Showing 93001 words to 96000 words out of 194140 words

Chapter 32 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3333

yayi kowa ya zubama Shareff ido musamman Fadwa, Mommy da Gwaggo da Gwaggo Halima.........
'

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [11/2, 1:28 PM] +234 803 238 3333: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_36_*


.........Burin Mommy kawai ya kalleta amma ya?iyin hakan. Tsahon minti guda baice komai ba yana satar kallon fuskokinsu ta gefen idanu. Tabbas ya hango tashin hankali kala-kala musamman a fuskar Mommy da Gwaggo da Gwaggo Halima da Fadwa, ya haWiye busashen yawu da ?yar tare da tattaro dukan ?warin gwiwarsa da jarumtarsa. Cikin dakewa ya ce,  Baba bani da ja akan hukuncinku .
? ? ??  Kan ubanka Al-Mustapha!! .
? Mommy ta faWa cikin suSutar baki, Murmushi Abba da Abie suka saki kusan a tare, hakama aunty Mimi da Mom da aunty Amarya sai da sukai kananun murmushi. ?ayan yayanta da suke cema Yaya Kamil ya harareta, a kausashe yace,  Nafisa! Dama kina bu?atar ya bijirema iyayensa ne? A matsayinsu na mahaifa a garesa su zartar da hukunci ki nunama duniya k baki bama Wanki tarbiyya ba saboda wani banzan tunaninki da hujjojinki? Karna sake jin bakinki a wajen nan, in ba hakaba ranki zaifi haka Saci billahillazi!! .
? ? ? ? Dole tai shiru saboda a maganar Yaya Kamil Win babu wasa sam. Baba Ibrahim ya sake maida hankalinsa ga Shareff.  Ka bamu amsa ne a dun?ule Shareff, kana nufin ka amsa auren kenan? .
? ? ?? Sai da ya Wan saci kallon Mommy ta gefen ido, tako zuba masa ido cikin matsanancin Sacin rai, janye idanunsa yayi ya maida kan Daddy shima ya tsume kamar fuskar tasa zatai aman wuta.
? ??  Shareff kai muke saurare, in har a ranka kanajin auren nan cutuwane a gareku ka saki yarinyar nan tun yanzu anan karka saka ku a wani halin da zai wargaza zuminci .
? ?? A hankali ya girgiza kansa dake rissine a ?asa.  Baba ku gafarceni bazan iya sakinta ba tunda an Waura....
? ? ? Kukan da Anaam ta fashe da shi ya hana Gwaggo data Wauki sallami tana tafa hannaye ?arasawa, hakama Mommy da Gwaggo Halima da suka zaburo. Fadwa ma kuka ta saki mai ?arfi yayin da Aunty Mimi da Mom da Abba suka saki wata nannauyar ajiyar zuciya, Abie ko murmushi ya saki, shi ko Daddy ya Wan lumshe idanu. Mamie dai kanta a ?asa yake babu mai iya gane yanayinta. Albarka su Baba Ibrahim suka shiga sanya masa da suma murmushin ya ziyarci fuskokin su, hakan ya ?ara tunzura kukan Anam da Fadwa....
? ? ?  Nidai bana Son sa baba, akwai wanda naima al?awari zan aura nima, kuma shi nake so!! . Furucin Anam cikin matsanancin kuka ya daki kunnuwan kowa dake a falon. Cikin sauri da zaburowa Mommy tace,  Shima ai ba son naki yake ba, shegiyar yarinya mai kama da ifiratan aljanu. Yaya ai kaga abinda nake gudun masa tun farko, mizaiyi da wannan mara tarbiyyar yarinyar har tana wani i?irarin ba son sa take ba fitsararriya.....
? ?? Hayaniyace ta nema sake kaurewa a falon, yayinda Anam ke rusa uban kuka ita akwai wanda take so. Tsawar da Abie ya daka mata ce ta saka gaba Waya hayaniyar kukan Fadwa da Hargowar Mommy data Gwaggo yin tsitt. Anam ta ma?ure jikin Aunty Mimi tana sake fashewa da kuka. Baba Ibrahim ne ya kalla Abie cikin murmushi, kansa ya girgiza masa cikin dattako.  Ayi ha?uri Usmanu abita a hankali sai a samu masalaha sahihiya. Tsanani baya kai kowa ga hanyar nasara. Juwairiyya zonan kinji .
? ? ?? Da taimakon aunty Mimi ta mike taje gabansa, kusa da ?afafunsa ya nuna mata, ta zauna tana shashshekar kuka da sharSar hawaye da gyalen data rufe har fuskarta. Cikin lallashi yace,  Kukan ya isa haka to, maza share hawayrnki .? Da ?yar ta iya danne kukan, sai dai hawayen basu bar zirara ba.
Cikin lallashi yace,  FaWa min wa kike so? .
Kai tsaye tace,  Muzaffar! .
 Miyasa shi Shareffuddeen ba?ya son shi? .
Shiru tai ta kasa magana, ya ?ara maimaita mata tambayar.
 Kawai Baba .
 Ai shi mutum ba'a ?insa kawai Juwairiyya. Amma zan baki wata dama da kuma alfarma kin yarda? .
Cikin share hawaye ta jinjina masa kanta. Yay murmushi irin nasu na manya masu basira.
??
 Ina so kimin alfarmar yarda a kaiki gidan Shareffuddeen. Daga nan zuwa wata uku in har baki samu wani farin cikin zama da shi ba, kizo ki sanar min, ni kuma na miki al?awarin da kaina zan saka shi ya sallama miki .
Karon farko ta Wago ta kallesa. Cike da tabbatarwa ya jinjina mata kansa yana murmushi. Ta kai dubanta ga Shareff, cikin sa'a kuwa suka haWa ido. Wani shegen kallo da taima fassara dana tsana ta hango cikin idanun nasa, sai taji ?warin gwiwar cin nasarar shawarar baba ibrahim, dan kuwa ta tabbatar babu wani farin ciki da zata samu daga Shareff Win musamman idan ta auna irin tsanar da yay mata a rayuwa. Idan haka ne gara ta amince kodan goge laifinta da su Abie zasu iya gani, cikar wata uku kuma dai-dai da kammala Serves Winta kenan......
 Baki ce komai ba .
Baba ibrahim ya katse mata tunani.
 Baba na amince .
Murmushi ya saki mai ?ayatarwa, hakama abie da Abbah da Daddy duk sai da suka saki ajiyar zuciya. Yayinda Mommy tai ?wafa sai dai babu damar cewa wani abu.. Baba Ibrahim ya sake ?ara musu nasiha baki Waya musamman Gwaggo dake a matsayin uwa garesu su duka a wajen. Hakama Mommy data hau dokin zuciya da yasan bazata taSa tan?wasuwa ta sau?i ba. Itama dai Fadwa da Gwaggo Halima sun sami nasu rabon musamman ma Fadwa da yaketa lallashi dan yasan an mata laifi. Suma dai su Daddyn ya musu nasihar ya kuma ?ara bama kowa ha?uri da fatan komai ya wuce sannan yay addu'a taron ya tashi dan dare ya farayi.....

