Showing 156001 words to 159000 words out of 194140 words

Chapter 53 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3318

dole ta

tsaya kuwa Aysha ta zaneta tsaf dasu jaja leSe da

barbaWa kumatu na zamani. Turare kuwa har ji

take yana hawa mata kai dan khumras nata sun

sami haWine na musamman daga hajiyar sudan,

ga kuma *_YERWA INCENSE AND MORE +234 809

521 5215 da miss xoxo tayo mata haWi da sai ?ar

gata ke samunsa

!

_*. Hakama na kanti duk masu

tsadane da ?amshi na musamman da aka zuba a

lefe. ?anan kayan nata taso sakawa, sai dai Ayshata hanata hakan, acewarta kayanmu na gida sunfi

mata ?yau. Dole badan taso ba ta ha?ura ta shirya

cikin skirt da riga na lass daya zauna mata a jiki

tamkar ka saceta ka gudu. Aysha tai mata Wauri na

zamani daya saka ita kanta kasa rufe baki sai

faman kallon kanta takeyi a mirror da ?yalla

hotuna da wayarta.....



A gajiye ya iso gidan bayan idar da sallar isha'i. Ya

fiddo ledojin daya shigo da su na fruits kashi biyu.

Sashen Fadwa ya nufa, ya sameta zaune a falo

?afa Waya kan Waya tanata cika da batsewa. Kallo

Waya yay mata ya Wauke kansa dan ko sallamarsa

bata amsa ba. Ledar ya ajiye batare daya ce ko a

ba yay ficewarsa yana ?wafa. Dan a yanda ta masa

ya bashi tabbacin tana kan sani ta?i Wauka masa

wayarsa. Sashen Anaam ya nufa da Wayar ledar

yanata faman furzar da hucin Sacin rai......


'

_

# #

Shike nan an shiga tsakaninmu da

Soulmate

$

, dolene mu koma gidan.... Basai na faWa ba.
[11/16, 2:25 PM] +234 703 462 8375: jimawa, Anaam dafe da kanta dake mata ciwo

saboda kukan da tasha Wazun, ga jikinta har

yanzu sam baya mata daWi irin na shiga

sabuwar rayuwar da ba'a saba ba. Aysha ce ta

amsa masa sallamarsa, ya ?araso ciki idonsa

akan Anaam. Ya mi?ama Aysha dake masa

sannu ledar hanunsa.

 Ita wannan lafiya kuwa? .

 Kanta ne ke mata ciwo, nayi-nayi tasha

magani kuma ta?i . Zaune yakai kusa da ita,

ya janye hanunta dake dafe da kanta. Kasa

kallonsa tai, dan haka kawai take jin wani irin

matsanancin kunyarsa. Shiko ya matu?ar

shagala ne a kallon kwalliyar dake zane akan

fuskarta, a kasalance yakai hannunsa kan

haSarta ya Wago fuskar da ?yau, hakan sai ya

tilasta mata Wago nata idanun dake cike da

?walla ta kallesa. Ba ?aramin jarumta yay

wajen jawo numfashinsa dake neman

kufcema ?irjinsa ba, ya matsota jikinsa tare

da Waura hanunsa saman goshin nata.

 Wannan idon naki kinyi kuka da shi, ko

muje asibiti ne? .

Ya faWa a hankali cikin kunenta. Kanta ta

girgiza masa da ?ara lafewa a jikin nasa har

hakan ya so bashi mamaki. Dan yasan dai

koshi ya ringumeta turesa take kota janye

jikinta, amma yanzu ga saSanin hakan yanagani, koda yake tunda abin nan ya faru ya

fahimci ta zama wata shiru-shiru, tsiwar taWan

ragu kaWan ko likimo ne, mata sunji maza

kenan. Fitowar Aysha ta sakata janye jikinta,

shima sai ya mi?e yana faWin,  Bara na watsa

ruwa sai a samo miki magani .

Baki ta Wan tura masa da kaiwa kwance.  Ni

basai nasha magani ba fa .

