Showing 117001 words to 120000 words out of 194140 words

Chapter 40 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3291

da kika bari babu gyara waye zai gyara miki? .
? ? ?? Shiru kamar bata jisa ba, ya sake dubanta a harzu?e.
? ? ?  Baki jini bane?! .
? ? Baki ta tura gaba, cikin magana ?asa-?asa da tunanin bazaiji ba tace,  Matar taka ta gyara maka mana .
? ?  Tunda ita ta kwanar miki a Wakin ko .
Kallonsa tai, dan batai zaton yaji ba, ta kauda idanunta da sauri ganin kallon da yake mata. ?afa ta Waga da nufin barin masa falon cafka Waya ya fisgota ta dawo gabansa. Marmar ta farayi da idanu da ?ya?y?yaftasu, ta fara mutsu-mutsun ?wacewa ya murWe hannun. ?aramar ?ara ta saki da ?an?ame masa hannu ta fashe da kuka.  ALLAH zai sakamin, kuma wlhy komi kamin sai na sanar da su Daddy...
? ? ?  Bakin ki bazai mutu ba kenan? . Ya faWa da ?ara matse hanun. Wata muguwar wawura ta kaima hanunsa ta ?allara masa cizo a ?aramin yatsansa..........
'




_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107
??


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_49_*


.........Da sauri ya saketa yana yarfar da hanun, tako kwashe da dariya ga hawaye sharSan a fuskar.  KaWan ma ka gani indai nice Yaya . Ta faWa cikin ri?e ?ugu da murguWa baki.
? ? Idanunsa da har sun kaWa alamar cizon ya shigesa matu?a ya Wago yana kallonta da kaiwa zaune cikin kujerar dake kusa da shi. ?o?arin barin falon tai tana masa gwalo, zamewa ?afarta tai a dalilin turza carpet tai baya zata faWi. Da ?yar ta samu nasarar dafe kujerar da yake zaune, samun rinjayen jikinta a nasa ya tilasta mata zubewa kansa inba hakaba dole sai ta faWin. Jikinta har rawa yake wajen son yunkurawa ta tashi ya sake saka ?afa ya taWota ta koma. Ya sa?alo hanunsa ta saman ?ugunta ta yanda bata isa sake ko yun?urin tashin ba, fuskokin su gab suna sha?ar numfashin juna. Idanunta dake cikin gilashi ta shiga ?yafta masa zuciyarta na wani irin bugu da sauri-sauri saboda bata taSa tsintar kanta a cikin irin wannan halin tare da namiji ba bayan shi, ta sake yun?urin tashi gaba Waya dan kunya ta gama dabaibaye rayuwarta bakinta cike da tsiwa tana motsashi sai dai bayajin abinda take faWa. ?afarsa yasa ya sake harWeta da manneta da jikin nasa dai-dai lokacin da Fadwa ke ?o?arin shigowa falon Wauke da ?aramin basket a hannu, cak numfashinta ya tsaya, sallamar datai niyyar rangaWawa ta ma?ale a ma?oshi.
? ? ? Idon Anaam yaga Fadwa sarai, dan haka ta dakata daga yun?urin tashi da takeyi duk da tsumar da jikinta ke mata, shiko da bai lura da Fadwan ba saboda baya ya bata kaWan sai ya kamo haSar Anaam Win tare da sake matso da fuskar tasa gab da tata. Ya Wan Wage girarsa Waya a sama yana kallonta cikin tsakkiyar ido.
? ??  K bakin ki bazai taSa mutuwa ba ko? .
