Showing 105001 words to 108000 words out of 194140 words

Chapter 36 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3312

isha'i har shafa'i da wutirinta tayi, batajin wata yunwa dan haka ta yanke shawarar shan yogurt kawai da Mamie ta sakko a cikin drinks Win da aka kawo mata, fita tai da nufin Wakkowa ta dawo bedroom Win, da tasha zatai kwanciyarta dan ita dama akwai saurin barci. Koda ta Wakko yogurt Win sai ta haWo da dubulan guda Waya dan tana matukar sonsa balle wannan da yasha riWi da zuma mai ?yau. Daga wutar falon har ta kitchen duk kashwa tai, sai dai kuma rashin sabo yasa ta manta da rufe ?ofar falon ta wuce bedroom, tamkar jira tana shiga ana Wauke wuta, dai-dai nan shima ya Waura hanunsa a handle Win ?ofar falon nata ya shigo. ?arar data saki ce ta ratsa masa dodon kunne, karo sukaci a tsakkiyar corridor Win bedrooms Win nata, sai kawai ta zabura ta sake fasa wata ?arar.
Da Wan lalube ya samu ya ri?ota a cikin duhun ya manneta da jikinsa da lalubo kunenta yana faWin,  K! Calm down ni ne fa . Yanda yay maganar cikin raWa ya saka tsigar jikinta tashi baki Waya, ta sake ?an?amesa da sakar masa wani shagwaSaSSen kuka.... Baice mata komai ba, sai dai yana shafa bayanta a hankali hawayen na sauka a ?irjinsa duk da bata kai har can sama ba saboda rashin tsahonta, dan shi sai da ya Wan ran?wafo sosai ya samu rungumeta da ?yau. Maido wuta da akai ne ya sakata haWiye sauran kukan ta shiga sakin ajiyar zuciya, sai kuma kamar wadda aka cikara ta zabura ta janye jikinta... Bai hanata ba ya saketa, suna haWa ido tai saurin juya masa baya tana tura baki gaba. Bayanta ya Wan tsurama ido, sai kuma ya zagayeta ya wuce bedroom Win nata. Da mamaki ta wara idanunta da basu gani da ?yau tana binsa da kallo dan batama san inda glass Win nata ya faWa ba,  Wannfa ai shine ?arfin rai mai sata da sallama ta faWa ?asa-?asa tana harar ?ofar. (?arfin hali Sarawo da sallama bahaushiyar malaysia=?9?=??).
Bin bayansa tai dan taga mi zaiyi mata a Wakin. A bakin gado ta samesa zaune da wayarta a hanunsa. (?arfin hali....) ta raya a ranta da nufar glass Winta dake yashe a ?asa ta Wauka ta saka. Dai-dainan ya Wago ya dubeta ya kauda kai.  Babu abinci a gidan ne? .
Bata fahimci tambayar tasa ba, dan haka ta gagara cewa komai, sake Wagowa yay ya dubeta yana ajiye wayar tata.  Baki jini bane? .
 Ni ban san zakaci ba shiyyasa naba maigadi, naga da safe da aka kawo baka ci ba, na rana daya rage ne na bashi na kumace kar Mom ta aiko na dare .
 Kin bani na safen ne da kikaga ban ciba ya faWa cikin kafeta da ido, kallo Waya tai masa ta maida nata ta rissinar dan wani irin girma da kwarjini ya ?ara mata. Sai taji gaba Waya tsiwar tata bazata yuwu ba. Shima Wauke nasa idanun yay a kanta batare da ya damu da rashin amsawar tata ba ya ?ara jeho mata wata tambayar.  K mi kika ci? .
?asa-?asa tamkar mai tsoron a jita tace,  Zansha yogurt .
Maida kallonsa yay ga yogurt Win da dubulan data ajiye a bedside drawer, dama ruwa ta tuna bata Wakkoba ta shirya komawa Wakkowa aka Wauke wuta. Jin baice komaiba ta saci kallonsa,  Kaima na kawo maka? . Ta faWa ganin har yanzu idonsa akan dubulan Win.
