Showing 42001 words to 45000 words out of 194140 words

Chapter 15 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3341

gaji cikin Wanyer shadda fara tas sai baza ?amshi yake yi. Ga wani kwarjini na musamman da kwalliyar ta basa tabbacin yau Win ta daban ce a garesa. Hakama abokansa kowa ya sha ?yau.
? ?? Anam ta kafesa da manyan idanunta da barci ya sa su yin wani luf-luf da sake girma, shima tunda ya shigo nasa idon a kanta suke, sai dai lokacin Waya Wan murmushi dake a saman fuskarsa ya bace Sat, ya Wan harareta ya Wauke kansa kasantuwar caa da ?an uwan Mamie sukai masa kowa na faWin albarkacin bakinsa cikin yabawa.
? ?? Murmushi ya ?a?aro yana kaiwa rissine domin gaishe su kamar yanda abokansa sukayi suma, kafin ya mi?e zuwa gaban Mamie da tun shigowarsu idonta ke kansa tana murmushi. Gabanta ya dur?usa ciki sanyin murya mai nuna rauni yace,  Mamie zamu tafi masallaci .
? ? ? Hannu ta Wora saman hularsa, itama muryarta a raunane da sanyi? tace,  ALLAH yay maka albarka Al-Mustapha. ALLAH yasa a Waura a sa'a, kuma yasa abokiyar arzi?inka ce har a aljannah .
? ? Gaba Waya falon aka amsa da amin. Shareff da kansa ke ?asa ya kasa Wagowa, hakan yasa Mamie kamo haSarsa da yatsunta biyu ta Wago fuskarsa. A hankali hawayen dake ma?ale a idanunsa suka gangaro, murmushi ?arfin hali tayi da ?o?arin son danne nata hawayen dake son zubowa amma hakan ya gagara. Itama sai kawai ta saki kuka mara sauti tana goge masa nasa hawayen da hanunta duka biyu. Sun birge kowa, sun kuma bama kowa tausayi, duk da wasu basu san dalilin kukan nasu ba kai tsaye.
? ? Mamie dake murmushi ga hawaye tace,  Tashi kuje karku makara su Abie Winku sun wuce tun Wazun. Kai Shareff ya gyaWa a hankali, sai kuma ya kai hannu shima ya share mata nata hawayen, ta saki murmushi da shafa kansa.  ALLAH yay maka albarka .
? ? ? Da amin aka sake amsawa. Ya mi?e idonsa na kallon Wan lungun da zai sadaka da hanyar upstairs inda Anam take. Har yanzu tana gurin, hasalima le?ensu take baki a taSe dan ita bataga miye na kuka ba inba gulma ba. Harda faWin,  Su Mamie an iya kalan dangi, Mommyn sa batako kallona da arziki amma ke kinama Wanta wannan kulan . Ganin ya mi?ene yasata komawa ta ma?ale, jin kamar sun nufi hanyar fita ta sake le?owa. Ido suka haWa dashi yana tsaye shi da Aunty Mimi suna magana. Fuska ta taSe da murguWa baki tabar wajen. Numfashi ya saki a Wan fisge da lumshe idanunsa ya Wauke kansa shima. Aunty Mimi da duk taga komai tai murmushi kawai tana kallonsa.
? ? ? Fuska ya Wan kwaSe.  Miye kuma small Mom? .
?? Dariya tayi da faWin,  A'a babu komai My son. Kuje karku makara ALLAH yasa a Waura a sa'a.
? ??  Humm
kawai yace mata yay gaba abinsa. Ta sake ?yal?yalewa da dariya.  Ita dai wannan Humm Win bata magani Yarona .
? ? ?? Murmushi kawai yay batare daya juyo ba ya fice abinsa. Dr Jamal da Fharhan da suka rage na take masa baya..