? ? ? A salon da yay maganar ba ?aramin tsargawar zuciya ya saka Anaam ba, sai dai tai matu?ar daurewa wajen tura masa bakin nata sabida tunawa da Fadwa a wajen. Lips Win ya Walla da Wan yatsa, babu shiri taja kanta baya da ?o?arin dafe bakin ya hana hakan ta hanyar buge hanun ya Waura nasa lips Win akan nata. A matu?ar bazata abin ya zomata. Cikin tsumar jiki ta ?an?amesa zuciyarta na luguden daka a ?irjinta tamkar zata wantsalo dan wannan shine second kiss nata a tsayin rayuwarta duk da kuwa ta kasance girman cikin jajayen fata. Ko saurayi irin na school Win nan Anaam bata yarda tayi koda ance ana sonta, sai takai ma tsiwarta da rashin ragowa yasa matasan samarin makarantar tasu na shakkar tararta da abinda ya shafi soyayya, kaWan daga aikinta ta maka tatas a gaban kowa ita ba ruwanta, hatta da ?awa Waya gareta itama dan hali yazo Wayane shiyyasa suke shiri, dan itama fitinanniya ce ta bugawa a bangon class. Hakama data shiga jami'a bata shiga sabgar kowanne namiji duk nacinsa kuwa inba akan abinda ya shafi karatu bane ba.
? ? ?? Ta kowanne ?ofar jininta sa?onsa shiga yakeyi jikinta, ya kashe dukkan wani sauran kuzarinta da yun?urinta, sai da ya barta dan kansa ta samu damar kife kanta a ?irjinsa tsigar jikinta na tashi, shekara ashirin da uku ba shekara sha uku bace, itama mutum ce tamkar kowa kuma lafiyayya dake samun ingantaccen abinci mai gina jiki, ga kwanciyar hankali, giSin rashin mahaWinne kawai tattare da ita dama. Samuwarsa gareta a halin yanzu kuwa tamkar motso mata dukkan abinda ke Soye a cikin jininta ne ko tana so ko bata so.. Hannayensa duka biyu ya Waura a saman bayanta, tare da kai bakinsa saitin kunenta murmushin dake ta ?o?arin son bayyana kansa a fuskarsa na ?o?arin kufce masa.
? ? ??  Daga yau da wannan zan dinga punishment Win bakin rashin kunyar tunda shi idan aka faWa sai ya maida .
? ?? Janye kanta ta rinkayi dan yanda yake maganar a cikin kunenta da busa mata numfashi sai yake neman sake hargitsa mata lissafinta. Nasarar janye jikinta ta samu ta silale ?asan kafafunta, shiko ko'a jikinsa, sai ma umarni daya bata cikin kame murya.
? ? ? ? ?  Malama tashi ki bani abinci, muje kuma ki gyara bedroom Win can yau komin dare .
? ?? A yanda take kai a kife cikin cinyoyinta ta gallaro masa harara da murguWa baki, sai da taja wasu sakanni sannan ta mi?e bisa shawarar zuciyarta, dakewar kuwa tai itama, tai kicin-kicin da fuska ta kuma ?i yarda tako kalla sashin da yake. Bataga Fadwa ba yanzu, da alama tuni taba kafarta abinci. Haka kawai taji murmushi ya suSuce mata ta Wan harari ?ofar tamkar har yanzu tana a wajen ne.?
? ? ? Fuskarta a gefe tace,  Nifa banda abinci anan .
?? ?an dagowa yay daga latsa wayar da yake ya dubeta, sai kuma ya dubi ledar daya shigo da shi Win wadda yasan sarai itama ta gani Win. Sake maida kansa yay ga wayar batare da yace komai ba. Jitai kamar ta makesa dan duk tana kallonsa ta gefen ido, batare da ta sake magana ba ta Wauka ledar ta nufi kitchen tana kwaikwayon yanda yay magana cikin bada umarni shi a dole mai kame girma bayan ya gama tsotse mata baki.
? ? ?? Bayan wasu mintuna ta dawo da abinda ke cikin ledar cikin plate data juyo sai ruwa da lemo da cup duk ta haWo a saman tray. Ta ajiye a saman centre table batare data yarda ko sau Waya ta kalla sashen da yake ba. ALLAH ya sota ma waya yakeyi, takoyi wuff tabar wajen. Da kallo ya bita harta shige, ya Wauke kansa da Wan furzar da numfashi yana cigaba da sauraren Fharhan....

