Showing 12001 words to 15000 words out of 194140 words

Chapter 5 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3325

taga kamanin Abie a jikin ta kuma tasan sun zo bata tanka ba bata nuna komaiba.
Anam ma sai da suka Wakko hanyar gida ta fara yima su Mom mitar Fadwa da ?awayenta masu shegen rawar kan tsiya da nuna wayewa. Murmushi kawai Mom da Aunty sukeyi dan mota Waya suke su uku, ?an uwan Mom ma na nasu su biyu.
? ? ? Bayan sun iso gida kowa yaji ainahin watan bikin a bakin su Abie. Nan da watanni biyu. Sauran yaran gidan nata murna duk da wannan ba shine karon farko da za'ai biki ba. Anyi bikin Rahma dake bima Khaleel, da Binta ?anwar su Shareff dake bima Maheer. Yanzu Aysha ce a layi kuma sa'ar Anam ce dan watanni ta bama Anam Win kawai, itace Wiyar Mommy ta biyar daga ita sai autoci su twins. Ga Anam kam babu dalili ta wani tsume sai kallonsu take da taSe baki, har bayan magrib babu fara'a a tare da ita. Rashin walwalar tata yasa koda Aysha ta tambayeta. Sai tace ba komai.
? ?? Sai bayan magrib suna hira duk kusan yaran gidan a falon aunty Amarya, gaba Waya hirar tasu ta ta'alla?a ne akan shirin biki. Sai dai Anam ta?i tako tanka sai faman game take bugawa a waya. Sai dai kuma kunenta duk yana a garesu ne. Jin sun cigaba da damunta ta tashi zaune tana wani taSe baki da harar Nusaiba mai gwada rehearsal na rawan da zasuyi wai a wajen dinner....
? ??  Kun wani dage sai tsara events kuke bayan amaryar ma ko aji bata da shi mtsoww!! .
?? Lokaci Waya falon yay tsit duk suka juyo suna kallonta. Hussaina ta Wan waro ido da ?ar tsiwa tace,  Aiko dai aunty Fadwa nada aji gata ?ya?y?yawa ?ar babban gida bama son jealous .
? ? ??  Jealous!!. K! Hussaina dani kikeyi wai! kowa ma? Ni Juwairiyya ce zanyi jealous Win wancan farin ?asan mai kama da ?ar tallan kasuwa. Baki da hankali .
? ? ? A yanda take maganar a fusace yasa Hussaina tsorata, dan in tsiwa takeji Anam kakartace a iyawa. Amma shirun nata badan tsoron bane kawai, harda wanda idonta ya hango ya shigo falon ne yasa tai shiru. Anam kam da sam bataji ko sallamarsa ba sai faman faWa take da sule Fadwa iya gaskiyarta. Tsaki ta doka da fisgar tab Winta dake hanun Hashim da nufin barin wajen, karaf idonta ya sauka a kansa. Yana tsaye tamkar an dasashi ya kafeta da manyan idanunsa masu razana wanda ya shiga gonarsa. Sosai gabanta ya faWi, amma da yake ?ar gagiyar bata yarda aga gazawarta a fuska ba sai ta Waukesu cike da wani irin sallo da kaWasu kamar mai harara ta nufi hanyar kitchen domin bi ta baya, dan tana shakkar bi ta gabansa tunda a ?ofar falo yake tsaye. Duk da bai nuna yama ji abinda tace Win ba hakan bai hana su Aysha ?ara nutsuwa ba.

