Showing 30001 words to 33000 words out of 194140 words

Chapter 11 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3361

ta lura da motar ba sai yanzu daya danna key tai ?ara. Ganin yanda ya kafeta da idanunsa ya sata yin ?asa da nata ta ?arasa fitowa gabanta na faWuwa. ?an baya tai kamar zata faWi saboda jiri Yaseer yay azamar kai hannu zai ri?ota, dafe motar tai da sauri ta tsaya da ?afafunta.  Ayya sorry Friend . Yaseer ya faWa a hankali yana janye hanunsa da bai kai ga taSata ba.
? ?? ?an satar kallon inda Shareff yake tai, yanzun kam zaune yake cikin motar sai dai ?afafunsa a waje yana danna waya tamkar bai san da wanzuwarsu a wajen ba.....
? ??  Wancan ba Yaya bane? .
Yaseer ya katseta yana fuskantar inda Shareff yake. Kanta kawai ta jinjina masa.  A to bara naje mu gaisa ko? . Nanma batace komai ba, ganin ya nufi inda Shareff Win yake ita kuma gashi kwanciya kawai take bu?ata, ga hararar daya mata sai kawai tai shigewarta gida...
? ? ? ?? Shiru gidan babu gittawar kowa. Ta nufi sashen Mom da tunanin ko barci suke. Nan Winma shiru har Wakin Mom ta le?a bata samu kowaba, kitchen ta nufa inda take Wan jin motsi. Iyami kawai ce tana ?o?arin Waura girkin rana. Gaisawa sukai kafin ta tambayi su Mom da hausarta da Iyami bawani fahimta take da ?yau ba. Iyami ta bata amsa da cewar dukansu sun fita harsu Gwaggo amma batasan ina suka tafi ba. Fitowa tai ta shige Waki ta kwanta, ko mintuna biyu bata cika ba aka buWe ?ofar, a tunaninta Iyami ce, sai dai kuma ?amshin turaren da taji ya sata buWe idanunta da sauri...
? ? ?? Ido suka haWa tai saurin janye nata ta maida ta rufe.
??  Tashi .
? Sake buWe idanun tai kamar zatai kuka, sai dai yanda yay kicin-kicin da fuska yasata kasa musa masa ta tashi zaunen. Hanyar ?ofa ya nuna mata. Saita waro idanunta da suka canja launi na mura ga ?walla a cikinsu.
? ?  Banda lafiya fa Yaya. Ina zanje? .
?? Ganin ya nufota ta mi?e da sauri hawaye na sakko mata saman kumatu. A falo ta kusa faWuwa saboda jirin dake Wibarta, a bazata taji tattausan hanunsa cikin nata. Gaba Wayansu sai da tsigar jikinsu ta tashi, sai dai babu wanda yay yun?urin cirewa musamman ita dake bu?atar taimako dama. A haka suka fito har waje, ya taimaka mata da kansa ta shiga mota sannan ya zagaya nasa mazaunin, tana sonyin magana tana jin shakka dan haka tai shiru, saima ta kwanta abinta jikin sit ta lumshe idanu..
? ? ?? Wani clinic ya kaita dan a dubata. Data sanar masa sunfaje asibiti wata muguwar harara daya wulla mata bata sake magana ba. Doctor ya rubuta musu magani fuskarsa Wauke da murmushi yake kallonsu da faWin,  To amarya ALLAH ya ?ara afuwa kafin biki .
? ?? Idanu taWan waro da kallon Shareff da shima kallonta yake, zatai magana ya harareta yana mi?ama doctor hannu.  Thanks you doctor .
? ??  No babu damuwa ango ALLAH ya ?ara lafiya sai ranar Waurin aure kuma .
? ? ? Shareff ya saki murmushi yana jinjina masa kai. Yanzu kam bama ta jira sun jera ba tai gaba da sauri, koda ya fito harta buWe mota ta shiga abinta. Sai da suka baro anguwar gaba Waya ya tsaya a wani babban pharmacy ya sayi magungunan da aka rubuta, ya kuma shiga gidan abincin dake gefen pharmacy Win yay mata takeaway. Duk batasan hidimar da yake ba saboda tunda suka baro asibitin barci ya Wauketa, dan haka batasan inda suka dosa ba har sai da suka iso. Gefen kujerar yaWan bubbuga, a hankali ta buWe idanunta, ganin har ya fita ta yun?ura ta tashi, fitowa tai tana dube-duben inda suke  Yaya MM ina ne kuma nan? . Bai tanka mataba, ya rufe inda ta fita yay gaba abinsa. ?ara bin gidan tai da kallo, dagani dai sabone dan duk ma ga botikan fenti nan a tsakar gidan da kayan aiki, gabanta ya shiga faWuwa, cikin zuciyarta take tambayar kanta (ina kuma ya kawota nan?).....