? ? ? ? &Gaba Waya brain Winta kusan daina neman yin aiki tayi, kukan da take sonyi dan taji daWi ma ya?i fitowa ko Wigo Waya. Tasa ?afa ta hankaWe basket Win abincin data tafi da niyyar kaiwa Anaam Win saboda ganin Shareff ya shiga can, dan koda ya dawo sashenta ya fara shiga ya kai mata ledarta, da tace masa ga abinci cewa yay ya ?oshi tunda bai daWe da cin na rana ba. Taji haushi amma ta dake harya barota fuskarta da murmushi, yana fita ta zabgama ?ofar harara da faWin,  Munafuki (?an uwana mata a kiyayi zagin miji koda a zuciya=??). Harta zauna zata buWe ledar daya kawo matan sai kuma ta mike, abincin data shirya domin shi Win ta tattara cikin ?aramin basket ta Wauka da nufin zuwa ta kaima Anaam a gabansa, Cikin ranta har tana sa?a abinda zai faru dan tayi shirin kunna Anaam Win ta yanda yau ko kwana a Waki Wayan ma sai ya gagaresu duk da tasan iya shi Winne zai faru a tsakaninsu saboda ta yarda da su aunty Malika Wari bisa Wari. Amma maimakon hakan sai tai gamo da abinda ya nema saka zuciyarta faWowa ta baki, wai yau mijinta, abin sonta Al-Mustapha ne rungume da yarinyar data tsana fiye da komai a rayuwarta yana kissing. Ta rumtse ido da sauri komai na dawo mata tamkar a film, ?ara ta saki dayin cilli da throw pillows Win dake a kujerar da take ?asa, hawayen da take ta faman son zubo mata na rige-rigen sakkowa a bala'in guje.....

? ?? &Rashin fitowarta har ya kammala wayar ya sashi kiran wayarta, tana zaune a bakin gado abubuwa da yawa na mata kaikawo cikin zuciya da ?wa?walwa. Batare da sanin shi bane ta Waga kiran dan bata da wannan number tasa. Shiru batace komai ba, jin anyi shiru daga can ma tai sallama muryarta a sanyaye dan da gaske ya rusa mata dukkan ?arfin jikinta da kuzari. Numfashi ya sauke a hankali, batare da amsa sallamar tata ba.
 Idan kika bari na sameki a Wakin nan komi ya faru kiyi kuka da kanki .
Sarai ta gane shine, kafin ta samu damar cewa wani abu har ya yanke wayar, ta dafe kanta dake sara mata kaWan-kaWan. Da gaske kunyarsa takeji, kunya irin wadda bata taSaji akan waninsa ba, abinda yake mata yakan zo a bazata gareta. Sanin halinsa na cika magana idan ya faWa ya sakata mi?ewa ta fito. Kallo Waya tai masa bata sake ba, shiko baima nuna yasan da fitowarta ba abincin sa yake ci hankali kwance. Itama sai ta fice.
Da gaske bedroom Win yana a yanda suka tashi suka barsa, cikin taSe baki da hura hanci tace,  Uhhm kaima dai ?azaminne ashe . Haka ta fara gyarawa ranta fal mita, bathroom dai koda ta shiga ta fahimci an wanke sa, amma hakan bai hanata sake wankewa ba. Tana saka freshener ya shigo, ido suka haWa tai saurin Wauke kanta. Shima baice komai ba ya nufi wadrob Winsa, ficewa tai dan Alhmdllhi ta gama. Hankalinta kwance ta koma sashinta, da tunanin sun rabu kenan tunda ta masa aikin sai yabi wani sarkin kuma. Ta tattare kayan da yaci abinci ta kai kitchen, ta fito ta kashe komai na wuta ta nufi bedroom Winta. Duk da tanajin tsoron kwana ita Waya hakan yafi mata sau?i, insha ALLAH zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu zataima Mamie magana a kawo mata mai tayata aiki ko motsinta takeji taji sau?i. Ranta fal farin cikin babu mai takura mata yau take saka kayan barci. Da sauri ta haWe ?ar saman kayan barcin nata da bata kai ga Waure igiyarba tana waro idanu na mamakin ganinsa, shima janye idanunsa da suka riga suka gama kalle abinda take rufewar yay cike da basarwa. Ma?oshinsa da yay bushewar wucin gadi ya kai hannu ya shafa yana kaiwa zaune a bakin gadon..
 Bani ruwa mara sanyi .
Ya faWa murya a sha?e.
A hankali ta saki numfashin data ri?e, tamkar jiran umarnin take dama tai wuf ta fice. Jikin ?ofar ta jingina tana sauke nannuyan numfashi idonta a rufe, sai kuma ta buWe tana ?arema kanta kallo, a cikin zuciyarta kam kanta take bama ?warin gwiwa na baiga komaiba. Ta Wan buWe Jacket Win tana kallon ?irjinta da kusan rabi ke bayyane ta sama, dan ?ar rigar cikin ?arama ce sosai, babu bra kuma a jikinta, hakama wandon iyakarsa rabin cinyarta, sai ya zam saka iya su tamkar mutum baida maraba da zigidir. Ta samance har kusan ?asa mai santsi da kauri. fuska ta Wan marairaice da haWa yatsun hanunta biyu tana jujjuyawa a saitin fuskarta dake a ?waSe kamar zata saki kuka.  Wayyo ni Mamie idan ya gani ya gama dani . Sai kuma ciki girgiza kan cikin bama kanta ?warin gwiwa tace,  Insha ALLAH bai gani ba. Yes bai gani ba . Ta kara maimaitawa cikin tabbatarma kanta. Sai dai kuma zuciyarta ta?i gamsuwa.........
'

