Showing 141001 words to 144000 words out of 194140 words

Chapter 48 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3292

Waya a ciki bazaki samu ba) a zahiri kam wayarsa ya Wauka zuciyarsa na masa kaikawo akan waya dace ya kira. Har yai dailing number Dr Jamal sai kuma ya katse, text message ya tura masa. mintuna kaWan kuwa sai ga kiransa. Kamar bazai Wauka ba sai kuma ya Waga da mi?ewa ya fice a Wakin.

??? Malam ba kirana nace kayi ba, Nurse daka aminta da ita nace ka turamin .

??????Dr Jamal yay murmushi da shafa kai daga can,  Oh to ai ko asibitin ban fitaba shiyyasa nace bara na kiraka naji waye babu lafiya? . Jimm yay na wasu ?an sakkani, sai kuma ya furzar da huci a hankali ya furta  Juwairiyya! .

?? Ayya ALLAH ya bata lafiya, mizai hana ka kaita asibiti kawai sai mu haWu, dan gaskiya a iya hasashena ban san wace Nurse zan tura maka ba indai irin wadda nasan zaka bu?ata ce. Amma Dr Bilkisu na tabbatar ta iso yanzu zatafi kulawa da ita da sanin matsalarta kai tsaye inma mune baka son mu duba maka ita..

??? Kai ka sani .

Ya bashi amsa a ta?aice da yanke wayar. Daga can Dr Jamal yay ?ar dariya da ajiye wayar ?asan zuciyarsa na masa kaikawo amma yana turewa dan yayi al?awarin mantawa da ita, zai cigaba da mata kallone kawai irin na ?anwa kuma matar amininsa insha ALLAHU.

????Shawarar Jamal ta masa, dan haka ya taimakawa Anaam daketa hawaye har yanzu ta shirya, shima dai a gurguje yay nasa shirin. Duk yanda yaso tai taku daga bedroom zuwa waje ta kasa, ko bedroom Win ta kasa iya ?arasa fitowa zafi kawai take ambata tana hawaye, gashi duk ta langaSe masa kamar mara ?ashi a jiki. Dole ya Wauketa gaba Wayanta ya fito.....



???&Ranta fes ta tashi yau kamar yanda ta kwanta sakamakon jin ?warin gwiwa daga sirrin su aunty Safarah. Gaba Waya cikin ya?ini da imanin maganin da suka batan yayi aiki take. Tana idar da salla cike da karsashi ta shiga kitchen da kanta haWa breakfast. Hakan ba ?aramin mamaki ya bama maman Abu ba. Sai dai bata iya cewa komai ba dan ta fahimci uwar Wakin nata tana a farin ciki, tasan kuma yana da nasaba ne da abinda taga tanayi jiya. Sai taji inama zata fahimceta kuma ta isa ta bata shawara akan abinda take kallo ba komaiba. Taji sanda su aunty Safarah ke tabbatar mata maganin matane suka bata, ita kuma ta aminta da hakan saboda bata da ilimin banbancewa, ta sani Fadwa nada rawar kai da Wagawa, dan duk wanda ya kwana ya tashi a gidansu yasan ita Win boss ce musamman akan ?an aiki, to amma kuma duk da kasancewarta a haka Win bata taSa tunanin ganinta da wani mugun hali da ya zarta waWannan Win ba, tanaji a ranta kuma da wani zai fahimtar da ita abinda su aunty malika suka bata nada banbanci da maganin mata ?ila bazatai amfani dashi ba duk da bata san zuciyarta ba dai.

???Tana aikin gyaran sashen nata ita kuma tana haWa breakfast mai rai da lafiya a kuma nutse, dan dama dai shiriritarta da son jiki ke hanata yi Win a yanda ya kamata bawai dan bata iya ba. Cikin ?an?anin lokaci ?amshi ya gauraye ko'ina, cike da nishaWi ta kammala ta koma bedroom ta gyara jikinta. A yau zata kawo duk wani iskanci da jiji da kan Anaam a gidan nan, dan babban burinta tai gaba ta barta da mijinta salin alin.

????arfe takwas da wasu ?an mintuna ta nufi sashensa dan tasan ya tashi zuwa yanzu, shi ba ma'abocin barcin safe baneba ma, amma a yanzu tunda yana gida ba aiki zai fitaba tasan ko yaya zai Wan kwanta.....

