Showing 54001 words to 57000 words out of 194140 words

Chapter 19 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3335

? Gaidashi Anam tayi batare data sake yarda ta kallesu ba, ya sanya mata albarka itama da mata sannu akan ciwonta tare da addu'ar samun sauki. Su Maheer suka amsa da amin, banda Shareff dake ?o?arin ciro wayarsa a aljihun wandon jeans Win jikinsa da kira ke shigowa. Saurayin ya karaso gabanta idonsa ?yam a kanta ko ?yafatawa bayayi. ?agowa tai itama ta kallesa. Ya kashe mata ido Waya yana sake faWaWa murmushinsa. Cikin Wan rankwafowa da murya can ?asa yace  Kona Waukeki da kaina .
? ? ?? Kanta ta girgiza masa tana satar kallon su Abie da Shareff dake waya duk da idonsa baya kansu, amma abinda bata sani ba kunnensa sarai yaji masa abinda saurayin ya faWa. Shima Wan janyewa yay daga kusa da ita ya mikama Shareff daya gama wayar hannu. Fuska Wauke da murmushi yace,  I'm Muzzaffar Abu Kalla .
? ?? Cikin ido ya kallesa da ?yau. Ganin su Abie a wajen ya sashi yarda ya mika masa nasa hanun kamar mai ciwon baki yace,  Al-Mustapha Muhammad Shareff .
? ? ?  Nice name and nice to meet you .
 Same .
Shareff ya faWa a takaice yana janye hanunsa. Muzzaffar ya mikama Maheer shima suka gaisa. Hakan yayi daidai da fitowar Aysha. Itama gaidasu tai su duka cikin girmamawa. Shareff yace ta kama Anam su shiga ciki. Sai da yaga shigewarsu sannan shima yayma abokin Abie sallama ya shige batare daya sake kallon sashen da Muzzaffar yake ba. Ganin haka shima Maheer yay musu sallam yabi bayansa.
? ? ?? Kai tsaye sashen Mommy suka nufa saboda kiranta dake ta faman shigo masa a waya, duk da kuwa ya Waga na farko ya tabbatar mata suna ?ofar gida zasu shigo yanzun. Amma ta kasa ha?uri da tunanin suna raina mata wayone kawai. Da sallama suka shigo falon, har yanzu tana tsaye sai faman kai kawo take kamar an bata gadin kayan falon. Babu zato babu tsammani ?arar lafiyayyen mari ya shiga bada ?arar amsa kuwwa a illahirin falon. Maheer ya dafe kuncinsa wata azaba na ratsashi, wani ta sake kifa masa a Wayan kuncin nasa. Cikin huci mai nuna tsananin Sacin rai take nunasa da yatsa.  Wannan kaWanne namaka daga cikin abubuwan dana tanada maka inhar rayuwarka bata nisanta da jinin Usman da Maryam ba anan gidan wlhy wlhy Maheer.....
? ? ? ??  A wane dalili rayuwarsa zata nisanta da jininsa data kasance dolensa kenan Nafisa? .
Muryar Daddy da basuyi zato ko sanin yana biye da su ba ta karaWe kunnunwansu, ya dakatar da Mommy dake ?o?arin juyawa ga Shareff da mutuwar tsaye ta samesa sakamakon marin da Mahaifiyarsu ta sakarma Wan uwansa na bazata
 Nafisa! Wai miyasa akoda yaushe kike son nuna ?arfin iko akan ?a?anki wajen wargazamin zuri'ata? To bara kiji, na rantse da ALLAH, daga ranar da tunanin ?a?anki ya fara sauyawa zuwa shiga hurumin zumincina da Wan uwana ko iyalinsa kamar yanda kike ?o?arin yi, zan tabbatar da shigarki nadama irin wadda bakiyi tsammani ba daga gareni. Idan kuma kinaga bazan iyaba saboda Waga miki kafa danai na tsahon shekaru ku ku gwada aikatawa ku gani . Ya ?are maganar da nuna su Shareff cikin tsananin Sacin rai tare da juyawa ya fice batare da ya jira cewar waninsu ba.