Juyowa yay daga niyyar barin falon da yayi,

 Oh tunda hakane tashi na fasa barinki anan

Win .

Dole badan taso ba ta mi?e, dan ya tsuke

fuska babu alamar wasa, duk da dama dai

tunda ya shigo babu fara'ar tattare da shi.

Aysha da tuni ta koma kitchen yay kira. Fitowa

tai da sauri tana amsawa.

 Gyaramin fruits Win nan .

 To Yaya. Ko'a haWa salad? .

 Duk yanda kikai is ok .

Kanta ta gyaWa masa, shi kuma ya kama

hanun Anaam suka fice. Ta bisu da kallo

murmushi bayyane akan fuskarta. Tana fatan

ALLAH ya hana su Mommy raba wannan

auren har abada. Dan sun kasance abin

birgewa best couple ever matu?a .

Koda suka iso sashen nasa a falon ya zauna,

ya ri?ota saman cinyarsa ya zaunar. Yanzun

ma cikin mamaki yaga ta lafe a jikinsa. Ya Wan

murmusa da shafar fuskarta idonunsa na binfuskarta dake ?waSe alamar rashin jin daWi

da kallo.

 Kodai har yanzu garden Win na zafinne?

Noorie!? .

Kanta ta sinne a ?irjinsa da ri?o hanunsa

dake kaiwa jikinta, dan zuwa yanzu ta fahimci

mi yake kira garden Win.  Yaya Please ka

daina .

 No Aunty babu wannan zancen .

Ya faWa cikin kwaikwayon muryarta.

Murmushi ya kufce mata tare da ?ara cusa

kan nata cikin jikinsa. Dan yanda yay maganar

ya matu?ar bata dariya. Shima murmushi yay

da kaima wuyanta kisses. Tsoro ne ya kamata,

tai ?o?arin jan jikinta baya amma ya hana

hakan.

 Wayyo kaina zai fashe Yaya .

Dakatawa yay daga ?o?arin cusa hanunsa

cikin rigarta. Ya ri?o kannata.  Ayya. Sorry,

sorry . Sake langaSewa tai kamar gaske. A

?asan ranta kuwa dariyace ke taso mata tana

dannewa. Da gaske kan nata na ciwo, amma

yanda takeyi Win yanzu harda pretending. Yin

hakan kuma shine mafita a gareta saboda

ganin yana neman sakin layi, itako a yanzu in

ba giyar wake tasha ba mizai kaita sallama

masa ya kasheta. Ai anyi kenan babu ?ari

tunda abun azaba kawai akesha a ciki. Ita jiya

tunaninta gaba Waya akan tayaya wasu matanke iskanci a cikin wannan wahalar? Ko kuwa

su basajin abinda taji da bazata taSa

mantawaba har duniya ta tashi.

Zaunar da ita yay a kujerar ya shiga bedroom

Winsa. Dai-dai nan Fadwa tai sallama. Anaam

tai kamar bazata amsa ba sai kuma ta amsa

ciki-ciki. Sam Fadwa bataji an amsa ba, sai dai

sanin halin mai sashen da kuma halin da suke

ciki na fushi da juna ya sata shigowa a ganinta

kobai amsa Win ba zata shigo. Turuss ta Wanyi

na ganin Anaam, sukaima juna kallon cikin

ido kowacce ta janye da takaicin ?ar uwarta

da tsagwaron kishi.. Basuyima juna magana

ba, Fadwa ta nema waje ta zauna.

Fitowarsa ta saka Fadwa Waga kai tana

kallonsa, shima ita Win yake kallo da mamaki

a ?asan zuciya, sai dai a fuska babu ko Wigon

hakan sai ma janyewa da yay cikin halin ko'in

kula ya nufi Anaam dake kallonsu ta ?asan

ido. Ita dai bata san sunada wata matsala ba a

gidan. Dan haka bata kawo komai a ranta ba

game da Waure-Wauren fuskar tasu. A hanun

kujerar da take kwance ya zauna,

 Tashi kisha. Kimmaci abinci kuwa? .