????

???Fitowar Fadwa yayi dai-dai da fitowarsa Wauke da Anaam daga sashenta. Babu shiri taja birki ?irjinta na dukan tara-tara bama uku ba, shi sam baimaganta ba dan hankalinsa gaba Waya ya tafine ga kallon Anaam yana murmushi, saboda tsokanarta yake akan raguwace ita tana tuttura masa baki da kauda fuskarta gefe. Anaam Win kam sarai ta ganta, duk da halin da take ciki hakan bai hanata ganin wannan wata dama bace, ada ta?i yarda ta ri?esa, a yanzu kam saita sa?alo hannayenta a wuyansa duk biyu tana sake sakin kuka da cusa kanta a ?irjinsa. Shiko da bai san dalilin yin hakan ba sai ya Wan manna mata kiss a goshi da sakin siririyar dariya. A hankaki yake taku har zuwa wajen motar tasa, ya dureta ?asa tare da jinginata da motar.?

???? Ina zuwa .

Ya faWa yana barin wajen, batace komai ba sai dai idanunta na satar kallon sashen da Fadwa dake binsu da kallo har yanzu kamar a birkice take. Da sauri Fadwa tai baya alamar bata bu?atar ya ganta, shima da yake ALLAH yasa hankalinsa ba wajen yake ba sai bai lura da ita ba ya wuce yanzu ma. Mintuna da basu fi uku ba ya sake fitowa hannunsa da key Win motarsa. Sake wucewa yay abinsa batare da yanzu Win ma ya ganta ba dai...

???A gaban idonta ya sake Waukar Anaam ya saka a mota, shima ya shiga suka fice gidan. Tai baya kamar zata faWi maman Abu da itama komai ya faru akan idonta ta ri?ota.  Hajiya dan ALLAH ki kwantar da hankalinki . Maman Abu ta faWa muryarta cike da damuwa itama. Da taimakonta Fadwa ta koma ciki, ta Wakko mata ruwa amma sai ta hankaWar da shi ya zube, wasu zafafan hawaye da sai yanzu suka sami damar fita a idanunsata suka shiga rige-rigen sauka a fuskarta. Maman Abu dai batai fushiba, takai zaune kusa da ?afafunta a Warare ta sake faWin,  Hajiya dan ALLAH karki Waga hankalinki, wannan kaWanne daga halin maza idan suka ?ara aure. Amma inaga ki bincika kiji mike faruwa tukunna kamar zaifi. Koba komai kin jefa tsuntsu Waya da dutse biyu. Na farko dai zaki san mike faruwa, na biyu kuma zaiji kunyarki idan fitar bata da wata babban dalili da farar safiyar nan. Amma idan na shiga hurumin daba nawa ba kiyi ha?uri..

???Idanu Fadwa ta sake rumtsewa da ?arfi zuciyarta na wani irin zafi da raWaWi, dan tabbas abinda Shareff yayi ya sake zuzuta zafin daya sauka mata lokaci guda, kishi ya rufe idonta ta kasa ji a ranta wata matsalace ta sakasu fita gidan da safen nan bawai lafiya ba.....

???Waya ta Wauka da sauri ta fara laluben layin aunty Safarah. Bata tsaya ko gaisuwa ba ta sakar mata kuka.?

??? Subahanallahi Fadwa lafiya kuwa? .

?? Aunty Wlhy maganin beyiba, yanzu fa da safen nan ya fito Wauke da ita suna farin cikinsu da dariya suka bar gidan nan. Alhalin jiya babu wani kusanci makamancin hakan tattare dasu. Aunty na shiga uku idan hankalinsa ya koma kan yarinyar nan. Jiyafa taimin alwashin indai ya fara kasancewa da ita saina zama ?ar kallo....

??? Kinga nutsu ki saurareni Fadwa. A yanzu haka gani tare da Aunty (Gwaggo halima) kuma duk tana jinki, dama nazone zan amsa sako da zamuje wani waje saboda ke .

???Sunan maman ta fara kira cikin kuka, Gwaggo Halima da tun fara bayanin Fadwa wutar kanta ya Wauke saboda shi babba duk inda yake babba sunansa, tuni zuciyarta ta hasko mata wani abu ya shiga tsakanin Shareff da Anaam kenan, dukan kokarinsu na hana faruwar hakan bai yuwuba kenan, taja numfashi.  Fadwa kinga nutsu kuka ba naki baneba. Karki damu damun bayanin komai na riga na sani domin ni na aiko su Safarah wajenki dama nace ne karsu faWa miki. Yanzu ki jira zamu kiraki ina zuwa...

