Showing 159001 words to 162000 words out of 194140 words

Chapter 54 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3272

rungume take a jikinsa ba babu abinda zai hana ya ga yanda take tsuma. Ya Wago kanta a hankali tare da daidaita fuskokinsu. Da sauri ta maida fuskarta ta sinne a ?irjinsa, yay ?o?arin sake Wagowa amma ta hana hakan.

????? Please Babie say something .

???Kuka kawai ta sakar masa dan zuciyarta mai rauni ce, a yanzu kuma ta ?ara raunana ne fiye da raunin daya kasance halittarta, jiyay gaba Waya ma ya rikice, ya tashi zaune da ita a jiki, bu?atarsa kawai ta kallesa, sai dai ta?i yarda tai hakan sam. Dole ya barta, ta sake zamewa ta kwanta tare da jan bargo ta ?udundune jikinta har kanta. Shiru yay yana kallonta ?irjinsa na harbawa da ?arfi. Ya jima tsahon lokaci a haka, kafin ya mi?e ya shiga toilet ya Wauri alwala......



???&A lokacin da Shareff ke a Wakin Anaam yana raya wannan dare a gaban UBANGIJI a Sangaren Fadwa dare ta raba tana maida murtanin faWa ga Teema ta hanyar video, da farko sai tayi recording take posting, da abun ya rikice sai aka koma live. FaWa ne da tun anayinsa iya kan Shareff sai ya koma ?ar tone-tone musamman akan su Sima. Tuni masu bibiyar faWan wasu a followers nasu ke ?ara tunzura al'amarin ta hanyar Comments.....



?????Sai kusan ?arfe uku yay addu'a da rufe alkur'anin daya kammala karantawa ya koma kan gadon, tuni Anaam tayi barci, ya tsura mata idanunsa tsahon lokaci. Kafin ya sauke nannauyar ajiyar zuciya da kaiwa kwance. P.o.p ya tsurama idanu abubuwa biyu na masa kaikawo. Yanayin Fadwa na Wazun ya?i barin ransa. Fargaban samun tabbaci daga furucin Anaam na randa aka bayyana Waura aurensu na masa amsa kuwwa tamkar a yanzune take faWar bata sonshi waninsa take so har ma da al?awarin aure. Juyawa yay yana kallonta da idanunsa da suka kaWa sukai jajur. Sosai yake jin raWaWin kalmar. Ashe da gaske take har cikin ranta ne ba bore bane kamar yanda ya dauka daga baya................
'BABU SO
Chapter: 68


........Yau ta kasance cikar kwana bakwai na kwanakin Anaam a gidan, miji zai koma hanun Fadwa kenan. Sai dai kuma tunda garin ma ya waye bata ganshi ba. Tunda sassafe ya fice sakamakon kiran daya samu daga Engineer Win dake kula da aikin ginin wani ?aton mall da sukeyi na wasu larabawa da suka buWe branch anan kano. Shine ya zana mall Win kamfaninsu kuma ke ginawa, to yanzu a dalilin wani mai musu zagon ?asa wata matsala ke neman shigowa.?

????Su dukansu ma babu wanda ya san baya gidan sai zuwan Khaleel tare da mai haWama Anaam tv. Anaam taji wani iri dan a tunaninta ko abinda ya faru a daren jiya ne ya sakashi fitar tunda sassafe. Amma sai batace komai ba dama duk sukuku ta tashi. Itama Fadwan ta jingina fitar tasa ne akan abinda ya faru jiya da dare, sai dai saSanin Anaam ita tsorone ya kamata da tunanin kodai ya gano tana tiktok ne? To amma idan hakane ai ba fita zaiba wayarta zai fara bincike. Sosai ta shiga taraddadi, cikin tsaida mafita Waya ta nema zuwan su Sima gareta. Cikin ?an?anin lokaci kuwa sai gasu sun iso harda Bibah da Siyyah suka ?ulle a Waki suna tattaunawa. Maman Abu ta girgiza kai da jinjina wautar Fadwa matu?a, abinda duk ya faru tsakaninta da Shareff jiya ta gani, ta kuma fahimci raye-rayen da Fadwan keyi Shareff Win bai sani ba. Shiyyasa ta tsorata da tunanin ya ganta a jiya. Inama Fadwan zata saurareta data bata shawarar dawowa kan hanya domin gujema zuwan ranar dana sani, dan ta tabbata waWan nan ?awayen nata data bama amanar rayuwarta sune waWan da zasu fara kaita ?asa kafin su Aunty Malika. Mata irin Fadwa da yawa rashin al?iblar kansu ke tarwatsa musu rayuwa da nasarori koda ace akwai wasu ?yawawan halaye abin dubi tattare da su, kafin su farga taurarinsu ya gama disashewa a idon duk wanda zai kasance zagaye dasu, a lokacin kuma dukkan damanmakinsu sun kufcewa yun?urinsu da taWesu ga zuwa nasarar da su suke kallo a cikin idanunsu duk da suna ?o?arin cimmatane a cikin kuskure na son zuciya.



