Showing 48001 words to 51000 words out of 194140 words

Chapter 17 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3337

yana tattaro abinda ya dace ya faWa. ?agowa tai ta dubesa itama fuska a murtike. Ya kauda nasa idon. Cikin zolaya yace,  ALLAH ni sai ma naji ina jin tsoronki kamar .
? ? ? Haka kawai yanda yay maganar ya bata dariya, ta shiga ?yal?yalawa shiko ya kafeta da idanu yana murmushi. A dai-dai nan aka buWe gate Win gidan mota ta shigo. Su duka sukabi motar da kallo har lokacin kowanne da dariyar kan fuskarsa. Dr Jamal ya faWaWa tasa ganin Shareff, itako haka kawai sai da gabanta ya Wan faWi.
? ? ? Ya kai kusan mintuna huWu bai fitoba idonsa kafe a kansu, sai dai shi basa ganinsa kasancewar tinted glass ne da motar. Murfin motar ya buWe ya fito da nufin shigewarsa ya nuna bai gansu ba kawai. Sai dai Dr Jamal daya taso fuska Wauke da murmushi ya hana hakan. Fara'ar dole ya ?a?aro yana mika masa hannu kamar yanda shima ya mi?amasa.  Ango! Ango!! ?yallinka dabanne .
? ??  Haka dai kace .
Shareff ya bashi amsa hankalinsa nakan Anam data Wauke kai kamar bata gansa ba.
? ?  Haka Winne ma abokina. Dan ko kamshinka yau ya sake bun?asa fiye da kullum. Muma dai gamu nan fara kafa foundation mukai matsayin nan naku haka nan .
? ? ? ?? Gabansa ne ya fadi, amma sai ya dake ya saki gajeren murmushi.  ALLAH yasa haka to.
? ??  Insha ALLAH wannan karon da gaske nake abokina .
?? Nan Win ma murmushin yayi kawai da faWin,  Bara na shiga na gaida su Mamie .
? ? ??  Okay to a fito lafiya .
Ido suka haWa da Anam ya wulla mata wani mugun kallo data jima bata gani daga garesa ba ya wuce. Dr Jamal daba lura yay ba ya dawo ya zauna yana dariya.  Kinga Yayan nan naki da gaske angwancin nan fa ya amshesa. Kwana daya kacal harya canja kamar bashi ba .
? ? ?? ?in cewa komai tayi, sai dai tayi ?aramin murmushi. Shima murmushin yayi yanaji kamar ya haWiyeta. Sallamar Amrah ta katsesa daga kallon da yake mata. Duk suka dubeta. Gaishe da Dr Jamal tai, ya amsa cike da fara'a da tambayarta gajiyar biki. Tace masa Alhmdllhi tana maida kallonta ga Anam.  Anam Yaya Shareff yace yana jiranki zai amshi ajiyar daya baki .
? ? ? Kallon Amrah take cike da mamaki da rashin fahimta, sai dai ta rasa abin cewa. Sai Dr jamal dake kallonsu ne ya katse shirun da faWin,  Inaga jeki kawai ki basa sa?on sai na jiraki. Dan da muhimmiyar magana nazo .
? ? ? ? ? Kamar zatace ita babu wani sa?onsa a wajenta sai tai shiru kawai. Ta mike zuciyarta na mata kaikawo da mamakin Yah Shareff Win. Yaushe ma har suka fara shiri dazai bata wani ajiyar abu..? Ita kaWai ta nufi hanyar falon, dan Amrah fita tai dama cikin gida zata ya bata sa?on. Ta shigo Wan lungun dazai sadata da ?ofar falonsu ya kuma zama hanyar dake tare data garden taji an fusgota. Ihu tai niyyar yi yay azamar rufe mata baki. Sai da ya maida ?ofar ya rufe sannan ya saki mata baki yana binta da wani shegen kallo data kasa fahimtar na minene.
? ?? Baki ta tura tana gyara mayafinta. Ya sake harararta da binta da kallon sama da ?asa fuskarsa a tsananin Waure.  Daga yau na ?ara ganinki da wannan banzar shigar gaban kowane Wan iska ki tabbatar saina SaSSalaki na zubar. Ki kuma koma ciki, kona haWa k da shi na zafafa. Tashi min anan kona kashe fuskarki da mari stupid .
? ? ? Da gudu tabar wajen hawaye na silalo mata. Yaja tsaki mai kauri yana furzar da zazzafan huci daga bakinsa. Fitowa yay daga garden Win ya nufi falon shima dan dama ko shiga baiyi ba. Zama yay suna gaisawa da su aunty Mimi da ?an uwan Mamie dama Abie Win. Kasa ha?uri sukai sai da suka tambayesa ko lafiya? Dan yanayinsa ya nuna ransa a Sace yake. Ya ka?aro murmushi ya?e yana shafa kansa.  Bakomai fa auntys karku damu. Gajiya ce kawai da bata gama sakinmmu ba .
? ? ? Mamie dake fitowa a kitchen tai yar dariya.?  To banda abun babana aida basai mun gankaba yau, sai kai zamanka ka huta sosai a gida ko . Kansa ya shafa yana ?ara risinarwa.  A'a Mamie gara dai nazo na dubaku kuma hankalina zaifi kwanciya ai .
? ??  To shikenan ALLAH yay maka albarka yaya Wiyar tawa itama? .
? ?  Lafiya lau tana gaisheku da muku bangajiya.
? ? ? ? ?  Duk muna amsawa .
Bai wani jima sosai ba ya fito, a waje ya sake samun Dr Jamal. Ya nufesa fuskarsa kadaran kadahan. Shiko Dr Jamal tasa kawace da murmushi.  A'a ango mijin amarya Fadwa har ka fito kenan? .
? ? ??  Eh, ina so na Wanje na sake hutawa kasan gajiyar biki. Kaima nayi mamakin ganinka anan kai da ya kamata ace kana can kana kwasar barci .
? ? ??  Tab barci ai sai ku angwaye. Muko kwanciya mutum yayta rungumar fillos ai da gajiya. Gara mu fito farautar namu kayan kamar zaifi .
? ? ? ? ? ?  Hakane, amma sai naga baka tafi farautar ba ai .
? ??  Kajimun Wan iska mi kazo kaga inayi? Inama take? Tunda kai akace kana kiranta .
? ? ? ? ? ? ? Fuska ya ?ara tsukewa da ?yau yana kallon Dr Jamal Win.  Yaka kafeni da idanu kamar naci bashinka?. Tunda kace babu ruwanka ni nazo da kaina na kafa gwamnatina . Kansa ya kauda yana jan karamin tsaki. Kafin ya dawo da kallonsa garesa.  Jamal amma kasan bana son jan raini ko? Duk manyan mata dake garin nan da suka amsa sunansu mata karasa wa zaka so sai wannan ?ar abar haihuwar jiya .
? ? ? Dariya sosai Dr Jamal keyi,  Oh badai an haifeta jiyan ba? To ni wlhy ko yanzu aka haifota ina son kayata a haka. Yarinyarnan ta haWa duk abinda nake so ga matar da nake fata ta zama abokiyar rayuwata. Ni bana ganin waWancan manyan matan sam a idona. Kai dai tunda ka Wauka taka barni nima lokacina ne .
? ?? Tsaki yaja mai karfi da barin wajen. Dr Jamal ya bisa da kallo yana murmushi.  A gaishe da amarya sai munzo cin cin-cin .
? ?? Bai tanka masa ba, bai kuma juyoba ya shige motarsa ya fice. Agogo shima Dr Jamal Win ya kalla. Ganin lokacin da Anam taci babu alamar zata fito yay tunanin bara kawai ya wuce ya dawo anjima da dare. Yaran Aunty Hindu dake can gefe suna wasa ya kira babban. Leda dake dauke da kayan ciye-ciye na kwaWayi ya bashi yakaima Anam Win shi kuma ya nufi motarsa.....