Mi?ewa yay batare da yace komai ba, sai da ya Wanzo gab da ita sannan. Idanunsa a kanta kansa tsaye yace,  Ki kawo, ki kuma haWo da ruwa .
Raka bayan nasa tai da hararar gefen ido, cikin kwaikwayon maganarsa da umarnin nasa ta maimaita abinda yace tana ciccijewa kamar dai yanda yayi. Sai kuma ta taSe baki ta matsa wajen hijjabin sallarta ta Wauka ta saka sannan ta fito duk tunaninta yana a falonta yana jira. Sai dai koda ta fito wayam, babu shi babu alamarsa. Cikin mamaki tace,  Wai miye nufinsa? Nakai masa can sashensa ko mi? Hu'umm . Mi kuma ta tuna oho mata sai ta murgiWa baki ta nufi kitchen Win nata.....

Tun shugarsa sashen Anam tana laSe tana le?e ta wimdonta da kallon agogo, ganin ya wuce mintunan datai tsammani zuciyarta ta sosu, ?wafa tayi cikin takaici da son danne abinda ke ranta tana cusama kanta huWubar su Aunty Malika, koda ya fito jitai kamar taje ta kamasa da duka amma babu damar hakan, barin wajen window Win tai ta shiga bedroom, ?ara gyagygyara jikinta tai da ?ara turare ta ?ara kwallinta da jambaki sannan ta fito hanunta ri?e da wayarta ta yano siririn mayafi batare da tunanin basu kaWai bane ita da shi. Cikin yau?i da yanga ta nufi sashen nasa tana murmushin data aro ta yafa ma kanta.....
A dai-dai lokacin Anam da batasan akwai zama ba ta shiga falon nasa bayan tayi sallama da knocking ya bata izinin shiga. Zaune yake a saman 1sitter ya mi?e ?afafunsa duka biyu saman centre table da lap-top akan cinyarsa yana aiki. ?an Wagowa yay ya dubeta da amsa sallamarta ya maida kansa ya cigaba da aikinsa. Ta Wanyi mamakin jin falon na kamshi yanzu kuma a gyare tsaf ba kamar Wazun da safe data shigo ba, sai dai ba huruminta bane hakan sai kawai ta ajiye a saman centre table Win gefen ?afarsa kaWan. A niyyarta data ajiye ta juya ta fita, sai dai tana ajiyewar kafin ta Wago Fadwa ta shigo da sallama...........
'




_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_43_*


........Shine ya amsa sallamar tata, da Wan Wagowa yana kallonta. Ta ?araso zuciyarta na mata zogi irin wanda aka san kowacce mace da kishi ke saka mata. Amma sai ta dake ta sakarmasa murmushi kamar yanda shima yake mata. ?an sumbatar gefen fuskarsa tai da bashi side hug. Nanma murmushin ya Wanyi da lumshe mata ido irin na godiya...
? ?? Anam taji wani irin tsammm a jikinta, dan tunda aka kawota gidan sai yanzu ne suka haWu da Fadwa, wani irin ?ululu yazo ya tokare ma?oshinta akan abinda Fadwa tai masa duk da bawai kallonsu take ba. Amma sai ta dake ta fasa Wagowar datai niyyar yi, goran ruwan ta Wauka ta Salle bakinta, ta tsiyaya rabin glass?cup data haWo da shi ta Wago ta mi?a masa fuskarta a tsuke...
? ?  Gashi .
? Idanunsa ya Wago ya kalleta, tai saurin janye nata saboda haWuwa da sukai cikin na juna, sai ta Wan tura baki gaba jin ya haWa hanunta da kofin duka ya ri?o, kafin ya zare kofin yana faWin,  Thanks a samman lips Winsa...