? ? ? ? ? &&Washe gari an tashi ne mafi yawan rayuwuka a Sace, ga amaryar Maheer ta iso tun daren jiya, tana a sashen Mom kamar yanda Daddy ya sharWanta. Aunty Halima dai tun daren jiya tabar gidan tare da Fadwa, acewarta dai su Daddy basa ?aunarta babu ita babu su, Fadwa ma tabar gidan Shareff kenan sai dai ya biyota da takardarta. Komai babu wanda yace mata a cikinsu, sai Gwaggo dake faman matsar ?walla tana faWar maganganu. A haka dai babu daWin rai akai walima washe gari dan dama ango Maheer shi bai yarda da wani event ko Waya ba, butsutsunsa yasa Mommy ha?ura duk da taso a sha shagali tamkar bikin Shareff da Fadwa.
? ? ?? Shareff ma dai tun a daren ya koma can gidansa tare da Khaleel da Maheer Win da suka kwana da shi a can?saboda yanayin jikinsa daba gama daidaita yay ba. Itama dai Anam bata kwana da lafiya ba dan tunda sassafe ma sai da Abie ya kaita asibiti da kansa aka bata gado. Dan haka har yamma tana can tare da Aunty Mimi da Abie Win, sai su Mom da su Daddy da sukaje daga baya dubata. Wannan ya kawo ?aracin armashin buWar kai da akai na amaryar Maheer, bayan sallar la'asar danginta da wasu a dangin Mom sukai mata rakkiya gidan mijinta. Gida yayi ?yau dan Maheer ma yayi ?o?ari sai sambarka. Sannan iyayen amarya ma sunyi nasu ?o?arin dan kun san dai Mom dama duk inda take na masu manda ne. (Tana bala'in son huWWa da masu kuWi a gidan sanyi>?#?).
? ? ? ?? Tun a ranar mafi yawan ba?i suka kauce dan uwar bikin a birkice take. Tako'ina Mommy Win ta birkicema kowa. Gida yayi lafiya, ba?in da suka rage kalilanne, Hakan yasa koda aka sallamo su Anam daga asibiti sanda suka shigo gidan tsitt yake.

