Showing 111001 words to 114000 words out of 194140 words

Chapter 38 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3327

jure, dan ita shaidace taga alfanun danne zuciya a jiya, badan ta shanye komai ta maidashi ba komai ba Shareff bazai ko dubeta ba akan abunda ta dinga masa tun daga fara rikicin auren nan. Amma gaskiyar su aunty Malika namiji tamkar yaro yake, duk kunnasan da kai da zarar ka lulluSesa da kwalba sai kaifinsa ya zama mara tasiri ya koma haska maka zuciya da hasken wutar daka kunna masan. Da layin barci da dauriya ta shirya breakfast mai sau?i kuma mai daWi tamkar ba Fadwa mai babbake abinciba. Maimakon Wauka takai sai ta fara shiga wanka, tsaf ta shirya cikin doguwar rigar lass ta caSa ado tamkar ita Wince amaryar, ta baje jikinta da kalolin turarren da tasan yafi so da ?auna sannan ta fice Wauke da basket Win data haWa komai cikin yau?inta da iya taku...
? ? ? ?? Fitowarsa da ga bedroom yayi dai-dai da shigowarta. Sanye yake shima cikin ?ananun kaya masu taushi da rashin nauyi yanata bulbula ?amshi. Ta sakar masa murmushi da faWin,  Good morning Soulmate .
? ? ? Idanunsa ya lumshe da jinjina mata kansa, laSSansa shima da Wan murmushin.  Morning dear! how are you? .
? ? ?  Alhmdullh ta faWa tana kauda kumburarrun idanunta da yakema kallon tuhuma, tasan shi mutum ne mai saurin fahimta, amma zatai duk yanda zatai domin hanasa hakan a wannan karon. Hanunsa Waya dake cikin aljihun wandonsa ya zare dai-dai yana ?arasowa gareta, ya amsa basket Win. Batai musun bashi ba. Cikin zolaya da cigaba da kafeta da idanunsa dake tsumata ya kashe mata ido Waya.
? ? ?  Ai da nasan haka zan dinga samun gatan nan a wajenki dana jima da ?ara aure gaskiya .
?? Har cikin ?wa?walwar kai maganar nan ta soketa. Harta kasa Soyewa fuskarta ta canja, amma sai tai ?o?arin?saita kanta ta hanyar maida abun wasa ta hararesa da juya baya kamar tayi fushin wasa. Basket Win ya ajiye ya rungumota ta baya yana Waura habarsa akan kafaWarta da murmushi bisa fuskarsa.  Juyawa Shareff Winki baya yana nufin lalacewarsa matata. Amma da gaske wannan aure yamun ranar zama Wan gatan Fadwa .
? ? ? ?? Ita shaidace bai iya ?aryaba, ko tace baya Soye-Soye. Duk abinda ya fito a bakinsa koda mai Waci ne shine iya gaskiyar dake zuciyarsa. Ta sani tayi kuskure a baya na gazawar bashi kulawa, duk da taci matu?ar burin hakan a garesa kafin aure......
?? Jan hanunta da yay ya katse mata tunani, ya zaunar da ita a kujera yana faWin,  Kinga jirani anan ina zuwa . Kafin ta samu damar tuhumarsa harya fice. Ta bisa da kallo zuciyarta na ?una har hawaye na ciko idanun nata. Duk da gargaWinta da zuciya keyi haka ta mi?e ta nufi bedroom Winsa wai ko zata samu sau?in ranta idan bataga alamar abinda take tsoro ba.....