? ? ?? Daga ita har su da kallo suka bishi. Wani irin Sacin rai na nuna kansa a fuskar Mommy. Ta watsama su Maheer wani mugun kallo batare data sake cewa komaiba itama tabar falon. Da kallon dai itama suka bita harta shige, Yaya Shareff ya sauke nannauyan numfashi da maida kallonsa ga Maheer, kafaWarsa ya Wan bubbuga alamar lallashi, dan fuskarsa duk tayi sayin yatsun Mummy.
? ? ?? Cikin Wacin murya Maheer dake kallon yayan nasa ya ce,  Amma Yaya Mommy......
? ?? Kai ya jinjina masa alamar baya son jin komai, ya Wan ?ara bubbuga kafaWarsa tare da Wan hugging nashi ta gefe sannan ya fice. Maheer ya bisa da kallo....
? ? ? ?? Mommy da duk ke tsaye a bakin ?ofarta tana kallonsu tai ?wafa. A ranta kuwa babu abinda take ?ullawa sai tabbatarma Daddy bataji maganarsa ba. Dan kuwa ko ana ha maza ha mata sai ta tabbatar da ?iyayyar ma?iyanta a zuciyar ?a?anta ya jima baiyi abibda ya Wauka alwashin ba. Iyaka dai yace ya saketa ko! To sai me, ko rabuwa tai da shi ta san yanzu Shareff da Maheer sun taka matsayin da zasu iya ri?e rayuwarta fiye da shi. Hussaina dake daga Wakinsu tana sauraren komai itama ta ?walama kira, da sauri ta iso tana faWin,  Gani Mommy .
? ? ?  Ki bimun Yayanku kiga ya tafine ko ya koma can gidan .
??  Okay Mommy .
Ta faWa tana ?o?arin ficewa. Maheer ma yabar falon, dan haka ta fita da saurinta sai dai kuma dole tayo baya ta Suya dan hango yayun nata a tare. Yaya Shareff na waya ne, sai Maheer tsaye a gefensa alamar jira yake ya kammala.
? ? ? ? Wayar ya sauke bayan yayi sallama da Dr Jamal.  Miya faru kuma? . Ya faWa cikin kafe Maheer da idanunsa da launinsu ya canja gaba Waya. Shima Maheer Win kallonsa yake rai Sace.  Ni zanje na ?ara duba Anam yanzu, dan bazan iya ?inyin hakanba gaskiya .
? ? ? Wani irin murmushi da Maheer ya kasa bama fassara Shareff ya saki, sai kuma ya Wago yana dubansa cikin ido  Brother be careful! . Ya faWa murmushin fuskar tasa na Sacewa.
? ? ? ?? Da kallo mai ?ara harzu?a zuciya Maheer ya bi Yayan nasa, dan tuni harya bar wajen ya nufi gate. Cikin dakewa itama Hussaina tazo ta wuce sa kamar aikenta akai, a mota ta samu Shareff, yana kwance cikin kujera idanunsa a lumshe, a can gefe ta Suya tana kallonsa, ya kai kusan mintuna goma a wajen kafin yayma motar key yabar anguwar. Juyawa tai ta koma gida, bata samu Maheer a inda ta barsa ba, dan haka takaima Mommy bayanan data aiketa. Jin Shareff bai shiga gidan su Anam ba yasa Mommy sauke nannauyar ajiyar zuciya, sai dai acan ?asan ranta ta gama shirya makaman ya?ar su Mamie ta yanda inhar suka tashi tafiya sai sun wuce da ?arsu wucewar da har abada bazata sake le?o Nigeria ba balle ta raSu mata ?a?a.

&&&

? ? ?? Duk da ta faWama Mommy damuwarta hankalinta bai kwanta ba. Sai faman kaikawo take na neman mafita. Zuciyarta ce ta bata shawarar kiran biyu daga cikin ?awayenta da tafi aminta da su. Cikin sa'a kuwa dukta samesu, umarnin suzo gareta ta bada kai tsaye kai kace itaWin haihuwarsu tai. Babu ko wanda ya musa mata saima tabbatarwa kafin mintuna shafiyar data basu zasu iso.
