Showing 123001 words to 126000 words out of 194140 words

Chapter 42 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3359

Dan ALLAH in tambayeka zaka gayamin gaskiya? .
Karon farko ya Wago ido ya Wan kalleta, tai saurin sauke nata idanun ?asa. Idanun nasa ya sake maidawa ga aikinsa. Harta fidda rai da amsawar tasa ma.
? ??  Malama kiyi maganarki kai tsaye .
? Baki ta tura gaba da Wan murguWawa kaWan harda masa ?aramar harara, zuciyarta sai ?waSarta take amma wata na ingizata kuma. Cikin in ina da tsantseni ta cigaba da magana.  Dan ALLAH Wa..zun da ka shi...go k...a...ga..n..ni k..o? . Ta ?are maganar kamar zatai kuka.
? ? ?? Cak ya tsaya da ga danna keyboard Win laptop da yake yi, ya Wago idanunsa da suka canja launinsu tun Wazun ya kalleta. Wan ?ara tsuke fuska yay tamkar abinda take maganar a kai bashi ke neman hanasa sukuni ba, murya a dake ya bata amsa kai tsaye...
? ??  Kina min talla na ?ara gani ne? .
Babu shiri ta Wago da sauri, sai ko idanunta cikin nasa. Ta zabura baya tana zagaya hanunta ta saman kanta  God forbid! Sai kace wata ?ar iska?. Kuma nidai ALLAH ya gani ai tambayarka nayi, dan zuciyata ta kasa nutsuwa nasan ka iya fuskewa da mazuranka bayan kuma k..k..k..... ta kasa ?arasawa saboda kallon da yake jifanta da shi mai matu?ar yawan aji-aji na fassara.
? ??  Ni dai naji, shike nan sai da safe. Dan ALLAH a dinga knocking idan za'a shigo . Ta ?are maganar da zagayawa bayansa da hayewa gado tana murguWa baki. Zaune ta tashi da sauri, muryarta na rawa kamar zatai kuka,  Ni Juwairiyya, nifa kamarma cakai ina maka talla ka ?ara gani!, kenan ka gani Win fa? Wayyo Mamie na, ki ro?amin gafarar ALLAH Yaya ya fara komaw......
? ? ? ? Mu?ut ta haWiye zancen ganin ya hawo gadon, ta zabura zata wul?ita ?asa ya dam?ota. Gaba Waya idanunta sukai wi?i-wi?i tamkar an kama tsohon kwarto a Wakin surukarsa. Duka hannayenta ya maida baya ya ri?e da hannu Waya, ta shiga girgiza masa kai cikin magiya da ro?o muryarta na rawa tabbacin kuka na gab da zuwa. ?afafunta da take turzawa ya sa ?afarsa ya danne, ya kai Wayan hanunsa kan igiyar rigar tata, ja Waya yay mata ta warware dama Waurin zarge tai mata. Rigar ta buWe, ?ara ta fasa masa, babu shiri ya kai hannu ya rufe bakin. Mu?utt ta haWiye abinda ya rage bai fito a bakin nata ba, idanunsa da suka ?ara canja launi ya watsa mata,  Ba haka kike so ba na buWe na gani .
? ? ??  ALLAH ya kiyaye wlhy . Ta faWa da sauri tana son motsa jikinta ko yaya amma yayi mata ri?o na gaske.
? ?  Idan wannan bakin naki ya sake cewa (tak!) saina yage Wayar ma silly girl . Ya ?are maganar hannunsa na sauka saman wuyan rigar da gaba Waya ya bayyana ?irjinta saboda girmansa, rabin jikin nata ma duk a waje suke gashi ta kamata tsam kasancewar roba ce sannan copy lass mara nauyi.
? ?? Fashewa tai da kuka na tsananin borin kunyar daya jefa rayuwarta a ciki, dan ita harga ALLAH bada tunanin komai tai tambayar ba. Sai da ya tabbatar ya firgita ta sannan ya saketa, wani irin kwakusa ta kaima duvet ta ?udundune har kanta...