? ? ?? Bayan ficewarsu Aunty Mimi bin bayan Anam tai. Ganinta zaune tana kallon su Aysha daketa faman shiryawa ta korata itama tai wanka. Ta kuma tabbatar mata idan har ta sake shigowa ta ganta bakamar kowaba saita Sata mata rai matu?a. Babu yanda ta iya dole tabi umarninta, su dai su Aysha sai faman dariya suke. Bata kulasuba ta shiga tai wanka, ta fito ta shiryawa a Waya daga cikin kayan fitar biki da su Daddy sukai musu. Sai dai kalar nata daban tasa saSanin ?an uwanta da duk suka saka atamfa. Sosai lass Win yamata ?yau kasancewarsa skirt da riga kuma bata saba sakawa ba. Tai Was abinta kamar itama amaryar ce (Anam team=??).

_________________________________

? ? ? ? Alhamdulillahi bayan idar da sallar juma'a dake massallacin juma'a na anguwarsu Wunbin al'ummar musulmi daga sassan daban-daban na Nigeria da wajenta suka shaida Waurin auren *_Al-Mustapha Muhammad Shareff_* da amaryarsa *_Fadwa Sadiq Dakata_* akan sadaki naira dubu Wari biyu. ?aurin aurene daya tara manyan mutane masu ala?a da ango da iyayensa harma da Sangaren amarya.
? ? ? ? Kamar yanda nan gidan su? Shareff ke cike da ?an uwa da abokan arzi?i acan gidansu amarya Fadwa ma hakane. Taci ado na faWa aji daya amsa suna ado irin na amare ?an ?walisa masu ji da lokaci (=??=?
?Sai dake tawan=??=? ?). Tana tsakkiyar ?awayenta daketa aikin zuba hotuna da videon Worawa a tiktok. Tun kafin yau amarya Fadwa ta ro?i angonta da zarar an Waura aure ya taimaka ya kirata ya fara sanar mata da kansa. Da farko bai amsaba, sai dai yanda ta dinga nacin damunsa da maganar tsahon lokaci yace zaiyi. Shi mutum ne dabai Waukar al?awari bai cikaba, sai dai hakan ta kasance bisa akasi. A yanzun ma harya shafa'a al?awarin ya faWo masa a rai. Yana tsaka da gaisuwa da abokansa yay excusing kansa ya koma gefe yana mai ?o?arin cikawa. Ga amarya Fadwa kam harta fidda rai zuciyarta sai faman kaikawo take kamar ta fasa kuka. Ta riga ta gama shiryawa da ?awayenta domin jiran wannan lokaci, sai dai shiru kakeji sun fara jin kishin-kishin na cewar an Waura auran. Dama tasan itama gangancine kawai, Shareff ba irin mazan da ke Waukar kowane kalar shirme bane, hasalima ita har yanzu bai san tana harkar yanar gizo ba, da tana da tabbacin sai sun kwashi ?an kallo da shi.......
? ? ? Ring Win wayarta ya katse mata tunani, tamkar maijin tsoro ta Wauka wayar tana dubawa badan ta saka ran ganin shi Win bane. Kasa Wagawa tai har sai da babbar aminiyarta Sima ta Waga mata tasa a hansfree dan sunada tabbacin abinda suke zaman jiran ji ne daga angon dama. Sassanyar muryarsa data ratsa cikin wayar ta saka Wakin ?arayin tsitt, masu video recording na faman Wauka. Cikin rawar murya ta amsa, dan haka kawai taji kuka ya taho mata batare data san dalili ba. Daga can yay murmushi saboda jin yanayinta, ashe da gaske aure ya?in mata ne, dan yasan abinda zai saka Fadwa karaya ba ?arami bane. Yay Wan gyaran murya da sake kwantar da murya. *_ Habibtie kin zama Matar Al-Mustapha, ina ro?on UBANGIJIN daya nufemu da ganin wannan rana ya bamu lafiya da zuri'a masu albarka, tare da ha?urin zama da juna, mai cike da kulawa da soyayya na har abadan. Finally Al-Mustapha ya zama naki ._* Kalamansa sun ratsata daga ita har ?awayenta da abun yay matu?ar burgesu, sai kawai ta sakar masa kukan da taketa faman haWiyewa. Murmushi yayi, da sake faWin,  Congratulations once again dear, i love you .
? ? ??  I love you too .
Ta amsa masa da sake fashewa da kuka. Gaba Waya Wakin ya Wauki wani irin ihu da sowa harda masu guWa. Jama'a dake waje kuwa har ture juna ake wajen son shigowa aga mike faruwa.