? ? ? ?? Washe gari Abie yay shirin komawa. Anam ta zauna taita kuka itafa sai dai su koma tare. Yasan halinta akan kafiya, baiyi da wasa ba yay mata fata-fata, sai su Abba ne da aunty Amarya keta lallashinta da Ya Khalel. Shareff kam duk da yana wajen ko tari baiyiba. Yama?i nuna yasan abinda akeyi. Sai da zai buWema Abie baya zai shiga ne ya harareta. ?asa tai da kanta ta sake fashewa da kuka.
? ? ? ? Daddy da yaga hararar Shareff na ?o?arin shiga mazaunin driver ya dakatar da shi.  Kaga ku wuce da Mamana tai rakkiyar itama . Kansa ya du?ar ?asa fuskarsa na sake tsukewa da satar kallon Mommy. Murya a rissine yace,  Daddy zanje wani wajene fa bayan airport Win .
? ?  Sai ku tafi tare da ita tama huce kafin ku dawo gida .
? ? Sosai takaici ya sake lulluSesa. Sai dai baice komaiba. Daddy da kansa ya buWe gefensa ya sakata dan Abie baya ya shiga. Koda suka bar gidan shi da Abie ne kawai keta hirarsu. Itako tai tsit kamar bata a motar, sai ajiyar zuciya take faman saukewa idanunta a lumshe sanyin ac na ratsata. A airport Win ma Abie shareta yay har sai da aka fara shelar masu tafiya a jirgin da zaibi sannan yaWan fara lallashinta da ?ara mata nasiha. Daurewa kawai takeyi, amma ita dai bata ?aunar zama a ?asar batare da iyayenta ba. Da ?yar ya SanSareta a jikinsa domin amsa kira, tana ganin ya shige ta dir?ushe a wajen. Takaici ya saka Shareff buWe motarsa yay shigewarsa. Jin ya mata key ya sata mi?ewa da sauri dan ta tabbatar kaWan daga aikinsa ya wuce ya barta a wajen.

? ? ? Sunbar airport Win kaWan kiran Momy ya shigo masa. Idonsa ya Wan rumtse kafin ya kai hannu ya Waga.  Kana ina? . Ta faWa tunkan yay sallama.  Mommy can gidan mana . Ya faWa a tausashe.  What! Al-Mustapha kana da hankali kuwa? Da wannan yarinyar kake nufin kaje?! To ina mai tabbatar maka maza ka sakota a napep ta dawo gidan ko ranka ya Saci bansan iskanci . ?an jimm yay na sakanni biyu. Sai kuma ya Wan saki murmushi.  Okay Mommy ba damuwa . Numfashi ta sauke a hankali da faWin,  Yauwa ko kaifa. Bana son wannan karon naji abinda bai minba kaga dai yanzu akwai banbanci da da. Ka kula ka bita a yanda take so dan ALLAH . Nanma murmushin kawai yayi batare da yace komai ba, sai dai har cikin kunnenta tajisa dan haka tai masa sallama ta katse kiran. Wayar ya ajiye shima ya cigaba da tu?insa a nutse har suka iso.
? ???? Da sauri ta waro idanu waje ganin inda suka zo, ta dubesa idanunta nayin ?wal-?wal na tahowar kuka.  Yaya! nidai ka kaini gida bazanje wannan gidan ba .
? ? ?? Harara ya zuba mata, batare da yace komai ba yay parking a ?ofar gate Win. Sanin abinda zatai nan gaba shine ro?onsa ko guduwa ya sashi dubanta,  HaWiyemin wannan silly hawayen banzan kafin nai miki dukan mutuwa a wajen nan .
? ?? Babu wasa a zancen nashi, dan haka ta haWiye sautin kukan sai dai hawayen kam sun kasa tsayawa. Wayarsa data fara tsuwwa ya Wauka, ganin mai kiran ya sashi Wagawa da kaita kunne.  Ina waje . Kawai ya faWa tare da yanke wayar. Ko mintuna biyar basu gama cikaba Fadwa ta fito cikin yau?i da yanga. Wando da riga ne a jikinta parkistan ?irar Egypt. Sosai kalar kayan ya fidda mata ?yawunta. Musamman yanda ?aton gilashin data saka ya kusan mamaye rabin fuskar tata da haska farar fatarta. A hankali Anam taja guntun tsoki da Wan laSe baki. Sarai Shareff ya jita, sai dai komai baice mataba har Fadwa takusa ?arasowa garesu.
? ??  Fita ki koma baya .
Yanda yay maganar a dake batare da ya kalleta ba ya sata juyowa ta kallesa.  Are you daft?! .
? ?? Maganar tasa tayi dai-dai da isowar Fadwa jikin motar tana ?o?arin buWe gaban ta shiga dan batai zaton ganinsa da wani ba ma balle wata.? Da sauri Fadwa taja baya saboda yanda Anam ta buWe murfin a fusace. Saura kaWan ta bugeta ma ALLAH dai ya ta?aita abun. Ko kallon inda take Anam bataiba tai ?o?arin barin wajen maimakon baya daya bata umarnin komawa. Sai dai kuma Fadwa tasha gabanta da sauri....
? ??  K! K! Dakata k! ?ar uban wacece a motar mijina? .
? ?? Ba kowacce hausa Anam ke ganewa ba, dan haka a yanzun ma bata fahimci furucin farko ba hakan yasata kasa haWa ma'anarsa dana ?arshe da ?yau. Amma a yanda Fadwa tai maganar ta tabbata ba'abune mai ?yau ta faWa ba. Wani banzan kallo ta watsa mata kawai dajan tsaki ta ratseta zata sake barin wajen. Hannu Fadwa tasa ta fisgota ta maidota baya a wani irin fusace, kasancewarta mutum mai saurin zuciya da son yanke hukunci sai kawai ta Waga hannu da nufin zabgama Anam Win mari.........
'