Sai da ta Wan saci kallon gefen Fadwa sannan

ta Wan tura baki da narke fuska.  Ni banajin

ci .

 Uhhm ba?ya son ci, yarinyar nan ki ragetaSaran nan naki, yanzu abincin ma sai kin

nuna masa hali? Yanzu dai kinga ba'a shan

magani sai da abinci, faWamin mi zaki ci? .

Kallonsa ta Wanyi da juya ?wayoyin

idanunta, sai kuma ta narke fuska da girgiza

kai.  Da gaske bana son ci, barci nakeji kawai .

 Uhm-uhm fa, bana son zama da yunwa

sam! Ki dai sha ko fruits Win can ne idan Aysha

ta kawo. Zakisha ko? . Ya ?are maganar da

ran?wafowa kanta yana sinsinar wuyanta. Ta

gefen ido ta saci kallon Fadwa, sai taga su

take kallo fuskarta ciWin-ciWin kamar zata

fashe har wani jajaja takeyi na alamar Sacin

rai abunka da fari. Murmushi tai mai sanyi

dakai hannu ta shafi fuskar tasa a ranta tana

faWin (Ashe kin san akwai ciwo ni kike yi masa

kiss a gabana, zan koya miki iya zaman

duniya). Hanunta da take neman janyewa ya

cafke da sauri yana maidashi akan tattausan

gashin kumatun nasa.  Kin yarda zaki sha? .

 Ni dai Wan kaWan .

Ta faWa a shagwaSe.

Da ?yar ya iya jan numfashi, dan shagwaSar

tata ba ?aramin susutashi take ba.  Good

girl .

Murmushi tayi da janye hanun. Ri?eta yay, ta

marairaice masa.  Nifa fitsari zanyi .

 Okayy to ana bu?atar abokin rakkiya? .Ta faWa da zille masa tana ?ar dariya.

Bedroom Winsa ta nufa batare da ko sashen

Fadwa ta kallaba. Tana shiga ta zube a

gadonsa dan babu wani fitsari dama. Kawai

dai taba Fadwa space ne. Domin rama abinda

tai mata bashike nufin bazata mata adalci ba.

Kuma koba komai yanzu kawai ta nuna mata

cewar alwashinta tabbatacce ne akan mantar

da Yaya MM ita in har tana a tare da shi.



Shiko daga can da kallo ya bita har saida ta

shige, a hankali ya haWiye murmushi kan

fuskarsa. Mi?ewa yay kamar zai bar falon.

Tasan idan tai wasa da wannan damar zatafi

haka shan wahala. Kamar yanda Mama

(Gwaggo halima) ta faWa mata ba haka ake

bu?ata ba, taje ta shirya dashi kodan

kasancewar gobe ne zata amshi girki, suna

bu?atar tai aiki da wasu fitinannun maganin

mata da aka kawo dominta tun daga ?asar

sudan.

 Dan ALLAH kayi ha?uri ta faWa da sauri

tana ?o?arin haWiye hawayen da tun Wazun

take son su zubo ko zata samu sassauci.

Ratseta yay zai wuce tai azamar ri?osa. Bai

juyoba amma ya dakata. Ta share hawayenta

hanunta ri?e da nasa.  Dan ALLAH kayi

ha?uri, nasan nayi kuskure. Amma wlhysharrin shaiWanne .

Ransa a Sace ya dubeta da wani mugun kallo

daya matu?ar neman gigitata. Saurin sakinsa

tai da girgiza masa kai.  Nasan nayi kuskure

amma dan ALLAH kayi ha?uri haka bazata

sake faruwa ba .

 Tashi kibar min falo .

 Please Soulmate dan ALLAH .

Sallamar Aysha ce ta sakashi haWiye maganar

bakinsa, ya koma ya zauna da amsa mata.

Itama hawayenta ta shiga sharewa idonta na

satar kallon ?ofar bedroom Winsa, dan

zuciyarta raya mata take Anaam na wajen

laSe tana saurarensu. Sosai takejin raWaWi da

Wacin hakan, amma taci alwashi komi zai faru

a yanzu Win bashi ne Anaam Win zataci itama

zata rama.