? ? ? Washe garin data kasance lahadi sai ga mahaifin Fadwa har gida ya maido Fadwa, babu ragi yay mata tatas a gaban su Daddy ita da Mommy. Fafir kuma ya?i sauraren zantukan Gwaggo duk da uwa take a garesa. Wannan dattako daya nuna ya matu?ar faranta ran kowa a gidan ciki harda Shareff da aka sashi zuwa gidan. Daga ?arshe kuma ya bisu da nasihar zaman ha?uri dana ri?e junansu domin samun kwanciyar hankali da nutsuwar zuciya. Bayan wucewarsa su Daddy suka sake zama da Shareff, sun basa umarnin ?arasa abinda ya rage masa dan nan da sati Waya amarya zata tare Wakinta. Yaso yace suWan ?ara masa amma baiga wannan damar a fuskokinsu ba dan umarni suka bashi ba shawara ba. Daddy kuma ya turkesa a wajen yace ya biyasa kuWin sadaki dan shine ya ranta aka biya a waccan ranar. Dole yayma Daddy transfer Win kuWinsa take a wajen sannan ya barsa ya tafi.
? ? ?? ?in shiga wajen Mommy yayi dan wasan Suya yake da ita tun ranar, ya aika Aysha ta kira masa Fadwa tazo su wuce. Amma sai Mommy tace a faWa masa Fadwan ta ?arfi ce idan yanada ?arfin yazo ya ?wata. Murmushi kawai yayi sanda Aysha ta zo masa da amsa, batare da yace komaiba ya shiga motarsa ya fice a gidan dan gwara wannan wasan Sera da magen da yake da Mommy Win akan tunkararta face to face a yanzun.

? ? ? ?? & Kamar wasa ciwo ya kwantar da Anam sai da aka kwasheta aka koma da ita asibiti a daren yau. Dawowar su Amrah cikin gida yasa su Mom suka sani, dan daga Mamie har Abie da Aunty Mimi duk suna acan asibitin. Duk da dare ya farayi haka Abbah da Daddy suka fita, Khaleel ne ya jasu a motar bayan sun kira Abie sunji asibitin da suke.
? ? ? ? Lokacin da suka iso har an bama Anam Win gado amma saka mata ruwa barci ya Wauketa. Ta rame sosai dayin wani irin fayau da ita, suna cikin jajantama juna Shareff ya shigo, Khaleel ne ya? tura masa sms ya sanar masa sanda zasu taho, dan haka ganin nasa ya bama kowa mamaki har Abie ya kasa ha?uri yay magana.
? ??  Babana waya saka fitowa a wannan daren haka? Ga anguwarku da nisa? .
? ? ?aramin Murmushi yay idonsa na satar kalllo Anaam dake barci duk ta koWe tayi fayau da ita abin tausayi..........
'