? ? ? ?? ?ara danne abinda ke hargitso masa brain yay da ?yar ya koma ya zauna. Robar ruwan data kawo masa ya Wauka, batare da yabi takan kofin ba ya Salle murfin ya dasa a baki. Tass ya shanye ruwan yay wurgi da robar yana rumtse idonsa da jijjiga kai tamkar mai girgije ruwan cikin suma. Ture stool Win da laptol Winsa ke kai yayi yana jan wani bahagon tsaki, toilet ya nufa cikin sassarfa kai kace ingizashi ake da remote.
? ? ?? Anaam da bata san yanai ba na ma?ure cikin bargo tayi luff takaicin kanta da kanta ya gama dabaibayeta. Ji take tamkar ta ciji kanta dan haushi. A gaba Waya abinda ya faru sai yanzu take iya lissafa rashin wayonta, mima ya kaita masa tambayar? Ta cije lip da ?arfi tana kaiwa gado mugun mintsini tamkar shine ya mata laifin.. Jin shirun Wakin yayi yawa ta Wan le?o kanta kaWan, wayam babu shi a Wakin, jitai wani farin ciki ya ratsata, ta mi?e da sauri ta dire a gadon, ?ofa taje ta sakama key duk a tunaninta fita yay a Wakin. Ranta fess ta juyo tana karkaWa keys Win da faWin,  ALLAH na gode maka daya fita azababbe, sai iya fassara mutum akan abinda ba haka yake ba, kuma ban yafe ba ganinmun jiki da akai da way......
? ? ? Numfashinta ya tafi zuuu ta haWiyeshi tare da yawu, da ?yar ta iya Wago ido kaWan ta kalla abinda taci karo da shi. Shine Win dai ba wani ba, zirr! Zirrr! Zirrr!! Haka jininta ke gudu a cikin jijiyoyinta yana kaima zuciyarta da ?wa?walwa rikitattun sa?wanni masu tabbatar da firgicin mutum a cikin idanu. Miya rage? Kawai ta kwasa da gudu tabar Wakin nan. Zuciyarta ta ayyana mata cikin ?arfafawa domin ta tabbatar babu makawa yaji abinda take faWa Win.
? ?? Hannu ya mi?a masa alamar ta bashi keys Win. Cikin langaSe kai da girgiza shi, hannunta Waya na tattare da rigarta da taketa faman kare ?irji.  ALLAH bafa da kai nake ba, kayi ha?uri zan maka bayani yanda zaka fahimta...
? ? ? ? ??  Nazo na amsa da kaina kenan? .
??  A'a wlhy, ni dai ba sai kazo ba, daga nan ma zan maka bayani .
?? Yun?urin matsota yay, da sauri ta jefa masa keys Win ya cafe. Cikin aljihun wandonsa ya zurasu da nuna mata gado.  Wuce ki kwanta .
? ? ? Hankali tashe ta buWe baki zatai magana....
??  Idan kika furta (A) sai na miki fata-fata a Wakin nan. Idan kuma kinji ?arya bismillah .
? ?? Summ summ ta wuce hankalinta a matu?ar tashe. Ya raka bayanta da wani shegen kallo tamkar idanun nasa zasu wantsalo waje........
'




_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_51_*



.........Kwance ta kai tana faman tuttura lips gaba, a zuciyarya kam babu abinda take sai masifa, sai dai babu damar yi a fili. Tashi tai zaune zaram kamar wadda aka tsikara tana kallonsa, ganin ya koma ya zauna gaban laptop Winsa.
? ??  Yaya MM? .
Shiru ya mata ya?i ya amsawa, amma tsabar bazata iya ha?uri ba saita cigaba da maganarta kamar sharetan da yay bai zafeta ba.
? ? ? ? ??  Amma dai can Wakin zaka koma ka kwana kamar ranar idan ka kammala aikin ko? .