? ? ?? &Da sallama ya shigo akan laSSansa idanunsa nabin ko'ina na falon da kallo, yayinda ?amshin dake tashi ke masa maraba da amsa sallamar tasa. Samun falon shiru bai hanashi cigaba da kutsa kai ciki ba har zuwa bedroom Winta. Anan Win ma dai tsaf, sai dai babu alamar tana a ciki. Ya Wanyi jimm na tunani sannan ya fito, falon ya dawo ya nufi hanyar kitchen...
? ?? Tsaye take ta juyama ?ofa baya tanata kici-kicin saita sabon oven da take son Wumama meat pie da take son yin breakfast da shi. Bluetooth ne a kunenta tana sauraren sabuwar wa?ar mawa?in nata da wata ?awarta ta tura mata daga can malaysia, hargitsin bikin nan ya hanata zaman ji sai yau ta tuna da ita. Atamfa ce jikinta, wadda akaima Winkin fitted gown da yabi jikinta ya kwanta luff da fidda surarta matu?a tamkar an zanata da pen, daga cinya zuwa ?asa rigar ta buWe matu?a har tana zan ?asa daga can baya. Bata cika son irin kayan nan ba, amma gargaWin Mamie da nasiharta ana gobe za'a kawota ya sata daurewa ta tsara zata dinga sakawar insha ALLAH koda ba kullum ba. Bata iya Waura Wan kwali ba, dan haka a maimakonsa saita kawo hula ta saka irin ta zamanin nan mai kama da Wan kwalin. A jikinta taji tamkar ana kallonta, gabanta ya faWi ta juyo da sauri dan dama dauriya kawai take na kasancewa ita kaWai..........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_46_*



.........KaWan ya rage ta hamSarar da wayarta dake ajiye, Baki ta tura da sakin numfashi mai kauri tana kai hannu saman ?irjinta dake bugawa da sauri-sauri. Har lokacin bai motsa daga tsaiwar da yay jingine da bango ba ?afafunsa a harWe cikin na juna hakama hannayensa, sai dai cike da basarwa ya kauda idanunsa da tun Wazun suke ?are mata kallo tamkar ya samu television.
? ? ??  Gaskiya irin haka babu ?yau, a tsorata mutum idan zuciyarsa ta buga fa? . ?asa-?asa take maganar da yaren Tamil (shima yana cikin yarukan ?asar malaysia, kuma Anam ta iya sosai, sai dai bata san shima Shareff yana jin yaren ba, duk da a yanzu bazai iya magana mai tsaho da shi ba, sai dai komai ka faWa zaiji zai kuma baka ?ananun amsoshi). Ta Wan saci kallonsa, sai kuma ta juya cike da basarwa tana faWin,  Good Morning .
? ? ? Maimakon amsawarsa tsaiwarsa taji a bayanta, taso ta dake, amma kusancinsu ya?i bata damar hakan. Sai ta kashe oven Win kawai ta juyo da nufin barin wajen, komawa tai da sauri ta lafe jikin kitchen cabinet Win tana marmar da idanu, abubuwa da yawa sai tsarga mata suke da ga tsakkiyar kai zuwa ?afafu saboda tsaretan da yay da idanunsa masu matu?ar kaifi da saka mata shakkarsa a lokuta da dama. Rashin mafita ya sata sake cemasa  Good morning a karo na biyu.
? ? ? Kansa ya jinjina mata idonsa akan fuskarta da babu kwalliya. Yana matu?ar son yaga mace da kwalliya, musamman jambaki, hakan yana Waya daga cikin abinda Fadwa ke tasirantarwa a zuciyarsa.  Mi kikeyi anan? .
? ? Ya faWa cikin dakewa idanunsa har yanzu na yawo a jikinta. Itama dakewar tai, cikin ?in nuna fargabar kusancin nasu da pretending Win daren jiya ta bashi amsa.  Ina warming meat pie ne .
? ?? Komai bai ceba, sai dai ya kai hannu zai cire meatpie Win daga cikin oven data riga ta kashe, ?wara uku ne kawai sai cinyar naman kaza Waya. Wani plate Win ya Wauka ya rufe sannan ya dubeta.
? ? ?  Muje .
? Mamaki bayyane a kan fuskarta tace,  Yaya ina kuma? .
?  Inda ake saida mutane .
Tasan ba?ar magana ya gaya mata dan haka tai shiru. Har tayi gaba taji ya ri?ota, idanu ta rumtse wani abu na tsarga mata, ta juyo a hankali ta kallesa da idanunta dake cikin glass, ganin ita yake kallo shima Win ya sata kauda kai bakinta a sama. Jawota yay gaba Wayanta ta faWa jikinsa, tana yun?urin Wagawa ya sa?alo hanunsa a ?ugunta ya maidata ya manne. Kusancin fuskarsu ya basu damar sha?ar numfashin juna. Sosai ta ?waSe fuska tana son janye jikinta amma ya?i bata dama. Sai idanunsa dake yawo a fuskarsa ne ke neman dagula mata lissafi.
? ? ??  Yau ta zama ta ?arshe da zaki sake tahowa bada izinina ba .?
Kallonsa tai, sai kuma ta janye idanun da sauri. Shima janyeta yay a jikin nasa ya nuna mata hanya. Bata da zaSin daya wuce bin umarninsa dan gaba Waya yaci dukkan ?udirinta da ya?i a halin yanzun. Kwarjini da kamewarsa ta saka mata jin kasa masa musu. Kusan a tare suke tafiya duk da yanda take takun a hankali duk dan ya wuceta....