? ?? Ta gefen ido Anam ta dubi Fadwa datai wani zaman ?asaita tamkar bata ganta ba, lips Winta ta Wan cija na kasa a ranta tana ayyana (Tabbas bana son mijinki bakuma zan zauna da shi ba. Amma kafin nabar gidan nan saina tabbatar miki zama birin wasana a tsakkiyar kasuwa kamar yanda nai al?awari tunda naga haka kike bu?ata) A zahiri kam sai ta saki lallausan murmushi, dai-dai ya gama shan ruwan ya mi?a mata kofin sai akan idonsa. Idanunsa ya ware da ?yau yana mata kallon mamaki, amma saita kauda kamar bata gansa ba.  A saka yogurt Win? . Ta faWa a hankali kamar mai raWa.
? ?? Kallon Fadwa ya Wanyi, ganin idonta a kansu itama fuskarta kamar da Sacin rai amma ta dannesa da murmushi ta ?arfin tsiya ya sakashi dubar Anam da itama tata ke bayyanar da murmushi har yanzun.  Bari na kammala aikin nan zan sha . Ya faWa yana maida kansa ga lap-top Win...
? ? ?  Okay ta faWa a ta?aice da komawa kujerar gefansa ta zauna, har ?afarta ta naWe zuwa saman kujerar, hakan ya bama zaman nata damar facing Winsa, amma saita maida hankali wajen buga game a waya kamar yanda itama Fadwa dake zaune ta Wayan gefensa ?afa Waya kan Waya itama kujera daban, hankalinta ke kan waya tana duba Comments na mutanenta.
? ?? Aikin yake sai dai lokaci-lokaci yakan Wan kalla kowaccensu ta gefen ido, dariya suke bashi, dan kowacce ta tsume ita a dole hankalinta nakan wayane bata damu da ?ar uwarta ba, amma a zahiri babu Wigon walwala akan fuskarsa. Kusan mintuna 17 ya kammala abinda yakeyi, system Win ya ajiye da furzar da numfashi yana Wan lan?wasa yatsun hannayensa daya haWe waje Waya. Kallonsa Fadwa tai, ta saki Wan murmushi da faWin,  Waldon sir! .
? ? ?  Thanks you dear .
?? Ya amsa mata yana sauke ?afafunsa dake kan centre table Win suma ya zauna da ?yau. Duk Anam najinsu, amma tai biris abinta. Yay ?ar gyaran murya da sake zama serious, hakan yasa itama Anam Wagowa ta dubesa. Bai yarda ya kalla kowaccensu ba, cikin bada umarni ya fara karanto addu'ar da MANZON ALLAH ya horemu dayi a yayinda wani zama ya haWamu makamancin hakan, kafin ya Wora da faWin,  Ina son ku bani dukkan hankalinku nan.
? ? Babu wasa a cikin umarninsa, dan haka duk suka sake nutsuwa kowacce ta ajiye wayar hannunta, sai dai Anam bata canja daga yanda take zaune ba, dan taji daWin zaman. Itama Fadwa dai tana yanda take Win sai muskutawa datai yanda zatafi sakewa da ?yau.
? ??  Da farko zan fara da godema UBANGIJIN daya haWamu a ?ar?ashin wannan inuwa, hikimarsace hakan kuma rubutaccene daga taskarsa tun kafin zuwanmu duniya. Gaba Wayanku ina horanku da bani haWin kai na wanzar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a cikin gidan nan, ina kuma tuna muku tsoron ALLAH a cikin zaman da zamuyi. Ku dukanku matsayi Waya gareku a gareni, fatana ku cicciWani da bani goyon bayan tsaida adalci a gareku. Ban yarda wata ta haWa da shirka ko zalinci ba a wannan zaman, duk wadda tai hakan bazan yafe mata ba. Fadwa dake zan fara dan kece babba, duk da a shekaru na tabbatar zakuyi sa'anni koda tsiran zai-zama kaWanne. Ki ri?e girman da ALLAH ya baki waje zaunar da adalci a gidan nan garemu baki Waya, kin fita sanin ilimin zaman gidan nan, kin fita sanin abubuwa akaina a yanzu zaki iya nusar da ita idan kikaga bata fahimta ba cikin sau?i. Duk wata fitina da zata taso zan iya fara hukuntakine matsayin babba dan haka sai ki kiyaye .