??Kafin tace wani abu aka yanke wayar, ta zube a bakin gado da sake fashewa da kuka mai cin rai....

???

_______



???Cikin ?an?anin lokaci suka iso asibitin, yanzu dai taso nuna jarumtar hanashi taSata amma ina hakan bai yuwu ba. Dan taku biyu kacal ta nema zubewa tamkar ta fasa ihu dan zafi. Dole dai ya ?araso ya Wauketa.

??? Ni dai Yaya ka saukeni zan iya .

Ta faWa tana sharce hawayen dake ambaliya akan fuskarta saboda hango Dr Jamal dake nufosu alamar yasan da zuwan nasu.?

??Murmushi yay da kashe mata ido Waya  Da wannan tafiyar tonamin asirin ne zaki iya? .?

???Idanunta ta rumtse kunyar duniya a kanta, dan gani take kowa zai iya sanin miya faru da ita ne. Da taimakon Dr Jamal suka sami ganin Dr Bilkisu a sahun farko. Ganin Anaam ta?i amsa tambaya ko guda Waya a gaban Shareff daya tsatstsareta da ido yasa Dr Bilkisu kallonsa da Wan murmushi.  Alhaji Al-Mustapha ko zaka Wan bamu wajene dan naga patient Win tawa kasancewarka tare damu ya hanata cewa komai .

????Ido suka sake haWawa da Anaam. Tai azamar janye nata da tura masa baki. Mikewa yay yana murmushi batare da yace komai ba ya fita. Ko'a bayan fitar tasa ma sai da Dr Bilkisu ta sha fama sannan Anaam ta amsa mata wasu daga cikin tambayoyin nata tana faman sinne kai, a yanda ta fahimci ta kasa zama da ?yau tai hasashen abinda Anaam Win ke faman Soyewa. Batace komai ba ta taimaka mata zuwa gadon da suke duba marasa lafiya, ganin tana neman Wage mata doguwar riga ta ri?e da sauri tana girgiza kanta...........
'
[11/13, 8:27 PM] Marsy=??: Chapter 59
59

.........Murmushi Dr Bilkisu tayi, cikin sigar lallashi tace,  Kiyi ha?uri dubawa kawai zanyi, dan idan yazam yaji miki ciwo ne ba'a Wauki mataki ba nan gaba zaki iya fuskantar wata matsalar da ba'a fata. Gara tun yanzu yana a Wanyensa a Wauka mataki kinji ?anwata. Badan Anaam taso ba ta bar Dr Bilkisu ta duba, dan sosai ta dinga lallaSata da nuna mata illar rashin dubawar harta amince.?

??? Ya ALLAH . Dr Bilkisu ta faWa da sakin rigar Anaam Win takai hanunta saman goshi tana murzawa. Sosai ranta ya sosu, sai dai kuma ta fahimci matsalar daga jikin Anaam Winne. Amma duk da haka an nuna mata mazantaka da yawa da ?awazuci.

???A tsorace Anaam dake kallonta tace,  Doctor wajen ya daina aiki ko? . Murmushin da babu niyya Dr Bilkisu ta saki, ta girgiza kanta da kallonta.  A'a bai daina aiki ba ?anwata, kawai dai anyi Sarna ne da alama angon naki tsohon tuzurune halan shiyyasa ya gagara binki a sannu. Gaskiya yayi miki Sarna da yawa da dole sai anyi Winki .

??? Na shiga uku .