????Anaam kam dai sukuku ta yini har yamma akan rashin ganinsa, zuwa la'asar sai zuciyarta ta kasa dauriyar Wauka dan koba komai shi ba abin yadawarta bane ba. Wayarta ta Wauka, ta gwada kiransa yafi sau goma kafin tai ?uru ta danna number da ko saving nata ta gagarayi amma ta gama haddaceta tun a kiran da yay mata jiya bayan ta gama ganin kundin sirrinsa mai Wauke da sirrikan da ita kaWai suka shafa.

????A lokacin yana zaune ne ya gama yin li?is da gajiya da yunwa. Dan duk yau ruwa kawai yake iya kaiwa bakinsa tsabar zafin da kansa ya Wauka akan al'amarin dake zagaye da su. Bashi ba hatta Fharhan da Khaleel da wasu a cikin staff Winsa a jigace suke. Juma'a guda haka ta riskesa ko wanka baiba da kayan dake jikinsa kanana sukaje sallar juma'a. Baiko duba waye mai kiran ba ya kai kunnensa. Can ?asan ma?oshi tai sallama kamar maijin tsoro. Curo wayar yay a kunensa da mamaki, ganin tabbacin ita Wince ya maida yana sauke wata nannauyar ajiyar zuciya da har tana iya jiyowa. Ta Wan murmusa daga can, tare da langaSe kai kamar tana a gabansa.

?? Yayaaa! .

?Yanda ta ambaci sunan cikin ?ar shagwaSa ta saka tsigar jikinsa tashi, yaja numfashi a slowly.

?? Uhhum autar mata .

Ta saki siririyar dariyar data ?ara tunzurashi.  Yaya ka rufamin asiri da sunan nan kar mata sumin duka .

?????Murmushi yayi a karon farko, da Wan gyara zamansa.  Kice na faWa da shela ko hakan zaisa su tabbatar ke Win ta ?arshe ce tabbacin Autarsu .

?? Nidai ba ruwana gaskiya. Wai kaje ina ne? .

?? Yawo mana .

 Yawo fa Yaya? Ai nasan baka yawo, kai da kullum kana company ina zaka aiki, ina ka dawo aiki .

???? Oho shaidar da kikamin kenan? .

?? ALLAH gaskiya na faWa. Dan ALLAH ina kaje? .

 Kina kewata ne? .

Kamar tana a gabansa ta rufe fuskarta da filo.  ?an kaWan .

??Dariya yayi kam yanzu har Fharhan na kallonsa.?

? Wato Wan kaWan? Autar mata kiji tsoron ALLAH fa .

???? To ai nama daina ji yanzu gaba Waya .

?? Oh-oh, maimakon na samu ?ari sai a kwashemin ma duka? Aji tausayina mana diamond girl .?

?????Sosai take dariya sai dai a nutse, (kece farin cikin duniyata) ya ayyana a cikin zuciyarsa yana mai lumshe idanunsa. Ji yake tamkar yaga kansa a gabanta kawai. Daga can Anaam data tsagaita dariyarta da iya gaskiyarta tace,  Am serious gidan babu daWi dan ALLAH ka dawo .

????Da ?yar ya iya danne zuciyarsa dake tsalle-tsalle, murya can ?asan ma?oshi yace,  Mi kika tanada min ne? .

?? Duk abinda kace kana so .

 Kin tabbata ko minene shi zan samu? .

????? Ga wani ma tun kafin kazo . Ta faWa dayin kissing wayar. Har tsakkiyar kansa yaji saukarsa. Kafin ya samu damar cewa wani abu ta yanke wayar ?it. ?o?arin dakatar da ita yake amma bataki jisa ba, yay ?o?arin sake kiranta ta?i ta Waga, hanunsa ya kai yana murza goshinsa da cije lips.



????Itako dariya takeyi daga can zuciyarta cike da farin ciki mai ban mamaki. A haka Aysha ta shigo falon ta sameta.  Blood wai kin san wace kwamacala na gani kuwa? .

?? A ina kenan? .