*_Tofa babbar magana, wai Wan sanda yaga gawar soja. Hajiya Fadwa daga ganin sarkin fawa sai miya tai za?i. To ku garzayo cikin tafiyar zafafa biyar domin ganin yaya wannan wasan zai kasance=??. Dan tabbas akwai cakwakiya, idan nace cakwakiya ina nufin cakwakiya ?ar gaske. Yanda Fadwa take a tsaye Anam Win ma ba kanwar lasa bace. Littafine daya ?unshi abubuwa da yawa. Rikicin zumunci, makirci, son zuciya, kishi, cin amana, kai harma da SARAN ?OYE. Wasa ne kashi-kashi, dake da players daban-daban. Karku bari ayi babu ku, zafafa dabanne masoya, musamman na wannan ?arnin da zasu zo muku a cikin zafi na musamman. Karna cikaku ku dai ku garzayo kawai._*

_Dan girman ALLAH, dan girman ALLAH, dan girman ALLAH kizo ki mallaki halak Winki, idan baki da kuWin saye ko baki da ra'ayin saye basai kin damu da karantawa ba dan baya cikin wajib. Mai tunanin siya ko mana mugunta ki fitar kiji tsoran ALLAH karki cutar damu bamu cutar dake ba, idan kinyi shirin haka da gayya ko izgilanci a garemu muna ro?on UBANGIJIN al'arshi mai rahama mai jin ?ai, mai sanya alkairi a zukatan dake ?udurta sharri ya shiryeki ya ganar dake gaskiya ya kuma bamu kariya daga abinda zuciyarki ke ?ulla miki=?
?=?O?


KU DAI KU GARZAYO A DAMA DAKU A CIKIN WANNAN ZAZZAFAR TAFIYAR CIKIN SALON NA ZAFAFA BIYAR MASU ZAFIN GASKE.

DUKKA LITTAFAN AKAN NAIRA DUBU DAYA (1k) KACHAL

IDAN KUMA DAYA KIKE SO (300)
BIYU (400)
UKU (500)
HUDU (700)

KARKU BARI A BAKU LABARI, DAN WANNAN SALON NA DABAN NE KUMA TAFIYAR MA TA DABAN CE!

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

HAFSAT UMAR KABIR
ZENITH BANK
2270637070

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

07040727902

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09134848107


KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.

SAI MUN JIKU MUTANEN AMANA!=؃?




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??

*_Da sunan ALLAH mai rahama mai jin kai. Ya rabbi ka bani ikon rubuta abinda zai amfani al'ummarka. Ka tsareni rubuta abinda zai cutar da ni da su. ALLAH ka gafartama mahaifina da dukkan sauran musulmai. Ka ?ara mana lafiya da zaman lafiya a wannan ?asa. Ka azurtamu da shugaba na gari mafi alkairi a garemu da ?asarmu_*