Aysha ta dire tray Win hanunta a gabansa,

fuskarta da murmushi ta gaida Fadwa da ta?i

kallonta saboda kar Aysha ta fahimci tayi

kuka. Kanta kawai ta jinjina mata. Ayshan

bata damu ba, dan tasan halin Fadwa wani

lokacin itama akwai yarfi. Hankalinta ta

maida akan Share!,  Yaya a zuba? . Kai ya

girgiza mata alamar a'a, sai kawai tai musu

sallama ta fice a ranta tana ayyana akwai

matsala gaskiya, sai dai rashin ganin Anaam

yasa taji wani iri.

Kusa da shi ta taso ta dawo,  Soulmate......Hannu ya Waga mata a fusace.  Fadwa! leave

me alone. Tashi ki fita .

Idanu ta tsura masa zuciyarta na mata

raWaWi, tasan a cikin fushi yake, kuma shi baya

son yanke ma mutum hukunci cikin fushi. Jiki

a saSule ta tashi ta fice wasu hawaye masu

zafi da jin matu?ar tsanar Anaam na ?aruwa a

ranta. Dan a ganin duk an mata hakane

saboda Anaam, ta kuma tabbatar ba haka

iyayen Anaam suka bar Share! Win ba kamar

yanda Mama ta sanar mata yanzun.

Ya jima zaune a wajen zuciyarsa na masa

raWaWi da ?una, baya son Sacin rai da

damuwa, yama rasa ina zai kama da halin

matan nasa. Ya samu ita Anaam Win ta sakko

ya fara samun kwanciyar hankali ita kuma

Fadwar na neman rikita masa lissafi. dole ne

ya musu sabon shiri na zama da kowacce da

halinta. Yasan duk abinda Anaam zatai tana

yinsane a karan kanta sannan bata da Soye-

Soye. Fadwa kam ya fahimci akwai zugar

mutane baibaye da ita, dan tun zuwan Anaam

gidan ya fahimci ta ajiye wasu halayenta na

zahiri ta aro waWansu daban, idan bai tashi

tsaye a kanta ba zasu iya laSewa a bayanta su

tarwatsa masa farin cikin gidansa, shi kuma

harga ALLAH yana sonta itama. Ya furzar da

numfashi mai Waci, tunawa da Anaam dakecikin bedroom ya sashi mi?ewa ya nufi

bedroom Win. Da mamaki yake kallonta

kwance a gado har tayi barci, ya tsugunna

saitin fuskarta yana sakin murmushi da kai

hannu ya shafa kanta.  Dama fitsarin ?arya ne

kenan? .

Idanu ta buWe a hankali dan dama barcin

baiyi nisa ba, sai kuma ta maida zata lumshe

da ture masa hannu. Hannun nata ya ri?o

cikin nashi, fuskarsa gab da tata,  Tunda kin

tashi muje kisha fruit Win .

 Ni na ?oshi barci nakeji Yaya .

 Ni kuma ban yarda ba idan kika sha sai kiyi

barcin .

 Uhhum-uhhum . Ta faWa tana no?e

kafaWarta. Mi?ewa yay yana murmushi, ya

Wagata gaba Wayanta. Watsal-watsal ta farayi

da ?afafunta.  Wayyo Yaya! Wayyo Yaya ni ka

saukeni na ?oshi .

 Wayyo Aunty! Wayyo aunty ni bazan

saukeki ba sai kinsha . Ya faWa dai-dai suna

kaiwa falon.........


'

End of bookBABU SO
Chapter: 67


.........Da ?yar ya iya lallaSata tasha fruit salad Win, dan da gaske barcine a idonta sosai. Ganin tanata faman lumshe idanu dole ya barta. Itama sai ta mi?e tana Waga masa hannu.  Yaya good night .