? ? ? Cikin ?an?anin lokaci video Win da ?awayenta suka Wauka suka Waura a tiktok, istagram ya fara yawo fiyema da yanda sukai zato ko tsammani a kowane shafi na sada zumunta kamar yanda sauran hotunan da suketa Waurawa na sauran kwanakin ke yawo dama . Wanda ma followers Winsu basu kaiba tuni ?aruwa suke. Comments da like kam ai bama a magana. ?ammata sai alwashi ake Wauka da zuwan tasu makamanciyar wannan rana. Wanda ko bikinsu ke shirin zuwa next week dama cikin satin tuni sun fara neman angunan nasu da ?awaye yanda zasu tsara nasu suma. (Hummm media-media gidan kashe ahu=?#?).

? ? ? &&&??

?? Daga wajen Waurin aure gayyar abokan ango da abokan su Daddy dama sauran jama'a suka Wunguma hall Win da aka shirya walimar cin abinci domin su. Anci ansha anyi hotuna kafin ango da tawagarsa su nufo gida. Yanzun kam sai da suka fara shiga gidansu yakai kansa ga Mommyn sa. Rungumesa tai cike da farin cikin yaronta ya zama babban mutum yau burinta ya cika. ?an uwa da abokan arzi?i nata tayasa murna da masa fatan alkairi. Anyi hotuna shida dangin Mommy dama sauran jama'a har da wanda ke a tsakar gida na kusa. Daga nan gidan su Anam suka nufa da gayyar abokansa tunda dama nan ne masaukin nasu, Mamie kuma tama sake shirya musu wasu abincin anan dama.
? ? ?? Nan Win ma gidan cike yake da ?an uwa da abokan arziki. Shigowarsu ta saka wasu fara sakin guWoWi, yayinda maro?a keta aikin kirari na al'adar biki. Su Aysha da duk suke zaune a harabar gidan suma kan kujerun roba da aka zube mi?ewa sukai cike da farin ciki suka nufi Yayan nasu dan tayasa murna suma. Anam dake faman latsa waya duk hayaniyar da ake gidan batako Waga kanta ba taja siririn tsaki, tare da gyara zamanta dan babu alamar zata bisu.
? ? ?? Har aka fara Waukar hotuna bata? ko kalli sashen da suke ba. Sai ma mikewa tai da nufin barin wajen taji an ri?o hanunta. Juyowa tai a fusace da tunanin cikin su Amrah ne, sai tai arba da aunty Mimi. Baki ta tura idonta na tara hawaye, aunty Mimi ta girgiza kanta da faWin,  ALLAH ya shiryeki Mamana . Hanunta taja har cikin taron, ta kaita har gaban Shareff ta tsayar.
? ? ? ?o?arin haWiye hawayen dake son zubo mata ya hanata iya Wagowa ta kalli kowa take, ga idanu tanaji a kanta da maganar da aunty Mimi ke mata akan ta Wago mai hoto zai Wauka. Aunty Mimi zata ?ara magana Shareff ya girgiza mata kai, tare da yima camara man Win nuni daya dauka kawai. Aiko Waukar ya farayi abinsa, bayan an musu su kaWai kusan kala uku mutane suka fara shiga, daga haka aka cigaba da Wauka batare da ko sau Waya Anam ta kalli camara ba. Daga ?arshe ma ?o?arin zame jikinta a wajen ta shiga yi dan kukan da take dannewa ?o?arin fin ?arfinta yakeyi. Taku Waya tai taji an ri?o hanunta, cak ta tsaya, tare da juyowa da sauri zuciyarta na ?ara zuwa wuya. ?aukewa numfashinta ya nemayi a dalilin shigar idanunta cikin nasa, ya kuma sarketa da su da iyakar ?arfin ikonsa. Ga hanunta har yanzu yana ri?e a cikin nasa. Tuni camara man ya maida hankalinsa a Waukarsu hoto. ?o?arin janye hanunta tayi ya hana hakan, ga idanunta ma sun gagara fita a cikin nashi. Hawayen da take ma?alewa ne suka silalo a fuskarta a hankali, ta fisge hanunta da sauri tabar wajen harda Wan haWawa da gudu. WaWanda hankalinsu ke kansu duk suka bita da kallo kamar yanda shima ya bita har sai da ta Sace. Ido suka haWa da aunty Mimi yay saurin Waukewa shima yana barin wajen..........
'

*_Ko an?i ko anso, aure dai ya Wauru, murna muke daga zuciya har zuwa ranmu=؃? ?=??. (Anam team ya take ne>?#?=??=? ?=???)_*


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
0913484810_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107 ko



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??