*_06_*


...........Kafin ta sauke nata data Waga Anam ta sauke mata lafiyayyen mari daya saka Shareff Wago idanu a karon farko ya kallesu. Fadwa tai saurin dafe kuncinta tana kallon Anam dake jifanta da wani shegen kallo na gargaWi tana huci. Mamaki, al'ajab da tsantsar ruWanin daya haWu da azabar zafin mari take kallonta ?ar ficit a gabanta. Ba ita kaWai ba, hatta Shareff wutar kansa ta Wauke dan mamakinta da ?arfin hali dama tsaurin idanu.
? ? ? A fusace Fadwa ta kai hannu da nufin sha?ota. Wani shegen kallo ta sake watsa mata da ri?e ?ugu, babu alamar tsoro kona sisi a idanunta cikin zafin rai da harshen nasara ta nunata da yatsa.
? ? ??  Niba takalmi bace, ballantana ?afafunki suyi tunanin takawa a duk sanda sukaga dama. Respect your self ok? Shashasha . Ta ?are faWa tana barin wajen cikin takun izza...
? ? Tamkar gunkin da aka dasa haka Fadwa ta kasance tsaye tana binta da kallo, dan da gaske wutar kanta ce ta Wauke baki Waya har tama rasa hukuncin da zatai mata. Kusan taku biyar da barin Anam wajen Fadwa ta dawo hankalinta, zabura tayi zata bita? Shareff da mamaki ya hanashi motsin shima ya buWe motar ya fito, cikin bada umarni yace,  ?yaleta . Juyowa tai tana kallonsa idonta jajur, hakama fuskarta tayi Wan ja abinka da fara. Tana bala'in jin shakkarsa, amma sai ta kasa daurewa cikin Waci tace,  Soulmate! Na ?yaletafa kace? .
? ? ? Kansa ya jinjina mata cikin Wan lumshe idanu da jingina da motar, sosai take masa kallon tunzura, amma tai ?o?arin haWiye dukkan abinda ke bakinta. Batare da tace komai ba ta juya da nufin komawa gida. Hanunta yay saurin ri?owa, tai ?o?arin fisgewa amma ya hanata damar hakan. A jikin mota ya jinginata idanunsa akan ?ya?y?yawar fuskarta da hawaye ke sauka. Ba abinda Anam tai mata bane ya sata kuka, hanata Waukar matakin da yayi ne yafi ?ona mata rai.
? ? Handkerchief ya mika mata, idanunsa na mata kallo cikin lallashi  Nace miki bazan Wauka mataki bane? . Idanunta dake ?ara cikowa da hawaye ta Wago ta kallesa. Ya jinjina mata kai alamar tabbatarwa.  Bana son Waukar mataki cikin fushi akan kowanne irin abu ki kiyaye wannan. Shiga muje .
? ? ? ?? ?ara ?una zuciyarta tayi da kalamansa, kamar tace bazataje ba ta fasa sai kuma ta danne saboda shawaran su Mamanta akan ta danne komai dazai mata a yanzu har ta shiga gidansa. Sannan koba komai tana son sanin wacece yarinyar nan, amma cikin fushi tasan bazai sanar mata ba Win. Umarninsa tabi ta buWe motar ta shiga, idanunsa da suka kaWa sukai jaa ya Wan bita da su, sai kuma ya janye dayima motar key yay reverse.
Kasancewar anguwace da kakan daWe bakaga abin hawaba yasa har suka cimmata. Tafiya take tana sharar hawaye. Duk da horn da aketa faman mata baisa ta juya ba. Ransa ya ?ara Saci, a fusace yay parking tare da fitowa yasha gabanta, kanta ta Wauke gefe kamar bata gansa ba zata raSashi ta wuce.