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_37_*

.........Kiran sallar farko ya farka, dama ba wani barcin kirki yayi ba, dan bai baro asibiti ba a daren jiya sai kusan ?arfe Waya, shima sai da Abie ya korashi dan suma duk lokacin suka wuce aka bar aunty Mimi kawai da Anam dake barci. Sai da ya watsa ruwa kozai samu ?arfi sannan yay alwala ya fita massallaci, gari ya Wanyi shaa ya shigo gidan, ya Wan ja tsaki dan gaba Waya gidan yay masa wani irin girma, yayi niyyar sakama Fadwa ido yaga iya gudun ruwanta amma a yau yaji bazai iya hakan ba, dan ya kula sai ya fito mata ta inda bata zato sannan zasu samu dai-daito. Wayarsa ya Wauka yana zama bakin gado dayin ?aramar ?wafa, aunty Mimi ya kira, bugu biyu kuwa ta Wauka suka gaisa, ya tambayi yamai jiki tace da sau?i amma bata tashiba har yanzun dai.
? ??  Masha ALLAH, nima zan shirya yanzu zan shigo, ko kuna bu?atar wani abu ne shiyyasa na kira? .
? ? Aunty Mimi ta amsa da  To ALLAH ya kawoka lafiya. Bama bu?atar komai tunda bata tashiba balle aji ko ita tana son wani abu Win .
? ? ? ?  Okay to sai nazo .
Ya faWa yana yanke wayar. Bai wani jima ba ya kammala shiryawa ya fice, sai da ya shiga mota ya fara kiran number Fadwa, harta tsinke ba'a Wagaba, ya sake tsuke fuska ransa na ?ara ?una dan ya tsani raini a rayuwarsa. Wayar ya jefa kujerar gefansa yay ma motar key ya fice.