??Kafin ya samu damar cemata komai tabar falon da hanzarinta dan bata bu?atar yace zai dakatar da ita. Shima baiyi yun?urin dakatar da itan ba. ya dai bita da kallo.?



????Kamar yanda ya saba bayan gama duk wata al'adar rayuwarsa yay shirin barci. Yaso yin kwanciyarsa anan amma zuciyarsa ta?i aminta da hakan. Ya fito a nutse yana kulle ?ofar. Sashen Fadwa ya fara nufa dan bazai?i sauke nauyin da ALLAH ya Waura masa ba komi sukai masa na laifi. Yayi mamakin samunta a falo bata kwanta ba. Sai dai hankalinta gaba Waya yana akan waya ne. Ta mugun shagala a yin editing video da zatai posting, wanda Wauka ce mara daWi, dan kuwa faWa suke da wata mai suna Teema. FaWan kuma ya samo asaline akan ita Teema Win ta Waura hoton Shareff a shafinta tana bin wa?ar soyayya. Sai wasu a cikin followers Winta suka Wakko videon suka dinga tagging Fadwa da gaba Waya a yau bata buWe data ba sai da yammar nan, dan tashin hankalin Anaam ya saka a kwana biyun nan ta rage yin posting akai akai kamar da da arana takan Wora videos sama da uku. Sima itace ta fara kiran Fadwa ta sanar mata lokacin fitowarta a sashen Shareff kenan. To shine fa tun Wazu Win ake tafka rigima tsakanin Fadwa da mabiya bayanta su Sima. Itama Teema da nata magoya bayan sunama Fadwa izgilin Teema zata shigo itama ata uku kafin shekara ta ?are. (=??gsky naso ace kuje tiktok kuga rigimar nan guys>?#?=??).

???Tsaiwarta a kusa da ita ta sakata wani mugun zabura, daka ganta kasan ta firgita. Ta kife wayar akan kujera a daburce take masa sannu. Idanu ya tsira mata cike da mamaki matu?a, dan baiga abin zabura Win ba anan. Ya maida dubansa ga wayar da take faman ja tana turawa ?asan throw pillow, zuciyarsa ta Warsu a karo na biyu game da ganinta da Waukar hankalinta da waya keyi, sai dai na yau yafi ?arfi dan ?arara alamun rashin gaskiya sun bayyana akan fuskarta. Komai baice mata ba ya juya ya fice.

??Ta bisa da kallo zuciyarta na luguden daka, dan ta tabbata shirunsa wani abu ne mai zaman kansa. Gaba Waya sai hankalinta ya rabu biyu, matsawa tai jikin window, sai ta hangosa zai shige sashen Anaam. Jikin windown ta bari, ta Wauka wayarta da sauri ta nufi bedroom harda murzama ?ofar key.



????A falo ya samesu Anaam najan hanun Aysha akan sai taje su kwanta a Waki Waya. Ita kuma Aysha ta dake cewar ita bazata ba a Wakin ba?i dake kusa da dining zata kwana. Shigowarsa ta sakasu dakatawa daga jayayyar tasu, Aysha kuma ta samu damar zare hanunta ana Anaam tana mata gwalo.?

???Filon dake saman kujera tai saurin Wauka ta jefama Ayshan, da gudu Aysha ta ?arasa shigewa Wakin tana cigaba da dariyarta.  Zan kamaki ne ai yarinya . Ta faWa tana kallon Shareff dake kallonta.

???? Barcin kenan? .

??Kanta ta langaSe masa gefe fuska a narke sai dai batace komai ba. Cigaba da takowa yay har zuwa gabanta, ya kamo hanunta yana faWin,  Muje . KafaWa ta no?e masa. Dan haka ya tsaya yana kallonta.  Miyasa? . ?ara narke masa tai murya a karye.  Sai dai ka goya ni . Ya waro idanunsa sosai a kanta, fuskarsa na sassauta tsukewar da take.  Da Winkin zan goyaki? .?

?? To bakai kaja akayi ba .

Karon farko ya saki murmushi har ha?oransa na bayyana. Jikinsa ya rungumota da Waura kansa saman kafaWarta.  Muka dai ja akayi .