Anaam ta faWa tana tashi zaune da ?yau. Cikin tsananin Sacin rai Aysha takai zaune.  Wai ?an iskan ?awayen can na Fadwa fa naga takai sashen Yaya suna masa gyara .

??? What!! gyara fa? .

 Wlhy na rantse miki gasu can ma kuwa .

???Mi?ewa Anaam zatai Aysha ta maidata.  Kinga kwantar da hankalinki ba so nake kije ba. So nake kiyi duk yanda zakiyi Yaya ya dawo gidan nan yanzu shine kawai maganinsu. Dan yanzu in bai gani ba su Mommy zasu iya ?aryatawa tunda ba san laifin Fadwan suke ba .

???Shiru Anaam tai tana kallon Aysha. Tabbas maganarta haka take, sai dai kuma ta yaya zata saka Shareff Win zuwa bayan yanzu suka gama waya ma.......



????A lokacin da su suke shawarar yanda zai dawo gida a garesa ma akwai himmar hakance tattare da shi. Jiyay gaba Waya tattaunawar tasu ta gundiresa. Ya mi?e yana tattare takardun gabansa.  Fharhan kubar abinda ya rage zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu a ?arasa. Tunda namayi magana da Abie sai zuwa gobe zamu tattauna da shi yau yana Abuja shi da su Daddy .

???Mamaki shimfiWe a fuskar Fharhan yake kallonsa.  Dude amma kaine fa kace sai an ?arasa komai yau miye na canja shawara? .

????? Na gaji ne, ga yunwa na neman fara katsamin hanjin ciki .

?? Uhhmyimm!!. Kodai soyayya malam. Lokaci yayi da zaka bar wani Soye-Soye ka buWe mana mu kalla ko ma samu na kwaikwayo .

????? Banza Wan sa ido .

??? Naji ba komai. In ka isa kace ?arya na faWa mana. Da an langare ana mana ciwo tunda kaji ka samu sai mukaji tsitt .

???Spoon dake cikin kofin daya sha coffee ya dauka ya jefa masa. Fharhan yabar wajen da gudu yana dariya. Gaba yay shima yana faWin,  Munafuki mai barci da ido Waya. Haka zaka ?are rayuwarka a bibiyar tawa bakai aure ba tuzurun banza .

??? Aniyarka ta bika wlhy, insha ALLAH nanda 2months zaku kaini . Fharhan ya faWa daga jikin motarsa yanama Shareff dakuwa.

??????Murmushi yay da buWe mota ya shige batare daya sake tanka masa ba....



???Tafiya yake amma ji yake kamar motar bata sauri, ya ?ara gudu tamakar mai shirin barin garin na kano. Cikin ?an?anin lokaci ya iso gidan, horn yayi har sau biyu amma maigadi bai buWe masa ba. Yay dan tsaki da buWe motar ya fita ya ?arasa shiga da ?afa da niyyar yima maigadin faWa sai ya samu ashe yana bayi ne. Kansa kawai ya girgiza yay gaba, dan ya gwammace zuwa anjima ya shigo da motar kawai.

???Harya nufi sashen Fadwa ya fasa, kai tsaye nasa sashen ya nufa dan yafi bu?atar watsama jikinsa ruwa kafin komai. Tun a ?ar barandar gaban sashen nasa yaci karo da takalman mata. Mamaki yay matu?ar kamashi wani gefen zuciyarsa kuma na ayyana masa ko Mommy ce da mu?arraban ta, to amma takalman basuyi kama da wanda Mommy zata iya sakawaba dan duk hills ne. Kamar mai tsoron shiga ya tura ?ofar a Warare.?

??Dai-dai nan Amal dake goge-goge a falon ta Wago da tunanin Fadwa ce da taje Wakko turaren mopping ta dawo.  Yauwa baby kin Wakk.... sauran maganar ta ma?ale a harshenta. ?af yawun bakinta ya ?afe ta saki towel Win hanunta ?arami da take goge-gogen da shi.

???Ana haka itama Bibah dake gyara bedroom ta kawo jiki zata fito, ai ba shiri ta koma da sauri cikin harbawar ?irji. Sima dake kitchen ce ta shiga ?walama Amal kira, sai dai Amal ta kasa amsawa saboda tsabar firgita datai da ganin Shareff. Cikin ?an?anin lokaci idanunsa dake cike da gajiya sun matu?ar kaWawa zuwa launi mai razani. Duk da baice da su komai ba kowacce a cikinsu jikinta rawa yakeyi, Amal sarkin tsoro ta fara daga hannaye sama cikin rantsuwa da rawar murya..