*_13_*


..........Gab da magrib aka kawo amarya Fadwa, kamar yanda Daddy ya bada umarni nan gidan aka kawota wajen Mamie. Hakan ba ?aramin zafar Mommy da su Gwaggo Halima da aka kira aka sanarwa abun yayi ba. Gwaggo kuwa kasa shiru tai sai da ta tanka, Daddyn yace ya gama yanke hukunci, miye ma abin magana bayan gobe idan ALLAH ya kaimu za'a maidata gidanta. Badan rigimar ta kwantaba akai daiyi shiru kowa yaje ya fara shirin tafiya dinner.
? ?? Bayan sallar isha'i aka fara kwasar mutane inda za'a gudanar da dinner, sai dai har aka gama kwashe kowa babu Anam babu alamarta. Hasalima tuni taje tai kwanciyarta a falon Abie batare da kowa ya sani ba. Wajen dinner ya ?ayatar matu?a. Amarya da ango sunyi ?yau har sun gaji. Anci ansha ?awayen amarya sun sami yanda sukeso suda amarya wajen daukar hotuna da videos wasu har live suke Wauka ana kaiwa tiktok. Nera tayi kuka kamar yanda aka zubar da mutunci galan-galan dan anci rawa casss da warrr ?awayen amarya ta rashin mutunci, amaryar kanta ta cashe kamar babu gobe, sai dai rashin yin rawar ango ta jawo cece kuce sosai dan wasu na ganin amarya Fadwa ta za?e da yawa. (Komadai miye ni ina ganin ranar farin cikin tace a barta ta shana=??). ?arfe sha biyu taro ya tashi lafiya aka kwaso jama'a aka dawo gida.

? ? WASHE GARI aka gudanar da walima tare da yinin biki anan gidan, yini guda babu wanda zaice yaga Anam sai Mamie kawai da aunty Mimi, dan tana falon Abie kwance babu lafiya zazzaSi ta kwana da shi har sai da doctor yazo ya dubata da safe ma, dan haka yau ko kwalliyar bikin ma batai ba abinta. Lokacin da taji sallamar Shareff zai shigo falon wajen Abie tashi tai ta gudu bedroom Win Abie Win, tanaji yana faWama Abie baida kafiya shima da ciwon kai ya kwana kuma har yinin yau Win bai sakesa ba yana ganin hayaniyar nan ce. Baki ta taSe cikin rashin damuwa tai kwanciyarta har sai da taji ya fita. Har dare bata sauka ?asa ba dan bata bu?atar ganin Fadwa har tabar gidan. Hakan kuwa akayi, dan washeri lahadi akai buWan kai bayan sallar azhar. Anayin la'asar aka Wunguma raka amarya Fadwa gidanta, yayinda a bangaren ango yaketa ?o?arin sallamar abokansa na nesa da zasu wuce gida yau. Hakama ba?in nan gidan wasu daga rakkiyar amarya bazasu dawo nan Win ba...
? ? ?? Gidan amarya kam sai sambarka. Komai yaji zam masha ALLAH. Har kusan bayan magrib sannan mutane suka gama watsewa aka barta ita da ?awayenta kawai dake jiran abokan ango.....