______________________________

Washe gari monday Anam ta koma aiki, Abie da kansa ya kaita. Hakan ya mata daWi, ya kuma sakata a farin ciki har fuskarta ta kasa Soyewa. Da Yaseer ta fara cin karo, wanda rabonsa da zuwa aiki tun randa ya kaita gida. Kallon kallo suka tsaya yima juna, farin cikin da take ciki ya sata fara sakin murmushi. Cikin harshen turanci da mutsukka idanunta take faWin,  Ko aljani ne kemin gizo .
Duk yanda ya so daurewa sai ya kasa. Ya saki murmushi yana gyara tsaiwarsa.  Ba aljani bane ifiriti ne . Dariya maganar tasa ta bata. Ta ko ?yal?yalawa cike da nutsuwa tana kare bakinta da handkerchief. Jiyay gaba Waya ya narke a kallonta, harma zuciyarsa na jin anya kuwa zai iya kiyaye dalilin da ya sashi jin zai nisanceta kuwa?... Matsowarta kusa da shi ta katse masa tunani. Har yanzu fuskarta Wauke da murmushi mai bayyana ha?wara.  ALLAH da gaske naji kewarka Friend. Wane laifi mukai haka ake fushi damu harda tafiya babu sallama? .
Hannayensa ya haWe alamar ban ha?uri=?O? Tare suka shiga, suka cigaba da hidimomin gabansu. Koda aka tashi aiki Maheer ne yazo Waukarta. Ta nuna farin ciki anan ma dan tunda yazo hidimar biki ta hana su zauna su gaisa da ?yau. Maheer baida damuwa, yanada sau?in kai sosai ga barkwanci, sai dai Shareff ya fisa ha?uri nesa ba kusa ba, kawai dai yafisa sakewa da mutanene shiyyasa ake ganin kirkin Maheer fiye da Shareff Win.
Bai wuce da ita gida kai tsaye ba. Sai da suka biya wani joint sukaci kayan kwaWayi sukai hira sosai sannan. A hanya yake cemata yaushe zata rakasa gidan amarya yaga gida. Cikin taSe baki ta bashi amsa da  Yah Maheer kaje abinka kai kaWai kawai .
 Miyasa bazakije ba ke? .
 Ba komai, kuma ni nama riga naje ai .
 Idan kin koma ma ai duk cikin zuminci ne .
Maimakon ta amsa masa sai ta canja da wata hirar. Shima sai bai sake maganarba har suka isa gida.