??? Wlhy tallahi ba laifinmu bane ba yallaSai, Fadwa ce ta sakamu mu taimaketa da aikin, amma ALLAH ba mune muka kawo kammu ba, kuma aikin kawai muke maka ba wani abu ba...

??? Eh wlhy aikin kawai mukeyi Yaya Shareff . Cewar Siyyah cikin son karfafa kai dan ita bata ruWe kamar Amal ba, amma daka ganta kasan a firgice take. Sima kam tuni ta fice a kitchen ta ?ofar baya, itace taje a birkice ta sanarma Fadwa dake kitchen tare da Mmn Abu ana haWa abincin tarbar Shareff Win. Ita kaWai ta nufo sashin a rikice, sai dai tana ?o?arin hana ruWewar tata a zahiri saboda shawarar Sima.

???Bibah dake bedroom kam ta?i fitowa, da sauri ta shiga kiran Gwaggo a waya. Tana Wagawa ta sanar mata komai.  Bibah k mahaukaciyar inace da zaki biyema wannan sakarar yarinyar keda ke shirin shiga gidan matsayin matar gida. Duk yandama za'ai karki sake ki yarda Mustapha ya ganki a cikinsu. Inba haka ba kini sai k da shi sai dai kallo .

??? Gwaggo kar kimun haka dan ALLAH .

?? To laifinama zaki gani kenan? Yanzu banda ku shashshune taya zaku zauna ?awa na baku aiki .

?? Wlhy Gwaggo na biye musu ne kawai dan dan tace Wakinsa ne, nidai ki taimakeni yaya zanyi na fito gashi can a falo ya tsare su Amal.

 Humm sai ki jira matar gidan ta shigo, kiyi amfani da wannan damar kiyi wuff ki fita batare daya ganki ba .

??? To to...to Gwaggo nagode sosai, idan da wata matsala zan kiraki dan ALLAH .

?? Naji .

Gwaggon ta amsa tana yanke wayar. Cikin laSe baki.



?????Shigowar Fadwa tayi dai-dai da saukema Siyyah data matsoshi cikin kwarkasa lafiyayyen mari da sai da taga taurari masu ma?ata=??=??. Ba ita da aka maraba hatta Amaal sai da ta dafe kuncinta da zabura baya kaWan ya rage ta faWa kan kujerar dining.

?? Ya salam! Soulmate mari kuma? Shamsiyya ce fa? .

???Wani matsiyacin kallo ya jefeta da shi fuskarsa na wani irin fusatar azabar dake soya masa ?irji. ?asa tai da idanunta, amma saita matso garesa cikin dauriya ita a dole tana son fahimtar da shi.........
'[11/18, 10:04 PM] +234 706 492 2404: BABU SO View: 314 Words: 1.7K
Chapter 69 69
............ Soulmate! Please ka s......

Da sauri ya Waga mata hannu, da karkaWa mata yatsarsa manuniya lips Winsa na rawa alamar gargaWi. Sai dai ya kasa furta komai saboda takaici.
Dole ta dakata jikinta na wani irin tsumar
tashin hankali, hawaye rige-rigen sakko mata
sukeyi.
Har zai shige ya sake juyowa  Ku kuma na
baku minti Waya tak, ku kwashi tarkacenku ku ficemin anan kafin na fara Sallaku ?an iska!! .
Ai har turereniya ake na fita tsakanin Amaal da Siyyah, dai-dai nan Bibah ta fito daga bedroom Winsa fuskarta a lulluSe yanda bai ganta da ?yau ba. Da gudu itama ta fice. Kansa dake sara masa ya dafe da sauri, jin jiri na neman kwasarsa ya dafe bango da sauri yana ambaton sunan ALLAH, da ?yar ya iya ?arasa kai kansa cikin Wakin ya zube a kujera yanajin raWaWi da ?unar zuciya.....
Fitowar su Amal da gudu daga sashen
Share! Win ya saka Anaam da Aysha kallon
juna baki buWe, Aysha ta zunguri Anaam
 Blood jeki kiga mike faruwa? Naga oganiyar
tasu ita bata fito ba .
 A'a blood babu bu?atar haka, wannan
tsakaninta da mijinta ne ai. Dama su nafi bu?atar yaci ubansu, amma ita matsalartace ita da shi .