? ? ? &&

?  Wai nikam wane irin ango ne kai Al-Mustapha? A irin wannan ranar irinka Woki da zumuWi baya barinsu amma kai tun Wazun sai fama ake da kai ka shirya a rakaka kanata jamana aji .
? ? ? ? Duk da sarai abinda Dr Jamil Win ke faWa yana shiga kunnensa tunda a kusa da shi yake amma babu alamar zai motsa. Sai cigaba da danne-dannen tab Winsa yake hankali kwance. Fharhan dake faman musu dariya ya mi?e ya fige tab Win. ?agowa yay yana harararsa da mi?a hannu, Isma'il ya amshe tab Win daga hanun Fharhan shima yana dariya.  ALLAH baza'a baka ba. Garama ka tashi kaje ka shirya mu mi?aka muma muje musa ha?ar?arinmu a katifa matanmu na jiranmu.
? ? ?? Isma'il Win ya kafe da idanu kamar zaiyi magana sai kuma ya girgiza kai kawai. Dr jamil ya dafa shi,  Wai nikam Musty ko tsoron amaryar kake ne? Idan akwai matsala inada kayan gyara masu inganci wlhy da zaka baje kolinka babu ragi babu ragowa .
? ? ? Naushi ya kaima Dr Jamil, da sauri ya du?e yana dariya su Fharhan na tayasu. Hararsu yay da mi?ewa ya shige bedroom.?

? ? ?? Jin gidan ya rage hayaniya sosai ta sakko downstairs. Su Mamie ne kawai zaune da ?annenta, gaishesu tai kowa na tambayarta ya ?arfin jikinta. Tace da sau?i tana zama gefen Mamie ta kwantar da kanta a kafaWarta. Ko mintuna uku batai da zama ba suka shigo da sallama. Shine a gaba cikin Wanyar shadda milk color sai ?yalli take harda hula a kansa. Sai su Fharhan biye da shi. Jitai kusan su dukansu idanunsu akanta suke kamar ta tashi ta arta da gudu, sai dai ta dake dan bata fatan sake tafka abin kunyar datai a ranar Waurin aure=??.
? ? ?? Sai da suka gama gaisawa da su Mamie Dr Jamil dake jin kamar ya haWiyeta fuska Wauke da murmushi yace,  A'a Anam banda ke a kai amaryar kenan? .
? ? ? Kanta ta jinjina masa tana Wan murmushi batare data kallesu ba.  Banda lafiya ne shiyyasa . Ta faWa a hankaki tana ?ara sinne kanta jikin Mamie.
? ? ? ? ?  Ayya ai ban sani ba dana kawo Wauki. Yaya jikin yanzun? .
?  Na samu sau?i . Ta faWa a ta?aice tana Wan Wagowa. Cikin idonsa natan suka shige, tai saurin janyewa ?irjinta na bugawa da ?arfi....
? ? ?  My son kuje kar dare yayi an bar Wiyata ita kaWai, ALLAH yay muku albarka, ya bada zaman lafiya na har abada. Ayi ha?uri ayi ha?uri ayi ha?uri. Mu mata a duk inda muke ha?uri ake damu akan komai dan halittane masu wahalar sha'ani. Banda yanke hukunci cikin fushi, duk abinda aka gani ba dai-dai ba abu asannu a ruwan sanyi a kawo maslaha a cikinsa. Ayi ?okurin sauke duk hakkin da ALLAH yace duk da bani da damuwa a kanka game da wannan. ALLAH ya azurtaku da zuri'a masu albarka .
? ? ? Gaba Waya suka amsa da Amin. Anam dai ma ta maida hankalinta ga wayarta kamar bata jinsu. ?an uwan Mamie ma sun masa tasu nasihar suka sallamesu dan dare na ?arayi. Dai-dai yana mikewa suka ?ara haWa ido da Anam data Wago itama. Wani kasalallen kallo suka sakarma juna. Ta kauda kanta tana taSe baki zuciyarta na mata zafi. Shima iska ya Wan furzar yana janye nasa a wani yanayi. Bata sake yarda ta Wago ba har suka fice Dr Jamal na faWa mata sai yazo dubiya ta musamman. Bata tankasa ba, sai Aunty Nasara dake kamar ?anwar Mamie ta bashi amsa cikin dariya.
? ? ? Tsam ta mike tabar falon dan ji take wani Wan zazzaSi ma na neman rufeta, ta nufi Wakinta da fatan su Aysha su kwana a cikin gida yau bata bukatar su anan......

*_MONDAY MORNING_*

? ? ? ? ? Tana tsaka da barcinta na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login