? ?? Hakan kuwa akai, dan mintuna goma sha biyu bai gama cika cif ba Sima da Amal suka iso. Amal da Sima ?a?an talakawane fitik, sun haWune da Fadwa a media. Komai tayi a shafinta na istagram cikin yabonta da mata Comments suke, idan wani ya zageta zasu ha?i?ice wajen kareta koda kuwa akan gaskiya aka zagetan. WaWan nan garkuwa da suka dinga bata yasa ta fara kulasu har takai da sun haWu a zahirin rayuwa. Da farko ganin su ba ?a?an kowa bane yaso sakata ja baya da su, sai kuma hakan ya gagara dan suna taka rawar gani a duniyarta ta yanar gizo sosai. Dole ta buWe bakin aljihu wajen gyara su Sima Win ta hanyar siya musu kayayyakin sawa da kaisu wajejen gyaran jiki na manyan yara. Maimakon ?ananun man bleaching da suke shafawa saita Waurasu akan manyan harka masu tsada, dan ita Amal ma allura akai mata. Cikin ?an?anin lokaci ta canja musu rayuwa suka fara karo da manyan yara. Fadwa nada wasu ?awayen bayan su Sima dan ita macece mai yawan kwashe-kwashen ?awaye, ita da mafi yawan ?awayenta sunyi matu?ar suna a media musamman tiktok a yanzu dake taka rawar gani a rayuwar yaranmu. Komai na rayuwar Fadwa da ?awayenta a bayyane yake, duk inda zasu samo location ko baground ayi vedio bai musu wahalar zuwa koda a wajen kano ne. A Sangaren lalacewa bazamuce dukansu a lalace suke ba, dan kuwa akwai wanda a cikinsu da yawa babu ruwansu da mazan inba a Wan Wauka vedio ba ko abota shikenan. Fadwa na Waya daga cikinsu, dan tunda ta tashi Shareff kawai take gani a idanunta da soyayya. Hakan yasa duk haWuwar namiji ko kuWinsa bai cika zama a gabantaba inba wani abun hanunsa take bu?ata ba, tana samu kuma zata watsar da shi a wuce wajen. Duk kuma tanayi cikin taka tsantsan da Shareff baisan hakan ba. Hatta harkar media Winta Shareff bai sani ba kasancewarsa mutum da yafi damuwa da aikinsa fiye da komai, idan ka gansa a yanar gizo akan abinda ya shafi cigaban rayuwarsane ba kalle-kallen banza ba, sai ko ganin labarai masu muhimmanci da yafi ziyartar irinsu bbc koya zauna ya kalla a talabijin ma yafi masa sau?i. Amma a wani lokaci Fharhan ya taSa masa shaguSe da tsiyar da Fadwa ke tsulawa a yanar gizon harya nuna masa wani vedio. Ransa ya Saci matu?a duk da iyayensune suka matsa ya auri Fadwa tun baya kulawa haryaji ya fara sonta saboda son da take masa bana wasa bane. Sosai ya mata faWa da gargaWi harda barazanar barin rayuwarta inhar ya sake ganin wannan shirmen banzar daga gareta. Tayi kuka da al?awarin dainawa a lokacin har sai ta baka tausayi. Daga haka bai sake bin diddiginta ba dan baida wannan halin sam ga waninsa, ya daiyi imanin yanda yay mata insha ALLAH bazata sakeyi Win ba. Sai dai kuma ba hakan bane, dan kuwa ko sati biyu kasa cikawa Fadwa tai saboda ta riga ta saba, amma tabi shawarar ?awayenta ta samu Fharhan har gida tai masa cin mutunci da gargaWi bayan ta gano shine ya nunama Shareff vedion. Daga haka ta cigaba da harkokinta sai dai cikin taka tsantsan. A Sangaren shaye-shaye kam basa shan komai sai shisha da yaranmu suka maida fashion a yanzun, wanda ta koyane shima wajen wata ?awar tata har su Sima suma suka koya a wajenta...
? ? ?  Baby Fady mike faruwa duk kin tada mana hankali? .
? ? Amal ta faWa cikin nuna tsananin damuwa da tashin hankali.
??  Miyema bai faruba Amal. Na tsaneta, na tsani yarinyarnan fiye da mutuwata amma Soulmate ya kasa fahimtar hakan. A yanda nakeji ALLAH zanfa iya kasheta ma....
? ? ? ?? Idanu duk suka zaro na tsorata da kalamanta. Cikin girgiza kai da tarar numfashinta Sima tace,  Kinga nutsu kimana bayani yanda zamu gane Please. Wacece? Miye haWinta da mijinki kuma da har ya kasa fahimtarki? .