A kwana a tashi ango da amarya sukaci kwanaki shidda da angwancewa. Soyayya ce ake zubawa tamkar babu gobe. Basu da matsalar abinci, dan kullum sai Mamie ta aika musu na safe na rana harda na dare ma, sai da Yah Shareff Win da kansa yace a daina kai na daren sannan Mamie ta hutar da kanta. A komai nane suke da juna tamkar su haWiye kansu. Basu da wata damuwa sai suci suyi ?ar soyayyarsu. Babu inda yake zuwa dan ya Wauka hutu na sati biyu dama, duk da sati Waya yay niyya Fharhan ya takura masa akan biyu dai sannan gajiyar biki ta sakeshi. Ya dauka sati biyun dai kawai badan yana tunanin zama har su cika baije office ba, dan yasan sunada ayyuka dan?am harma da wasu sabbin projects da yake fatan samu wanda zasu fito ne daga gwamnati.
Yakan je gidansu a kullum da yamma ya gaida iyayensa, sai dai koya shigo wajen su Mamie basa haWuwa da Anam. Dan a mafi yawan lokuta yakan zone bata dawo aiki ba. Bakuma dan lokacin dawowar tata baiyiba. Kawai dai yanzu Maheer na matukar Wauke mata hankaline, yama hana Abie kaita da safe shi ke kaita ya kuma je ya Wakkota, bakuma su dawowa gida sai sun Wan zaga gari wani lokacin ma sai bayan magrib. Wannan dalilin yasa duk sanda Yah Shareff yazo baya samunta a gidan. Bai dai taSa magana ba, hasalima bai nuna ya san da wanzuwarta ko saSanin haka ba. Itako dama ko'a jikinta harma mantawa take da shi yanzun, dan koba komai ta huta da harara da kallon dake matu?ar ?ona mata rai daga garesa.

Yau ta kasance juma'a. Da wuri Maheer ya Wakkota a wajen aiki da jaddada mata ta shirya da wuri zatai masa rakkiya wani waje. Batare data tambayesa ba tace to. Ciki ta shige, bayan ta gaida Mamie da Abie ta wuce Wakinta. Dan aunty Mimi da yaranta sunje Abuja gidan yayan mijinta, amma yau suke saran dawowarsu. Wanka tai ta shirya tsaf cikin kwalliyar doguwar rigar material dan Yah Maheer yace mata tasa kayan hausawa. A lokacin har tana Sata fuskar cewar ita suna damunta bata son zafi, lallaSata yay, dan yafi son ganinta a kayan saboda ?yawun da suke mata. A bikin nan ba ?aramin son ganin kwalliyarta ya dingayi ba. Koda Mamie tace ta zauna taci abinci catai a'a zasuci a wajen cin abinci Yah Maheer zata raka wani waje. Mamie ta Wanyi jimm sai kuma ta sauke numfashi, gargaWi tamata nata kama kanta tare da jin tsoron ALLAH.
 Insha ALLAHU Mamie bazaki taSa yin kaico akaina ba, yanda nake a gaban idonki haka zan cigaba da kasancewa a bayan idonki. Domin UBANGIJIN dake azaba ga wanda ya saSa masa, yake rahama ga wanda ya bisa yana kallona koda ke ba?ya ganina .
Murmushi Mamie tayi, cike da jin daWi da alfaharin tarbiyyar da suka bama gudan jininsu tilo duk da suna rayuwa a inda kowa ke ganin dole ne yaro ya lalace, sai dai ba hakan baneba, kowane tsuntsu kukan gidansu yake yi.  ALLAH yay miki albarka, ya kuma baki ikon tabbatarmin da hakan .
 Amin Mamie na uwa Waya tilo .
Ta faWa tana sumbatar hanun Mamie sannan tai mata sallama ta fice.