>?-?Idan ma ya gani ba sadakinsa bane, kujimin ?ar iya=??=ض?



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [11/10, 2:29 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_50_*


..........Tasirin maganganun Gwaggo ya hanata sukuni, ta kasa zaune ta kasa tsaye ta kuma gagara basu fassarar data dace. Gwaggo dai uwa ce a gareta, domin mahaifiyarta haihuwarta kawai tai da shayar da ita. Dan tun daga yaye da Gwaggo ta Wakkota bata sake waiwayen gidan mahaifinta ba sai da yawo. Ita Win tarbiyyar Gwaggo ce kuma rainonta. Ta samu gata irin wanda al?alami bazai iya zanawa ba a takkada da ga gareta, domin kuwa a zamanin ?uruciyarta kosu Muhammad (Daddy) dake ?a?an MB Shareff na cikinsa basu kaita jin daWi ba a hanunsa. Gwaggo wata irin mutum ce da gane zuciyarta sai ALLAH, hakan yasa har Umma Hajarah tabar duniya bata taSa hankaltuwa da wacece Gwaggo ba. Ba Umma Hajarah ba hatta su Daddy a yanzu basu fahimci kaso talatin cikin Wari Win halayen Gwaggo ba sam, duk wannan faWi tashin nasu akan zumincin da suke tada jijiyar wuyan ganin bai salwance ba. Tai gajeren murmushi da sauke ajiyar numfashi mai nauyi, dan tabbas mafitar data kasa nutsuwa ta samo akan wannan auren da bazata taSa yarda da tabbatuwarsa ba tana wajen Gwaggo. A ganinta miya rage? Kawai ta kwantar da hankalin nata bisa shawarar tsohuwar ta kuma bita daki-daki domin cimma nasara. Sai dai a sanin datai mata kota tunkareta a yanzu bazata samu abinda take bu?ataba dan haka zata barta har zuwa safiyar gobe idan ALLAH ya kaimu......