? ? ??  Idan kika bari na dawo nan ALLAH sai kinyi kuka .?
? ? Da ?yar ta iya Waga ?afa ta nufi inda yake, koda ya buWe ?ofar da key matsa mata yay ta fara shiga, ?amshin sabon fenti dana sabbin furnitures ya daki hancinta. Sosai falon yay mata matu?ar ?yau, danma ciwon kai ya hanata damar kallon komai da ?yau. Ganin tana neman kaiwa kwance ya dakatar da ita.  No tashi kici abinci kisha magani first .
? ? ??  Yaya banajin yunwa kadai ban maganin kawai .
? ??  Dole kici abinci, kin taSa ganin ansha magani ba'aci abinci ba .
Yanda yay maganar babu wasa yasata yin shiru. Ya buWe mata abincin tare da tura mata gabanta,  Kafin na fito ki tabbatar kinci . Da kallo kawai ta bisa harya shige ?ofar daya buWe..... Kusan mintuna goma sai gashi ya fito, ganin ya canja kaya yasa ta kasa ha?uri.  Yaya Shareff ina ne nan? .
? ? ? Batare daya kalleta ba yakai zaune cikin kujera da faWin,  Gidan ?an shan jini . Shiru tai, dan tasan ba?ar magana ya mata. ?agowa yay yaWan kalli abincin, ganin taci sai baice komaiba yaja ledan magungunan. Da kansa ya Salla ya bata, duk ta amsa tasha dan sam bata tsoron allura bare ?in magani. Ganin zata kwanta a kujerar ya sashi faWin,  Tashi kije ciki ki kwanta . Kallonsa tai kamar zatai magana sai kuma ta haWiye abunta ganin yanda kicin-kicin da fuska. Ya bita da kallo ta ?asan ido harta shige, Soyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da lumshe ido ya buWe yana furzar da Wan huci. Sai kuma ya mi?e ya fita.
? ? ? Gidan ya shiga zagayawa, dan jiya masu fenti suka ?arasa na katanga. Bai kuma samu shigowaba sai yanzu. Komai yayi masa yanda yake bu?ata, shi kansa ya yaba da gidan duk da shine ya zana abinsa companynsa kuma ya fidda kayan aikin ginashi. Yanzu amarya kawai gida yake bu?ata nanda kwanaki bakwai insha ALLAH. Motarsa ya nufa ya Wauka lap-top ya koma ciki. Haka kawai yake jin nishaWin zama a cikin gidan yau, saSanin ?an kwanakin nan da duk yake jin ransa a dagule, dan kayan sashen nasa ma sai da Mommy ta masa jan ido ya bada damar shirya masa su dan ita da kanta tai order Win komai tamkar itace mai aurar da macen ba namiji ba. Komai saida ta haWa masa. Tunda kuma aka shirya kayan baizo ya zauna kamar haka ba......
? ? Ring da wayarsa tai ya sashi katse aikin da yake famanyi a laptop Win ya Waga. A tausashe yace,  Mommy barka da rana . Daga can Mommy ta amsa masa da  Barka dai son kana ina ne? . ?an jimm yayi kafin yace  Mommy kina son ganina ne? .
? ? ?  Eh to kusan haka, amma idan zaka iya aika wani gidanka ya kai mana keys ma basai kazo ba. Dan gamu a hanya zamuje dasu gwaggo gidan, sannan Halima tai kirana ma danginmu na wajen baban Fadwa zasuzo da masu Company da zasu shirya kayanta su auna komai, shiyyasa muka yanke shawarar muzo muma Win kawai dan babu daWi dangin uba kawai ko? .
? ? ? ? Tun fara maganar tata zuciyarsa ke faman bugu da sauri, ya ture laptop Win cinyar tasa gefe, cikin dauriya da danne halin daya shiga yace,  Okay Mommy! kuna inane yanzu haka? .
? ? ??  Ai gamu ma mun shigo street Win gidan naka kamar dai in ban mantaba .
? ?? Goshinsa ya dafe yana ambaton  Ya ALLAH a hankali .
? ? ? ??  Mi kace? .
?  No Mommy, canai ALLAH ya kawoku lafiya ai inama gidan nima na shigo ganin aiki daga nan na Wan huta .
? ??  Kaji ja'iri, bama ka bari iyayen naka su kaika ganWoki muje biki .
? ? ?ar dariyar ya?e kawai ya mata da faWin,  Sai kun iso .