? ?? Cikin danne komai dake a ranta ta jinjina masa kai da sakin murmushi.  Insha ALLAHU zaka sameni fiyema da yanda kake so a gidan nan Soulmate. ALLAH ya bamu zaman lafiya .
? ??  Amin ya rabbi ya faWa yana maida dubansa ga Anam da duk take saurarensu.  Juwairiyya! . ?ago idanunta tai ta Wan kallesa batare data amsa ba. Shima bai damu da amsawar tata ba ya cigaba da faWin,  Ina fatan zaki bani haWin kai wajen wanzar da zaman lafiya a gidan nan kema, sannan ki Wauka Fadwa matsayin babba a gidan nan ku zauna lafiya, saSanin hakan ba yana nufin zan hukuntata bane ita kaWai, har dake zan haWa domin matsayinku duk Wayane a gurina. Abinda baki fahimtaba daya shafi gidan nan ko ni zaki iya zuwa gareta ta sanar miki .
? ? ? Kanta ta Wan jinjina da faWin,  Insh ALLAH . A ?asan ma?oshi.
? ??  Bana son jin wani abu saSanin abinda nake fata a gareku, dan yanzu ba da bane, a cikin gidana kuke ?ar?ashin ikona ku duka, zan iya Waukar kowanne irin mataki akan duk wadda ta shirya bani matsala ko raina ?ar uwarta. Mu dukammu jini Waya ne ku dinga tunawa da hakan a duk sanda shaiWan ya bijiro muku da wani abu a zuciya ko wasu a cikin dangi. Dan na tabbatar a yanzu kowanne zai iya zama ashana da fetur Win cinnama gidana wuta adalilinku, kuma bazan amince ba, zan Wauka mataki akan duk wacce ta bada wannan fuskar a cikinku da su wanda zasu iya kasancewa zagaye daku wajen haddasa min fitina Bai jira amsarsu ba ya cigaba da faWin,  Akan kwana, idan aka cire kwanaki bakwai miye tsarinku? .
? ? ?? Anan dai Fadwa ce kawai ta amsa, Anam kam dai shiru tayi. Fadwa tayi matu?ar danne raWaWin da takeji ta maye gurbinsa da murmushi,  Ni dai a nawa shawaran Soulmate kwana bibbiyun is ok ai ko? .
??  Okayyy!
Ya faWa cikin Wan jan y Win da maida dubansa da Anam, ta?i cewa komai, ta?i kuma yarda ta kalla kowa. Sai dai tana jin idanunsa masu kaifi a kanta, kanta ta sake du?arwa da tura baki gaba dan ita kam kunya ma maganar ke bata, fahimtar hakan da yayi ya sashi Wauke idonsa da faWin,  Hakan yayi kawai. Duk mai girki itace zata ciyar da kowa na gidan nan abincin dare, zakuma muci tare anan. Na cire safiya da rana ne saboda mafi yawan lokaci ina fita da wuri, na rana kuma bana gida kowa zata iya ra'ayin kanta amma zata bama maigadina tilas. Sai dai a weekend zakuyi har na safe kamar dai gobe . Ya ?are maganar yana kallon Fadwa..
? ? ?? Sam hakan baima Anam daWi ba itama, amma batai magana ba. Fadwa dai ta amsa masa da  ALLAH yasa haka shi yafi alkairi . Ya amsa da amin batare daya damu da rashin cewar Anam Win ba dan yasan a komai yanzu ba?uwace dole suyi mata uziri na kunyar za?ewa akan wasu abubuwan har zuwa sanda zata zama ?ar gida. Daga haka ya rufe taron da addu'a. Anam ta fara mi?ewa da nufin tafiyarta dan barcine cike da idonta har goma saura...
