yin barci ba har sai da taji shi yayi..

? ? ? ? Rashin kwanciya da wuri baisa ta gagara tashi alokacin da sanyin asuba ya busa cikin ?ofofin fatar jikinta ya kaima jininta sa?o ba. Ta buWe idanu a hankali tare da ?o?arin yin mi?a da tabbacin ta mance inda take. Rashin gani da ?yau sakamakon duhun Wakin ya taimakawa zuciyarta harbawa da ?arfi irin na razana. Da sauri ta sauke hanunta kan abinda ?wa?walwarta ta bata tabbacin mutum ne. Firgicin lokaci guda ya hanata damar tunawa balle yin nazari tai zaburar data farkar da shi daddaWan barcin daya riskesa fiye dana farkon dare....
? ? ? ? Cikin zafin nama ya maidata jikinsa ya matse tare da kai Wayan hanunsa ga makunnar fitila ya kunna. Tabbas badan hakan da yay ba babu abinda zai hanata wantsalawa ?asa sakamakon gab suke da gefen gado ashe.
? ?  Relax! ?
? Ya faWa cikin sar?ewar muryar wanda ya farka a barci, domin samar da nutsuwa daga mutsu-mutsun data cigaba dayi har yana iya jin yanda zuciyarta ke harbawa da sauri-sauri akan ?irjinsa. Babu alamar zata nutsu Win, dan jin muryar tasa ma da alama sake hargitsata yay a dalilin ganewa da tuna komai mai ala?a da inda take. Sarai ya fahimci yanzu ba tsoron bane, borin kunyane kawai tattare da ita, dan duk ?o?arin da yake na son tama buWe ido ta dubesa hakan ya gagara, sai faman san zame jikinta take da nashi da kuma ?o?arin hana ?irjinta sauka kan nasa ta hanyar tokare tsakaninsu da hannayenta. Dariya sosai ta bashi, amma sai ya gimtse baiyiba ya matsa kaWan daga gareta. Damar data samu kenan ta wantsala gefe faWuwar dai daya gudar mata tun farko sai gata tayita, zafin daya ratsata ya sata sakin ?ar ?ara. Yanzun kam bai iya daurewa ba sai da ya murmusa, batare da yace mata komai ba ya tashi yay shigewarsa bayi har lokacin da murmushin akan fuskar tasa.
? ? ? ? Sai da ta gama ?an matse-matsen hawayenta sannan tai wuf ta mi?e jin kamar alanar zai fito, key Win da idonta ya gani a gadon ta Wauka ta nufi ?ofa da sauri hijjab Winta a hannu da galashinta da shima ALLAH ya bata sa'ar gani. Fitowarsa dai-dai da ficewarta a Wakin.....

? ? ?? Bayan idar da salla tagumi ta zabga ranta fal takaicin abin kunyar daya faru a Wakin Yaya MM daren jiya, ta rintse idanunta dake cikin glass tana cije lips kamar ta tariyo komai ta goge a rayuwa da zuciyarta ko zata samu sukuni. Tamkar tana a gabansa ta murguWa baki da mi?ewa, tana naWe sallayar tana mita cikin yaren malay.  Idan kaga ma na sake kallon hanyar sashen can naka ba ri?eni na kwana ba kace har abada bazan fitoba ma mana, ko kunya bayaji yana mazurai da zare ido amma zuciyarsa saninta sai ALLAH. Toni an faWa masa waccan shashashar matar tasa ce dake hauka akansa, mtsoww! Tana wani fiffika ita mai miji kamar ance ana son mijin natane balle ra'ayin zama da shi. Aikin Surr miye abin so jikin wannan mutumin mai ba?in hali, sai dai ita Win dan dama duk jirgi Waya ya kwaso su mtsoww!! . Haka ta dinga mitar har takai kwance kan gado, kasancewar barci ne taf da idon nata cikin ?an?anin lokaci yay awan gaba da ita tsiwa fal bakinta daya tashi sama kamar zai taSo p.o.p.

? ? ? ?? &&&

? ?? Kamar su, itama dai makarar tata bai hanata tashi yin salla akan lokaci ba, koda ta idar kuma kasa komawa tai ta kwanta kamar yanda tai niyyar yi, sai ta Sige da kiran wayar aunty Malika dan a yanzu sune ke bata dukkan ?warin gwiwar da bata samunta a gun kowa hatta mahaifiyarta data san suma suna a cikin tasu damuwarne game da wannan auren *?addara ko biyayyar* daya sami mijinta da rana tsaka. Cikin muryar barci suka gaisa da aunty Malika...
? ? ?  Fadwa badai kin saka shashanci a zuciyarki kin gagara barci ba? Yanzu saboda abunda baida amfani kika zaSi hana idanunki barci bayan mun gama miki da matsalar? .
? ?  Aunty naso mantawa da komai tamkar yanda kuka faWa sai dai na kasa. Wlhy na tsaneta shima a yau naji na tsanesa. Tare fa suka kwana a sashensa da ita . Ta ?are maganar da rushewa da kuka. Aunty Malika taja tsaki tana tashi zaune.  Lallai Fadwa ke shashasha ce gaskiya, yo duk da nasan cewar baki girmi yarinyar nan ba sai dai kuyi sa'anni kuma ita Win girman turaice ai banyi tunanin samunki haka muguwar lusara ba. Har mi akai wai akai wannan tsefatar yarinyar da kaWan tafi wada tsaho. Fadwa kefa girman Nigeria ce, Nigeria Win ma Arewa, arewar ma kano kuma matsayin ?abilar hausawa. Tunda kika taso a gidanku bayan mahaifiyarki kin sameta tare da wata matarne kafin ta fita tabar gidan, kinga kenan kinsan minene kishiya, kin san ilimin zama da ita tunkan ki buWe ido kiga wata da sunan kishiyarki. Idan har kika cigaba da zubar da mutuncinki wajen zaman yin kuka ko bari Mijinki yaga lagonki to lallai k baki cika jinin zuri'armu ba.....
? ?? Cikin tarar numfashin aunty Malikan tace,  Aunty wlhy nayi dukkanin ?o?arina, ban aikata wani abu saSanin wanda kukace nayi ba .
? ? ? ?? Ajiyar zuciya aunty Malika ta sauke.  Haka nake sonki ?a tagari, ki zama jaruma kuma jajirtacciya a gidanta bawai lusara ba. Kamar yanda na faWa miki yanzu ba'a bin boka ba'a bin malam akan kishi, kissa da kisisina da magungunan mata sune takubban ?a?ar kishiya musamman irin taki da babu abinda ta sani sai kauWi da buWewar ido a cikin masu jajayen kunne. Kafin duniya ta goge mata idanu ta hango abinda kikema sakaci ki jajirce ki ?waci mijinki da wannan damar inba hakaba dare zaiyi miki, dare mai duhun tsiya da tafin hanunki ma sai kin gagara gani balle hanyar ceton ranki. Dan haka yanzu ki tashi ki haWa breakfast mai rai da lafiya irin wanda baki taSa masaba, kije ki shirya musu a sashen nasa kamar yanda ya bu?ata .
? ? ? Hawayenta ta share, duk da sam wannan shawarar batai mata daWi ba amma zata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login