? ? ? ? Da sassarfa ya nufi hanyar bedroom Winsa. Ya duba Anam dake barci hankalinta kwance harda naWewa cikin lallausan duvet nashi dako shi bai taSa lulluSa da shi ba. Nufarta yay yakai hannu kamar zai tadata sai kuma ya fasa, ya Wan furzar da huci tare da dafe goshinsa yana ambaton sunan ALLAH. Ya tabbatar su Mommy suka ganta ya shiga uku, dan baima san kalar ?urar da zata iya tashi a family Win MD Shareff ba yau. Jin horn ya sashi sake ambaton  Ya ALLAH . Tare da fita a Wakin domin buWe musu tunda babu maigadi har yanzu sai zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu yake saran Fharhan zai kawo shi.....

? ? ? ?? Tunda ya buWe musu gate bakin Mommy da Gwaggo ya sake washewa. Suma dai su Mom fuskarsu da murmushin jin daWin ganin yanda Wansu ya gina wannan gida dako ma?iyi ya gani zai yaba ko'a zuciyane.
? ? ?  Kai-kai! Anya kuwa Alhaji ?arami bazan dawo nan ba irin wannan gida haka? .
? ? Gwaggo ta faWa tana ri?e haSa dabin ko'ina da kallo. Murmushi yay mata da shafa kansa.  Indai bazaki dinga damuna da kwakwazonki ba sai na dawo dake . Dariya su Mom sukasa, yayinda Gwaggo tai masa da?uwa. Nanma murmushi yayi kawai. Da kansa yay musu jagora suka shiga ko'ina suna mai yabawa da masa addu'a, bakin Gwaggo da baya iya yin shiru tace,  Toni abinda ban ganeba anan, Alhaji ?arami yanaga sashe biyu, gidan kamar na zaman mace fiye da Waya! Kar dai kacemin kaima halin Kakanka da ubanka zakai tara mata? .
? ? ? Ganin duk su Mom sun juyo suna kallonsa, har fuskar Mommy ta sauya ya sashi Wan hararar Gwaggo ta ?asan ido.  Kai tsohuwarnan kedai bakinki bai iya shiru, kawai dan mutum yayi wadataccen waje a gidansa sai yazam na aure? Nayine saboda ke in kinzo kwaWayin jar miya .
? ? ? ? Dariya su Aunty Amarya suka sanya. Mommy ma ta Wan saki fuska tana murmushi dan tun farkon fara ginin gidan da tazo ta gani ta masa irin wannan maganar ganin sashe biyu da nasa na uku, amma sai yace yayine kawai saboda ba?i. Haka kawai zuciyarta ta?i aminta da shi taita masa bin.....
? ? ??  To shikenan muje ka kaimu naka sashen muga namai gida .
?? Gwaggo ta katse mata tunani. Gabansane ya faWi, zaiyi magana Gwaggo ta nufi ?ofar sashen da basu shiganba wanda tabbacin nasan ne, itama Mommy saita take mata baya. Hakan yasa dole su Mom ma binsu. Da ?arfi ya rumtse hanunsa da cije lip Winsa. Ganin har Gwaggo ta shige yay saurin bin bayansu shima dan ya tabbata target Winta na biyu shine bedroom Winsa. Kamar yanda yay hasashen kuwa hakane. Dan ko falo bama tagama nutsuwa ta ganiba ta nufi ?ofar bedroom acewarta da nan zata fara a sashen. Shigowarsa tayi dai-dai da Waura hanunta a handle Win ?ofar.............
'

? ? *_=?F??-?_*
? ? ?