? ? ?  Bani yogurt Win .
? Ya faWa cikin katseta da bada umarni yana ?o?arin canja chennal a tv. Bata da zaSin daya wuce dakatawar duk da idonta har lumshewa sukeyi. Amma hakan bai hanata Wan tura baki ba dajin kamar ta saki kuka. Mi?ewa Fadwa tai tana faWin,  To ni bari naje na kwanta, sai da safenku . Ta ?are maganar da matsowa ta Wan sumbaci gefen fuskarsa kamar Wazun sannan ta fice tanama Anam Win saida safe itama.
? ? ?? Sosai hakan ya soki zuciyar Anam, harta kasa amsa mata, Wagowa yay ya Wan kalleta yaga fuskarta kicin-kicin. Glass cup Win data cika da yogurt Win ta mi?a masa. Tsaii ya Wanyi yana kallonta batare daya amsa ba, sai hakan ya ?ara tunzurata, ta Wago idanunta dake cikin gilashi ta kallesa. Saurin janyewa tai tana Wan yamutsa fuska.  Yaya dan ALLAH ka amsa zanje na kwanta barci nakeji .
? ? ? ?? Bai amsa Win ba, bai kuma daina kallonta ba, saita sake dubansa a marairaice kamar zatai kuka. ?an murmushin daya tsaya iya laSSa ya saki batare data gani ba, amsa yay da sake maida hankalinsa ga television Win. ?ara mi?ewar tai yun?urinyi.
? ??  Ki jira na gama ki tafi da kayan .
Ya faWa batare daya kalleta ba. Ai kamar ta ?wala kuka taji, amma sai ta koma ta zauna batare da tace dashi komai ba, jin sosai barcin na rinjayar idonta ta naWe har ?afafunta a kujerar kamar Wazun. Kallonsa ya cigaba dayi yana shan yogurt Win da cin dubulan Win kaWan-kaWan har aka kammala hirar da yake kallo a tashar ta NTA da wani babban Wan siyasa na jihar ta kano. Ya juyo da tunanin itama kallon take sai ya samu harma tayi barci. Kafe fuskar tata yay da kallo na wasu sakkanni kamar mai nazari, sai kuma ya kai hannu ya zare gilashin nata a hankali. Tashi yay ya fita, bai jima sosai ba ya dawo da keys Win sashenta a hanunsa ya ajiye...
? ? ? ? Motsawa tai, taWan buWe ido kaWan saita gansa dishi-dishi, da farko ta zata yanar barcin data fara Waukarta ce, sai ta rumtse idon ta sake buWewa amma still taji raunin ganinta a bayyane. Cikin sauri ta kai hannu ta shafa fuskarta, jin babu glass Winta ya sata kai hannu ta fara laluben cinyarta zuwa kujerar, dan falon babu fitila mai haske ya kashe. Hanun ta janye da sauri saboda sauka da yay a gurbin da bashi tai hasashen kaiwa ba. Shiko tamkar bai jitaba yay biris. Cike da borin kunya ta sauka a kujerar tana ?ara duddubawa, saida ta tabbatar dai ba gani zatai ba sannan ta dubesa fuska a tsume, sai dai shakkarsa bai hana bayyana cikin tsumewar tata ba.
? ??  Yaya MM gilashi na fa? .
 Kin bani ajiya ne? .
 Toni inma ban bakaba dai ai a falonka ya Sata ..........
'


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_44_*


...........Banza yay mata kamar baiji ba, sai ma ?o?arin mikewa yake bayan ya latse remote tv ya mutu. Ganin zai bar wajen tai saurin ri?o hanunsa dan in har ta bari ya wuce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login