Sosai ta dinga ?arema gadon kallo zuciyarta na bugawa da sauri-sauri. Ga wani irin zafi da zogin da ?irjinta yake mata. Jitai bazata iya ?arasa abinda tai niyya ba, tai saurin fita a Wakin kanta na wani irin sara mata alamar ciwo. A falo ta zube ta shiga ?o?arin saita kanta tun kafin waninsu ya shigo. Sai dai kuma har tsahon mintunan data gaji da irgawa babu ko mai kamarsu, hakan ma ya ?ara sosa mata rai, tana shirin mi?ewa ta tafi sai gasu sun shigo kowane da sallama ciki-ciki. Da ?yar ta iya amsawa batare data kalli Anam ba.?
? ?? Sai da duk suka zauna cikin son danne komai tacema Anam Win ina kwana. Anam da tun shigowarta itama bata dubi sashin da take ba tai mata banza kamar bataji ba. Haka dama Fadwa ke bu?ata, dan haka tai murmushi tana satar kallon Shareff da yay kamar hankalinsa baya kansu.
? ? ?  Amarya nace an tashi lafiya? .
? ?ago ido tai a karan farko ta kalleta ta watsar, sake maida hankalinta ga wayarta dai-dai da Wagowar Shareff ya dubi Anaam Win ransa a Sace, sai dai kuma ya haWiye fushin nasa da kai hannu kan bluetooth Win dake manne a kunenta a zatonsa shine ya hanata jin Fadwa Win kuma. Saurin dafe kunnen tayi da kallonsa dan tasan babu abinda take saurare a ciki kawai dai bazata amsawa Fadwa Win bane. Ta zareshi gaba Waya fuskarta da babu kwalliya na ?ara shagwaSewa.
? ?? Hannunsa ya mi?a mata alamar ta bashi, amma sai ta ma?e kafaWa, cikin muy-muy da baki take faWin, (Mazuran nan fa dai kowa ya iya ai, niba tsoro nake ba dan kayi), A fili kam sai cewa tai,  Yaya miya faru? .
? ? ? Hararta ya Wanyi da sake mi?a mata hanunsa.  Karna sake ganinki da wannan abun a lokacin da muke tare baki Waya. Ana magana ko jin mutane ba?yayi. Bani nace .
? ?? A marairaice tace,  Nafa cire .
Matsowar da yay idonsa tamkar zai faWo saboda kallon da yake watsa mata mai kama da harara ya sakata zabura tai Wan baya kaWan tare da tura bluetooth Win cikin rigarta saboda hango murmushin da Fadwa tai na alamar cin nasara, sai kuma tunawa da yanda yay mata da key jiya da dare ya sata ganin itama idan tai haka dole zai barta ai, dan hanunsa dai tasan bazai shiga nan ya Wauka ba.
? ? ? Tsamm Fadwa ta mi?e ta nufi kicin Winsa ranta fes da ganin fushi a fuskarsa, ta tabbatar Anaam ta cigaba da jaa akanta zai saukesa. LaSewa tai tana le?ensu da kasa kunne da ?yau dan jin yaya za'a ?are.
? ?? ?Cikin bada umarni da ?ara tsuke fuska ya sake mi?a mata hanu? Ciro ki bani da arzi?i .
? ??  To ni Yaya dan ALLAH mi zakayi da shi? Badai na cireba shike nan, kuma ai banji bane .
??  Dama ba lallai sai kinji ba ai, bani .
Kanta tai niyyar Waukewa taji ya dam?o hannayenta, zabura tai tana waro idanunta dake cikin gilashi gaba Waya waje saboda tsantsar firgicin jin Wayan hanunsa cikin rigarta yana laluben bluetooth Win data tura a bra....
? ? ? Har taune harshe take wajen faWin,  Yaya Please w...Wlhy zan baka, tsaya ka tsay...