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??

*_10_*

*_BABU SO....!! AREWABOOKS_*

https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718

Shin ko kunada labarin Yar Zuru mamar ZEE ZEE Mai maida tsohuwa yarinya wadda ta shahara wurin hada kaya kamar haka d'?kamar su
Kaza
Zabo
Zakara
Ciccibi
Zuciya
Tsimin kankana d rake
Tsimin tabaje
Zumar dabino d kwakwa
Zumar gorun tula syrup
Garuka masu kama jiki kamar su d'?
Bita zai zai
Dan wata bakwai
Madarar mata
Bata>??>??>??
Ba kishiya ba Ko mugun mutan d mugun aljani sai sun barki
Matsin kinfi budurwa
Kalolin gumba dsauransu
Address maberar jariri bayan FGC sokoto
Phone 08068526455
Instergram Yar Zuru mamar ZEE ZEE kayan mata
_________________


.........Ido ya Wan tsura ma atm Win hanunta cike da nazari, kusan mintuna biyu harta ?osa da tsaiwar sannan yay magana.
? ??  Ina zakije? .
? Yanda yay maganar babu alamar wasa yasata Wan Wagowa a marairaice ta dubesa.  Abu zan siyo .
? ? ?  Shi abun bashi da suna? .
?? ?asa tai da kanta tana tura baki batare datace komai ba.
 Kin kurumuce ne? .
? ? ? Kamar zatai kuka tace,  Sirrine fa Yaya MM, kuma acan shagonne bada nisa bane .
? ? ? ? ? ?  Koma ciki .
? ?  Yaya zanfayi amfani da shine yanzu .
? ? ? ?o?arin zagayeta yay zai wuce da faWin,  Idan kin matsu da koma miye sai ki faWa kafin ki fitan .
? ?? ?afarta ta Wan buga a ?asa kamar zatai kuka sai kuma ta nufesa da sauri tasha gabansa.  Yaya Shareff dan ALLAH. Wlhy important ne .
? ??  Inda important Winne da baki tsaya raimin wayo ba. Tashimin a hanya ko nabi ta kanki .
? ? Matsawa ta Wanyi ya raSata zai wuce. Ganin da gaske tafiyar zaiyi tace  Audiga zan sayo . Cak ya tsaya daga yun?urin barin wajen, kamar wanda akaima tilas ya juyo yana kallonta. Sai dai ita nata kan a ?asa sai faman Sata fuska take dayin muy-muy da baki alamar akwai abinda take son faWa koma take faWar a zuciyarta. Harga ALLAH abinda ya fahimta zatai da audigan da ban. Dan haka ya dalla mata harara.
? ? ??  Duk audigan dake cikin First aid box's Win gidannan kirasa audigan amfani sai kin fita saya? Bar nan kona mareki, mu nan ba'a mana fitan dare . Kukane kawai ya rage bata saki ba. Har tayi niyyar yin zuciya sai kuma ta tuna halin da take ciki da wanda zata iya tsintar kanta kafin anjima kaWan.  Yaya Please zanyi amfani da shine ALLAH . Ransane ya Saci, ya ?araso inda take a fusace kamar zai kai mata mari ta zabura gefe.  Ina miki magana kina faWamin zakiyi amfani da shine . Ganin ya ?araso kanta ta zabura da gudu sai sashen Mom. Baiyi niyyar binta ba, sai dai kawai zuciyarsa ta kitsa masa ya amshe atm Win hanunta shiyyasa yabi bayanta. A falo ya sameta tana kumbure-kumbure Mom da su Salim zagaye da ita ana tanbayarta lafiya? Dan babu wanda yasan tama fita.
? ? ? ??  Wai bazakiyi magana bane Anam ana tambayarki kinyi shiru? .
? ?? Shigowarsa ta hanata bama Mom amsa, duk suka maida hankalinsu garesa yaran na gaishesa. Amsawa yay idonsa a kanta. Batare da yayi magana ba ya mi?a mata hanun fuska a tsuke. Ta fahimci mi yake nufi ta bashi dan haka ta zabura zata gudu.
? ??  Kika tashi a wajen nan sai kinyi kukan da baki taSa yin irinsa ba bani .
? ?? Mom ta kalla idanunta cike da ?walla. Mom data kasa fahimtar inda suka dosa tace,  Babana miya faru ne? .
? ? A ta?aice ya faWama Mom abinda ya faru. Cikin mamaki Mom Win ta kalleta dan tasan dai Anam da tsoron dare, itada da dare yayi ko'a cikin gidan akace taje wani sashin aika saita nema ?an rakiyya.  Anam . Mom tai kiran sunanta. ?agowa tai ta dubeta sai kuma ta maida kanta ?asa.
? ??  Ina zakije? .
?? A hankali tace,  Audiga zan siyo .
?an jim Mom Win tayi na nazari. Sai kuma ta girgiza kanta  Yanzu Anam har sai kin tafi siyen audiga basai ki tambayeni ba, idan ma babu ai za'a bada a sayo miki. Amma ko fitama bansan kinyi ba .
? ?  Kiyi ha?uri Mom naje naga kina salla .
? ? Girgiza kai kawai mom tayi, ta maida kallonta ga Shareff,  ?yale shashancin wannan Babana, nasan yanda zatai maka bayanin ne yay mata nauyi .
? ?? Janye idanunsa yay daga harar Anam Win, komai bai sake cewa ba ya fice. Binsa tai da kallo tana taSe baki, sai dai shi baima san tanai ba.