?? Maimakon amsa saita fashe musu da kuka. Hankalinsu sake tashi yayi, suka zagayeta suna lallashi. Sai da tayi mai isarta sannan ta fara basu labari. Da farko sun yabama salonta na kissing mijinta gaban Anam. Daga ?arshe suka nuna tsantsar takaicinsu da biyema yarinyar da su Shareff sukai na yarda da wai taji ciwo.
? ? Sima tai murmushi tana kaWa kai da taune lips.  Karku damu inada shawara, wadda nasan inhar kika bita Fady har abada yarinyarnan sai ta fita rayuwarki, nifa tun randa muka haWu da itan nan a Saloon tare da shi nasan yarinyarnan ba ?aramar ?ar bariki bace, sai da kika sake sanarmin haihuwar turai ce tashin can na ?ara tabbatar da e lallai hasashena nakan hanya ashe. To a wannan karon aurensa kike, dolene kiyi komai domin ki rabata da mijinki dama hanyar gidanki gaba Waya......
? ? ?  Nifa wannan dogon bayanin naki ya isheni Sima. Dan ALLAH ki faWa kawai ina saurarenki .
??  Hhhh daWina dake wutar ciki Baby Fady. Kwantar da hankalinki, indai dan wannan yarinyar ce mai kama da ?ar tsanar roba kisa a ranki zamaninta ya shafe a duniyarki zo muje daga ciki .
? ?? Bedroom Winta suka shige, suka shiga famfata tako ina. Sun Wauka kusan mintuna arba'in kafin su fito fuskarta washar da murmushi kamar ba'itace a birkice Wazun ba. Ganin har lokacin Shareff bai dawoba ta sakasu su gyara mata gidan. Duk da yanda ta sakasu aikin cikin bada umarni ya sosa musu rai haka suka zage suka hau mata gyaran lungu da sa?o, itako tana zaune a falo tana duba Comments na sabon posting da tai Wazun a tiktok kafin su Anam suzo. Dan danan ko ina ya Wau ?amshi. Ta nuna musu jin daWinta, amma duk da haka sai ta sakasu su mata girkin dare kuma tare da gyaro sashen Shareff. Kowacce da hanzari ta amsa ita zata gyara sashen Shareff Win. Hararsu ta shiga yi, sai dai kuma batare komaiba.
? ?? Da sauri Amal ta waske da faWin,  Na fahimci kowa girkinne bayaso, to muyi girkin tare aje a gyara can Win tare .? Sima tace,  To hakan yafi kam . Sai a lokacin Fadwa tai dariya da faWin,  Duk zame-zamenkun dai sai kunyi, inba hakaba na fasa sayen ashoben Meerah Win .
? ? Suma dariyar suka shigayi da faWin ai ba'ayi hakaba duk zasuyi. Hakan kuwace ta kasance. Sukai mata girki tare da gyaro sashen mijinta batare da hakan ya dameta ba. Dan hatta bedroom da toilet saida suka gyaro masa. Tsakar gida kuwa dama maigadi ke sharesa fes shiyyasa da wahala kaga datti. Ganin magrib ta kusa ta basu kuWin ankon datai al?awari da cewa su tafi mijinta ya kusa dawowa bata bukatar ya dawo ya gansu. Basuce mata komai ba akan hakan sai dariya da sukayi kawai, tai musu rakkiya har gate suka wuce.

? ? ? Shawarar da suka bata ce ta sata goge duk wani Sacin ranta har na rashin dawowar Shareff gidan har yanzu. Wanka tayi tare da tsara kwalliya mai ma'ana. Ta tsuke cikin wandon jeans da top da sukai matu?ar fidda ainahin ?yawunta da ?yawun sura. Kamar yanda gidan ke kamshi itama kamshin take bulalawa. Ganin yanda tai ?yau saida tai Wan shot video tare da bin wa?ar da akafi yawan challenge akanta a yanzu ta Waura a shafinta na tiktok da istagram. Ita Win mai followers ce, cikin ?an?anin lokaci likes Winta suka fara hauhawa, video Win ya fara trending ko'ina kamar ita kaWaice ke lokaci. Sosai farin ciki ya mamayeta damuwarta ta ?ara gogewa baki daya musamman da ?an koranta na kusa suna koWata da zafafan Comments. Yayinda masu kishi da ita da ganin ta fisu suka fara jefa Comments na ba?ar magana harda masu zagi, a gefe masu gaya mata gaskiya na jeho nasu akan ya kamata ta rage yin video da ?ananun kaya da gashi a buWe kodan igiyoyin aure dake a kanta a halin yanzun. Su Sima ne suka ta?ar?are wajen maida murtani ga masu irin wannan Comments da masu zaginta, itako sai ma ta kashe datar acewarta sai Comments Win sun taru zatazo ta duba....