? ? Ko nuna alamar ya jita ma bai ba ya tura hanun nasa har cikin bra.. Win ya Wakko bluetooth Win. Zuwa sannan gaba Waya jinin Anam ya tsaya cak da daina zagayawa tsabar firgita da abinda yay Win. Shiko ?ememe babu alamar kallon abinda yay Win da girma tattare da shi. Saina hararta da yayi ya Wauke kansa.
? ? ? Fadwa dake yun?urin fitowa tai mutuwar tsaye, dan jitai tamkar saukar aradu a tsakkiyar kai, a zatonta yanda ya harzu?a da farko mari zai saukewa Anaam akan fuska. Jin hawaye na ciko mata ido tai yun?urin komawa cikin kitchen Win
? ??  K kuma ina zaki? .
Ya faWa dai-dai yana saka bluetooth Win cikin aljihun wandonsa idanunsa akanta. Amsa ta bashi batare data yarda ta kallesa ba tana wucewa.  Ina zuwa nayi mantuwa ne.
? ?  Kin san dai yunwa nakeji .
 Kayi ha?uri ina zuwa .
Ta amsa masa hawaye na sakko mata. Da ?yar ta iya kai kanta jikin kitchen cabinet Win ta jingina saboda jin hajijiya na neman zubdata. Tasan shi din mutum ne kai tsaye, amma batai zaton iya yin hakan a gabanta ba, koda yake ba'a gabanta bane tunda ta tashi, maybe kuma baiga sanda ta fito ba shiyyasa. Da wannan ta bama kanta ?warin gwiwar share hawayenta ta goge fuskarta ta sake fitowa.
? ? ? Kofuna da plates data Wakko ta ajiye tana magana cikin Wan murmushin yake.  Am sorry Soulmate, bismillah ku sakko .
? ?? Harta kammala zuba Irish Win ma kowa Anaam da har yanzu mamakin Shareff ya kasa barinta bata iya ta sakko ba. Sai da suka fara cin abincin ya Wago ya harareta sannan. Bataci dankalin ba, meatpie Winta ta Wakko. Yi yay kamar bai ganta ba, sai Fadwa ce tai magana cike da kulawa a gareta. Dan burinta bai wuce ta wanke zuciyar Shareff akanta ba ya tabbatar ta amshi nasiharsa a gabansa, ta hakane kawai za'a fara wasan da zataci nasara akan Anaam dake nuna ?uru-?uru kishinta takeyi, ba kuma zata iya Soye abu ba, tabbas hakan nasararta ce ta ya?arta cikin sau?i a wajen mijinta.  A'a Amarya bara a haWa miki tea ko, kamar zai fi ki haWa da shi .
? ? ?? Anaam data kalli kamar rainin wayon Fadwa ya fara yawa a kanta ta Wago tana mata kallon ido cikin ido.  Madam mind your business abeg. Shin dole ne sai kin sakani a sabgarki ne wai? .
? ?? Cikin sau?a?a murya da karyar da kai Fadwa tace,  Ayya I'm sorry dear ban.....
?? ?agowar Shareff dake hararar Anaam a fusace ta sakata haWiye sauran maganar bata ?arasa ba.  Ashe zan fasa bakinki yay jini idan wata maganar banza ta sake fitowa a cikinsa. Ya tana miki magana cikin lalama kina wani botsarewa dan wala?anci!! .
? ?? Tuni ta daina tauna meatpie Win, babu abinda zuciyarta keyi sai tafasa da kumburowa cikin ?irjinta, musamman da taga murmushin da Fadwa ta saki tana kallonta. Hawayen takaici suka ciko mata idanu, tsam ta mi?e dai-dai Fadwa na faWin,  Lah babu damuwa wlhy Soulmate. Inaga bata fahimceni bane ba shiyyasa......
? ? Bata gama jin ?arshen zancen ba tai ficewarta..........
'