Anaam ta faWa tana fashewa da kuka.  A'a kinga kwantar da hankalinki baki shiga uku ba. Mata da yawa sunci karo da matsala fiye da taki ma a dalilin first night, ban san mike damun mazan ba da suke muku irin wannan zuwan haka, ko soyayyace ke ingizasu oho, koda yake suma iyaye akwai laifinsu, zaka kai yarinya buduwa gidan miji amma kaita tsumata da kayan mata. Sune suke saka gushewar hankalin mafi yawan mazan har su aikata mummunar Sarna ga yarinya, a yanzu haka inada irin cases Win nan da yawa ga wata can ma kwana uku kenan da mata Winki har huWu kaWan ma ya rage ita mijin ya kasheta dan a sume aka kawo mana ita tana bleeding kamar mai haihuwa (Iyaye wlhy da gaske matsalar nan tana cutar da yaranmu, maganar mai Winki da bleeding Win nan da nake muku ya faru a gaske ALLAH har kuka naima yarinyar, amma koda aka binciki mijin iya gaskiyarsa ya faWa cewar ya fita hayyacinsa ta yanda ya gagara jin tausayinta balle tuna ita din virgin ce, koda yarinyar ma akaji ta bakinta daga baya akan ko tasha wani abu ne bata Soye ba ta sanar da irin kayan matan da aka dinga Wirka mata har ji ta dingayi kamar ta jawo auren koma ta bashi kanta kafin a Waura. Ya ALLAH, iyaye mata a duba dan ALLAH a gyara, ?arki budurwa ce bata san komai ba, koda Wan kayan fruit kika gyarata da su zuma da mazar?waila sun wadatar ai, sai maganin sanyi da a kullum bana gajiya da tuna muku shine mafi muhimmanci kafin kikai ?arki gidan aure ki tabbatar bata tare da imfection yafi maganin matar nan da za'a iya cutar miki da yarinya a dalilinsu. Dan mazan da yawa sukan kasa controling kansu ne harsu fatattaka miki yarinya a banza taje yoyon fitsari ya sameta. Dan waccan yarinyar da nake gaya muku sai da yakai ko fitsari bata iyayi da kanta saida taimakon robon fitsari tsahon wasu wattani. Shin riba akaci ko faWuwa kenan>?&?
?????Kuka sosai Anaam ta dingayi har ba'ajin sautin muryarta a yayin da ake mata Winkin, tabbas ita din ragguwace bata wasa ba. Ko yaya abu ya sameta ta dinga raki ke nan balle wannan da ya zame mata makafin ajewa a tarihi dan bata taSa riskar azaba makamancin hakanba. Shareff yasha tarin ALLAH ya isa da inda tarasu za'ai waje guda buhu-buhu zai Wiba ya kaima Mommy ajiya saboda tarihi=??=??.

????Sosai ya dinga kaikawo dan yana iya jiyo kukanta da kiran Abie da Mamie da take famanyi, har da wasu a ALLAH ya saka matan da take ambata da ja masa ALLAH ya isa. Sosai hankalinsa a tashe yake dajin Wunbin tausayinta da takaicin kansa. Da yanada damar dawo da ciwon jikinsa da yayi ko zai samu sassauci a zucyarsa, dan itaWin wata abace mai daraja a zuciyarsa da baki ko al?alami ?aryarsa zanawa. Ita ke kukan amma tare suke raba raWaWin a zuciya. Koda aka kammala Dr Bilkisu tasa aka kaita wani Waki danta huta yana shigowa ta fashe da kuka wai bata son ganinsa Dr Bilkisu ta koresa. Duk da haushinsa da Dr Bilkisu keji kasa daurewa tai sai da tai dariya.  Tunda patient Wina bata bukatar ganinka jeka abunka mun sallamaka Alhaji Al-Mustapha. Dan gaskiya kai mai laifine mai girma a wajenmu Win .

??? Gutun murmushi ya Wanyi iya laSSa sai dai bai fitan ba. Ya jingina da bango hannayensa zube cikin aljihun wandonsa ya zuba mata idanu. Bargo taja ta rufe har fuskarta ita a dole bata bu?atar ganinsa Win dai. Dr Bilkisu ta janye daga kallonta tana ?ara sakin ?ar dariya itama. Inaga ka bata dama ta huce sai muyi magana a office .

???Kansa ya jinjina mata kawai. Ta juya ta fita. Cigaba yay da tsaiwa a wajen har bayan minti biyu da fitarta sannan yabi bayanta, har sannan kuma Anaam bata buWe fuskar taba Win.