? ? ? Hannayensa ya tura cikin aljihun wandon Jeans Winsa.  Idan kika ?ara step Waya a wajen nan sai jikinki ya faWa miki! . Cak ta tsaya iya taku biyun da tai, wasu irin hawaye masu zafi suka ?ara ciko mata idanu. Motar ya nufa idanunsa tamkar zasuyi aman wuta. Duka kawai take tsoro, dan haka ta share hawayenta dan bata bukatar da ga shi har budurwar tasa su gani, motar ta buWe ta shiga. Yay ?aramar ?wafa da buWewa shima ya shiga, ya fisgeta da gudu zuwa kan titi batare daya ?ara kallon kowaccensu ba. Sunyi tafiya kusan na minti biyar dai-dai gidan wani abinci Fadwa ta dubesa,  Please Soulmate banyi breakfast ba . Shiru yay kamar bazai tanka ba, bai kuma da alamar tsayawa, itama kasa ?ara cemasa komai tayi saboda yanda ya haWe fuska matuka. Harma ta ha?ura sai taga ya gangara gefen titi dai-dai wani restaurant da bama tasan da shi ba. BuWe motar yay ya fita batare da yace musu komaiba, itama Fadwa sai ta fita tana harar Anam data maida hankali ga latsa waya kamar bata a motar.
Suna ?o?arin barin wajen yakai dubansa gareta, dai-dai ta Wago itama suka haWa ido. Fuska ta sake Waurewa tamkar yanda shima ya sake tsuke tasa. A yanayin fusata ta janye nata da Wan kallar gefen Fadwa. Har suna gab da shiga wajen bata da niyyar fitowa ita, sai da suka shige da kusan minti biyu sannan ta fito dan haka kawai zuciyarta ta raya mata ta bisu koba komai zata ragema Fadwa jin daWi ai.
Cikin taku a hankali ta shigo wajen, dai-dai?yana magana waiter idonsa ya sauka a kanta harta ?araso inda suke, kujera taja ta zauna. Idanun nasa ya Wauke gefe, tare da yin kamar bai ganta ba ya Wauka wayarsa ya hau dannawa. Kallonsa ta Wanyi tana tura baki, batare data kalli inda Fadwa take ba itama ta hau latsa tata wayar cikin kwaikwayon salon da yayi.
? ? ? Ta gefen ido ya dubeta, numfashi ya Wan ja a fisge tare da maida hankalinsa ga wayarsa a zuciyarsa yace (azababbiyar yarinya).
? ? ? Kamar tasan mi yake ayyanawar ta ?ara Waure fuska tana hararsa shi da Fadwa da hankalinta itama gaba Waya ke kan wayarta da alama akwai abinda takeyi mai muhimmanci. Isowar waiter Wauke da tray ya sakasu Wagowa su duka. Har waiter Win ta gama shirya musu abincin tabar wajen idon Anam nakan nasa. Ya Wau cokali zai fara ci tace,  ALLAH Yaya abincinka yafi nawa nama .
? ? ?? Duk yanda yaso basar da ita ya kasa. Ya kafeta da idanu kamar mai harara  KuWinki ko kuWina? .
? Fuska ta taSe  Naka ne. Amma kuma ai ina cikin masu cin gadonka idan ka mutu, kaga banda laifi idan nayi magana .
Wani wawan tsaki Fadwa ta saki tsanar Anam na ?ara faWi a ranta.
 Shiga shanu ba sharo Anam ta fada cikin sakin siririyar dariyar data sake kular da Fadwa (*Sharo ba shanu* bahaushiyar malaysia=?9?=??)
? ?? Tattausan murmushi kawai ya saki a karo na farko da cigaba da cin abincinsa. (Batun yanzuba ya fahimci bata da ri?o. Sai dai ya tabbatar wannan sauyawar tata lokaci guda ba'a banzaba akwai abinda ke ranta).
Fadwa ta kafesa da kallon mamaki, sai dai shi ya?i yarda ya kalla inda take. Saurayin dake kusa da su da drama Win tasu taja hankalinsa tun Wazun yay ?ar dariya idonsa akan Anam shi kuma. Juyawa tai taWan kallesa. Ganin shima ita yake kallo ta Wauke kanta tana harararsa, abincin Shareff ta ?ara kallo, burinta kawai ta yanda naman kan plate Win nasa zai dawo nata, ganin hankalinsa nakan wayarsa tace.  Yaya! .
? ? ?  Uhhyim! .
Ya amsata batare da ya daina abinda yake ba.  Na faWa maka wani abu? .
? ??  Uhhm
Nanma ya sake faWa batare daya Wago Winba. ?an shiru tai tana nazari. Bayan kusan sakan talatin ta dubesa sai kuma ta Wan harari Fadwa ta maida dubanta ga ?ofar shigowa.  Lah Yaya wannan ba Aunty bace? .
? ?? Kamar bazai Wagoba sai kuma ya Wago Win jin kamar tayi maganar a serious. Kallonsa ya kai ga ?ofar duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login