? ? ? ? Gama wayar aunty Mimi babu jimawa ta farka, da taimakonta taje toilet dake a cikin Wakin, jikinta sam babu ?arfi, hakan yasa Aunty Mimi taimaka mata ta Wan watsa ruwa mai Wumi sosai sannan tai alwala suka fito. Murya a karye irin ta mara lafiya tace,  Ummie bazan iya salla a tsaye ba ina ganin jiri . Taimaka mata aunty Mimi tai ta zauna kan sallaya, dai-dai nan masu gyara Wakin suka shigo tare da wata nurse. Su dukansu suka gaida Aunty Mimi da tambayar mai jiki, ta amsa musu da fara'a.
? ? ? ? Gyaran gado mai sharar ta fara, yayinda Nurse Win ke tsaye tana jiran Anam ta idar. Sai da tai addu'a Nurse Win ta taimaka mata ta koma saman gado, kwancia ta ?arayi dan gaba Waya batajin ?arfin jikinta. Harta lumshe ido sallamarsa ta sakata buWewa, kallo Waya tai masa ta maida ta rufe abunta fuskarta na sake tsukewa. Gaisheshi Nurse Win tai hakama mai sharar, ya amsa sama-sama yana ?arasawa gaban aunty Mimi ya ajiye ledojin hanunsa. Aunty Mimi dake dubansa da murmushi tace,  Babana mun hanaka barci ko? .
? ? ? Murmushi ya Wanyi da kaiwa zaune a Wayan gadon dake Wakin, ya rissina yana gaisheta kafin ya bata amsa da  Ko badan kuba dole na fito ai yau akwai office .
? ? ? ?  Tofa ango guda da zuwa office .
?? Idanunsa ya sauke akan Anaam batare daya ce komai ba, cikin son basar da zancen yace,  Har yanzu bata tashi ba? . Kallon Anaam aunty Mimi tayi, ganin tayi luff kamar bata jinsu tai ?ar dariya.  Yanzun nan tai salla ma, tana komawa saman gadon kana shigowa. Sallamar Doctor ta hanashi cewa komai, tare yake da nurse Win Wazun, ya mi?a masa hannu suka gaisa yana tambayar yamai jiki. Da aunty Mimi ma suka gaisa sannan ya ?arasa gaban gadon.
? ? ?? Cikin tsokana yace,  My patient barcine ko likimo? . Duk da ta jisa bata motsa ba, sai dai taWan buWe idonta ta kallesa ta maida ta rufe. Murmushi yayi da sake faWin,  Alhmdllh ALLAH ya ?ara lafiya. Sister Rabi taimaka mata ta tashi .
? ?? Da taimakon Nurse daya kira sister Rabi ta tashi, sai langaSewa take kamar zata saki kuka, cikin lallashi doctor yake mata ?an tambayoyi akan yanayin jikinta tana bashi amsa, ko sau Waya ta?i yarda ta kalli sashen da Shareff yake. Bayan doctor ya kammala ya bada umarnin a bata abinci ko kaWan taci zai aiko a sake saka mata ruwa da allurai uku, dan suna bu?atar ta samu barci sosai da alamu suka nuna kwana biyu bata samu. Koda ya fice shi da Nurse Win bata yarda ta kalli inda yaken ba, saima ?o?arin kwanciya da taso yi aunty Mimi ta dakatar da ita. Idanunta ta Wago cikin marairaicewa ta kalli aunty Mimi, har ?walla sun taru dan ma gilashin idonta ya Wan Soyesu duk da fari ne tas, karaf suka haWa ido, ta sake yin kicin-kicin da Wauke kanta tamkar bata gansa ba. Shiko ya kafeta da nasa idanun sai dai shima tashi fuskar tsamm take babu wasa.
? ?  Ummie jiri .??
Ta faWa a hankali.
 Na sani mamana ki daure kici abinci kamar yanda doctor yace sai ki kwanta Win. Bata iya musu ba, dan haka tai shiru. Aunty Mimi ta bubbuWe ledojin da Shareff ya shigo dasu, kayan tea ne a leda Waya, Wayar kuma abincine dai-dai cin mara lafiya kuma abinda Anam Win take matu?ar so. Amma da yake daru takeji sai tace ita bata son shi, aunty Mimi sai lallashinta take amma ta kafe ita bata sonsa a kira Mamie ta kawo mata wani.
? ?? Sarai yana jinsu amma bai tanka ba, sai danna wayarsa yake kai kace hankalinsa baya kansu sam. Ana cikin bada?alar Khaleel ya iso. Cikin shirin office yake, ya gaida aunty Mimi da Shareff Win yana ajiye basket na abinci da Mom ta aikosa ya kawo. Kafin ya karasa gaban gadon yana kallon Anaam da ?ar sakin fuska dan shi murmushi ma kakan daWe baka gani ba tare da shi.  A jiki yayi sau?i granny tunda gaki zaune, jiya har mun fara ?ar ?walla da murnar cin gummba .
? ? Murmushi ta saki tana kallon Khaleel Win kamar ba ita ke bori ba.  Kai Yaya Khaleel, kai ashe soma kake na mutu? .
? ?? Murmushi yayi shima a karon farko,  To Granny na sani ko lokaci yayi jikin tsufa .
? ? ? ? ? Ta Wan hararesa tana Wauke kanta, dariya yayi nan ma. A Wan shagwaSe tace,  Yaya mika kawo min? .
??  Breakfast ne Mom tace a kawo miki kafin su ?araso .
??  Na gode .
Ta faWa tana maida dubanta ga Aunty Mimi da ke kallon Shareff daya mi?e fuskarsa kicin-kicin kamar zaiyi aman wuta.  Ummie zanci . Da ga shi har Aunty mimi kallonta sukai, yay mata wani mugun kallo ya Wauke kansa. Itama harara ta balla masa ta Wauke nata idon. Sarai yaga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login