? ? ? &&&

?? ?acin ran jin asalin abinda ya faru daga bakin Anam duk da bashi take faWawa ba da tabbacin Fadwa ce ta kira Mommy ta sanar mata wannan Accident Win ya hanashi komawa gida. Dan ya tabbatar in har ya koma a yanayin da yake zai iya yanke mata kowanne irin hukunci da yazo masa a rai. A yanzu kuma baya bu?atar haka a garesu, dan bazai so ace daga yin aure sati Waya kwana biyar da tarewa hakan ya fara faruwa ba. Office ya wuce kai tsaye, inda Fharhan da Khaleel sukai mamakin ganinsa tunda sun san duk wani abinda zai iya kawosa office Win sun kai masa shi har gida ya duba.
? ? ?? Ko gaisuwar da sakatariyarsa ke masa bai amsa ba, hannu kawai ya Wan Waga mata duk da washe baki da take faman yi da tayasa murnar aurensa. Har ya kama handle Win ?ofar office Winsa zai shige ya juyo.  Bana bukatar kowa yasan ina nan ok .
? ? ?  Yes sir .
Ta faWa cike da girmamawa a garesa. Shigewarsa yay harda murzama ?ofar key, bai zauna a cikin office Win ba ya shige ainahin Wakin da yake gudanar da zane-zanensa. Har mafi yawan ma'aikata suka tashi babu Wuriyarsa, Khaleel yaso shiga ya dubasa sai kuma ya fasa saboda tun bayan shigiwarsa ya biyo bayansa amma sakatariya ta sanar masa yace baya bukatar kowa.?
? ?? Kiran sallar magrib ya sashi fitowa, shiru companyn alamar kowa ya tafi gida, sai masu gadi su biyu kawai dake gate. Nan ya tsaya yay salla tare da su a massallacin dake cikin company Win sannan ya fito. Harya Wauka hanyar gidansa ya canja, gidansu ya nufa, sai dai kai tsaye a gate Win gidan su Anam yay horn, mai gadi ya buWe masa ya shige.
?
? ? ? ? Duk suna falo gaba Waya zagaye da Anam dake faman rakin za'a gasa mata ?afa da ruwan zafi. Ta?i yarda Mamie tai mata hakama aunty Mimi da suka dawo Wazun. Amrah ce ta kira Abie, isowar Abie Win kusan dai-dai da shigowarsa, kusan su duka suka juya suna kallonsa da amsa masa sallamar da yayi. Cikin girmamawa ya rissina ya gaida Abie da Mamie, aunty Mimi ma suka gaisa.
? ?? Tun shigowarsa ta ?ara ?arfin kukanta, takuma ?i yarda tako kalli sashin da yake. Haushinsa takeji sosai batare da tasan dalili ba. Takaici ya saka Mamie daka mata tsawa..
? ??  Wai wane kalar iskanci ne hakan Anam? Shin ke Win ?aramar yarinyace da kowa zaita fama dake akan abinda zai amfaneki.....
? ? Da ido Abie yay mata alamar tayi ha?uri, ta Wauke kai da ?o?arin barin wajen cikin takaicin ?ar tata. Abie yay murmushi da maida kallonsa ga Shareff da ke faman da?ilar waya kamar bai san abinda ake a falon ba, sake kallon Anam Win yayi cikin sigar lallashi  Mamana to Yayanki yay miki ko? .
? ? ?? Da sauri ta Wago tana girgiza kanta,  Garama kowa yamin akan shi yamin Abie . Ta faWa cikin zafi-zafi da share hawayenta. Amrah ta taSe baki da barin wajen, yayinda aunty Mimi da Abie ke dariya.
? ??  To saboda mi baki son nashi? Bayan tun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login