 ALLAH k banza ce, wlhy idan kece hakan ta
faru a kanki ba ganowaba har dariyama sai
tayi zamanyi .
Dariya Anaam ta saki da kaima Aysha duka.
 Kefa wlhy muguwa ce .
 Babu wani mugunta, dan ALLAH kije .  Okay ina zuwa .
Ta faWa da nufar sashen maigidan. Hango Anaam yasa da sauri Fadwa dake ?o?arin fitowa komawa ciki, bedroom Winsa ta nufa da ?ar sassarfa. Zuwa yanzu ya mi?e yana cire kayan jikinsa, shigowarta baisa ya juyo ya kalleta ba, hakan ya ?ara sanyaya jikinta, amma sai ta danne ta ?arasa gabansa. Tasanshi mai saurin karayane da ganin hawaye, dan haka ta fara matsosu.  Soulmate dan ALLAH ka saurareni na maka bayani. Wlhy ba.....
 Get out of my room!! Idan ba hakaba duk
abinda nai miki ke kika saya stupid!! . ya
dakatar da ita a matu?ar tsawace.  Please Soulmate n...
Saukar lafiyayyen mari a saman fuskarta ya hanata ?arasawa. .
Cak Anaam dake ?o?arin shigowa ta tsaya, ba ?aramin harbawa ?irjinta yay da jin ?arar marin ba. Wani irin ihun kuka mai ?arfi da Fadwa ta saki, ya sata toshe kunenta, da sauri ta juya ta fice zuciyarta na bugawa da sauri-

sauri. Shiko baiko nuna yasan Fadwa tanai ba ya shige bathroom abinsa. Hankali tashe Fadwa ta fita zuwa sashenta dafe da fuskarta datai jazur abinka da fara. Mamanta ta fara kira tana kuka, sai dai ba'a Waga wayarba, sai kawai ta koma kiran Mommy.
Mommy dake zaune ta kalla wayar taja tsaki, haka kawai takeji a ranta ?ofari Fadwa ta kawo mata. Kamar karta Wauka sai kuma dai ta Waga takai kunne batare da tayi magana ba. Maimakin sallama da kuka ta fara cin karo, Fadwa dake kiran ta shiga uku ta shiga zayyanoma Mommy cewar Share! ya mareta, dan kawai ?awayenta sunzo Anaam ta tunzuroshi. Dama kwana biyun nan babu abinda yake mata sai wula?anci akan Anaam
Win....  Mari!!? .
Mommy ta faWa a razane.
Kuka Fadwa ta sake mashe mata da shi,
hakan yasa Mommy yanke wayar da sauri.
Aysha ta kira, cikin sa'a kuwa wayar na'a
hanunta ta Waga.
 K faWamin, mike faruwa Yayanku ya mari
matarsa? Akan ?ar iskar yarinyarnan ne ko? . Aysha da dama yanzu Anaam ke faWa mata
cikin tashin hakanli ta taSe baki.  Wlhy Mommy babu ruwan Anaam. ?awayenta ta kawo suna masa wai gyaren sashensa shine

ya shigo ya samesu, harda su Shamsiyya .  Shine dan bata da kunya ta kirani tana
kawomin ?ararsa, to lallai ya kamata a
wannan gaSar na takama yarinyarnan birki
dan na kula neman maidani ?ar isaka takeyi. Aysha tace,  To Mommy bakece ke biye
mataba da su Gwaggo. Kamarma itace kika haifa bashi Yayan ba. Ita Gwaggo Haliman ma ba tanayin komai bane dan Wiyarta, ki duba akan auren Anaam yanda kika biye mata kuka hau kansa kukaita zagi gashi kinaji kina gani Abba ya hanashi zuwa ki gansa ma amma ita kullum tana waya da ?arta. Kuma wlhy yanzu kusan kullum su Aunty Malika suna gidan nan kawo mata magani anata zubama Yaya a
abinci....
 Na shiga uku, magani kuma Aysha? .
 Wlhy Mommy da gaske nakeyi, to duk
kusancinki dasu Aunty Malika matsayinsu na
?an uwanki dasu ake haWa kan cutar da Yaya,
jiya bakiga abubuwan da suka kawo mata ba
harda zoben mallaka wai bazai sake kallon
wata mace ba a duniya sai ita sai abinda tace
masa ko ke albarka, na rasa yaushe suka
Winke da Gwaggo Halima haka har suke abu
batare da ke kin sani ba keda Gwaggo .  Na shiga uku, ni halima zataci amana ta
haWa kai dasu Malika a sabautamun yaro

saboda ?arta tayi farin ciki?....
Fitt Anaam ta ?wace wayar daga hanun
Aysha ta kashe.  Blood kinada hankali kuwa?
Ya zaki faWama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login