? ? ? ?? &Jin kamar motsinsa yasa ta bar wajen da sauri, ruwan ta Wakko ranta duk a dagule na rashin ?wa?waran hujjar ya ganta ko bai ganta ba. Sai dai wani gefe na zuciyarta na ?arfafata akan ta dake ta fuske kawai, (haba sai kace ba Anaam ba! karki bada mata mana). Da wannan kurarin ta dake ta koma bedroom Win, inda ta barsa nan ta samesa, sai dai yanzu ya warware lap-top Winsa a saman stool Win mirror daya jawo gabansa alamar aiki zaiyi. Ganin yana Wan kusa da side drawer na gado saita Waura anan, sai faman ri?e rigar take da hannu Waya duk da a yanzu ba'a ganin komai jacket Win ta rufe ruf. Duk yanda taso zuciyarta nutsuwa ta gagara, ta Wan saci kallonsa, hankalinsa gaba Waya yana ga aikin da yakeyi, hasken screen Win laptop Win ta haske fuskarsa. Gani tai ya ?ara mata wani ?yau da kwarjini, ta haWiyi yawu da ?ya?y?yafta idanu domin abinda take son faWa mai nauyi ne, sai dai gaskiya bazata iya jurewa ba gara dai ta tabbatar.
? ? Murya a no?e tace,?  Yaya MM! .
 Uhhyim
Ya amsa mata batare da ya bar abinda yake ba. Sai da ta sake juya maganar a ranta kafin ta furta kamar zatai kuka.
? ? ?  Dan ALLAH in tambayeka zaka gayamin gaskiya? .
Karon farko ya Wago ido ya Wan kalleta, tai saurin sauke nata idanun ?asa. Idanun nasa ya sake maidawa ga aikinsa. Harta fidda rai da amsawar tasa ma.
? ??  Malama kiyi maganarki kai tsaye .
? Baki ta tura gaba da Wan murguWawa kaWan harda masa ?aramar harara, zuciyarta sai ?waSarta take amma wata na ingizata kuma. Cikin in ina da tsantseni ta cigaba da magana.  Dan ALLAH Wa..zun da ka shi...go k...a...ga..n..ni k..o? . Ta ?are maganar kamar zatai kuka.
? ? ?? Cak ya tsaya da ga danna keyboard Win laptop da yake yi, ya Wago idanunsa da suka canja launinsu tun Wazun ya kalleta. Wan ?ara tsuke fuska yay tamkar abinda take maganar a kai bashi ke neman hanasa sukuni ba, murya a dake ya bata amsa kai tsaye...
? ??  Kina min talla na ?ara gani ne? .
Babu shiri ta Wago da sauri, sai ko idanunta cikin nasa. Ta zabura baya tana zagaya hanunta ta saman kanta  God forbid! Sai kace wata ?ar iska?. Kuma nidai ALLAH ya gani ai tambayarka nayi, dan zuciyata ta kasa nutsuwa nasan ka iya fuskewa da mazuranka bayan kuma k..k..k..... ta kasa ?arasawa saboda kallon da yake jifanta da shi mai matu?ar yawan aji-aji na fassara.
? ??  Ni dai naji, shike nan sai da safe. Dan ALLAH a dinga knocking idan za'a shigo . Ta ?are maganar da zagayawa bayansa da hayewa gado tana murguWa baki. Zaune ta tashi da sauri, muryarta na rawa kamar zatai kuka,  Ni Juwairiyya, nifa kamarma cakai ina maka talla ka ?ara gani!, kenan ka gani Win fa? Wayyo Mamie na, ki ro?amin gafarar ALLAH Yaya ya fara komaw......
? ? ? ? Mu?ut ta haWiye zancen ganin ya hawo gadon, ta zabura zata wul?ita ?asa ya dam?ota. Gaba Waya idanunta sukai wi?i-wi?i tamkar an kama tsohon kwarto a Wakin surukarsa. Duka hannayenta ya maida baya ya ri?e da hannu Waya, ta shiga girgiza masa kai cikin magiya da ro?o muryarta na rawa tabbacin kuka na gab da zuwa. ?afafunta da take turzawa ya sa ?afarsa ya danne, ya kai Wayan hanunsa kan igiyar rigar tata, ja Waya yay mata ta warware dama Waurin zarge tai mata. Rigar ta buWe, ?ara ta fasa masa, babu shiri ya kai hannu ya rufe bakin. Mu?utt ta haWiye abinda ya rage bai fito a bakin nata ba, idanunsa da suka ?ara canja launi ya watsa mata,  Ba haka kike so ba na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login