????A office Win doctor batare data kallesa ba ta mi?a masa takardar data gama rubutu a jiki.  Taji ciwo ne, amma mun mata Winki. Na fahimci cewa ?aramin jiki ALLAH ya bata, amma shekarunta sun kai ga hakan. Sai dai kuma yanayin halittarta tana bu?atar bi a sannu, domin masu irin yanayinta zakaga ko'a wajen haihuwa ana shan fama dasu matu?a saboda jikinsu bashi da wani ?warin gaske, sau?inta ma ita tanada wannan ?aramin jikinne, da irin raSo-raSo Win nan take akwai matsala, hakan na nufin ko anan gaba za'a bita a hankali inba hakaba kullum zata dinga shan Winki kenan. A yanzu dai zan ri?eta anan gaskiya har zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu ta samu nutsuwa yanda ya kamata saina baka ita da sharuWWa masu tsauri. Muna bu?atar waWan nan drugs Win dana rubuta anan.

???? Uhhim .

Kawai ya faWa yana mi?ewa. Dr Bilkisu ta bisa da kallon mamaki, irin miskilan mutanen nan na bata tsoro, sai sun tafka tsiya ka rasa ta inda zaka auna yaya ma sukai. Kiji fa ta gama masa bayani akan kuskurensa ya bita da  uhhim kawai tsabar miskilanci. Bai san ta Waga masa ?afa bane kawai saboda Dr Jamal. Amma da yaga yanda ake ruwan masifa yau, duk da kwarjininsa shima ya taka rawar gani wajen cika mata ido ko fushinta ta gagara nuna masa akan fuskarta.

????Pharmacy Win asibitin ya nufa domin sayo magungunan, sai da aka gama haWawa zai Wauka waya dan musu transfer yaji babu wayar a jikinsa, kansa ya dafe yana ambaton sunan ALLAH. Dole ya bar musu maganin akan zaije ya dawo. ?akin da take ya sake komawa, saboda yana son jin ko tana bu?atar wani abu. Samu yay tana barci a yanda ya suka barta, ya kai hannu ya yaye bargon data lulluSe har kanta tare da kaiwa tsugunne gaban gadon. Duk da barci take kumburin idonta bai hana ya bayyana ba, ya saki murmushi yatsansa na kaiwa a saman idanun ya shafa, a hankali ya gangaro har saman fuskarta zuwa lips Winta. Yatsansa ya shiga zagayawa a kansu, kafin ya sake matsar da fuskarsa gab da tata murya ?asa-?asa ya furta  Tabbas kin cika mai tsadar da tafi tsada tsada autar mata . Ya ?are maganar da manna mata lips Winta kiss

??Motsawa tai tamkar wadda ta jisa, ya sake sakin murmushi yana cigaba da kallonta. Tsahon minti biyu sannan ya mi?e tsaye, Wan ran?wafawa yay a kanta ya tsotsa lips din nata da sumbatar goshinta ya ?ara mi?ewa. KaWan ya Walli lips Win da yatsansa.  Bari muga idan bakin tsiwar zai mutu . Ya faWa akan lips Winsa har yanzu murmushi bai bar fuskarsa ba....



???Duk yanda mmn Abu ta lallaSata akan ta koma ciki ta kasa motsawa, dan haka harya dawo gidan tana a wajen zaune ita bamai rai ba ita ba sumammiya ba, har yanzu kuma su Gwaggo halima basu kiratanba. Bai shigo ciki da mota ba, dan haka har ya ?araso bata san da shi ba. Yay tsaye yana mata kallon mamaki ganin hawaye share-share akan fuskarta dan ma wasu sun jima da bushewa...

??? Baki da lafiya ne? .

Ya faWa yana kaiwa tsugunne gabanta da Wago fuskarta daya ri?o haSarta da hanunsa na dama. Maimakon amsa sai kawai ta sakar masa sabon kuka. Sosai hankalinsa ya tashi, dan zuciyarsa ta fara ayyana masa ko wanine ya mutu ma.?

?????? Ya salam, wai mike faruwa? Wani ne ya mutu ina magana kin mun shiru? .

???Hanunsa tai ?o?arin turewa zata mi?e ya maidata ya zaunar.  Fadwa....! ?

ya faWa aWan tsawace

??? Ni ka ?yale ni!! .

Ta faWa a matu?ar tsawace itama da fisge duka jikinta ta shige ciki a fusace.?

Kallo ya bita da shi ransa na sosuwa da mamakinta, shi yarinyar nan takema tsawa wai?. Kallonsa yakai ga Mmn Abu dake tsaye kanta a ?asa idonsa cike da matu?ar Sacin rai.  Mi'aka mata? .?

????? Nima Alhaji ban saniba, tun Wazun dai na sameta tana kuka anan lokacin da zaka fita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login