Tun tafiyar tasu batai nisa ba sosai ta fara fahimtar inda suka dosa. Taso ta share amma saita kasa. ta dubesa a shagwaSe  Yaya nifa.... Da sauri ya dakatar da ita ta hanyar fadin,  Ban son kice komai. Ai ni zaki raka ko . Shiru tayi badan taso ba. Dan tana ganin girmansa da kima sosai a zuciya da ayyuka. Hira ya cigaba dayi mata, wani ta amsa wani tai murmushi har suka iso. Har ciki ya shiga da motar, kamar yanda ya saba mata a tsakanin nan shine ya fara fita sannan ya zagaya ya buWe mata fuskarsa dauke da murmushi kamar yanda tata ma ke Wauke da murmushin mai bayyana ha?ora. Tace,  Kai Yaya Maheer shine har da wani Wan respect? .
Dariya ya sanya, idanunsa akan fuskarta yana ji kamar ya haWiyeta dan murmushi na mata masifar ?yau. ?ara risinawa yay irin na respect Win yana nuna mata hanya alamar suje. Dariyar ta sake sanyawa da salute nashi itama....

A hankali ya lumshe idanunsa da Waukesu daga garesu yana sakin siririn tsaki dan komai yana faruwa ne akan idanunsa kasancewar yana daga barandar sashensa tare da Fharhan da Khaleel suna magana akan office. Tsakin nasa yasa Khaleel da Fharhan da suma ke kallon su Anam Win maido dubansu garesa. Sai dai kasancewar ya riga ya maida ga lap-top Win dake cinyarsa yasa basu fahimci da ainahin wa yake ba. Khaleel ya mike yana mi?ama Maheer daya iso wajen hannu yana faWin,  A'a Brother dama nan kawo ashe? .
 Eh wlhy, ai ban san kaima nan din kayo ba damun haWa tafiyar ma ai .
 Ai babu damuwa tunda ga ?ar rakiya ka samo .
Murmushi kawai Maheer Win yayi da maida hankalinsa ga Fharhan suka gaisa cikin mutunci dan duk abokan Shareff suna Waukarsu yayu suma.
 Babban Yaya barka da yammaci .
Maheer ya faWa idonsa akan Shareff. Sai lokacin ya Wago, ya Wan dubi Maheer Win fuska babu yabo babu fallasa.  Daga ina haka? .
 Daga gida muke. Yau dai nace bara nazo na gaida amarya na huta da gorinta .
 Hakan nada ?yau .
Ya faWa a ta?aice hankalinsa nakan abinda yakeyi dan dama tuni ya maida kansa ga lap-top Win. Shima Maheer maida dubansa yay ga Anam data coge can taki karasowa.  Hajjaju ?araso mana ku gaisa da su Yaya .
Baki ta tunzura, badan taso hakan ba ta nufesu tana ?un?uni. A jimlace ta gaishesu, batare data damu dawa ya amsa ba waye bai amsa mata ba tabar wajen. Shima Maheer bayanta yabi sai dai ganin ta sake cogewa alamar bazata shiga falon ba yaja hanunta. ?o?arin amshewa take amma ya hana hakan sai da suka shige ya saketa. Kowa babu a falon sai uban ?aurin abinci daya gaurayesa, ga falon a Wan hargitse alamar dai yau bai samu gyara ba koma ba yau Win kawai ba. Anam ta yamutse fuska kamar mai tsantsami tana bi ko'ina da kallo a karo na farko dan waccan ranar batai ba.
 Ni kamar ?aurin abinci nakeji fa? .
Ya Maheer ya faWa yana dubanta. Baki ta taSe da kauda kanta batare data amsashi ba. Shima sai bai sake magana ba ya shiga ?wala kiran sunan Fadwa a tunaninsa ko ta shiga wani uzirinne a ciki batasan abincin na ?unewa ba. Kusan sau uku sannan ta fito daga hanyar bedroom hanunta rike da waya tana murmushi, da alama abu take dubawa da yake sakata nishaWi...........
'


_=?#?=?#?Wayyo Fady baby ya zaki bamu kunya haba selen mu so kike ?an uba su sami na faWa yau>??. Koda yake munada bakin ramawa=ض?_


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
0913484810_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107 ko



*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO.=?I????
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_15_*


..........Da kaurin abincin ta fara cin karo, dan haka ta kwasa da Wan gudu zuwa kitchen tana faWin,  Wayyo ni Fadwa yau ma yayi ?auri .
? ? ? Daga Maheer har Anam da kallo kawai suka bita, Anam ta taSe baki da neman kujera ta zauna. Ganin haka shima Maheer Win sai ya zauna yana ?ar dariya.  Tofa bama yau aka fara ?onawaba kenan. Lallai Yaya an shigo abba tuwa ashe. Nikam gaskiya bazan iya ha?uri da mace bata kulamin da cikina ba . Ya ?are maganar yana tsare Anam da idanu.
? ?? Idanu ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login