?? Dawa? .

Ta faWa da sauri tana ?o?arin jan jikinta daga garesa. ?aramar dariya ya saki dan yanda tai Win kamar wadda aka kirama mutuwa.  Da ke mana, harfa wani kanannaWeni kike. Ko muje a ?ara yanzu ma? Na san dai ya daina zafin ai .

?????Kukan ?arya ta sakar masa wai ya mata sharri sai sunje shari'a gaban su Abba.?

??Cikin Wage gira da ?o?arin dam?ota ya ce,  Oh really? To kafin muje bara na idasa abinda na fara shari'ar tafi armashi .?

??Saurin goce masa tai tabar wajen da gudu. Binta yay da sassarfa, cikin saurin ya ri?e ?ofar da take neman rufewa ya shige shima. Sosai ta marairaice fuska, dan da gaske ta Wauka yin zaiyi.  Please Yaya MM wlhy ni bana so, kawai kaje wajen matarka ka kwanama na yafe .

?????Dam?ota yay tare da Wagata cak ya dire saman gado, watsal-watsal ta shigayi da turasa, hakan yasa suka shiga ?ar kokawa wadda ya ?yaletane kawai. Ya fara kai mata cakulkule tana dariya da turesa. Shima dariyar yakeyi da ?o?arin kaima wuyanta zuwa kirjinta kiss. Da haka yaci nasarar haWe lips Winsu waje guda. Tun tana son kauda kanta har yaci galabar shagaltar da ita ta fara bashi haWin kai. Romancing juna sukeyi cike da sauka a layin manta matsayin junansu. Da sauri ta dam?e masa hanunsa dake ?o?arin zame rigar barcinta da tuni ya sauketa akan ciki dama. Jin yana ?ara ?asa da ita ta dawo hayyacinta. Dakatawa yay tare da buWe shanyayyun idanunsa dake cike da fitina yana kallonta, dai dai itama ta buWe natan dake da raunin gani dan tuni ya zare gilashinta dama. ?o?arin janyewa tai ya sar?esu cikin nasa.?

??? Why? .

?Ya faWa da ?yar muryarsa a matu?ar Washe tamkar mai mura.

????? Akwai ciwo .

???Ta bashi amsa cikin raWa itama dan muryar tata ko fita batayi rawa take ma kamar mai shirin sakin kuka. Kansa ya girgiza mata alamar kar tayi, amma kamar ya zugata sai gasu suna zirarowa da gudu. Rungumeta yay tsam a ?irjinsa tamkar mai tsoron a ?wace masa ita.?

??_ Zubar hawayenki dai-dai suke da ?una mai raWaWi a zuciya. Ni mai raunine akan ki Juwairiyya. Da ke kaWai aka raini wannan zuciyar tun daga ?uruciya har girma. Nakanfi bu?atar nisantarki a zahiri, amma a baWini ke ce sirrin ?warin gwiwar dukkan wani nasarorina. Nakanji himma da ?awa zucin jajircewa a karan kaina domin ke kaWai ?walli. Idan na danganta matsayinki a zuciyata da kalmar *SO* kawai nakanji tayi ?an?anta da rage miki kimar zamowa ke wacece Win. Da ace so kwalba ne da tuni ?arfin ikonki ya tarwatsashi daga zuciya saboda *GIRMAN KI*. K Waya tilo, k Waya ?walli a tarihin da UBANGIJI ne sarki mai ikon sarrafa zukata kawai ya lulluSe saboda hikimarsa. Ki rayu dani duk tsanani koda ace ba?ya bu?atata a irin matsayin da ke kike da shi a wajena. Na miki al?awarin nawa ya wadatar damu da har ?a?an da zamu haifa. _

???Maganar yake da harshe, amma ita zuciyarta ce ke neman Sarkewa gida biyu domin yana karantasune a gareta tamkar maimaici akan abinda ta gani a Wazun. Taigar jikinta gaba Waya ta gama mi?ewa, da ace ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login