? ? ? Banza yay mata nanma, takaicinta ya bayyana har tana jin tu?u?imsa a ma?oshi, harara ta dallama bayansa, cikin jin zafi ta fara Waukar pillows Win gadon Waya bayan Waya ta jera a tsakkiyar gadon tun daga farko har ?arshe tana muy-muy da baki alamar magana take. ?arshen gadon ta koma da salon kwanciyar kai da ?afa ta kwanta badan zuciyarta ta bata nutsuwar ha?urin sake kwanciya Waki Waya, gado Waya da shi ba. Dan tayi al?awarin kafin cikar wata ukunnan bazata taSa bari ya samu nasara a kanta ba.
? ? Duk abinda take yana jin motse-motsenta sai dai bai juyi ba, aikinsa kawai yake badan yana fahimtar wasu abubuwan ba. Bayan shuWewar kusan mintuna arba'in da biyar yaji shiru ta daina sukur-sukur da motse-motsen da takeyi, kaWan ya juyo ya kalleta, a can ?arshen gado take ?udindine da bargo ta juya masa baya. Ya maida kallonsa akan pillows Win data jera, kansa ya girgiza kaWan wani Wan guntun murmushi na suSuce masa. Hankalimsa ya maida ga aikinsa, wanda ya sake jansa kusan awa guda, ganin two ta kusa ya ga hamma yanata jerawa ya sashi tattara komai ya ajiye. Alwala yayo, ya shimfiWa abin salla, sallar nafila ya gabatar raka'a biyu, yay addu'oi dan barci sai faman rinjayar idonsa yakeyi. Bai cire shingen datai musu ba yay kwanciyarsa bayan yayi addu'oi. Babu jimawa barci yay awan gaba da shi shima.
? ?? Duk da ta rigashi kwanciya shine ya rigata farkawa, ya yun?ura da ?yar ya tashi bayan karanta addu'ar barci, shanyayyun idanunsa da har yanzu barci ke cike a cikinsu ya zuba mata ta Wan hasken lamp dake a Wakin kaWai. Yanzu kam ta juyo fuskarta, sai dai tana a inda take kwance tun jiya. Sai da yayo alwala sannan ya tasheta, a ranta ALLAH-ALLAH take ya fice ta sama ?ofarta key, sai da yaga ta shiga toilet sannan ya fice zuwa sashen Fadwa itama ya tashesu. Koda ta fito kai tsaye ?ofar ta nufa, amma wayam babu keys Win alamar ya zare. Ta dallama ?ofar harara da murguWa baki.
? ? ?? Sai da gari ya Wanyi sha ya shigo, har sannan tana zaune tana azkar. Batare da ta yarda ta kallesa ba tace masa ina kwana. A ta?aice ya amsa yana kaiwa kwance dan barci ne fal idanunsa. Jin ya fara sauke numfashi ta Wan juya ta kallesa, ya juya mata baya, amma ta fahimci barci ne ya Wauke sa. Itama dai ?arasa azkar Win tai ta koma ta kwanta tunda ba wani aikine da ita ba.....

? ? ?? &&&&

? Tsabar yanda ta kwana da abubuwa masu yawan gaske a ranta tana idar da salla sashen Gwaggo ta nufa. Burinta kafin su Daddy daga massallaci su shigo ta shige, dan ita yanzu ko Wakinsa bata zuwa, shi kuma ya?i ce mata komai akan hakan. Gwaggo na zaune tana lazimi Mommy ta shigo, kallonta kawai take baki a sage, sai dai kuma batai mamaki ba musamman akan sanin halin rashin ha?uri irin nata. Mommy ta gaisheta kamar yanda ta saba, damuwa ?arara akan fuskarta.
? ? ? ?  Wai Nafisa kuwa anya hankalinki na jikinki? Wace irin rayuwace wannan duk kin firgita kanki akan abinda bai taka kara ya karya ba. Da alama yau ko barcin kirki ma bakiyi ba ko? .