? ? ? ? ?? ? ? ? ? ? &&&&&&

?? Kamar yanda Daddy ya faWa game da matso da auren Shareff Win hakane ta kasance. Dan shirye-shirye aka cigaba da yi babu kama hannun yaro. Dama ankai komai gidan su Fadwa, sai gidansa daya rage a ?arasama ayyuka wanda dama kamfaninsa keyin ginin shi kuma ya zana kayansa da kansa. Sosai yay busy a tsakanin, Anam ma wataran sai Ya Khaleel take bi ya sauketa ya kuma Wakkota. Tana dai shan masifa idan ta makara. Ita dai yitake kamarma batasan hidimar da akeba a gidan, ko anko da aka fitar nata cewa tai bataso ita batason kayan zafin nan sai da Mom ta mata faWa sosai randa zasuje wajen tela sannan ta yarda tabi su Aysha tanata kumbure-kumbure.

? ? ?? &Yau data kasance alhamis daya rage 1week bikin Shareff ?arfe sha biyu ta baro wajen aiki sakamakon mura da take fama da shi. Dama cikin dauriya ta fita aikin har Khaleel na mata faWa. ZazzaSi daya rufeta ya hanata sukuni ga ciwon kai, Yaseer ne ya samu shugabansu yay complain aka bata damar zuwa gida. Karan farko data yarda ta shiga motarsa, dan tayi ?o?arin zame masa amma ya Sata rai. Maimakon ma gida sai ya fara nufar asibiti da ita, taso masa magana ciwon da kanta keyi yasata hakura ta zuba masa ido kawai.
? ? Basu wani samun tangarWar ganin doctor Win ba, kasancewar akwai sanayya tsakaninsa da Yaseer Win. Da Wan mamaki Dr Jamal ke duban Anam Win, daga ?arshe dai ya kasa daurewa ya jeho mata tambaya.  Anam baki ganeniba ko?.
? ? ?? ?agowa tai daga kwanciyar datai akan desk nasa ta Wan dubesa, sai kuma ta maida kanta ta kwantar tana Wan girgiza masa kai. Shiru yay yana kallonta na wasu da?i?u kafin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login