*Tofa masu karatu da alama yanzu za'a fara wasan. Wadda ta iya allonta tsakanin Amarya da Uwargida saita wanke.=? ?=??=??=ض?
_Ni dai anawa gaskiya daga Fadwa har Anaam kowanne salon nasa kishin akwai *Dai-dai* akwai *Laifi*. kumuje zuwa domin fahimtar kuskurensu da dacewarsu gaba Waya>? ????>?q?>?*?=??=?L?


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_47_*



.......... Wayyo kaga kasa tayi fushi da abincin fa Soulmate .
? ?  Ita ta sani .
Ya faWa cikin halin ko'in kula da cigaba da cin nasa. Fadwa zata cigaba da masa magiyar ya bita itama ya balla mata hararar.  Malama idan zaki ci naki kici bana son damuwa . Shiru tai cikin kama baki kar kuma ?ai?ayi ya koma kan mashe?iya. Har suka kammala breakfast Win babu wanda ya sake magana a cikinsu, sai dai cikin nishaWi ta cigaba da cin nata a yanzu, amma a zahiri tayi kalar damuwa dan karya ramfota.

? ? ? ? &&&

?? Acan rijiyar zaki kam zaman lafiya ya?i tabbata tsakanin Daddy da Mommy. Duk yanda kowa ke tausarta cikin ?an uwanta akan ta nutsu abi komai a hankali amma fir ta nuna ta?i fahimta. Ita dai burinta kawai Shareff ya saki Anam. Babu kalar tujarar da su Mamie basa gani daga gareta, sai dai babu mai nuna yama san tanayi su dai fatansu zaman lafiya ga yarinyarsu. Babban abinda ke sake wutar tashin hankali a zuciyar Mommy shine rashin zuwan Shareff gidan, dan kuwa Daddy ya haramta masa sake zuwa gidan a yanzu har sai komai ya daidaita, kowa yasan yayi ne saboda Mommy Win. Gwaggo kuwa tunda ta nunama Mommy cewar ta kwantar da hankalinta zata nemo mafita, amma Mommyn ta murje idonta taima Gwaggo tas akan ita bata bu?atar wata mafitarta sai Gwaggo ta koma gefe ta naWe hannu tai shiru, tayi tamkar ma bata gidan bata san borin da Mommy Win ke zubawa ba.
? ?? Ba bori da tujarar Mommy bace kawai ke wanzuwa a gidan, harda Gwaggo Halima dake ganin ?an uwan nata sunma Wiyarta gudan jininta rashin adalcin raSata kishi da Wiyar Wan uba. Itama dai bata da burin daya wuce ta Wakko Fadwa ta dawo gida har sai Shareff ya saki Anaam sannan ta koma, sai dai baban Fadwa Win yay mata katanga da hakan. Hasalima ya bata sharaWin ko gate Win gidansa ta taSa da nufin fita a bakin aurenta da babu dawowa har abada. Dan shi mutum

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login