? ?  Humm Gwaggo ina naga ta barci nikam, kema kin san babu wani barci dazan iya a wannan halin. Ki duba fa kiga Shareff ya Wauke ?afa gaba Waya a gidan nan tamkar ya manta dani a raye, ko'a waya baya kirana tumma yanzu kenan za'a rabani da yarona. Maheer ma ya?i zuwa duk da shi nasa bai cika damuna ba nasan fushin banza da wofi ya sakama ransa bayan ni gata naima rayuwarsa. Gwaggo taya zanyi barci a wannan yanayin to? Na kasa gane kan Shareff sam. Son yarinyar nan yake da yake gudun haWuwarmu ko yaya ne? .
? ? ? ? ?ar dariya Gwaggo tai.  Banda abin Nafisa halin namiji kuma kika manta! Shi yanzu Mustapha a wannan gaSar bake kaWai ba kowama zai iya rasa gane kansa ai.....
? ?  Gwaggo to saboda mi? Ni wlhy kaina duk ya kulle .
? ? ??  Uhhm haka dai, tunda kin ruWa kanki ba dole kanki ya kulle ba. Kina tunanin duk ?in da yakema yarinyar zai kawo ido ya saka mata ne a gidansa .
? ? KaWan ya rage Mommy ta haWiye harshenta. Cikin in ina da shiga ruWani take magana.  Gwaggo wai kina nufin ya kwanta da yarinyar nan? .
? ? ? ? ?  Har kuwa ki ganta da ciki nan da watanni kaWan .
 Aiki dana tsine masa .
? ?  Ki tsine masa! Kinga Usman da Ai'sha sunci riba a kammu kenan. Ki kiyayi harshenki da ambaton tsinuwa ya ?a?anki saboda kawai ranki ya Saci. Ki koyi nutsuwa a duk lokacin da kikaci karo da abinda bai miki ba. Nafisa idan kikai sakaci k da kanki zaki tabbatar da nasarar ma?iyanki akan ?a?anki. Yanzu dakin kwantar da hankalinki tun bayan da akai rikicin farko akan auren nan da yanzu mun kai ga mafita. Mustapha da kike gani hatsabibin yaro ne mai shegen zurfin cikin tsiya da wayo. Gaggawa a al'amarinsa ba shi bane mafita, kuma tsananinki ba shi bane zaisa muci nasarar rabashi da yarinyar cikin sau?i, musamman da matarsa dama ta kasance shashasha, dan nikam sai yanzu nake dana sanin yin wannan haWin nasu .
? ? ?? Da mamaki Mommy tace,  Wani abun ya faru ne Gwaggo? .
? ?  Nafisa ai shiyyasa nace ke Win ruWaWWiyar mutum ce, yo banda haka halin Fadwa har wani Soyayye ne da zaki kasa ganewa. Duk wani ba?in halin Halima shine tare da ?arta, kodan shi Mustaphan bamai yawan magana bane da kullum zai zauna faWa miki matsalarta shiyyasa kike kasa fahimtar halinta?
? ? ? ? ??  Gwaggo bawai ban fahimci wasu abubuwa bane, dan ni kaina yawan kirana da takeyi kullum tana kawomin ?ararsa ya mata kaza ya mata kaza yana cimun rai, sannan Aysha ta faWa min ko abinci sai ta gadama takeyi a gidan sai dai mai-aiki, Shareff da ko'a gidan nan baicin abincin masu aiki .
? ? ?  Humm zatayi abinda yafi haka ni na sani. Amma karki damu zamu fara gyara mata zama. Yanzu abinda nake so da ke ki sassautama zuciyarki komai, ki nunama su Muhammadu komai ya wuce kin ajiye makamanki, shima Win Mustapha ki kirashi a waya ya sameki ki nuna masa komai ya wuce. Mu kuma daga nan zamu fara namu ya?in, badai wata uku shi Ibrahim ya bata ba, to duk yanda zamuyi sai munyi nanda wata ukun tabar gidan, babban fata na dai ace bai taSata ba. Kai koda ya taSatan ma ba komai .
? ??  Gara dai karya taSatan Gwaggo, danni bana fatan haWa kowace sabga da Usman balle shegiyar matarsa .
? ? ?ar dariya kawai Gwaggo tayi da faWin,  To ALLAH yasa haka. Yanzu dai inaga kima Sakina magana yau taje mana gidan taga yaya zaman nasu yake .
? ? ?  Wannan shawaran yayi gwaggo, bara na sanar mata yanzun nan kuwa .
? ?? Daga haka suka cigaba da tattaunawa kuma har gari yay haske sannan Mommy ta koma sashenta zuciyarta na Wan sassauta nauyin da tai kwana biyu. Masu aikinta ta bama umarnin haWa abincin Daddy. Duk da sun Wanji mamaki babu wanda yace komai tunda ba huruminsu bane, itako ta shige domin shiryawa tunda dama girkin tane.....

? ? ? ? &&

? ? Kusan ?arfe takwas ta farka. Ganin har yanzu shi barcinsa yake hankali kwance sai ta koma Wayan Wakin tai wanka ta shirya a can. Ganin har lokacin baida alamar tashi saita nufi falo ta gyara duk da ba wani datti bane ba. Yunwa takeji matu?a, dan haka ta haWa tea ta dawo falon tai zaman sha tana buga game a waya. Koda ta kammala a falon ta cigaba da zama tana game Win har kusan ?arfe tara.
? ??  Wai mutumin nan bazai tashi bane? Koya manta yau monday akwai office? .
?? Ta faWa tana kallon agogon dake falon, mi?ewa tai kanta tsaye ta nufi bedroom Win. Mamaki ya ?ara kamata ganin har yanzu dai a kwance yake, (Lallai babu lafiya) ta ayyana a ranta tana ?arasawa gaban gadon, dan ita dai a sanin datai masa na rashin wasa da aiki inda ?alau yake babu yanda za'ai yakai yanzun yana barci. Fuskarsa ta Wan tsurama ido dan kwance yake a rigingine. Lumshe idanu tai da sake buWewa a kansa, ita shaida ce Shareff ?ya?y?yawa ne, ?yawu irin na masu kwarjini da cikar haiba bawai na fitar hankali ba. ALLAH ya bashi dukkan kamala ta cikakken mutum tamkar wani babba. Baida yawan hayaniya, sannan bai da yawan fara'a. Mutane da yawa kance mata yanada sau?in kai da daWin zama, sai dai ita har yanzu bata ganinsu tattare da shi, dan zata iya bugar ?irji tace babu wadda yatsana a rayuwarsa ?ila sama da ita, ta rasa minene laifinta a gareshi. Ta taSe baki da juya idonta, a fili ta furta  Yo karya soni Win nima ai ba son sa nake ba humhh . Ta ?are maganar da murguWa baki ta juya zata bar wajen a bazata taji an ri?ota. A firgice ta juyo dan ta tsorata, sosai idanunta suka firfito waje dan batai zato ko tsammanin shi Win bane tunda taga barci yake. Idanunsa ya Wan rufe ya sake buWewa a kanta tare da fisgota ta faWo kansa.....
? ? ?  Wayyo Yaya zaka karyani ne? .
Komai baice mata ba, sai dai kafeta da idanunsa dake a yanayin wanda ya tashi barci. ?o?arin son zame jikinta take a nasa amma ya hana hakan ta hanyar Wora hanunsa a bayanta ya tallafeta da ?yar a saman jikinsa, fuskarta dake a gab da tashi ta kautar gefe saboda yanda yake kallonta tsigar jikinta har tashi take. ?ayan hanunsa yasa ya maido fuskar tata a saitin tasa har yana jin saukar numfashinta.
? ? ??  Kina yin miye tsaye a kaina? .
?? Idanunta ta waro sosai, sai kuma ta tura baki da ?ara ?o?arin janye fuskarta dan bazata iya jurar kallonsa ba.  Ni to mizanyi? Kawai nazo tadaka ne dan naga lokacin office yana wucewa .
? ? ? Agogon dake Wakin ya Wan kalla tare da maido idanunsa a kanta lokaci guda.  Dama ango na zuwa office ne? .
? ? Sosai ta yatsine fuska tamkar wadda aka faWama wani mugun abu. sai kuma ta taSe baki da sake yun?urin barin jikin nasa........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [11/11, 7:37 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login